Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
/>
babu

wanda

ya

kai

mahaifinsa

kuɗi.

Dan

mahaifinsa

babban

ɗan

kasuwa

ne,

wanda

yake

da

kamfanunuwa
masa masu

zaman

kansu.
Shi

Adam photographer ne,

yana

aiki

tare

da

wani
kanfanin magazine,

ita kuma

Ivana

musician ce,

tana

koyar

da

kiɗan

guitar

a
Repton school Dubai.
Sannan

tana

aikin

kiɗa

a

waƙoƙi

idan

har

an

buƙata, duk

cikinsu

shi

Arman

ɗin

ne

ba

shi

da

aikin

yi,

ba

wai

dan

ba'a

naima

masa

a

gidansu

ba.

Sai

dan

shi

a

rayuwarsa

ya

tsani

duk

wata

harka

da

ta

shafi

kasuwanci.
Duk

da

ya

taso

a

gidan

da

ake

kasuwanci, kuma

hakan

ya

samu

asali

ne

daga
nakasar

gani

da

yake

fama

da

ita

tun

lokacin

yarinta.

Tun

a

tasowarsa
kawunsa,

yayan

mahaifinsa

ya

saka

masa ƙin

harkar

kasuwanci,

dan

a

ko

da

yaushe

abin

da

yake

faɗa

masashi

ne.
“Harkar

jagorancin

babban

kamfani kamar
Alhadi Group of Companies
ba na

makafi

ba

ne”
Ya

sha

faɗa
masa hakan

tun

ba

shi

da

wayo

har
ya taso

ya

yi

wayo,

tun

ba

ya

gane abin

da

kalaman

ke

nufi

har

ya

zo

ya

gane

abin

da

kalaman

ke

nufi.

Sannan

tsangwamar da

ake

yi

wa

mahaifiyarsa

a

halinsu

ya

ƙara

cusa

masa

ƙiyayyar

kasancewa

ɗaya

daga cikin

ahalin
Alhadi a ransa.
Kuma

suna
nunawa

mahaifiyarsu

wariyar

launin

fata

saboda

ita

'yar

Pakistan

ce,

su

kuma

ahalin

mahaifinsa

larabawan

Qatar

ne.

Shi

da

ƙanwarsa

Gulzar

kaɗai

iyayensu

suka

haifa,

kuma

bayan

shi

babu

wani

wanda

zai

iya

gadon

kasuwancin

mahaifinsa

sai

Faisal!.

Ɗan

yayan

mahaifinsa

da

shi

ma

ya

bada

tasa

gudummawar

wurin

cusa

ƙiyayyar

son

karɓar

jagorancin
Majmu'at Shirkat Alhadi (Alhadi Group of Companies).
Zama

shugaban Alhadi Group of Companies
shi

ne

babban

burin

Iƙbal,

wato

mahaifin

Arman.

Kuma

saboda

yana

yawan

takura

masa

a

kan

batun

kasuwancin

yasa

suka

fara

raba

gari.

Dan

a

yanzu

Arman

ba

ya

jin

yana

da

maƙiyi

sama

da

kujerar

jagorancin

gammayar

kamfanunuwan Alhadi.
Alaƙarsu

da

su

Adam ta

samo

asali

ne

tun

daga

makaranta,
abin

da

ya sa

tafiyarsa

da

su

ta

yi

nisa

shi
ne

su

ba

su

tsangwamarsa

dan

yana

da

ƙarancin lafiyar

ido.

Kuma

sam

ba

sa
ɗaukan cewa
bai kai

ba,

dan

yana

saka

glasses

ɗin

da

za

su

taimaka

masa

wajen

gani,

saɓanin

yanda

ya

taso

ana

nuna

masa

cewar tun

da

ba

ya

gani

shi

makaho

ne.
“Na

ga

kamar

sauran
awa

ɗaya

a

fara

wansa

fa!”
Adam

da

ya

ci

gaba

da

karanta takardar sanarwar
ya

faɗa,

sai

duk

su

ukun

suka
dabi
juna,
kamar wanda

suka

haɗa

baki,

haka

kowa

ya

finciki

jakarsa

suka

ruga

da

gudu

zuwa

waje,

Ivana

na

faɗin.
“Gara

mu

yi

sauri kafin
tikitin

ya

ƙare!”
Ai

a

ɗari

suka

shige

motar

Armaan

ƙirar
Ferrari venon, Adam

ya

figi

motar

zuwa

Coca-cola

Arena, kamar

yanda suka

yi

zato

ticket ɗin

ya

kusa

ƙarewa.

