Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
da sauri tace Aunty Badiyya ina wuni??? 3⃣5⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕 by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Tsoho yace Rumah me kika ce? Aunty? Qanwar babarki ce? Kar na sake ji, da ta shigo parlorn nan kin ga ta gayyar dani? Kallo ban isheta ba, Zaid ya wurga mata harara me cike da ma'anoni batayi niyya ba tace Ina wuni, yace da ban wuni ba ai baza ki ganni ba maras mutunci, Badiyya tace my zayd, i wont stand dis, ta miqe ta fice, Zaid ya dan risina yace ayi haquri tsoho, ya bi bayanta, Maysah ta ce haba tsoho ai ba a biyewa, yace ni na biye, wlh kar ki sake kiranta da Aunty, Mijinku daya, ki zage damtse, ki shirya zaku tafi tare Gobe, Gaban Maysah ya buga bata son musa mishi tace toh ta miqe yace zan ci kwadon ki kawo min, ba tare da ta kalleshi ba tace toh. Murmushi kawai yayi. Wuceta yayi hanyar Sashen su, bata da zabin sai binsa a baya, dakin Aunty Abida ya wuce, Da sauri ya qarasa kujerar da mamansa ke zaune, don ganin fuskarta yayi murtuke mutuk, ya dora kansa akan cinyanta, Mummy me ya faru? Wa ya tabaki? Tana karkada kafa tace Zaid ashe dama akwai waccce zaka aura da zata wulaqantani? Ni Zaid? Da sauri ya kalli Badiyya tare je fa mata mugun kallo, ta karaso da sauri itama ta zube qasa tare da kama kafafun Aunty abida, mummy sorry wlh na tuba bansan me ya sameni ba, ki yafe min, Anty Abida tace shkn ya wuce. Nan suka gaisa da Zaid, yace bari yaje ya kai diyya gida tace sai ka dawo, suka fito suka shige mota, A mota ta rasa gane kan Zaid, Shiru ya mata, ta dinga mai magana yayi banza da ita sai da tace Zaid m sorry, ya dan sasssuta fuska, Badiyya listen to me, I dont let anyone mess with mh Family, My family comes first, Kin raina min Tsoho ba kya ganin mutuncinshi, to bari kiji, wannan tsohon namu shine gattanmu, nd now my mum? zan iya rabuwa dakeh ta kansu, hantar cikinta ya kada, da sauri tace Dont do dis to me, tsohonku dont like me nd wlh bnsan itace mum dinka ba, amma kayi hqr ba zaa qara ba, yace it better not repeat itsef again. Tace it wont i promise, a ranta kuwa cewa take dole ta koma gun Mallam don Aiki ya fara suncewa... Islahh ce ke hada ma Maysah kaya, don gobe da faran safiya zasu tafi, shawarwari suke ba junan su abun gwanin ban tausayi, Islah tace Allah ya karkato hankalin Ya Zayd gunki tace Amin Amin. Nan suka kwanta bacci. ****** Washegari da Misalin Qarfe 6 na asuba, Zaid na durqushe gaban Tsoho, yace Tsoho ni ynz zan wuce, kai kadai xaka tafih? Eh maman baddiya bata jin dadi so na barta ta dan kwana 2, Tsoho yace Maysah fa? Xaid yayi shiru, Tsoho yace ta shirya sai kuyi ta tafia, Zaid yace toh, Yauwa Xaidu ina son yarinyar nan ta cigaba da karatu, Toh tsoho ai sai a samo mata UNIMAID ko? Yo sbd me? Mijinta na abuja me zai sata karatu nan? Ko ba makarantu ne chan abujar? Yace akwai to a nemar mata wani tana da JAMB dinta, zaid yace to shkn tsoho na san wasu a Baze University, zan sa a nema mata sai ta fara