Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
jinginawa da kan bed din tare da furta. Papi when did you come back? Ta jefasa tambayar tare da kafesa da ido. Ahankali ya furta yanxu na dawo , na duba baki falor, shine nazo bedroom naki, and sai naganki kin rufe da bedsheet bakida lapiya ne? Nop papi lapiyana qalau fah kaina ne Ke ciwo and yanxu ya daina. Liya ta fada Murmushi ya sakar mata tare da furta. Okay bari na watsa ruwa princess sai mu fita muci abinci okay? No papi ba sai mun fita ba , kaje kayi wankan kamun ka fito zan mana chips. Ta fada tare da mikewa. Wani murmushin papi ya qara yi tare da furta thatโ€™s my gurl , shiyasa nake sonki princess halinki irin na maminki. Murmushi tayi masa tare da fadin papi letโ€™s go. Miqewa yayi suka fita, ta sauka kasa domin girka masu abunda zasu ci Shikuma papi ya shiga room nasa domin watsa ruwa. Liyana kuwa tana shiga kitchen ta dauko arish ta fara ferewa da sauri da sauri cox bata son papi ya sauko bata gama ba. Aikuwa abunda takeso haka ya faru Dan koda ta gama hada chips din da Kwai bai fito ba. Haka ta jera komi a dining table din . Tana gamawa ta hauwa sama domin yin wanka. Kusan haka rayuwarsu take tun kamun mami ta rasu suke aikinsu na dafa abinci Dan ko papi yayiwa mami maganar yar aiki tace masa ita meye amfaninta a gidan. Shiyasa koda mami ta rasu baโ€™a kawo masu mai girki ba saboda ta iya saidai masu gyara falor saboda yayi girma bazata iya ita kadai ba wannan kenan. Koda ta fito wata doguwar riga ta saka marar nauyi domin dare yadan fara. Tana qoqarin saukowa daga step saiga papi ya fito. Murmushi yayi mata itama tayi masa. Riqo hannunta yayi suka nufi dining area din . Bari mu leqa wurin FARHA KADUNA STATE Safa da marwa dai take cikin dakin ta rasa ya zatayi. Wayar suwaiba take ta kira amma bata dauka. Wani tsaki tayi tare da furta Shashasha tana can yawon iskancinta da qananan yara ta fada tana mai kara jan tsaki. Ta dauki lokaci mai Dan tsayi a haka kamun wayanta ya fara ringing. Suwaiba sunan ya fito baro baro. Daukan wayan tayi tare da furta suwaiba akwai matsala. Matsalan mi kuma yanxu? Suwaiba ta fada Abunda ke faruwa yanxu maganin yayi aiki amma wai zaiyi magana da yarsa yace mun. Farha ta fada To shine mi farha kinsan boka yace auren nan keda shi ba fashi cikin satin nan zaโ€™ayi shi idan yayi tsawo yakai next week. Suwaiba ta fada To shikenan suwaiba zamu gani idan bai yiyuwa ba zamu koma gun boka, nifa tun kamun na shiga gidan na fara tsanar yar tasa, Dan naga alamun itama mayya ce kamar uwarta. Farha ta fada Murmushi suwaiba tayi tare da furta kibari ki shiga gidan qawata duk abunda kk so bazai gagara ba Haka dai sukata qulla muguntarsu daga karshe ta katse wayar. JORDAN ๐Ÿ‡ฏ๐Ÿ‡ด Nana ce na hango tanata sharbar kuka kamar wata yarinya , gefenta kuma ARHAM ne tsaye riqe da jakarsa ya kurawa nana ido Cikin kuka nana ta furta yanxu fisabilillahi alhanu mina maka mina rageka dashi? Ehh? Komi kace na maka ina yimaka, in maka sutura In baka ci In baka sha shine zaka tafiyarka Dan rashin godiyar allah. ARHAM kuwa gaskiyar ta mashi yawa ya kasa magana, ganin nana nacewa tana bashi ci dasha Kai nana balaโ€™i ๐Ÿ˜‚ fans ba nana bace aka sayawa