Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
wlh tashiga uku da masifa Murmushi kawai daddy yayi    Bud'e mota yay yami'ka mata wata leda yace ungo kikaiwa Ummerh ki wannan kuma nakine maza kitafi gida     Toh daddy angode amsa tai tana tafiya    Bye bye 👋 tai masa sannan tashiga gidan, dasauri ta 'karasa ciki tana cewa Ummerh ta    Na'am "yar ummerh ya akai Shiga d'akin tai ta mika mata tace inji daddy wannan kuma nawane    Kai baya gajiya toh daga yau karki 'kara amso mini komai daga gurinsa kinji koh      Kice angode Bud'ewa Nusaiba tafarayi taga tura tukane da mayukan gyaran jiki baki d'aya sai su snacks da chocolate Itama kuma Hapsatun hakane amman harda atamfofi da lace guda shida anata    Murmushi tai tana 'kara duba kayan Wayyo Allah na Ummerh kayana sun 'kone     Sun 'kone kuma Ey wlh   Garin yaya Guga nake natafi siyan kwakwar manja bangan shiba anan nahau nafef nabishi da amashin yake ina siyowa kuma nadawo zan shigo gida kenan Bintu ta tsareni ashago muna hira saiga daddy nan yazo natsaya Allah mai iko duk kin d'aura ayon akan kayan kika tsaya wannan abubuwan ko       Kallonsa tai tace ina ruwanka eyeeee, ni inbansa da mutum ba banasan yad'aukar mun kashi wlh    Banza yay mata yatako zuwa wajen dagudu tai kan bed din bayan Hapsatu ta tsaya tace ummerh kice yayi hkr mana nadaina wlh nibadashi nakeba    Toh zan gaya masa sakko gakayan nakican kid'auka     Yeeee basu 'koneba Rungume Ummerh tayi tace Ummerh na kekika goge mun ko, ngd ngd sosai ummerh na ta gogemun kayana    A'a bani nagoge mikibafa Wayeto yagoge mun     Yayan kine Kai Ummerh wannan yaron ne yayana ai 'kaninane wlh     Toh ban gode maka ba Allah yasama baka 'konamun Kayaba nikam bari inje in duba    Tashi tai tashiga ban d'aki Kallon ta yay yagir giza kai yafita    Itakam Hapsatu abun nasuma dariya yake bata sosai, saidai tasharesu kawai taci gaba da safgar ta      Wanka tai tafuto tazauna takama shiri, kwalliyar ta ta tsara abunta tayi mata kyau sosai     Tafara d'aurin d'ankwali lokacin su Nauphal sun dawo daga masallacin juma'a     Wajen 2:40pm amman har lokacin kwalliya takeyi       Sallama sukai suka shiga d'akinsu, Fahat ne yace ummerh mun dawo     Sannu da zuwa brother Yawwa sisina nagode, inkin gama abunda kike kawo mana abuncin mu    Toh brother yanzu ma kuwa Saida ta kammala tsap sannan tayafa mayafinta tad'auki tiren abuncinsu tashiga d'akin da sallama    Amsawa sukai Ta ajiye musu abuncin tace gashinan bro, ko azubo maka     Ey zubo mun Idansa yanakan wani littafi yake maganar      Nauphal dayake gaban jakarsa yana jera kaya yabata baya baisan ma ayaya takeba      Saida tazuba ta Mi'ka masa sannan yakalleta     Aaaaaa Aaaaa aaaa sisina ina zuwa kuma wannan wankan haka     Amman dai bada wannan mayafin za'afutaba, kinga karkuzo kina fad'a keda yayanki      Kai brother wanene yayana kuma Gashi can Sai lokacin ma yawaigo suka had'a ido wata harara tabanka masa        Tace Allah yakiyaye inyi wa dashi wannan yaron d'anye shakaf dashi       Zaro iso fahat yayi yace Nauphal d'inne yaro    Ey mana wannan 'yan 2020 ne fa brother    