na bakida hankali
Tashi liyana tayi tare da furta papi barin je room dina.
Uhmm kawai papi ya furta saboda wata kunyar princess dinsa daya kamasa.
Tana ficewa ya maido da kallonsa akan farha cikin sanyin murya ya furta.
Bakiga princess anan gurin bane farha? Miyasa zakiyi haka?
Turo baki tayi tare da furta. Ban ganta ba fah kuma ai duk laifinka ne, tunda aka kawoni gidan nan kake guduna, yanxu fisabilillahi kwanana kusan biyar a gidan nan Amir , amma koh shimfida bamu taba hadawa ba.
Kallonta papi yake cike da mamaki, ita koh kunya bataji
Nikuma Ameeratouh nace kadan ma kagani papi๐๐
MADINA
Da gudu motocin suka shigo cikin harabar gidan, ji kake kutt wuct kitt karar dake tashi a gidan sakamakon cin birki da motocin da sukayi.
Ahankali wani soja ya fito daga cikin wata motar yazo kan ta tsakiya ya bude.
Kamar wancan lokacin sanye yake cikin kaki na sojoji, saidai yau idan ka kallesa bazaka so ka qara kallonsa ba, sakamakon halittar sa data sauya xuwa wata kala
Face nashi yayi wani fari har yellow yellow yakeyi, idonsa dake ash colour ya koma ja, kamar wanda jini ya kwantawa acikin idon, duk ilahirin jikinsa zufa ne ta koโina.
Ahankali ya fito da qafarsa daga cikin motar, yau baija lokaci mai yawa ba ya fito daga cikin motar.
Tafiya yakeyi cikin sassarfa har yakai kofar shiga part nashi, dakatawa yayi ganin sojojin na biye dashi, alamu yayi musu da hannu kamun
Nan take duk suka dakata.
Bai tsaya wani bata lokaci ba yayi shigewarsa ciki.
Da Anaya yaci karo a cikin falorn, anaya kuwa bata kula da yanda ya shigo ba balle taji tsoro.
Da sauri tabi bayansa tana furta ina wuni ya muhmd.
Muhmd kuwa koh qala baice da ita ba , saboda idan ya tsaya zai iya kasheta baisan yayi ba, cigaba da tafiya yayi.
Bai karasa takun da yayi ba yaga anaya gaban sa.
Ahankali ta furta ya muhmd inaso muyi magana dakai, kuma maganar mai mahimmanci ne.
Bata karasa maganar da takeyi ya wanketa da wani mahaukacin tare da furta are you mad?
Yana gama fadin haka ya tsallaketa ya wuce dakinsa
Anaya kuwa tunda tayi qara sau daya ta fadi a gurin sumammiya saboda marin daya shigeta.
Abangaren muhmd kuwa yana shiga dakinsa ya saka masa key
Wani wardrobe ya nufa , wani Dan akwati ya dauko tare da budewa.
Wasu bottle ne na glass yan qanana , sai kuma syringe na allura.
Daya ya dauka tare da balle bottle din yaja syringe, yana gama hadawa ya dakawa kansa ita.
Mikewa yayi yana hada hanya kamar wani Dan maye, bai karasa kaiwa inda ya dosa ba ya fadi a gurin.
LIYANA EP 30
(SOFTNESS )
( LOVE AND ROMANTIC STORY)
Written by princess meera
Banyarda wani ko wata sun juyamun littafi ba duk wadda tayi haka ita da allah
https://chat.whatsapp.com/EQwrrqEY58RIB7ou8jEmJN
โุงููููููู
ูู ุตูููู ุนูููู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููุนูููู ุขูู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููู
ูุง ุตููููููุชู ุนูููู ุฅุจูุฑูุงูููู
ู ููุนูููู ุขูู ุฅุจูุฑูุงูููู
ูุ ุฅูููููู ุญูู
ููุฏู ู
ูุฌููุฏูุ ุงูููููููู
ูู ุจูุงุฑููู ุนูููู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููุนูููู ุขูู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููู
ูุง ุจูุงุฑูููุชู ุนูููู ุฅุจูุฑูุงูููู
ู ููุนูููู ุขูู ุฅุจูุฑูุงูููู
ูุ ุฅูููููู ุญูู
ููุฏู ู
ูุฌููุฏู.
