Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

calls yagani all daga Ammi, dan ajiyan zuciya ya sauke sanan ya shiga number Mom yay dialing, ringing daya Mom ta dauka tace "Dan Yaro haba kaiko yanzun nan Adda takirani akan kafita tsakar dare batasan inda kaje ba tana kira kuma baka dauka" dan murmushi yayi yace "wayan na mota ne, I will call her now, Mom are you at home"? "eh ina gida, da zama muzo gidanku ne nida Asma'u sunyi hutun makaranta daganan saimuje gidan suna" dan yatsine fuska yayi shiyama manta yaune suna, anatse yace "Mom karku fita please kijirani yanzun nan zanzo" yana maganan ya katse wayan yakira Ammi, ringing daya ta dauka kafin tai magana yace "Ammi am fine, gidan danakai su Mama Iyami Arham yaje tsakar dare suka kirani shine natafi" Ammi zata fara magana yace "nan bada jimawa bama zanzo bye Ammi, love you" yay maganan tareda katse wayan, tada motar yayi yafita cikin gari ya shiga ya nemo mata wani hijab dark blue yadi uku da aka dinka sanan yadawo yay cikin hotel din.

Kofar dakin yabude hada ido yayi da ita tana zaune kan gado tadauki wani littafi tana kallo, tana ganinshi ta washe baki sanan ta tashi da gudu tai kanshi zata rungume shi, hannunshi yadaura kan kafadarta ya tsayar da ita yace "wait Pretty, come and wear this hijab lemme see you" yay maganan yana warware hijabin hannunshi yasaka mata, wani irin bala'in kyau hijabin yamata da saida ta tsaya yay shiru yana kallonta saikuma yaciro wayanshi daga aljihu yace "smile lemme snap u" murmushi tamai daya mugun lobar da dimple dinta ya dauketa hoto tai wani irin kyau, sanan yamaida wayan aljihu, silipas ya tsugunna ya ijiye mata kafarta ta zura tana dafamai kafada sanan yatashi ya kwashe kayansu tass da ba yawa ajakan boutique din kayan daya siyo mata sanan suka tafi, a reception ya tsaya yana rikeda hannunta kafin ta gudu wani wajen yay clearing all bill dinsu sanan suka fito, gaban motarshi yabude ya sata ciki yamaida kofar yarufe sanan yakoma mazaunin direba ya shiga tareda wurha kayansu baya yaja motar yamusu playing soft music a motar, juyarda kai tayi sai kallon hanya take tana kallon motoci kaman bata taba gani ba, shi abinma har mamaki yabashi yanda taketa kallon motoci da gari sai kuma yatuna all this while yaune rana na farko datake ganin cikin gari, ahaka har suka shigo anguwan su Mom, horn yayi agaban gidan aka budemai gate yaja motar cikin gidan yay parking ya kashe yafito.


