Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
da neman su    Tunda antabbatar da duk yaran da suka d'auka yankasu akeyi     Wata juwace tad'auki Anas yayi baya luuuuuuuuu..................... ✍🏻✍🏻✍🏻 Keep waiting my fan's🤔🤔🤗🤗🤗 Hallmarth 💕💖💕 [04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 👑👑👑👑👑👑👑👑👑 🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃 *DASHEN ALLAH* *WRITING ASSOCIATION* *'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔* _Story and written by_ *SADIYA •A• UMAR* *{UMMUH FATEEMAH*} 🅿---5⃣3⃣&5⃣4⃣ ...............luuuu yay yafad'i 'kasa sumamme mutanen gurin da kuma d'an sandan ne suka taimaka aka saka masa ruwa yafarfad'o bayan sun yayyafa masa    Sosai Anas yaji wannan batun danji yay kamar yagama samun farin ciki dajin dad'i kenan arayuwarsa taduniya dan yana matu'kar san Hapsatu amman kuma yakasa fad'a mata sbd gudun karya ja mata masifa     Sai yau yake daya sanin dabai auretaba yabar garin da itaba, dayanzu tana tare dashi Hakadai akai ta ban baki anata yi musu jaje, su Mm Balaraba kuwa kamar mutuniyar kirki harda kukan munafurci itada Fauziyya     Alhaji kuwa jiyay kamar ancire masa wata laka daga jikinsa, duk jiyay yarasa duk wata nutsuwar sa da kwanciyar hankalin sa     Balaraba kam da Fauziyya ji sukai wannan labarin yafimusu ko wane albishir dad'i dan ji suke kamar yau sallah, sai juyi suke suna shewa abunsu, kamar ba gobe Wasa² saida aka had'awa kawu Anas da addu'oin samun nutsuwa sannan yadawo hayyacinsa     Sosai yarame yayi ba'ki gaba d'aya yacanja kamar ba kawu Anas d'an gayu da kwalliyaba Abu kamar wasa bikin Fauziyya sai 'kara sowa yake inda Jazuli babu alamar lpy atare dashi sam kullum haukar tasa cigaba take, daga ''karshema gidan mahaukata aka kaishi, dan zaifi samun kulawa acan Tun saura sati biyu aka kai Fauziyya gidan gyaran jiki anata gwalli, duk,  'kauyen su babu wadda ta auri mai kud'i kamar ta intabiyo hanya kokai waye saika caya ta wuce sannan kawuce " ya"yan gidan Alhaji Hamisu d'an kakah hajja sune suka dawo 'kawayen ta, dan sune suke da kud'i suma a 'kauyen Yau ce takama ranar d'aurin aure kamar yadda yakama alissafi    Ansha faty anci DJ angaji sosai tun jiya yau kuma za'ad'aura aurene da kuma kai amarya    Ahanyar su ta zuwa d'aurin aure su sani 'kannen Fauziyya  suka had'u da wan mijinta b...................... ************** A6angaren su Hapsatu kuwa saida ta kammala aikin komai sannan tasallami kowa sannan tazauna akan tabarma dan jiran "Baba mlm idi"       Yajuma sannan yafuto wajen gaf da magriba dan haka saida yaje sallar Isha'i sannan takai masa wani abuncin da ruwa yaci yasha     Sannan tai musu shimfid'a atsakar gida dayake akwai wutar nefa dan haka suka zama idan yaranta suna nan Saida yakammala, sannan ta bashi gurin zama yazauna, suka 'kara gaisawa sannan, yace mata Rabi'atu maiya kawoki nan garin ne keda kike aure agarin kano,  can 'kauyen rano    Baba mlm ba rabi'tu bace  "yar tace Hapsatu wadda suke kawo muku kunu ko fura idan Ummerh ta dama A'a dai A'a dai A'a dai, karki ce mun Hapsatu ce, itace baba     Kuka yasaka yana tafa hannuwa yace kuma kinyi kama da ita sak dan wlh baku da maraba, keda RABI'ATU Allah kenan mai yadda yaso da bawan sa      Ina ita innar taki tak? Aurene yakawoki nan? Ina sirikin namu yake? Tunda nazo bangan saba     Sunkuyar da kanta tai 'kasa taji wata kwallah tacika mata idan ta, tace baba, ai Ummerh na ta dad'e da mutuwa     Mekikace Hapsatu