Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ta nufe garden din gidan. Mu leqa Jordan ๐Ÿ‡ฏ๐Ÿ‡ด JORDAN ๐Ÿ‡ฏ๐Ÿ‡ด Sanye take cikin shigarta ta baqaqen kaya, sauri takeyi sosae, tana tafiya tana juyawa gudun kar wani ya ganta, daidai wata yar qofa ta saka hannunta ta bude ta shige. Wani babban mutum ne akalla zai kai shekara 59 a duniya, zagayen dakin yakeyi kamar zai tashi sama, ga wata zufa dake karyo masa a duk inda gashi yake a jikinsa. Dago kansa yayi ya saukesu a kanta, da sauri ya isah gareta tare da furta AZRAH mike shirin faruwa ne, kodai asirin mu ne zai tonu. Wadda aka kira da azrah ce ta sauke ajiyar zuciya tare da yaye mayafin dake fuskarta, nan take fuskar Gimbiya Fateema ta bayyana. Wani irin huci ta saki tare da furta, munyi sakaci Aziz, munyi sakaci da muka sake mukabar gimbiya AYAANA a raye, na tabbata ita ta dauke YUMNA daga maโ€™ajiyar da muka ajiyeta, tsawon shekara goma da yan watanni babu wanda ya taba qoqarin aikata haka sai ita, lallai ta tabo aikin da bazata iya aiwatar dashi ba. Gimbiya fateema ta fada. Murmushi wanda aka kira da AZIZ yayi tare da furta, lallai kuwa ta tabo abunda bazata iya cigaba ba, kamar yadda muka kauda jinjirin yumna da danta na fari wato QAID dashi kanshi sarkin da muka maida dashi da babu duk daya haka zata karbi hukunci itama. Murmushin mugunta gimbiya fateema ta saki tare da daukar mayafinta ta rufe face nata ta fita daga dakin. Fans mi hakan ke nufi kenan duk abunda ke faruwa a gidan yanada alhaki da gimbiya fateema, koh kun tuna yumna matar dake daure a kurkuku ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ ABUJA ... abubuwa dayawa sun faru a gidan papi, yazeed ya fara tsiro da wasu dabiโ€™u, idan ya fita baya dawowa gida sai shabiyu kuma koda zai dawo a buge zai dawo, inda idan ya dawo zaita dukan dakin liyana , gashi idan ta fito ya dinga binta da kallo har saita tsargu, shiyasa ta daina fitowa gabaki daya Zaune take cikin dakin nata ta rakube da bango tana kallon cilin dakin. Ahankali ta dauko wayarta tare da dialling Number papinta , wringing wayar keyi amma harya gama baโ€™a dauka ba , wasu hawayene masu zafi suka fara sauko mata a fuska. A bangaren farha kuwa, tasan komi abunda ke faruwa tsakanin liyana da danta, amma ta share kamar bata san anyiba saboda wani buri da takeson cimmawa . [10/11, 2:36 PM] BABY ๐Ÿ˜๐Ÿฅณ: LIYANA EP 38 (SOFTNESS ) ( LOVE AND ROMANTIC STORY) Written by princess meera Banyarda wani ko wata sun juyamun littafi ba duk wadda tayi haka ita da allah https://chat.whatsapp.com/EQwrrqEY58RIB7ou8jEmJN โ€ŽุงูŽู„ู„ู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุตูŽู„ูู‘ ุนูŽู„ูŽู‰ ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุง ุตูŽู„ูŽู‘ูŠู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽุŒ ุฅูู†ูŽู‘ูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒุŒ ุงูŽู„ู„ูŽู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุจูŽุงุฑููƒู’ ุนูŽู„ูŽู‰ ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุง ุจูŽุงุฑููƒู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽุŒ ุฅูู†ูŽู‘ูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒ. โ€Ž"ุงู„ู„ู‡ู… ุงุฌุนู„ ู‡ุฐุง ุงู„ุนุงู… ุนุงู…ู‹ุง