Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
cigaba da faduwa. .... koda taje gida ta isko motoci guda uku a kofar part din su, bin motocin tayi da ido , cikin natsuwa taci gaba da tafiya har ta isa cikin palor dinsu , cikin mamaki take kallo mutanen dake dakin , Toh meya kawo kanwar kakarta da kakarta anan, ga kuma kanwar mami anan wadda zata ce tafi shekara 3 bata ganta ba, abun mamakin ma shine taga suna kuka haddai momma amina qanwar ammi. Wata dattijuwa ce yar fara tanada kyau saidai tsufa daya taso mata , kamar su Sakk da mami. Itace tayi karfin halin kiran sunanta. LIYANA har kin dawo??? Ehh Addah papi yace inzo In dauki kaya zan kaiwa mami na, ashe ma papin ya fadamaku bata Lpy? Wlh addah ciwon mami ya bani tsoro sosae fah har yanxu gabana faduwa yake ta fada lokaci daya tana dafe kirjinta. Karki damu kinji yanxu kije kiyi wanka sai kixo mu tafi duka. Addah ta furta Da sauari ta amsa tare da hayewa step din tayi room dinta. Juyowa addah tayi tana kallon yan uwan nata tare da furta. Ba komi Ke karyamun zuciya ba sai yarinyar nan bansan Yaya zan tunkareta da zancen ba lubna ( kanwar addah) , ko mahaifinta ya gagara fada mata, inajin tsoro yadda zata dauki alโ€™amarin lokaci daya ta fashe da kuka . Da sauri lubna ta taso Tana fadin. Yaya Dan allah karki mata kuka adduโ€™a take nema ki duba ki gani kece mai yiwa AMINA fada ta daina kuka, kiyi hakuri Dan allah , kuma ni zan fadawa YANA yanxu kuwa karki damu ai tanada ilmi tayi karatun islama Sharewa kwallarta addah tayi tare da gyada mata Kai ta koma saman kujera ta zauna . Allah sarki tsohuwa mai daukar tawakkali rashin yaโ€™ ba wasa bane ๐Ÿ’” HOSPITAL Sanye yake da riga da wando har wa yau qananan kaya ne Ke jikinsa, jeans ne blue sai kuma wata T Shirt da yasa fara, talkaman kafarsa ma farare ne kaman na jogging din nan , face mask dinsa sanye a face nasa, idonsa kawai kk iya gani sai dogon gashin kansa, magana yake da doctor din daya duba mami dazu komi yake cemasa oho Sun dauki akallah minti 10 kamun ya fito hospital din, tafiya yake cikin isah . Yayi tafiya mai nisa kadan, kamun ya kawo wurin wasu jerin tsadaddun motoci dukkan motocin baqaqe ne daya ce kawai fara ta tsakiya, yana xuwa wani shirgegen mutum sanye da kaya baqaqe ya bude masa motan fara ya shiga sannan shima ya zagaya ya shiga sannan motocin suka fara tafiya wannan kenan GIDAN PAPI A gurguje ta fito wanka daure da towel. Sauri take taje taga maminta tasan yanxu haka tayi kewar ta . Leqa window in dakinta tayi jin karar motocin suna shigowa gidan, mamaki take wai yau gidansu lafiya yake, ganin babban abokin papi da matarsa sunzo duk jikinsu a sanyaye, Qara lekawa tayi ganin ambulance ๐Ÿš‘ na asibitin da tabaro a gidansu ana qoqarin ciro wani abu a ciki , daidai lokacin kuma aka bude room din nata , DIDI ce ta shigo room din wato ( lubna) kanwar Addah Kallonta LIYANA tayi tare da furta DIDi sannunki da shigowa. Kallonta didi tayi kamun ta furta zonan ki zauna YANA inason magana dake. Ba musu tazo ta zauna tana jiran taji mi didi zata fada. Saida didi ya dauki minti 5 kamun ta furta YANA inason ki saurare ni da kyau , nasan kinada ilimi kuma nasan zakiyi amfani dashi zan kara tunatar dake cewa Komi ya samu bawa muqaddari ne daga allah kuma anaso yayi imani da kaddara mai kyau da