Laaaa ilaaaa babu ruwana wlh Yakai fa 24 yanzu, koyanzu Ummerh tai masa aure aizama zaiyi da matar    Ta6 amman matar tashiga uku dan saita gama renonsa sannan      Kaiii Allah yaahiryeki sis maza kije kitsanja wannan mayafin asaka babba ko kuma aduba hijab asaka     Jiyo muryarsa sukai yana cewa in kika saka mayafi ko wanne irine kiyi zamanki agida    In kinasan futa kisaka hijab da ni'kaf inba hakaba kuma kinsan sauran    Aikwasa tai da gudu tayi gurin Hapsatu tana cewa Ummerh kinga yaya konwai bazan futa da mayafiba saida hijab da ni'kaf kumafa faty zamuje Ummerh Kiyi hkr kisaka hijab d'in amman banda ni'kaf    Ummerh fa.... Sorry my start gold 🌟 ked'in tamusamman ce kinji karki damu maza kije kisaka hijab d'in ki zakiyi kyau kinji     Toh Ummerh shiga d'akin tai tacire mayafin tad'auko hijab d'in tasaka sai taga yayi mata kyau sosai fiye da tunanin ta    Futowa tai tace Ummerh natafi sai 3:00pm sukace yanzu 'karfe nawa,     Yanzu 3:37pm kinyi latti Bari inje ummerh    Adawo lpy kin d'auki kud'in motar ki Ey ummerh nad'auka      Toh Allah yakiyaye ya tsare kinji Toh Ummerh ta Tana futa tagan.................... ********************** ............ Duk danginsu Fauziyya sun hallara, amman babu ko mutum d'aya daga dangin ango    Kiran wayar Alhaji akai yad'auka akace  kuna gurin d'aurin aure ko yace eyyy gamunan babu kowa acikinku    Toh kucewa kowa yatafi wannan auren an d'agasa sbd anrasa ango ko sama ko 'kasa tun jiya da dad dare    Innalillahi wa inna ilaihi raji'un toh shikenan bari in sanar da su   'Daga murya akai akagayawa kowa sa'kon da aka fad'a    Kowako yafara watsewa Mutane nata gulma sunata zumd'e    Wasu suce gwara haka Wasu suce Allah yakiyaye Wasu kuma sunata shewa da murna    Aikam zance yana zuwa kunnen Fauziyya ta fad'i 'kasa ta suma Da'kar ta farfad'o ana watsa mata ruwa tana 'kara suma    Asibiti suka kaita itama Aka kira Anas akagaya masa yace Allah yabata lpy shi yana wajen Mm Balaraba yana kula da ita Wasa² saida aka d'auki tsawon sati 3 amman ba'aga doctor faruq ba anatadai bincike ko Allah zaisa agansa amman dai shiru kakeji mlm yaci shirwa        Yau kusan satin Fauziyya 4kenan a Asibiti  amman dai jikinta babu sauki saidai Allah yabata lpy    Haka akai ta magani, aka kira Kakah Hajja aka gaya mata tace ita wannan badamuwarta bace Allah yabasu lpy      Saida mama Balaraba tai wata 5 a Asibiti  sannan aka sallameta     Itama Fauziyyan an sallameta suka dawo gida       Alhaji kuwa................. ✍🏻✍🏻✍🏻 Keep waiting my fan's🤔🤗 Hallmarth ce 💕💖💕 [04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 👑👑👑👑👑👑👑👑👑 🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃 *DASHEN ALLAH* *WRITING ASSOCIATION* *'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔* _Story and written by_ *SADIYA •A• UMAR* *{UMMUH FATEEMAH*} 🅿--- 7⃣5⃣&7⃣6⃣ ................Alhaji kuwa yarasa meke masa dad'i yake kamar abubuwan dasuka faru arayuwarsu kamar film ne     Yakan tuno wasu abubuwan dasuka faru amman dazarar yazurfafa tunanin sa sai yaji kansa yad'auki zafi saiya manta komai    Amman babban abun mamaki anan shine