Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yafaru kayi gunduwa gunduwa dani wlh, amman dan girman Allah karka yankamin harshe I need to go to the hospital now please kataimakamin" wani irin kallo Ibrahima yamai sanan yanunamai wukan yace "Arham!!! Ka gujeni ko kamshi na kaji kabar wajen kawai, shine kawai maganan dazan fadimaka akaina kakiyaye ni" gyadamai kai Arham yayi da sauri yace "uhm na yarda na yarda, na rantse da Allah, amman ka taimakamin kamin rai yanzu ka kaini asibiti" kwanceshi tass Ibrahima yayi sanan yawani irin fincikeshi ko tausayinshi baijiba da kyar Arham ke tafiya amman yajashi har motarshi ya wurgashi cikin motar ya shiga ya kullo baima damu da ba kaya ajikinshi ba yaja motar har cikin gari lokacin dare yayi, agaban wani asibiti ya tsaya sanan yafito yabude kofa yawani irin fincikoshi ya wurgardashi tsirara agaban asibitin yakoma cikin motarshi yaja motar abinshi batare dayakara waiwayowa yama kalleshi ba yana murmushi.
[12/11, 18:53] Aishat Muhammad: 💫 _TWO DIFFERENT WORLD_💫






✍️ M SHAKUR








6️⃣6️⃣



_Qatar_

Bayan 5hrs akayi discharging dinsu suka bayan Dr yamai kashaidi sosai akanta, karya kara takurata, kar a bari tai any aiki, sanan karya nemeta for now dan yabata 1month bedrest, sanan yasai magungunan da aka musu prescribing yakai mota yadawo dakin, kin bari tai tafiya da kanta yayi yadauketa chak kaman baby yay mota da ita, koda yasata a motan komawa baccinta tayi haka yazaga ya shiga yaja motar suka koma gida.



Yana parking Ammi yafara gani a tsakar gidan, tana ganinshi takaraso wajen motar tace "meya sameta Waleed"? Tai maganan tana leka Widad din dake baccinta, wani irin makirin murmushi yama Ammi yazagaya batare dayay magana ba ta bangaren Widad din yadaukota chak sanan ya kalli Ammi dake binshi da kallo yace "zazzabi ne" yasake sakin murmushi yay flat dinshi da ita, chak Ammi ta tsaya tana binshi da kallo bata yarda da suspicious smile dayake mataba, hango takarda da ledan magungunan datayi cikin motar yasa taciro ta kalli takardan, wani irin sassanyar ajiyan zuciya ta sauke ta ijiye takardan da ledan takoma ciki abinta cikeda farin ciki.




Lallabata aka dinga yi agidan koh tsinke ba'a bari ta dauka, gabaki daya batada lpy, mugun laulayi take bana wasaba har tausaya mata mata Ammi da Mom suke, Waleed na mugun kulada ita yana bata magunguna akan lokaci, murna gun Ammi ba'a magana, she was so over the moon, itada kanta takema Widad din abincin larabawa dan sun lura shi kadai take iyaci d'a a restaurant Waleed ke sayomata Ammi tahana ita ke dafamata da kanta kuma tanaci sosai, Mom kam sai nan-nan takeyi da ita kamar egg da'ake tararraya kar ya fashe Asma'u ma na manne da ita sai in Waleed ya shigone yake kadata.






