Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ALHAJI    Haka kuwa akayi aka saka rana sati mai zuwa ranar juma'a zasu tafi acan zasuyi sati sannan sudawo nan garin kaduna da zama baki d'aya    RANA BATA 'KARYA SAIDAI UWAR 'DIYA TAJI KUNYA :Yau ce ranar dazasu tafi zuwa kano cikin 'karamar hukumar Rano      Sun shirya tsap suka d'auki hanya Cikin ikon Allah kuwa sun sauka lpy    Lokacin da suka isa Hapsatu ce tafara shiga cikin gidan taji shiru babu kowa     Sallama ta 'karayi sannan taji an amsa Anas ne yafuto yace sannu fa suna ciki kishiga    Yayah Anas baka gane niba Kallon ta yay saiyace Hapsatu dama kina nan    Kuka tasaka tace ina nan yaya Amman kika 'ki koda le'komune shima kukan yasaka yana gaya mata yadda yayta nemanta bai sametaba   Kedawa kuke tafe ina Nauphal suna waje    Futa yay      Ita kuma ta shiga ciki nan taga tashin hankali yadda Mm Balaraba da Fauziyya suka koma abun tausayi inba kasan suba bazaka gane suba      Kuka tasaka suma kukan suke suna neman gafararta     Tausayi suka bata sosai Mm Balaraba kuwa mamaki take yadda taga Hapsatu inba dan maganar su dataji ita da Nauphal ba bazata yaddaba itace danta sauya gaba d'ayanta tayi kyau sosai da sosai     Sallamar su Anas ce tasasu yin shiru suka amsa Sallamar tasu sukai nan suka gaisa suka futo dan arakasu gidan su Alhaji    Anas ne yarakasu gidane mai rai da lpy namanyan masu kud'i     Suka isa gaban get Sunayin horn 📯 aka bud'e musu suka shiga      Lokacin da suka fara futowa daga motocinsu sosai Alhaji yake shan mamaki dan indai bagizauba yake ganiba wad'an nan 'yan uwan sane da kuma yaran sa      'Karasowa yay ya rungumeta baffa yana kuka da 'kar aka lala6a su aka shiga cikin phalon gidan     Ibrahim ne yasakko kowa sai kallonsa yake yana mamaki gashi dai yana kama dasu amman kuma basu san saba    Nanda akaita 'yan koke² Saida aka sauke kowa ad'akin sa sannan sukai wanka akaci abunci sannan suka had'u ababban phalo aka fara maida yadda akai    Kowa yana bada labarin sa da kuma yadda rayuwarsa taka ya daya wayi gari babu nasa    Da yamman kuma suka tafi har gidan kakah Hajja      Sosai tayi nadama kuma tayi ta rokon gafarar su     Da'kar dai suka yafe mata sbd Baffa dayay magana    Aranta tace wannan shine 'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔   SHIKE TSONE MAKA IDO TABBASS       Har gidan su doctor faruq saida sukaje sun samu tarbar mutunci      Sun dad'e agidan dan acanma sukai dinner sannan suka dawo    Doctor faruq kuwa idan kagansa saikai mamaki sbd yadda yaketa murna baki ya'ki rufuwa yaga Hapsatu   Haka suka tattara suka koma can gidan su Alhaji      Kwanan su biyu kaliss da iyayenta suka biyosu dan kalis tace wlh sai taje taga Nusaiba       Kafun sati soyayya mai ''karfice ta kullu atsakanin doctor faruq da Hapsatu    Inda Ibrahim shima yafara son kaliss     Suma soyayya mai tsafta suka fara dasawa      Kafun sudawo daga garin kano su BAFFA sukace ad'aura musu aure daga baya ayi bikin kawai     Haka kuwa akayi aka d'aura musu aure Hapsatu da doctor faruq    Kaliss da Ibrahim    Agarin kaduna akasha biki sosai sannan Hapsatu suka tare a part d'inta