Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kandaya kulle mata ta wargajeshi yama rufe mata fuska da baya, cikin wata irin karaman tattausan murya yace "Sabeeha" har kasan kwakwalwanta taji kiran sunanta dayayi dawani irin sauri ta dago kanta takai hannayenta ta gyara gashin gaban fuskarta ta hanyar waresu kyakkyawar fuskarta ya bayyana ta kallai suka hada ido, wani irin fashewa da kuka tayi saikuma tasa hannayenta biyu ta tureshi tana ihu da kuka. "ahhhhh ammmm" saikuma tajuya da sauri ganin Teddy daya ijiye mata awurin yasa tai grabbing nashi da sauri ta daga ta shiga kwadamai tana mugun kuka jikinta na rawa ranta ya bala'in baci, saida ta kwalamai Teddy iya son ranta sanan ta jefar dashi akasa ta tattaka tana kuka saikuma ta dauka ta mike tsaye tana tafiya tana dingishi tai wajen gadonta tahau ahankali ta kwanta ta rungume Teddy tana sauke ijiyan zuciya.
[11/10, 18:54] Aishat Muhammad: 💫 _TWO DIFFERENT WORLD_ 💫





✍️ M SHAKUR





2️⃣3️⃣




Yadade atsugunne yanda ta barshi, zai iya cewa tunda Allah ya halltoshi duniya da dai wayanshi aka bai taba ganin mutumin daya daga hannu da sunan zai dakeshi ba aduniyan nan ballema har ya dakan sai akan yarinyar nan, bude idanunshi da tuntuni suke alumshe yayi yadan juya ya kalleta, sai ajiyan zuciya take irin na wanda yay kuka dinan ta kankame Teddy tana jikinta har bari bari yake, ahankali ya furta zuciya! Mikewa tsaye yayi ahankali yafara tafiya batare daya waigo ya kalleta ba yay kofa, hannunshi yadaura zai bude kofan yaji tawani irin fasheda kuka da sauri yajuyo, ganin yayi ta tashi daga kan gadon tana kokarin saukowa daga gadon, saukowa tayi tana kuka ta taho har gabanshi tana dingishi, rungume hannayenshi yayi yanabin gashinta dake lilo da kallo yace "you just finshi beating me, why are you crying again? Ba bakison ganina ba?" yay maganan gabaki dayanta cikin harshen turenci, cigaba da kukan tayi batare data cemai kalaba, sosai yaje yanason yay training nata yabata tarbiya mai kyau, ahankali yace "you don't beat your elder koma mesuka miki, is wrong, now say sorry" dago jajayen kumburarrun rinannun idanunta tayi ta kallai kaman yanda shima ya tsare mata ido, ahankali cikin dishashiyar muryanta dabata fita sosai tace "so...rry" yanda tafadi sorry was so cute da saida yasashi murmushi, handky aljihunshi yaciro yazo har gabanta ya tsaya sanan ahankali yadaura left hand dinshi kanta sanan yakai right hand dinshi dake rike da hanky din kan fuskarta wani irin wawan ajiyan zuciya ta sauke da saida yasa ya kalli fuskarta kafin ahankali yashiga goge mata hawayen dayay chaba chaba a fuskarta, sanan ya share mata hancin daya baci da majina, sanan yawuce cikin dakin zuwa gaban gadonta, pink bathroom slippers din da aka bata na sawanta yadauko ya ijiye agabanta yace "put on the slippers" sakawa tayi da sauri tana kallonshi shikuma ya tsaya yana kallon cute yatsun kafarta fararen da zai iya cewa baitaba ganin yatsun kafan mace kai kyau hakaba kodan baya kallon yatsun ne oho, dago kanshi yayi ya kalleta yace "let's go" yay maganan yana bude kofa yafito yajuyo ya kalleta, da sauri itama tafito tana kara rungume Teddy dinta ta tsaya kusadashi, hannunshi yasa yajawo kofar yarufe sanan yafara tafiya ahankali sabida ita, kallonsu nurses din suka tsaya sunayi da mamaki yarinyar daketa uban kuka, tana ganinsu tadaga Teddy ta sama tai gaban counter dinsu da gudu zata rafka musu da sauri Waleed ya daka mata tsawa. "Saheeba" tsayawa chak tayi bata rafka musu ba tajuyo kaman zatai kuka ta kallai, daure fuska yayi tamau yace "come here" tahowa tayi ahankali sukuma nurses din na dariya kasa kasa, hannunta yakama yarike sanan yay wajen kofar fita daga clinic din da ita, security yabude musu kofan suka fito, tunda aka kawota bata taba fitowa ga wuta ko ina a premises din kaman ba dare ba, ga hadaddun flowers ga few cars dake pake a filin, tsalle