Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
karka tafi    Yanzu zan dawo wajen Ummerh zani    Ok tom kadawo da wuri Matsawa yay yafuta shikuma yakoma yafara aikin daya sakashi     Zuwa yay yaga tanata lazimi kamar yadda tasaba in bata da aikin yi     Zama yay kusa da ita yace Ummerh ta Na'am d'an ummerh ya akayi ne      Murmushi yay yace Ummerh wai ni Ummerh meya kawo wannan yarinyar gidan nan naga alamar kamar tadawo nan ne da zama      Lpy dai koh Wlh lpy ba lpy ba    Tofa meya faru Ummerh Toh fahat abunda yafaru shine.......... Saida tagaya masa komai daya faru sannan ta numfasa tace amman naso takoma wajen mahaifiyar ta danta fahimtar da ita komai to gaskiya yanayin yadda takene yasaka ni na'ki mayar da ita gidan   Hakane Ummerh Allah yasa hakan yazama alkhairi    Nauphal duk akan kunnensa akai komai yaji tsap amman sai yaji tausayinta     Haka sukaita hirarsu har Nauphal yagama yazo shima suka cigaba    Anan ne suke sanar mata da idan suka koma wannan hutun babu dawowa saidai surin'ka waya To Allah yay mana jagoranci    Ameen Haka suka cigaba dayin hirarsu har wajen sallar la'asar sannan suka tafi masallaci ita kuma hapsatu takama ayyukanta na girkin dare     Lokacin dasu Nusaiba suka dawo ankusa kiran magrib, abakin 'kofa taci karo da Nauphal yatakata bai saniba     Aikam data zumduma ihuuuu tana fad'in ya kasheta    Dur'kushewa tai abakin 'kofar tafara rera kuka, ummerh kinga wannan yaron yakaryamun 'kafa ko, ummerh kitaimakeni wayyo ummerh taaaa    Wai menene 'Kafata mana ka karyamun wlh bazan yaddaba      Yaro dakai sai muguntar tsiya Allah saiya sakamun, kuma wlh saina gayaka da Ummerh ta     Wayyyo Ummer zoki gani bayan karyani dayay harda jini ma wlh wajen yakeyi    Mugani wai Bazan nunaba   Ri'ke 'kafar tai tanata juyi awajen Fahat bayanan    Hapsatu datake sallah Allah Allah take ta idar tazo tagani meyake faruwa     Shikuwa Nauphal daya gaji da masifar kukanta saka hannu yay ya d'auketa tsalak yashiga da ita cikin gidan     Sabon kuka tasaki tana cewa yasaketa yana fama mata ciwon ta       Banza yay mata yaje ya ajiyeta akan kujerar tsakar gudan yana cije le6ensa na 'kasa     Mugani A'a bazan nuna makaba ka'kara jimun wani     Hapsatu ce ta futo tace menene yake faruwa daughter       Wani sabon kukan ta'kara saki Tace Yawwa Ummerh kin gani yadda yakaryani yafutarmin da jini ajiki na     Hapsatu ce tace mugani Duba 'kafar tai kawai d'an kurjewa tayi awajen yatsun ta jini kad'an ne yafuto     Innalillahi wa inna ilaihirraji'unnn wannan ciwon haka ina kake kallo Nauphal kadaketa haka   Cije lip d'insa na 'kasa yay yace Ummerh n..................✍🏻✍🏻✍🏻 Keep waiting my fan's🤔🤗 Hallmarth ce 💕💖💕 [04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 🍃✨🍃✨🍃✨ ✨🍃DASHEN 🍃ALLAH🍃✨ WRITTER'S✍🏻 ASSOCIATION https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7 🍃ALKALAMI ✍🏻YAFI TAKOBI🗡️ بسم الله الر حمن الر حيم ✨DAN HAKIN🍃 DAKA RAENAH😏🤔✨ 💞NAH💞 SADIYA ABDULLAHI UMAR 💞UMMUH FATEEMAH💞 🅿---         6⃣5⃣&6⃣6⃣ ...............Dan ko amafarki tasan mai wannan muryar, Hapsatu ce tasaka hijab d'inta ta le'ka     Mutum tagani