An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
[7/10, 3:44 PM] +234 810 666 6520: Slm anyi sallah lpy?
Inayiwa kowa barka da sallah
Admin ne kawai zasu rinqa tura message, abunda nk so like kawai zaku rinka yi pls bayan hk bana buqatar komi NAGODE🤲🙏❤️
Wannan sabon novel mai suan LIYANA (softness)❤️
Yanxu nake rubuta novel din idan na gama zan sanar ga mai so saiya mun mgn Tnx u all🙏
Written by QUEEN MEERA👑❤️
[7/10, 3:44 PM] +234 810 666 6520: https://whatsapp.com/channel/0029VadH6ZwADTOMRzzDVg1F
[7/10, 3:44 PM] +234 810 666 6520: LIYANA part 1
MARUBUCIYA:AMEERATOUH TA FRIENDYY
GARGADI
Ban yarda wani koh wata su juyamun littafi ba duk wanda tayi hkn zamu saka kafar wando da ita
Wannan littafin ya kunshi soyayya, tausayi,izza da sarauta
Written in:2024
SADAUKARWA : na sadaukar da wannan littafin ga UMMINAH ❤️
************************************************************************************************
LIYANA(softness) EP 1
KASAR JORDAN 🇯🇴
Misalin karfe 2:00 na dare cikin masarautar qasar wato masarautar jordan, can cikin masarautar wurin da ake Kai masu laifi wato kurkuku(gidan yari) , wata mata ce Ke tafiya cikin baqaqen kaya,hannunta ta saka safa baqa kafarta ma haka, duk da hasken fitulu dake wajen, tare da ita akwai wasu hadimai mata guda biyu da wani jibgegen mutum tare dasu da alamu dai yana cikin masu tsaron guri sbd kayansa sun banbanta da nasu, su suna sanye da kaya brown ruwan k’asa da Dan kwali yello (doruwa) a kansu,shikuma nasa jajaye ne, sai kuma dorina dake riqe a qugunsa. Wannan kenan
Sunyi tafiya mai dan tsayi kafin sukai ga wata qofa wadda sai mutum ya lura zai gane qofa ce . Hannu matar ta daga masu alamar su dakata daga bakin gurin “ hannu ta mik’o ma wannan jibgegen Mutumen alamun yabata. Da sauri ya saka hannu ya dauko key ya bata, karba tayi ta saka key din a kofar budewa ta bude kofar.
*******************************************************
https://whatsapp.com/channel/0029VadH6ZwADTOMRzzDVg1F
[7/10, 3:44 PM] +234 810 666 6520: GARGADI
Ban yarda wani koh wata su juyamun littafi ba duk wanda tayi hkn zamu saka kafar wando da ita
Wannan littafin ya kunshi soyayya, tausayi,izza da sarauta
Written in:2024
SADAUKARWA : na sadaukar da wannan littafin ga UMMINAH ❤️
LIYANA EP 2
Bude k’ofar tayi ta shiga tare da rufo kofar.
Wata mata ce daure da sarqoqi, fara ce ba sosae ba da alamu wahala ya saka ta dawo ruwan tarwa’da, amma kana ganinta kasan fara ce sosae, gashin kanta dogo ne amma duk ya cakude ya game guri guda kamar mahaukaciya, tanada manyan idanu, matar kyakykyawa ce sosae da alamu idan ta samu kula sai tafi haka kyau .
Yumna kinyi babban kuskure da kika kasance araye har yanxu, miyasa bakibi danki kun mutu tare ba ? Ta fada a fusace tare da shaqo wuyar wadda aka kira da YUMNA. Dariya matar tayi wadda ke nuna alamun kamar tanada tabin hnkl saida tayi mai isarta kafin ta kuma gimtse fuska “ kada kisake fadin da’na ya mutu kinjiya koh AZRAH ? Sannan ta kara shekewa da dariya kamar zararriya sai kuma ta tsagaita tare da fadin kinsan ko danmi nake raye har yanxu?, saboda dana nake raye azrah inaji ajikina yana raye kuma zai dawo zai tarwatsaki tare da duk masu bin bayanki. Mari ta kara kaimata tace kina tunani danki zai dawo bayan cewa shekara goma(10) da ba’cewarsa kuma wanda nake tunanin zai nemosa yanxu ya tsane sa koh sunansa bai son ji kuma, kina tunanin zai nemosa koda bai tsane sa ba ?bayan yana kwance ba lafiya garesa ba kisani karagar mulki tamu ce YUMNA ta fada tana huci.