next semester Tsoho ya murmusa yace toh tashi ka tafi, Rumah na chan sashensu sai ka leqa kace tafito, Allah maka Albarka, Amin Amin tsohonmu, Yauwa ka leqa ka gaida Aishalle da hajjo. Zaid yayi shirrrruuuu chan yace toh. Abunda be taba yi ba kenan ya tsinci kansa da bin umarnin Tsoho, Sashen hajia Ama ke kusa da na Tsoho nan ya fara shiga, tana chan kurya tana lazimi ta ji Sallama, ta fito Ganin Zaid zaune ya bata mamaki sosai. Yace Barka da Asuba, Ama tace Zaidu lpy lao, ya aiki? Yace Alhamdulilah shkn fa duk suka yi shiru, sai da suka bata 10mins zaune ya miqe yace na tafi, Tace Toh Allah ya tsare nagode Allah ma Albarka ya amsa da Amin. Yayi sashen Umma hajja itama ya gayyar da ita kafin yayi gidan Uncle Abubakar, Ya fi mintuna 10 ya na tunanin yanda zai shiga, chan dai yayi ta maza ya shiga da Sallama, be taba shigowa nan ba, Uncle Abbakar ya leqo Zaid ne? Bismillah tare ds miqa mai hannu, abin mamaki sai ga Zaid ya dyrqusa har Qasa ya na gaida Uncle Abbakar. Ya miqar dashi ya ja shi har parlo, Aunty Raijana ta fito suka gaisa Samasama, Xaid yace dama Erhm zan tafi ne yanzu, Uncle Abakkar yace toh Raijana jeki ce da Maysah ta fito, ta ce toh,, Maysah suka fito tare da Islah suna jan Akwatinta, suka gaidashi be kallesu ba ya amsa. Ya miqe yace tooh na tafi, Uncle Abbakar ya musu Addua. Ganin zasu bata mai lokaci yasa shi amsar akwatin daga hannunsu. Ya kai mota, ya wuce Sassan hajia babba, da sauri maysah taje sassan hajia ama, umma hajja da tsoho ta musu bankwana, dama sunyi bankwana da sauran mutan gidan daga karshe ta koma sashen hajia babba inda ta iske su har sun fito rakoshi ta gaida su Aunty Abida kadaice ta amsa ta sama sama. A bakin mota ta rungumi Islah suna hawaye dukkansu. Da qyar suka rabu ta shige gaban mota inda Zaid ya jasu suka bar Gidan. Safe journey. Haka suke tafiya ba me kula danuwansa, kafin su iso kano Maysah tayi bacci kala kala, suna isa kano yace kina jin yunwa? Da sanyinta ta girgiza mai kai, yace Uhm? Ba tare da Ya kalleta ba, tace naqoshi bana jin yunwa, be ce komi ba ya cigaba da zarara gudu, sai da suka iso wani qauye yayi parking, wani guri taga ya shiga be dade ba sai gashi, ya miqo mata envelop ta amsa ta ajiye, ya qara komawa wani shago sai gashi ya dawo ya tada motar suka dauki hanya, kilishi ne da yoghurt, ta bude ta fara ci a hankali, tace Yazayd kai ma kaci pls, ba tare da ya kalleta ba yace No, thanks.. Karfe 2 ya shigo Maiduguri, straight Sassan Tsoho ya wuce da Sallama, Tsoho ya amsa kai Surajo, kai baka jin tafiya ko? Tafiya be ma wuya, yace tsoho nayi kewanku ne da yawa, yayi daria, suka dan taba fira, kana yace Tsoho Ya maganar Islah,? Yace Surajo inace ai nagama maganar Islahulkhair koh? Kar ma kayi tunanin zan raba auren nan. Suraj yace Tsoho amma zamanta haka beyi ba, wata hudu da tafiansa amma ba wanda ya san me yake ciki, ya kamata ko karatu ta fara, Tsoho ya jinjina kai yace dama so nske ta fara karatun, Amma ni bansan jamiar garin nan, Suraj ya murmusa don shi so yake Qanwarss ta