Zagayowa yayi yabude mata motar tafito ahankali tana kokarin rikemai hannu ta daure fuska yace "don't touch me" turomai baki tayi kaman zatai kuka yadauke kai da sauri ganin nema take tasa ya daburce tana wani turomai small pink lips dinta da har yanzu ganin yanda ya tsotsesu jiya yake. Gaba yayi da sauri yace "let's go" ahankali take biyoshi tana turo baki, kofa yabude ya shiga falon yajuyo yana kallonta har lokacin turomai baki take ta shigo dakin kaman zata burgeshi dan murmushi yayi yanajin wani shegen sonta a ranshi yabiye mata kwarkwancewa zaiyi kaman ita, kawai yasa hannu yamaida kofan yarufe ya shigo falon daidai Asma'u tafito daga dakin Ya Abdul asama data kaima coffee tana sanye da wata doguwan rigan atampa yellow itama batada kiba siriruwa ce kaman Widad saidai Wudad tafita tsaye dan ita doguwar mace ce , tana hango Waleed tawani irin kwala ihu. "Ya Waleed!" dagokai Waleed yayi ya kalli sama, dawani irin gudu Asma'u ta shiga saukowa daga stairs dan arayuwanta tanason Waleed yafiji da ita a family su gabaki daya. "oyoyo Ya Waleed" tana zuwa gabanshi tawani daka tsalle ta rungume shi tana murna sosai kaman anmata kyauta, Widad da tun lokacin datai ihu take binta da kallo ta tsaya chak tana kallon yanda ta rungume Waleed tana murna, ranta ne yabaci tazo gaban Waleed din hannu tasa ta fizgo bayan riganta da sauri Asma'u ta sauko daga jikin Waleed tana waigowa dan taga waye ya fizgota, da sauri Widad ta shiga gaban Waleed takama waist dinta tarike tana turoma Asma'u baki tana zaro mata idanu, mutuwan tsaye Waleed yayi yana kallon Widad din yama kasamagana, sai Asma'u data bita da kallo ne kaman zata cinyeta tana kallon Widad still tace "Ya Waleed wacece wanan kyakkyawan yarinyar? Sorry matan? Ko itane matan da Mom tacemin ka aura kasan har yau bantaba ganinta ba duk innazo hutu bansamu naje gidanka saidai wajen Ammi na, itane Ya matarka Ya Waleed"? Ganin yanda Widad tai tsayin daka a gabanshi har lokacin rikeda kugu tana hararan Asma'u yasa da sauri yaja hannunta yazaunar da ita akan kujera yace "sit down, she's my sister, her name is Asma'u but we call her Moxi, she is your friend kinji" makemai kafada tayi tana kallonshi idanunta sun ciccika da hawaye sosai kaman anbude pampoo, wani iri yaji saikuma yaji badadi yajuyo ya kalli Asma'u dake tsaye kansu yace "common kin isheni