ice cream jiya ba๐Ÿ˜‚๐Ÿ’” wai yanxu tace ita Ke masa komi, bayan kuma shi idan ba bacci ba baya komi a gidan sarauta sai dai idan yazo gurinta suyi yar fira ๐Ÿ˜‚๐Ÿ’” tohm gashi tace harda sutura tana masa๐Ÿ˜‚๐Ÿ’” Ahankali ARHAM ya furta nana ba haka zaki ce ba cewa zakiyi har wanka kike mun kina goyani kinji koh Kai ARHAM baida kirki wallahi ๐Ÿ˜‚ Cikin kuka tace wallahi alhanu badan ance guri bashida kyau dana fadi wasu aguguwan ta fada tana qara barkewa da kuka Girgiza kai ARHAM yayi cikin ransa yana furta gori kuma na nawa nana, tsohuwa sai vakin kicihi da gori Nikam Ameeratouh nace a fada a fili inba tsoro ba๐Ÿ˜‚ Ahankali ya furta nana sati daya fah zanyi na dawo ko baki son tsaraba ne? Kinsan akwai kayan dadi acan irin waโ€™yanda kike so kinji yar tsohuwa ya fada yana kanne mata ido daya Ahankali nana ta washe baki tare da furda dagaske kake alhanu? Aikuwa ni dani zaka je Da sauri ARHAM yace wata sabuwa kuma cikin ransa Shiru yayi sai can dubara ta fado masa. Nikam nana idan dai dake zanje na fasa kuma nabar tsarabar ya fada lokacin da nana take qoqarin tashi tsaye ....... Wayyo na gaji ๐Ÿ˜‚๐Ÿ’” Mu hadu gobe Written by Ameeratouh LIYANA EP 22 (SOFTNESS ) ( LOVE AND ROMANTIC STORY) Written by princess meera Banyarda wani ko wata sun juyamun littafi ba duk wadda tayi haka ita da allah https://whatsapp.com/channel/0029VadH6ZwADTOMRzzDVg1F/101 โ€ŽุงูŽู„ู„ู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุตูŽู„ูู‘ ุนูŽู„ูŽู‰ ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุง ุตูŽู„ูŽู‘ูŠู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽุŒ ุฅูู†ูŽู‘ูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒุŒ ุงูŽู„ู„ูŽู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุจูŽุงุฑููƒู’ ุนูŽู„ูŽู‰ ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุง ุจูŽุงุฑููƒู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽุŒ ุฅูู†ูŽู‘ูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒ. โ€Ž"ุงู„ู„ู‡ู… ุงุฌุนู„ ู‡ุฐุง ุงู„ุนุงู… ุนุงู…ู‹ุง ู…ุจุงุฑูƒู‹ุง ู…ู„ูŠุฆู‹ุง ุจุงู„ุฎูŠุฑุงุช ูˆุงู„ู†ุนู…. ุงู„ู„ู‡ู… ุงุฌุนู„ู‡ ุนุงู…ู‹ุง ุชุฒุฏุงุฏ ููŠู‡ ู‚ุฑุจุชู†ุง ุฅู„ูŠูƒ ูˆุนุงู…ู‹ุง ุชุชุญู‚ู‚ ููŠู‡ ุขู…ุงู„ู†ุง ูˆุฃุญู„ุงู…ู†ุง. ุขู…ูŠู†." BISMILLAHI 11/8/2024 .... rike haba nana tayi kamun tace dani ce bazaka je ba? Kauda kansa gefe ARHAM yayi Dan karma mana taga face Nikam nace ikon allah ๐Ÿ˜‚ Zaunawa nana tayi tare da furta. Allah nagani ni ban cuce kaba alhanu. Amma kaje wallahi idan kafi sati daya saidai ka ganni acan Murmushi yayi tare da furta. Yauwa yar tsohuwar matata bama zanfi sati dayan va kinji ya fada tare da miqewa ya dauki trolley dinsa. Ita kuwa nana sai cika take tana batsewa ita adole ARHAM yayi mata laifi Dariya ARHAM keson yi amma babu halin dariya kar nana ta hanasa tafiya NIGERIA ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ Papi yana gama cin abincinsa ya mike tare da furta. Princess idan kin gama ki sameni a bedroom dina inason muyi magana dake. Gyada masa kai LIYANA tayi , ta cigaba da cin chips nata da kwai Saida ta dauki 20 minutes wurin cin abinci sannan ta mike tabar saura a gurin. Direct dakin papi ta nufa. Da sallama ta shiga dakin, koda ta shiga bata gansa a dakin