bar kasar itama taje wajeh karatu, yace Tsoho ai ni har na gama samo mata makaranta, har na biya umurnin ka kawai nake jira na kaita, Tsoho yace haka ake son yayyi masu kula da Kannensu, ko bayan ran mu munsan zaku kula dasu, a wani gari ne? Suraj yace Tsoho a Ingila ne, ya zabura Ingila dai surajo? Ya zaayi a bar matar aure ta fita waje karatu ita kadai, to ban amince ba, ban lamunta ba, duk jami'ar kasar nan ba wanda ya maka sai ka fidda ta wajei don kankamba, to ba inda zata, Suraj ya marairaice yace kayi haquri tsoho, nayi laifin da har na zarce hukuncin biyan mata kudin makaranta ba tare da saninka ba, tunda ba kaso ba zata je ba, kudin kuma bakomi, amma sai naga kamar zamanta anan ta na yin shi ne cikin kunci, duk saointa na gidan mijinsu, ba dadi zata dinga wasu tunaninka daban har ta jefa kanta wani hali, amma idan aka ce ta tafi chan ta fara karatu hankalinta ya kwanta, idan Allah yayi Mu'ammar ya dawo sai naje na dawo masa da matarsa, amma tunda baka so na bari. Jikin tsoho yayi sanyi. Suraj ya dauresa da jijiyoyin jikinsa, ya yi shiru yana nazari, yace kace ka riga ka biya kudin komi? Yace eh, har nawa? Suraj yace kusan 10000 lbs(pounds), tsoho ya zaro idanuwa pan ba dalla ba? Yace eh Tsoho pounds ba dollars ba, tsoho ya jinjina kai, surajo ina ka samo maqudan kudih haka? Ya murmusa, tsoho ko ka manta jikanka ba zaune yake ba? Yana aiki, aikin ma na Architecture, tsoho ya jinjina kai, lallai ba zan bari ayi Almubuzaranci ba, Na amince ta tafi amma da sharadi, suraj yace wani irin sharadi tsoho? Eh sharadin shine Duk randa Mu'ammar ya dawo to ko ranar take xana jarabawar karshe ta gama degree zakaje ka daukota. In ka amince toh na amince, da sauri ya gyada kai yace na maka Alqawari. Toh shkn sai a fara shirin tafia. Suraj ya dinga zuba godia tare da miqewa Tsoho yace Bilkisu fa? Ya maganar makaramtarta? Suraj yace InshaAllah xsn fara nema mata Northwest University da ke nan kano, yace toh yayi kyau.. Suraj ya wuce sashensu straight, ko Islah be nema ba, ya ciro System(laptop)dinshi ya fara nemar ma Islah makaranta a London England, don be ma san inda zai yi enrolling dinta ba kawai dai ya daura tsoho ne kan layihh, ni biebee nace Allah ya sa Tsoho ya dago ka. _Bibilicious Biebee_ Gidan Gandu 3⃣6⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕 by💕Biebee Isa💕 BiebeeIsa💕Biebee Isa💕 CAMBRIDGE UNIVERSITY zuciyarsa tace mai ta zaba cikin jerin makarantun Kasar, yasan Garin sosai and yasan skul din. Nan ya fara duba Skool din, tsarin ya mishi, courses ya shiga dubawa, ya kira Islah a waya yace kezo nan, tace ina? Dakihnah, ihu tayi yaya yaushe kazo? Yace zaki zo ko kuwa? Ryt away ta fita dakinta da gudu, daman kewan Maysah ya isheta, ko sallama batayi ba ta rungume yayanta, yace na samo miki skool, wani course kike so? Kai naji dadi, daman nagaji da xaman Gidan, yaya ina? Yace Cambridge University Cambridge ta zaro ido London? Yup, tace Yaya kasan Tsoho-- dnt worry i handled everything, dadih ya sa ta hawaye shima kamar ya