da tambaya aku, go call Mom kice mata nazo" gyadamai kai tayi tajuya da sauri ta tafi shikuma yajuya yamaida hankalinshi kan Widad dahar hawayen sun zubo da sauri yakai hannunshi kan idanunta yashare mata hawayen cikeda damuwa yace "don't cry please, she is just my sis, don't cry okay come here" yajawo kanta yasa a kirjinshi ahankali tasaki kuka harda tarin kuka abin ya mugun bashi mamaki sai duk yaji ba dadi, yashiga jijjigata, murya chan kasa ta yanda dagashi sai ita zasu dinga ji cikin harshen turencin wanda daman dashi kadai yake mata magana danshi kadai yaga tana fahimta yace "stop crying Pretty, I love you so much and you are the only one in my heart, I will never do anything that will hurt you, now clean your tears banso mutane suga kina kuka" yadagota daga jikinshi yasa hannu yagoge mata fuskar idanunta har sunyi jajir, daidai lokacin Mom tafito daga daki itada Asma'u dake bata labarin kyakkyawan yarinyar data gani tareda Ya Waleed, saukowa Mom tayi tazauna akan kujera tana kallon Widad tace "Dan Yaro harka iso" gyadamata kai yayi yace "good morning Mom" sanan ya kalli Widad yace "greet my Mom" ahankali tadago kanta murya chan kasa tace "good morning Mom" murmushi Mom tasaki tace "morning yarinya, yaya sunan ki"? Ahankali Waleed yace "batajin hausa, Mom please sata dakanki tabi Asma'u suje sama" sanan ya kalli Moxi yace "ki kaita dakinki, help her out tai wanka kibata kayanki zasu mata tasaka sai kizo kihada mata breakfast, mostly fruits tafisha sai yogurt batacin all this heavy food for now, Mom talk to her" yay maganan ahankali, tasowa Mom tayi tazo har wajensu ganin Waleed yadamu da ita tasan yarinyar must be very special, anatse takai hannunta ta shafa kan Widad cikin turenci tace "kibi Asma'u takaiki kije kiyi wanka kinji" juyawa tayi da sauri ta kalli Waleed gyadamata kai yayi ahankali sanan ta tashi, da sauri Asma'u tamika mata hannu tana murmushi tace "ke baki sona niko wlh bakiga yanda nake sonki ba, muje dakina kiga dakina kiga, inada abubuwa da yawa, kinga Ammi na tamin sababbin dinki jiya ta aikomin dasu nabaki daya cikinsu kisaka kema?" gyadamata kai Widad tayi dan tagane metace sabida da turenci tai maganan sukai sama binsu Waleed yayi da kallo harsaida suka bace sanan yajuyo ya kalli Mom da tuntuni kallonshi take, kafin ma yay magana tace "who is she?".








