Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
kar ki bari Zaid ya rabu danih, ba ya cikin hayyacinshi ya sakeni, Daga nesa Yace kutumar Uban da yace ba cikin hayyacina na sakeki ba, na sake ki don uwarki, ke zabin tsoho ina tausayinki idan bakixo kin budeni ba. Ke kuma badiyya na fito na iske ki wlh sai na kasheki, ki bar min gida while u still can else gawar ki xa'a fidda, da sauri Maysah tace Bakida kowa a Abuja? Badiyya tace kira min mum a waya pls, Maysah ta dauko wayyar Diyya ta kira mamar diyya ta sanar da ita diyarta ba lafiya cikin 15mins sai gashi sunzo ita da wani mutume sun kwasheta sun tafi. Allah ya raka taki gona inji maigadi. ***** A hankali ta tura kofar a zatonta bacci yakeyi don taji shi shiru, chan ta ganshi maqale ya hada kai da guiwa sai kuka yake tayi, Maysah na kuka ta qarasa gurinshi, ta rungumeshi, a tare suka sake fashewa da kuka, cikin kuka yace Zabin tsoho tawa ta kareh, I am HIV+, banda amfani, i got married to a whore, wallahi bansan ya akayi na aureta ba, Ki ce ma su tsoho su yafe min, tawa ta qare, Gobe ki koma chan Maiduguri, da sauri ta girgiza kai tace ba inda zani, i will be right here with u, m not going to leave you, Zaid ya tureta da karfih, are u in ur ryt senses? Ko baki gane ba? Cewa nayi ina da kanjamau, tace yes na jika na gane, kana da kanjamau kuma ba zan barka ba, in yaso ka shafa min kanjamau din sai mu xauna na tare in yaso mu mutu rana daya. Zaid ya fincikota yayi hanya waje da ita ya yasar da ita a kasa, yace da alamu baki da hankali, Ya nuna ta da yatsa wat u are trying to do is a suicide, stay away frm me, ya juya daki ya sa key ya fashe da kuka... PARIS, FRANCE Suna isa Hotel dinsu na Paris Las Vegas Hotel suka nufa dakinsu a gajiye, ta kwanta kan gado, yazo zai fado mata tayi saurin miqewa ta bata rai, shi ko sai dariya yake mata, yadai lilsismeera? Tace wlh nagaji da yawa bigbrosamir, yau mun sha yawo, ni gaskia ba inda zamu kara fita, kullum sai fa mun fita, yace lallai kincika laziness, gashi ko _EIFFEL TOWER_ ba muje ba, tace wlh ba za mu ba, nagaji yace yarinya baki xo paris ba kenan in har ba kije eiffel tower ba, ta tabe bakih tace yo ni ina ruwana, ya janyota yace oya zo na miki massage, ya dinga mata tausa ya na bata light kiss,ya na neman wuce gona da iri ne wayarshi tayi kara, ohh shit, ita ko Amira sai dariya take mai tana gwalo, ya harareta ya dauki wayar, yace d only mistake i made was calling u da nazo paris, Suraj yayi daria, yace kai lover boy a dawo gida hakan nan, Ina zan dawo gida ga lilsis nan ta mantar dani ku, muna cin karen mu ba babbaka, suraj yayi daria yace I dont blame u kuna ParisCity of love. So ya kake ya kanwata? Samir yace gatanan ina mata massage, suraj yace kai shege nima fa ina da matana kar ka min wani Iyayi, Samir ya fashe da daria, so whats happening over there? Suraj yace so many things has happened yanzu ma haka muna Maid, Samir yace me ya faru? Is everyone okay? Da sauri Amira ta miqe ta kwace wayar a kunnen samir, tace halo Ya suraj, is everyone okay? Eh qanwata, a long lost family is back, tayi daria tace Ya Mu'ammar? Yace yes, tace finally, nd hanifa ta karya kafa, amma da sauqi, fadila kuma last2weeks Barayi suka shiga gidan su suka harbeta, Amira ta saki ihu, yace dont worry, taji sauqi itama, tace We are coming home gobe goben nan, suraj yace dont bother lil sis duka sun ji sauqi, duk