tahau yi tana kara kankame Teddy ta kana ganinta kasan she's very very happy, tai wajen flowers tana tattabawa saikuma ta daura Teddy ta akan flower tana tsalle, murmushi yayi yawuce ta yace "lets go" daga Teddy ta tayi ta dauka tabishi da sauri tana dingishi har zuwa inda yay parking motarshi, bude mata gidan gaba yayi yace "seat" shiga tayi ta zauna ahankali sanan yazaga mazaunin direba tana binshi da kallo kaman zai gudu saida yabude motan ya shigo sanan ta sauke ajiyan zuciya ta shiga tattaba motan tana yan surutai kaman yanda yara keyi in sukaga kayan barna, wajen radio mota ta shiga tattabawa da sauri yace "stop" denawa tayi ta hade hannayen takai dukansu baki tana kallonshi da kwala kwalan idanunta, dan ajiyan zuciya yayi yahanata wanan takoma wanan, ahankali yamika hannunshi baya yadauko jakan desert da snacks din daya siyo mata ya daura kan jikinshi ice cream yaciro yabude yasaka spoon yamika mata yace "ice cream" tsayawa tayi tana kallon ice cream din dabai wani narkeba da kallo dan da kankaramshi aka bashi, kwanto da kanta tayi tana leka ice cream din kaman wata matsoraciya spoon din yazaro ya lakato ice cream din yakai bakinshi yasha ya lumshe ido yace "is sweet, ice cream" karban duka ice cream din tayi daga hannunshi zata sha saikuma ta dago takai hannunta ta fizge spoon dinta shiga shan ice cream din kaman zata hada da roban cikin 2min ta shanye tass tamikamai spoon da roban ice cream din, murmushi yayi yaciro muffin daga ledan yabata kaiwa baki tayi taci taci ye tasake mikamai hannu alamun yakara mata saida tacinye duka guda biyar din dayasa yo sanan yabata ruwan sanyi ba sosai ba tasha tai gyatsa da karfi dayasa yatabe fuska yana kallonta yace "yanyanyaa, don't do that again" gyadamai kai tayi hankalinta yakoma kan yan littatafai data gani kan saman motan, da sauri tamika hannu zata dauka kafin ta dauka ya dauke yace "stop is not mine na Ammi ne" ahankali tana kallon fuskarshi tace "Am....mi?" gyadamata kai yayi yace "yes Ammi Saheeba" saita shiru ta tsaya kallonshi, murya chan kasa yace "now listen kinsan me yasa nakawo kinsan nabaki kayan dadi"? Yay maganan da turenci dan turenci kadai ya lura tanaji inya mata hausa bata ganewa, turencin ma yawanci bata cikamai reply ba, badaita wani maganan kirki dan baitabajin tamai full sentence da turenci ba, ahankali yace "you see am a very busy person, I work in this orphanage, and I am a Dr, bakoda yaushe zaki dinga ganina ba, kinsan menene banso inhar kinayi zanyi fushi dake?" da sauri ta girgiza mai kai yace "banso kina kuka, kobaki ganni ba karki kara kuka do you know why? Because am going to make you a promise now" yay dan shiru yana kallonta ganin gabaki daya ta natsu shi take kallo yace "duk ranan duniya zaki ganni in sha Allah, zanzo naduba ki dan nine Dr ki, but ba lallai ki ganni dawuri ba sabida ina aiki dayawa, bawai dan baki ganni ba kiyita kuka, no banso kina kuka sabida in kina kuka bazaki warke ba, kidena kuka, be a good girl kome kikeso za'amiki, kidinga shan maganin ki in anbaki kinji" gyadamai kai tayi yay murmushi yace "muje nabaki wasu magani saikiyi bacci saikuma gobe u will see me okay, zan sayo miki ribbon and other hair stuff kidinga kama gashin nan" gyadamai kai tayi yabude kofa yafito yazaga yabude mata side dinta tafito ahankali rikeda Teddy dinta yamaida kofan yarufe sanan yamaida ita dakinta, wasu magani yabata sanan yasa ta kwanta, kwanciya tayi rikeda Teddy tana kallonshi shima yana kallonta kaman wayanda fuskokinsu ke magana da juna harta fara lumlumshe ido, saida bacci ya Kwasheta sanan yatashi bargo yaja yarufa mata sanan yatofa mata addu'an bacci yajuya yafita daga dakin, Dr Kemi yama sallama yawuce yatafi, koda ya isa gida wuraren 12, kulle kofa yay yay upstairs, Ilham yasamu tai bacci abinta bayi yashiga yay wanka yafito saida yay sha'fa'i da wuturi sanan yazo ya kwanta sai bacci.