โ"ุงูููู
ุงุฌุนู ูุฐุง ุงูุนุงู
ุนุงู
ูุง ู
ุจุงุฑููุง ู
ููุฆูุง ุจุงูุฎูุฑุงุช ูุงููุนู
. ุงูููู
ุงุฌุนูู ุนุงู
ูุง ุชุฒุฏุงุฏ ููู ูุฑุจุชูุง ุฅููู ูุนุงู
ูุง ุชุชุญูู ููู ุขู
ุงููุง ูุฃุญูุงู
ูุง. ุขู
ูู."
Bismillahi
9/9/2024
Abuja.
Tsaye take a bedroom dinta idan tayi nan tayi nan sai kace wadda ke fama da dan kanoma
Ahankali ta zauna a kan bed side dinta tare da dauko phone dinta.
Number suwaiba ta nema tare da danna kira, ahankali ta kara wayan a kunne tana jiran adauka.
Ringing daya, biyu wayan yayi kamun a dauka.
Ahankali ta furta suwaiba nifa nagaji da jiran saqon nan, tun dazu kika bawa mai kawowa har yanxu, shiyasa nace miki kibari inxo in karba da kaina but sai kika ce na dakata . Farha ta fada
Mikike nufi farha? Tun dazu mai kawo saqon yace ya kawo nan gidan ya bawa mai gadin gidan ya baki.
Suwaiba ta fada daga cikin wayar.
Da sauri farha tayi wurgi da wayar saman bed dinta.
Da sauri take saukowa saman step din gidan har tana hade qafafu kamar wacce zata kife.
Ahankali ta fito daga part dinsu ta nufi dakin mai gadin gidan malan musa, zaune yake da malan bala drivern liyana, da alamu labari suke koh kuma wani abun suke tattaunawa.
Tana zuwa babu koh sallama ta fara tambayar malan musa.
Malan musa ina saqon da aka baka daxu ka kawomun a gida, farha ta fada.
Shiru yayi tare da riqe bakinsa alamun tunani yakeyi maybe ya manta.
Bada kai nake ba musa? Farha ta fada a tsawace wanda yayi sanadiyar saka malan musa razana har yana qoqarin bude gate ya fita, koh malan bala dake gurin saida ya razana.
Nikuma Ameeratouh nace bakusan halin farha ba shiyasa mln musa yayi shiru ana magana๐๐๐๐
Gidan ubanwa zakaje kuma?, zoka fadamun ina ka kaimun abu farha ta fada tana sakin huci.
A firgice da kuma tsoro malan musa yace.
Kiyi hakuri hajiya bansan naki bane wallahi, shiyasa da shalelen alhaji ta dawo na bata saqon nace nata ne. Ya fada yana dan ja da baya saboda ganin farha da yayi tanata sakin huci kamar zata canyesa danye.
Jin abunda ya fada yasa farha ta dafe kirji tare da furta.
Kardai liyana ka Bawa? Ta fada tana kallonsa. Daga mata kai yayi alamun ita yabawa.
Ai da gudu farha tayi cikin gidan jin abunda malan musa yace, kamar wacce aka koro.
Tana wucewa malan bala ya kalli musa mai gadi tare da kecewa da dariya yana furta matsoraci kawai.
Harara musa mai gadi yakai masa tare da furta.
Kar kaga laifina, wallahi wannan matar batada hankali zata iya sawa a koreni kota dakeni, bakaga yadda ta fito ko mayafi babu a jikinta ba? Kai bala allah dai yajiqan rai wallahi gidan ga anyi rashin hajiya mtuniyar kirki ya fada cikin jimami
Haka dai suka cigaba da firarsu na kyautatawar da mami ke masu kamun ta rasu
Nikuma nace allah sa farha tajiku๐๐๐
Bangaren liyana kuwa
Tunda ta dawo school ta karbi wani saqo hannun malan musa ta shige daki sai barci, ta jima tana baccin kamun daga bisani ta shi daga wankan.
Tsaye take ta fito daga toilet, daure take da towel fari tass wanda da kadan ya wuce mazaunan ta, santala santalan ciyoyinta farare tass duk a waje.