mai cikar kamala sosai atsaye abakin 'kofar gaisawa sukai cikin mutunta juna Kallon sa tai tace bangane kaba,  d'an Murmushi yay yace nine baban Nusaiba tana nan Itama Murmushin tayi tace aaaaa aaaaa aaaaaahhh tana nan sannnu da zuwa bari in kirawota Shiga tai tacewa Nusaiba kizo abbanki yana kira     Kallonta tai tace meyasa daddy yazo     Kijedai ko, haba yarinyar kirki, yi maza, ai ina bada wuri zaku tafi makarantar ba ko    Ummm, Ummerh sai 12:00pm sannan,ok toyi maza kije, tunda yanzuma goman tayi    Toh Ummerh futa tai neett da ita tayi kyau cikin kayan ta tasaka hijab d'inta har 'kasa     Tana zuwa tatarar dashi yana tsaye abakin mota da sauri ta'karasa tarungumesa yace daddy sannu da zuwa    Yawwa yarinyar daddy Kuka tasaka A'a no no nooo please mana my princess menene nakuka kuma    Daddy I Miss you wlh I miss you tooo   my princess    Yakike Lpy qlu dad Dafatan dai kuna lpy qlu ko Umm lpyr mu 'kalau    Inasan inji meyahad'aku da mom d'in ki har kika d'au wannan matakin Daddy........  kuka tasaka,  takasa maganar sam     Rarrashinta yay yace could down 🔽 my princess, nutsu kigayamun komai, bazan miki doleba   Shiru tai suka shiga mota tazauna agidan baya ita dashi     Sannan tabashi labarin komai yadda yafaru    Yasha mamaki sosai danshi ba haka tagaya masaba    Tace wai dan tana mata fad'a akan mutanen da suka saka Amara fyad'e shine take ta za'kal'kalewa danta mari baban yaron hartace bazata sake zuwa gidan suba, tazo ta kwashe kayan ta, tace kuma yaron dayay mata fyad'e shi zata aura    Wlh daddy haka akaiba yadda nagaya maka hakane ta faru, kuma shi wanda akace mata inasan ma wlh baya gari daddy yanacan yana karatunsa a jami'ar zariya wlh Toh shikenan princess yanzu dai kina nufin bazaki komaba ko    Ummm To shikenan, inasan kimun iso zanyi magana da sabuwar mom d'in taki      Murmushi tai tace toh daddy Shiga tai tagayawa Hapsatu zai shigo tace toh yashigo        Tabarma da babbar dadduma tashimfid'a masa sannan ta ajiye masa tuwon shinkafa miyar agushi wanda yasha naman kaji da kunun aya a jug da kuma plate 🍽 da cokali    Sallama sukai suka shigo yasha mamaki sosai ganin gidan ko ina atsaptace kuma yasha tayals sai 'kamshine yake tashi kota ina   Amman kuma mom d'in Nusaiba  tace gidan kamar bola haka yace    Murmushin takaici yayi aransa yace Allah yashiryeki, yasa ki gane abunda kikeyi badai-dai bane ki gyara     Zama yay a inda aka nuna masa suka gaisa, Bb mlm ma yafuto suka gaisa sannan yakoma d'aki     Anan Ya'kara mamaki shin wannan tsohon ta mara wanda yayi sa'an baban sa     Lalle kin haifu Rashida, abunda Nusaiba tai ta kyau sosai ma kuwa     Saida suka 'Kara gaisawa sannan ya'kara bawa Hapsatu ha'kuri yace dan Allah kiyi hakuri wlh bansan haka ta faruba sai jiya da daddare to naso inzo kuma sai naga kamar bai dace ba shine naha'kura zuwa safe        Kuma dan Allah kibawa Baba ha'kuri kinji   Haba babu komai wlh Dan Allah ina neman wata lafarma ko zakina fad'amun dukkan abunda kukeda bu'kata zannayi mukushi kuma bazan ce Nusaiba tadawo ba harsai idan kece kika bu'kaci hakan Wlh a'a ai ni Nusaiba "yace