tayata kukan ta rungume yayanta I love you Yaya, yace shuttup nd tell me wani course kike so ta danyi tunani kadan tace Medical Engineering. Cikin Lokaci kadan Har Suraj ya gama ma Islah Komai, tafia kadai ya rage, toh xasuje England Embassy a Abuja, don suyi processing Tafian,sun yanke hukuncin Tafia Abuja Gobe, suraj yana zolayarta yace wai Isi ko Airport kin taba zuwa? Tacee kaii yaya, mu da every year sai munje Makkah, yace keeee Isi qarya, wlh yaya be fi 1year da mukaje makkah ba yace toh na yarda je ki kawo min E Passport dinki, tace toh. ***** Diyya Gaban Bokanta, tace wai shin boka yanzu meye abunyi? Danginsa barazana ne a rayuwata, har yana iqirarin rabuwa danih, Boka yace na gaya miki a baya, kakan nan nashi tsaye yake, Namijin duniya ne, ba bu yadda zakiyi dashi, Sai dai kiyi dabarun ku na mata, kisisina da chusa kai, ta hakan zaki rabasu, tace yauwa boka, mesa Zaid ke min gardama? Har ya kan kai ga gaya mun baqar maganganu, Na kasance me yawan buqata, dan tahalikin nan sai dai ya tsallakeni ya barni kwance, Boka yayi daria kema ai baki da sassauci, ko ni nan tsoronki nake Diyyan Shagali, diyya tayi fari, nidai samo mun mafita, so nake na tankwarashi, sai yadda nayi dashi, ya zama mijin tace, Boka yace wai diyya baki ganewa ne? Ba me iyawa da jarabbarki, kuma tun kafin auren ku sai da na gaya miki komai kan Shi, kakansu Tsaye yake kansu gabaki dayansu, ba me iyawa dashi, kije kawai ki kwashi rabonki tunda dama kina kan kwasa, yanzu dai bani nawa kason, Ran diyya ya baci ta rufe ido ta zazzaga boka rashin mutunci tace wlh tunda ba biyan buqata ko sule biyar ba zata bsshi ba, yace kar muyi haka da ke ta miqr tace ai munyi, yace kina da kudi fah, ji dai yanzu qarya kuka mai zakuje India ke da Uwarki, ya cika ku da daloli amma kice ba zaki ban komai ba, kije zaki gani. Tace Alheri zan gani, yace toh ki sani Zaid da matarsa ya koma, Gabanta ya fadi, ta fita a harzuqe, shi ko boka yayi daria, in kinsan wata ba bakisan wata ba, Diyya kin kwashi Rabonki a wajena, sai dai nace Allah bayyanar da ciwon da gaggawa tunda ni nasan makomata. Ni biebee nace Ciwo? Wani iri ciwo kuma? Abuja Zaid da Maysah sun iso lapya, Shi ya shigar mata da kayan har dakih, ta kalleshi cikin sanyinta tace nagode Allah saka da Alheri, Me zan dafa maka YayaZayd, yayi gaba ba tare da ya kalleta ba yace No thanks, M okay, tace ko sai zuwa Anjima? Yace na hutassheki, ya bar mata dakin. Zama tayi kan gado tana tunanin dis is her chance din karakato hankalin Zaid gunta, Shi ko yana shiga daki ya sa mukullin fridge ya bude firij tare da dauko Gwangwani Star ya kwankwada, ya sake dauko na gulder ya qara kwankwada, sai da ya sha gwangwanin giya kala 5, kafin ya fara gaya mai qarya, ya fara tangadi tare da zubewa kan gado. Tayi ta sallama taji shiru, niyyarta ta hada mai ruwan wanka. Tayi gangancin tura qofa tareh da shiga dakin, sheme ta ganshi kan Gado, shabeshabe, idonta ya kai ga kan Gwangwanayen Giya, Hawaye ya shiga zubo mata a idoh, daman be bar shayeshaye