Dariya yumna tayi tare da badi allah baya bayan azzalumi ta fada tare da kecewa da dariya. Fita azrah tayi tana huci tare da banko kofar ta koma cikin masarautar wannan kenan
************************************************************************************************
NIGERIA 🇳🇬
9:30Am
Wani katon gida ne wanda yasha dukiya daga gani an kashe naira daga ganin gidan bana karamun mutum bane mataka tsaro ne bakin kofar gidan har cikin gidan.
LIYANA wai bazaki tashi bane tun dazu nk ta bugun kofa kinqi budewa. Mommy pls leave me alone I want to sleep aka fada can cikin dakin da wata soft voice mai dadi . Common open the door dan kinga ina lallab’a ki? .... kafin ta rufe baki aka bude qofar door din. Good morning. mami wata matashiyar budurwa ta fada tana cunno dan karamin bakinta, fara ce sosae ba irin farin Nigeria ba da alamu sunada alaqa da larabawa, Gashin kanta baki ya kwanta a face nata wanda tsawonsa yakai ga qugunta, bakinta Dan qarami dashi pink color haqwaranta a jere suke farare ne Tass kamar bata tab’a cin komi ba, hancinta dogo ne yayi mata daidai cikin cycle face nata, idonta manya ne sosae saidai kwayar idon ciki kamar na mage, gata da dogayen eye lashes masha allah . Dobo nayi zuwa kugunta masha allah. Irin matan nan ne wadda ake kira masu Coca Cola
************************************************
```MACE me saurin tsufar da Namiji..........
✍Mace me mita da mugun Kishi.
✍Mace mara Godiya da rainuwa.
✍Mace Qazama me taurin kai mara tsari.
✍Macen da babu ruwanta da mijinta balle kulawa da shi.
✍Mace mafaďaciya mara ILIMI da Addini.
✍Mace mara kalami da Tarbiyya da bin BOKA.
✍Mace me qin Dangin miji da zumuncin su.
✍Mace me Yawo da jawo masa magana.
NAMIJI me jefa MACE a matsanancin Damuwa. .........
✍Namiji me tsananin kulle ba kulawa.
✍Namiji Marowaci me hana sana'a.
✍Namiji marowaci me son kudin Mace.
✍Namiji mazinaci ko me kule kulen mata.
✍Namiji marowaci kuma maqetaci.
✍Namiji me Qin cigaban Mace.
✍Namiji mafadaci me mita da riqo da qazanta.
✍Namiji mara Addini da mu'amala ga Mace me Addini da mu'amala.
**************************************************
https://whatsapp.com/channel/0029VadH6ZwADTOMRzzDVg1F
[7/10, 3:44 PM] +234 810 666 6520: LIYANA EP3
Jawo hannunta tayi ta jata qiiiii sai babban palor dinsu. YANA ni bansan mike damunki ba bakison cin abinci koh kadan vansan ranar da zakiyi hnkl ba wlh sai ulcer ta kamaki, maybe kuma sai randa bana raye zaki gane abunda na fada. Narai narai liyana tayi da fuskarta alamun kuka ta fara fadin mami wai miyasa kullum sai kin mun mgnr mutuwa ni banaso. Ta fada tare da fashewa da kuka . Tausayin yarta taji ya kamata ; liyana nada rauni sosae to inaga ta fadamata mike damunta? Ya zataji? Ya zata iya dauka taji cewa mahaifiyarta batada lpy ta dauke da jiwon da likitoci sukace wata biyu ya rage mata duniya wai miyake faruwa dasu? Tayi mgnr duk cikin xuciya ne “ kukan liyana ne yadawo da ita daga duniyar tunani “ da sauri taje tana lallashinta . Haba cutie tah daga magana I’m so sorry dear kinji? Promise me you won’t do it again ammi? Ta fada tana share hawayenta. I promise yana bazan karaba okay ynx kije kiyi wanka kije school driver dinki yazo since 8:30 but u are crying like a baby koh aure aka miki zaki zauna ta fada tan gumtse dariyar ta. Gimtse fuskar ta tayi sai kuma ta shagwabe ta alamun kuka “ mami I’m 18 fah wazai yimun aure yanxu?. It’s okay babu mai miki aure ynx tashi kitafi dai . Okay mami barin je In shirya “ ta fada tare da mikewa tayi hanyar step dazai kaita Room dinta
Agurguje ta shirya Cox tana sauri sosae sbd 9:00 ya kusa. Riga da wando tasaka wandon yanada fadi but ba sosae ba “ riga doguwa ta aza a sama baqa abunda da farar mace sai rigan ya amsheta siririn mayafin rigar ta dauka ta yafa tare da daukar flat shoe dinta suma baqi tayi waje da sauri. Mike wa tayi da taga yar tata tafito tayi mata kyau ta saki wani irin murmushi YANA har kin fito? Amsa mata tayi tare da yin hanyar waje . Wait.... mami ta fada tare da komawa saman table in cin abinci ta dauko mata lunch box inta. Tana nan tsaye mami ta dawo ta mika mata lunch box din. Murmushi tayi har saida dimple’s inta suka lotsa “ tnx u mamina , I love you ta fada tana manna mata kiss a kumatu ta fita tana fadin mami pls take care kinji?