Around 8:30 nadare Waleed yayi sallama dakin tare da shiga dakin Ammi, hango Widad yayi kwance kan gadon Ammi tana wasa da wayan Ammi, Ammi kuma kan kujera tana aiki da system, tsayawa yayi yana kallonta kamar ya samu hoto dan bamata lurada shiba hankalinta gabaki daya yanakan game din datake bugawa, wani irin haske takarayi kan haskenta kaman tana shafa man haske, ga wani kyalli datake tayi fatarta na walwal, kirjinta sun ciko looking not so little kaman kirjinta nada, gyaran muryan da Ammi tayi yasa yadawo hayyacinshi da sauri yazauna kusada Ammi yabata side hug tareda daura kanshi kan wuyanta yana kallon abinda takeyi a system ahankali yace "Ammi why do I like this girl so much"? Batare da Ammi ta kallai ba tana aikinta tace "because she's your first love" murmushi yama Ammi ya girgixa mata kai tareda kara rikemata kafada da kyau yace "Ammi that's not all" yay dan shiru sanan yace "I think the reason why I love Saheeba is because she is special ne Ammi, and my heart connect to her, Ammi duk in ina tareda ita ko I feel full and contented, I feel peace, I feel calm, akwai this genuine happiness danakeji anytime am together with her, Ammi I love her" juyowa Ammi tayi ta kallai ahankali tai cupping fuskarshi, saikuma tamai peck akan sajenshi tace "I love her also, because yarona nasonta, and I wish you guys endless happiness Waleed" murmushi yayi ya kankame Ammi abinshi, juyowa Ammi tayi ta kalleta ganin tayi bacci yasa ta maida kanta kan aikin datake, murya chan kasa kaman wani maraya yace "Ammi kice ta tashi muje mu kwanta" chak Ammi ta mike jan hannunshi Ammi tafarayi haka ta jashi har suka bar dakin suka sauka kasan falo tai wajen kofa dashi sanan ta tsaya tace "kaga doctor yace she needs total bed rest saboda haka I will keep her with me saboda in bata total care kaji Son, tunda tai bacci adakina kawai katafi" turo baki yayi kamar yaro yace " toh Ammi idan tana guna ai bashi zai hana tasamu total rest din ba, besides nima ai Dr ne, gaskiya ni Ammi ki bani matata" yay maganan yana bubbuga kafa akasa cikin sigar shagwaba da iskanci, cikeda lallabawa dan tasan in Mom tajisu zuwa zatayi ta shigan mai yasa tace "haba son wai kai meyasa bakada kunya ne, nidai I have tell you my mind I'm keeping her with me har tai one month da Dr ya fada hoope I'm clear?" Gyada maata Kai kawai yayi ranshi duk abace yajuya yafice, juyawa Ammi tayi ta wuce dakinta abinta tana murmushi kawai da mamakin irin son da Waleed kema yarinyar nan, deep down she is scared for him, saisa kwanan nan ta tashi tsaye ta dage tanamai addu'a sabida batasan abinda zakai yadawo ba but she pray Allah karyasa yarinyar nan taguje shi bayan tadawo hayyacinta.




Washegari, da safe suka hadu a dinning area, kowana zaune banda Widad da babu ita babu alamarta, juye juye Waleed ya dingayi yagan kota ina zata fito amma babu ita babu alamarta har lokacin, abinci aka faraci bandashi dako kallon wanda Ammi ta zubamai baiyiba kasa daurewa yayi yace "Ammi ina sabeeha ban ganta ba?" dagokai Ammi tayi ta kalleshi tace "tun asuba ta tashi tanata amai but na bata Lipton tasha ta koma barci ne" tashi yayi yace "Okay, lemme go check on her" baima jira amsansu ba yay staira straight dakin Ammi ya shiga ya ganta kwance ta kudundune akan bed tana barci tanata sauke numfashi sama sama, zama yayi akan gadon ya dan ja blanket din kasa farin fatarta ya bayyana mai kama dana jarirai, hannunshi yakai yataba wuyanta yana feeling tempreture dinta yaji it's mild, gyara mata blanket din yayi ya tashi ya fita dagakan gadon ya kashe wutan dakin yafita yasauka kasa ya tarar harsun gama breakfast kowa ya tashi, straight kitchen yayi dan yasan Mom na wajen yawuce yabude kofar ya shiga cikin big kitchen dinsu, zama yayi kan Island yawani langabar da fuskar kamar yaron dake nemar abu gun mamashi yace "Mom please kice ma Ammi ta bani mata na, wlhy zan iya kula da ita, beside I'm a doctor I won't do anything to hurt her, she is getting more sick awajen Ammi wlh, pls Mom now, tana dawowa wajena zata warke" ya karashe maganar kamar zaiyi kuka, hararanshi tayi ta mikamai bowl data cika da pepper soup da spoon aciki tace "common, gashi jekai breakfast, anyway naji Dan yarona zan mata magana don't worry kaji" ijiye howl din yayi ya sauko ya rungumeta tareda pecking dinta a kumatu kafin yadau bowl din ya fita ranshi fess yaja mata kofa....


