ammar.
Karo taci dashi a bakin dakin yayi kicin kicin da rai kaman wanda akayiwa fashi ๐
Ahankali ya furta
โToh jarabatu miya faru kuma? Waike bazaki fita a harkana ba?; nace idon sona kike ki fadamun amma kinqi โ;
Ya fada yana daqe mata girarsa daya.
Bata rai itama tayi tana furta
โAllah tsare inyi mi dakai?; โ
Ta fada cikin tsiwa tare da sakar masa harara zata wuce
Rike hannunta ammar yayi tare da furta
โAhh lallai wuyanki ya isa yanka toh yanxu zan fada miki miza kiyi dani โ
Ya fada yana sakin murmushi.
Riqota yayi tare da kama qugunta yana fadin โu will see yarinyaโ
Ai kuwa bai qarasa magana ba yaji rankwashi a kansa ๐
Yana juyawa yaga hajiya nana na huci cikin balaโi take furta
โWallahi aure zan muku bari yayan naka ya dawo bazai yiyu ina ganin ana iskanci ina kalewa ba yanxu idan balaโi ya afko gidan nan fah โ
Ta fada tana fashewa da kuka tare da furta
โ bansan dawane ido zan kalli ubangiji ba an bani amanar ku amma kuna nan kuna cin amanata hardai kai, toh barin fada maka babu ruwan ubangiji da jajayen kunnenka ko ubanka sarki ne ubanka zakaci daidai gwargwado โ
๐๐๐๐๐ kai nana ayi hkr haka.
Ahankali liyana ta sauko tare da furta
โIna kwana โ
Ta fada tana kallon nana dake kuka
Murmushi nana ta saki tare da goge hawayenta tana furta diyar albarka.
Juyowa ammar yayi domin ganin wacece wannan, itama noor juyowa tayi inda ta madukar razana
Cikin rawar murya ta furta
โADDAH LIYANAโ
Juyowa liyana tayi jin an kirata
Idonta ne ya sauka ga NOOR
Tafi 2 minutes tana kallonta kamun itama ta furta
โDagaske kece noor?;โ
[11/11, 8:52 PM] BABY ๐๐ฅณ: LIYANA EP 50
(SOFTNESS )
( LOVE AND ROMANTIC STORY)
Written by princess meera
Banyarda wani ko wata sun juyamun littafi ba duk wadda tayi haka ita da allah
https://chat.whatsapp.com/EQwrrqEY58RIB7ou8jEmJN
โุงููููููู
ูู ุตูููู ุนูููู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููุนูููู ุขูู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููู
ูุง ุตููููููุชู ุนูููู ุฅุจูุฑูุงูููู
ู ููุนูููู ุขูู ุฅุจูุฑูุงูููู
ูุ ุฅูููููู ุญูู
ููุฏู ู
ูุฌููุฏูุ ุงูููููููู
ูู ุจูุงุฑููู ุนูููู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููุนูููู ุขูู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููู
ูุง ุจูุงุฑูููุชู ุนูููู ุฅุจูุฑูุงูููู
ู ููุนูููู ุขูู ุฅุจูุฑูุงูููู
ูุ ุฅูููููู ุญูู
ููุฏู ู
ูุฌููุฏู.
โ"ุงูููู
ุงุฌุนู ูุฐุง ุงูุนุงู
ุนุงู
ูุง ู
ุจุงุฑููุง ู
ููุฆูุง ุจุงูุฎูุฑุงุช ูุงููุนู
. ุงูููู
ุงุฌุนูู ุนุงู
ูุง ุชุฒุฏุงุฏ ููู ูุฑุจุชูุง ุฅููู ูุนุงู
ูุง ุชุชุญูู ููู ุขู
ุงููุง ูุฃุญูุงู
ูุง. ุขู
ูู."
Bismillahii
11/11/2024
... janyo hannunta noor tayi tare da zauna wa saman kujera zaman mutum biyu.
Nana da ammar kuwa suma binsu sukayi suka zauna domin jin qarin bayani
โWhere have u been all this year noor? Uncle yusuf nata nemanki babu dare babu rana โ
Liyana ta furta tana kallon noor dake hawaye.
Shiru tayi ba tare da ta furta komi ba.
Ammar ne yayi qarfin halin bude baki yayi magana tare da furta
โ dama guduwa kikayi a gida noor? Ba sace ki akayi ba kamar yadda kikace โ
Girgiza masa kai tayi tare da furta .
โta wani bangaren haka ne ta wani bangaren kuma ba haka bane โ
Kallonta nana tayi tare da furta
โ to ki fadamuna komi ya faru dan nagaji da wannan munafurci โ
Ta fada tana zarewa noor ido
Nikam nace nana sai kace mayya๐๐
NOOR
โAsalin sunana nooratu yusuf jagaba mahaifina haifaffen garin abuja ne yanda mata daya wato mahaifiyata (maryam) maihaifina koda yataso iyayensa duk sun rasu sakamakon hadari da sukayi
Qanen mahaifinsa shine ya riqesa wato kakan su liyana na wurin uwa.
Saida ya mallaki hankalin kansa sannan aka bashi dukiyarsa ya fara kkasuwanci kamun nan ya auri mahaifiyata .
