muhmd.
Bai amsata ba bai kuma nuna yasan da xuwanta ba ya cigaba da cin abincinsa.
Ganin bai amsa taba yasa idonta cika da kwallah . Ahankali ta furta good morning ummi.
Cikin sakin fuska anti mami ta amsa mata tare da cewa.
Kizo kiyi breakfast kar yayi sanyin
Badan taso ba haka ta zauna ta fara turawa a baki.
Shikuwa muhmd yana gamawa ya mike tare da barin falorn xuwa waje maybe fita zaiyi.
Anaya na ganin ya miqe ta saki wani kuka mai cin rai, maybe tun yana nan take son yi hali ne bata samu ba.
Ahankali anti mami ta mike tare da furta.
Inkin gama ki kwashe kayan and bazan gaji da fada miki ba, ki daina saka ranki akan abunda bazaki samu ba. Tana gama fadin haka ta ficewarta inda tabar anaya da kuka.
Ammar.
Wata matashiyar yarinya ce keta kokawa da wani bafillace cikin yan garkuwa da mutane .
Shikuwa mutumen sai qoqarin cire mata sutara yakeyi.
Gabadaya cikin mutane da akayi garkuwa dasu babu wanda yayi qoqarin taimaka mata , kowa tsoro yake ji kar a kashesa.
Ammar kuwa yana qoqarin tashi domin taimakawa yarinyar baba tsoho ya rikesa tare da furta.
Yaro karka tafi kaga mutane nan basada imani zasu iya kasheka daga kai har yarinyar.
Aa baba bazan iya bari su cutar da ita ba alhali kuma ina gani . Ammar bai qarasa maganar saba yaji qarar bafillatanin .
Jiyowa yayi yana kallon inda yaji qarar.
Matashiyar budurwar ce riqe da wani qatoton dutsi, hannunta daya kuma ta riqe qugunta sai huci take , idonta ko alamun tsoro babu.
Cikin wata yar siririyar muryarta mai dadin saurara duk da cikin masifa take magana ta furta.
Kai a ganinka zan yarda kaci mutunci nah bayan ina raye ban mutu ba? Lallai to wallahi ka kira ruwa bakasan wacece NOOR ba ta fada tana mugudawa mutumen dake kwance a qasa baki.
Zare ido ammar yayi yana mamakin tsiwar yarinyar da rashin tsoronta ๐
Nikuma Queen nace mu hadu gobe๐๐๐๐
https://chat.whatsapp.com/EQwrrqEY58RIB7ou8jEmJN
[9/9, 8:59 PM] +234 810 666 6520: Assalamu alaikum
Ya kuke ya gida?
Kwana biyu babu posting koh Tom kuyi hakuri duk da dama ba lalle tayi muku posting Monday da Tuesday ba saboda school , but kunsan wutan gusau ya samu matsala babu nepa, kuma gashi ita a gusau take zaune
[9/9, 8:59 PM] +234 810 666 6520: LIYANA EP 26
(SOFTNESS )
( LOVE AND ROMANTIC STORY)
Written by princess meera
Banyarda wani ko wata sun juyamun littafi ba duk wadda tayi haka ita da allah
โุงููููููู
ูู ุตูููู ุนูููู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููุนูููู ุขูู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููู
ูุง ุตููููููุชู ุนูููู ุฅุจูุฑูุงูููู
ู ููุนูููู ุขูู ุฅุจูุฑูุงูููู
ูุ ุฅูููููู ุญูู
ููุฏู ู
ูุฌููุฏูุ ุงูููููููู
ูู ุจูุงุฑููู ุนูููู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููุนูููู ุขูู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููู
ูุง ุจูุงุฑูููุชู ุนูููู ุฅุจูุฑูุงูููู
ู ููุนูููู ุขูู ุฅุจูุฑูุงูููู
ูุ ุฅูููููู ุญูู
ููุฏู ู
ูุฌููุฏู.