Ahankali take goge kanta da towel dan qarami.
Tana cikin goge kanta ne kuma aka banko qofar har saida ta tsorata.
Da sauri ta dauki hijab dinta dake kan bed ba tare data duba wayeba, saida ta gama saka hijab din sannan ta dago dan ganin waye .
Ganin farha ce yasa ta saki murmushi tare da furta.
Antie kece? ta fada tana daidai ta hijab nata ganin farha ta tsureta da ido.
Farha kuwa da tazo da niyar ta cima liyana mutunci, kwarjini ta mata ta kasa furta ko kalma daya.
Ganin farha ta tsaya kallonta yasa liyana ta dauko lotion dinta ta fara shafawa ba tare data cire hijab dinta ba
Gareku mata, kusani koh mace yar uwarki bai kamata tana ganin jikinki ba indai ba kaya gareki ki ba, sanin kanku ne duniya ta lalace yanxu dan allah a kiyaye๐๐
Dakyar tayi na maza ta dake ta furta, Princess din papin ta dazu ankawo saqo, kuma na tambayi mai gadi yace keya bawa toh shine nazo karba. Ta fada tana sakin wani minahikin murmushi wanda baikai xuci ba.
Ahankali liyana ba tare data kalleta ba ta nuna mata wani box dake cikin leda yar qarama.
Aikuwa farha kamar jira take ta warce ledar tayi dakinta dashi.
Liyana kuwa ko kallonta batayiba harkar gabanta takeyi.
Abangaren farha kuwa
Koda taje dakinta wayarta ta dauka ganin tana haske, dauka tayi tare da karawa a kunne.
Ahankali ta furta. Kedai suwaiba bari wancan tsinanniyar yarinyar ya bawa saqon allah yasa bata duba, yanxu abunda nakeso suwaiba ki fadamun ya zanyi amfani dashi
Haka dai suka ta kulle kullen su
AMMAR
Gabadaya dajin babu abunda ke tashi sai harbin bindiga, ka kukan mutane sai kuwa suke alamun hankalinsu a tashe yake.
Fada ne ake tsakanin yan bindiga da yan bindiga, fada irin na samun sabani da tsana dake tsakaninsu gabadaya sun hargitsa dajin.
Ammar ne riqe da hannun tsohon nan daya taba taimakawa yana son taimakonsa, amma tsohon yaqiya yacewa ammar ya ruga ya ceci rayuwar sa , babu yadda zaiyi haka ya miqe yana dan duqawa saboda harbin da akeyi, har zai wuce yaga jakar da baffa ya bashi lokacin da zai baro garinsu , lokacin da aka taresu ne suka kwace kayan.
Da gudu ya ruga , aduk inda ya wuce saiya tsallake gawar mutum.
Daidai lokacin da zai daukar jakar indonsa ya sauke idonsa ga noor wadda ta rakube gefe sai kuka takeyi , ga kuma tsoro da firgici dake a fuskarta.
Daidai lokacin kuma wannan lokacin wani daga cikin fulanin ya saitomorning tah da bindiga.
Mu hadu gobes๐ฅณ๐
[9/18, 12:01 AM] +234 810 666 6520: LIYANA EP 31
(SOFTNESS )
( LOVE AND ROMANTIC STORY)
Written by princess meera
Banyarda wani ko wata sun juyamun littafi ba duk wadda tayi haka ita da allah
https://chat.whatsapp.com/EQwrrqEY58RIB7ou8jEmJN
โุงููููููู
ูู ุตูููู ุนูููู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููุนูููู ุขูู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููู
ูุง ุตููููููุชู ุนูููู ุฅุจูุฑูุงูููู
ู ููุนูููู ุขูู ุฅุจูุฑูุงูููู
ูุ ุฅูููููู ุญูู
ููุฏู ู
ูุฌููุฏูุ ุงูููููููู
ูู ุจูุงุฑููู ุนูููู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููุนูููู ุขูู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููู
ูุง ุจูุงุฑูููุชู ุนูููู ุฅุจูุฑูุงูููู
ู ููุนูููู ุขูู ุฅุจูุฑูุงูููู
ูุ ุฅูููููู ุญูู
ููุฏู ู
ูุฌููุฏู.