ู…ุจุงุฑูƒู‹ุง ู…ู„ูŠุฆู‹ุง ุจุงู„ุฎูŠุฑุงุช ูˆุงู„ู†ุนู…. ุงู„ู„ู‡ู… ุงุฌุนู„ู‡ ุนุงู…ู‹ุง ุชุฒุฏุงุฏ ููŠู‡ ู‚ุฑุจุชู†ุง ุฅู„ูŠูƒ ูˆุนุงู…ู‹ุง ุชุชุญู‚ู‚ ููŠู‡ ุขู…ุงู„ู†ุง ูˆุฃุญู„ุงู…ู†ุง. ุขู…ูŠู†." Bismillahii 26/9/2024 ABUJA ... tsaye take cikin bedroom nata, sanye take cikin riga doguwa wadda akayiwa dinkin A Shape, gashin attach inta har kusa da mazaunai, waya ce a kunnenta da alamun wayar mai mahimmanci ce, cikin yin qasa da murya farha ta furta. โ€œShin wai mi kike nufi ne suwaiba?, shi maganin da bawata tsiya ba zaki ce saina baki 1 million, kinada hankali kuwa โ€œ Kinga farha idan bakison maganin kibarshi ba dole bane. Suwaiba ta fada daga cikin wayar. Cikin sassauta murya farha tace Yi hakuri qawata mi yayi zafi haka ?, zan baki kudin saiki aiko da maganin yau kamun Amir din ya dawo (papi) . Banji mi akace daga ciki wayar ba naga dai farha ta saki wani murmushin mugunta tare da katse wayar. Tana katse wayar kawai sai tayi dialling Number papi. Wringing biyu wayar tayi ya dauka, cikin kissa da shaqiyanci farha ta sakar masa kuka kamar ranta ake zarewa Jin halin da take cikine yasa papi duk ya firgice tare da fara tambayarta miya faru. Farha miya sameki, babyna wani abu ne ya faru, papi ya fada daga cikin wayar. Cikin jan majina da hawayen karya farha ta furta. โ€œ ba yarka bace idan ta fita bata dawowa sai can cikin dare, kuma koda zata dawo a buge take dawowa, yazeed ma sotake ta lalata mun shi, dan nemansa takeyi , duk da mazan da suke kawota basu isheta ba sai taxo kan dana, toh shine nayi mata magana jiya shine ta zageni ta uwa ta uba., ta karashen maganar tana sakin kuka. Wani baqin ciki ne ya kama papi, cikin fusata da kuma lallashi ya furta. โ€œBaby kiyi hakuri pls a yau idan na dawo zanyi maganinta wlh, aure zan mata uban kowa ya huta, ni wallahi na tsane yarinyar nan yanxu, insha allah yau zan dawo farha komi zaizo karshe โ€œ ya fada yana dan lallashin matar tasa. Murmushin nasara farha tasaki kamun ta katse wayar. Mikewa tayi tare da fita dakin ta shiga dakin yazeed. Zaune yake a bakin bed nasa hannunsa rike da shisha sai bankawa cikinsa ita yakeyi kamar babu gove. Murmushi farha ta saki tare da karasawa gurinsa ta zauna, hannunsa dake riqe da shishar ta kama tare da karbar shishar. Abun mamaki na dauka farha zata ajiye shishar sainaga sabanin haka ๐Ÿ˜ญ Zuqar hayaqin tayi tare da fesarwa , sai kuma ta juyo face nata tana kallonsa , ahankali ta furta. Yazeed!! .. zaka taimaka mun gurin wani aiki nawa a cikin gidan nan , kaima zan taimaka maka gurin cikar burinka akan yarinyar nan. Inaso ka taimaka mun gurin mata allurar maye, sai kafitar da ita daga gidan nan, karka dawo da ita sai gobe da safe, kaga mahaifinta zai hasala ya yanke mata hukunci, to adaidai wannan lokacin zata nemi taimakon wani a gidan nan, kaikuma lokacin zaka bayyana mata muradinka , daga nan sai mu kasheta mu yarda ita, sai mufadawa mahaifinta cewa ta gudu ne. Wani kafurin murmushi yazeed ya saki yana kallon mahaifiyar tasa , cikin xuciyarsa ya furta Ashe duk mugunta tah ban kaiki ba, lallai zan taimaka miki amma banda kisa dan nafada sonta, zan dauketa daga nan gidan na aureta bada sanin kowa ba, katsesa