agurina kuma kasan uwa bazata ta6a gajiya dayiwa "Yarta hidima ba    Hakane kam ngd dajin hakan Allah ya bar zumunci yaraya miki taki zuri'ar kema    Ameen tace, tana cewa kaci abunci dan Allah    Nusaiba saka masa A'a wlh kubarshi, innaje office zanyi other ma    Haba a'a wlh kacidai Tashi yay ya ajiye musu bandir d'in 1k guda 4 sannan yafuta      Hapsatu ce tace d'auki basket maza kijera masa abuncinsa kikai masa Toh Ummerh d'aukowa tai tajera aciki sannan tad'auka tabisa     Laaa kika d'auko maza kimayar Fuskar kuka tasaka tace daddy kaima kyankyamin mu kakeji bazakaci abuncin muba ko Aaaaa ni na isa wane mutum inji mutuwa,  aiban isaba ingaya miki, zanci masa sakamun amota     Saka masa tai tana Murmushi sannan ta rufe mi'ka mata leda yayi yace kuduba inkinje gida sannan kuma wannan gashi ko zaki bu'kaci wani abun Toh daddy ngd    Shiga mota yay driver sa yashiga shima yaja suka tafi     'Daga masa hannu taitayi Saida taga babu alamar motarsu sannan tadawo gida Ummerh taaa, Ummerh taaa kina ina   Aaaa emmm Ok kina bayi Zama tai akan shimgid'ar taga kud'in daya bawa Hapsatu suna nan bata d'auka ba    Mamaki tayi tace ta66 da mom ce dayanzu ta kwashesu daga nan tayi musu gurin zama    Bud'e tata ledai tayi taga kwalin waya guda biyu duk manya da kuma wata itama tecno amman ba takai tsadar wad'an nan ba murna tafara yi tana tsalle tazauna tabud'e Wata takadda tagani ajiki ansaka wannan takice    Itama d'aya haka Ita kuma d'ayar ansaka wannan ta sabuwar mom d'inki ce    Sai chocolate 🍫  da cake 🍰 da biscuit 🍪 kala ²     Bud'e d'ayar tai taga tura rukane kala² masu dad'i da kuma bandir d'in  1k guda d'aya aciki      Murmushi tai tace Ummerh zoki gani    Hapsatu data futo daga band'aki ce taga tanata Murmushi tana cicciro kaya, tace a'a yar Ummerh wad'an nan kayan fa    Ummerh daddy ne yabani, kinga harda sabuwar waya guda biyu, Ummerh gatakinan ma    Kinga nawa Aaaaa hardani aikam daya sani bai d'aurawa kansa wahala ba tunda nidai bani da mai kirana    Haba Ummerh gani zan kiraki ince miki gani nan nakusa dawowa daga makaranta    Murmushi tai tace Nusaiba baki da dama wlh      Angode sosai kiyimun godeeyah kinji in ya kira    Ummerh ga kud'inkinan Kud'i kuma Ey daddy ne yabaki    Yabani, amman meyasa kika amso mun Nusaiba    Hhh Ummerh anan fa ya ajiye miki nikam bani na amso ba    Hasbunallahu meyasa yayimun haka aikam dana gani bazan bari yatafiba sai an mayar Haba Ummerh ta shaid'annefa yake maida hannun kyauta baya      Hakane Allah ya'kara bud'i amman gaskiya banji dad'iba sam Nusaiba Ummerh ganawa ki ajiyemun    Mi'ka mata tai ta amsa Suka cigaba da hirarsu masu bada abunci sunata bayarwa      Sai 11:00pm sanan kalis tazo suka rankaya suka tafi makaranta, Hapsatu kuma tafuta d'an sahu tahau   Banji maitace masaba suka kama hanya     Awajen wani makeken gini naga sun tsaya wanda saida nai mamaki nikaina kome yakai Hapsatu gurin nan oho     Ginine akeyi kamar babu gobe, girman gurin yakai estate sosai ginin yayi nisa    Mutanen gurin naga sai bata girma suke abuncin data taho dashi tad'auko musu takoma gefe suna magana da wani