marar kyau , a yau komi kika ji karki ce zaki butul cewa allah ta hanyar nuna hukuncin da yayi bai miki ba. Ta karashe tana kallon YANA kamun ta sake bude baki da furta. LIYANA wake bayarwa?? Allah yana furta Wake kashewa? Nan ma amsa ta bata da Allah Toh yana allah yayiwa mahaifiyarki rasuwa a yau din nan. A wani irin razane ta kalli didi, kallonta take kamar wata mahaukaciya alamar zancen ya shige ta. Taya didi zata ce haka bayan papi yace taji sauki bata ji aduniyar nan akwai wanda zata yarda da maganar sa inba gani tayi da idonta ba . Da gudu ta fita dakin tayi falor inda ta tarar da papi da wasu mutane, wasu tasan su wasu kuma bata sansu ba , da sauri ta isa gurinsa har tana tun tube โ€œ papi papi papi ka fadamun gaskiya wai mami ta rasu? Yanxu didi ta fadamun ai ba gaskiya bane koh ta fada da alamun gab take da fita hayyacinta. Duk mutanen palorn sun tausaya mata saboda yanxu idan mutum yayi rashin uwa yayi babban rashi a duniya Ganin papi yayi shiru ne yasa ta juya gurin addah bata kai ya yiwa addah magana ba idonta ya sauka da gawar dake falorn rufe da farin mayafi, Da sauri ta tashi ta isa gurin tare da yaye mayafin, Fuskar maminta taci karo dashi kamar tace mami tashi kiji haka take ji Kukanta ne ya dauke difff ganin gawar mahaifiyarta. Ahankali ta furta innalillahi waโ€™inna ilaihi rajiโ€™u Mami ashe dagaske didi take , ashe mami da gaske bazamu sake ganawa ba mami miyasa zaki mun haka mami why , duk mutanen wurin saida suka mata kwallah Ni kaina Ameeratouh saida nayi kuka wallah๐Ÿ’”๐Ÿ˜ญ Ahankali ta furta allah ya jikanki mami yasa can ta fiye miki nan yasa kiyi tozali da annabin rahama ( SAW) . Ta dade tana mata adduโ€™a kamun ahankali ta miqe ba tare da tacewa kowa qala ba ta fara tafiya a hankali, Taku uku tayi bata qara wani ba ta sulale ta fadi sumammiya. Written by Ameeratouh [7/19, 6:16 PM] +234 810 666 6520: LIYANA EP 11 (SOFTNESS ) ( LOVE AND ROMANTIC STORY) Written by princess meera Banyarda wani ko wata sun juyamun littafi ba duk wadda tayi haka ita da allah https://whatsapp.com/channel/0029VadH6ZwADTOMRzzDVg1F/101 BISMILLAHI 19/7/2024 ..... papi ne ya dauketa yayi room dinta momma na biye dashi baya ( Amina qanwar mami) . Saman bed dinta ya ajiye ta sannan ya juyo da kallonsa gun momma tare da furta amina Dan allah ki kula da ita idan ta farka ki kwantar mata da hankali, nayiwa doctor waya zaโ€™a zo duba tah. Ya fada tare da ficewa dakin. Addah ce tayiwa gawar mami wanka ta suturta ta akayi mata Komi sannan akaje aka sallace ta aka kaita gidanta na gaskiya. JORDAN ๐Ÿ‡ฏ๐Ÿ‡ด Kwance take saman kirjinsa tana shafa masa jiki, shikuma sai faman lumshe ido yake yi tare da qara matseta Yar qara ya saki tare da furta wash baby. Kallonta yayi tare da furta miya faru baby hafsat , koh qari kike so ne ya fada yana wani kanne mata ido daya Wata wutar shaโ€™awa Ke cinta,amma kam yanxu bazata yarda ta sake kwana gurinsa ba, saboda kwananta 4 gurinsa tunda momma tayi mata maganar saka qananan kaya ta fice gidan bata sake komawa ba , da sauri ta furta Aa fah junaid babu wani qaro da nake so , gida zanje karka jamun fada wurin tsohuwar matar nan. Ta fada daidai lokacin da yake lalubโ€™ar jikinta. Sakinta yayi tare da furta as you wish baby . A gurguje ta shirya tare da masa kiss a kumatu ta fice daga gidan