bai damu da halin da su Mm Balaraba suke cikiba safgarsa yake    Sannu ce kawai tsakaninsa dasu kuma sai yaji yana jin haushinsu sosai    Yan biyu kuwa kullum suna manne dashi tare sukecin abunci su zauna abakin shagonsa suyita hirarsu, har bacci ma tare sukeyi    A6angaren Jazuli kuwa annemesa anrasa kwata² bayanan       Da acikin garin RANO yake amman yanzu anrasashi sam Wata motace tafaka abakin 'kofar gidan su Mm Balaraba wazan gani su........................ *************************** ...................... Abakin 'kofa taganshi yana tsaye kallonsa tai ta watsar tacigaba da tafiyarta     Kallonta yay yace mena ce miki Tafiyarta taci gaba dayi Binta yay yace ba magana nake miki ba Gani tai yamata kwarjini Tace yeah gurin faty fa zamu tayaya zan daka ni'kaf Kai gurin faty kuma Ummm Muje Ina Me kika ce Gurin faty'n zani dakai Ey Ta6 salon suce wannan yaron shine saurayina Matsowa yay daf da ita yasaita bakinsa wajen kunnenta yadda zataji yay mata rad'a Banjime yace ba, saidai gani nai Nusaiba ta zaro ido tayi gaba tana toshe baki Binta yay suka tsayar da nafef suka shiga Sam takasa had'a ido dashi Agurin datai kwatance anan me nafef yatsaya, sauka sukai Nauphal yabiyashi kud'insa suka shiga holl d'in Kowa sai kallonta yake Dan sunyi mugun dacewa da juna sosai Kallonshi tai tace kazauna anan zanje wurin 'kawayena 'Kawayenki kuma Ey Muje tare, salon kuyi gulmata kunga d'an saurayi d'as² Allah ya kiyaye meza'agulmata akai Wannan d'anyen yaron dakai wanda ko girma baka gama ba Hmm haka kikace ko Ummm To matar 'katon gardi Gardi kuma Ey jeki kidawo ina jiranki Tafiya tai tana murgud'a masa bakin ta Girgiza kansa yay yace bazata dainaba sai randa na nutsar da ita tukunna 'Kawayentane suka had'a baki tana 'kara sowa sukace irin wannan mai zafin haka, ina kika samo mana shi Dama shiyasa kike d'aga mana hanci kice da saurayin naki kike tafe Aaaaaa ko kuma muce mijin naki ko, amman fa kun dace sosai wlh Nusy Itakam kalisss dariyar ciki take dan tasan yau saita zazzage musu kwandon bala'i dan wani mugum kallo takebin su dashi Kai dallah can wannan ne mezafi yarone fa d'anye shakaf Ai irinsu sunfi dad'in love 'kawata wata 'yar ajinsu ta fad'a Allah yakiyaye wlh wannan yazama saurayina, ta6 Wannan yazama saurayina ai rainonsa zanyi saiya bala................. ✍🏻✍🏻✍🏻 Keep waiting my fan's🤔🤗 Hallmarth ce 💕💖💕 [04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 👑👑👑👑👑👑👑👑👑 🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃 *DASHEN ALLAH* *WRITING ASSOCIATION* *'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔* _Story and written by_ *SADIYA •A• UMAR* *{UMMUH FATEEMAH*} 🅿---          7⃣9⃣&8⃣0⃣ ..................Shida wata yarinyace kuma ko kamun kai bata da sai rawa take yana mata li'ki     Abun yabawa Hapsatu mamaki tooo wacece wannan yarinyar kuma ina yasamota      Yi shiru 'yar Ummerh taso muje kiyi wanka, kicanja kayanki, kici abunci    Zaizo yasameni wlh Tashi tai idanta yayi luhu² fuskar tayi jaaaa sosai abunka da farar fata        Da'kar Hapsatu ta lalla6ata tayi wanka taci abunci tasaka kayan bacci, bata panadol