*******





Da asuba yatashi as usual yatafi masallaci, itama yana fita ta shiga bayi dan maganan Arham ne aranta dayace mata ta tabbatar yakaita gida, salla tayi bayan tafito sanan tai kwalliya cikin doguwan riga baki mai kyau.
Wuraren 7 tafito jin muryan Ammi akasa, ahankali take sauka daga stairs daidai Waleed shima ya shigo gidan, a stairs suka hadu, murya chan ciki tace "good morning baby" "morning" ya amsata yay gaba saikuma ya tsaya yace "kinyi arranging kayan ki ko am dropping you off at home kafin na wuce aiki" gyadamai kai tayi tace "to yallabai bari na gaida Ammi nadawo nayi" gyadamata kai yayi yawuce itakuma ta sauka, a kitchen tasami Ammi dayan aikinta suna breakfast, har kasa ta tsugunna ta gaitada, dda murmushi Ammi tace "Khadija harkin tashi, to barkanmu da asuba Mike tsaye kidena tsugunnawa kina gaidani dan Allah" tashi tayi ahankali tace "Ammi bari nai breakfast din kije kihuta" da sauri Ammi tace "kul, matar d'ana bata wahala, wuce kikoma wajen mijinki ki taimakamai ya shirya aiki, saiku sauko kuyi breakfast kan kuwuce, wuce wuce" Ammi tai maganan tana cigaba da aikinta wucewa tayi tafice tanajin dadi inhar haka Ammi take ai tafita masifan ta ko ajikinta, duk masifar matarnan jibi yanda takeji da ita, sama ta koma Waleed na bayi hada kayanta tayi tsaf sanan tai kwanciyan ta kan gado tadau wayanta ta shiga message ta turama Arham sako.

" _barka da asuba mijin Khadija, dafatan katashi lpy_ "
Kaman wayan na hannunshi da sakon yashiga yamata reply.

_"hey lawyer, couldn't sleep wlh, kin hana wanan fine Hausa Fulanin yaron bacci, wai me kikamin ne_?

Dan dariya tayi tashiga typamai sako

" _nidai karka manta da alkawarin dakamin, kace nakoma gida yanzu kuma zan koma gidan, Waleed zai ijiyeni kafin yatafi aiki_"

_"you will definitely see me, worry not"_

Murmushi tayi zata sakemai reply taji muryan Waleed akanta. "who is making you smile like that"? Awani irin birkice tadago kai ta kalli saman kanta taga bashi akanta yanama gaban wardrobe din dakin yana kokarin ciro kaya, juyowa yayi rikeda hanger da suit kejiki ya kalleta saikuma yay murmushi yace "I guess is that your friend ko, yana sunanta" yay shiru kaman mai tunani da sauri tace "Salima, eh Salima ce tamace na gaisheka" murmushi yayi baice mata komiba ya shiga shiryawa idanunta akanshi kaman zata cinyeshi, tsaf ya shirya sanan suka sauka kasa breakfast sukayi mairai da lpy Ammi tasa aka sauko musu da akwatinan su aka loda a mota sanan tarakasu har wajen mota suka tafi.