โ"ุงูููู
ุงุฌุนู ูุฐุง ุงูุนุงู
ุนุงู
ูุง ู
ุจุงุฑููุง ู
ููุฆูุง ุจุงูุฎูุฑุงุช ูุงููุนู
. ุงูููู
ุงุฌุนูู ุนุงู
ูุง ุชุฒุฏุงุฏ ููู ูุฑุจุชูุง ุฅููู ูุนุงู
ูุง ุชุชุญูู ููู ุขู
ุงููุง ูุฃุญูุงู
ูุง. ุขู
ูู."
https://chat.whatsapp.com/EQwrrqEY58RIB7ou8jEmJN
Bismillahi
22/8/2024
.... ganin ta fasa ma Dan Uwa su
kai yasa biyu daga cikin yan garkuwa da mutane suka zo da sauri da niyar daukar mataki.
Tsayawa sukayi suka kasa koda motsi saboda tsawar da Ogansu da xuwansa kenan ya masu.
Ahankali cikin qatuwar muryarsa ya furta.
Mi kuke shirin aikatawa ne?? Ya watsa masu tabaya.?
Ahankali daya daga cikinsu ya furta.
Oga janguro ne ta fasawa kai shine muka taso domin muyi mata hukuncin daya dace da ita .
Noor kuwa bata bari sun qarasa ba ta furta.
Karya sukeyi, tabamun jiki yake ni kuma na dake sa a dotsi akai, kuma dazu ba naji kana cewa karsu taba kowa ba. Ta fada tana turo baki.
Wani takaici ne ya rufe ogan nasu cikin fusata ya furta.
Ina jadda yake? Wani daga cikinsu ne ya amsa tare da furta, yaje baya ya dawo.
Baice komi ba, ahankali ya ciro bindigarsa ya tsaita tah akan wanda noor ta fasawa kai , ji kake dumm dumm qarar harbi.
Gabadaya yan mutane dake gurin sunsha mamaki, waโyanda aka kama.
Suma masu kidnapping din abun ya basu mamaki, saboda basu taba ganin ogansu tayi irin wannan hukuncin ba, saboda ko mutum ya taba wata macen saidai yayi masa hukunci badai kisa ba.
Abangaren Noor kuwa tunda taji qarar harbin ta suntuma da guda tafada cikin mazan da aka kama ta rungume ammar da tun daxu yake tsaye domin taimaka mata, sai kuma yaga yarinyar yar masifa ce.
Jin mutum ajikinsa ya dawo cikin hankalinsa.
Ganinta a jikinsa da yayi ba qaramun mamaki ya basa ba, ahankali cikin ransa ya furta Yaushe kuma ta dawo nan?
Ammar fah baisan noor yar kwaya bace akwai tsiwa kuma akwai tsoro๐๐
Noor kuwa jin ta fadawa abu kuma baโa dagata ba , ga kuma dan kamshi kamshi a jikin gurin yasa ta qara kwantawa tare da rungumesa har tula tulan na fulaninta na gogar jikinsa.
Ammar kuwa tun daga qafarsa har zuwa kansa yaji wani abu kamar electricity zirrrr haka yaji, sakamakon aza masa wani abu mai laushi da kuma zafi zafi da yaji a jikinta.
Ahankali ya jayeta daga jikinsa jin yanayinsa na qoqarin canzawa.
Cikin muryarsa data shaqe ya furta.
Kiii jee yan uwanki ma, ma, , mata suna a can ya fada a rarrabe.
Ahankali Noor ta turo baki tare da kallon ammar. Ba inda zanje anan zan zauna.
Zaro ido ammar yayi tare da juyawa yaga ko akwai wanda hankalinsa yake kansu daga cikin su masu garkuwa da mutane.
Ganin babu kowa yasa yadan matsa gaba domin janxa gurin zama karta jamasa masifa
ABUJA
Misalin karfe 7:30 na yamma, gidan papi ya cika da mutane kamar gidan biki
Baka jin komi a gidan sai guda baโa minti biyar lafiyayyi bakaji ance AYYIR YIR YIR ba .
Wasu motoci masu kyau guda 5 suka tsaya a kofar gidan.
Ahankali wata yar dattijuwa ta fito daga motar dake gaba, sai famar hura hanta take ita a dole auren yarta akeyi.
Cikin isa da balaโi ta isa motar dake tsakiya tasa hannu ta bude motar.
Farha ce acikin motar tasha lifaya harta gaji, barakallah dai tayi kyau inji ni Queen ๐
Kwabe fuska tsohuwar tayi ganin farha sai surutu da qawaye take kamar ba amarya ba, kuma lullubin da akayi mata ta bude shi.