ban fahimce kiba , Rabi'atu d'ince tarasu, kuka ya'kara sakawa harda shar6ar majina      Kayi ha'kuri baba haka Allah yaso, Tooo yaushe akai aurenki Hapsatu     Baba ba aure nayi ba, zaro ido yayi yace ba aure kikai ba, mekikeyi agidan nan zaman kanki kike yi Hapsatu    Ey, baba Innalillahi wa inna ilaihi raji'un Hapsatu inashi Alhajin yake da Kakah hajja menene amfanin su dazasu barki kina zaman kanki bazasu ri'ke kiba     Kuka tasaka tana yinsa da'karfin ta kanaji kasan tun daga 'kar'kashin zuciyarta yake zuwa, abdad'e ana danneshi, na zallar ba'kin ciki ne da 6acin rai, duk wanda yake sauraron sautin kukan ta saiyajishi acikin jikinsa sbd rad'ad'i dazafin da sautin ke futarwa    Baba malam idii ne yace Hapsatu daina kuka kinji gaya mun meyake faruwa inji     Babah dan Allah suwaye dangina kuma a ina suke inasan zuwa cikin su nima inji dad'in da mutane sukeji idan suna tare da 'yan uwansu       Zan fad'a miki Hapsatu amman dafari dai kidaina kukan kifad'amun meyake damun ki inji      Nima sai in baki labarin 'yan uwanki yanzunnan     Rage sautin kukan tai tad'ago idanunta dasukai jaaa jaajirrr tace baba, nidai tunda nataso naganni tare da ummerh ta acikin Wannan gidan kuma ban waye dakuba sosai lokaci d'aya muka rasa BAFFA tun banda wayau daga baya kuma muka rasaka, kullum natambayi  Ummerh sai tace mun inyi hakuri zataban labarin inda kukaje, kuma BAFFANA yana kawo mana sa'ko dan yana samun labarin mu daga baya kuma yadaina kawo mana komai      Tiryan tiryan Hapsatu tabashi labarin komai daya faru arayuwarsu bata 6oye masa komai ba har wahalar dasuka sha da kuma shekarun da suka d'auka acikin garin kaduna     Sosai Baba mlm idiii yatausaya musu wani gurin ma saida yay kuka yace meyasa ya'auro wad'an nan ahalin, wanda ake musu take kala²,   "kwar kwasa fidda na kogo" ai indai sukai shiga saisun fitar dana ciki, in kuma babu to baka isa kashigoba     Baba Kakah Hajja ce tasashi yay auren ai, kakah Hajja ita awa kuma     Baba ai ita kakar muce Inji wa yace miki Inji Abban mu   Hmmm 🤔 murmushi yay yace a'a wannan batun ba haka yake ba Hapsatu    Yaya yake Baba ban gane ba sam Zan baki labari komai yanzu Hapsatu     gyara zaman ta tai ta maida nutsuwarta kansa dan tanasan taji labarin Ahalinta itama       ALHAJI IBRAHIM MAI SHADDAH shine kakan Ummerh ki    An haifesane agarin kano acikin unguwar yakasai alayin 'kofar mata anan ne gidan su yake   Susu biyu iyayen su suka haifa inda suka basu ilimi da tarbiya dai² misali kakan Ummerh ki yayi makarantar primary dashi da 'kanin sa musa wanda daga nan suka tsaya sai suka kama kasuwanci sosai      Sana'ar shadda shine kasuwancin gidan kakan nin ummerh ki susu biyu suka taso Ibrahim da kuma Musa suna san junan su sosai dan idan babu d'aya to d'aya bazai iya koda zaman kasuwa bane     Sun ginu akan sana'ar saida shadda sosai sannan Allah yay wa iyayen su rasuwa wanda hatsarin mota yakashesu ahanyarsu tadawowa daga YAMAI sunkaiwa danginsu ziyara     Sosai mutuwar iyayen su ta gigitasu wanda kakan JAURO mahaifina kenan  yaso yad'aukesu amman sukace abarsu suci gaba da harkar kasuwancin su anan kawai    Babu yadda suka iya dole suka barsu inda kakan JAURO yadawo kano da zama badan yana soba    Saidan yakula da yaran d'an uwansa tunda iyayensu d'aya    Kakan Ummerh ki shiya sha nono yabawa kakan JAURO Yataho da JAURO lokacin shima baifi sa'an suba  inda suka cigaba da kasuwanci tare sosai suke girmama junan su wanda