farha tayi tare da furta mi kake tunani yazeed ? Murmushi ya sakar mata tare da furta babu komi mom. KADUNA AMMAR Zaune yake abun duniya duk ya damesa, tun lokacin daya dakawa noor tsawa suke wasan buya da ita. Da tagansa zata canza hanya ko takoma dakin mommy tayi zamanta, saita faki idon mutanen gidan saita shige garden tayita kuka. Ahankali ya miqe tare da zura talkamansa ya fito daga part din, zagaya gidan ya fara yi dan tun lokacin da suka zo bai taba yiwa gidan kallon tsaff . Cikin takunsa na izza da isah yazo zai wuce ta garden din Harya wuce sai kuma ya dawo jin kaman sheshshekan kuka kadan kadan, ahankali ya kutsa kai cikin garden din. Zaune ya ganta ta hade kai da kafafu tanata dizgar kuka, ahankali ya furta NOORR!!!! Dago face nata tayi ta sauke cat eyes nata a kanshi, tsawon minti biyu kamun ta janye idonta. Mikewa tayi cikin dan saurinta ta raba gefensa zata wuce. Hannunta ya riqe wanda taketa qoqarin kwacewa. Jawota yayi da karfi tare da rungumeta cikin faffadan kirjinsa. Uhmm!!! Gabadayansu suka sake ajiyar zuciya, sunfi minute 5 a haka kamun noor ta bare masa maki tana kuka, ta jima tana kukan ganin baice mata komi ba yasa ta fara qoqarin barin jikinsa. Ganin yaqi sakinta ne kuma baida alamun sakinta yasa ya fara kaimasa duka a kirjinsa, hadda cizo take hadamasa amma yaqi sakinta Saida ta gaji dan kanta kamun ta bari. Ahankali ya sassauta riqon da yayi mata tare da kama hannunta. [10/11, 2:36 PM] BABY ๐Ÿ˜๐Ÿฅณ: LIYANA EP 39 (SOFTNESS ) ( LOVE AND ROMANTIC STORY) Written by princess meera Banyarda wani ko wata sun juyamun littafi ba duk wadda tayi haka ita da allah https://chat.whatsapp.com/EQwrrqEY58RIB7ou8jEmJN โ€ŽุงูŽู„ู„ู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุตูŽู„ูู‘ ุนูŽู„ูŽู‰ ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุง ุตูŽู„ูŽู‘ูŠู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽุŒ ุฅูู†ูŽู‘ูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒุŒ ุงูŽู„ู„ูŽู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุจูŽุงุฑููƒู’ ุนูŽู„ูŽู‰ ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุง ุจูŽุงุฑููƒู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽุŒ ุฅูู†ูŽู‘ูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒ. โ€Ž"ุงู„ู„ู‡ู… ุงุฌุนู„ ู‡ุฐุง ุงู„ุนุงู… ุนุงู…ู‹ุง ู…ุจุงุฑูƒู‹ุง ู…ู„ูŠุฆู‹ุง ุจุงู„ุฎูŠุฑุงุช ูˆุงู„ู†ุนู…. ุงู„ู„ู‡ู… ุงุฌุนู„ู‡ ุนุงู…ู‹ุง ุชุฒุฏุงุฏ ููŠู‡ ู‚ุฑุจุชู†ุง ุฅู„ูŠูƒ ูˆุนุงู…ู‹ุง ุชุชุญู‚ู‚ ููŠู‡ ุขู…ุงู„ู†ุง ูˆุฃุญู„ุงู…ู†ุง. ุขู…ูŠู†." Bismillahii 2/10/2024 ..... zaunar da ita yayi gefen kujerar dake garden din . Ahankali shima ya zame ya zauna, saidai shi a kasan ciyawar dake gurin ya zauna, saboda ya dinga kallon motsinta. Kallonta yake ido cikin ido , janye idonta noor tayi ganin yau ya canja mata gaba daya, ga wani kwarjini da yayi mata. Ahankali cikin soft voice nasa ya furta. โ€˜ miya sameki noor? Miyasa kika daina cin abinci kuma kike guduna? Ya fada yana kafeta da idonsh. Wani baqin ciki ne ya rufe noor , saboda abunda ammar din ya fada wai mike damunta?, bayan komi duk laifinsa ne ; gashi yanxu yanason ya cire kansa. Ganin har yanxu ita yake kallo yana jiran amsarta ne yasa ta bare baki tana