daga dukkan alamu ogansune agurin Saida tagama sannan tadawo gida aikinta ta'karasa inda har masu aikinta sun kammala abunci ya'kare tass sai nema ma akeyi      Gidan su bintu taje suka gaisa da iyayenta tai musu alkhairi sosai sannan tadawo gida Yau su Nusaiba suna da lacture har yamma hakanne yasaka bazasu dawo ba sai gap da magariba Lokacin data dawo gida bata dad'e da zama ba saiga yaro da kulolin abuncin da akabawa daddy Nusaiba amsa tai     Yace yace angode wai yatafi Toh shikenan ngd kaima Zama tai taci gaba da karatunta kamar yadda tasaba Sai wajen magrib suka dawo agajiye take dan haka tana zuwa ta zube akan cinyar Hapsatu tana mata shagwa6a Lallamata tai tayi wanka sannan tabata abunci da panadol tasha sannan suka dawo suka zauna suna hira Ummerh daddy yace wai dan Allah yanasan zaina turowa ana siya masa abunci anan kullum    Toh babu komai yana amsa dai wani irin siya kuma sai kace wani ba'ki Haba Ummerh kefa haka kike ai sai a karya ki Ummerh    Hhh karyawa kuma d'an abuncin dazai amsa shine za'a karyani lallema kin rainani ko     Toh bari in gaya miki wani abu "yata kullum "yar Ummerh banda wanda ake futa dashi iya nacikin gidan nan kawai muna samun ribar dubu d'ari arana    Sannan kuma kina ganin wanda su balarabe suke futa dashi suna su gomane suke d'auka akan kura ana samun sama da dubu d'ari biyar arana    Toh kuma wanda zamu bawa dad d'inki aibai isa yasa mukaryeba ko Saidai kawai mugodewa Allah da Wannan baiwar dayay mana    Da farko ma saidai abar abuncin nan ko nayi baya 'karewa amman yanzu komai yawansa damunyi yake 'karewa tasss Hakane Ummerh na Allah kenan mai yadda yaso da bawansa     Haka suka ita hirarsu cikin farin ciki dajin dad'i      Nusaibace takalli Hapsatu tace Ummerh waini kam yaushe su yayah zasu dawo ne   Ta6 aikam za'a jima basu dawoba dan suna semester d'in karshe, su fahat, Nauphal kuma saura shekara biyu da wata 7 sukammala       Kai Ummerh kuma bazai dawoba saisun gama     Ey dan yanzu sun canja tsarin karatun gaba d'aya    Shima yanasan yadawo amman sun ce a'a ba inda zasu    Gaskiya wlh suna shan wahala sosai Aikam dai dan in suka dawo har wata rama sukeyi wlh gwanin tausayi      Nidai Allah yasoni ina kusa da ke Ummerh ta      Lakuce mata hanci tai tace Allah ko, Ey mana Ummerh sufa dakansu sukeyin komai     Injiwa yace miki Abunda sukaji ance kenan suka d'ago atare suna kallon bakin 'kofa da mamaki akan face d'insu     Laaaa............... ✍🏻✍🏻✍🏻 Inji comment mai citta da Pepe 😌 😌 saikusha posting mai attaruhu kuma🤭🤭🤭🤣🤣 Keep waiting UMMUH ARABEY🤗🤗🤓🤓🤓 Hallmarth ce 💕💖💕 [04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 👑👑👑👑👑👑👑👑👑 🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃 *DASHEN ALLAH* *WRITING ASSOCIATION* *'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔* _Story and written by_ *SADIYA •A• UMAR* *{UMMUH FATEEMAH*} 🅿---           6⃣9⃣&7⃣0⃣ ...............Ummerh nifa bansan ta tahoba, kuma itace tafara tureni zan fita masallaci inata sauri      Yanzu gashi har an idar da sallah ma ban samuba k......... Kuka ta'kara fashewa dashi tace wayyo Ummerh kinji sharri