Cikin fusata tsohuwar ta furta Farha kina lafiya kuwa? Minake shirin gani?
Da sauri farha ta juyo ga mahaifiyar ta. Wani cool murmushi ta saki tare da furta.
Sorry inna, yau bazamuyi fada dake ba , saboda yau ranar farin cikina ce ta fada tana kokarin sakin gyalen lifayar tata
Da sauri inna ta kama hannunta tare da fito da ita daga motar.
Da sauri qawayenta suma suka takewa inna baya.
Babu ko basmala bare adduโa aka saka farha a gidan
A bangaren liyana kuwa tunda safen ranar zazzabi ya rufeta, gaba daya ta kasa cin komi wanda taci ma ta amayar dashi.
Gashi kuma bata son kiran papi saboda batason katse masa farin cikinsa na yau.
Saida suka kai farha har dakinta sannan aka daura mata da nasiha ta banza da iska , daga mai cewa karta bari papi ya renata sai mai cewa kada ta sakar ma yarsa jiki domin tayu munafuka ce.
Haka dai sukayi har suka gama suka fara watsewa ko wace tana kama gabanta , suwaiba ce kawai aka bari itama anayi sallar ishaโi ta kama gabanta.
Ahankali papi yake shigowa daga falorn fuskarsa kamar madara saboda annuri daga gani yau yana cikin farin ciki.
Hannunsa duka biyu riqe da leda guda biyu ahankali ya taka ya fara hawa step .
Ahankali ya bude dakin da yake tunanin nan aka saka farha.
Ahankali ya hango ta kan gadon kamar munafuka , murmushi papi yayi tare da haurawa kan gadon ya bude mata mayafin
Barakallah haka papi ya furta.
Kije kiyi alwala ki dawo muyi sallah papi ya furta.
Kamar yadda ya furta haka ta dauro alwala tazo suka gabatar da sallah, anan ya fara tambayarta akan addinin musulunci da kuma tsarki.
Babu wanda farha tasani a ciki har abun yasa ya bawa papi haushi sai kuma ya danne kayansa.
Ki tashi muje falor domin na gabatar dake ga princess papi ya furta.
Badan taso ba haka ta mike ta mara masa baya suka sauka falor.
Wayarsa ya dauka tare da fara kiran liyana , kira yake harta tsinke bata dauka ba , ya gwada yakai sau uku.
Kallon farha yayi tare da furta lemme call by myself farha.
Yana gama fadin haka ya haura sama ya nufi dakin yana
[9/9, 8:59 PM] +234 810 666 6520: Assalamu alaikum
Ina yiwa kowa fatan alkhairi ๐
Inason in miqa saqon godiya ta ga masoyana dama masu bibiyata, da masu karfafun guiwa, LADY K , RUMANAH, ASIYA masoyiyar papi ๐Ina godiya gareku duka
[9/9, 8:59 PM] +234 810 666 6520: LIYANA EP 27
(SOFTNESS )
( LOVE AND ROMANTIC STORY)
Written by princess meera
Banyarda wani ko wata sun juyamun littafi ba duk wadda tayi haka ita da allah
https://chat.whatsapp.com/EQwrrqEY58RIB7ou8jEmJN
โุงููููููู
ูู ุตูููู ุนูููู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููุนูููู ุขูู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููู
ูุง ุตููููููุชู ุนูููู ุฅุจูุฑูุงูููู
ู ููุนูููู ุขูู ุฅุจูุฑูุงูููู
ูุ ุฅูููููู ุญูู
ููุฏู ู
ูุฌููุฏูุ ุงูููููููู
ูู ุจูุงุฑููู ุนูููู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููุนูููู ุขูู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููู
ูุง ุจูุงุฑูููุชู ุนูููู ุฅุจูุฑูุงูููู
ู ููุนูููู ุขูู ุฅุจูุฑูุงูููู
ูุ ุฅูููููู ุญูู
ููุฏู ู
ูุฌููุฏู.