Acikin gidansu Waleed yay parking, suka fito akwatin su yaja musu Ilham biyedashi sukai cikin gidan, ga mamakinta taga ko'ina agyare tsaf yana kamshi ba kura hakan yasa tace "naga dakin ba datti" tabe baki yayi yahau stairs yace "Ammi ta aika aka gyara ko'ina" murmushi tayi dan dama tanata tunanin aikin gyaran gidan dazata yi inta dawo har dakinta ya shiga ya ijiye mata akwatin ta sanan yawuce nashi dakin ya ijiye nashi bude akwatin yayi yaciro wandon ranan nan dayake jikinshi daya shiga rafin nan bayan an jefo coffin ciki, zura hannunshi yayi acikin aljihun wandon nan exactly irin dan kunnen Widad yafito, faduwa gabanshi yayi yace "so is true, this girl is in danger, serious danger, someone is trying to kill her I need to protect her" maida dan kunnen yayi yasa a aljihun wandon jikinshi sanan yafito dan dayan dan kunnen na office dinshi a orphanage, sallama yama Ilham yawjce compound ya shiga mota gateman yabudemai Gate yawuce yabar gidan.



A parking lot din gidan marayun yayi parking yabude motan ahankali yafito, as usual Arham yafito daga office dinshi yana sanyeda suit da pad a hannunshi yasauka daga matattakalan yataho yace "welcome boss" hararanshi Waleed yayi yace "yau yan mutuncin na kusa, tell me wat we've got yau?" shiga to do list dinshi Arham yayi yace "the first thing dakace zakayi bayan kadawo daga excursion is meeting da Nora, by 9, already ma he's around, yana jiranka, sai the second thing is meeting da staff dakai shifting, sai na uku, clinic round, hostels round dats all" gyadamai kai Waleed yayi daidai yabude kofar office dinshi ya shiga Arham biyeda shi, jacket dinshi yacire yay hanging a mahanga sanan yazauna akan kujera, yadaga hannunshi ya kalli agogon rolex dake daure a wrist dinshi yaga 1min after 9 hakan yasa, yace "kira Nora din" fita Arham yayi daga office din baiwani jimaba ya shigo tareda wani guy da zaiyi 25yrs, maraya ne tun 14yrs aka kawoshi wajen Waleed, yacigaba da rayuwa gidan marayun harya gama secondary school, Waleed yatambaye shi yanason yacigaba dan wasu basuso yace ceh yasashi a University, yanzu haka yana final year Waleed ke biyamai everything, daman normally insun gama University in aiki zasuyi sun samu Waleed zai barsu sune suyi wasu kuma suna nunamai sunfiso suyi aiki gidan marayun dan sunyi rayuwan maraita suma sunaso su taimakama wasu marayun, haka zasu fara aikin kuma duk watan duniya saiya biyasu albashi mai kyau, shigowa cikin office din yaron yayi cikeda murmushi Waleed yace "Nora" ya mikamai hannu zagawa Nora yayi harta gaban inda Waleed din ke zaune ya tsugunna har kasa yace "ina kwana Mai gida" ko kadan Waleed baijin dadin abinda bama Nora kadai ba yawancin yaran gidan marayun suke hakan yasa yace "stand up Nora" tashi Nora yayi ahankali Waleed yace "nahanaka bakaji kadena tsugunnawa in zaka gaidani please now sit down let's talk" zama yayi kaman yanda Waleed din ya umurce shi shima Arham ya zauna a kujeran gefen Nora, dan nisawa Nora yayi ya saukar da kanshi kasa sanan yafara magana.