Yana fita itama Mom tafito ta wuce wajen Ammi data samu a falo tana kokarin chanza channel tace "Sannu da kokori Adda" "yauwa liitle sis, kinga yanzun nan nakada Ma'u ta daman" dariya Mom tayi tace "ai abinda tafi iyawa kenan surutu", dariya sukayi dukansu sanan Mom tace "Ammi gaskiya ki bama Waleed matarshi saboda yaron nan ya shiga wani hali, this is the first time daya samu ciki nashi da kanshi so please let him take care of his wife and baby, he needs them, he need his wife close to him gaskiya, I don't think its the best ki kwace mishi Mata kinji Adda"



Shuru Ammi tayi tana nazarin maganar Mom kafin daga bisani tayi naam da maganar Mom din ahankali tace "shikenan" Wucewa sukayi dakin Ammi tare suka tarad da ita ta fito daga toilet da alamun wanka tayi saboda tana daure da towel ne, da taimakon Mom ta shirya taci abinci sannan Mom tarike hannunta ta kaita har gaban part dinsu tace mata tashiga. Sai daMom tagan ta bude kofa tashiga ciki sannan ta juya ta koma part dinta.


Tana shiga ta zauna akan gado dakin yayi wani irin dimm kamar ba mutum aciki, jin karar ruwa from the toilet yasa tagane Waleed nacikin bathroom din yana wanka, Hijab na jikinta tacire sanan tafara kokarin cire bra saboda she wasn't feeling too comfortable with it.


Tayi unhooking din bra din kenan Waleed ya shigo cikin dakin naked babu komai ajikinshi sai karamin towel dayake goge gashin shi dashi, ganin mutum zaune yaasa yajuya da sauri thinking koh Ammi ce though basa shigowa dakinshi unexpected and Widad was the last person dayike expecting yagani dan yasan Ammi tarike ta kuma bai gane ita bace saboda yanda dakin yayi duhu.
Wani irin murmushi tayi tatashi, tsayawa yayi chak shima yana kallonta, takowa tayi tazo gabanshi sanan takoma ta bayanshi ta rungumeshi ta baya hannunta daya akan kirjinshi daya kuma akan cikinshi, shafa mishi ciki ta dungayi kafin murya chan kasa tace "Cutest i miss you" sauke ajiyan zuciya yayi dukda ya gane itace tun yanda tazo ta rungumeshi tabaya. " I miss you more pretty" still bai juyo ba ita kuma bata daina shafa mishi ciki ba da hannunta, taana shafa mishi ciki tana gangarowa da hannunta har zuwa kasan maranshi, ta dauki kusan 2mint tana shafa maranshi kafin daga bisani tayi grabbing manhood dinshi dawani irin sauri tana wani irin shafawa itama tai kewan abin sosai.




Juyowa a yayi da sauri ya fuskanceta ya capko bakinta ya fara kissing dinta tana maida mishi da martani, sai da suka gan tsayuwa na nemar ya gagaresu ya dauketa ya ajiyeta akan gado shima ya hau kan gadon, cire mata riga yayi ya fara squeezing nata all over kaman wani mahaukaci saikuma yafara bata head dukansu rudewa sukayi kaman ba sune akace suje 30days bed rest ba, groaning ta dinga saki saikuma tai releasing.