Dan

duk

da

haka

sai

da

suka
bi
layin siyan
tikitin.

Yayin

da

suke

bin

layin

siyan

tikitin,

Adam ya

shiga

bawa

Adam
labarin film

ɗib

da

ya

kala

jiya.

Shi

kuma

Arman

sai

kwasar

dariya

yake,

kamar

daga

sama

ya

ji

an kira

shi

da

sunan

da

ya

fi

masa

na

mutuwa

ɗaci

a

kunne.
“Marhaba

makaho!

(Hello

makaho)”
Idonsa

ya

rintse,

dan

ko

ba'a

faɗa

ba
ya

san

wa

ya

mallaki

muryar, dan

haka

ya

buɗe

idonsa

yana

gyara

glasses ɗinsa, wanna

ita

ce

ɗabi'ar da

ya

fi

yawan

yi,

ba

ya
haura minti

goma

ba

tare

da

ya

gyara

zamansa

glasses ɗinsa

ba,

ko

da

ko bai

zame

ba.
Ya juyo
yana

kallon

Faisal

tare

da

wata

budurwa

tsaye, dariyar

da

ya

ga

Faisal

ɗin

na

yi

ita

ta

fi

baƙanta

masa

rai.
“Ashe
kuma

makafi

ana

ganinku

a

wurare

irin

wannan?...

Na

ɗauka

makafi ba

sa

zuwa

kallon

live

performance!”
Ya

ƙarashe

yana

sheƙewa

da

dariya,

budurwa

dake

tare

da

shi

tana

taya

shi.

“Ka

ga

malam!

Babu

wada

ya

buƙaci

jin

ra'ayinka

a

nan, dan

haka

bama son

tada
zaune tsaye.”
Ivana

ta

dakatar

da

shi,
dan ko

kaɗan

Arman

ba

ya

iya

tanka

masa

ko

ƙanwarsa

Sakina

idan

suna

aibanta

shi,

idan

suka

taɓa

Gulzar

ko

mahaifiyarsu

ne

dai

ba

ya

shiru.
“Yi

haƙuri

malama,

ba

da

ke

muke

ba,

da

wannan

makahon

muke...”
Ya

yi
fasali yana

yin
taku uku
zuwa gaban

Arman,

sannan

ya

yi

kamar

zai

rungume

shi, ya

kai

bakinsa

saitin

kunnensa

yana

murmushi,

sannan

ya

furta.
“Jin

daɗi

da

sharholiya

irin

wannan

ba

ta

kamaceka

ba,

ka

fi

dacewa

da

yin

bara

a

gefen

hanya!”
Ya

ja

baya

yana

dariya,

Ivana ta

riƙi

kwalar

rigarsa

a

fusace

za

ta

mayar

masa

da

martani,

Armaan

ya

jata

baya

yana

girgiza

mata

kai.

Haka

Faisal

da

budurwasa

suka

wuce

suka

barsu

a

wurin

suna

dariya.
“Da

ka

bari

na

mayar

masa

da

martanin da

zai

hana
shi ba

ci

daren

yau.

Amma

ka hana”
Arman

ya

girgiza

mata

kai.
“Maganganu

irin

wannan

na

saba

jinsu

tun tasowata, ba

shi

ne
mutum

na

farko

da

ya fara

faɗin

hakan

ba,

dan

haka

ki

share

kawai”
Ya

ƙarshe yana

ɗauke

kai, cike

da

damuwa

Ivana

ta

kalli

Adam
da

bai

ce

komai

ba,

dan

ba

zai

ce

ɗin

ba,

tsoro

ba

zai

bari

yace

komai

ba,

ko

shi

ya

je

ya

takalo

faɗa

Ivana

da

Arman

ne

ke

tare

masa,

amma

ba

ya

iya

taɓuka

komai.
*House No 27, Street 45, Mirdif, Dubai.*
Motar Armaan ta faka a gaban ƙaramin gidan da bai cika girma ba, amma duk da haka ko daga waje ma yana da kyau. Ivana dake gidan baya na motar ta buɗe ta fita, sannan ta goya jakar guitar ɗinta a baya, ta rufe motar tana kalon Adam da Arman dake gidan gaba.
“Me kuka shirya mana zuwa gobe?”
Arman da Adam suka dubi juna, sannan Adam ya sake subanta yana girgiza kai.
“Babu wani abu, sai dai idan mun haɗu zuwa goben”
Ta ɗaga hannunta suka yi