"banda uwa, banda uba, banda yan uba banda kowa, kai kadai gareni, kaine gatana kaine kuma uban gidana" yay dan shiru ya nisa kaman abinda yakeso yafadi namai nauyi sanan yace "daman maganan danike so nafada maka shine aure nakeso maigida" daga Waleed har Arham tsayawa duk sukayi suna kallonshi, Arham ne ya katse shirun yace "me kake cewane Nora, wani irin aure kakeso bayan baka karasa makaranta ba sauranka shekara daya, final year fa kake yanzu, wani irin zance ne wan......" hannu Waleed yadagama Arham alamun yay shiru hakan yasa Arham yay shiru, Waleed ya kalli Nora dahar lokacin kanshi akasa yakasa dagowa ya kallesu, anatse yace "aure kakeso Nura?" gyadamai kai Nora yayi yace "eh, aure nakeso" shiru Waleed yasake yi yace "kanada wacce kakeso? Wacece wacce kakeson ka auran?" kanshi akasa yace "inada wacce nakeso amman bantaba mata magana ba, tana daya daga cikin dalibai na anan islamiyya classes" dan ajiyan zuciya Waleed yasauke yadanyi murmushi yace "wakake so Nura?" wata kunyace yaji yakamashi saikuma yadaure yace "Shafa'atu Auwal" yana fadin sunanta Waleed yaganeta dan yasan yaran gidan marayun, yarinyar nakashahshiya ce, tanada shanyayyen hannu guda, 18yrs, sune yan SS3 a makaranta, yarinyar akwai kokari both boko da islamiyya" dan dariya Waleed yayi saikuma yace "tashi katafi, zanga Iyami, zansa akiramin Shafa'atu, inhar tai na'am tace eh tana sonka then we have a wedding to plan in this orphanage" ya karashe maganan yana dariya sosai, kasa tashi Nura yayi cikeda kunya Waleed yace "ko saina daura auren yanzu ne zaka bar office din" akunyace yatashi yafita harda dan gudunshi, Arham yatabe baki yace "ustazu da jaraba" kyalkyacewa da dariya Waleed yayi yace "hey common blood, he's a grown-up man mana, Nura nada natsuwa ga ilimi, so u trust the boy, fatana Allah sa yarinyar tasoshi itama" sake tabe baki Arham yayi yatashi yace "bari nakoma office dina" da sauri Waleed yace "no karka tafi yanzu dawo kazauna akwai maganan dazan makane, I need your advice" ji Arham yayi ranshi yabaci kaman zaiyi kuka yace "let's talk later please blood akwai abinda zanyi is very important, Mama tasani, ina zuwa" yafita saga office din da sauri batare daya jira me Waleed zai karacewa ba, sanin bazai fito yanzu ba yasa direct yay wajen motarshi shiga yayi yaja motar yabar gidan marayun yana zuba wani mahaukacin gudu.



Akofar gidan Waleed ya danna horn, Ilham najin horn ta sauka daga kan gado da gudu ta leka window, gateman dinsu ne yafita ya leka yana ganin Arham ne yadawo ciki dagudu yabude gatedin Arham ya shigo, parking yayi yafito ya gaisada gateman din yabashi kudi sanan yay cikin gida, bude kofar falo yayi ya shiga da gudu Ilham ta shiga saukowa daga stairs tana. "oyoyo, oyoyo, oyoyo Kafi Zabo na" dawani irin gudu tai tsalle ya chapketa suka shiga kissing juna yana shafata kafin su zube akasa suna yan shafe shafe, saikuma yadagata ta hanyar daukanta chak yace "am going to fuck you akan gadon mijinki let's go" yahau stairs yakarasa har gaban dakin Waleed yabude kofan, kamshin Waleed ne ya Hugo hancin su Arham ya yatsine fuska ya shige da ita ya maida kofan ya rufe sanan ya jefata kan gadon ya tsaya yatube kaya yayar yace "I miss you gurl" yawani fada gadon kanta sukahau iskancin su suna moaning.
[12/10, 10:19] Aishat Muhammad: 💫 _TWO DIFFERENT WORLD_ 💫