sun warke, ku cigaba kawai da honeymoon dinku we are all fine, tace Aa wlh, ai hankalina yayi gida, sai munzo dai yayi daria yace gotta go kar mijinki ya zageni yace na zigaki, tsoho na kirana byebye, ka gaida minshi, to xaiji, Samir ya kalleta yace bangane zamu koma gida gobe ba? tace beht so many things happened whyl we are away, har fadila aka harba fa, ya zaro ido tace but da sauqi, bigbrosamir hankalina yayi gida, i want to go home, i just want to see for myself everyone is ok, in yaso daga baya sai mu dawo, pls yasamir, ya rungumeta yace anything for u my love, Gobe zanje naga if its possible mu koma gida a goben, if not sai na sake mana processing tafiar tayi tsalle ta rungumeshi tare da bashi hottkiss tace i love u bigbrosamir yace love u too lilsismeera. Maiduguri Baba Hassan,Hussaini da baba Gambo, Baba Mudassir da Baba labaran da Baba Umar a gefe, Mu'ammar zaune a kasa kanshi a kasa, jikinshi yayi sanyi matuqa ya na jiran hukuncin da zai yanke game dashi. Tsoho yayi gyaran murya yace Mu'ammar, na yi shawara da iyayenka gasu nan. Suraj yayi sallama duk suka amsa mai, Tsoho yace yauwa surajo kaima zauna, jikin suraj yayi sanyi don yasan taron nan na Islahulkhair ne, ya samu guri ya zauna kusa da Mu'ammar. Tsoho yace madallah. Yauwa kamar yanda nake ce maka Mu'ammar, na yanke hukunci akan ku kai da Islahulkhair, a komai da zanyi ina kokari na kamanta adalci tsakaninku kar daya da ga cikinku yace an kwareshi ko ba a kyauta mai ba, tafiar da kayi ka kware Islah, ka shiga hakkinta, a yanzu kuma ba zan yarda a qara shiga hakkinta ba, Suraj kafin tafiar Islah sai da muka yi yarjejeniya da ku cewa idan Mu'ammar ya dawo to karatun Islah a kasashen waje zai tsaya, ko da final exams zata rubuta, haka ne?suraj ya hadiye miyau yace haka ne Tsoho, tsoho yace to madallah, idan aka ma Islah haka an qara shiga hakkinta, ba wai na janye wannan batun bane, don Gobe ma nakeso ka fara shirin tafiarka Ingila zakaje ka taho min da Islah kagane? Suraj ya gyada kai cikin rashin dadi eh nagane. Ya kalli Mu'ammar yace Islah zata cigaba da zama matarka bisa sharadi, Mu'ammar ya dago da sauri tsoso yace eh sharadin kuwa shine Sai ta yarda da kanta cewa Zata cigaba da zama da kai a matsayin mijinta, idan bata amince ba dole zan raba Aurenku, kuma ta koma ta cigaba da karatunta, Mu'ammar ya kalli tsoho cikin tashin Hankali.. 👻5⃣7⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕 by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Tsoho yace Eh Mu'ammar, dole sai da amincewarta zata cigaba da zama dakai, idan ko ta ce bataso banda na wani zabin da ya wuce na rabaku, ka fahinta? Zufa Amar ya fara ko ta ina, yasan babu yadda Islah xatace tana son zama dashi, ya san ta tsaneshi, idan tace ba tason shi ya zai rayu ba ita? Tsoho yace ku tashi ku tafi na sallameku, Mu'ammar ya miqe kamar wanda kwai ya fashewa a ciki, Suraj sai da ya dan ji tausayinshi, Amar ya shige daki ya fada gado ya fashe da kuka wiwww kamar wani mace, Suraj ya shigo dakin ya dafa shi yace Mu'ammar m still mad at u for What u did to my sister, but d choice is'nt mine to make, idan ta amince zata cigaba da zama dakai to falillahi Hamd, idan Kuma ba ta amince ba ina so ka rungumi kaddara,i want d best for my sis, Gobe InshaAllah zan fara processing visa in an ci saa zan samu na tafi kwanan nan don dawowa da ita, shawarar da zan baka shine ka dage