โ"ุงูููู
ุงุฌุนู ูุฐุง ุงูุนุงู
ุนุงู
ูุง ู
ุจุงุฑููุง ู
ููุฆูุง ุจุงูุฎูุฑุงุช ูุงููุนู
. ุงูููู
ุงุฌุนูู ุนุงู
ูุง ุชุฒุฏุงุฏ ููู ูุฑุจุชูุง ุฅููู ูุนุงู
ูุง ุชุชุญูู ููู ุขู
ุงููุง ูุฃุญูุงู
ูุง. ุขู
ูู."
Bismillahi
10/9/2024
Ganin tana kuka kuma gashi ana batun harbinta yasa da sauri ya goya jakan nasa, da gudu ya isa gurinta, daidai lokacin kuma aka saki alburushin bindigan.
Gurin ya jayeta aka sakar masa alburushi ga hannunsa, wata qarar azaba ya saki, itama noor kara ta saki tare da kara sakin wani marayan kuka .
Lips nasa ya cije na kasa tare da kama hannunta, domin ganin yake idan ya tsaya zaโayi biyu babu ni, dagashi har ita.
Gudu sukeyi, gudun da idan kaganshi kasan gudun ceton rai, gudu sukeyi domin suna son su rayu, duk inda sukaje a dajin ji suke kaman ana qara matso da harbin da akeyi acikin dajin hakan yasa suka qi tsayawa
Tafiyan da sukayi 3 days sunayi sai gashi sun kusa kai qarshenta sakamakon gudun da sukeyi, kuma kunsan gudu da tafiya ba guda bane.
Ji kake timm tumm faduwar noor
Da sauri ammar ya dagata ya matso kusa gareta tare da furta. Zaki iya?
Daga masa kai, kamun ahankali ya riqo hannunta suka cigaba da gudu .
Haka sukata lafta gudu har suka kawo bakin titin dajin, wanda daidaikun motaci ke wucewa, adaidai lokacin kuma jakan ammar ya katse, ita kuma noor harta tsallake titin ta tsaya tana jiran ya qaraso.
Tsayawa yayi tare da daukar jakarsa da hannunsa wanda bada shi aka harbesa ba, hannunsa daya kuma duk jini ne.
Da sauri ya dauki jakar tare da fara dan gudu duk da yana ganin jiri jiri sakamakon jinin daya zubar.
Haka ya haura titin ba tare daya duba ba, adaidai lokacin kuma wasu motaci guda biyu masu kyau suka qaraso gurin , drivern motar yayi qoqarin tsayawa amma ina saida ya kwashe ammar ji kake kyttt kittttttt.
Adaidai lokacin kuma noor ta fasa qara tare da rugawa tayi gunsa , kuka take bilhaqqi tana kiran ya mutu ta shiga uku.
Adaidai lokacin kuma ARHAM dake bayan motar ya fito tare da drivern sa, jikinsa duk zufa ne, hankalinsa ya tashi ainun, Danshi ko sauro bai taba kashewa ba.
Da sauri ya kalli driver insa tare da furta.
Daukosa mukaisa asibiti kar ya mutu pls, ya fada yana kallon noor dake kuka. Cikin soft voice ya furta
Kiyi hakuri yayanki zaiji sauki taso muje.
Aikuwa kamar jira take ta bisu suka shiga car din domin kai AMMAR asibiti
Toh Fanโs mi kuke ganin zai faru? Ga ARHAM din nana ga kuma AMMAR da NOOR ๐๐ in gaya muku ko inyi shiru๐
MADINA
Ahankali yake saukowa daga step din falon, karo yaci da anaya dake son hawa step din itama, karo sukaci da ita , da gudu ta watsa tana sakin qara saura kadan ta fadi.
Tsaki ya saki , tare da kama hanya ya fita daga gidan danshi harga allah ya manta da yarinyar rabonsu da haduwa tun randa ya sharara mata mari
Ahankali ya fito daga gidan ya fito harabar gidan
Suna ganin ya fito suka mike tare da sara masa, kamar dai kullum koh kallonsu baiyi ba balle susa ran amsawa.
Ahankali ya shiga cikin motar da aka bude masa, yana shiga aka tada motar suka fice gidan dasu da sauran sojojin.