tai tasha sannan ta lalla6ata ta kwanta     Har lokacin Nauphal bai dawoba Itakam inna fakaici idon Hapsatu saita share kwallarta     Yitai kamar tayi bacci sai Hapsatu taja mata bargo sannan ta futo    Sai alokacin ma takula da kayan data shigo dasu da wayarta duk agurin tabarsu har hand bag 👝 d'in tama    Kwashe kayantai taga babu abunda zai lalace aciki takai matasu d'akin ta ajiye     Saida akai sallar Isha'i sannan yadawo shida Fahat      Da sallama suka shigo Da'kar Hapsatu ta amsa musu sallamar    Zama sukai akusa da ita suka gaisheta    Nam ma ada'kile ta amsa tana tashi daga gurin      Nauphal yasan dashi ake wannan fushin sbd yata6a mata 'yar gold d'in ta        Shikuwa Fahat dabaisan komaiba tashi yay yabita yace Ummerh me mukayi kuma    Nauphal kansa yana 'kasa baice komaiba         Shiii bai gaya maka ba Ummerh bai gayan komai ba Tunda lokacin da muka had'u da magriba ne munayin sallah aka shiga karatu    Da aka kammala kuma akayi sallah, sannan muna idarwa akai addu'a kowa yataho gida   Kaje yafad'a maka Ummerh nifa bansan menaiba kiyi hkr dan Allah ko wani abun akace namiki     Ban saniba Kasamun yarinya kuka Kun tafi tare meyasa bazaku dawo tareba shine kazauna kanawa wasu shasha shayyy li'ki ko      Sannan harda rawa da tafiya hira kabarmun yarin yata ita kad'ay    Wayace kabita inkasan bazaka zauna tare da itaba       Ummerh budur watace fa Ok budur war taka tafita kenan ko A'a Ummerh Hakane mana gashinan kafad'a    Toh bari kaji zan aurawa yarin yata wanda yafika komai kuma zaka gani      Itakam Nusaiba akan kunnenta akai komai jitai gabanta yafad'i da Hapsatu tace zata aura masa wata    Dama jibi hutunku zai 'kare koh To yau kashirya kayanka     Gobe ka kama hanya katafi banasan ganinka agidan nan kaji na fad'a maka ko      Ummerh Allah ni...... Banasan jin komai kuma koda wasa kadawomun gidan nan ba Bayan 2year ba sai ranka ya6aci kajidai nagaya maka koh     Kallonta yay atsorace yace Ummerh na dan Allah kiyi hkr mana Allah nifa ba wani abu naiba      Itace tace batasona ni yarone Kuma Ummerh nasamu wadda take sona,shine fa muke hira     Allah ni babu abunda nai mata kuma cewa nai tajirani    Shine fa tai tafiyarta nibanma san ta tafiba Allah Ina zaka sani tunda kasamu wadda kakeso      Ummerh Allah ni fa babu abunda nai mata    Kumafa ita tace batasona Kumani aure nakeson yi    Ita da bakinta tace maka batasan ka Ey wlh Ummerh tace nai mata 'kan'kanta      Bangaya maka metaceba tunkan wannan lokacin     Ummerh toki tambayeta wlh kiji Allah itace tace batasona   Nikam bansan menai mataba ta tsaneni      Har gayawa 'kawayenta takefa Ummerh dan Allah kiyimun afwa Allah bazan 'karaba      Kuma kitambayeta indai tace namata yaro shikenan bazan 'kara kula taba   Banza Hapsatu tai masa shikuwa fahat dariyace take cinsa kamar me        Abuncinsu yad'auko dan yaga yau Ummerh tasu bazata basu ba Itakam Nusaiba kukan ta tacigaba har bacci yad'auketa    Hapsatu ma d'akin ta tafi tayi shirin kwanciya tai bacci abunta WASHE GARI    Koda gari yawaye ma daurewa tai tayi ayyukanta tayi komai yadda tasaba ta nunawa