ba , har zata fice taji qarar ruwa alamun yana bathroom. Samun guri tayi ta zauna tana jiransa ya fito Bata kai 2 minutes da zama ba papi ya fito yana nade hannun rigarsa maybe alwala yayi. Kallonta papi yayi tare da sakar mata murshi ahankali cikin muryarsa mai dadin sauraro duk da yadan manyanta ya furta. Princess harkin shigo? Ehhh papi ban dade da shigowa ta fada tana sunkuyar dakai Zaunawa yayi kan bed din yayinda liyana take a kasa. Ahankali papi ya furta Liyana !! Dagowa liya tayi tana kallon papi jin ya ambaci sunanta saboda tun kamun maminta ta rasu bata ji ya kira sunanta tsaye a haka ba. Natsuwa tayi sosae domin taga maganar mai mahimmanci ce. Liya kamun mamanki ta rasu ta bani wata wasiya, a lokacin inaji a jikina bazan iya cika mata alqawarin dana dauka savoda van yanke kauna ba. Papi ya fada. Shiru yayi na wasu minutes kamun ahankali ya cigaba da fadin. A yanxu inason cika wannan alqawarin dana dauka ko dan saboda ke princess. Nasan kinaso kisan wane alqawari ne na dauka koh? Da sauri Liyana ta gyada masa kai kamar wata qadan tare. Cikin dargaba da yanda zata dauki maganar ya furta. Inason kawo miki maimakon mami a gidan nan, wadda zaki rinqa gani , wadda zata share miki hawayenki liya, wadda koda bana nan zata rinqa kula dake. Papi yakai karshen maganar yana fatan karta basa matsala taqi yarda. Wani cool murmushi Liyana tayi har saida dimple nata ya lotsa. Ahakali ta furta allah yasanya alkhairi papi, Yaushe zaka kawota? Liyana ta jefa masa tambayar. Murmushi shima papi yayi jin ta amince ba tare da wani matsala ba. Jan dogon hancinta yayi tare da furta โ€œvery soon princess โ€œ . Maybe this week Dariya liyana tayi tare da furta, wow papi this week? Kace na shirya tarbar new mami ta fada tana dariya. Gyada mata kai yayi, lokaci daya yana sakin cool murmushi tare da furta oya ki tashi kije ki kwanta kinji gobe akwai school. Mikewa tayi tare da masa saida safe sannan ta fita tana murmushi Tana fita papi yayi hamdala kamun ya dauki phone nasa domin fadawa farha zai turo ayi maganar aurensu next tomorrow. A bangaren liya kuwa kwana tayi cikin farin ciki jin zata samu wadda zata rinqa gani a gidan Ni kuwa Queen meerah nace bakisan wace farha ba ๐Ÿ˜‚๐Ÿ’” harta fara kishi dake. Bari mu leqa gurin Ammar Ammar. Tafe suke cikin mota idan suka wuce wannan gari a shiga wannan Takure yake cikin motar saboda wannan shine karonsa na farko daya shiga mota da sunan barin gari koh kuma doguwar tafiya. Baisan ina ya nufa ba gurin wa zaije a abuja. Hannuwansu biyu yasa ya tallabe habarsa tunani yake , baffa yana raye koya mutu, su waye waโ€™yannan da suke son kashe baffa miya masu ? Duk wannan tambayar kansa yake yiwa ita . Ahankali ya jawo jakar da baffa ya basa domin ganin mike cikin jakar. Wata qara ce ta ratsa kunnuwan waโ€™yanda ke cikin motar, harda shi ammar din har saida ya saki jakar tasa. Driver dake driving nan take ya saki driving din da yake nan take motar ta shiga juyi saman titi dakyar driver ya samu ya taka birki motar ta tsaya Wasu jibga jibgan fillani ne da bindigar su daga ganin fuskarsu kasan babu imani a cikinta. Nan take mutanen motar suka fara salati da hailala. Zagayesu motar fillanin sukayi