ba? Zuciyarta na qunah ta bar dakin. Badiyya ko sai neman wayan Zaid yake tana ringing amma be dauka ba, hankalinta ya tashi, da ba san tace mai yau zata tashi da qarfe 10 ba da ba abunda zai hanata yin safkon garin Abuja. Kano Islahulkhair da Yayanta a parlor duk ta daure fuska wai ita fushi takeyi dashi, sbd ya qi biyawa suga Fadila a Kaduna, kuma har sukaje Abuja suka kwana biyu Gidan abokinsa, a cewaarsa ba xai je gidan Zaid ba don kar ya raina mai hankali, shikuma ba zai iya haquri ba, duk da gidan shi yaje, ta ce yaya gun Maysah fa zamuje ba shi ba, yace Yaushe rabonki da Maysah da zaki damu muje gunta, ai naga ko kwana 5 bakuyi da rabuwa ba, tayi shiru ta qyaleshi haka suka baro Abuja, suka wuto kaduna, suka dawo Kano. Ya kalleta yayi murmushi wai duk fushin ne haka? Ai bansan kinayi ba sai naga bakinki yayi tsini, ni shiga ki kira min matana, ta tabe bakih, za a mun iyayi wai mata, sai kace tana ma magana ta tashi ta shiga ciki, ya bi bayanta da daria, kwance take ta na karanta novel din Baby Aisha na "Abu Daya Tak"a Whatsapp Islah ta shigo da Sallama, Matar Yaya, yaya na kiranki, Bilkisu taji wani iri, toh meye kuma? Ta san dai ba abun da ke hadasu sai gaisuwa, ta dai yi shiru kafin ta miqe ta fita, a parlor ta iskeshi kinshigide yana kallon ball, ta dai zauna ita bata ce mai komai ba, ganin bata da niyyar tankashi ya sa shi magana, Kamar yadda kika sani on Saturday Islah zata tafi Skool, kuma ni Zan kaita kuma zan dan kwana 2 a chan, so gobe zan kaita Maiduguri tayi sallama da su tsoho kafin mu dawo nan ran thursday mu bi jirgin Lagos sai mu wuce Ingilar, so ki shirya zamu tafi tare gobe zan barki a Maiduguri har sai na dawo, ta sauke ajiyar zuciya dama jira take ya gama maganan tace mishi ni kuma fa? Sai kuma ya fadi mata abunda yake son ji, Allah ya kaimu kawai tace ta miqe ta komawarta dakih, Zuciyarta kuwa Murna ne zata gida after a long period of time.. Kaduna Alhaji Haladu Maidala dan kimanin shekaru 45 attajirin me kudih ne wanda Maaikatar Matatan mai na kaduna Na NNPC ke taqama dashi, Tauraruwarsa na haskawa amma tun bayan Zuwan Jawad Mudassir Zailani tauraruwarshi ta fara dakushewa, Yaron da be wuce ya haifeshi ba ke neman dakusar da tauraruwarsa, yaron da ko shekara 2 be rufa da fara aiki a gurin ba amma har gwamnati ta son dashi, ynz duk wani man da zaa tatto sai da izinin Jawad, duk wasu ayyukan da Alhaji Haladu ke yi ya dawo kan Jawad, babu yanda beyi ba don ganin ya dawo da matsayinsa a Maaikatar amma abin ya faskara, don abun daga Sama yake. Fitowa yayi daga motarsa ya shiga 9starsShopping Complex, tunda ta gansa ta susuce da ga ganinshi akwai kaya gunsa, da sauri ta qarasa gunsa, Alhaji sannu fa ta dinga karkashe Mai idanu. Alhaji abun nema ya samu dama goggagen dan bariki, yace sannu fa yanmata, tace toh Ya? Daidai ne, na leqo shopping ne ok, muje na tayaka shopping din, sai da ya jidan mata kaya sannan suka koma mota, yace yadai yanmata, Ina mukayi? Tace gidanka, yace noo sai dai gidanki, tace ni baquwa ce banyi 