kowa babu komai aranta    Yau babu Makarantar boko saidai islamiyya dan haka tashirya tai tafiyarta ahanya suka had'u da kaliss sukaita hirarsu, tasha mamaki kaliss dan batai tunanin zatazo Makaranta ba     Lokacin da aka tashi daga makaranta abakin get suka had'u da wani kyankyawan farin saurayi yana tafiya zai shiga motar sa     Kallon su yay yaga Nusaiba tana murmushi, jiyay har cikin zuciyarsa    Binsu yarin'ka yi har bakin gidan su Nusaiba, yayi parking       Sallama yay musu suna ''ko'karin  shiga gidan     Amsawa sukai suna Juyowa Kallon kaliss yay yace dan Allah inasan ki aramun "kawar mu kona 5m ne please     Ok Kallon ta tai ta had'e rai dan badan kaliss tari'ke mata hannu bama da tuni tashiga ciki        Besty ana magana fa Inaji ai    To amman kije mana kiji dame yazo kinga dai wannan ba yaro bane bakuma tsoho bane   Murmushi tai tace ke kooo      Kije nidai dan Allah Juyawa tai ta taka zuwa inda yake     Sallama tai masa kawai ta tsaya Amsawa yay yana murmushi yace gimbiya sarautar mata     Hmm Barka da yamma    Hmm Yagida, ya makaranta kuma    Alhmdllh tace ada'kile Masha Allah     Nidai sunana muktar kuma nagankune yanzu anan zaku futo daga makarantar islamiyya nabiyoku, nazo gurin wani abokinane naganku      Kuma gaskiya dagaske nake ina sanki aurenki zanyi        Dan Allah kitai makamun kar kice a'a     Ni d'an gidan mlm sulaiman ne Wanda akafu sani damai shadda     Yana aikine a company alhaji Ibrahim mai shadda baban hassan da husaini         Kuma ashirye nake da in aureki ba wasa yakawoniba Allah    Nayi karatuna a6angaren business ne        Kuma ni banada wata matsala da iyayena dan burinsu guda d'aya yarage musu suga nayi aure kawai      Dana Allah karki watsan 'kasa acikin idona      To dan Allah kabani lokaci zanyi tunani kaji    Toh shikenan kamar zuwa yaushe kenan zan dawo       Toh kamar rana ai tayau Haba gimbiya ta so kike in mutu Zuwa dai gobe dan Allah    Gobe kuma Umm mana dan Allah karkice a'a      Toh bada wuriba Kamar yaushe kenan Bayan mundawo daga makaranta      Toh Allah yakaimu naga ai 5:00pm kuke tashi ko    Ummm Toh nagode ga number ta nan    Kibani taki kinji Ai....   Tarar numfashinta yay yace ai meee Dan Allah karki hanani kibani number kinji gimbiya ta      Murmushi tai ta karanta masa yarubuta Amman daaa batai niyar basaba    Murmushi yay yace ngd gimbiya ta Allah yabar 'kauna      Hmm natafi kar anemeni Ok agaimun su mom Ummerh dai To agaidamun su   Duk abunda akai akan kunne Nauphal akayi jiyay kamar yamutu dan ba'kin ciki shiyayi mata nawasa ita nagaske zatai masa kenan      Gida tashiga abunta ta tarar da kaliss sunata hira da Ummerh ta atsakar gida      Ummerh ce ta kalleta tace sirikin nawa yatafi    Kunya taji tashiga d'aki kawai Haka sukaita tsokanarta     Bayan magriba ta taraka kaliss tahau nafef ta tafi gida azaure tazo shiga taga mutum atsaye yahad'e rai fuskar nan babu annuri    Kallonta yay yace keeeee...............