wani daga cikin su ne yace kowa ya fito daga motar koya harbesu duka Written by Ameeratouh ๐Ÿ‘ธ๐Ÿผ LIYANA EP 23 (SOFTNESS ) ( LOVE AND ROMANTIC STORY) Written by princess meera Banyarda wani ko wata sun juyamun littafi ba duk wadda tayi haka ita da allah https://whatsapp.com/channel/0029VadH6ZwADTOMRzzDVg1F/101 โ€ŽุงูŽู„ู„ู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุตูŽู„ูู‘ ุนูŽู„ูŽู‰ ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุง ุตูŽู„ูŽู‘ูŠู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽุŒ ุฅูู†ูŽู‘ูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒุŒ ุงูŽู„ู„ูŽู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุจูŽุงุฑููƒู’ ุนูŽู„ูŽู‰ ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุง ุจูŽุงุฑููƒู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽุŒ ุฅูู†ูŽู‘ูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒ. โ€Ž"ุงู„ู„ู‡ู… ุงุฌุนู„ ู‡ุฐุง ุงู„ุนุงู… ุนุงู…ู‹ุง ู…ุจุงุฑูƒู‹ุง ู…ู„ูŠุฆู‹ุง ุจุงู„ุฎูŠุฑุงุช ูˆุงู„ู†ุนู…. ุงู„ู„ู‡ู… ุงุฌุนู„ู‡ ุนุงู…ู‹ุง ุชุฒุฏุงุฏ ููŠู‡ ู‚ุฑุจุชู†ุง ุฅู„ูŠูƒ ูˆุนุงู…ู‹ุง ุชุชุญู‚ู‚ ููŠู‡ ุขู…ุงู„ู†ุง ูˆุฃุญู„ุงู…ู†ุง. ุขู…ูŠู†." BISMILLAHI 14/8/2024 MADINA Tafiya yake cikin wani daji mai fadi, ga bishoyoyi manya manya a dajin, baka jin karar komi saina namun daji , kuma baka ganin komi saboda tsananin duhun dajin. Ahankali ya fara jin sautin kuka na mace , qara matsawa yayi duk da baisan ina zai saka qafarsa ba, amma duk da haka baisa ya sare ba. Matsawa yakeyi cikin dajin, yana bin inda yaji sautin kukan. Yayi nisa cikin tafiyarsa ya hango wani farin haske wanda hasken ya rabu gida biyu. Matsawa yayi can gefen inda yake jin kukan macen. Wata matashiyar budurwa ce bazata wuce shekara 20 ba, baiga face nata ba saboda ta juya masa baya. Ahankali cikin muryar kuka ta furta. QAID !!! Wani razana yayi kamun cikin sauri ya furta L IYAAAA ya fada yana jan sunan. Mi kike yi anan? Ina uncle yake? Ya jero mata tambayar lokaci daya yana qoqarin zuwa kusa gareta. Kamun ya isa gareta yaga Wasu halittu marar kyan gani sun zagayeta tare da fara janta. Hannu take miqo masa amma ina saida suka tafi da ita. DA sauri MUHAMMAD ya tashi daga mummunan mafarkin da yayi , jikinsa duk ya jiqe da gumi. Ahankali ya furta hasbunallahu waniโ€™imal wakil tare da dafe kansa. Ya dauki lokaci kamun ya dago kansa ya sauke rinannun idonsa akan wayarsa wanda saboda masifa kalansu ya koma red kaman na wani jimunan zaki. Ahankali ya dauko wayar tasa tare da dialing wani number. Ankali naji ya fara magana kamar haka. Ku qara tsananta tsaro a gareta muddin wani abu ya sameta banajin zan yafewa wani daga cikinku. Yana gama fadin haka ya yanke wayar sa. Mikewa yayi da alamu bathroom dinsa zai shiga cikin wannan dare. NIGERIA Papi house. A gidan papi kuwa abubuwa da dama sun faru hadda turawa gidansu farha da yayi inda ya wakilta aminansa dasu nemo masa aurenta kuma an basa.wannan kenan 1:20am wato na dare kenan. Papi ne riqe da waya ya kara a kunne da alamu waya yakeyi. Ahankali naji muryan papi na fadin. Iโ€™m sorry farha aiki ne yamun yawa thatโ€™s why, and kinsan bazan bar princess ita kadai nazo kaduna ba, bana so ina nisa da yata. Cikin wayan naji farha na fadin. Ehh