da Addua. Mu'ammar yayi murmushi yace Nagode suraj, i knw i've wronged u all, DanAllah ku yafe min, Suraj yace ni na yafe maka, Yace Nagode. Suraj yace bari naje naga babynah, Mu'ammar yace dadin abun ma ina da nawa babyn, suraj yace a samu dai a shirya, Mu'ammar yace kar kadamu lokaci ne. Kaduna Ya jawad dan Allah ka shirya ka tafi aiki, yau 2 weeks kenan rabon da kaje aiki, jawad da ya shagala yana kallon fadila tana mai magana cikin yanayi na shagwaba, kamar kar ta daina, ganin yayi shiru ya kura mata ido, ta turo bakih tare da shagwabe wa, shine ka min banzan ina ma magana ko? Da sauri ya girgiza kai yace noo baby, i rather stay at home with u, dan go to work, on the contrary people want me dead, so gwara nayi zamana na kula da mata kar su sa kiyi takaba, coz u'll never get a hot guy like me when i die ya fada tare da kashe mata ido, fadila ta fashe da wani kukan da ita kanta tasan na shagwaba ne tana turo bakih, duk ya tariyo ta jikinsa yana yi shiru baby, tell me wht u want, a shagwabance tace Yaya ka koma bakin aikinka, yace ohh baby, baki ga so suke su hallakani ba takan aikin banza, su kudih ya dama, ni retire ma zanyi, ki kyalesu kawai, ina da kudin da zan kula dake har karshen rayuwar mu, i've gathered enough, ta fara bubbuga kafa tace nidai ka koma aiki, ya ce fine zan koma, but on one condition, tace anything yace ki kalleni cikin ido kice kina sona, ta turo bakih tana kallonshi, ya daga kafada yace toh kar kuma ki dameni da zuwa aiki, ba aiki, da sauri tace Ina sonka, I love you Yajawad, ya Rarrafo gunta yace sbd naje aiki kike fada min haka? Ta girgiza kai tace aa, saboda ina sonka, i love u with all my heart, Jawad ya sake ihun murna ya daga fadila sama yana juyi da ita, ita kuwa sai daria take tayi. Abuja Ta shiga kwankwasa mai kofah, Yazayd don Allah ka bude kofa, kayi breakfast, nd u are late for work, Yazayd donAllah ka fito, m worried about u, yana jinta yayi shiru, ya sha giya ya kai kwalba 50 daga jiya zuwa yau, amma bacci yaqi zuwa mai, yanda ya ga dare haka ya ga rana, Maysah kuwa da qyar ta samu bacci ya dauketa a dareb jiya, Yazayd don darajar Allah da manzon sa ka bude, tsaki ya buga, yace ke xabin tsoho kina shiga rayuwata, ki tafi i dont need u, tace naji just open up, ya rarrafo ya bude dakin, Maysah tayi saurin fadawa, duk warin giya ya cika dakin, amma hakan be hanata rungumeshi ba, tana kuka, shima kukan yakeyi, ta ja hannun shi ta wurga shi toilet ta dauko towel ta mika mishi, tace Kayi wanka, ya samu kanshi da bin umarninta, kafin ya fito ta gyara dakin, ta share ta kunna turaren wuta, ta kunna AC, ta ciro mai kayan da zai sa, yana fitowa ya je ya sa wani Jallabiya, tace Yazayd ga kayanka fa a kan gado, ba office zaka ba? Yayi dan tsaki yace ba inda zanje, ya ciro giyarsa ta karshe ya fasa sai sha, tayi tsalle ta fincike, tace shikenan mutum gani yake giya ce maganin matsalolinsa? Kallonta yakeyi yace ke zabin tsoho bani? Tace ba zan bada ba, ko tsoro vata ji ba ta shiga toilet ta tutular da giyan a sink, ya kalleta cikin takaici, ta qaraso gurinsa ta dafa shi sassauta murya tace Ya zayd what happened to u? U look miserable, da karfi ya tureta, what happened to me? I am HIV + dats wat happend to me, What are u even doing here? I tot i told u to leave? Yazayd bazan barka haka ba, nace zan zauna da kai a haka, ya kalleta da sauri, yace ke wai bakin sa meye HIV ba