kuka , tana kukan tana furta. Dama nasani kafi son waccan yarinyar mai kama da busasshen qadangare ๐Ÿ˜‚, tana gama fada ta miqe tana goge kwallar dake face nata tare da qoqarin barin gurin. Riqota ammar yayi tare da jawota jikinsa da qarfi har saidai ta saki yar qara. Riqeta yayi gam a faffadan kirjinsa tare da furta NOORR!!!! Ganin bata amsa masa ba saima lafewa da sakeyi a jikinsa kamar yarsa . Ahankali ya cigaba da furta. Miyasa baki tina alkhari noor?, a gidansu fah muke zaune, miyasa zakiyi fada da ita? Ai kodan mahaifiyarta data taimake mu ta bamu gurin zama zaki kyaleta, koh kina tinanin bazata ji zafin abunda kk yi mata?, ko kuma zata fi sonki akan yarta. Ya karashe maganar ya kallonta , alamun ta basa amsa Ahankali noor ta turo baki tare gyada kanta , sai kuma ta furta. Bazan sake fada da ita va toh, kuma hamma ammar ka mata magana kada ta tsokanan, sannan kaima ka daina yimata dariya sosae. Murmushi ammar yayi tare da furta tohm zan fada mata, amma miyasa baki son ina mata dariya? Bakiga yarinyar kyakkyawa bace ai mutum baya sanin lokacin da yake sakin murmushi idan ya ganta. Ya fada yana qumshe dariyarsa Gimtse fuska noor tayi kamar kunun koko ๐Ÿ˜‚ Da sauri ammar ya matsa gefe ganin tana dunqule hannunta da alamu naushi zata kaimasa. Da gudu tayo kansa ta haye ruwan cikinsa tana dukansa . Shikuma ammar dariyarsa kawai yake, da alamu bayajin zafin dukan da take masa. Ahankali ya mirgino ya madata kasa shi ya koma samanta , yayi mata rumfa da faffadan kirjinsa. Ahankali ya furta. ; are you jealous (kishi) ? Kodai sona kike bansaniba? Ya fada yana kallon face nata tana zare ido. Ganin ya kafeta da ido yasa ta juya kanta gefe tana turo baki. Ahankali ta furta hamma ammar nika dagani dan allah karka kasheni. Murmushi ya saki dan yagano so take abar maganar, dagata yayi tare da komawa saman kujerar garden din ya zauna. Noor kuwa ganin ya dagata yasa ta mike da gudu , saida takai bakin fita garden din ta furta Wallahi saina fadawa mommy ka hayeni har mutuwa na kusa yi, kuma ai iskanci ne. Tana kaiwa nan ta qara fasawa da gudu. Murmushi ammar yayi tare da lumshe idonsa, saboda ji yake gabadaya damuwarsa ta yaye. ABUJA Misalin karfe bakwai 7am Sanye take da dogon wando wanda ya dan matseta kadan, sai dan qaramin hijab data saka a saman kayan, saboda tasan idan ta hadu da yazeed sai bita da ido ne har saita takura. Da niyar yin aikin da farha tasaka mata kullum ta fito, saidai tasha ruwan mamaki da taga gidan yau tsaf dashi har kamshi yake. Ahankali ta taka kafarta har zuwa kitchen, saidai abunda tagani yasata zare ido saboda bata taba ganin haka a gidan. Hahiya farha ce ke aiki a kitchen din sai wani kada kai take tanashan waqa. Ahankali liyana ta furta ina kwana antie. Harara farha ta wulga mata tare da furta Munafuka da ban kwana ba zaki ganni? Shiru liyana tayi tare dajuyawa zata wuce sai kuma ta tsaya sakamakon jin farha na fadin Ina zaki kuma ? Dallah malama zoki dauki abincinki kiban guri, kamun azo gidan nan kice da yunwa nake barinki ta fada tana watsawa liyana harara. Ahankali liyana tazo ta dauki kulan abincin tayi dakinta dashi, zuciyarta cike da mamakin farha, saboda ita dai bata