💫 _TWO DIFFERENT WORLD_💫






✍️ M SHAKUR








4️⃣3️⃣ & 4️⃣4️⃣






Shiru yayi yana kallon Mom kaman bazaiyi magana ba sanan yadan nisa yace "Mom I don't know" ahankali Mom tace "kaman ya you don't know who she is" shiru yasake yi kaman wanda ke tunani saikuma yace "Mom wlh da gaske I don't know who she is but Mom I love beyond much and I wanna marry her" kyar Mom kebinshi da ido ko kyaftawa batayi ganin maganar nashi da girma take, ganin yanda Mom ta tsareshi da ido yasa yace "an kawota gidan marayu ne about 10months ago, all this while tana admission bed ne sai kwanan nan tasami lafiya, before bata iya wani tafiyan kirki idanunta sun sami matsala and many more but yanzu tasami lafiya, kawai memory lost dinne shima due to cases din danaketa shiga kwanan nanne yasa ban daurata kan treatment dinba da tuni nafara" shiru Mom tayi tana sauraronshi tace "Waleed kasan mekake cewa kuwa? Yarinyar dabakasan waye itaba, bakasan daga ina takeba, yarinyar da bamata hayyacinta ne zakace kanaso? Kasan mekake fadi kuwa"? Shiru yayi shima yana kallon Mom din kafin ahankali yace "Mom you know me morethan Ammi, u were the one data rainen, you know me idan inason abu, Mom I love this girl and all I could think of right is moment is spending the rest of my life with her all other things are secondary, we can all handle it" yay dan shiru saikuma yabata labarin komi har zuwa abinda yafaru jiya da Arham yadauke ta yace "gwara na aureta na kilkace ta, na kula da ita duk tana karkashina, cus Mom inkinyi tunanin abin what if memory ta bai dawo ba? Haka zata cigaba da rayuwa batada kowa? Or babu wanda zai aureta harsai randa memory ta yadawo tafadi mana waye family ta, Mom I seriously love this girl saisa nafara tunkaran ki da maganan first inaso na aureta banma so idan kunsa rana yadauki tsawon month please kinji Mom" shiru Mom tayi danta itane batada matsala wlh, tasan ba'a bari ya auri ra'ayinshi da farko ba yanzu kuma yakawo she will support after all shi namijin mace hudu ne but Ammi zata yarda? Bayan ta aurama dan nata yar kawanta abundai da kamar wuya, maganan Waleed ne yadawo da ita daga dogon tunanin dataje. "Mom" dagokai ta kalleshi, murya chan kasa yana kama hannunta cikeda lallashi danta yarda yace "Mom please inaso yanzu ta zauna anan tareda ke cause I know Arham zai cigaba da neman ta, please Mom let her stay here har zuwa nan da nai magana da Ammi hopefully yau zan mata maganan kinji Mom" yay maganan ahankali akuma ashagwabe, ahankali Mom tace "naji zan rike maka ita, but Waleed dududu aurenka ko shekara daya chur ba acika da yiba karewanta ma yaune ake sunan danka shine zaka tado da maganan aure you are just 28 Waleed harzakai mata biyu karfa kazama namiji mai aure aure" murmushi yayi yace "Mom ni ko mace daya kacal ce zan iya rayuwana da ita inhar ina sonta sanan tanamin abin......" kasa karasa maganan yayi ganin Widad da Asma'u na saukowa daga stairs, Widad na sanye da wata atampa riga da skirt ash color da dark brown daya mata wani mahaukacin kyau, kayan sunbi jikinta tsaf kaman an aunata kafin adinga sun mugun fito mata da shape, Asma'u tamata daurin kallabi mai kyau daya bayyanar da gashin goshinta da gashin farko farkon kanta dasuka kwanta suna shinning, wani irin faduwa gabanshi yayi yaune rana da farko tun bayan randa aka kawota ajike dayake ganinta da kaya samadana asibiti, tai kyau ansaka mata dan kunne kaman wacce zatace gasan kyau, ko kallon Waleed dinma batayi ba sabida labarin da Moxi kebata da turenci datake ganewa sosai this is the first time datake fira dawata haka other than Waleed, ganin gabaki dayan hankali shi yayi akansu yasa Mom takara tabbatar wa cewan Waleed nason yarinyar kam sosai, ahankali tace "tashi muje kayi breakfast saika tafi wajen Ammi ka" tashi yayi Mom ma ta tashi duk sukai dinning, zama yayi kusada Mom yana satan kallon Widad din dahar lokacin hankalinta kekan Asma'u, gake deban mata fruit a bowl zata hada mata fruit juice mai madara.