Koda ta fita bala na jiranta shiga tayi tare da gaishe shi suka lula NILE UNIVERSITY dage abuja dake cadastral zone C, OO , Research
Babbar makaranta ce ta manya mutane masu kudi a jika kudin mkrt daga 1 million sai sama babu kasa da hk
****************************************************************************************************
Bala na tsayawa da mota tayi saurin ficewa da sauri dan 9:00 . Allah sa wancan nataccen bai shiga ba ta fada In a cool voice nata, da sauri ta qarasa department insu na yan medicine , addu’ar ta kam ta karbu lecturer din bai shiga ba , Tana zama yana isowa.
****************************************************************************************************
kADUNA STATE
Mota uku ce Ke tafiya akan titi dukan su black color ne dayan ce kawai fara ta tsakiya. Dubo nayi cikin motar “ wani farin dattijo ne riqe da jarida a shekaru akallah zai Kai 56 years amma jikinsa ya buye shekarun idan ka kallesa zaka dauka Dan 40 years ne .
Wayar shi ce tayi ringing dubawa yayi qi dauka
Kara kira akayi tsaki yayi ya dauka ASSALAMU ALAIKUM ya fada banji mi akace daga dayan bangaren ba naji yace FARHA nida ke duk ba yara bane na fada miki kiyi hkr inason mata na bazan mata kishiya Ba beside ni banda ra’ayin mata biyu kuma kisani ai koh? Tsawon shekara 20 muke da ita bamu taba samun matsala bana son rigima a gidana banji mi akace can dinba naga ya kashe wayar yana mamaki rashin ta idon HAJIYA FARHA
Suna cikin tafiya driver yaja wani wawan birki qiiii wuuuu wittttt hk kake ji . Alhaji yan fashi hk yaji driver din na fada Innalillahi kawai nanatawa a bakinsa
Bari mukoma JORDAN 🇯🇴
TARIHIN MASARAUTAR
Sarki AZIZ shine sarki a lokacin baya yanada mata BIYU SUHAIMA DA FIDDAUSI wadda suke kira da nana cikinsu babu wadda ta taba haihuwa ba har sarki ya fidda rai da samun YA’YA sai kwatsam FIDDAUSI wato ( nana) ta samu ciki inda yayi murna sosae hadda kishiyar ta ma Dan basu zama irin na yan ta’addan kishiyoyin ynx😂 haka ta raini cikin ta har ya isa haihuwa inda ta haifo danta namiji aka Rad’a masa JALAL bayan shekaru da dama gimbiya suhaima ta komo da mahaliccinta ita da sarki hadarin mota sukayi suka rasu duka ba kamin taba NANA mutuwar tayi ba hk har aka samu ta dawo daidai lokacin jalal nada mata daya AYAANA bayan nadashi saurata ya karo wata wato FATIMA sunyi shekara 4 babu wadda tayi koh bari ne sai yaqara aure ya auro YUMNA .