nima bazan so haka baby, kasan nima marainiya ce nasan zafin maraici .kuma insha allahu zan kula maka da ita kamar yar cikina kaji koh? Ta fada tare da wani karya murya. Wani murmushi papi yasaki dan allah ya gani yaji dadin maganar nan da tayi. Ahankali ya furta. Shiyasa nake qara sonki farha domin kina son abunda nake so Murmushi farha ta saki cikin wayar kamun ahankali ta furta. Wai baby saura kwana nawa ne? Saura kwana biyu papi ya fada Haka dai suka ta waya har suka gama A bangaren liyana kuwa , batasan wainar da papi yake toyawa ba shida farha. Kwance take saman bed dinta sai faman juyi take alamun baccin baiyi mata dadi ba , koh kuma mafarki takeyi marar dadi. Da wata irin razana ta tashi daga baccin tare da furta PAPII. Sai kuma ta tashi da gudu tayi dakin papi tana kuka. Koda ta shiga dakin baya nan ya shiga toilet domin yanaso yayi alwala bai samu yayi saboda farha data kirasa a waya. Ganin bataga papi kuma batabi ya bathroom dinsa ba balle tasan yana nan ko baya nan Durkushewa tayi a dakin nasa tare da fasa wani irin kuka ta furta. Shikenan ta kashe papi, bazan sake ganinsa ba kamar mami Sai kuma ta miqe tsaye tare da fara jan baya tana furta karki rabani da papi nah kinji? Wallahi ina sonsa. Haka tayita sabbatu ita kadai a dakin papi . Papi kuwa yana cikin alwala yaji kaman princess na kuka a dakinsa da sauri ya fito daga bathroom nasa . Ganinta yayi tanata fadin . Bazan yarda ki kashe mun papi ba fah ki matsa daga gurin. Duk ta firgice ta watse gashin kanta kamar mahaukaciya Da sauri papi yaje ya riketa tare da furta lafiya qalau kike princess? Jayeshi tayi a gurin tare da furta papi gata can zata kashe. Da sauri papi ya riketa tare da furta subhanallahi. Ganin taki natsuwa yasa ya riketa iyakar karfinsa kamun ya fara mata adduโ€™a a kunne. Tun tana son kwacewa harta tsaya ta fara ajiyar xuciya. Ganin ta fara natsuwa papi ya kwantar da ita akan bed nasa yana cigaba dayi mata adduโ€™a. Ahankali ta fara lumshe ido, harta fara bacci. Fans miyake shirin faruwa? Miyasa wannan ta mafarki ta kira muhmd da QAID ? Miya samu liyana? Bari mu leqa gun ammar. Tunda fillanin nan suka tare su suka saka su a hanya idan an wuce wannan dajin a shiga wannan. Tafiya suke inda wasu daga cikin masu garkuwa da mutanen suke a baya rike da bindiga wasu kuma a gaba saboda kar wasu su tsere Wani tsoho ne ya fadi daga cikinsu ammar din, saboda gajiyar da yayi gashi ya tsufa sosae. Da sauri wani dan bindigar daga cikinsu ya furta. Kai tsoho tashi ko kuma na kai ka yanxu.ahankali tsohon ya furta kayi hakuri yaro wallahi bazan iya tafiya ba na gaji sosae Ahankali bafilatanin yace toh kenan dai na kai ka koh ya fada yana saita bindigar akan tsohon. LIYANA EP 24 (SOFTNESS ) ( LOVE AND ROMANTIC STORY) Written by princess meera Banyarda wani ko wata sun juyamun littafi ba duk wadda tayi haka ita da allah https://whatsapp.com/channel/0029VadH6ZwADTOMRzzDVg1F/101 โ€ŽุงูŽู„ู„ู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุตูŽู„ูู‘ ุนูŽู„ูŽู‰ ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุง ุตูŽู„ูŽู‘ูŠู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽุŒ ุฅูู†ูŽู‘ูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒุŒ ุงูŽู„ู„ูŽู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุจูŽุงุฑููƒู’ ุนูŽู„ูŽู‰ ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุง ุจูŽุงุฑููƒู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽุŒ ุฅูู†ูŽู‘ูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒ. โ€Ž"ุงู„ู„ู‡ู… ุงุฌุนู„ ู‡ุฐุง ุงู„ุนุงู… ุนุงู…ู‹ุง ู…ุจุงุฑูƒู‹ุง ู…ู„ูŠุฆู‹ุง ุจุงู„ุฎูŠุฑุงุช ูˆุงู„ู†ุนู…. ุงู„ู„ู‡ู… ุงุฌุนู„ู‡ ุนุงู…ู‹ุง ุชุฒุฏุงุฏ ููŠู‡ ู‚ุฑุจุชู†ุง ุฅู„ูŠูƒ ูˆุนุงู…ู‹ุง ุชุชุญู‚ู‚ ููŠู‡ ุขู…ุงู„ู†ุง ูˆุฃุญู„ุงู…ู†ุง. ุขู…ูŠู†." BISMILLAHI 17/8/2024 .....da sauri ammar ya tare bafillatanin tare da furta kayi hakuri zai tashi ya fada tare da qoqarin taimaka wa tsohon domin ya miqe. Da sauri bafillatani yace. Idan ya sake faduwa Kai zamu harbe saboda Kai ka hana a rage masa kwana yanxu. Ammar bai furta komi ba face qoqarin taimaka wannan tsohon da yake. Ganin tsohon ya kasa tashi kuma gashi bayaso su kashe tsohon . Hakan yasa ya juyowa tsohon baya tare da furta . Ka hau baba Ahankali tsohon ya hau bayan ammar din, yana hawa ammar din ya miqe dashi tare da fara tafiya. Sunyi tafiya mai nisa kamun su isa wani dajin wanda mutum zai iya rantsewa da allah babu halittar Dan adam a gurin saina dabbobi da aljanu koh dabbobin sai mugaye irinsu maciji da sauransu. Kara tafiya sukayi kaman na 1hour sannan suka fara jin motsin mutane. Ankali su ammar suke Dan jin hayaniya har suka kai inda take fitowa. Mutane ne a zaune duk an zagayesu da bindiga akallah zasu kai mutum 50 Hamsin a gurin. Duk wannan abun da ake ammar na dauke da baba tsoho a bayansa kamar wani dansa๐Ÿ˜‚๐Ÿ’” Wani jibgegen qato ne baki qirin dashi yazo gurinsu cikin muryarsa kamar na saniya ya furta. Sannunku da xuwa wannan dajin, nasan gaba dayanku kunsan dalilin xuwanku nan gurin koh? . Shiru su ammar duk sunkayi batare da sunce qala ba. Wani mahaukacin dariya ya kece dashi tare da furta Koda baku saniba yanxu zan fada maku. Munyi garkuwa daku duka( kidnapping ) dinku. Zanzo ku bamu hadin kai mu samu abunda muke so daga gurinku mu rabu lafiya. Duk wanda yayi qoqarin guduwa koh kuma bamu samu abunda muke so ba zamu kashe shi. Yana gama fadin haka ya kalli daya daga cikin wanda suka tare motar su ammar ya furta. Jadda ka saka ido akansu dama sauran da suke a can, kada ku sake ku taba wata macen yana gama fadin haka yabar gurin. ABUJA Gidan papi. Ahankali liyana ta bude cat eyes nata. Ta jima a haka kamun ta fara qoqarin tashi daga kwancen da take . Da sauri papi ya qaraso gurinta tare da furta. โ€œHow was your body princess โ€œ kinji sauki? Ahankali ta daga masa kai. Ta dauki lokaci kadan kamun ahankali ta furta. Papiii!! Miya faru princess? Papi ya fada. Shiru tayi kaman na 2 minutes kamun tace. Miyasa bazaka fasa auren nan ba papi kabari sai next time, ta fada tana sadda kanta a qasa. Papi kuwa qura mata eyes inshi yayi yana kallonta cikin xuciyar sa yana tunanin miya canja mata raโ€™ayi lokaci guda? Katse masa tinani liyana tayi tare da furta . Pleaseeee papi ta fada tana jan sunan nasa Ahankali ya kalleta tare da furta why princess? Naga farko kina farin ciki da haka why yanxu kuma kice In fasa bayan har anyi magana. Shiru liyana tayi tana wasa da yatsun