✍🏻✍🏻✍🏻 Keep waiting my fan's🤔🤔🤔 Hallmarth ce 💕💖💕 [04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 👑👑👑👑👑👑👑👑👑 🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃 *DASHEN ALLAH* *WRITING ASSOCIATION* *'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔* _Story and written by_ *SADIYA •A• UMAR* *{UMMUH FATEEMAH*} 🅿---         7⃣7⃣&7⃣8⃣ ................Sai ya Balaga sannan sai mufara rayuwar aure dashi    Kallonta sukai suka kwashe da dariya, yanzu wannan gayen meye aibunsa ai wannan sune nafuta shopping wlh, nazuwa taron kece raini      Aaaaaa kudai gaya mata Dan Allah inkika rasa wannan damar zai wahala kisamu yaro mai jini ajika irinsa    Wannan sabon jinin ai saida sabon jini, irinki, inkikayi wasa kyaji asalansa wlh kiga yasamu wata ke kuma ki losing wlh        Wata wadda ake cewa sumy itace tace aikam ni yamun ahakansa wlh bari kiga inje musha love    In mi'ka masa sa'kon dayake zuciya ta dan tunda nagansa bugun zuciyata yasauya alamar yasamu mahad'insa kenan     Kallonsa Nusy tai sai tace aranta inkinjema zakisha wula'kanci sosai    Tafiya sumy tai Sukuma su Nusy suka 'karasa wajen wani table suka zauna amman suna hangosu      Shikuwa tun tafiyar Nusy gurin yasan maganar sa sukeyi    Amman yau saiya 'kuntata mata itama zaiyi abunda zaiga tana sansa ko kuwa      Lokacin da sumy taje gurin gaban Nusy sai fad'uwa yake dan bata ta6ajin irin hakaba       Amman saita daure ta basar tacigaba da safgar ta kawai jira take yaci mata mutunci taji dad'i     Shikuwa lura da yadda take satar kallonsu yasakashi fasa yiwa sumy wula'kanci      Tanayin sallama ya amsa yacigaba da danna wayarsa      Cewa tai Ammm dan Allah inasan yin magana dakai yayan mu      Uhummm Yawwa inbazaka damuba inasan number wayarka     Kallonta yay yayi murmushi yace kiyime da ita    Inkiraka, sabida tunda naganka naji babu wanda nakeso da ''kauna aduk duniyar nan kamar ka kuma zan iya rayuwa dakai acikin kowane hali       Ngd sosai da wannan karamcin amman ansamun rana kiyi hkr    'Dan had'e rai tayi Yayi murmushi yace sorry 🙇 mana 'yan mata yana had'a hannunsa guri d'aya     Yace amman inasan mubuga wani game dake dan Allah     Ok wani irifa Inaso akoda yaushe kinunawa Nusaiba soyayya muke sosai dan haka yanzu zan amshi number d'inki kuma zamu fara daga yanzu    Toh babu damuwa zanyi hakan sbd kaid'in farin ciki nane      Dama Allah zai bani damar mallakar ka amatsayin miji danaji dad'i duniya da lahira    Kallon su dayaga Nusaiba tanayine yasashi sakin wani lallausan murmushi yace karki damu Allah zai baki wanda yafini koma, yana nuna kansa       Wani dad'i taji Yace to tashi mud'an zagaya Tashi tai tanata gwalli tana rangwad'a ita adole mai saurayi     Wani tu'ku'kin ba'kin ciki ne yatokare Nusaiba jitai kamar tayi hauka dan ba'kin ciki da takaicin dayake damunta   Daurewa tai ta kauda kanta tacigaba da kallon masu rawa      Ta gabanta suka wuce zuwa kan step d'in da ake rawar     Sumy tafara takawa Hannunsa yasaka a aljihunsa yaciro "yan 200h yafara li'ka mata yanata murmushi yadda kasan masoyan gaske     Sosai Nusaiba tacika tayi fammm saida sukayi mai isarsu sannan suka futo     Zama sukai akan table d'in dayake opposite danasu Nusaiba suka cigaba da hirarsu    Murmushi yake sakar