Waleed was so hard, sucking dinshi itama tayi shima yasamu yayi releasing sanan yadauketa wanka Suka shiga kafin sufito subi lafiyar gado.
********





*Agurguje*
Haka rayuwansu yaci gaba da tafiya kullum sai sun gamsar da juna but not through sex, abinda ya luradashi was kamar cikin ya samata balain son sex but still yana hana kanshi yi dukda cewa shima he wants her too bad wani zubin da kyar yake samin bacci, yau kamar kullum garin was so quiet suna kwance akan gado widad tafara mishi kukan rigima tana tura mishi boobs dinta abakinshi alamun ya sha, she has been doing that lately, bude baki yayi yadan lashi nipple dinta da tougue dinshi ihu tayi ta rikeshi gamgam kamar her who life depend on it fara sucking yayi tanawani malalacin ihu alamun tana enjoying every single moment dasuke sharring at the moment, tashi tayi ta hau kanshi, ta zauna kanshi kadan tayi tanaso tasa manhood dinshi acikin pussy dinta, riketa yayi da sauri yace "Baby Dr said you need to rest for a whole month I don't wanna injure u" turomai baki tayi tareda makemai kafada tace "but i want this now" kallonta yayi da idonshi daya fara kankancewa shima mugun sha'awa ke cinshi yace " it is not good for y o u r h e.." kasa karasawa yayi sanadiyar zama datayi tawani zauna akai tana washe hakora smiling, moving gaba tayi suka saki morn tare dukansu, grabbing ass dinta yayi yay helping nata Up and down tafara yi akanshi yana wani irin kara yana turamata, ganin baisamunta yanda yakeso gashi tana stressing kanta sai ya kwantar da ita yafara ramming dinta loosing control dan yamanta the last time dayasameta haka, takawo kusan sau uku amman baikawo ba fara tureshi tayi but ko kadan baimasan tanayi ba, wani irin ciwo kanta yadauka yana wani tafarfasa kaman anjona awuta hakan yasa tashiga tureshi da karfi but baimasan tanayiba, wani irin sarawa kanta yayi tasume at a spot. Saida yayi kusan sau 4kafin ya barta assume yana sauke ajiyan zuciya, kwanciya yayi gafenta yakai hannunshi yataba boobs dinta yaji shiru babu response yasa ya juyo yakalleta yagan idonta a kulle yake alamar kamar tana barci ne. Tashi yayi ya kunna wutan dakin ya ganta kwance still ko motsi batayi ba, da sauri ya taho inda take yayi tapping dinta no response. Kirjinshi ne ya wani bada dummmmm yabi kafafunta da kallo ganin ba blood yasa yajidan dama dama, sauka yayi dagakan gadon toilet ne ya shiga ya hada ruwa mai dumi yaje ya daukota yasaka ta aciki. Wanke Mata fuska yayi yaji tasaki ajiyar zuciya tana kokarin bude ido, kallonta ya dingayi harta gama bude idonta dukka ta saukeshi akan na Waleed daketa mata murmushi murya chan kasa yace "lazy gurl" Kallonshi takeyi kuri kamar maison tuna wani abu.....chan kuma tasauke kanta tana kallon kanta dake cikin ruwa a bathtub naked ga namiji agabanta, hannu tasa ta rufe kirjinta dashi kafin tayi wani irin ihu cikin harshen larabci takwalama Aby kira tana ture hannun Waleed dake jikinta tana komawa baya. "Abyyyyyyy, Amaaahh".
[13/11, 15:07] Aishat Muhammad: 💫 _TWO DIFFERENT WORLD_ 💫