nasa. Iyaye a kula dan allah ๐Ÿ™ yawan sakanta yaro koh kuma rashin nuna damuwa akan dabiโ€™ar yaro wannan babban kuskure ne. NIGERIA ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ A yau ta cika kwana uku bata san inda take ba, idan ta farka surutu ne zata tayi har sai an yimata allurar bacci. A hankali ta bude idonta tana kallon saman dakin , cikin zuciyarta tana furta allah yasa mafarki take Miqewa tayi tana bin momma amina da kallo cikin ranta tana furta da gaske ne kenan mami ta tafi wasu hawaye ne suka gangaro mata a face nata Da sauri momma amina ya taso taxo kusa gareta tare da furta Haba yana mahaifiyarki ba kuka take so ba adduโ€™a zaki mata zatafi jin dadin haka ko bakiso ta kwanta cikin makwancinta cikin sallama? Da sauri ta furta inaso momma inaso wlh. To ki daina kuka kinji ki tashi kiyi alwala ki ranka sallolin da ake binki kinji? Gyada kai tayi tare da miqewa ta shiga bathroom dinta tayi alwala , koda ta fito momma amina har ta fita daga dakin. Sallah ta kabbarta. Saida ta ranka duk sallolin da ake binta kamun ta fara nemawa maminta rahama gurin ubangiji ta dade a haka kamun ta tashi ta haura saman bed dinta koh hijab dinta bata cire ba Bude qofar dakin nata akayi. Kanta ta dago tana sauke idonta na mage tayi akan momma amina Dauke dake da tray mai dake da abinci, ajewa tayi saman bed side din tare da furta. YANA sauko kici abinci kinji? Girgiza kanta tayi tare da furta na qoshi momma. Kallonta momma amina takeyi tare da furta, miyasa bazaki ci ba, ba yanxu na gama maki nasiha ba YANA? Kodai baki daukeni a matsayin mahaifiyarki ba? Da sauri LIYANA tace , NO momma bahaka bane. Toh idan ba haka bane ki sauko kici abincin dana kawo. Saukowa tayi ta zauna kusa gareta . Debo abincin momma amina tayi tare da kaiwa bakin YANA . Karba tayi ta fara ci , abincin kwata kwata baya mata dadi ji take kamar tana cin magani, sai famar game fuska take. Haka momma tayita bata har ta qoshi wannan kenan Wallahi yatsana ke ciwo dole yau kuyi hakuri bazanyi typing mai yawa ba ๐Ÿ’” A kwana a tashi yau mami tayi sati daya da rasuwa, kuma yau su ADDAH zasu koma, inda addah tayi tayi da papi ya bata LIYANA yace amanar ammi ce bazai bayar ba zai rene abarsa Kunjini da papi wai zaiyi reno ๐Ÿ˜‚to allah bada saโ€™a LIYANA kuwa Sam bata farinciki da tafiyar su saboda su suke deve mata kewa, taso ta bisu amma saboda papi ta fasa saboda bata san halin da zai shiga ba KATSINA Wata matace zaune tana shafa kan ammar din fara ce sosae kamar ta sak da ammar din , sanye take da alkyabba golden, hadimai ne masu mata hidima wasu suna mata fifita, wasu kuma na aikace aikace . Ahankali ta furta UKAIL nayi kewarka yaushe zaka dawo gareni Daโ€™na Kallonta yayi tare da sakar mata murmushi tare da furta very soon Ammi , zaki ji dadi idan kin ganni? Shiru tayi kamun ta furta Ehhh dana, ina fatan sooraj na kula dakai da kyau koh? Kamun ya bata amsa wasu Qartin mayaqa suka zagaye su . Daya daga cikin mayaqan ne wanda yafi sauran zama qatoto ne yace Kina mahaukaciya waya baki damar saka kayan sarauta kuma wannan dake tare dake waya bashi damar shigowa cikin masarautar JORDAN ๐Ÿ‡ฏ๐Ÿ‡ด Ammar din ne yayi saurin katsesa tare da fadin Ya isah haka barde, ni ukail din ne baka gane ba ? Wannan fah Ammina ce baka ganeta ba? Wanda aka kira da