Sunyi tafiya mai dan nisa wanda akallah zai kai kaman na 30 minutes .
Ahankali suka tsaya bakin gidan ABHI din wanda gidan ke kewaye da flowers masu kyau sai sheki suke , abunka da larabawa.
Ahankali motocin ke shiga cikin gidan , haka sukayita shiga har suka shige gidan.
Babban gida ne qatoto, ga wani dan zane da akayi a ginin gidan abun gwanin ban shaโawa, ga wasu ma,aikata wanda keta zirga zirga, sanye suke da wasu kaya farare wando kuma baqi, matan kuwa suma fararen kaya ne jikinsu saidai su sunyi rolling da wani baqin mayafi dayake bakin cikinsu dan baida girma.
Ahankali yake taka qafarsa cikin isa da kuma izza ya shiga cikin gidan.
A falo ya samu abhi zaune cikin shigarsa ta sarakuna na larabawa.
Ahankali ya zauna tare da miqawa abhi hannunsa yana murmushi, hannunsa abhi ya kama tare da sumbatar hannun jikan nasa mafi soyuwa.
Ahankali ya furta abhi barka da rana, ya fada da yaren larabci.
Lumshe idonsa abhi yayi tare da budewa, alamun ya amsa.
Sun dauki lokaci kaman na 5 minutes babu wanda yace komi, kamun ahankali ya furta.
Abhi maganar zuwa Nigeria ne , inason xuwa, and kace bazan je ba. Ya fada yana cije lips nasa alamun ya gaji da maganar.
Kallonsa abhi yayi tare da furta, two months nace, yanxu saura one month, kabari ya cika sannan.
Qara cije lips din nasa yayi, alamun baiji dadin maganar ba, but babu yadda zaiyi da abhi bazai iya gardama dashi ba
Ahankali ya mike tare da furta abhi, zan wuce ana nemana.
Gyada masa kai abhi yayi yana sakin cool murmushi
ABUJA
Misalin 10:00 na dare
Sanye take cikin wata arniyar riga wadda banbanci da babu duk daya.
Dauke take da wani tray na abinci , tafiya take cikin yauki da iyayi.
Niko nace mutum ya tsufa amma sai bariki๐๐ sai farha.
Direct dakin papi ta nufa, kasan cewar yau bai dawo da wuri ba , bai samu yin lunch da iyalansa ba.
Ahankali ta kutsa kai cikin dakin, zaune yake bakin bed nasa yana danna laptop dake gabansa.
Ina wuni baby, farha ta fada lokaci daya tana aje kayan abincin.
Uhmm farha ya kike ya gidan kuma, yau aiki ya rikeni ban dawo da wuri ba, babu wata matsala dai koh?
Bata face farha tayi tare da furta.
Dan allah ka ajiye aikin nan kaci abinci dan allah da manzonsa ta fada tana tara hawaye a idonta.
Rufe laptop din yayi tare da furta toh rigimammiya farha ban naci , but kadan zanci papi ya furta.
[9/18, 12:01 AM] +234 810 666 6520: LIYANA EP 32
(SOFTNESS )
( LOVE AND ROMANTIC STORY)
Written by princess meera
Banyarda wani ko wata sun juyamun littafi ba duk wadda tayi haka ita da allah
https://chat.whatsapp.com/EQwrrqEY58RIB7ou8jEmJN
โุงููููููู
ูู ุตูููู ุนูููู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููุนูููู ุขูู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููู
ูุง ุตููููููุชู ุนูููู ุฅุจูุฑูุงูููู
ู ููุนูููู ุขูู ุฅุจูุฑูุงูููู
ูุ ุฅูููููู ุญูู
ููุฏู ู
ูุฌููุฏูุ ุงูููููููู
ูู ุจูุงุฑููู ุนูููู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููุนูููู ุขูู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููู
ูุง ุจูุงุฑูููุชู ุนูููู ุฅุจูุฑูุงูููู
ู ููุนูููู ุขูู ุฅุจูุฑูุงูููู
ูุ ุฅูููููู ุญูู
ููุฏู ู
ูุฌููุฏู.