ko    Ummerh kinji waini na turesa bayan gashinan yajimun ciwo    Allah Ummerh yayah yadawo kisa yazanesan, kinji Ummerh ta      Yi shiru kinji "yar ummerh Zanyi maganinsa yau d'in nan    Tashi Muje mukaita chemist Ummerh sallar fa Maza kayi mutafi    Toh 'Daki yashiga yayai sallah   Itakam in banda raki babu abunda takeyi, Hapsatu sai faman bata ha'kuri take, tana lallashinta     Lokacin daya idar da sallah yafuto Harta fara bacci ma akan kujerar tsakar gidan    Kallonta yay yaga fuskar ta tayi masa kyau sosai kamar ba itaba     Hapsatu ce tace kad'auketa mutafi katsaya kana 'kare mana kallo       'Dan sosa 'keya yay yace Ummerh zata iya takawa fa     Nace kad'auketa nace in bazakai ba yayanku sai yazo yad'auketa     Saka hannunsa yay yad'auketa, aikam tanajin and'auketa tafarka, Wayyo Ummerh zai yaddani kitai makeni      Yi hkr 'yar Ummerh chemist zamuje, kisauke masa duk wani Nauyinki Kira ma kafun yayanku yazo yarama miki    Toh Ummerh na Dadi taji za'a rama mata kuma zata sauke nauyinta ahannunsa yaji hannun yasage       Itako Hapsatu tasan inba haka tai mata ba baza'aje chemist d'innan lpy ba         Haka suka tafi anafef tanata raki har sukaje    Shikansa doctor d'in yasha mamaki dan babu wani ciwo agurin kawaidai tad'anji zafin takatan dayay ne wanke gurin yay aka mata d'an 'karamun dressing awajen     Yabata fen relive da panadol suka taho    Koda aka gama 'kememe ta'ki takawa tace akwai zafi    Haka ya'kara d'aukarta yana turo baki suka tafi gida    Lokacin dasuka isa har masu sayar da abuncin sun dawo awajen Fahat suka bada kud'in suka kama wanke kwanukan da kulolin dasuka dawo dasu Da Sallama suka shiga akan kujera ya ajiyeta ahankali dan yaga tayi bacci ma   Fahat ne ya kallesa yace lpy ko bata da lpy ne     Umm kawai yace yashige d'akin dan baijin dai² tunda yad'auketa yanayin jikinsa yasauya gaba d'ayan sa jinsa yake ba normal ba Koda ta farka, Hapsatu ce ta lalla6ata tai wanka taci abunci da magani ta sannan takwanta       WASHE GARI TUN Sassafe tagama komai dan sunada text assignment d'insau dayay fahat yabasu suka tafi makaranta    Nauphal kuwa yana kwance kawai yakasa sukuni sam     Har suka dawo yana kwance sallah ce kad'ay ke tadashi Tambayar Ummerh meyake damunsa tace itama bata saniba taje ta tambayeshi yana d'aki Shiga d'akin tai da Sallamarta abakinsa, da'kar ya Amsa tace yeah menene yake damun ka babu komai yace mata    'Dan janye blanket d'in tai suna had'a ido yace mata tashi kije kisaka hijab kidawo    Toh bro kagayamun menene Kijedai kisaka kidawo nace yana kauda kansa    Tashi tai tana turo baki taje tasaka hijab d'in tadawo       Bro nadawo Ummm Sa momun kanwa ki ji'ka mun ki kawo karki bari kowa yagani    Toh Futa tai ta ji'ka ta 6oye takawo masa    Da'kar yatshi yazauna juyawa yay yana kallon can gefen ya Amsa  yasha kad'an²    Saida yagama sannan yace mata kikaimun ruwan sanyi bathroom 🛀 zanyi wanka        Zaro sexy eyes 👀 d'inta tai tace ruwan sanyi tana dafe ''kirji    Umm Mezakai da ruwan sanyi bayan yau ana lapta sanyin kamar amutu    Nidai kikaimun ko Turo baki tai tace salan kai mura nidai