ko? Tace wlh ba sani, cutar da ke karya garkuwar jiki, Yazayd its not d end of d world, u can get treated, please muje Asibiti a rubuta maka magani, idan yaso sai kayi taking preacution nd u'll be alive and healthy, ya kalleta ya watsar yace i dont need any treatments, m dying anyways, tace Yazayd yace kee fita ki kyaleni, da karfi Yace ki fitaaaa, da gudu ta bar dakin sakamakon kukan da ya ci karfinta, ya bi bayanta da kallo, a hankali yace tausayinki nake zabin tsoho, i cannot ruin yourlife, you are still young and innocent, ba zan yarda rayuwarki ta kare kamar yadda tawa zata kare, na so zama dake har karshen rayuwata, don na nuna miki So da Kauna, na nuna ma tsoho Zabin shi Alheri ne, na nuna ma Kowa Cewa Kece Cikon Farincikinah, amma dole zan rabu dake, sabida ina sonki, Ina sonki Ruma, ya sake fashewa da kuka ya fada kan gado yana yi... 3 days Later Cambridge England Mamaki ya cikata ganin Ya Suraj a doorstep dinsu, da azama ta rungumeshi Yasuraj, nayi kewanka da yawa shima ya rungumeta, Islahulkhair kinganki haka kika koma? Tayi daria tace Yaya shigo mana ta ja hannu suka shiga, yace Islah ki shirya gove zamu wuce Naija, ta dago kai ta kalleshi, why? Yace Tsoho requests for ur presence, mijinki ya dawo!ta tabe bakih, yace bakiyi mamaki ba, tace yes coz nasan ya na nan, ta kwashe komai ta gaya mai ya jinjina kai, yace toh tsoho yace ba zai shiga hakkin ki va, zabi zai baki, so u choose wisely, tayi murmushi tace i know what i want. Bayan kwana 2 Maiduguri Islah durkushe gaban tsoho yace yauwa Islahulkhair, na aika a kira su, ayi komai gaban kowa, kar ace na danne hakkin wani, bazan matsa miki ba, abunda kikeso shi zaayi, idan ba kyason zama da Ammar zan sashi ya sakeki nan take yanke, zaki cigaba da karatunki har na zabi miki wani mijin da na ga ya dace dake, don ba zan yarda da zaman ki haka kurum ba, dole ki sake aure, amma kamar yadda kika sani, ba sauran Samari a gidan nan duk sunyi aure, dole Me aure zan zaba miki a cikin dangi, toh ki Zaba abunda kikeso bayan kinyi tunani, kar ki bari fushi ko daukar fansa ya kaiki ya baroki, Gaban Islah ya fadi, a ranta tace zama da kishiya? Ganin yan cikin gida sun fara shigowa ya sa Tsoho yin shiru. ******** Mu'ammar na so ya hada ido da Islah amma ta dauke kai, ta qi Kallonsa, so yake ya mata fuskar tausayi ko zata ji tausaynsa, cikin kwanan nan ya kasa bacci fargaba ne fal ranshi, ya zaiyi idan ya rasa Islah? Jin Tsoho yace toh Islah, Wani hukunci kika yanke game da Mu'ammar, kin amince zaki zauna dashi a matsayin miji ki koma dakin ki? Ko kin amince a raba aurenku wato ya sakeki? Wannan ba zabina bane, zabin kine, muna sauraronki. Islah ta hau tunani, Amincewarta na nufin ta bar karatunta na Cambridge, karatun da ta ci buri da shi, Baba hassan ya katse mata tunani yace khairi ke muke jira, ta dago kanta a hankali ta fara kallon iyayenta, da kawunninta da gwaggoninta da yayyunta ta kalli tsoho, sannan ta sauko da idanuwanta kan Mu'ammar, a lokacin Mu'ammar idonshi kulle yake, yana karanta duk adduar da ta zo mai bakih. Ta kura mai ido sosai duk abubuwan da ya mata suka shiga dawo mata, tace Tsoho Ina so na koma dakina, ina so na cigaba da zama da mijina, Ina so na samu Aljannata ta sanadiyar YaMuammar, na haqura da karatun, duk dakin a ka dau Alhamdulilah, Mu'ammar da ya daskare zaune, ya kasa tantance me kunnuwansa suka jiye mai, kamar a mafarki