fits

bump
, s
annan ta ɗaga musu hannu ta nufi gidansu. Ƙofar shiga gidan ta buɗe, ta shiga, sannan ta rufe ƙofar tana cire takalman dake ƙafarta, ta saka wasu dake aje a bakin ƙofar, sannan ta nufi falon gidan dake a farkon gidan.
“Assalamu alaiki ya Yumma!”
Ta yi wa mahaifiyarta dake zaune a falo tanq cin fruit sallama, fuskarta ɗauke da murmushi, ita ma tsohuwar matar na ganinta ta fara murmushi, Ivana ta risina ta sumbaci kan mahaifiyarta, sannan ta zauna kusa da ita tana cire jakar guitar ɗin dake bayanta, tare da ajeta a gefe, ta gyara gashin kanta tana faɗin.
“Shu yalli ɗabaktil yaum ya Yumma”
(Yumma yau me kika dafa?)
Mahaifiyar Ivana me suna Khadija, wadda Ivana da yayarta Hala ke kiranta da Yumma tace.
“Shish taouk”
“Ba na jin yunwa sosai, dan mun tsaya a Al Fayrooz lounge mun ci abinci tare da su Arman, dan haka ki zuba min kaɗan”
“To”
Cewar Yumma, sannan ta miƙe ta nufi kitchen ɗinsu dake haɗe da falon, dan wata gajerar katanga ce kawai ta raba kitchen ɗin da falon, komai dake cikin falon ba shi da tsada, kuma kayane irin na da, dan a cikin gidan aka haifi Ivana da yayarta Hala, wadda a halin yazu ta yi aure, har da yaronta guda ɗaya.
Mahaifinsu ya rasu tun da ƙarancin shekarunsu, hakan ya sa suka taso ba su san shi ba sai Yumma, suna da rufin asiri dai-dai gwargwado, kuma ba su ɗauki rayuwa da zafi ba.
Ivana ta miƙa hannu ta ɗauki apple ɗin dake cikin wani bowl a kan center table, tana shirin fara cin apple ɗin idonta ya kai kan wata magazine dake aje a kan center table ɗin. Sai ta aje apple ɗin ta ɗauki magazine ɗin da hannunta na dama, yayin da take saƙala gashinta a bayan kunnenta da hanunta na hagu.
Ba komai ya ja hankalinta zuwa kan magazine ɗin ba face hoton dake jikin bangon magazine ɗin. Gani take kamar ta san mutumin cikin hoton, shiru ta ɗan yi tana son tuno inda ta taɓa ganin mutumin. Fuskarsa a yammacin yau ta da ta ganshi ta haska a cikin kanta. Ƙwarai kuwa, shi ne mutumin da ta haɗu da shi a Cavo Espresso Bar, sai ta shiga karanta bangon magazine ɗin. 'Business week' shi ne babban maudu'in abin da magazine ɗin ta ƙunsa.
Sai ta zarce zuwa kan sunansa dake gefe guda, Sayyid UWAIS FAZIL... Ta sake kallon fuskarsa tana furta sunan a kan leɓenta.
“UWAIS!”
Ta furta sunan ba tare da ta ji komai a ranta ba, saboda ɗan adam ba shi da ikon hango abin da ke tunkararsa a gaba, ba shi da masaniyar abubuwan da za su faru da shi, sai na wanda suka riga suka faru da shi.
“Ki ci Shish taouk ɗinki”
Yumma ta faɗa tana aje mata Shish taouk da ta zuba a cikin plate, Ivana ta aje magazine ɗin tana murmushi, sannan ta kalli Yumma tana ɗaukan plate ɗin, ta soma cin abincin tana bata labarin yadda live performance ɗin da suka je suka kalla yau ya kasance.
Bayan ta gama cin abinci ta nufi upstairs, dan gaba ɗaya ta gaji bacci take ji, ƙofar ƙaramin ɗakinta ta buɗe, ta shiga ciki tana kallonsa kamar baƙonta. Ɗakin sam ba shi da girma, amma ya ɗauki duka kayanta da take ajewa a ɗakin, akwai gadonta ɗan siriri na kwanciyar mutum ɗaya.
Wanda ke ɗauke da baby pink duvet, sannan akwai pillows manya da ƙanana, sannan akwai wardrobe da ba ta cika faɗi ba, akwai kuma desk ɗinta, sannan dressing mirror. Mafiya yawan abubuwan dake ɗakin pink cokor ne, hatta da stikern dake jikin bango pink ne.
Miƙa ta yi tana rataya jakar guitar ɗinta a sama, inda ta saba ajeta, sannan ta nufi bathroom, ta ɗauro alwala ta dawo ɗakin, wardrobe ɗinta ta buɗe, ta ɗauki mayafi a ciki, ta yafa a kanta, sannan ta tada sallah a kan center carpet. Sai da ta gabatar da sallahr isha, sannan ta yi wanka ta sauya kaya zuwa night wear.
Tana hamma ta bi lafiyar gado ta kwanta, tana rayawa ranta cewa me ake da rayuwar da babu gadon bacci, ita a duniyarta babu abin da ya fi birgeta sama da lallausan gado, dan ko a kan sofa ba ta iya bacci.
_________________
_
Ehem! Ehem! Ehem!_
_Salmanians! Ga wata sabuwar tafiya! Me ɗauke da abubuwan ban al'ajabi._
_Tafiyar ba me sauƙi ba ce kamar yanda za ku ɗauka!. Dan haka sai ku shirya da kyau._
_JUYIN KWAƊO zai zo a Book 1 and 2. Book 1 shi ne free, book 2 ne zai kasance paid a kan ₦400_