✍️ M SHAKUR









6️⃣7️⃣






"Abyyyyyyy, Amaaahh" tasake kwalamusu kira da duka muryanta tana kara nitsar da jikinta cikin ruwa ganin namiji agabanta yana kallonta haka, ganin situation dinta yasa yagane she just recall her past, hannu yadaga zai mata magana cikin tattausan murya yace "calm down le......" ihu tamai hawaye na gangarowa daga idanunta tace "man ant? Who are you"? Shiru yayi yama kasa amsata jin clearly larabci tamai bama turenci ba, cikeda tashin hankali tana kalle kallen bayin tace "aina ana? Wa aina walidaiyna? Ina nake ina iyayena suke"? Tasake wurgomai larabci, hannu yadaga mata yace "listen Saheeba I....." da sauri tace "Saheeba? Ismy Widad! Widad bin Othman Benjelloun" anatse yace "alright Calm down Widad, finish bathi....." da sauri batare data bari ya gama maganarshi ba tana kuka sosai tace "khuzni ilaa Waliday, ka kaini wajen iyayena" Allah ne kawai yasa yadan iya larabci dabaisan tayaya zai dinga jintaba gyadamata kai yayi yace "okay I will but stop crying ki gama wanka kufito muj....." dawani irin sauri kaman wacce ta tuna abu tace "Ah.....Ah...Ahmad, aina Habiby Ahmad, zaujy Ahmad" wani irin mummunan faduwa gabanshi yayi yamata wani irin kallo saikawai yatashi dawani irin gudu ta runtse idanunta gamgam ganin namiji agabanta tsirara saida taji yafita daga bayin sanan tabude idanunta ahankali, tashi tayi da sauri daga cikin ruwan tafito wani iri luuu taji tayi ko kadan batada karfi kaman zata fadi da sauri ta dafa bango ta tsaya tana sauke ijiyan zuciya, takai kusan 2min ahaka sanan ta iya mika hannu tazari towel tadaura tafito tana tafiya ahankali ahankali tana kallon ko'ina jikinta har rawa yake, ganin babu kowa adakin yasa tai wajen wardrobe budewa tayi ta shiga nema neman kaya, wani jallabiya datagani na larabawa baki ta zaro ta shirya tsaf cikinshi sanan ta nannada gyalen tasaka takalmanta da sauri bata tsaya neman komiba tai wajen kofa tafito da saurinta kaman zata tashi sama, su Ammi tagani a falo da Waleed daya sanya jeans da t-shirt, tsabagen tashin hankali ko boturan rigan yakasa rufewa sun tsaya charko charko, gani tafito daga bedroom dinsu yasa duk suka bita da kallo, kallo daya tamusu tadauke kai ganin bakaken fata da batasan meya hadata dasuba, hanyar kofar falon tayi da mugun saurinta tana kaiwa tafice ta kwasa da gudu tai Gate, da gudu shima Waleed yabita daidai gate yacinmata riketa yayi ta kwakusa wani irin bala'in ihu tana kwalama Babanta kira. "Abyyyyyyy, Abyyyyyyy, Abyyyyyyy" ta shiga dukan hannun Waleed dake jikinta alamun yasaketa, girgiza mata kai Waleed yayi yace "please Saheeba listen to me dan Allah, is me your Waleed, am not gonna hurt you stop being scared kinji Saheeba" tureshi tayi ta bubbuge hannayenshi looking at his face cikeda tsana irin yanda yake tabata dinan tace "don't touch me, stop touching me, and my name is Widad am not Saheeba, stop calling me Saheeba" tafashe da kuka sosai tana goge fuskarshi da gyalen data nannade cikin harshen larabci tace "menakeyi anan? Meneke yi daku? Is it all part of Umm's plan, I want to see my father and my grandmother" ganin yanda take kuka and Waleed is not in anyway helping the matters yasa Ammi ta tako wajen har kusada ita hannun Widad din takama tarike ahankali tace "Widad I know you understand English so I want you to listen to me please daughter" tsaigaita kukanta tayi tana kallon Ammi, ahankali Ammi tace "muje ciki mu zauna saimunyi magana ba anan gaban gateba" girgizama Ammi kai tayi tace "ni wajen Aby zani" tasake fashewa da kuka sosai, tausayinta Ammi taji tama kasa magana tadaga kai takalli Waleed da idanunshi harsunyi jajir yana kallonta hankalin shi tashe, tausayi shima yabata sosai duk abinnan tai tunani lokacin daya kawomata zancen zai aureta, da ace tahanashi da yanzu yana ganin bakinta yace tahanashi auren wanda yakeso hakama auren farkonshi tahadashi da wanda bayaso saisa ta barshi, ijiyan zuciya ta sauke tace "listen Widad, nasan bakisan muba amman one thing I can assure you is that I can never hurt you so now kizo muje daki kifada mana koke wacece sanan daga ina kike sanan muzo musan yanda zamuyi mu maidake wajen iyayenki dan munsan suma suna nemanki sabida kinfi shekara daya damu a Nigeria, muje ciki" ganin yanda yarinyar take dar dar dasu yasa takai hannunta tarike