hannunta. โ€œI am talking to you princess โ€œ papi ya fada. Ahankali ta furta. Papi yanxu banaso ne , gabana ke faduwa duk lokacin dana tuna aure zakayi, and I have a dream yesterday night โ€œ wai matan da zaka aura ta biyoka da wuqa harda ni wai zata kasheni. Saida taja numfashi kamun ta cigaba da fadin papinah banason wani abu da zai rabani dakai โ€œyou are the only one Iโ€™ve got now papiโ€ bayan kai sai su DADA kune kawai ke gareni. Allah sarki papi da ace farha bata masa asiri ba wallahi saiya fasa auren nan๐Ÿ’”๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ amma muguwa ta riga ta gama dashi yanxu. Ahankali papi ya furta. Kinsan matar da zan aura? Ya jefawa liyana tambaya. Ahankali ta girgiza masa kai tare da furta koh face nata bansaniba papi. Good princess, kinga baki santa ba taya zakiyi mafarkin ta, and kinsan mafarki ba gaskiyaebane koh? Papi ya fada yan kallonta. Ehhh ta furta Yauwa princess toh kin gani , mafarki ba gaskiya bane tayu shedan ne kawai, amma nasan โ€œfarha can never do such a thing โ€œ ( farha bazata taba yin haka ba) , babu ruwanta fah .princess and she loves you tana sonki sosae. Papi ya fada. Shiru tayi tare da furta. Tohm papi allah sanya alheri ta fada amma harga ranta bata son auren har matar da papi zai aure bata sonta yanxu gashi gobe ake daurin aure. Jamaโ€™a kowa yasanyo kayansa gobe๐Ÿ˜‚ domin daurin auren papi da farha ๐Ÿ˜‚ KADUNA Farha ce zaune da manya koh ince tsofaffin zawarawan qawayenta sai shewa suke. Yayinda ita ake mata qunshi Tayi kyau sosae dan ba qaramun gyara ta saka aka mata ba, ga uban attachment da kanta yasha kamar dangin kafurawa๐Ÿ˜‚ Ahankali suwaiba dake kusa gareta ta furta. Farha kinga alhajin da kuka hadu dashi last 3weeks kirana kawai yake tayi . Yace na miki magana ko zaku hadu before daurin auren? Wani kallo da farha tayi mata yasa ta hade sauran maganar ta. Jin kar qawayenta suji maganar yasa ya rage murya cikin balaโ€™i ta furta Bakida hankali ne suwaiba? Ko bakisan mi kike yine? Taya gobe daurin aurena kice mu qara haduwa dashi ba . Na gaji wallah mu hadu gobe ๐Ÿ˜‚๐Ÿ’” Gobe da tarihin farha zamu fara ๐Ÿ˜‚ domin jin wacece ita๐Ÿ˜ฉ๐Ÿ’” LIYANA EP 25 (SOFTNESS ) ( LOVE AND ROMANTIC STORY) Written by princess meera Banyarda wani ko wata sun juyamun littafi ba duk wadda tayi haka ita da allah https://chat.whatsapp.com/EQwrrqEY58RIB7ou8jEmJN โ€ŽุงูŽู„ู„ู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุตูŽู„ูู‘ ุนูŽู„ูŽู‰ ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุง ุตูŽู„ูŽู‘ูŠู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽุŒ ุฅูู†ูŽู‘ูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒุŒ ุงูŽู„ู„ูŽู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุจูŽุงุฑููƒู’ ุนูŽู„ูŽู‰ ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุง ุจูŽุงุฑููƒู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽุŒ ุฅูู†ูŽู‘ูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒ. โ€Ž"ุงู„ู„ู‡ู… ุงุฌุนู„ ู‡ุฐุง ุงู„ุนุงู… ุนุงู…ู‹ุง ู…ุจุงุฑูƒู‹ุง ู…ู„ูŠุฆู‹ุง ุจุงู„ุฎูŠุฑุงุช ูˆุงู„ู†ุนู…. ุงู„ู„ู‡ู… ุงุฌุนู„ู‡ ุนุงู…ู‹ุง ุชุฒุฏุงุฏ ููŠู‡ ู‚ุฑุจุชู†ุง ุฅู„ูŠูƒ ูˆุนุงู…ู‹ุง ุชุชุญู‚ู‚ ููŠู‡ ุขู…ุงู„ู†ุง ูˆุฃุญู„ุงู…ู†ุง. ุขู…ูŠู†." Bismillahi 