data gida    Suma s kalis da Ibrahim suka tare ad'ayan      Sosai suke gudanar da rayuwa mai tsafta da jin dad'i    Inda Ibrahim ya angonce Kalis tasha wahala tunda Ibrahim bana yau bane ita kuma yarinyace shikuwa yaba 47 baya antafi sosai    Itakam yanzu akai 20 ma Tadad'e kafun ta saba da yanayinsa Amman Hapsatu da doctor faruq basu angonceba har yau      Dan koda yaushe idan yay 'ko'karin amsar ha'k'kinsa saitaita kuka    Haka zai ha'kura ya kyaleta Yau da yamma suka zaune aphalo tasaka 'kananan kaya kamar yadda tasaba dan baya barinta tasaka normal kayanmu na hausawa saidai 'kanana kawai      Tana kwance akan 'kirjinsa ko riga bashi da ita dagashi sai boxes yana shafa kanta     Yace my princess yaushe ne za'atausayamun abani ha'k'kina ne    Shiru tai tana ganin yayi ''Ko'kari yau satinsu 3 kenan fa      Tambayarta ya'kara yi Daurewa tai tace duk randa kake bu'kata      Dan Allah abani yau kinji princess karkice a'a kinji    Allah ina bu'katar kulawarki kingafa nadad'e banyi aureba shekarata 38 fa yanzu zuwa 40 dan Allah atai makamun    Toh Allah dagaske za'aban   Ita kunyama taji tasaka kanta acikin "kirjinsa tana rufe fuskarta da hannunta      Hamdala yay saki ajiyar zuciya yana murna jiyake kamar yajanyo daren     Murna yaytayi harda juyi da ita a phalo      Tunda yatafi sallar magriba baidawoba itakam ragowar magun gunanta ta'karasa sha sannan tasake wanka tayi kwalliya tasaka kayan baccinta red masu sul6i doguwar  rigace mara hannu iya cinyarta      Sai hula da safa Ko ina najikinta tashin kamshi yake data motsa    Lokacin daya shigo tana shafa'i da wuturi dan haka shima yayi d'akinsa zuwa ya kintsa jikinsa sosai     Sai wajen 8:40pm sannan yashigo Zama yay akusa da ita akan sallayar tana danna wayarta        Hannunsa yakai cikin rigarta zai fara lalubata   Tace dear muje muci abunci mana Badan yasoba yad'auketa suka tafi Kallon sa tai tace baka gajiya da d'aukata    Tayaya zan gaji da d'aukar sarauniyar mata    Murmushi tai tana 6oye fuskarta acikin "kirjinsa    Saida suka 'karasa bakin table din yazauna sannan yad'aurata akansa yazuba musu abuncin bata yayi saida ta 'koshi sannan shima yaci ya 'koshi      'Daukarta yay suka koma d'akin yadawo ya gyara gurin      Koda yakoma jiyota yayi tana brush a bathroom shima shiga yay yayi sannan suka futo    Itadai Hapsatu gabanta fad'uwa yake sosai amman saidai taita addu'a intaji hakan     kwanciya tai tayi lamooo tana jin tsoro, shikuwa saida yarage hasken d'akin sannan yahau kan bed d'in janyo ta yay jikinsa yace my princess yau da hijab d'in za'a kwana    Murmushi tai wanda ya'kara mata kyau tana lumshe idon ta     Cire mata hijab d'in yayi Jin wani kanshi yayi yadaki Hancin sa yalumshe idan sa yabud'e su akan mamanta wanda suka cika rigar sosai suka tsaya kamar su tsone maka ido     Lumshe idonsa ya'kara yi sannan yasaka hannunsa akansu yafara shafawa ahankali yakeyi harya cire mata rigar baccin gaba d'aya     Wata ajiyar zuciya yasauke daya gansu asarari suna kallonsa sunyi tsay² dasu     Da'kar ya iya cewa babyyyy zanshaaaa      Dan muryar tasa tadashe gaba d'aya      Itakam lumshe idanta tai