daga 'karshema kakan JAURO yayi aure ya auri HAJIYA TABAWA     HAJIYA TABAWA macece mai hkrn gaske wadda bata da saka ido ko kuma ba'kin ciki akan abun wani     Kuma duk iya abunda zaka mata bazata ta6a nuna kayi mata laifiba tsakaninta dakai addu'a kawai da kuma nasiha akan ka gyara    Haka ta kwashi shekaru amman bata ta6a haihuwa ba har su IBRAHIM  da MUSA da JAURO sukai aure    Basu dad'e dayin aure ba tasamu ciki inda wannan ciki shine yazama ajalinta dan tunda tasamu cikin nan kullum cikin ciwo take yau da lpy gobe babu lpy    Randa ta haihu kuwa ranar tarasu inda tahaifi d'anta namiji aka saka masa suna NAZIRU   Sosai su IBRAHIM suke kula da yaron nan wanda kakan Jauro badan yasoba ya'kara aure inda ya auri Kaka Hajjah    Hjy mashid'a kenan iyayenta 'yan kano tu jiddane shiyasa idanunta suke abud'e zam²        Bata ganin kowa da arzi'ki shigowarta wannan gida yafara haddasa bala'i wanda kakan Jauro yasha yi mata fad'a da kuma takara amman bata gani     Matar Ibrahim da musa sun haihu rana d'aya inda matar Ibrahim tahaifi namiji, matar musa kuma ta haifi mace    Namijin aka saka masa suna Hashim, macen kuma fauxiya wadda akeceda Mamie, Hashim kuma ake ce masa Baffan            Matar jauro bata samu cikiba saida aka yaye yaran Ibrahim da musa     Sannan tasamu ciki sunyi murna sosai inda tacigaba da renon cikin ta harta haihu d'anta namiji aka saka masa idiris    Bayan ta haihune babu dad'ewa Allah yay wa kakan Jauro rasuwa    Inda wannan rasuwa ta girgiza wannan family sosai     Sunyi kukan rashin baban su sosai da kuna kewarsa    Kakan Jauro bai dad'e da rasuwaba kaka Hajjah tace tanada ciki wanda wannan cikin nata ma ba'asan dashiba yakai kusan wata 4     Alokacin ne kuma IBRAHIN mai shadda shida 'yan uwan sa suka gida makeken ESTATE acikin garin RANO     Wanda gidane nagani nafad'a acan suka tare suda matansu da iyalinsu baki d'aya inda suka baje gidan su nagado suka gina wani katafaren gida agurin     Haya suka saka suka cigaba da rayuwarsu acikin garin RANO    Tun daga wannan haihuwar da sukai basu 'kara haihuwa ba sudukan su Kamar had'in baki    Yau tun safe kaka Hajjah take................ ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻 Keep waiting my fan's🤔🤔🤗🤗 Hallmarth ce 💕💖💕   [04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 👑👑👑👑👑👑👑👑👑 🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃 *DASHEN ALLAH* *WRITING ASSOCIATION* *'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔* _Story and written by_ *SADIYA •A• UMAR* *{UMMUH FATEEMAH*} 🅿--- 5⃣5⃣&5⃣6⃣ .......... Tun safe kakah hajja take na'kuda inda bata haihuba saida ta kwana asibiti ta haifi "yara mace tana haihuwar ta kuma yarinyar tarasu Ba'karamun ba'kin ciki tajiba narasuwar yarinyar taba wanda saida ta dad'e tana jinya sannan tadawo dai²    Haka rayuwa taci gaba kakah hajja tana kula da Naziru amman kuma wahalar dayakesha takai intaha    Wanda daga ''karshe wajen Aunty Safiyya yakoma matar Ibrahim     Inda tahad'ashi da danta Hashim take kulawa dasu Haka rayuwa taci gaba da tafiya yau dad'i gobe akasinsa harsu Hashim suka kammala karatun degree da matter's d'insu    Inda aka had'a auren Hashim da Fauziyya    Shikuma idiris ya auri wata wadda ake ce mata maryam    Naziru kuma ya'auri karima Acikin garin RANO iyayen su suka gina musu suma nasu makeken estate d'in suka fara tasu rayuwar mai tsafta dan bala'in kakah hajja kullum ''karuwa yake       Suma