mata yana tayata hirar shima      Servings d'in mutane aka fara cikin lokaci 'kan'kani aka kammala sannan aka saka kid'a mai dad'i anaji      Abunci sumy tad'auka kad'an tayi wajen bakin Nauphal dashi tana fad'in my dear kaci mana        Uhummm juyar da cokalin yay zuwa bakinta yace faraci, tukunna idan kika 'koshi sai in ci nima       Ok Bata yarin'kayi tanaci tanata wani kwar kwa sa da shagwa6a abunta     Takaicine yazowa Nusaiba wuya ita kanta batasan kona menene ba         Tashi tai taje wajen dayake zaune tace nagama katashi mutafi    Amm ni kuma ban gama ba kozaki tafi nataho daga baya       Bazan tafiba katashi mutafi Aaaa kinga mutum yace bayanzu zai tafiba kibarsa mana shida ba yaro bane bare kice zai 6ata    Ina ruwanki ne dake nake magana koda d'an uwana karki 'kara sakamun baki alamarina       Aaaa d'an uwa manya nikuma miji nane kinga tsakanin nidake wayafi mahimman ci yaba kulawa      my dear tashi mu koma can ko mad'an samu sukuni ko    Ok dear muje Tashi yay suka jera suka fara tafiya     Nusaiba jitai dama ta sani tasaka ni'kaf d'inta datayi kuka yanzu ta gode Allah babu wanda yaganta Had'iye kukan tayi tadaure zucitarta sannan ta gyara zaman hijab d'in wuyanta     Juyawa tai takalli inda amaryar take tace wa kalis muje muyiwa khadeeeja Allah yasanya alkairi mutafi koh      Ok Tashi tai sukaje sukaiwa  amarya alasanya alkhairi sannan suka ce mata suzasu wuce    Aaaa tun yanzu gaskiya banji dad'i ba amman hakan ma nagode kalis kicewa ikilima tabaku     Mefa Kedai kice tabaku kawai injini    Ok Tafiya sukai ita Nusaiba ma bata tsayaba kaliss ce ta amso musu manyan jakun kuna guda hud'u biyu iri d'aya ² tafuto taga Nusy harta tsare me nafef tana masa kwatance       Tana 'karasawa suka shiga tafiya suke babu wanda yacewa kowa 'kala         Abakin gidan su Nusaiba aka tsaya tabata jakunkunanta guda biyu sannan suka tafi        Tana shiga da sallama abakinta tadure kayan atsakar gida     Direct d'akin su tashiga ta kwanta akan bed tasaka kuka wanda batasan dalilin yin kukan nataba     Lokacin hapsatu batanan taje gidan su Bintu sai Bb mlm kawai ad'aki yana karatun Alkur'ani mai girma      Saida tai kukanta tagaji Ta'ki tashi har bayan magriba bata tashiba lokacin Hapsatu tashigo taji shashshekar kukan ta     Dasauri tashiga cikin d'akin tana fad'in "yar ummerh meya faru dake menene yake damun ki    'Yar Ummerh lpy kuwa d'agota tai taji jikinta yayi zafi sosai     Innalillahi wa inna ilaihi raji'un menene wai Nusaiba me aka miki acan gurin faty'n     Ummerh ba yayah bane Meyay miki Nauphal ne ko   Eyyy Meyay miki fad'amun inadai badu kanki yayba       Ummm Toh me yay miki Ummerh kinga fa za..............    Kasa fad'a tai dan to in yana zance ina ruwanta dahakan zai sata kuka     Amman kuma mezatacewa Ummerh ta yanzu ta'kwaci kanta    Nusaiba kinyi shiru kifad'amun meyay miki kinji    Ummerh kinga zan taho nace yazo mutafi ya'ki tahowa     Yatsaya sunata surutu da..... Shidawa dama binki yay     Ummm Toh yi shiru, shidawa suke surutun    Shida wata ya.............