18/8/2024 Farha Haifaffar yar garin kaduna ce , koda ta taso batasan mahaifinta mahaifiyar ta kawai tasani. Ba masu hali bane,kuma bazaโ€™a kirasu da talakawa ba. Allah yayiwa farha mugun son kudin tsiya kuma ta gado wannan tun daga kan mahaifiyar ta domin ita ta daurara a turbar yin haka . A haka har mahaifiyarta ta aurar da ita ga wani tsohon alhajin saurayinta๐Ÿ˜‚ , wanda tun kamun suyi aure suka gama watsewar su. Zaman bai dade ba suka rabu kuma, koda suka rabu tanada cikinsa. Ba yadda mahaifiyar ta batayi da ita ba akan ta zubaar da cikin amma taqi , saida ta haife danta namiji. Bayan ya haifesa ta kuma aurar wani inda dabar danta gun mahaifiyar ta . Bayan aurenta ne ta samu aiki a kamfanin papi, saboda tayi karatu sosae. Tun kallo daya da tayiwa papi taji duniya shine kawai takeso, and tabi ta kowace hanya taga babu fuska a gurin papi. Toh haka ta garzaya gurin qawarta suwaiba ta bata shawara. Ita kuwa suwaiba ta bata shawaran ta kashe mijinta mana indai tanaso ta auri papi saboda tadai san Mijin nata ba sakinta zaiyi ba. Haka kuwa akayi sukayi qulla qullar su aka kashe Mijin Wannan kenan mu koma kan labarin mu. KADUNA Kallonta suwaiba tayi tare da furta. Mi kike nufi farha kina dai nufin bazaki gurin alhajin ba saboda zakiyi aure? Bayan maqudan kudin daya bani har naira miliyan uku (3) domin na taimaka masa na shawo kansa. Kallonta farha tayi kamun ta furta . Saiki maida masa mana koni nace ki karbo? Ta fada tana wulgawa suwaiba wata uwar harara. Cikin balaโ€™i itama suwaiba tace Babu wani maida masa dazanyi wallahi bayan nayi amfani da kudin furin lalurarki, su aka bawa boka yamiki wannan aikin. Jin haka yasa farha sakin wani murmushi kamun ta furta. Allah sarki qawata ai bansan haka abun yake ba, but kiyi hakuri zan baki cikin 10 million din da AMIR ya bani domin hidimar biki kinji. Shiru suwaiba tayi cikin ranta tana furta. Dama munafurta ta takeyi yanxu abaki 10m bazata fadamun ba da sake wallahi. Farha ce ta katse mata tunani tare da furta. โ€œAre you okay suwaiba โ€œ Murmushin da baikai cikin xuciya suwaiba tayi kamun ahankali tace. Gaskiya amir ya kyauta, allah bar kauna. MADINA . Tsaye take tana dauara kayan cin abinci a dining area, sanye take cikin wata doguwar riga blue, murmushi takeyi da alama yau tana cikin farinciki Takun tafiyar shi ne ya dawo da ita acikin hankalinta ta juya tana kallonsa. Saukowa yake saman step din gidan, sanye yake cikin suit farare, wanda suka karbi jikinsa, gashin kansa yau baโ€™a daure yake ba , ya sakesa ne har kafadunsa. Tafiya yakeyi cikin natsuwa da kuma izza dake tare dashi. Ahankali cikin soft and calm voice nasa ya furta. Good morning anti mami. Wani tsadadden murmushi ta saki kamun ahankali ta furta. Morning son ka tashi lapiya ta fada tana ja masa kujera daya domin ya zauna. Bai amsa mata ba , bai kuma damu daya amsata ba. Kujerar da anti mami ta jawo masa ya zauna. Serving dinsa anti mami ta fara yi da erish da kwai kasan cewar tasan bai cin abinci mai nauyi da sanyin safiyar nan. Yana qoqarin fara cin abincin ne ANaya ta fito daga bedroom nata. Ahankali take takowa har ta iso gurinsu, cikin sanyi murya ta furta. Good morning AKHI

Chapter 6 of 13