Gaba daya mataansa duk zabin didi ne wannan ce kawai ya zaba da kansa yaje biki madina ya ganta can Kakanta shine sarki a lokacin da yace yana so basu hanashi ba .
Watan ta shida a gidan ta samu ciki zo kuga murna gun sarki” hk tayi ta rainon cikinta har ya isa haihuwa ta haifo yayanta guda biyu duk maza dayan ne akace mata ya koma ga allah . Sarki yayi murna kuma yayi bakin ciki . Da kanshi ya tambayeta sunan da zata sakawa yaron tace masa da ace wancan yana raye zata saka musu QAID Wato ( leader and commander) shugaba kuma mai bada umarni hk sunan yake nufi kar wata taje ta dameni da tmby😂 Sai dayan UKAIL ( KINDNESS) babu wanda batasan kindness ba kam. Sarki yace karta damu idan ta haifi wani dan asaka masa UKAIL din
Hk akayi biki aka sakawa yaro QAID
Tunda aka haifi QAID sarki ya tare wurin yumna yana basu kulawa ita da danta inda kishiyoyinta suka tsananta tsanarta haddai AYAANA bata iya boye kishinta ita kuma FATEEMA yar ba ruwana ce amma abun yana damunta
Tundaga lokacin bata kara koda bari bane saida saida QAID yakai shekara shida ta samu ciki bayan ta haihu Aka saka masa UKAIL bayan haihuwarsa da sati uku aka neme jariri aka rasa sarki har jinya yayi daga baya ya fauwalawa allah
QAID kuma ya gaji sunan sa miskili ne na tashi hnkl abunka da sarauta magana sai yaga dama yake yi umurni kam kamar shine sarki ga wani kyawo dake garesa na tashin hnkl kakansa ya dauko na wurin Mamansa kamar bala rabe .
Bayan bacewar UKAIL da shekara 11 matan sarki sun haihu AYAANA tanada mata uku SAAHUR DA MADINA da UMAIMAH sai kuma FATEEMA tanada YA’YA BIYU BINTOU DA HAFSAT
LOKACIN da QAID yakai shekara 20 a duniya aka nemesa aka rasa shida YUMNA anta nemansu amma ko gizau daga baya kuma sarki ya watsar da mgnr su idan aka masa mgnr su sai ya hau masifa wannan kenan mukoma acikin LABARIN MU **************************************************
Wlh saina huta wayyo hannuna
https://whatsapp.com/channel/0029VadH6ZwADTOMRzzDVg1F
[7/10, 3:44 PM] +234 810 666 6520: Assalamu alaikum
Fatan kowa na lafiya?
Insha allah gobe zamu cigaba da posting da karfe 12:00
[7/10, 3:44 PM] +234 810 666 6520: Kuyi hkr yau van samu damar posting ba wayana ya lalace
[7/10, 3:44 PM] +234 810 666 6520: LIYANA EP 4
GIMBIYA AYAANA ce zaune a babba sashen mai martaba. Hadimai masu kula da gurin sunata zirga zirga. Fara ce amma da alamu buzuwa ce ba,sanye take da doguwar riga mai duwatsu, ga kuma wata danqareriyar sarqa gold a wuyanta . Waya take dannawa. Wata baiwace ta shigo tare da dukusawa tana gaisheta. Saida ta jima kamun ta dago kanta” Miya faru jakadiya?? Qara durkusar da kanta tayi kasa, uwar gijiya ta abunda muka dade da binnewa ne GIMBIYA FATEEMA keson tonowa, halin da ake ciki yanxu ta gano cewa YUMNA na raye, kamun ta rufe baki GIMBIYA AYAANA ta katseta WHAT ???? Mi kk nufi ne jakadiya?? I suffer a lot jakadiya bazan taba bari hk ya faru ba ina In possible . Ta fara zagayen daki, JAKADIYA gimbiya ta fada tana huci tafi zan nemeki . Amma ranki ya dade bata karasa mgnr ba sakamakon tsawar da tayi mata“ OUT I SAID” da sauri JAKADIYA ta fita har tana son faduwa.