โ"ุงูููู
ุงุฌุนู ูุฐุง ุงูุนุงู
ุนุงู
ูุง ู
ุจุงุฑููุง ู
ููุฆูุง ุจุงูุฎูุฑุงุช ูุงููุนู
. ุงูููู
ุงุฌุนูู ุนุงู
ูุง ุชุฒุฏุงุฏ ููู ูุฑุจุชูุง ุฅููู ูุนุงู
ูุง ุชุชุญูู ููู ุขู
ุงููุง ูุฃุญูุงู
ูุง. ุขู
ูู."
Bismillahi
26/8/2024
Ahankali papi ya murda handle din dakin liyana.
Kwance yaganta, rabin jikinta akan gado rabi kuma a qasa kamar,gawa.
Cikin sauri papi ya isa gareta tare da furta princess are you okay? Ya fada tare da aza hannunsa a wuyanta, zare ido yayi jin yadda jikin nata keda zafi, da sauri ya dauketa Sao fita da ita
Karo yaci da farha a bakin dakin da alamu biyosa tayi.
Ahankali papi papi ya furta ki azamun ruwan tea ki kaimun a bedroom ina, yana gama fadin haka ya wuce da liyana dake rike da hannunsa kamar gawa a bedroom nasa.
Tsaye farha tayi a bakin dakin ta kasa koda kwakwkwaran motsi .
Tinani take ita za,a zaka dafa ruwan zafi ko kwana daya batayi a gidan ba , KAN UBANCAN ta furta a bayyane, kamun tabi hanyar kitchen din kamar zata tashi sama saboda haushi.
Abangaren papi kuwa, yana shiga da liyana bedroom nasa ya Kira family doctor nasu, taimakon gaggawa doctor ya bawa papi yayi mata kamun ya iso gidan.
Cikin sauri papi ya kashe wayar tare da debo ruwa a wani container qarama , hanky nasa ya tsoma a ruwan, kamun ahankali ya fara aza mata shi da face, wuya Sai kuma hands inta dake a bode.
Wani nauyayyen numfashi liyana taja, kamun ahankali hawaye ya fara saukowa daga idonta dake a kulle.
Da sauri papi ya aje hanky din ganin daga farfadowarta ta fara kuka.
Ahankali ya ruke hannunta tare da furta, princess are you okay? , kinji sauqi?, mike maki ciwo yanxu? Ya jero mata tambayar lokaci daya.
Ahankali ta bude idonta dake kama dana mage wanda ciwo yasa suka rage girma duk suka fada.
Ahankali ya furta papina, tana fadin haka kuma sai tayi shiru bata qara magana ba saima qoqarin tashi da takeyi.
Ahankali papi ya taimaka mata ta jingina da kan bed din.
Cikin tausayi da kuma qaunar yar tasa papi ya furta.
Miyasa baki fadamun bakida lapiya princess? Ya fada yana juyawa jin motsi a bakin qofar dakin. God!! Papi ya furta danshi harga allah ya manta da ita.
Juyo da kallonsa yayi kan yar autar yarsa yayi tare da furta โI AM TALKING TO YOU PRINCESS โ
โI donโt want to distract you ne papi โ kaga yau ranar farin cikinka ce bazanso na bata maka ita ba liyana fada cikin muryar tausayi.
Farha dake tsaye tun dazu data aje cup na tea a gefen gadon tun daxu tayiwa liyana tsaye tana kallonta ta furta MUNAFUKA can ciki.
Ni kuma Queen meerah nace a fadi a fili inba tsoro ba๐๐
Ahankali papi ya kalli farha tare da furta magana kike yi ne farha?
Girgiza kai tayi alamun babu komi.
Kallon liyana papi yayi tare da furta, princess this is your new mommy sunanta farha, ya fada yana nuna mata farha.
Kallonta liyana tayi, tare da dariyar yaqe tare furta welcome to our house mommy , ta fada tana kauda kanta, Dan harga allah matar bata mata ba tunda ta ganta gabanta ke faduwa.
Thanks you you daughter farha ta fada, tare da dauko tea cup din tana matsowa kusa da liyana tare da furta,kisha ko zaki ji dama kinji princess din papinta ta furta tare da kaiwa liyana tea din kusa da bakinta.
Liyana kuwa harta fara shan tea din, sai kuma xuciyanta ya fara tashi sanadiyar warin turaren farha, tanaso ta janye cup din kuma sai farha ta riqe ita a dole tana bata saboda papi yaji dadi.