3hrs cikin garin kaduna ba, yace Ok sai muje Hotel koh? Tace Anyhow, sorry i dint get ur name, Ta kashe mai Idanuwa tare da sakin murmushi, Sunana BADIYYA _Bibilicious Biebee_ 3⃣7⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕 by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕 Wow Badiyya nice name, tace tnx, nikuma sunana Alhji Haladu mai Dala, ta zaro ido da sauri tace na NNPC? Ya ce ni din ne, wani dadi ya ziyarci zuciarta, nan ga ja mota sai Guest House dinshi. Nan suka shiga aikata Sabo Waiyazubillah, Allah ka haskaka mana zukatanmu Amin. Dalilin Zuwan Badiyya kaduna Shine tazo yawon bude ido da wanda zai dinga debe mata kewa don Zaid be san harka ba, sai kuma Allah ya kawo mata Alhaji Haladu Maidala, ita ko kakarta ta yanke Saka.... ***** Maiduguri Sun iso Maiduguri lafia, Da gudu Bilkisu ta fita tayi Sassansu da gudu, gidansu ta wuce a parlor ta iske Mamarta Aunt Sadiya, ta rungumeta, Mami i missed u so much, jin dadi ya ziyarci Anty Sadiya, ganin diyarta cikin walwala, tace dota shine baki gaya min kina nan zuwa ba, tace daman suprise nakeso na baki, kuma na baki, suka gaisa sosai kafinta ce bari naje na kai gaisuwa gun Tsoho. Sun kwana 2 a Maiduguri gobe ne Su Islah zasu wuce Kano don tafia Lagos, cikin kwana ki biyun nan ta gama Sallama da kowa, Yanuwanta na nesa da na kusa duk ta kirasu ta shaida musu tafiarta ta na cewa a yafe a yafe. Bauchi Ko da ta shigo taga ya hada kayansa cikin Akwati ta san cewa tafia zaiyi kuma Maiduguri zaije, tace Yasamir Tafia xakayi? Ba tare da ya kalleta ba yace eh, tace har dani zaka tafi koh? Ya watsa mata wani hararan da ta ga tsanarta a idonsa, tace Yasamir why are u doing dis to me? U cant leave me here, ta fashe da kuka me ban tausayi, tace I cant take dis anymore, Y do u hate me soo much? Ya zakayi tafia ka barni cikin wannan tangamemen gidan ni kadai? Is not fair, ko me na maka ai be kamata ka dinga gallaza min haka ba, do u know rashin tankani da kakeyi yana Bata mun rai? It tears me apart wenever u reject me or u push me away, Y yasamir? Isit bcoz i love u? Ta fashe ds wani kuka me ban tausayi ta durqusa gabanshi, wani abu yaji ya soki zuciyarsa. Wai shin meye laifin Amira? Me tayi mishi ne da ya tsaneta haka? Tausayinta ya shigeshi, tare ds nadamar abubuwan da ya mata, ashe ta na sonshi, toh shi ya zaiyi ya fara sonta? ya daure dai yace Amirah, ta shi ki shirya kayanki, ki dauki kaya kala 5, muje mu ga idan zaa samu ticket dinki, idan babu we have to wait, bata san sadda murmushi ya subuce mata ba tace Thanks BigbroSamir u d best, i love u. Murmushi wanda be kai zuciyarsa ba ya sakar mata, wai shi nan murmushi yayi, oh ni su Amira ba aji har ta sakko. Lagos Da dokinsa ya shigo, Hanifa hanifa Gobe Su Islahulkhair xasu xo, tabe bakih tayi, yace Hanifa bakiji bane? Tace idan naji me zanyi?ina ruwana da su? Murna xanyi ko meye? Ni kawai Mallam ka kaini Gida, i am tired of staying here kamar wata Maiyah, Zayyad yace Hanifa, m ur husband, watch ur tongue, dont take my silence