Zaunawa GIMBIYA AYAANA uhmmm bazan taba bari wahalar dana sha tsawon shekara goma ya tashi a banza ba
NIGERIA 🇳🇬
KADUNA
Kwance suke a qasa duk an zagaye su da bindiga, wasu qarti ne guda uku daga gani sune manya yan fashin sanye suke da kaya da mask a face insu duka baqi ne.Alhaji ba kudi mukazo amsaba kasheka akace muyi ,amma naga kamar idan muka kasheka munyi babbar asara, inason kabamu kudi sbd naga wanda yasamu aikin ma kafishi kudi. Da sauri yace ku fadi nawa kuke so zan biyaku , murmushi ogan nasu yayi yace ai nasani ya alaj, yanxu ina so kabamu million 800 kuma kash muke so Dan bazaka rasa su ba koh?? Ehh akwai su da sauri yaje ya bude motar ta uku ya dauko wata jika ya miqa masu ,karba sukayi tare da cewa idan basu cika ba zamu dira a gidan ka daga haka suka juya suka shige motar da karfi suka wuce
Wannan kenan.
https://whatsapp.com/channel/0029VadH6ZwADTOMRzzDVg1F
[7/10, 3:44 PM] +234 810 666 6520: Assalamu alaikum
Ina mai baku hkr na rashin posting da banayi kwana biyu 🙏
Kuyi hkr wayana ne yasamu matsala and na fada maku dama Ina mai baku hkr🙏🙏🙏
[7/10, 3:44 PM] +234 810 666 6520: Kuyi hkr na yau babu yawa🙏
[7/10, 3:45 PM] +234 810 666 6520: Toh muna godiya sosae🙏❤️
Dan allah adinga like zaisa marubuciya ta dinga jin dadi🙏
[7/10, 3:45 PM] +234 810 666 6520: LIYANA EP 5
(SOFTNESS)
MARUBUCIYA :Ameeratouh 👑❤️
Banyarda wani koh wata sun juya mun lvr ba duk wadda tayi haka ban yafe ba.
https://whatsapp.com/channel/0029VadH6ZwADTOMRzzDVg1F/101
ABUJA
NILE UNIVERSITY
Koda suka fito lecture samun guri tayi ta zauna saboda yau lecture biyu ne dasu kuma tayi attending insu. Wayarta ta dauko qirar iphone 15 tayi dialing NUMBER ta kara a kunne. Hello baba bala mun tashi kazo ka daukeni. Yi hakuri shalelen hajiya motar ta samu matsala and zata Kai 5 hours kamun a gyara .
Kasancewar wayar a speaker take shiyasa naji abunda aka fada.
Tohm yayi zan hau adaidaita ta fada ba tare da tajira mizai ce ba ta kashe wayar.
Jakarta ta dauka tare da fita school din, tafiya take ahankali cikin natsuwa har tayi nisa a school din bata samu abun hawa ba . Tsayawa tayi cakkk sakamakon wasu matasa da tagani daya akan mota daya kuma yana rike da kwalba giya,daya kuma yana tsaye , da alama sunsha sun bugu irinsu ne ake kira bata gari. Daya daga cikinsu ne ya ganta. Yan mata ina zuwa fah zo mu rage miki hanya mana ya fada cikin maye. Girgiza Kai takeyi tana ja da baya .
Ganin duk sun taso yasa ta juya da gudu. Mara mata baya sukay, ganin sun biyota yasa ta qara gudu tana fadin wayyo ummina ga YANA ki wasu zasu cutar miki da ita ta fada tana rushewa da kuka, timmm kk ji sakamakon tuntibe da katon dutse da tayi, daidai nan suka kawo , dayan ne da idonsa kamar na mujiya yace wannan ta bamu wahala kuma saita karbi hukunci dauko mana ita kasata a motar zamu rage zafi da ita.
Tafiya yake cikin qasaita da isa , sanye yake cikin baqaqen kaya riga wando sai kuma facing cap 🧢a kanshi curly hair inshi ya sauko har baya, face nashi sanye take da face mask , fari ne sosae dan zaka iya cewa bature ne duk da face nashi a kulle yake, dubo nayi xuwa idonsa gashin idon nasa baki ne sai kwayar idon nasa ashh color ruwan toka, K”ato ne sosae ba irin qato na qiba ba Fah . Jikinsa a murde yake sosae.
Tsaye yayi yana kallon yadda tk kuka har tana shidewa, so take ta tashi amma ta kasa, biyu daga ciki ne suka je dagota su sakata a motar.