a'a zan d'an saka maka na d'umi     A'a kikaimun nasanyin daban na d'umin daban idan naje zanyi mix xing da kaina    Toh bari inje yanzu naji dudummm amman da kace ruwan sanyi    Had'a masa tai tadawo, har lokacin yana kallon bango kamar yadda tabarshi   Bro nakai ruwan fa Ok yayi bari inje      Futa tai shikuma yacire kayansa yasaka jallabiyar sa fara yafuto bathroom 🛀 yanufa direct yaje yakwarawa kansa ruwan sanyin sannan yayi wanka yafuto    Yaji dama² sosai yashirya cikin 'kananan kaya ba'kin wando da light blue d'in T-shirt yasaka wata tasanyi mai hula ya zuge rabun zip d'in sannan yadawo yazauna akusa da Hapsatu datake gyaran cabbage ya Amsa yatayata    Kallonsa tai tace abuncifa Ummerh zanci   Tashi azubo maka, mekake so Akawomun chips 🍟 and egg 🍳 sai ruwan 🍵 tea kawai     Babu wannan saidai bari in d'aura maka    No ummerh barshi kawai akawomun snack and drink sai inci     A'a bari in d'aura maka Nusaiba ce tafuto tace Ummerh ina sweet d'in nan     Suna kan mirror amman fa karki sha banasan anashan za'ki dayawa kinji ko    Toh Ummerh kad'an zansha Tashi Hapsatu tai tad'auko abubuwan dazata had'a masa tafara aikinsu     Nusaiba ce tafuto tana shan sweet 🍯 d'in ta hankali kwance      Gashi Doguwar riga ce ajikinta kuma duk rabin breast din ta awaje suke gashi rigar tafutar da shipe's d'in jikinta gaba d'aya    'D'auke kansa yay yace kije kisaka hijab, kidaina yawo ahaka    Turo baki tai tace agida nakefa ni babu inda zani sainai ta yawo da hijab saikace wata matar mlm     Kije kisaka nace kosaina taso ne tukunna Toh naji ha'aaaa        Tashi tai tanata turo baki taje tasaka hijab d'in tadawo    Wajen Hapsatu ta nufa tanata gunguni, ummerh ta inasanki, amman banasan wani agidan nan in banda takura babu abunda ya iya arayuwarsa     Ummerh kawo in tayaki aikin kinji gwara inyi zamana akusa dake da in zauna akusa da wannan kwarkwasan yayta cizo na    Shidai baice mata 'kala ba Amsar aikin tai tayi komai kamar yadda Hapsatu tace sanda ta gama sannan tazuzzuba ta kawo ta ajiyewa Ummerh tace Ummer nagama bari in gyara wajen    Yawwa sannu 'yar kirki Tafiya tai tana murmushi anyabeta     Mi'ka masa Hapsatu tai dan har lokacin yana zaune idansa yanakan wayar sa yanata faman daddan nawa      Saida tagama sannan tadawo taga yanacin abuncin    Kallon ummerh ta tai tace Ummerh ya'kwace miki abuncin    Murmushi tai tace ai nasane dama saboda baijin dad'i d'azu baiyi break fast ba     Ohhhhoooo dama nasani na zabga masa salt aciki sai inga ta tsiya     Murgud'a masa baki tai tace acici kawai   zama tai tana dudduba littattafan ta tana gyara wasu abubuwan tana 'kara fahimtar wasu kuma ***************************** ............... Awajen su Mm Balaraba kuwa sosai suke shirin biki sunata safgoginsu hankali kwance inda suka saka akyiwa Fauziyya gyaran jiki akasha lalle akasha kitson 'kari tayi kyau sosai   Amman "yan biyunta futunannune dansun ''ke'keshe idansu tsula tsiya kawai sukeyi    Yau tun safe Mm Balaraba taketa masifa sunyi mata fitsari akan gado tad'auki hannu zata Mari d'aya kenan taga kunama ahannun iho take tana kunama amman babu