ya ke ji, a hankali ya bude idanuwansa fes a kan Islah, ya tabbatar ba mafarki yakeyi ba, Aiko ya takura ya saki Ihuu, yace Waiyoo dadi kasheni. Duk dakin a ka sa Daria har hajia babba sai da ta dara.. Gidan Gandu 5⃣8⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕 Mu'ammar be ji kunya kowa ba ya matso kusa da Islah ya riqe hannunta, yace i promise u, ba zakiyi Nadama ba, Ba zakiyi da na sanin zama dani ba, ya kafe ta Idanuwanshi, Islah ma ta kafeshi da nata idanuwan, daman ta dade da yafe mai, so take ta ja ajinta a matsayinta na mace shisa ta dan wahalar dashi kadan, kuma da alamu ta kamu da sonsa sbd yanda ta kafeshi da idanuwanta, da Alamun sun manta inda suke, duk parlorn aka kafesu ds idanuwa, Uncle Abbakar yace kai ku tashi ku bamu guri kun wani tsura ma juna ido, ina basu san tanayi ba, Manyan parlorn sukayi murmushi, Baba hassan yace Mu'ammar kuna iya tafia, nan ma shiru, sai da Hajia babba ta daga murya tace yan soyayyan burauba, to Tsuntsun Soyayyah ma yaci ubanshi. Islah ta miqe a kunyace tafita da sauri, da gudu Mu'ammar ya rufa mata baya duk yan dakin suka hau daria suna yaran Zamani sai abarsu. Hanyar Sassan Umma hajja tayi, tana sane yana biye da ita, ta share sai da ya sha gabanta tayl daure fuska, shi ko baki har kunne, ya riqo hannunta yace Thanks Angel, sunan da ya kirata dashi ya mata dadi da har bata san lokacin da murmushi ya subuce mata ba, ya matso daf da ita ya shafa fuskarta, tare da kai bakinshi kan nata, taso ta dan kara jan ajinta, amma sai ta share don Mu'ammar din ya fara bata tsausayi. Tsoho ya yanke shawaran Mu'ammar ya dauki matarsa ya tafi da ita gidansa na Zaria gobe, Baba Gambo yace tsoho ya maganar karatun ta? Tsoho yace toh wani karatu kuma bayan yarinya ta yarda zata zauna da mijinta, sai dai ya sama mata ABU zaria. Allah ya basu zaman Lafia Amin. A ranar su Amira suka diro Maiduguri, chan dare kuma sai ga Jawad da Fadila, dangi sai murnar zuwansu sukeyi, Tsoho kuwa yafi murnan ganin jikokinsa, Barin fadila da ta ji sauki sosai, Yanmatan su biyar, Hanifa Amira, Bilkisu, Fadila da Islah suka kulle kansu cikin dakin hajia Ama, ni banta ba ganinsu karkashin inuwa daya haka ba suna labarin arziki, sun burgeni matuqa da suka hada kansu, ba zaka taba cewa akwai wani sabanin da ya taba shiga tsakanin da ya daga cikinsu ba, Labari sukeyi suna kashewa suna dariya, ko wacce na bada labarin yadda mijinta ke ji da ita, Fadila tace Allah sarki Maysah, shes d only one missed here, bari na latsota ta hau IMO muyi VideoCall, Hanifa tayi daria tace sai kinsa taji haushi, Bilkisu tace kina so ta sa Yazayd kawota cikin daren nan, fadila tayi daria tace wayarta kashe take, Islah tace Allah ya so ta kam, yau da sai kun sa Yazayd tafian dare, duk suka yi daria. Nan Amira take basu labarin honeymoon dinsu na Paris suna ta kyalkyala daria. A gurin yan mazan ma haka suka su 4 suna labari, just like old times, dama sun kasance masu son junansu, sabanin da suka samu ne kwanakin baya ya sa suka bar kula juna, amma yanzu sun fahimci juna sun roqi juna gafara. Jawad ya kalli Suraj yace Wallahi gwanda da tsoho yayi hadin nan duk nafi ku jin dadi, Suraj yace wlh duk na fi ku dacen mata, Samir yace wlh i dont knw wat wud life be like idan ba Lilsismeerana a ciki ba, Mu'ammar yace bari na takaice muku zance Islahulkhairi ne heartbeat dina, duk suka fashe da daria, Zayyad yace wai