for granted, ba zaiyuwu ba ina miki maganar arziqi ki maida mun ita na tsiya, ba ke ba har Mu'ammar na girma, amma duk maganar da tazo bakinki ki yaba mun, i tke ol of it don a zauna lafiya, toh i wont take it anymore, gida kuma ba zan kaiki ba, u are stuck in here sweety, ya tashi ya bar mata dakin, kuka ta fashe dashi, kaii ashe ya iya fada, duk abun da take mai be taba tankawa ba sai yau, ita ya zatayi, tunda bilkisu ta kirata tace mata kwanan ta 2 Maiduguri hankalinta ya tashi, son ganin gida ya dirar Mata, Haka ta rungume pillow tana hawaye, Zayyad kuwa yayi ba qaramin Namijin Kokari yayi ba , har ya iya bude mata ido, da Kyar yayi hakan sai da yakai zuciyar sa nesa, kiran Bestynsa yayi ya fada mata yanda sukayi, ta taba mai tace yauwa dan gidana kayi qoqari, Kar ka damu Slow and Steady Win d race.. Maiduguri Gida ya kachame da Murna don ko Samir Da Amira sun diro, Murna gun Hajia Babba ganin qawar fadanta wato Amira ta xo, sai nan nan akeyi da ita, Amira baki har kunne, nan ta fara Sakarcin da ta saba, Samir dai mamakin yanda take ta zuba Shagwaba ba gun Hajia Babba da babanta takeyi, suko sai biye mata sukeyi, kamsr ba Amiran nan ba wanda ta koma silent a bauchi, wai ko donta ga nan gidane? Hajia Babbs tace kuje ku gaida Tsoho, Kila ya dawo daga gurin Dr Munir din, Samir yace to Tsohuwa, tace wlh samir ka fita idona, ya miqe yana daria Amira ta rufa mai baya, tafiarsa ma abun kallo ne, ta tuno tafiar su zuwa nan yau cikin Jirgi, ba uhm ba uhm, kai wlh i lob u bigbrosamir. Suka shiga parlorn Tsoho da Sallama, Tsohi hannu biyu ya sa yana tafi, Gata Gata, Amira ta rugo da gudu tana fadin gani gani, tsohona wlh nayi kewanka, wata kusan 6 rabona da na ganka, yace ai Amira saura Kiris na sa Usman ya kaini Bauchi da kayana don cewa nayi gidanki zan koma da zama, sbd nayi kewan Sakarcinki, sai da aka hadu aka dinga bani haquri kafin na haqura, ta kwashe da daria, Samir dai ya murmusa ya duqah yana kwasar gaisuwa, Tsoho ya musu ya hanya kafin ta shiga bashi labarin Bauchi abunda ya ba Samir mamaki shine bata gaya ma tsoho kallan xaman da sukeyi da Samir ba, lallai kam Amira tyi hankali, Tsoho ko dadih yakeji wai sun hada kansu. Samir ya miqe yace bari ya shiga Sauran Sassan, tsoho yace daiki matarka ka tafi da ita ta fara hadassa min ciwon kai, tace ai wallahi sai mun gama firan dakai, Samir dai be tanka ba yayi wajei. Sassan Hajia Ama ya fara yi, daga nesa ya hangota, duk chanjin da tayi besa ya kasa ganeta ba a hankali ya furta Islahulkhair? Kwata kwata bata ga kowa a gabanta ba, burinta ta qarisa gun tsoho, waya takeyi da Fadila tana mata list din abubuwan da zata sayo mata a England idan zata dawo, ke dilla tun ynz xaki fara list, ba fa gobe zan dawo ba, gobe zan tafiiii-- hooking tayi ganin taci karo da wani abu, wani abun ma Yasamir, sun fi minti 3 tsaye ba wanda ya iya furta kalma daya tak, chan samir ya hadiye wani mugun miyau, yace Sister, Ya kike? Bakin ta na rawa tace ina wini yaya samir, ganinsa ya sunce mata abubuwa da