Kada ka taba abunda ba mallakinka ba ya fada a kausashe. Juyowa dayan nan yayi mai idanun mujiya daga gani shine Oga a cikinsu “ kai kuma waye da zakace haka ? Her husband or brother? Sai kuma ya kece da dariya, sai kuma yayi shiru , bana ji ko kana daya daga cikin wa’yanda na lissafa zaka iya hanani abunda nayi niya.
Shiru mai face mask din yayi😂 yoo tunda bansan waye ba bansan sunan sa ba dole mu kirayesa da mai face mask😂💔
Har sun cire ran zaiyi magana ogan yace ku dagata nace . I only talk twice kada ku tabata kada wanda ya kuskura ya taba mata jiki ya fada yana taku cikin isah.
Ita dai LIYANA bata san mi ake ba dan ta dade da fainting .
Ko’karin tabata dayan yakeyi yaji an riqe hannunsa ji kake qasss ya karya masa hannu, kara ya Saki tare da faduwa qasa yana kururuwa, dayan ne ya kawo masa bugu ya tare, naushi mask man yakai masa nan take hautunsa biyu suka cire , juyowa yayi ga ogan nasu ya shaqe sa tare da kai masa Mari a face ji kk fuuu pauuuu
Wannan gonata ce zan iya hallaka kowa wanda yayi koqarin tabata kaima zan kyaleka ne sbd nan gaba yana kaiwa nan yayi wurgi dashi..
Toh masu mi yake nufi da gonarsa ce itah? Waye shi? Miyasa ya ceceta? Sunada alaqa dashi ne dama? Ku biyo ni domin jin cigaban lvr
Daga Ameeratouh
NA GODE🙏
https://whatsapp.com/channel/0029VadH6ZwADTOMRzzDVg1F
[7/12, 9:44 PM] +234 810 666 6520: LIYANA EP 6
WRITTEN BY Ameeratouh (QUEEN 👑)
Banyarda wani ko wata sun juyamun littafi ba duk wadda tayi haka ita da allah
https://whatsapp.com/channel/0029VadH6ZwADTOMRzzDVg1F/101
BISMILLAHI
DATE : 11/7/2024
Daukar ta yayi kamar wata yar baby yana mata wani kallo wanda na kasa fassara kallon na minene “why uncle ? What’s wrong with you? How come’s you become this careless? “ ya fada tare da sakin wani huci?
Shin miyake nufi? Who’s his uncle? Ku biyu ni yanxu ma muke kutsa kai cikin labarin.
Bari mu leka gidansu LIYANA
Mami ce keta safa da marwa a daki idan tayi nan tayi nan alamun hankalinta a tashe yake .agogo take kalla yanxu karfe 5:00 PM har yanxu LIYANA bata dawo ba gashi shima papin LIYANA bai dawo ba( abbanta) sbd sunyi waya dashi daxu da safe yace mata ya kusa qarasowa gashi tana kiran wayansa baya shiga itama LIYANA haka.
Mln Bala ne yayi knocking qofan pallor din kasan cewar baya shiga ciki .
Mayafinta ta dauka ta fita. Hajiya banganta ko ina na duba har school dinsu Bala driver ya fada . Shiru ne ya biyo baya , tinani take ina yana zata je bayan batada qawa . Kawarta daya kuma basu kasar yanxu kwatata. Bata karasa tinanin ta ba taji an bude gate din mota uku ce ta shigo gidan, bude motar akayi mutumen ya fito duk a hargitse. Papin YANA miya sameka na ganka haka? Haka take kiran sunan Mijin nata
Shin ko kunsan fadin sunan miji Sam babu daraja? Ganin mutunci juna zai ragu idan kuna kiran sunan mazajenku hk , yanada kyau ku ringa sakayawa ko babu komi akwai ya’ya
Ke zan tambaya MASOOMA(innocent) miya faru ya fada yana isah gareta. LIYANA ce bata dawo school ba har ynx ta fada Tana rushewa da kuka bata rufe baki ba akayi knocking gate din gidan Mln Bala ne yayi sauri yayi gurin gate din , sai kuma ya dawo da gudu yana fadin alhaji gata can a waje wani ya kawota
Wannan kenan bari mu
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 1 Chapter of 13