mata hannu sukai hanyar babban falo, zaunar da ita kan kujera Ammi tayi sanan kowa ya zauna, anatse Ammi tace "now I need you to calm down kidena kukan nan, we are ready to help you zamu kaiki wajen iyayenki" anatse itama Widad takai hannu ta share hawayenta tace "where is this place, how do I end up in Nigeria?" anatse Ammi ta nuna mata Waleed dake kallonta har lokacin idanunshi sunyi ja, kallo daya tamai tadauke kanta da sauri danta ganeshi shine wanda tagani abayi dazu tareda ita tsirara, ahankali Ammi tace "that's my son, Dr Waleed Warbai, yanada babban orphanage a Zaria, acikin wani jirgi aka kawoki garin nan aka jefar dake a ruwa, a ruwa aka tsinkeci aka kaiki gidan marayun d'ana dan yanada Big orphanage, he took you in sabida yanda kanki ke bleeding saida yamiki aiki akai, at first wasu irin behaviour kike abnormal ones sabida fluid din dake cikin kanki sai daga baya kuma kikazo kika dena har akai auren......" girgiza matakai Waleed yayi alamun karta fadi mata tsallake wajen Ammi tai nandai tabata labarin komi dayasa meta tas tas harda abinda yasa Waleed bai bada sanarwanta ba sabida karyazo koma waye yaso kasheta yadawo ya kasheta, kasa dena kuka tayi ahankali Ammi tace "kinsan waye keson kasheki, me kika tuna last na past life dinki"? Cikin wani irin muryan kuka tace "abinda natuna?" gyadamata kai Ammi tayi, shiru tayi kaman mai tunani sanan tace "ranan aurena da Ahmad komi yafaru" ba Waleed kadaiba kowa nadakin saida gabanshi ya Yanke yafadi, tacigaba. "Allah kadai yasan wani hali mijina yake ciki, kunce nayi morethan a year tareda ku anan, omg Ahmad, Aby da Amah must be super worried" tai maganan ahankali tana fashewa dawani irin kuka, Ammi bata hanata ba dan itama yanzu kukan takeso tama danta jin Widad nada miji wanan wani irin tashin hankali ne, takai kusan 5min tana kuka sanan tai shiru tace "sunana Widad Bint Othman Benjelloun, ni haifaffiyar yar Morroco ce, iyayena komi nawa daga chan ne, ina karatun mass com a Egypt ina shekarata na biyu agarin nema na iya wanan yaren nasaran dakukaji ina muku magana dashi, Mahaifiyata tarasu" taidan shiru tareda share hawayen dasuka zubomata sanan tace "cancer yakasheta, ni kadai mahaifina ya haifa step Mom dina Umm bata sona, ranan aurena bansan maiya faruba nadai farka naganni cikin wani jirgin awani daji......." nan tabasu duka labarin abinda yafaru sanan tace "yanzu I need to see Aby ku kaini wajenshi I need to tell him abinda Umm tamin karshima ta kasheshi sabida Umm is just after dukiyan Aby, please ku kaini gida yanzu" shiru Ammi tayisanan tanisa tace "Widad muba yan kasar morroco bane, koda yanzu zamuje garin dole muyi yan shirye shiryen takardun shiga kasar, bankuma son ki kira mahaifinki matarnan zata iyaji tayi wani mummunan abu in taji kina raye, gwara muje abazata saidai kawai ta ganmu, yanzu kiyi hakuri kibamu nanda kwana biyu zuwa uku muyi yan takardu sanan saimu dunguma mu maidake gidanku kinji" ahankali tace "to mijina fa shina kirashi Ahmad can keep secret inaso hankalinshi ya kwanta" wani irin tari Waleed ya shigayi da sauri Ammi ta tashi dagakan kujeran daga ita harsu Mom sukai kanshi, tari yake sosai Ammi batasan lokacin data saki salati ba. "Innalillahi wa innailaihi raji'un, innalillahi wa innailaihi raji'un, kai Waleed sha ruwa" aka kai ruwan da Abdul yadauko bakinshi amman kaman bashi ake bamawa ba sumewa kayi yayi warwas ya sandare awajen, haukane kawai Ammi batayiba da sauri Mom tarike Ammi tace "Adda ki kwantar da hankalinki dan Allah" cikin wani irin yanayi na kaman wacce ta zare Ammi tace "wlh in Waleed yarasa yarinyar nan mutuwa zaiyi mutuwa zaiyi" kallon Abdul Mom tayi tace "daukeshi mukai mota" ta kalli Ammi tace "ke ki zauna da ita kinsan itamaba lfy gareta ba, ki kira Babanshi(Uncle) yazo asan me ake ciki, Asma'u zauna dasu kema" gyadamata kai tayi suka dauki Waleed itada Abdul sukafitada shi sai mota Widad na binsu da kallo tana zaune inda take dan ba gane hausar dasukeyi takeba, zama Ammi tayi ta kalli Asma'u tace "kawomin wayata Ma'u" wayar Ma'u takawo tabama Ammi kira daya Uncle yadauka Ammi ta shiga sanar dashi abinda ke faruwa, shi yamafi Ammi rudewa da sauri yace kwantar da hankalin ki gani nan zuwa, am leaving office yanzun nan duk jirgin danasamu binshi zanyi ya katse wayan ya tashi xumbur.