Bai wani iyacin abincin ba yature yatashi daga dinning, jiyayi duk ranshi yabaci ganin yanda gabaki daya hankalinta kekan Asma'u, tana wani kallon Asma'u kaman tasami TV, cikeda daga murya yace "am going Mom" da gangan yay maganan kota juyo, jin maganan shi yace he's going yasa da sauri tajuyo ta kalleshi ganin yamike yasa da sauri itama tamike tana kallonshi, daure fuska yayi yace "u are staying with your new friend" girgixa mai kai tayi da sauri tana shirin kuka ta zagayo ta inda yake da sauri tazo wurin shi zata rikeshi yadan zare mata ido alamun karta tabashi hakan yasa taki yakalli Mom yace "Mom bye" gyadamai kai Mom tayi tace "sai andawo" sanan yajuya ya kalleta yace "stay here don't go anywhere" yay maganan yay waje, duk abinta bata iya ketare abinda yace fashewa tayi da kuka takoma ta zauna akan dinning Mom dai murmushi tayi tacigaba dacin abincin ta Asma'u kuma tacigaba da lallashinta.


Gida yakai yay parking motarshi, fitowa yayi sanin inya shiga bangaren Ammi bazai fitoda wuriba yasa yawuce direct flat dinshi zama yayi akan bed dinshi yadauki wayanshi yana kallo gabanshi nafaduwa, yasan Ammi zata iya bashi matsala a zancen auren nan, shikuma baison haka but ya tabbatar da inhar yafadima Uncle bazai taba jin kunyaba, ko mata dari yakeso Uncle is ready ya auro mishi, ciro number uncle yayi daga contact dinshi sanan yay dialing number, yana ringing aka kashe, murmushi yayi ko kadan Uncle bai daukan wayanshi wai International call ne za'a cinyema Waleed kudi saidai ya katse ya kirashi, yana cikin tunanin wayan ya shiga ruri, murmushi yayi yadau wayan yakai kunnenshi, cikeda wani irin shegen shagwaba yace "Uncle"
Cikin wata irin murna dake nuna tsantsan kewa Uncle yace "My not so little son, how are you Boy"?
Ahankali Waleed yace "Uncle I need something"
Gyara zama Uncle yayi ya kalli mutumin baturen dake cikin office dinshi yace "excuse me please my son need me" tashi baturen yayi cikeda girmamawa yafita daga office din yarufomai kofa, hakan yasa Uncle yace "yes Son, talk to me"
Dan jim Waleed yayi yana tunanin ta yanda zaifara gabatar ma da Uncle maganan daga farko sanan yace "Uncle there's this girl in my orphanage......." yabashi labari tatas sanan yakarake da "I really love her Uncle, but am afraid nai approaching Ammi, zata iya cewa bazan auri yarinyar da bamusan daga ina takeba"
Cikin muryan Uncle data riga takoma na turawa yace "no, no, no Son, Ammi bazata iya cewa hakaba, love doesn't have anything to do with who you are or who are your parents, love has to do with two different souls da heart dinsu are connected, koma daga family mayu take ko family aljanu inhar kana sonta go for her, kai d'ana ne, my blood runs through your vein, family ba babu wanda bazasu iya aure aduniyan nan ba kodaga ina yarinyar take, kanadai sonta ko"?
Murya chan kasa akuma kunyace yace "eh"
Murmushi Uncle yayi jin kunya a voice dinshi yace "alright, yaushe kakeson wedding din should take place"
Murya chan kasa kaman wani na kirki yace "banma so yakai up to 1month"
Murmushi Uncle yayi yace "shikenan Waleed dina, once nabar office zan kira mahaifiyarka, take care of yourself okay, if you need anything just call me, koma menene, I've sent you gift din jikana Arham, ehen that brings me there, ya friend dinka Arham"?
Faduwa gaban Waleed yayi ko kadan baiso yafadi ma Uncle abinda yafaru tsakanin su hakan yasa yace "he is fine Uncle"
Gyadakai Uncle yayi yace "how do you want the wedding big wedding kakeso ko simple one"?

Ahankali yace "I want it so simple banson any event ko taro, kawai daurin aure kadai nakeso"
Anatse Uncle yace "is fine, bayan haka saikuyi signing marriage certificate"
Gyadakai Waleed yayi cikeda gamsuwa.
Uncle yace "will talk to you later son, bye I love you"
Ahankali Waleed yace "I love you second Dad"
Murmushi Uncle yayi ya katse wayan, Waleed yawani fada gado tareda daura wayan akan kirjinshi zuciyanshi tai fari kal, dan yasan tunda uncle yay na'am to kaman ya auri Widad ne yagama, tashi yayi yacire kaya ya shiga bathroom yayi wanka, fitowa yayi ya shirya cikin wani 3-quarter yasaka farin singlet ya feshe kanshi da turare sanan yazura silipas yafito yay flat din Ammi.