Wani amai ne ya tasowa princess din papi, ji kaje makutt ta wanke farha da amai
Kai fans koya farha zatayi oho๐๐๐
Amma fah ba qaramun dadi naji ba๐๐๐
MADINA
Babban guri ne sosae mai dauke da manya manyan qartin maza harda mata, dukansu sanye suke da kaki na sojoji kalan na kayan saudia .
Wasu motoci ne masu masifar yawa wanda idona bazai iya qiranyawa ba.
Wata mota ce dake a tsakiyar motocin qirar ROSE NOIRE DROPTAIL
Kai jamaโa ๐ญ masu kudi na inda suke yanxu akalla motar nan kudin Nigeria takai billion 100 da wani abu๐๐ญ
A saman motar an saka tutar qasar saudi arabia ๐ธ๐ฆ, sai qasan motar an rubuta FIELD MARSHAL.
Zagaye motar duk sojojin sukayi, na cikin motar suma duk sun fito domin bawa shugabansu tsaro.
Ahankali ya fito da kafarsa wadda ke dauke da talkami na kakin soja.
Yayi 3 minutes kamun ahankali ya fito daga motar, sanye yake da kayan sojoji na kasar saidai nashi sun banbanta da nasu.
MUHAMMAD QAID A. JALAL aka rubuta saman rigarsa wurin da ake rubuta sunan mutum., gashinsa dayake daure kullum yau ya sakesa har baya.
Kai jamaโa idan na tsaya gayamuku kyau da yayi sai mu kare novel din nan๐๐
Sara masa duka sukayi, tare da kamewa.
Tafiya ya fara yi Ba tare da ya kalla wani acikinsu ba .
Ahankali yake tafiya cike da izzah irin tashi, yayi tafiya na 10 minutes kamun ahankali yakai wani door dake jikin wani bango.
Wani camera ne ya fito daga qofar ya tsaya daidai idonsa, saida camera ya dauki 2 minutes sannan ya koma ciki, ahankali qofar ya fara budewa har ya bude gabaki daya.
Da alamu wancan camera saiya tantance mutum yake budewa.
Ahankali ya shiga cikin gurin, yana shiga gurin ya rufe.
Anan ma wasu sodoji ne ba masu yawa ba, akalla zasu kai su biyar 5.
Suna ganinsa duk suka mike tare da sara masa.
Kallonsu yayi tare da furta ina yake ya fada da yaren larabci
Fans fassara muku Fah nakeyi tohm๐
Suma cikin yaren larabci suka amasa masa da yana ciki.
Ahankali ya kutsa kai cikin wani daqi dakeda mugun duhu, suma yaran nasa suna binsa a baya.
Wani mutun ne kwance kamar gawa a dakin, fuskarsa duk jini ce, yatsun hannunsa duk babu su, haka ma na kafarsa babu.
Ahankali ya tsaya akan mutumen dake kwance Ko alamun numfashi babu a jikinsa.
Cikin murya dake nuna alamun ran maza ya baci ya furta ya akayi kuka bari ya suma, ku barshi ya dandani azabar da itama suka mata, idan ya farfado yaqi baku amsa ku cire masa kafarsa daya, idan yaqi fadan gaskiya bayan gunce kafarsa itama dayar ku cireta, vazaku daina cire masa sassan jiki ba har saiya fadi gaskiya ya kuma tona asirin saura koda kuwa zaku cire masa kai, and lastly banaso ku masa allurar kashe zafi, kubarsa a haka.
Yana gama fadin haka ya juya ya fita.