✍🏻✍🏻✍🏻 Keep waiting my fan's🤔🤔🤗 Hallmarth ce 💕💖💕 👑👑👑👑👑👑👑👑👑 🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃 *DASHEN ALLAH* *WRITING ASSOCIATION* *'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔* _Story and written by_ *SADIYA •A• UMAR* *{UMMUH FATEEMAH*} 🅿--- 8⃣1⃣&8⃣2⃣ .................Keeee waye yazo gurinki d'azu     Ko kallonsa bataiba tasakai zata wuce sa    Hannunta yari'ko Tace kasakeni mana banaso   Tambayar, ki nake waye yazo gurin ki d'azu, kuna meyazoyi Au tambaya kake   Taune lips d'insa yay na'kasa yace eyyy      Ok mijin dazan aurane Zance kuma yazo Kiyayy wani dummm akan zuciyarsa    Kallon ta yay yace shi wannan d'in ba yaro bane kenan    Ey ba yaro bane kuma yayi mun sosai, my husband to be Insha Allah    Whatttt kinsan me kike fad'a kuwa Nusaiba     Nasani ko kanada jaaa ne Acikin satin nan zai turo in sha Allah    Kana yaro dakai meka sani Sakanmun hannu na    Nine yaron Ey ko kana jaaa ne    Ey zan nuna miki aikin yarinta yanzun nan     'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔 WLH YAU ZAN TSONE MIKI IDO DASHI    HMMM 🤔 fuzge hannunta tai zatai cikin gida     Ai batasan lokacin daya janyotaba tafad'a kansaba      Le'kawa yay d'akin Bb mlm yaga bayanan    Aikam yajata ciki  kulle 'kofar yay yakunna wutar d'akin yace bari in nuna miki a idon ki kisan niba yaro bane      Janyota yayi jikinsa yasaka bakinsa akan nata yafara aika mata da kiss turesa tafarayi tana cewa yadaina amman ina banza yay mata yad'aura daga inda yatsaya       Hannunsa yakai cikin rigarta yafara zuge mata zip har lokacin bakinsu ahad'e yake     6alle mata bra d'inta yay yafara ''ko'karin cire mata rigar tata gaba d'aya    Kuka tasakar masa tanaso ta ro'kesa amman babu hali ya had'e bakinsu gam    Kuma takasa motsawa ko d'aya Jikin bango yamaidata ya yarda rigarta a'kasa yasaka hannunsa zai kunce mata zani tari'ke masa hannun gamm    Tana girgiza masa kai Kallonta yay da idanunsa dasukai jaaaaa     Yakama hannunta yakai kan joystick d'insa     Girgiza masa kai ta'karayi Cire bakinsa yay daga nata Yasaka hannunsa yatoshe mata bakin yazo da bakinsa dai² kunnenta yace wannan bazata ishekiba kike tunani    Hannun ta ya'kara mayar wa kan joystick d'insa      Girgiza masa kai tayi Yace ko in gwada miki    Girgiza masa kai ta'karayi Yace in baki yaddaba in gwada mikiiiii    Muryar tasa da'kar take futa Kiban amsata kuma wlh karkimun kuka dan idan kikai mun kuka wani yazo, wlh bazan 'kyalekiba saina yi abunda nai niya    Kinga idan yaso sai amun hukunci da hujja     'Daga masa kai tayi alamar tayadda Sakin mata bakin yayi ya'kara matsota jikinsa sosai yanajin yadda dukiyar fulaninta take tokare sa ga kan nipple's d'inta duk sai susa suke masa      Maida hannunta yay kanta yace wannan tayi miki kad'an kike nufi      Cikin muryar kuka tace A'a Menene ajikina yay miki 'kan'kanta gayamun inji    Babu komai Hannunsa yakai kan na shanunta yace ko kina tunanin bazan iya sarrafa subane     Uuuu'ummm To daga yau karki 'kara cewa ni yarone, inba haka ba zakiga aikin yarinta    Kuma wlh in kika 'kara tsayawa da wani Namiji saina yi miki abunda yafi haka

Chapter 12 of 16