Babu kowa a falo sai TV dake aiki hakan yasa yay sama, bude kofar dakin Ammi yayi cikeda farin ciki yana kallon Ammi dake kallonshi tana zaune kan kujera rikeda system, murmushi yayi yamaida kofan yarufe yakaraso inda take zaune, hannu yasa yadauke system din ya ijiye akan gado yace "Ammi system dinan baisan nan cinyanki wurina bane" murmushi Ammi tayi ganin yana cikin nishadi ya zauna kusada ita tareda rungumeta ta side yace "oyoyo Ammi na good morning" "morning Son, yau sunan danka, kako kirasu" girgiza mata kai yayi yace "no sai anjima da yamma" gyadamai kai tayi tana kallonshi kaman maison karanto abu a fuskarshi, dauke kai yayi da sauri yatashi yadauko system dinta yadaura kan cinya shi yace "aikin me kikeyi Ammi natayaki" hannu Ammi tasa ta karbe system din ta ijiye gefenta tace "talk to me Waleed, there's something strange about you today? Why this sudden happiness kaida kake cikin kunci, menene ke faruwa dakai eh Waleed dina?" shiru yayi yana kallon fuskarta ba abin yafada mata bane tahau mai bala'i gwara Uncle yafadi mata saitamai bala'in inzata iya, kuma once uncle yace sai danshi yay auren sai yayi. "Son" Ammi takirashi ahankali tace "menene?" dan jim yayi saikuma yace "aure nakeson nakara Ammi zaki yarda"? Wani irin kallo Ammi tamai irin kallon mehaka kake cewa kaman wani mara hankali, dauke kai yayi yamaida kanshi kan TV dakin yace "daman nasan bazaki taba yarda ba, bazaki taba barina ba, saisa nakira Babana nafadamai" wani irin kallo Ammi tamai tace "Waleed in the middle of crisis, kana cikin matsalolin nan an kwace ma gidan marayu shine all you could think of shine kara aure, are you even okay" cikin wata irin cool voice yace "Ammi aure nakeson nakara, please" yay dan shiru sanan yace "Ammi I don't wanna go into details dake but please Ammi aure nakeson nakara ki barni, at least my first marriage namiki abinda kikeso yanzu ki barni na auri wacce nakeso kinji" cikin dan kakkausan murya Ammi tace "Waleed do you even realise you are just 28 ko 29yrz bakakai ba dahar zaka ijiye mata biyu, angayamaka kanada karfin ijiye mata biyune" cikin yanayin dan fushi yace "Ammi nifa namiji ne shine kuma banda karfin managing two wives, Ammi I love her kinji, kina hanani wlh zan iya mutuwa" wani irin kallo tamai irin na yaronan lafiyanka kalau kuwa, hannunshi yamika ahankali yakama hannunta sanan ya shiga bata labarin komi na Widad har zuwa abinda yasameta jiya da daddare, sosai jikin Ammi yay sanyi, Waleed yace "Ammi what if kece kika haifeta, can you imaging me in this life datake ai zakizo ataimaken ko, Ammi that girl needs care, banda haka ina sonta Ammi so sosai, please Ammi inhar kinasona dagaske ki yarda kika yarda ni kinmin komi dan girman Allah Ammi" yay maganan yana rokonta, ganin seriousness din dake idanunshi da tsantsan sonta, dakuma tausayin yarinyar dataji tanaji yasa ta sauke ijiyan zuciya, ahankali tace "Waleed inhar bantayaka son abinda ka kawo kace kana soba menayi, kawai kaga ukuba da dama ne ciki harda Arham, karyazo Arham yaturo yarinyar tama wani abu, but tunda kana sonta shikenan zan kira Mom takawo yarinyar nan itada Ma'u duk saisu zauna anan inyaso saita dinga zuwa islamiyyan su Ma'u, Wata daya za'a saka shima sainai magana da Baffan ka kome yace haka za'ayi" wani irin fadawa jikin Ammi yayi sanan ya manna mata kiss a goshi yace "I love you Ammi thank you" ahankali Ammi tace "but da sharadi" da sauri ya gyara zama, Ammi tace "banson kana zaman gida, zakaje kadinga min managing company na for now harsai an maidamaka da gidan marayun ka, sanan zaka koma chan gidanka, kaje ka gyara inda zaka gyara amaryanka, inhar Amaryanka na nan bazaka dinga zuwamin gida anyhow ba, kaida ka kara ganinta dagayau sai in ankaita gidanka" da sauri yace "na yarda Ammi" dan acewanshi ganinta inhar tazo gidan Ammi abu mai sauki ne, murmushi Ammi tayi tace "kasami lokaci kaje kasami Ilham kafadi mata sanan kamata kayan fitar kishiya, kazama mai adalci" dan shiru yayi yana tunani sanan yace "Ammi is a simple wedding, banson any taro, zan mata kayanta na ijiye mata inta dawo daga wanka I will te her Ammi" shiru Ammi tayi tace "tadaiji daga bakinka, ina zuwa bari naduba yan aikina nasasu min aiki" tai maganan tana tashi daga kan kujera tafita daga dakin, wani irin tsalle yayi kaman dan yaro yafada gadon Ammi, he never knew haka akeji idan zaka auri love of your life, all this excitement baijisu ba dazai auri Ilham ba sai yanzu, da Ammi ta yarda kaman an bashi kyautan kujeran makka.