Fans wanene wannan mutumen da muhmd yasaka a tsare? Shin dama muhmd soja ne? Miye tsakaninshi da ABHI da antie mami? Miye yar anti mami ke nufi da mohmd? Shine farha zata juya papi yadda takeso? Duk kubiyo ni kusha labari ๐๐
LIYANA EP 28
(SOFTNESS )
( LOVE AND ROMANTIC STORY)
Written by princess meera
Banyarda wani ko wata sun juyamun littafi ba duk wadda tayi haka ita da allah
https://chat.whatsapp.com/EQwrrqEY58RIB7ou8jEmJN
โุงููููููู
ูู ุตูููู ุนูููู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููุนูููู ุขูู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููู
ูุง ุตููููููุชู ุนูููู ุฅุจูุฑูุงูููู
ู ููุนูููู ุขูู ุฅุจูุฑูุงูููู
ูุ ุฅูููููู ุญูู
ููุฏู ู
ูุฌููุฏูุ ุงูููููููู
ูู ุจูุงุฑููู ุนูููู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููุนูููู ุขูู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููู
ูุง ุจูุงุฑูููุชู ุนูููู ุฅุจูุฑูุงูููู
ู ููุนูููู ุขูู ุฅุจูุฑูุงูููู
ูุ ุฅูููููู ุญูู
ููุฏู ู
ูุฌููุฏู.
โ"ุงูููู
ุงุฌุนู ูุฐุง ุงูุนุงู
ุนุงู
ูุง ู
ุจุงุฑููุง ู
ููุฆูุง ุจุงูุฎูุฑุงุช ูุงููุนู
. ุงูููู
ุงุฌุนูู ุนุงู
ูุง ุชุฒุฏุงุฏ ููู ูุฑุจุชูุง ุฅููู ูุนุงู
ูุง ุชุชุญูู ููู ุขู
ุงููุง ูุฃุญูุงู
ูุง. ุขู
ูู."
Bismillahi
30/8/2024
Jordan ๐ฏ๐ด
Wata matashiyar budurwa ce ya shigo cikin masaurautar, fara ce kyakkyawa, sanye take da abaya baqa, tayi kyau sosae
Waya ya fito da ita ya fara dannawa da alamu wani abu take nema.
Bata dauki 2 minutes ba ta kara wayar a kunne tare da fadin.
Hafsat gani fah nazo amma na kasa gane wanne part ne part dinku, kinsan gidan naku akwai rikicewa.
Banji mi akace daga cikin wayar ba naji ta furta okay saikin zo.
Bata fi minute 1 ba saiga hafsat ta fito daga part nasu, sanye take cikin shigar kayanta, wato riga da wando duk sun matse ta, gashi duk surar jikinta a bayyane take, gashin kanta duk ya baje a bayanta.
Matashiyar budurwa na ganinta ta saki murmushi kamun at saki jakarta ta ruga zuwaga hafsat.
Itama hafsat da gudu ta karaso tana fadin, OYOYO MY SUGAR.
Rungume juna sukayi, inda hafsat ta matse yarinyar da Zasu kai shekaru daya da ita.
Ahankali budurwar ta furta zaki kasheni sugar, at radawa hafsat a kunne.
Itama hafsat cikin muryar rada ta furta.
Haba MARYA ya zaki ce haka kinsan nayi missing naki sosae fah, kuma saikin biyani bashin kwanakin da kikayi allah ta fada tana kanne mata ido daya.
Wadda aka kira da maira ta saki murmushi, kamun ta furta yadda kk so ayi sugar haka, zamuyi. Bata qarasa fada ba muryar nana ta katsesu tana furta.
Innalillahi waโinna ilaihi rajiโun ta fada tana tafa hannu, minake shirin gani ni nana, abunda ake fada kasashen turai ne yazo nan
Nana ta fada.
Cikin muryar balaโi ta furta ke sakemun jika yar iska ta fada tana nuna maira data lafe jikin hafsat .
Sakin hafsat maira tayi tana bata fuska, cikin masifa itama hafsat ta furta.
Wai nana meye ruwanki dani ne, babu dama kawayena suzo sai kice masu yan iska ko ki koresu, yanxu saboda tsabar gulma Kika fito daga sashen ki, koh bayi baki bari sun biyoki ba nana kiji tsoron allah.
Rike haba nana tayi kamun ta furta .
Uwaki zaki ci allah, nasan maganinki, wallahi aure zan miki kwanan nan shashasha tana fadin haka ta ture su tayi gaba.
Hafsat kuwa hannun maira ta kama suka shiga part dinsu, tana tafiya tana mita.
Nikuma Ameeratouh nace nana yar balaโi ๐๐ wai kunsan mi fans wata friend ita sumayya tace bata yarda nike novel din nan ba๐ au ta dauka surutu na a banxa ya tashi ๐ mukoma kan karatun mu
Wai mommy bata nan ne maira ta fada tana kallon hafsat.