barde ne yayi dariya tare da furta, babu wanda yasanka a nan , ka jaye a nan mu fita da wannan mahaukaciyar . Ya fada yana nunasa da takobinsa Qara riqe hannun wacce aka kira da ammi ammar yayi tare da furta saidai ku kashe mu duka. Kallon mayaqan barde yayi tare da yimasa alama da kai alamun yakai masu hari Da sauri mutumen ya ciro takobi tare da yin kansu gadan gadan, ya daga takobin kenan da niyar sare kan ammar wani matashi ya riqe takobin Daidai nan ammar ya farka daga baccin daya lula a duniyar mafarki duk jikinsa zufa ne Wannan kenan Written by Ameeratouh [7/19, 6:16 PM] +234 810 666 6520: Yau banyi typing da yawa ba sai kunyi hakuri Dan yatsana Ke ciwo๐Ÿ˜‚ [7/19, 6:16 PM] +234 810 666 6520: Kuyi sharing kuma ku danna mun like plsโค๏ธ๐Ÿ™ [7/19, 6:16 PM] +234 810 666 6520: Nasan wasu daga cikinku sunada tambayoyi da yawa koh? Ku riqe tambayoyinku zaku fahimta nan gaba ku cigab da bibiyata yanxu ma aka fara wasan๐Ÿ™๐Ÿ˜Š [7/25, 10:50 PM] +234 810 666 6520: Slm ya kuke ya gida fatan kowa na lafiya? [7/25, 10:50 PM] +234 810 666 6520: Wasu namun magana akan rashin posting yau da jiya [7/25, 10:50 PM] +234 810 666 6520: Tohm maganar gaskiya bana posting asabar da lahadi [7/25, 10:50 PM] +234 810 666 6520: Ga masu son mun magana zaku iya mun magana da wannan number [7/25, 10:50 PM] +234 810 666 6520: But Monday har zuwa Friday zan riqa posting ๐Ÿ˜Š [7/25, 10:50 PM] +234 810 666 6520: LIYANA EP 12 (SOFTNESS ) ( LOVE AND ROMANTIC STORY) Written by princess meera Banyarda wani ko wata sun juyamun littafi ba duk wadda tayi haka ita da allah https://whatsapp.com/channel/0029VadH6ZwADTOMRzzDVg1F/101 โ€ŽุงูŽู„ู„ู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุตูŽู„ูู‘ ุนูŽู„ูŽู‰ ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุง ุตูŽู„ูŽู‘ูŠู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽุŒ ุฅูู†ูŽู‘ูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒุŒ ุงูŽู„ู„ูŽู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุจูŽุงุฑููƒู’ ุนูŽู„ูŽู‰ ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุง ุจูŽุงุฑููƒู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽุŒ ุฅูู†ูŽู‘ูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒ. โ€Ž"ุงู„ู„ู‡ู… ุงุฌุนู„ ู‡ุฐุง ุงู„ุนุงู… ุนุงู…ู‹ุง ู…ุจุงุฑูƒู‹ุง ู…ู„ูŠุฆู‹ุง ุจุงู„ุฎูŠุฑุงุช ูˆุงู„ู†ุนู…. ุงู„ู„ู‡ู… ุงุฌุนู„ู‡ ุนุงู…ู‹ุง ุชุฒุฏุงุฏ ููŠู‡ ู‚ุฑุจุชู†ุง ุฅู„ูŠูƒ ูˆุนุงู…ู‹ุง ุชุชุญู‚ู‚ ููŠู‡ ุขู…ุงู„ู†ุง ูˆุฃุญู„ุงู…ู†ุง. ุขู…ูŠู†." BISMILLAHI ... lokacin daya farka daga duniya mafarkinsa Duk jikinsa gumi ne ta ko ina Mamaki yake miyasa yau yayi mafarki da wasu mutane da bai saba gani ba, bayan matar dayake mafarki da ita tsawon shekaru wadda yake kira Ammi ( acikin mafarkinsa) , sai yau gashi harda qarin mutane da yawa, Mizai hadasa da mayakโ€™a ? Kuma waye yake kokarin karesu shida matar? Ya yiwa kansa tambaya Basar da abun yayi tare da furta. Ai mafarki ne kuma, mafarki ai ba gaskiya bane, ya fada tare da miqewa ya dauro alwala ya shimfida sallaya, ya kabbarta sallah Sosae yaketa ibada cikin wannan tsohon daren har aka kira sallan asuba sannan ya miqe jin ana buga masa qofar dakin, ko baโ€™a fada masa ba yasan baffa ne. Bude kofar yayi yana kallon baffa dake tsaye riqe da touch light dinsa. Murmushi yayiwa baffa tare da furta. Na tashi ai baffa