wanda yagani sai cizonta take tun tana iya ihun harta kasa     Tagala baita sosai kukan ma baya futa kuma ankasa ganin komai     Sukuwa fucewarsu sukai kowa bai kawo komai ba adangane dasu aka kaita asibiti amman sukace wannan gidan mahaukata yakamaceta dansu basuga komai ba    Aka dawo   da ita gida mlm aka kira daga makarantar allo yazo yayi mata karatu yashafa mata rubutu sannan tad'an nutsu kad'an tadawo hayyacinta    Kallonsu tai tace ina 'yan biyu akace suna waje suna wasa tace akirawo matasu sucire mata wannan kuna mar    Kiransu akai amman 'kememe suka 'ki zuwa da'kar Anas da lallami yataso su gaba suka taho    Nanma da'kar suka ha'kura suka cire mata aikam hannun yakumbura yay suntum     tashi tai niyar yi tafuta aikam sai....................✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻 Keep waiting my fan's🤔🤔🤗🤗🤗 Hallmarth ce 💕💖💕 [04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 👑👑👑👑👑👑👑👑👑 🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃 *DASHEN ALLAH* *WRITING ASSOCIATION* *'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔* _Story and written by_ *SADIYA •A• UMAR* *{UMMUH FATEEMAH*} 🅿---      7⃣1⃣&7⃣2⃣ .............Aikam 'kafa ta'ki takuwa kwata² Abu kamar wasa fa 'kafa ta'ki d'aukar Mm Balaraba idan ta tashi saita fad'i inata tashi saita fad'i    Daka 'karshe sai tai maka mata akai aka kaita d'aki     Shiryawa sukai aka kaita asibiti suna gwadata akace tasamu matsalar shanyewar 6arin jiki gaba d'ayan Sosai hankalin ta yatshi tafara kuka, ta suma     Bata far fad'oba sai bayan sallar Isha'i sannan, nanma ta'kara kamuwa da wani ciwon hawan jini     Haka tai ta jinya a Asibiti  Anas ne kad'ay yake kula da ita      Cewa akai ad'aga bikin sai tasamu lpy saboda jikin nata tsamari yake 'karawa     Itakam Fauziyya tai tsalle ta dire tace baza'a d'aga mata bikiba    Ayishi kawai babu yadda Alhaji ya iya haka aka fara biki    Aikam Anas yadawo gida da safe zai d'auki kayan Mm Balaraba yaga anata biki ko kulasu baiba yad'auki abunda zai dauka yatafi abunsa    Haka akai ta biki har ranar d'aurin aure tazo dayake d'aurin aure 11:00pm aiki aketayi anata futa da kayan aikin abuncin d'aurin aure     Lokacin da aka kammala 10:39pm sannan aka gama       "Yan d'aurin aure kowa ya hallara adangin s................... ************************ ............. Agidan su Hapsatu kuwa kullum cikin fad'a su Nusaiba da Nauphal suke babu ranar banza wataran ma banza yake mata baya kulata amman saita toneshi      Yau takama ranar Friday sunada faty'n dazasuyi    Dan haka tun da suka dawo makaranta tafara shiri dama tagayawa Hapsatu zasu faty da ba'kin lallentama tadawo ahannunta yayi kyau sosai kuwa kaliss ce tai mata itama tai mata sannan suka dawo    Goge kayanta tafarayi saigashi nan yashigo    Ko kallonta baiba yawuce d'aki Itama murgud'a masa baki tai tana hararar sa     Jitai ana tallar kwakwar manja Aikam dasauri tashiga d'aki tad'auki kud'i ta tafi siya    Shikuma lokacin yafuto daga d'aki yaga tanata sauri kamar zata tashi sama    Keeee ina zaki Ko kallonsa bataiba bare yasaran zata amsa masa ta futa    Kallon