Washe garin ranan Mom da Asma'u da Widad sukazo Waleed baya gida dan tun safe Ammi takadashi company ta, sosai Ammi tadinga kallo Widad da saida Mom tasata ta gaida Ammi ta gaidata sanan takoma wajen Asma'u dake zubamata uban surutu kaman gidan radio, sun dade zaune afalon sanan Ammi ta tashi tai sama Mom tabita, dakin Ammi suka shiga Mom biyeda ita, zama Ammi tayi kan gadon Mom ma tazauna tace "kinga yarinyar ko? Batada matsala Adda, komi sai wanda ka koyamata zatayi and nalura she is very sharp, yau Asma'u na koya mata karatun Al'qur'ani tacigaba dayi da kyau, wlh dadin muryanta saida yasa nafito daga dakina da asuban nan na shigo dakinsu, kinga abubuwan data iya kuwa, magana ne kawai bata waniyi saida Asma'u, but she is good Adda" ajiyan zuciya Ammi ta sauke tace "indai Waleed na sonta shikenan, yarinyar namin yanayi da...." Ammi tai shiru bata karasa maganan ba da sauri Mom tace "dawa take miki yanayi?" dan yatsine fuska Ammi tayi tace "never mind kawai raina ke kirfamin hakan, but basa yanayi, zan baki kwangilan akwatin ta kinji afara shirye shirye, kima mai gyaran jikin nan magana" gyadamata kai Mom tayi tace "angama Adda" sosai suka dade sai plan suke, sai wuraren magrib ta tafi sukuma Ammi tabasu hadadden daki.



Wasa Wasa lokaci ke tafiya, time to time Waleed ke zuwa yaduba Ilham da little Arham dudda har yanzu bai gayamata cewan zaiyi aureba, yayinda rabonshi da Widad tun ranan dayabar gidan Mom, babu yan dabarun dabaiyiba akan zai ganta amman Ammi tahana, Widad sai gyara takesha, yanzu tana dan hira sosai, ta mugun sabawa da Asma'u, akwai randa Asma'u taje gida tadawo batajeda Widad ba sabida shegen ciwon maran datake yi dahar saida Ammi tasa aka kawo mata maganin ciwon mara tasha, Asma'u nafita tadinga rusa uban kuka Ammi nata kallonta, kaman ranan tafara ganin yarinyar, charisma din yarinyar na nuna kaman yar babban gidace sanan tanada shagwaba, da kyar ta samu ta lallasheta ajikin Ammi tai bacci.

Sannu sannu ance bata hana zuwa, yau dududu bikin Waleed da Widad saura 5days yau, dudda wedding din low-key wedding ne bai hana family fara shirye shirye ba, Ilham itama anata bangaren tanata shirye shiryen fitan arba'in. Wanan kenan
[26/10, 21:37] M Shakur: 💫 _TWO DIFFERENT WORLD_💫






✍️ M SHAKUR








4️⃣3️⃣ & 4️⃣4️⃣






Shiru yayi yana kallon Mom kaman bazaiyi magana ba sanan yadan nisa yace "Mom I don't know" ahankali Mom tace "kaman ya you don't know who she is" shiru yasake yi kaman wanda ke tunani saikuma yace "Mom wlh da gaske I don't know who she is but Mom I love beyond much and I wanna marry her" kyar Mom kebinshi da ido ko kyaftawa batayi ganin maganar nashi da girma take, ganin yanda Mom ta tsareshi da ido yasa yace "an kawota gidan marayu ne about 10months ago, all this while tana admission bed ne sai kwanan nan tasami lafiya, before bata iya wani tafiyan kirki idanunta sun sami matsala and many more but yanzu tasami lafiya, kawai memory lost dinne shima due to cases din danaketa shiga kwanan nanne yasa ban daurata kan treatment dinba da tuni nafara" shiru Mom tayi

Please Login or Register in order to submit comment