Itama Widad din zazzabi ne yarufeta tadinga amai da kyar Ammi da Asma'u suka samu bacci ya Kwasheta bayan tasha magungunan ta, Mom takirasu tacema Ammi jikin Waleed da sauki dukdan hankalinta ya kwanta nanko har lokacin bai farfado ba.








Ahankali Waleed ke bude idanunshi dasukamai nauyi sama sama yaji ana kiran sunanshi "Waleed, Son, Son an you hear me" karasa bude idanunshi tass yayi ya saukesu kan Uncle dake zaune yana sanye da kayan wajen aiki, Waleed na ganinshi ya zabura zai tashi Uncle ya taimaka mai yazauna, Uncle yace "why will you kill yourself kan mace eh? Zuciyarka fa chak tsayawa tayi ta dena bugawa dasu Mom dinka basu kawoka asibiti dawuri ba daka mutu, listen boy ko yarinyar nan nada aure namaka alkawari saitadawo taka, sai inda karfina yakare wlh, ina mahaifinka inhar ban iya nabaka abinda kakeso ba after all you've went through Waleed in this life yaudaran mata da aboki me amfanina? Are you ready cus we are flying to morroco yau dinan da daddare" hannun Uncle yarike ahankali murya chan kasa kaman wani dan yaro yace "Uncle am scared, I've never been scared in my life like this, am afraid of losing the love of my life, banso muje morroco Uncle let's just go back to Nigeria zata hakura tazauna dani,

Please Login or Register in order to submit comment