Ta fita dazu ni bansan inda take zuwa ba duk safiyar allah wlh ta fada tana murda handle din room nata.
Suna shiga hafsat ta haye kan qaton bed nata tare da sakin murmushi, kamun ahankali ta furta azo abiya sugar bashinta, ta fada tana wani lashe lebenta na sama.
Murmushi maira tayi tare da fara cire abayarta.
Subhanallahi, wata yar iskar riga ce ke jikinta wadda tafi karfin a kirata da sleeping dress, saidai a kirata every thing is out, saboda duk surar jikinta abayyane take.
Wani nishi hafsat taje ahhhhhh washhh, domin karo da tula tulan na shanun maira da tayi, wani lashe lebe tayi kamun ahankali cikin muryar kasala da kuma kwarewa a iskanci ta furta come to me sweetie . Ta fada tana warewa maira hannuwanta.
Da sauri maira ta fada jikin hafsat tare da rungumeta.
Bakinta hafsat ta daura akan na maira, kamar jira take itama maira ta cafke.
Wani hot kiss suke bawa junansu, lokaci daya kuma suna murza jikin juna.
Tuni sunyi watsi da kayan dake jikinsu babu abunda ke tashi a dakin sai nishinsu.
Nikam babu ruwana wlh bari mukoma gun papi ๐๐
ABUJA
Farha ce zaune saman bed nata face nata babu rahama ko kadan.
Wayarta ce tayi haske, dauka tayi kamun ta kara a kunne.
Hello farha kin tashi lapiya? Injin kin aiwatar da aikinki? Domin kuwa boka ya fadamun da zarar ya kusance ki , indai kinsa maganin toh bashi babu wannan matsiyaciyar yar tasa. Suwaiba ta fada daga cikin wayar.
Cikin baqinciki farha ta furta, babu abunda ya shiga tsakanina dashi a jiya, saboda yar jagar uban yarsa, wai batada lafiya shine ya kawota dakinsa ya aje yana jinyarta, ke in ma fada maki suwaiba wallahi inbanda nakai xuciya nesa dana yanka mata mari jiya saida duk abunda zai faru ya faru.
Subhanallahi suwaiba ta fada daga cikin wayar , tare da furta mi yayi zafi farha? Ai gwara dakika danne xuciyar dan wallahi allah ne kawai yasan mizai faru.
Kedai bari suwaiba wai kamar ni wannan yarinyar zatayiwa amai ajiki? Farha ta furta.
Suwaiba ce ta furta koma mita miki kiyi hakuri lokacin ramawarki ya kusa , kamun satin nan ya kare kiyi qoqari ki aiwatar da aikin ki.
Haka sukayi ta shirya munafurcinsu.
Nikuma nace mu leqa gun ammar.
KIDNAPPERS
Wani talgin tuwo ne ake basu cikin wani buhu da aka budesa kowa hannunsa yake sawa domin ya samu ya sakawa cikinsa.
Ammar kuwa yana gefe yana kallon masu cin abincin dan bazai iya ciba kyankyami yake ji.
Ahankali ya juyo kallonsa xuwaga matan dake gurin.
Ahankali ya hangota zaune ita kadai ta buga uban tagumi, murmushi yayi tare da furta yar rigimar yarinya, idan yunwa ya dameki zaki gane kuranki
Nikuma Ameeratouh nace kaji ammar din nan baici ba amma yana kirawa yar mutane yunwa๐
Ya dade yana kallonta kamun yaga wani daga cikin fillanin yazo da wata farar leda ya miqa mata.
Ahankali ta bude ledar, abinci ne aciki hadda kaza a saman shinkafar, sai kuma dayan takeaway din mai dauke da snacks da ruwa.
Ahankali ta dauki kazar zataci, dagowar da zatayi tayi ido hudu da ammar yana kallonta.
Cikin xuciyarta ta furta allah sarki shi wancan qilan baya cin irin abincin da ake bawa sauran qilan dan gata ne gidan su ta fada tana tara qwalla a idonta.
Abangaren ammar kuwa tunani yake ita wannan yar wacece da bata cin abunda barayin nan ke bawa mutane, saidai abata nata daban.