dama, kasa amsa mata gaisuwan yayi ya shiga duniar tunani, daidai lokacin ne Amira ta fito daga parlorn Tsoho, idonsu kyar kansu, tace Islahulkhair? Me takeyi anan? Wat is she doing wit my husband? Ta tunkaro su kamar zata tashi sama. Nidai nace Islah watch out, meerah is coming to pull ur hair👻 3⃣8🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕 ⃣ Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕 by 💕Biebee Isa💕 Biebee Isa💕Biebee Isa💕 Samir yayi saurin katse shirun ta hanyar cewa ,Yaushe kikazo? Tace na jima, M leaving for London tomorrow, wht? Why? Tace xan tafi skul, zan fara skulling a Cambridge Uni, daidai na Amira ta tsaya, ta ki qarasowa ta labe tana jira su ci amanarta tayin maganar soyayyah ta dauko shebir din kusa da ita ta rotsa musu kai lol, Samir ya ja tsaki, ya san da tafiar Mu'ammar, don dai be san inda yaje ba wlh da sai ya bishi ya gaya mai Islah doesnt deserve dis, ranshi ya qara baci, Yace Islah are you happy? Tace YaSamir ofcoz i am, yace Islah it kills me inside dat Mu'ammar hurts u, ba yanda xanyi ne, coz i dont have any rights to u, but u deserve to be happy, tayi murmushi me ban tausayi tace Yasamir, its ok m fine, Ina fatan komai yana tafia daidai tsakaninka da Amirah? Ya shafa qeyah yace Islah is not da Easy, i tried, ta bata rai tace wat do u mean u tried? Ynz kake ce mun i deserve to be happy, ita kuma fa? Dont she deserve to be happy? Samir yace Astagfurullah Islah i cant get u off my head, hawaye ya zubo mata daga idanuwa, ta goge ta daure fuska tamau tace U can and u will, Amira is a good person tho sometimes she behaves childish, wannan ba dalili bane, m married, m not ever coming back to u, Amira ce matarka, Yasamir u hate to see me hurt? Den learn how to love Amira, ina so son da kake min ya rikide ya koma ma Amira, ta wuce ta barshi nan tsaye, Amira na ganin Islah ta taho ta boye don bata son Islah ta ganta tana labe. ***** Sai data share hawayenta ta shiga da Sallama, Tsoho gani, yaiwa Islahulkhair zo zauna a nan, ya nuna kusa dashi, taje ta zauna, Yar Nasiha zan miki, kinga gobe ne tafian ki koh? Ta gyada kai, yace Islahulkhair to kar ki ga an kaiki wata qasar da baki da uwa baki da uba kice zaki sauya halaiyarki ta gari, kice zaki sauya ki koma halaiyar turawa, to kiji tsoron Allah, ki riqe Addininki da ibada, ki san da cewa akwai Aure akanki, kar ki ci Amanar Aure, kar ki zubar mana da mutunci, kar ki manta daga gidan da kika fito, karki manta akwai Jinin Zailani tattare dake, karki bamu kunya, Nasiha sosai ya mata me ratsa jiki, a karshe ya shaida mata dole zata dawo idan Mu'ammar ya dawo. Ta share hawaye tace InshaAllah Tsoho ba zan baku kunya ba, InshaAllah zakuyi Alfahari dani, nd bazakayi nadamar Amincewar da kayi naje Karatu wajei ba, ya murmusa yace Na yarda da tarbiyyan da kika samu, jeki Allah miki Albarka tace Amin.. ****** Da Daddare Amira Ta Iske Islahulkhair a sashensu, Islah ta ce Amira damar harda ke a ka zo? Amira ba ta tanka ba ta xauna kan gadon da Islah

Chapter 10 of 20