_Kuma za ku iya samunsa a ArewaBooks, domin akwai complete book 1 a can_
_Sai ku shirya, ku gyara zama, domin jin yanda rayuwa za ta yi juyi da waɗannan abokai uku, kuma juyin ma irin na kwaɗo, daga ruwa zuwa ruwan zafi._
#Bahaɗejia
#Candy
#SalmaAhmadIsah
#JuyinKwaɗo
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
.
🪄
...JUYIN

KWAƊO...
🪄
©️Salma Ahmad Isah
SalmaAhmadIsah
@ArewaBooks
SalmaAhmadIsah

@Wattpad
Page-2
*House No. 106, Street 14, Jumeirah Bay Island, Abu Dabhi, Dubai.*
Gidan na

ɗaya
daga

cikin

manya

manyan

gidajen dake

hamshaƙiyar

unguwar ta Jumeirah.

Dan

ko

a

yanayin gininsa

za
ka san

an
kashe

kuɗi,
ballantana ace ka samu
damar

kutsa

kai

ciki.

Motar

Armaan

da

ta

ɗauko

hanya

tun

daga

unguwarsu
Adam da
ya

aje a gida
ta

faka

a

gaban
gidan.
Ya

kashe

motar,

sanna

ya

cire

seat

belt

ya

fito

yana

jan

jakarsa

dake a wurin me

zaman

banza, ya

goya

jakar

a

bayansa,

sannan ya

juya

ya

fuskanci

hamshaƙin

gidan.

Glasses

ɗinsa

ya

gyarawa zama ta hanyar saka ɗan yatsansa manuniya ya tura bridge ɗin glasses ɗin,

sannan

ya

nufi

kyakkyawar

ƙaramar

ƙofar

shiga

gidan.

Dan

gidan

ba

shi

da

wani compound, wanna

ƙofar

ita

ce

da

ka

buɗeta

za

ta

sadaka

da

gidan, hatta

da

garejin

aje

motocinsu

na

daga

gefen

ƙofar

shiga

gidan.
Hannunsa

ya

kai

kan

inda

madannan

sirrin

buɗe

ƙofar

gidan suke

manne

a

jikin

ƙofar, daga

gefe

kuma

door bell ne,

wanda

aka

yi

shi

domin
baƙi,

dan
idan har

ɗan

gidan

ne

babu

buƙatar
ya

danna

door

bell,

tun

da

duk

sun

san

kalaman

sirrin

da

suke

buɗe

ƙofar.

Lambobin

ya

saka,

nan
take

ƙofar

ta

buɗe,

ya

shiga

yana

kallon

masu

aikin

gidan

dake

kaikawo,

sanye

cikin

uniform iri

ɗaya.
“Haidar!”
Ya

yafito

ɗaya

daga

cikin

masu
aikin, Haidar

ɗin
ya

nufo

shi

yana

amsa

masa

cike

da

ladabi,

Arman

ya

miƙa

masa

mukullin motarsa,

sannan yace.
“Motata

tana

waje,

ka

saka

min ita

a

gareji,
idan ka saka key

Chapter 2 of 13