Ya labarin Dr Zailani? Shiru ya boye, ko Maysah ce ta boyeshi, Jawad yace bari na latso mana shi mu mai tsiya, yace kashh wayar kashe take, Allah ya so ka Bros duk sukayi daria. Abuja Zayd ya rame yayi baqih ya jeme, ya fita hayyancinshi, kwananshi 4 kulle cikin daki, kullum Maysah Sai ta kwankwasa tana mai magiyar ya bude amma ko tankata beyi, sai ta jingina jikin kofar tayi ta kuka, yana jin kukan nan amma sai ya share, dama tuni tayi watsi da skuk dinta, Yau Tuesday zayd ya tashi da farar Safiyya ya tashi da wani irin fever, nishi sama sama kamar zai mutu, hankalin shi yayi matuqar tashi, sanyi yake ji sosai, nishin shi sama sama, Symptoms din kanjamau duk sunyi developing, Maysah ta fito taji yana wani irin tarih hankalinta ya tashi, Ta hau bubbuga kofar kamar zata balla kofar, yazayd ka bude kayi wa Allah ka bude min, ya so bude mata kofar amma bazai iya ba, baida karfin zuwa bude mata, hankalinta ya tashi, da sauni ta wawuri wayarta ta kunna, ta shiga neman layin Yaya Jawad. A lokacin yana tare da babynsa cikin mota, tana zuba mai shagwaba, yace Allah idan ina kiranki kina kin zuwa sai na kwasheki mun koma kaduna yau dinnan, tace Sorry baby, kawai sai mummy ta ga na fita da daddare? Ya murguda baki kamar yanda takeyi yace ba mijinki ya kiraki ba? tace sorry kaki babynah, da mun koma gida kaga daga ni sai kai koh? Da sauri yace to mu tafi gidan mana, tace haba ko 1 week bamuyi ba fa, kafin yayi magana wayarsa yayi kara, ko da ya duba Maysah ya gani, yayi murmushi yace ga matar yaya, ya dauka hello Sis Inlaw, cikin kuka tace YaJawad, yace Maysah me ya sameki? Tace yazayd ne, he's bin sick, ya kulle kanshi for days, nd yanzu yana nishi sama sama, i can feel his heart beat yanzu haka, i'm afraid he's dying, YaJawad ka taimaka, Cikin rudu jawad yace ina Maiduguri, but yanzu zan taho as fast as i can, gani nan zuwa, ki kwantar da hankalinki, he's going to be alryt kinji, ya kashe wayan ya kalli fadila da ta tsura mai ido, yace baby ki koma cikin gida, kice musu na tafi Abuja, tace baby m coming with u, yace noo,tace pls, yace i dont have tym to argue uo staying here nd dats final, ki bari inje kinji? ta turo bakih tace Allah ya kiyaye hanya be safe, yayi murmushi dats my babe, ya bata kiss ta fita a motan tana daga mai hannu, shi kuma ya ja motar ya bar gidan kamar zai tashi sama, Jawad Allah ya tsare hanya. Abuja 6:45 Jawad ya iso Abuja, sai da yaje ya dauko wanda xasu balla kofan don sunyi waya da Maysah ta shaida mai har ynz be fito ba, ta ma daina jin motsin shi, suna shiga gidan su ka shiga balla kofar, basu sha wahala ba kofar ya balle, rige rigen shiga dakin sukayi, Chan Maysah ta hango shi chan kasan gado duk ya fita hayyacinshi, da alamun rai a jikinsa amma bai motsi, da sauri Jawad yaje ya ciccibi Zayd ya rungume, ya na hawaye don ya tsorata da yanda yaga Zaid, what happened to u brother? Maysah tace i will brief u, buf we hve to take him to a hospital, Jawad ya dago shi, yayi waje dashi, maysah ta rufa mai baya, bayan mota ya sa shi, Ya ciro kudin da be san yawansu ba ya ba masu balle kofa, Maysah ta shiga motar Jawad ya ja motar su ka bar gidan, A hanya Maysah ke ba Jawas labarin abunda ya faru, ran jawad ya baci hankalinshi ya tashi yace wlh dana ga Badiyyar nan, ba abunda zai hanani kasheta. Maysah tace Yajawad ga wani asibiti nan, da alamu private ne,da sauri ya sa trafficator ya