daba bata ko biscuit ba balle abinci. Ahankali ta aje kulan tare da tsura mata ido dan ita harga allah batason cin abincin saidai wata yunwa da take ji. Budewa kulan tayi, Arish ne da kwai a cikin kulan, ahankali ta saka hannu a cikin kulan ta soma ci. Bataci da yawa ba ta ture kulan tare da daukar wayarta ta fara karanta wani novel mai suna AINAZ, lokaci lokaci take sakin murmushi saboda littafin yayi mata dadi. Tayi minutes 30 a gurin kamun ta fara lumshe idonta, sai kuma ta saki wayar ta fara bacci . Wani cool murmushi farha ta saki dake labe a bakin door din dakin liyana. Ahankali ta ciro wayarta ta danna wa yazeed kira. Kamar minti 5 saiga yazeed, yana tafiya kamar ya kefe. Shiga dakin yayi shida farha. Mika mata hannu yayi tare da fadin bani. Ahankali farha ta miqo masa allura da syringe Hada alluran yazeed yayi tare da tsira ta a hannun liyana , yana gamawa ya dauketa ya sabata a kafadarshi; Koda ya fito babu kowa a harabar gidan, cikin jin dadin babu wanda ya gansa ya saka tah cikin motar yabar gidan gaba daya da itah . KADUNA Zaune ARHAM yake yana fira da ammar kamar wasu waโ€™yanda suka fi shekara tare. Ahankali wayar ARHAM ya dauki qara. Daukar wayar yayi tare da kaiwa ga kunnensa cikin sanyin muryarsa ya furta. NANA mutanen Jordan Daga cikin wayar nana ta furta wallahi ALHANU ka fita daga idona in rufe. Murmushi ARHAM yayi tare da furta. Tuba nake nana. Wallahi alhanu kaci amanata kace mun sati biyu zakayi gashi har ka kusa wata biyu a Nigeria, wlh na kusa zuwa nan din inga uban mi kk da baka dawowa, idan kuma ita saratun ta hanaka dawowa sai inji. Nana ta fada. Murmushi ARHAM yayi tare da furta na kusa dawowa yana gama fadin haka ya yanke call din dan yasan idan ta fara surutu saita allah. Juyo da kallonsa ARHAM yayi yana kallon ammar dake murmushi. Ahankali ya furta uhmm broh ina mutuniyarka wae na daina ganinta kwana biyu. Murmushi ammar yayi tare da furta. Rabu da ita wae fushi take dani, kuma ni bansan minayi mata ba , ya fada ya kwabe fuska kamar zaiyi kuka. Dariya yaso yabawa ARHAM amma saiya danne tare da furta Kunfi kusa ai ABUJA ... ahankali cars din papi ke shigowa gidan har suka shigo duka. Ahankali papi ke fitowa daga car din cikin tafiyarsa ta izza data zame masa jiki. Ahankali ya murda handle din qofar falon ya shiga. Tsaye yayi yana qarewa matar tasa kallo wadda ta rangwada kwalliya cikin less dinta dan ubansu. Murmushi ya sakar mata tare da rumgumeta ya sakar mata sumba a goshi. Jakarsa ta karba tare da kai masa daki sannan ta dawo ta gabatar masa abinci. Abinci ta zuba masa tare da zaunawa itama ta fara saving kanta, ga kuma yazeed da shima ta saka Masa nasa. Ahankali papi ya kalli yazeed tare da furta. Sannunka dai son ya karatu? Murmushi yazeed yayi tare da furta alhamdulillah daddy. Ahankali papi ya juyo da kallonsa ga farha tare da furta. Uhm ina wannan yarinyar take ne farha? [10/11, 2:36 PM] BABY ๐Ÿ˜๐Ÿฅณ: LIYANA EP 40 (SOFTNESS ) ( LOVE AND ROMANTIC STORY) Written by princess meera Banyarda wani ko wata sun juyamun littafi ba duk wadda tayi haka ita da allah https://chat.whatsapp.com/EQwrrqEY58RIB7ou8jEmJN โ€ŽุงูŽู„ู„ู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุตูŽู„ูู‘ ุนูŽู„ูŽู‰ ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุง ุตูŽู„ูŽู‘ูŠู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽุŒ ุฅูู†ูŽู‘ูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒุŒ ุงูŽู„ู„ูŽู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุจูŽุงุฑููƒู’ ุนูŽู„ูŽู‰ ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุง ุจูŽุงุฑููƒู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽุŒ ุฅูู†ูŽู‘ูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒ. โ€Ž"ุงู„ู„ู‡ู… ุงุฌุนู„ ู‡ุฐุง ุงู„ุนุงู… ุนุงู…ู‹ุง ู…ุจุงุฑูƒู‹ุง ู…ู„ูŠุฆู‹ุง ุจุงู„ุฎูŠุฑุงุช ูˆุงู„ู†ุนู…. ุงู„ู„ู‡ู… ุงุฌุนู„ู‡ ุนุงู…ู‹ุง ุชุฒุฏุงุฏ ููŠู‡ ู‚ุฑุจุชู†ุง ุฅู„ูŠูƒ ูˆุนุงู…ู‹ุง ุชุชุญู‚ู‚ ููŠู‡ ุขู…ุงู„ู†ุง ูˆุฃุญู„ุงู…ู†ุง. ุขู…ูŠู†." Bismillahii 3/10/2024 ........ tsaki farha tayi tana kallon papi kamun cikin masifa ta furta. Yoo tana gurin yawonta mana tun jiya ta fita bamu ganta ba ko bahaka bane yazeed ta fada tana maida kallonta ga yazeed. Ehhh hakane daddy bata nan kuma bana saka ran zata dawo yanzu. Yazeed ya fada yana dan sadda kansa ganin papi ya kafesa da ido. Ahankali papi ya miqe daga dining area din ya nufi upstairs duk ransa a bace yake. Wani makirin murmushi farha ta saki cikin xuciyarta tana furta. A tafin hannuna kake amir sai yadda nayi ta fada tana hawa upstairs din domin taje ta qara kunna masa wuta. Zaune ta gansa saman bed nasa ya kafe guri daya da ido. Zaunawa kusa dashi farha tayi tare da dan dafasa cikin sanyin murya ta furta Amir!! Maido da face dinsa kan fuskar farha papi yayi Muryarsa a dake yace Inaga farha zanyi amfani da shawarki gurin yankewa wannan yarinyar hukunci , saboda nan gaba tana iya zubar mun da mutunci, zabi biyu zan bata kodai ta fidda miji cikin 3 days ko kuma na aura mata duk wanda naga dama Shiru farha tayi cikin xuciyarta kuwa wani masifar dadi take ji. Ahankali ta furta Baby baka ganin kayi rashin adalci anan? Taya zakace ta fidda miji cikin 3 days koh kuma ka zaba mata wanda ke ranka, kuma idan bata fitar ba wazaka aura mata. Tunani papi yashiga yi kamun ya furta Babu wani rashin adalci farha, ita tayiwa kanta, kuma idan na kyaleta zata zubar mun da mutunci, kuma wanda zan bawa ita zan nemosa. Murmushi farha tayi kamun tace Ni inaga samo wanda zai aureta ba wani abu bane, ga malan bala nan, ga kuma malan musa ka aurawa guda cikinsu tunda a qarqashinka suke aiki bazasu walaqanta tah bah. Shiru papi yayi yashiga nazari ahankali ya dago kansa; Ehhh kin kawo shawara farha saidai banajij yayi daidai,saboda a haife zasu iya haifarta, kuma malan bala iyali sun masa yawa , saidai koh Malan musa shida matarsa ta mutu kwanan nan . Papi ya furta Babu wani tsufa fah amir, shi manzon allah( s W A) daya auri nana khadija fah , kuma shi malan musa nasan zai yarda daka balbala masa kudi Nikuma nace au ashe farha an iya waโ€™azi ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚ Haka dai suka yanke shawara idan liyana bata fito da miji ba malan musa Zaโ€™a bata๐Ÿ˜‚ KADUNA Sanye take cikin wata doguwar riga ta atamfa wadda tayi mata kyau sosae, kanta ko dan kwali babu ta saki gashin kanta har baya. Kallonta ammar yake tunda ta fara