โ"ุงูููู
ุงุฌุนู ูุฐุง ุงูุนุงู
ุนุงู
ูุง ู
ุจุงุฑููุง ู
ููุฆูุง ุจุงูุฎูุฑุงุช ูุงููุนู
. ุงูููู
ุงุฌุนูู ุนุงู
ูุง ุชุฒุฏุงุฏ ููู ูุฑุจุชูุง ุฅููู ูุนุงู
ูุง ุชุชุญูู ููู ุขู
ุงููุง ูุฃุญูุงู
ูุง. ุขู
ูู."
Bismillahi
12/9/2024
Wani irin cool murmushi farha ta saki ganin papi ya fara cin abincin.
Bai wani ci da yawa ba ya ture plate din kamun ya furta ki kwashe kayan nan na qoshi farha. Papi ya fada
Mikewa tayi tare da kwashe kayan zata fita dasu.
Farhaaa papi ya furta. Juyowa tayi tare da furta uhmm.
Ki ajiye mun coffee din zansha, aikuwa cikin murna farha ta dawo da flaks din tare da xuba masa a cup.
Tana gamawa ta fice a dakin .
Ahankali yake shan coffee din, yana sha kuma dayan hannunsa akan laptop yana danna wa .
Bayan 40 minutes
Ahankali ya rufe laptop din ganin kasan cikin nasa yaqi daina ciwo.
Wata zufa ce ke tsirowa daga jikinsa , ga jijiyoyinsa duk sun bayyana sunyi rudu rudu.
Haurawa saman bed din yayi tare da aza pillow tsakiyar cikinsa.
Ya dauki 5 minutes ahaka kamun ahankali yayi wurgi da pillow , wata uwar shaโawa ce ta taso masa ji yake idan bai kusanci mace ba zai iya mutuwa.
Wani irin tsalle papi tare da sakowa kan gadon, kamar wani yunwataccen zaki haka ya fita daga bedroom dinsa.
Bangaren farha kuwa.
Zagayen bedroom dinta take tayi ganin har yanxu papi bai zoba kuma tanada tabbacin tasa maganin da akace ta samasa, kuma har yanxu bata gansa ba, bayan kuma suwaiba tace mata da zaran yasha komi zai faru.
Tana ahaka ne taji papi yana dukan door dinta yana furta, pls farha open the door ya fada cikin muryarsa data shaqe.
Wani murmushi farha ta saki kamun da sauri ta isa gurin bed side dinta.
Wani kyalle ta dauko , da wani garin magani, sai kuma wani da yake a dan roba
Ahankali ta shimfida kyallen fari a kan gadon tana tuna lokacin da buka yace mata , idan dai har sperm insa ya sauka a gurin koh kadan toh zata juyasa kamar itace uwarsa .
Garin maganin data dauko ta bude tare bude qafafunta ta tura gabanta, wanda ke cikin robar ma haka tayi masa domin sune cikar aikinta.
Duk wannan abun da farha take papi yana can yana dukan door.
Ahankali ta isa bakin door din wanda papi keta duka baji ba gani.
Tana bude qofar papi ya fado kanta, tsoro farha taji ganin yadda idonsa suka rikide kaman wani maye.
Harta juya zata gudu papi ya fisgota ta fada jikinsa
Nikuma ameeratouh nace shegiya farha ashe akwai tsoro๐๐
Bakinta yakaiwa capka kamar mejin yunwa, kissing inta yake kamar zai katse mata lebe, ahankali ya gangaro da hannunsa kan shafaffun breast dinta masu kama da shanyayyun silifas. shafasu yake kamar ba kobe.
Rigarta ya yage ji kake kyattt kaastt , wani wurgi yayi da ita saman bed din dake dakin tare da hawa kanta.
Farha kuwa sai dadi take ji , ga dadin abunda ake mata ga dadin burinta zai cika.
Bari mu leqa gun ammar domin su papi amarci suke ci๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
AMMAR.
Kaduna hospital
Zaune noor take riqe da hannun ammar kamar wacce zaโa rabata dashi, kallonsa take kaman yau tasaba ganinsa.
Ahankali ya fara bude idonsa, rike hannunta yayi tare da qoqarin mikqewa zaune.
Zaro ido noor tayi ganin yau kwanansu biyu amma ko motsi baiyi ba.