✍️ M SHAKUR





2️⃣4️⃣




Saida yayi yanda yakeso da ita akan gadon Waleed yabata zanin da fluid sai wuraren 11 yadagata shima sabida kiranshi awaya dayaji anata yi kuma yasan ba kowa bane illa Waleed, sauka yayi daga kan gadon yace "lemme shower Lawyer nasan Waleed ke kirana" gyadamai kai tayi tana daga kwancen tana kara sauke ijiyan zuciya, wanka yayi a hadadden bayin Waleed yanabin ko'ina da kallo komi kar kar sanan yafito daure da towel dinshi, kayanshi yadauka ya mayar yana kallonta ganin ko motsi bata iyawa, gira daya yadaga mata yace "ya akayi you need more"? Lashe lips dinta tayi tadan tashi zaune ta jingina da bango tace "kawai nagaji ne yaushe zakai resigning daga gidan marayun nan eh? I will find a job for you I promise, kuma zan dinga baka salary, nawa Waleed ke biyana every month as salary"? Batare daya kalleta ba yana kokarin saka links din kayanshi yace "500k" "wow 500k" dagokanshi yayi ya kalleta yace "is too small ko, kowani watan duniya gwamnati nabama gidan marayun tallafin kudi, dudda nasan Waleed baya jiransu da kudin kampanin babanshi dakuma gadonshi yake running komi, yakamata idan gwamnati takawo tallafin saiya dinga bani kaso mai kyau koda 2min ne duk wata" da sauri tace "let's be Frank, 500k is a very good amount trust me Waleed kawai kyautansu yakema wani aikine zaka samu da zasuna biyanka 500k duk wata ko as an engineer dakake adai Nigeria nan babu saidai in a abroad" shiru yayi yana kallonta sai kawai ya kada kai yace "you will not understand, am his partner, I run the place kaman yanda shima yakeyi namafishi aiki tunda dai shi kike supporting is fine" da sauri yace "wlh bashi nike supporting ba" "bye" yamata yana bude kofa yafita daga dakin ya sauka kasa yabude kofa yafito daidai direba na bude gate wani irin wawan faduwa gabanshi yayi amman yadake yacigaba da tafiya yakasa dagokai ya kalli motar da shigo, hayaniya da surutun mata dayaji yasa yadago kanshi, wasu manyan matane guda biyu da kananun yara a hannunshi mataye suna bala'in kama da Ilham kaman yayyinta binshi sukai da kallo baice musu kala ba yabude mota ya shiga sukuma sukai ciki.


Suna bude kofa suka shiga falon suke kwala mata kira. "Ilham, Ilham" da sauri Ilham tashiga saukowa daga stairs da hijabi ajikinta har kasa ciki tana daure da zani tana washe baki. "oyoyo Anty Hassu da Anty Husai" takarasa tadau yaransu da gudu tace "ke Aiman da Ameera ba magana kuna wani shan alawa" batare da Anty Hussaina dasuke cema Hasai tazauna ba babu alamun wasa akan fuskarta tace "waye wanan daya fito daga flat dinki yanzun nan? Naga ba Waleed mijinki bane wayeshi" ijiye yaran tayi tadago ta kallesu ganin duksun tsareta da idanu yasa tace "Arham nefa Anty, best friend din Waleed, ya aikoshi nabashi wani kati ne dazai kaima chan orphanage, inama bacci nima yay knocking banmaji ba saida Waleed yakirani wai ya turo nabada sako nafito nabude kofa, shine fa nabashi yatafi" atare sukace ayyo kafin Anty Hussaina tace "amman baida mutunci ya kare mana kallo tsaf sanan ya zubar kaman yaga kashi bako gaisuwa, kinga kawo mana ruwa musha, ya honeymoon a Yankari" hanyar kitchen tayi gabanta nafaduwa.