saukowa, lumshe idonsa yayi tare da kara budewa. Ita kuma Noor ganin ammar a gurin yasa ta gimtse fuskarta. Good evening hamma ARHAM ta fada tana murgudawa ammar baki dake gefen arham din Murmushi arham ya sakar mata tare da furta ya kike noor? Uhm lapiya qalau hamma ta fada tana neman samun gurin zama. Kallon ARHAM ammar yayi tare da furta hamma ARHAM Kallonsa arham yayi tare da furta minene? Inason fita ne kaga tunda mukazo ban fita ba and inason in fara dan cigiyar mutane ko sun sansu, kuma ranar nazo baka pics din aka kiraka. Murmushi arham yayi tare da furta kaje driver yakaika duk inda yasani, sannan ka ajiye mun pics din can daki idan na tashi zan duba. Murmushi ammar yayi tare da miqewa ya nufi bedroom nasa. Jakar da baffa ya basa mai dauke da pictures da kuma wani dan zobe mai zane a samansa. Daukar guda yayi cikin hotunan wanda wata mata ke riqe da jariri, ga kuma wani dan dattijo kamar shine mijinta, sai kuma wani yaro mai dan kama da matar , akallah zai kai shekara goma ko sama da haka; gava dayansu rungume suke da juna suna murmurshi. Murmushi shima ammar din ya saki . Har yakai wurin door din bedroom din zai fita sai kuma ya dawo Zoben dake cikin jakar ya dauka ya maqala a yatsarsa. Koda ya fito ya samu arham na qoqarin tashi a gurin. Zaiyi magana sai yaji muryan noor na fadin Wayyo hamma ammar kaje dani please. Harara ammar ya watsa mata tare da furta. Toh uwar yawo mai qafafun raqumi, tun dazu da kikazo kina cin magani har hararana kike , baki mun magana ba sai yanxu toh babu inda zanje dake ya fada yana qoqarin barin gurin. Arham ne ya tsayar dashi yana furta. Haba hamman noor bazaka je da ita ba, yau zaโ€™aji kanku kenan. Saida ammar ya gama hararanta kamun ya furta Kiyi sauri kona tafiyata yana fadin haka yayi gaba abinsa. Da sauri noor ta dauki mayafinta tabi bayansa har tana hadawa da dan gudu. ABUJA Motar yazeed ta shigo cikin gidan misalin karfe 12 na dare. Ahankali ya fito daga motar tashi, saida ya duba yaga babu kowa cikin gidan duk sunyi barci Ahankali ya bude bayan motar shi, daukota yayi ya sabeta a kafadarsa, saida yakai tsakiyar falon sannan ya saketa ta fadi dabasss Yar qara ta saki cikin muryarta da tayi kama data yan maye sakamakon allurar da yazeed ya qara mata. Acan bangaren farha kuwa, lokacin da yazeed ya shigo saida ya kirata ya fada mata domin su samu nasarar shirinsu. Ahankali take taba papi dake bacci kasancewar ya gaji da yawa Ahankali papi ya bude idonsa sakamakon dan dukansa da farha keyi Cikin muryarta ta munafurci ta furta amir katashi naji kamar an shigo gidan nan, qilan Wannan yarinyar ce ta dawo, katashi ka ganewa idonka. Ahankali papi ya tashi jin zancenta. [10/11, 2:36 PM] BABY ๐Ÿ˜๐Ÿฅณ: LIYANA EP 41 (SOFTNESS ) ( LOVE AND ROMANTIC STORY) Written by princess meera Banyarda wani ko wata sun juyamun littafi ba duk wadda tayi haka ita da allah https://chat.whatsapp.com/EQwrrqEY58RIB7ou8jEmJN โ€ŽุงูŽู„ู„ู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุตูŽู„ูู‘ ุนูŽู„ูŽู‰ ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุง ุตูŽู„ูŽู‘ูŠู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽุŒ ุฅูู†ูŽู‘ูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒุŒ ุงูŽู„ู„ูŽู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุจูŽุงุฑููƒู’ ุนูŽู„ูŽู‰ ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุง ุจูŽุงุฑููƒู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽุŒ ุฅูู†ูŽู‘ูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒ. โ€Ž"ุงู„ู„ู‡ู… ุงุฌุนู„ ู‡ุฐุง ุงู„ุนุงู… ุนุงู…ู‹ุง ู…ุจุงุฑูƒู‹ุง ู…ู„ูŠุฆู‹ุง ุจุงู„ุฎูŠุฑุงุช ูˆุงู„ู†ุนู…. ุงู„ู„ู‡ู… ุงุฌุนู„ู‡ ุนุงู…ู‹ุง ุชุฒุฏุงุฏ ููŠู‡ ู‚ุฑุจุชู†ุง ุฅู„ูŠูƒ ูˆุนุงู…ู‹ุง ุชุชุญู‚ู‚ ููŠู‡ ุขู…ุงู„ู†ุง ูˆุฃุญู„ุงู…ู†ุง. ุขู…ูŠู†." Bismillahii 4/10/2024 ..... cikin dan saurinsa shida farha suke saukowa daga stairs din, domin gane ma idonsa abunda farha ke fada masa. Ahankali liyana ta miqe dakyar cikin maye ta nufi dakinta. Har zata murda handle din sai kuma ta dakata sakamakon sallallami da taji farha nayi Innalillahi waโ€™ina ilaihi rajiโ€™un ke liyana ina kika fito da daren nan . Farha ta fada tana tafa hannu. Jiyowa liyana tayi ta kafe farha da cat eyes nata wanda suka juyo suka koma jajaye Cikin muryar maye liyana ta furta Kee.. keh wa kike da suna farha koh? Uhmm dama.. dama inason in fada miki ki fita daga idona fah, ki fita fahhhh dan zanyi kasa kasa dake fahh . Liyana ta fada tana wani lumshe ido kamar mai jin barci. Cikin mamaki farha ke kallon liyana saboda ita duk a tunaninta komi liyana tasha bazata kalleta tayi mata maganar banxa ba, saboda yarinyar ko magana take cikin sanyi take yinta , farha bata gama tunanin abunda take fada ba taji liyana na fadin. Uhmm kinxo kin rabani da papi nah koh? , shikuma papi ya manta amanar mami koh ta fada tanayin luuu kaman zata fadi qasa. Papi kuwa kallonta yake zuciyarsa na zafi sosae, saida ta ambaci mami yaji gabansa yayi mummunan faduwa, yana son tuno wani abu gameda abunda liyana ta fada amma ya kasa. Dafe kansa yayi da karfi yana dan cije lips dinsa na qasa. Farha kuwa ganin papi ya dafe kansa yasa gabanta faduwa saboda gargadin da bokanta yayi mata kamar haka โ€œWannan maganin dazan baki ki zuba masa a tea dinsa, zai manta da matarshi da sukayi rayuwa tare, amma ba yana nufin har abada ba, saboda duk lokacin da aka ambaci sunanta ko kuma wani abu daya dangace ta komi zai iya faruwa Batun yarsa kuma, gaskiya bazai iya mantawa da ita ba saidai idan bata gidan, saboda yarinyar akwai ibada, amma zaki iya juyasa yayiwa yarsa komi kike so. Wannan kenan ๐Ÿ˜‚ Wani gauron numfashi farha taja โ€œUHMM โ€œ Da sauri taje gurin papi tana tambayarsa miya faru? Kallonta papi yayi da idonsa da suka canja kala, ahankali ya furta. โ€œ babu komi fah kawai kaina ne ya saramun and inason tina wani abu na kasa โ€œ Hamdala farha tayi acikin xuciyarta saboda jin cewa papi bai tuna komi ba. Ahankali ta taimaka masa ya mike tare da cewa kawai subar gurin ta fada tana makawa liyana harara wadda tuni ta fara bacci a gurin da take. Ammar&noor Tafe suke a mota inda ammar yake zaune a gaba, kusa dashi driver din da ARHAM yace ya kaisu suga gari ne, sai kuma noor dake baya. Sun dauki lokaci suna tafiya kamun naga driver ya tsaya da motar. Ahankali ammar ya kallesa tare da furta โ€œBaba lafiya dai kohโ€? Ya fada cikin dan qosawa Ahankali

Chapter 10 of 13