muje masjid din ya fada tare da shiga gaba sukayi massallaci. JORDAN ๐Ÿ‡ฏ๐Ÿ‡ด Sanye take cikin shigar data saba , ta rufe fuska da jikinta duka da kaya baqaqe baka ganin komi, ko kwayar idonta mutum bai gani, bayinta na take mata baya tare da wannan basa muden bafade yana biye da ita har yau dai riqe da Dorina a qugunsa . Ni ko Ameeratouh nace saikace wani math teacher din mu bashida mutunci wlh๐Ÿ˜‚๐Ÿ’” Shiga cikin kurkukun sukayi, saida suka qara tafiya mai Dan tsayi sannan suka kai wurin da take a ajiye. Allah sarki matar nan ce wadda muka fara dauko labarinta a farko masu bibiyata ne kawai zasu tina.๐Ÿฅฐ allah ya gani ina kaunarku fans ina ๐Ÿ™ Daure take da sarqoqi a wuyanta da hannunta, ta qara rama, da baki, gashin kanta ya qara hargitsewa, har wari ke tashi a dakin. Shiga matar tayi , sukuma hadimanta suka tsaya. Tana shiga dakin, matar ta bushe da dariya tare da furta AZRAH barkanki da xuwa ta fada tare da qara bushewa da dariya. Tsawa Azrah din ta daka mata tare da furta. Ki rufemun bakinki YUMNA, ba nazo nan bane domin haukarki ba , ki sani kina raye ne saboda wani dalili nawa, wanda nabarwa kaina sani YUMNA .. inaso inga kin wulakanta kamun ki mutu inaso koh jaki yafiki daraja a duniyar nan, YUMNA inaso kiyi mutuwar walaqanci, idan akwai wadda na tsana yumna to kece, kin kwace komi nawa, sai kuma tayi saki wani murmushi mai sauti tare da furta yanxu dobi yadda kika koma Da bakiyi kuskuren shiga rayuwata ba da hakan bazai faru dake ba . Wata mahaukaciyar dariya YUMNA tayi tare da furta AZRAH kin manta allah shine Ke kaddarta wa mutum wani abu ba keba, kuma kisani idan allah bai wulaqanta ni ba ke baki isah ki wulaqantani ba Wani huci AZRAH ta saki tare da ficewa dakin. Tana fita ta kalli bafaden daya rakota tare da furta, Anya barde kana mata alluran nan kuwa? Da sauri wanda aka kira da barde ya furta โ€œ ehhh ranki ya dade ana mata kullum . Zata sake magana taji faduwar abu a bayansu, da sauri ta juya, ganin tayi kamar mutum ya wulga, kallon barde tayi tare da furta Ku duba akwai wanda ya biyo mu, idan kun kamasa ku masa kisan gilla ku bawa karnuka namansa sannan ku canjawa mahaukaciyar nan daki ta fada tare da ficewa dakin. Da sauri barde ya fara duba koโ€™ina amma baiga komi ba Wannan kenan Misalin karfe 6:50 Hajiya Nana tsohuwa ๐Ÿ˜‚ bata dira ko ina ba sai sashen GIMBIYA FATEEMA tare da masu kula da ita Koda taje bata falor , haka NANA tasaka akaita har bedroom nata , koda taje ta ganta tanata sharar bacci, NANA batayi wata wata ba ta haura saman bed din , tare da kai fuskarta saitin face din Gimbiya fateema wai taji koh tanada rai, ita a ganinta ai ya isah ace ta farka daga barci Cikin barci GIMBIYA fateema taji kamar ana buso mata iska mai zafi zafi Bude idonta tayi, daidai lokacin da NANA ta fara zare ido . Da sauri GIMBIYA fateema ta daka uban tsalle ta dira daga kan bed lokaci daya tana furta mun shiga uku na , Jamaโ€™a ku kawo dauki , Hafsat kina ina Kai wlh NANA ba mutunci๐Ÿ˜‚ NANA ce ta furta auzubillahi ke kuma hadimatu ciwon aljanu ne ya kamaki? Jin muryan NANA yasa GIMBIYA fateema dake qoqarin shiga van daki ta kulle tsayawa tana kallon NANA Ita fah harga allah ya dauka gamo tayi da aljanu yau din nan , ahankali ta furta amma dai wallahi mana kin cuceni NANA ce ta furta mi kika ce? Ko