gurin datake gugar yay yaga tabar ayon d'in yayi zafi kuma akan kayan     Dasauri yaje yad'auke mata Allah yatai maka bai kama ba      Zama yay yagoge mata rigar da siket d'in sannan yamaidasu d'aki har lokacin bata dawoba    Mamaki yake yanzu dabai gani bafa da shikenan wannan kayan saidai wasu     Rigarsa yad'auko yagoge wadda zashi masallaci da ita     Saida yagama sannan yakwashe kayan yamayar dasu d'aki    Le'kawa yay waje ga mamakin sa sai yaganta da leda ahannunta ga kuma wani mai mota yatareta tana tsaye     Magana yake mata itama tana mayar masa da fara'arta     Wani malolon ba'kin ciki yaji yatokare masa awuya auni inace ina goge miki kaya ke kuma kina nan kina zance da wani ko Takawa yay dasauri yaje gurin, konsallama babu yakalleta yace mata zoki wuce gida      Kallonsa tai saitayi kamar bataji mai yace ba    Ba magana nake miki ba zoki wuce gida nace ko ranki ya6aci     Kai kuma mlm karka 'kara zuwa nan danba yanzu za'ai mata aureba inna sake ganinka a'kofar gidan nan wlh duk abunda nai maka kaika jiyo      KO kunyama bakaji ba da 'yar cikinka zakai zance    Itakam dariya tasaka jin yana fad'an hakan    Kallonta yay yace kin mai dani mahaukaci ko     Inna 'Kara so nan wlh saina targad'aki    Takowa yafarayi, aikam da sauri tacukyikuye daddy tana fad'in daddy kai masa magana wlh mugune wannan mutumun sam baya barina in huta    Kullum dakalar masifar dazai zomin da ita ko makaranta ko tsakar gida saida hijabi ko a d'aki sai mutum yasaka hijab      Jin takirasa da daddy ne yasaka Nauphal dakatawa yace daddy kuma   Murgud'a masa baki tai tana hararar sa daga bayan daddy'n     Tace eyyy daddy nane ba saurayi naba     Shi sai lokacin ma yaga kamarsu 'Dan sosa 'keya yayi yace d..................... ✍🏻✍🏻✍🏻 Keep waiting my fan's🤔🤔🤗🤗 Hallmarth ce 💕💖💕 [04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 👑👑👑👑👑👑👑👑👑 🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃 *DASHEN ALLAH* *WRITING ASSOCIATION* *'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔* _Story and written by_ *SADIYA •A• UMAR* *{UMMUH FATEEMAH*} 🅿---        7⃣3⃣&7⃣4⃣ ............ Yace daddy kayi ha'kuri bansan kai bane      'Dan sunkuyar dakai yayi Shikuwa daddy sosai yaji dad'in abunda yafaru yana murmushi yatako har kusa dashi yatallafo kansa yace babu komai yaro na     Kallonsa Nauphal yayi ya'kara sunkuyar dakansa yace Allah bansan kai bane daddy dabazan yima hakaba Ai hakan ma yayi, ya'kara tabbatar mun da cewa Nusaiba tana hannun nagari kuma za'a kula da tarbiyyar ta sosai     Ina alfahari dahakan sosai kaji yarona     Kutafi cikin gidan kuce ina gaida Ummerh taku    Toh yace dasauri yana yin gaba Futowa tai ta d'aga murya tace Allah yaraka taki gona    Ko Juyowa baiba yashiga cikin gida abunsa da kunya duk ta damesa         Daddy ne yamaida kallonsa gareta yace haka kike masa rashin kunya ko     Daddy wlh wannan yaron shegen girman kaine dashi ga gadara da jiji dakai, komai yadinga kafa maka doka nikam banason irin haka wlh    Allah ko kinfisan abarki sakaka ko A'a daddy, amman kofa ad'aki sai yace saika saka hijab    Matarsa

Chapter 11 of 16