kasuwanci suke dan iyayen su basu 'kyalesuba suna aikin gomnati kad'ay ba    Sana'ar shadda da kuma wasu sana'oin duk sukeyi ba wasa      Matar Naziru ita ta fara haihuwar d'an ta namiji aka saka masa sunan kawu Ibrahim    Sai matar idiris itama ta haifi d'anta namiji itama, aka saka masa sunan kawu musa     Saida Ibrahim da musa suka girma har sukai shekara 11 sannan matar Baffan ki tasamu ciki tahaifi yaranta guda uku biyu maza d'aya mace ake ce musu hasan da usaini ita kuma macen aka saka mata Rabi'atu     Sosai suka taso cikin gata daso da 'kauna wanda bazai misaltuba agurin iyayen suba da kakan ninsu     Ranar wata wata talata ranar dabazamu manta taba itace ranar da wuta takama acikin estate d'in su kakan Ummerh ki wanda da dare ne kafun motar kwana-kwana tazo gidan nan ya'kone sosai, dukkan su babu wanda aka futar da rai acikin su    Amman abun mamakin shine wutar bata ta6a 6angaren kakah hajja ba ko kad'an itace ma ta futo take ihun wuta²     Haka akai musu sallah aka sallaci gawarsu wanda duk sun 'kok'kone sosai       Babah Ibrahim Ashe kafun yamutu yabawa Hashim da Fauziyya dukkan takaddun dukiyarsu da komai wanda kaka hajja bata sani ba    Kuma yace karsu gaya mata dan ba alkairi bace wannan matar ba    Bayan sun rasu ne taji har yau ba'ai zancen dukiyarsu ba gashi sun doshi shekara hankalinta yatashi dan tai tunanin za'ai maganar kuma taji shiru    Taso tai magana amman sai taga idan tai maganar za'ace wazata bawa tunda itadai bata ta6a haihuwa ba acikin su    Ahaka tayi hkr ta share amman kuma daga 'kasa tanata yi musu bita da kulli danta gane ina suka ajiye wasu takaddu na dukiyar tasu Tunda tayi bugun cikin dai duk abanza dan bataji wani labari ba     Ranar wata juma'a da safe Naziru yatashi daciwon ciki wanda aka d'aukesa zuwa asibiti kafin suje yaras     Ba'a dad'eba itama matar sa tarasu Abun mamaki sai Kakah hajja tace abata d'an Naziru tari'ke sbd yanzu bashi da iyaye ita kuma bata da d'a abar mata shi    Dafarko nida baffan ki bamu yaddaba amman saita rink'a kuka harda hawaye wai zamu nuna mata wariyar launin fata dan munga bata ta6a haihuwa ba      Haka tacigaba da ri'ke Ibrahim awajenta tun yana d'an shekara 2 tari'ke Abban ki wanda yafara basa wahala daga farko    Aikuwa Baffan ki ya 'ke'keshe idan sa yace tabashi d'an sa inba hakaba hukuma ce zata rabasu    Taji tsoro sosai anan tace bazata 'karaba yayi hkr dan jan ido yanuna mata sosai akan Ibrahim       Daga ''karshe tayi hkr ta rikesa amman kuma idan yay mata abu kad'an sai masifa da bala'i zatai tai masa    Shekarar Ibrahim 6 agurinta tayi aure ta auri wani mai kud'in gaske bata dad'e da auren saba tasamu ciki ta haifi d'anta namiji aka sama masa suna Hamisu       Sosai take nunawa d'an nan nata soda 'kauna da kuma sangartasa datakeyi sosai da kud'i sbd kasancewar mahaifinsa yana da kud'i        Hamisu yanada shekara 10 mahaifinsa yarasu inda kaka Hajjah tayi ba'kin ciki amman kuma tayi murna dan yabar musu dukiya mai yawa     Takama kasuwanci Kamar babu gobe    Anan harkar kasuwancin ta tahad'u da mamar Balaraba hjy kaltum wadda ta 'kara bud'e mata idan ta tass suke bin malamai da bokaye     Sosai suke shan sha'anin su yadda suka ga dama      Baffan ki bai ta6a kula taba saidai daga ''karshe yad'auko Ibrahim yadawo dashi wajen Fauziyya    Tahad'ashi shida su hassan da rabi'atu taci gaba da rainon su    Haka rayuwa taci gaba da tafiya inda kowa yake cin gashin kansa     Sam bama