haukan ne bai sake ki ba? Nana hauka kuma? Ni lafiya na kalau, wai tsaya Nana miya kawoki dakina? G. Fateema ta fada. Riqe habโ€™a nana tayi tare da furta. Ke dakata mun ni banson rashin ta ido da rashin daโ€™a nida gidan dana har kina tambayata mina zo yi to babanki YUNUSA nazo yi kinjiya G. Fateema ce ta furta yi hakuri NANA abun bai Kai can ba , yanxu ki bari inyi wanka ina nan xuwa kinji yi hakuri Toh yanxu dai kin nemi sulhu , wallahi kin kuru dana tada JALAL ya danna maki Saki alโ€™ qurโ€™an, duk da bayada lafiya masifata ma ta ishesa . Nana ta fada tare da ficewa daga dakin. Tana fita G. Fateema ta furta Kai Nana masifa, ta fada tana shigewa toilet NANA kuwa tana ficewa daga dakin taci karo da Hafsat ta dawo ko mayafi babu a kanta . Zata wuce nana tayi saurin cewa kee hafsat zo nan Cakk hafsat ta tsaya cikin ranta tana furta manya kawai, nidai wannan tsohuwa allah kasheki mu huta, nana ce ta katse mata tinani kamun ta furta Ko bazaki zo ba In taho da kaina? Da sauri taje gurin NANA tare dayi mata tsaye harda riqe qugu Nikam nace zaki saki ne yar nema NANA batada mutunci wlh๐Ÿ˜‚๐Ÿ’” Riqe haba NANA tayi tare da furta toh ko dukana zakiyi? , toh wallahi nafi karfin duka saidai uwarki gata can a daki ita zaki daka Turo baki hafsat tayi tare da furta Aโ€™a fah nana miya kawo uwata a ciki ? Yanxu da kika tsaidani mizan miki ? Uwarki zaki mun , nace uwarki zaki mun nana ta fada tana zarewa hafsat ido wai Dan taji tsoron ta Sai kuma tayi shiru tare da qarewa hafsat kallo tana furta. Ke daga ina kike?, Ina kika je da safen nan? Nana tayiwa hafsat , lokaci daya kuma tana watsa mata wani kallo irin kallon takaicin nan. Gidansu qawata naje kuma โ€œ i ask permission before i go hafsat ta fada tana hararan Nana a fakaice. Nana ce ta furta ba kafinki bane zan hadu da uwar taki inji wane gidan qawa ake zuwa tun safe. Tana gama fada ta kalli hadiman ta alamu tayi masu da ido . Ficewa tayi sukuma suna take mata baya Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ Written by Ameeratouh ๐Ÿ“–๐Ÿ˜Š [7/25, 10:50 PM] +234 810 666 6520: 08106666520 [7/25, 10:50 PM] +234 810 666 6520: Inyiwa yarinya mahaukaciyar duka๐Ÿ˜‚๐Ÿ’” [7/25, 10:50 PM] +234 810 666 6520: Ku danna like ko kuma In hasala๐Ÿ˜‚ [7/25, 10:50 PM] +234 810 666 6520: LIYANA EP 13 (SOFTNESS ) ( LOVE AND ROMANTIC STORY) Written by princess meera Banyarda wani ko wata sun juyamun littafi ba duk wadda tayi haka ita da allah https://whatsapp.com/channel/0029VadH6ZwADTOMRzzDVg1F/101 โ€ŽุงูŽู„ู„ู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุตูŽู„ูู‘ ุนูŽู„ูŽู‰ ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุง ุตูŽู„ูŽู‘ูŠู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽุŒ ุฅูู†ูŽู‘ูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒุŒ ุงูŽู„ู„ูŽู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุจูŽุงุฑููƒู’ ุนูŽู„ูŽู‰ ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุง ุจูŽุงุฑููƒู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽุŒ ุฅูู†ูŽู‘ูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒ. โ€Ž"ุงู„ู„ู‡ู… ุงุฌุนู„ ู‡ุฐุง ุงู„ุนุงู… ุนุงู…ู‹ุง ู…ุจุงุฑูƒู‹ุง ู…ู„ูŠุฆู‹ุง ุจุงู„ุฎูŠุฑุงุช ูˆุงู„ู†ุนู…. ุงู„ู„ู‡ู… ุงุฌุนู„ู‡ ุนุงู…ู‹ุง ุชุฒุฏุงุฏ ููŠู‡ ู‚ุฑุจุชู†ุง ุฅู„ูŠูƒ ูˆุนุงู…ู‹ุง ุชุชุญู‚ู‚ ููŠู‡ ุขู…ุงู„ู†ุง