Bai karasa maganar sa ba yaga noor gabansa ta aje masa daya ledar mai dauke da snacks din ta juya tana fadin, wallahi uwayenka suka ja maka da basuyi kudi ba da bazaโa sace ba.
Nikuma nace sai mutum yayi kudi ake sace sa๐๐๐๐
LIYANA EP 29
(SOFTNESS )
( LOVE AND ROMANTIC STORY)
Written by princess meera
Banyarda wani ko wata sun juyamun littafi ba duk wadda tayi haka ita da allah
https://chat.whatsapp.com/EQwrrqEY58RIB7ou8jEmJN
โุงููููููู
ูู ุตูููู ุนูููู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููุนูููู ุขูู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููู
ูุง ุตููููููุชู ุนูููู ุฅุจูุฑูุงูููู
ู ููุนูููู ุขูู ุฅุจูุฑูุงูููู
ูุ ุฅูููููู ุญูู
ููุฏู ู
ูุฌููุฏูุ ุงูููููููู
ูู ุจูุงุฑููู ุนูููู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููุนูููู ุขูู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููู
ูุง ุจูุงุฑูููุชู ุนูููู ุฅุจูุฑูุงูููู
ู ููุนูููู ุขูู ุฅุจูุฑูุงูููู
ูุ ุฅูููููู ุญูู
ููุฏู ู
ูุฌููุฏู.
โ"ุงูููู
ุงุฌุนู ูุฐุง ุงูุนุงู
ุนุงู
ูุง ู
ุจุงุฑููุง ู
ููุฆูุง ุจุงูุฎูุฑุงุช ูุงููุนู
. ุงูููู
ุงุฌุนูู ุนุงู
ูุง ุชุฒุฏุงุฏ ููู ูุฑุจุชูุง ุฅููู ูุนุงู
ูุง ุชุชุญูู ููู ุขู
ุงููุง ูุฃุญูุงู
ูุง. ุขู
ูู."
Bismillahi
1/9/2024
... kallonta yayi tare da girgiza kai yana mamakin yarintar ta.
Ledar snacks din ya dauko, kamun ahankali ya bude ledar.
Ganin abunda ke cikin ledar yasa yashiga tunani, ya akayi tasan yanajin yunwa, duk da yarintar da tayi mata yawa ashe tanada tausayi.
Ahankali ya juya domin kare mata ido , karaf idonsa ya sauka a nata .
Wata uwar harara Noor ta aikawa ammar tare da turo baki.
Zare ido yayi tare da nuna kansa alamun dashi take?
Daga masa kai tayi tare da masa gwalo
Wani killer smile ammar yayi wanda shi kansa baisan yayi shi ba.
ABUJA
Zaune liyana take saman dining table gefenta kuma papi ne zaune yana kallonta, duk ta rame.
Tea take sha amma kaman tanashan magani, ahankali ta kalli papi kamun ta furta please papi ta fada kaman zatayi kuka .
Murmushi papi yayi tare da furta, princess kin cika rigima da gaddama common tea, bazaki iya shanyewa ba?
Papi na qoshi fah ta fada tana turo baki kaman wata yarinya.
Okay idan bazaki sha ba saiki aje , ga chips saiki ci, cikin biyu saidai kiyi daya . Papi ya fada yana danne dariyarsa
Ayya papina ai gwara kawai nashanye tea din kawai ta fada tana daura bakinta akan cup din, dan tasan halin papi kamar yadda ya fada cikin biyu saidai tayi guda.
Ahankali papi ya bude baki zaiyi magana, shiru yayi ya fasa maganar sakamakon takun tafiyar dayaji.
Ahankali ya daga kansa yana kallon step din gidan.
Farha ce sanye cikin wani danqareren less na fada aji, sanye take da wasu dogayen hills masu tsini,gashin attach dinta har zuwa mazaunai, face nata yasha powder .
Ahankali ta karaso dining area din, tana zuwa bata tsaya komi ba ta fada jikin papi tare dakai masa sumba a baki.
Kauda kai liyana tayi cikin ranta tana fadin lallai wannan rashin kunyarta yayi yawa ta fada tana jan wani dogon tsaki
Janye farha papi yayi daga jikinsa yana mata wani irin kallo
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 7 Chapter of 13