shiga safgar kakah hajja dan tunda tayi aure ta 'karo wula'kanci sosai     Bare yanzu kuma datake zawarci Ita irin matan nan ne masu 'karamun jiki, suci zamaninsu suci nawasu, sannan kuma tunda ba haihuwa takeba tsufanta bai nuna ba sam gakuma kud'i sun zauna mata kota ita, sai she'ke aya da kuma bariki      Hamisu a'kasar waje yayi karatunsa na primary da secondary har university ma acan yayi shiyasa ya'kara kangarewa gashi kuma yahd'u da abokai marasa ji    Sai suka had'u suka kangare babu wanda zai kwa6esu idan suna abunsu Wani lokacinne ma idan abun ya ishi baffa saiya kirasa yay masa fad'a amman abanza dan baji yake ba Daga 'karshema yafuta sha'aninsu gaba d'aya     Baffan ki mutum ne mai yawaita kyauta da sadaka dan kullum sai anyi girkin almajirai agidan sa masu dafa musu abunci yad'auka na musamman, sannan kuma dukkan 'karshen wata sai yay rabon kayan abunci daga company sa kuma baya ta6a gajiya    Yakan kuma shiga makarantar islamiyya da allo da boko yaga abunda basu dashi yay musu sannan kuma yad'auki nauyin karatun yara dayawa harsu kammala     Shiya gina asibitin garin Rano dakika ganta    Dan haka suma yaransa suka taso da wannan tarbiyyar basu da rowa ko kad'an, sannan kuma uwa uba Aunty Fauziyya itama bata da rowa sam hannunta abud'e yake Lokacin da ummerh ki ta girma takai shekarun aure, lokacin ne kakah hajja tazo akan lalle lalle saita auri Hamisu d'anta inda Baffanki yace atambayeta tana sansa itakam tace aa batasan sa    Ba'karamun ba'kin ciki kakah hajja tajiba  ba, alokacin taso aimata auren dole amman Baffan ki yace A'a sam shibadashiba za'ai wannan rayuwarba      Alokacin ne kuma IBRAHIN yanunawa Baffan shifa yanasan Rabi'atu kuma itama tana sansa Aikam babu 6ata lokaci akai auren su anyi biki nagani na fad'a inda suka tare agidan su wanda baffa yagina musu gidane babba sosai na "ya"yan.........................✍🏻✍🏻✍🏻😎 Keep waiting my fan's🤔🤔🤗🤗🤗 Hallmarth ce 💕💖💕 [04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 👑👑👑👑👑👑👑👑👑 🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃 *DASHEN ALLAH* *WRITING ASSOCIATION* *'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔* _Story and written by_ *SADIYA •A• UMAR* *{UMMUH FATEEMAH*} 🅿--- 5⃣7⃣&5⃣8⃣ ............. Na "ya"yan manyane sosai duk wanda yashiga gidan sai yasan yashiga gida mai kyau mai rai da lpy sosai ma Ranar da kakah hajja taje gidan banda ba'ka'ken magan ganu da habaici babu abunda takeyi    Tana samun nasarar juya Ibrahim sosai sbd yana bata girmar uwa dan ganinta yake Kamar mahaifiyar sa Ba'a dad'eba  tasa Hamisu yayi aure ya'auro wata yarinyar yar wani mai kud'i sosai Inda tasaka dole sai Baffan ki yagina masa gida irin na Ibrahim acewar ai duka d'ayane Haka yasa  akai masa shima gidan sa amman baikama 'kafar na Ibrahim ba sam anyi masa shima dai dai² gwargwadon iyawarsa Sosai wannan abun ya'kona mata rai akan yaya za'ai baza'ai masa irin na Ibrahim ba    Amman ganin shima gidan na kece sa'ane yasata hkr kawai Amman badan taso ba Haka akaci gaba da rayuwa inda shikuma musa yaron wajena shima yayi aure   Baffan ki bai gajiba yayi masa gida shima mai kyau sosai inda suke zaune shida matarsa Akwana atashi babu waha sai gashi ummerh ki tasamu ciki wanda tahaifi d'anta namiji wanda ranar data haifesa aka samu wani yasacesa da dad dare a Asibiti  sosai hankalin mu yatashi muka shiga wani irin tashin hankali, abu Kamar wasa²     Har akai satuttuka babu labarin wannan