shiga asibitin, nan da nan aka karbi Zaid akayi Emergency dashi suka shiga bashi taimakon gaggawa, har sai da zaid ya farfado ya dan dawo hayacinshi, Zaid ya bude idonsa ya ga Maysah da Jawad a tsaye, ya fashe da kuka, Jawad yayi saurin rungumeshi, Zaid yace m dying bro, jawad yace no u are not, Zaid yace ni HIV+, Jawad ya girgiza kai yace i cant believe it, i refuse to believe it, Ya kalli Maysah yace anyi mishi test? ta girgiza kai ta na hawaye, to wa yace yana dashi? Zaid cikin wahala yace kar ka bata lokacinka danuwa na, ina dashi, Jawad ya buga tsaki ya juya yace da Nurse ta kira mai Dr, tace sorry sir, Dr sai 8 yake ganin patients, we can do anythng before he comes, what do u want? cikin daga murya Jawad yace get me The Doctor, nurse jiki na rawa ta fita. Bata jima ba sai gata ta dawo da Dr. jawad ya miqe ya bashi hannu, yace Dr pls help my bro, Dr ya kalli patient din ya zaro ido Dr James yace Dr Zailani? What happened to him? I've bin trying to reach him for days, briefly Jawad ya mai bayani, da sauri Dr james ya fita sai gashi ya dawo da wata nurse ture da wani wheelchair yace a daura Zaid suka fita, su jawad suka bisu a baya, wani restricted dakih suka shiga, Dr James ya diba jinin zaid da kanshi ya shiga testing jinin, sannan ya tura Jawad cikin wani Engine da zai tantance duk wani ciwo da cuta da ke jikinshi. Ya kalle su yace dis will take some minutes, Jawad ya rintse ido Maysah ta shiga zuba adduoin da ya zo bakinta, bayan kamar mintuna sha biyar machine din yayi kara, alamun ya gama bincikensa, har printout ya fito, Dr james ya dauki takardan ya ce Dis one is cleared, Everything is fine her, but i can see a minor ulcer, hakan ya faru ne na rashin cin abincinshi nd advisively yadaina shan giya coz zai iya jamishi wani ciwon, ba abunda suke son ji ba kenan, Jawad yace Dr HIV test zaka mai, we careless abt wadannan, Dr James yace just a minute, chan dan qaramin machine din yayi kara, hakan ya sa su duka maida hankalinsu gurin Dr james, Dr James yayi wani murmushi yace Dr Zailani, Congratulations, you are HIV negative,inshort u dont have any blood disease in you. You are all Okay. Gidan Gandu 5⃣9⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕 Zaid ya tashi da karfinsa, yace Dr, m HIV free? Dr James yace Yes, you are free frm anytype of Disease. Ihun murna Zaid ya sake, Maysah hawayen farinciki take, Ta na ma Allah Godia, Jawad ma farinciki ya bayyana a fuskarshi, Dr James yace Dr Zailani, m suprised y u dint bother to test ursef, jus bcoz uo wife is + it doesnt mean dat uo are positive too, ya kamata ace kasan hakan, Zaid yace Dr, the moment u told me abt her, i forgot everything, komai dauke ya min akai, kawai ni na sadakas ina da HIV, amma Alhamdulilah, Dr yace dama nasan babu, but to be more sure after 3months za a kara wani test din don tabbatar wa. Yace Ok, dr james ya rubuta mai maganin zazzabi, yace kuma ya kiyaye cin abinci, Ok Dr, can we go now? I have to admit u, no pls, i cant stay here anymore, Dr yayi daria yace ohh, ynx ka gane kan ka har kankamba ake ma Asibiti nah, yayi daria, yace toh ai na ji sauki ba abunda kr min ciwo, kaga gwara mu tafi, Dr james yace toh An sallameku. M expecting to see u at work tomorrow, Zaid ya marairaice yace m sick sir, kuma da na warke i zan zauna a gida kawai don na kula da my Amazing wife ko Zabin tsoho?, Maysah

Chapter 17 of 20