Ahankali ammar ya bude bakinsa tare da furta, canye ni zakiyi ne ? Ya fada kallonta.
Janye idonta tayi kamun ta murguda masa baki, dariya ta basa ahankali cikin muryar ciwo yace.
Sorry kandede miyayi zafi?
Harara ta watsa masa kamun tace kai nifa NOOR ne sunana.
Shima bakin ya murguda masa tare da furta nima ba kai ne sunana ba sunana ammar.
Suna ahaka ne Aka bude door din, ARHAM cikin shigar wani tsadadden yadi wanda ya karbi jikinsa.
Haba dada nafa fadamiki sai nan da three week zan dawo atoh, dama wayo nayi miki ya fada yana sheqewa da wata dariyar mugunta .
Zuba masa ido noor tayi cikin zuciyarta tana furta
Minahikin allah dama kana magana
Nikuma nace ko ina ruwanki NOOR๐
Matse mata hannun da akayi ne yasa ta saki qara tare da juyawa xuwaga Ammar.
Gira daya ya daga mata tare da furta shima cinyeshi zaki?
Da sauri arham ya katse wayar yana kallon ammar da yake masa kama da wani wanda yasani.
Ahankali ya furta ya jikin?
Alhamdulillah ammar ya amsa
Tom mungode allah daka miqe, saboda qanwarka so tayi taci naman mu danyensa ya fada yana murmushi
Murmushi ammar din yayi shima yana kallon noor.
MADINA
Wata matace ta biyota a guje, ita kuma matashiyar budurwar gudu takeyi kamar ta mutu, duk lokacin da zata juya sai taga matar da wasu irin halittu da babu kyan gani.
Gudu takeyi bata ji bata gani, tana cikin gudun ne ta fada cikin wani qatoton rame mai balaโin zurfi.
Qaiiddddddd ka ceceni ta furta.
Da wani irin qarfi ya tashi daga mafarkin , lokaci daya kuma yana dafe kansa, ga wanii irin zufa ajikinsa kamar wanda yayi wanka.
Mu hadu gobe pls na gaji school ba dadi ๐๐ญ
[9/18, 12:01 AM] +234 810 666 6520: LIYANA EP 33
(SOFTNESS )
( LOVE AND ROMANTIC STORY)
Written by princess meera
Banyarda wani ko wata sun juyamun littafi ba duk wadda tayi haka ita da allah
https://chat.whatsapp.com/EQwrrqEY58RIB7ou8jEmJN
โุงููููููู
ูู ุตูููู ุนูููู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููุนูููู ุขูู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููู
ูุง ุตููููููุชู ุนูููู ุฅุจูุฑูุงูููู
ู ููุนูููู ุขูู ุฅุจูุฑูุงูููู
ูุ ุฅูููููู ุญูู
ููุฏู ู
ูุฌููุฏูุ ุงูููููููู
ูู ุจูุงุฑููู ุนูููู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููุนูููู ุขูู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููู
ูุง ุจูุงุฑูููุชู ุนูููู ุฅุจูุฑูุงูููู
ู ููุนูููู ุขูู ุฅุจูุฑูุงูููู
ูุ ุฅูููููู ุญูู
ููุฏู ู
ูุฌููุฏู.
โ"ุงูููู
ุงุฌุนู ูุฐุง ุงูุนุงู
ุนุงู
ูุง ู
ุจุงุฑููุง ู
ููุฆูุง ุจุงูุฎูุฑุงุช ูุงููุนู
. ุงูููู
ุงุฌุนูู ุนุงู
ูุง ุชุฒุฏุงุฏ ููู ูุฑุจุชูุง ุฅููู ูุนุงู
ูุง ุชุชุญูู ููู ุขู
ุงููุง ูุฃุญูุงู
ูุง. ุขู
ูู."
Bismillahi
13/9/2024
... janye blanket din daya rufe jikinsa yayi tare da miqewa.
Mikewa yayi tsaye tare da dafe kansa da yake sara masa .
Ahankali ya furta mike shirin faruwa dani ne? Jiya AMMINAH yau kuma ita why ya fada yana dan dukan bangon dakin .
Wayarsa ya ciro tare da dialling wata number, ahankali ya furta assalamu alaikum.