jariri sam     Tun ana nema har aka hkr aka fawwalawa Allah komai dan yakai shekara 8 Amman ba'a gansaba hotonsa kawai muke dashi sai kuma wata sheda da mukewa Ahalinmu zarar an haifi yaro to ana masa wanka muke yiwa yaro ita abayan sa za'a yayyanka shi sau uku  amasa tabo     Sbd koda ya6ata in aka gansa ana duba wannan shedar za'a gane sa    Haka muka hkr muka cigaba da addu'a koza'a gansa    Amman dai shiru kakeji Haka rayuwa taci gaba tun daga wannan haihuwar kuma ummerh tadad'e sannan ta haihu inda tahaifeki aka saka miki suna Hapsatu wanda alokacin kuma Hamisu yanada raya 3 mata      Musa kuma matar sa bata ta6a haihuwa ba      Saida kika kai shekara 2 sannan matar musa ta haihu mace yarinyar ta itama kamarki tunda dukkan mu asalin buzayene Amman farare    Duk wanda zaiga "ya"yan zuri'armu to babu mummuna kaf d'in mu dan har wasu suna cewa family'n mu family'n aljanu, sbd kyau da Allah ya azurtamu dashi     Haka kuka taso Kamar tagwaye komai naku iri d'aya ake muku shi mukan zauna abakin wata bishiyar tsamiya nida baffan ki, dayake shi ma'abocin shan furane ko kunun tsamiya, to idan Ummerh ki tayi saita aikoku keda khadija ku kawo mana     Anan zakuyi tawasa har sai mun tashi sannan kuma musa akaiku gida      Tin ban iya shan furaba da kunu harna koya sosai sbd kullum ne sai ankawo mana ita      Ranar wata asabar wadda takasance mun ba'kar rana ranar ina zaune nida baffan ki da yamma sai kawai yacemun shifa kawai so yake yabar garin nan kuma sam² bayasan yadawo koda wasa    Abun yad'auremun kai amman sai nace masa meyafaru yacemun babu komai amman shidai kawai tafiya zaiyi    Da'kar na lalla6ashi aka kwana washe gari kuwa  yagama had'a komai nashi yace tafiya zaiyi nida Mamie kakarki munyi munyi amman ina yace shi sam tafiya zaiyi kuma da yaransa su hassan    Haka suka had'a kayan su suka tafi musa ne yashiga motar danya ja yakaisu tasha subar gari, aikuwa khadeeeja tasaka kuka saita bisu Haka suka tafi tare inda nidai bansan ina suka tafi ba yace dai ko a ina yake idan ya nutsu zai kirani    Ahaka muka rabu kowa yana kukan wannan tashin hankali dan agurin mu tashin hankali ne dan tunda muke dashi baya iya tafiyar kwana d'aya batare da mu ba     Amman haka kawai baka tatan yace tafiya zaiyi kuma fur ya'kijin lallashi bare ban baki     Haka suka tafi munaji muna gani Bayan musa yakaisu tasha ne ahanyarsa tadawowa yayi accident yarasu     Lokacin da mukaje gurin munshiga tashin hankali sosai dan duka motar sa takama da wuta da'kar aka ciroshi daga ciki muka d'aukesa aka kaisa asibiti    Da'kar aka samu yadawo hayyacin sa anan ne muke tambayarsa khadeeja yace 'kin biyoshi tayi tace ita agurin baffa da kawu hassan zata zauna    Da misalin 'karfe  11:00pm na dare yace ga garin kunan    Sosai muka shiga rud'ani haka mukai gida dashi inda kuma har akai sadakar bakwai 7 bamuji labarin baffan kiba   Kuma gashi bamu tambayi musa wace tasha yakai suba bare muje garin cigiya      Wadda kika kar6o sa'ko awajenta wannan mai d'inkin itace matar kawunki musa        Bayan tafiyar baffan ki da kamar shekara 3 babu shi babu labarin su gaba d'aya Anan kakah hajja tafara baza nata mulkin inda bamusan hawa ba bamusan sauka ba kawai saiji mukai ankawo mana sammaci daga kotu Mudai munsan bamuyi wani laifiba amman haka muka shirya ranar zuwa kotu mukaje    Inda aka fara gabatar da shati'a akan Baffan ki     Tace abunda yasa Baffan ki guduwa wai sbd yaciyo bashi ne yayi