Nafaduwa har lokacin ganin tawuce da kyar, drinks takawo musu da ruwa sanan tai sama tace "bari na watsa ruwa sai nazo namuku girki" sama tayi tana zuwa dakin Waleed ta shiga direct ta yaye zanin gadonshi tasaka wani sabo ta shiga bayinshi ta jefa zanin a washing machine ta feshe dakin da turare sanan tafita ta shiga dakinta wanka tayi ta shirya cikin wasu kananun kaya sanan tafito ta shiga kitchen ta daura musu girki suna hira.



Wuraren 12 ya shigo orphanage din yayi parking motarshi daidai Waleed nafitowa daga office dinshi tareda Iyami, mai kula da girl section da yara ke kira da Mama Iyami, bude motar Arham yayi yafito Waleed ya daukekai kaman baiganshi ba dan ranshi yadan baci tayaya za'ayi yafita batare dayasanar dashiba bayan sunada uban aiki aka saidai kawai ya nemishi yarasa daga cemai dayayi bari yaje office dinshi yana Mama abu yadawo, shikenan saiya fice, girl section suka wuce shida Iyami, gate dinsu tabude yana biyeda ita abaya yara mata ne manya da kanana wasu na wasa wasu na wanki different activities all the girls looks happy and so undisturbed, stiars sukayi shida Mama Iyami sukai sama suka shiga room one, bunk bunk din gadaje yagani dasuka sami matsala tace "to kaga wayanda nagayamaka da sai an gyara yanzu haka nahana ai amfani dasu harsai an gyara" gyada mata kai yayi yace "zan aiko azo a fita dasu za'a saka sababbi yanzu dai kima Shafa'atu magana kome tace saiki fadi mini" gyadamai kai tayi suka fito suna sauka kasa har gate tarakashi yawuce yafita sanan takoma ciki, office dinshi yakoma yana shiga Arham nabude kofa ya shigo, dan juyowa yayi ya kalleshi saikuma yakoma kan kujera shi ya zauna batare daya nunamai wani abuba yace "ya akayi Mr P.A" yanda yake maganana shi adole fushi yake yasa Arham yay dariya yace "common baka iya fushi ba baima maka kyau shatwababben yaron Ammi, am sorry wlh Mama takira ni guess what?" ahankali Waleed yace "what?" dan dariya Arham yayi sanna ya nuna kanshi yace "waini Mama ke cema na auri wanan yarinyar yar kauyen nan niyama sunanta? Mtswwwww wlh nama manta, but just imagine wai nine zan aureta" tsareshi da ido Waleed yayi yace "to me aciki danka aureta I did see anything" dukan table din Arham yayi yace "na farko bazawara ce tafa taba aure a kauyen su, that aside gata yar kauye, kauyen ma kauyen kayayau, how can someone like me get married to yar kauye haba now" girgiza mai kai Waleed yayi yace "bahaka bane u are getting it all wrong Arham, yarinyar nan yar uwarka ce, idan ma aureta still kanka kataimaka, ko anje an dawo she will still be called your cousin, and kanacewa yar kauye ne, once you brush dat girl kanata kulawa ko shekara baza a dauka ba zata kile tadawo kaman kowa, your Mom likes her she spoke to me about it, kodakai bakaso do it for the sake of your Mom kaman yanda nima nayi" "bura'uba Allah ya kyauta, am not like you Waleed bazan taba iya auren abinda banso ba, ni inaso na auri mace yar gayu yarinya mai ilimi da aji kaman Ilham dinka" yay maganan yana kallon kwayan idon Waleed kaman yanda Waleed ke kallonshi Waleed yace "kaikuma abinda kakeso kenan?" gyadamai kai Arham yayi, dan tabe baki Waleed yayi saikawai ya girgixa kai yace "kawai kai addu'a Allah ya zaba maka mata tagari , but gaskiya you are due for marriage ka isa aure but ka kiyi" dan dariya Arham yayi

Please Login or Register in order to submit comment