Waโalaikas salam, good day sir aka fada daga can bangaren.
Uhmm . Muhโd ya furta.
Yallabai mun samu nasara domin a yau Hadir ya fadamuna gaskiya, yace matar tana nan acikin gidan bata mutu ba, amma bai fadamuna daidai inda take ba, da kuma waya dauketa.
Wani irin karkarwa jikin Muhโd keyi kamar mazari, wani cilli yayi da wayar tasa, kamun ahankali yafara furta.
Why whyyyyy, mi muka maku ne, dama ummi baki mutu ba? Zan sake ganinki, duk tsawon lokacin nan kina rufe a inda babu wanda yasan, inda kike, wannan wane irin cutarwa ne. Ya fada yana fashewa da wani irin kuka kamar wani qaramin yaro.
Wani irin duka yakaiwa madubin dake gefensa, ji kake tissss yafashe, nan take hannunsa ya fashe jini ya fara kwaranya.
Turaren dake kan mirror din ya watsar, wani irin duka ya kaiwa bangon dakin, saida ya lalata komi a dakin nasa kamun ya koma gefe ya zauna.
Gabadaya halittar sa ta canja
Nikuma Ameeratouh nace wai miya faru bangane ba๐๐ wace Ummi kuma?
NIGERIA
ABUJA
Ahankali papi yake saukowa saman step din falon, hannunsa sarqe dana farha wadda sai narkewa takeyi ajikinsa.
Ahankali suke saukowa har suka karaso falon, kujera suka zauna 2 sitter.
Basu jima da saukowa ba saiga liyana ta sauko cikin shigarta ta zuwa makaranta, sanye take da riga da wando sai ta aza top saman kayan.
Sakin murmushi tayi tare da furta morning papi morning auntie.
Murmushi papi yayi tare da furta morning kin tashi lpy.
Ahankali ta furta lafiya qlw papi.
Ahankali farha ta furta ina zaki je haka liyana?
School liyana ta fada atakaice tare da bin hanyar fita.
Bata fuska farha tayi tare da furta, yau bazaki je school din nan ba sai kin girka mana breakfast, sai kuma lunch din mu na rana, cox banjin dadi, ko AMIR bai fadamiki banda lpy ba, ta fada tana kallon papi da yaketa murmushi.
Auntie bazan iya ba cox inada lecture right now, kisa wata cikin maid ta miki mana liyana ta fada.
Wani kallo farha ta watsa mata tare da maida kallonta ga papi, cikin munafurci da kukan karya ta furta.
Yanxu Amir kana gani yarka tana cimun mutunci amma ka kasa magana, yanxu da waccan yar iskar uwart ta na raye zata mata haka.
Wani irin kallon tsana liyana ta watsawa farha , cije lips inta na qasa tayi dan harga allah taji zagin da akayiwa mahaifiyarta.
Wani irin dabur cewa papi yayi tare da rungume farha dake kukan munafurci ya furta.
Yi hakuri babynah kinji zan mata magana, yana gama fadin haka ya juyo ga kallonsa kan liyana dake qoqarin fita daga falon
Kidawo kiyi abunda tace liyana papi ya fada.
Juyo da kallonta liyana tayi zuwaga papi .
Cikin muryar dake gab da yin kuka ta furta papi inada lecturer 7:30 fah Kuka Kai kace.....
Bata karasa abunda take son fada ba papi ya daka mata wata muguwar tsawar data saka ta ruga da gudu tana kuka ta koma bedroom nata.
Wani murmushi makirci Farha tayi kamun ta furta, haba Amir aida ka kyaleta duk wanda yayi nagari.
Uhmm papi ya furta tare da kallon farha wadda yake ji yanxu baison bacin ranta, zai iya sabawa kowa akanta.
Murmushi farha tayi tare da jawo hannun papi suka zauna ahankali ta furta.
AMIR kasan inada yaro daya koh, aurena na farko na haifesa ta fada tana karye wuya.
Kallonta papi yayi tare da furta.
Ehhh yama sunansa I canโt recall
YAZEED ta furta tare da cigaba da magana kamar haka.
Dama kasan yana karatu a dubai ne shine yakeson dawowa saboda ya samu matsala a school, so shine nace ya sauka a
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 8 Chapter of 13