ูˆุฃุญู„ุงู…ู†ุง. ุขู…ูŠู†." BISMILLAHI 27/72024 NIGERIA ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ A kwana a tashi ba wuya gurin ubangiji yanxu mami tayi wata daya da rasuwa. Tun yana na kuka har ta daina ,ta maida hankali a karatun ta saboda papi yace idan ta gama zai sama mata aiki. Wannan alqawarin ne yasa ta dage sosae ta maida hankali ga karatu A gurin papi kuwa Sosai papi yake bawa LIYANA kulawa ,ko tafiye tafiye da yake yanxu ya daina , campanies nasa kuwa yasaka wani yaronsa daya yarda dashi ya cigaba da kula dashi Kullum papi cikin daukar YANA yake zuwa yawon shaqtawa, domin debe mata kewa. Zaune yake saman sofa , waya a kunnensa yana waya da amininsa. Da alamu liyana tana makaranta kasan cewar yau monday. Yusuf papi ya furta tare da cigaba da maganar, bana jin Zan iya auren FARHA , banason auren wallahi bansan ko dan mi ba koh sunanta aka kira gabana saiya fadi. Banji mi akace daga can ba naji papi ya furta, ehh naji wasiyar masooma ce amma idan ba alheri bane ba Yusuf? Nan ma banji ba sai jin nayi papi na masa sallama Wannan kenan YOBE state Tafiya suke cikin mota suna sharara uban gudu na tashin hankali. Nayi mamakin ganin mata ne a cikin car din, kuma bama yara ba , sun dan fara manyanta dukansu zasu kai shekara 45 a cikin su. Wadda ke driven din baqa ce tilin mummuna , ga wani qaton hanci kamar TURMI๐Ÿ˜‚ Wadda ke zaune kusa da ita kuma, fara ce sosae amma, batada wani kyau , but tafi waccan maโ€™ana Dayar ce ta kalli wadda ke driving din tare da furta. Wai har yanxu suwaiba bamu qarasa ba, daya daga cikinsu ta fada. Wani kallo wadda aka kira da suwaiba ta aikawa matar tare da furta. FARHA bansaka ki dole a tafiyar nan ba, idan bazaki iya xuwa kindly told me sai mu koma. Farha dince tace haba suwaiba, taya burina ya kusa cika kike cewa mu koma?, banajin ko duniya zata taru zan iya rabuwa da AMIR wallahi kamar da soyayyar shi aka haife ni, ko iyayena banaso haka. Ta fada daidai lokacin SUWAIBA ta tsayar da mota Gefen wani qaton jeji ne suka tsaya da car din tasu saboda motar bazata shiga a ciki ba. Bude motar sukayi , fitowa sukayi kamun su fara kutsa kai ciki. Daji ne mai girman gaske,bakajin alamun tsuntsu ko dabba a jejin, shiru gurin yake kaman babu abu mai rai a ciki, ga wani wari dake tashi a jejin. Farha tsoro ne ya fara kamata, sai kuma ta tuna da Amir dinta, nan take ta nemi tsoro ta rasa Sunyi nisa sosae kamun farha taga wani guri jini na kwaranya kaman fanfo, kuma ta duba gabas da yamma bataga inda jinin ya fito ba. Sun qara yin nisa kadan suka fara jin sautin dariya tare da furta. Barka dai shedanu tsinannu , ina maku barka da xuwa fadar SHIGA KABI JAMโ€™I LAHIRA , wata dariyar aka kara sheqewa da ita Nikam Ameeratouh tsoro ya kamani gashi da dare nake typing dinga ๐Ÿ˜‚๐Ÿ’” bari na canxa page wlh kar aban tsoro a dare๐Ÿ˜‚ NILE UNIVERSITY ABUJA Misalin karfe biyu 2:00 na rana ta fito lecture tare da wata course mate dinta. Wani matashi ne sanye da facing cap , da face mask dinsa, saidai shi bayada jikin girma sosai zuwa gurinta tare da bata wani box mai dan girma yace gashi a bata . Kallon face nashi LIYANA tayi tare da furta NI kuma? Gyada mata kai yayi tare da furta are you not LIYANA? Gyada masa Kai tayi tare da furta โ€œI AM โ€œ ta fada tana karban box din jin ya

Chapter 3 of 13