masa yawa    Kuma ita take ta biya sannan kuma yanzu ya gudu takawo wasu takaddu wanda  ga yarjejeniya nan duk sun suna yaci bashin kuma tabiya    Dan bamu yaddaba amman da mukaga saka hannunsa da sign d'insa sai muka yadda dan ko mafarki nake zan gane saka hannunsa     Haka munaji muna gani aka saka gidajen sa danamu na gado nagarin kano aka siyar aka bata kud'inta    Duk da hakan ma saida aka yanki wani gurin daga cikin gidan ku aka siyar aka cika mata kud'inta     Daga nan kuma d'an sauran 'yan canjin dasuka rage mana muka ci gaba da siyarda shaddar mu kamar yadda muka saba      Ana nan wata rana kakah hajja tashigo gidan danake haya tace in tashi nace mata ai kud'ina bai 'kare ba tace ita sam saina tashi inba hakaba kuma yanzunnan nima taga bayana   Anan take gayamun dukkan abubuwan data aikata tun daga mutuwar kakan Jauro wanda tabuga tabuga danta samu ciki bata samuba sai daga baya tana ganin tasamu ta kasheshi da kuma mutuwar Alhaji Ibrahim mai shadda na wutar data kama agidan sa da kuma mutuwar d'ana Ibrahim da kuma karayar arzi'kin mu    Anan take gayamun abunda ya'kara van mamaki nacewa itace tai wa............... ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻😎 Keep waiting my fan's🤔🤔🤗🤗🤗 Hallmarth ce 💕💖💕 [04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 🍃✨🍃✨🍃✨ ✨🍃DASHEN 🍃ALLAH🍃✨ WRITTER'S✍🏻 ASSOCIATION https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7 🍃ALKALAMI ✍🏻YAFI TAKOBI🗡️ بسم الله الر حمن الر حيم ✨DAN HAKIN🍃 DAKA RAENAH😏🤔✨ 💞NAH💞 SADIYA ABDULLAHI UMAR 💞UMMUH FATEEMAH💞 🅿--- 5⃣9⃣&6⃣0⃣ ............. Tafad'amun abunda Ya'kara ban mamaki tace itace tai wa Baffan ki kurciya kuma bazai 'kara dawowa ba har abada     Sbd ance bazata iya kasheshi ba kuma zai kawo mata matsala indai bata masa kurciya ba     Shine yasata tayi masa haka, tacemun maza² inyi in tattara in bar gari Inba hakaba nima takasheni     Babu shiri ban gayawa kowaba na had'a kayana nabar gari nida matata     Bamu dad'e da tafiyaba kd naba tayi ciwon 'koda kuma bani da kud'i dan sainai bara nake samun inkawo muci abunci acikin kasuwa muke kwana, itama Allah yad'auki ranta saura ni kad'ay    Allah ne yay zamu had'u dan da yaune nake saran zamu tafi legos sbd acan anfi samun kud'in bara    Sai wani d'an uwana wanda muke bara dashi yacemun anan gidan kina bada sadakar abunci kullum kwano 30 shine nace bari inzo ko Allah zaisa nasamu     Allah sarki Baba mlm, wlh duk tuna nina Kakah Hajjah ita ta haifi abban mu kuma bai ta6a gaya mana ba     Amman har take cewa zata tsine masa, bayan ba ita ta haifesaba     Aimu ada Hapsatu muna tsoron cinuwa, sbd ce mana ake duk wanda yatsine maka saita bika     Allah sarki Abban mu babu komai haka Allah yake lamarinsa    Komai zai dai² ta insha Allah Kuka take sosai tana mamakin irin wannan mugun halin na Kakah Hajjah amman gaskiya wannan muguwace     Da'kar talalla6ata tadaina kukan yace taje ta kwanta shima bari yaje ya kwanta      Haka akai kuwa Koda gari ya waye sassafe tagama aikinta sunata yin safgoginsu    Bintu ce tashigo itama tana tayata suka 'karasa wasu abubuwan sannan ta tafi zuwa shago, sallama taji anyi ta taso sai taga Nusaibace, aidasauri tafuto tarunguneta suka fara ihu    Yeeeee yaushe gamo wlh kemadai kya fad'a, tunda narakaki siyan kunun aya da fankasu shikenan kika manta dabatun wata bintu 'yar kawo     Hhh habadai wlh a'a hajiyar muce batasan ina futa wlh sam    Toh shikenan Amman dai

Chapter 9 of 16