A lokacin da maminsu liyana ta auri papi sai ta yusuf suka qulla kasuwanci da papi na man petroleum .
A lokacin kasuwancinsu ya bun qasa sai suka raba kowa yaja nasa business
Addah liyana nada shekara biyar a duniya aka haifeni
A lokacin murna gurin maifina har babu adadi saboda sun dade basu was samu haihuwa ba.
Inada shekara 7 mahaifiyata da mahaifina sukayi fada suka rabu inda mahaifiyata tace ta barshi bata sake waiwayarmu ba har ni
A lokacin addah liyana suna zuwa gurin mu , amman idan tazo fada mukeyi sosae dan cewa take rashin kunya gareni ita kuma akwaita da son girma.
Banyan rabuwarsu da shekara biyu ahaifina yayi aure.
Tunda ya auri mommy junaina komi ya jagule mun
Da farko ta nuna mun soyayya soase sai daga baya bansan miya canza ba, idan papanah ya fita saita azabtar dani.
Haka nata rayuwa , watarana inyi mata rashin kunya idan naga zalincin yayi yawa.
Kwasam wata rana da dare lokacin papah yayi tafiya
Naji babu abunda nake so duniya irin nabar gidan, gabadaya ji nake na tsane gidan
Shine nafita cikin daren nayita gudu bansan ina zanje ba nima kawai banson in tsaya kusa da gida
Toh a lokacin yani garkuwa da mutane suka ganni suka daukeni a tunaninsu zasu samu kudi, saidai taurin kaina ya hana in basu number kowa toh a lokacin ne kafado rayuwata.โ;
Ta gama fada tana kallon ammar
Liyana kuwa kuka takeyi domin jin irin labarinta
Gabadaya damaa bata yarda da antie junainah ba
Wani kuka ne ta sake saki mai ban tausayi
Nanace tayi karfin halin furta
โ ke nura kike koh noor kinsamun yarinya kukaโ
Murguda mata baki noor tayi tare da furta
โNi karki bata mun suna tsohuwa โ
Nana zatayi magana ammar ya katseta tare da furta
โ uhm tohm ya akayi kika san tana nan โ
โUngo nan munafuki , toh matar qaid ce yayankaโ
Nana ta furta
Dariya ammar ya fara kamar mahaukaci, saida yayi mai isarsa sannan ya furta โdinkimโ yanxu fisabilillahi wannan kika aura wanda bai magana tab
Ya sake kecewa da dariya
Noor ma tayasa tayi tare da furta
โ ni wallahi tsoron sa ma nakeyi abu sai kace dodo , wai kin gansa qatoto โ
Ta fada tana dariya
Liyana kuwa sunne kai tayi alamun kunya take ji
Nana kuwa in banda harara babu abunda take aikawa ammar (UKAIL) da noor
Liyana ce ta miqe tare da furta
โ nana zanje nayi sallah a daki โ
Murmushi nana tasaki tare da furta
โ au har anyi sallah azahar kenan to nima nayi gaba ku kuma kuci kanku โ
Ta fada tana miqewa tare da dannawa su noor harara.
Liyana kuwa daki ta wuce ta dauro alwala tayi sallah
Tana gamawa ta shiga toilet domin yin wanka.
Ahankali yake shigowa falon, tun daga nesa yake jin dariyar ammara da noor hadda shewa suke kaman wani dan daudu.
Yana shiga falon duk sukayi shiru
Ammar ne ya furta
โWelcome back yaya โ
โUhmm โ
Kawai ya furta tare da haura sama
Ammar kuwa noor ya kalla suka sake kecewa da dariya
โ wallahi hamma ammar sun dace ai shine daidai da addah liyana โ
Ta fada tana dariya
Liyana kuwa towel ta dauro tare da fitowa ta nufi bed zata zauna domin ta samu ta tsane jikinta
Daidai lokacin kuma qaid ya turo qofa.
Wani irin zabura tayi tare da kamewa guri daya har towel din nason faduwa
Ita fa liyana bata ran kowa zai shigoba shiyasa tayi fitowarta haka.
Kallo daya yayi mata ya kauda kansa tare da shigewa inda ya saba zama
Turo baki tayi tare da furta
โMutum qato dashi ya wani fadowa mutane a daki kamar wani kwarto โ
Ta fada tana sakin tsaki
Mikewa tayi domin zuwa ga mirror
Juyawar da zatayi tayi karo da mutum
Qirjinsa ta doka domin duk tsayinta koga kafada bata kaimasa ba.
Ahankali yake matsota ita kuma tana matsawa baya,saida yakaita bango
Rumtse ido tayi ganin ya aza hannunsa daya a gefen da take yayi mata rumfa
โMi me mi kake yi haka neโ?;
Liyana ta fada tana zare ido, gabadaya tayi zuba.
Ahankali ya bude dan karamun bakinsa tare da furta.
โUhmm kwartanci zanyi mana , ba kince ni kwarto ba? Shine zan gwada mikiโ;
Ya fada tare da saka hannunsa a towel dinta yana qoqarin janyesa
Rumtse ido tayi tare da sakin hawaye, yau idan gabanta yayi dubu to ya fadi domin a iya rayuwarta bata taba tsayawa dana miji haka bae.
Nagaji allah bye ๐๐
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 13 Chapter of 13