tayi shiru dan ba'karamun kunyar sa takejiba Kullum suka had'a ido amman shi kuwa babu ruwansa      Wai itace agaban doctor faruq babu komai ajikinta daga ita sai pantie kawai         Baby inajin yunwafa kibani mana maganar data katse mata tunani kenan      Ummm tace tana saka hannunta takama d'aya daga ciki hannunta sai rawa yake tasaka masa abakinsa kwanciya yay kamar wani baby ya amsa yana sha yana lumshe ido       Kama d'ayan yay yana murzawa yana wasa da d'ayan abakinsa       Ahankali yafara kunce mata tunani yana aika mata da sa'konsa mai wuyar fassarawa     Romance 💘 yake mata masu zafi da tsayawa arai    Saida ya tabbatar datakai ma'kura sannan yacire mata pantie d'inta yafara neman hanyarsa    Mamaki ne yakamasa sosai dayaji gurin arufe gam    Fasa abunda yakeyi yay yakalleta sannan ya'kara mayar da hannunsa yaji gurin dai gam yake     Wata hamdala yayi yana godewa Allah da wannan ni'imar da Allah yay masa dan wannan budurcin tane tabbass ba na bigiba     Wata addu'ar ya'kara karan towa ta saduwa da iyali sannan yafara neman hanyar sa      Gurin amatse yake gam Dan haka saida ya had'a bakinsu waje d'aya danya rage mata azabar sannan yasamu yatura ta da 'karfi     Da'kar tashiga kad'an Samu yay ya'kara turata da 'karfin sa wani kuka tasaki tana dukkan 'kirjinsa jujjuya kanta take kawai tanasan ta kwaci bakinta dan yahad'esa gam danasa      Hawayene suke zuba akan face d'inta wani nabin wani    Doctor faruq kuwa yana jinsa aciki yasaki wata 'kara yana fashewa da kuka dan wani dad'i yaji wanda bai ta6ajiba tunda yake aduniyarsa    Mantawa yay da komai yafara shiga da futa yana ihuuu     Yamanta sabon hannu ce bata saba ba, itakam idanta biyu kuka kawai take tana san ta turesa amman babu hali azaba kuwa jitai kamar antsinke mata wata ji jiya daga 'kasanta zuwa 'yan yatsun 'kafarta   Wahala kam tasha ta awajen doctor faruq dan shima sabon hannun ne bai ta6ayiba tunda yake sai yau      Tun wajen 1:00pm yafara amman har 2:44pm baida alamar 'koshi atare dashi sai wajen 3:18pm sannan yasamu ya nutsu      Albarka kuwa ta shata tasha addu'oi kala²    Idan ta biyu har lokacin bata suma ba amman idanta yayi jaaaajaaajurrrr yakumbura tayi kuka harta gaji     Wanka yay mata sosai shima yayi yagasata kuwa kamar bazai bariba yaduba yaga yaji mata ciwo saida yay mata d'inki biyu sannan yad'aukota suka dawo d'akin    Daya kalli kan gadon kuwa saida ya tausaya mata dan ba'karamun 6arna yay mata ba      Zaro ido yay ya tattare gurin yagyara sannan yad'auko ta suka zauna abakin bed d'in yashafa mata mai da tura ruka masu kanshi        Itakam har lokacin idanta arufe yake takasa bud'esu bare ta had'a ido dashi     Koda suka gama ita kad'ay yakwantar shikuma yatashi yafara nafulfuli yana godewa Allah daya bashi wannan kyautar    Yayi masa godeeyah kuma daya kare masa mutuncin matarsa takawosa har gida babu matsala    Da yay tunanin dagaske ita d'in ba budurwa bace dan Mm Balaraba tace masa ta zubar da ciki yakai sau 5 kuma kowa yasani afad'in gidan gaskiyace kawai bazasu fad'a makaba      Murmushi kawai yakeyi yana 'kara godewa Allah da wannan ni'imar dayay masa     Bai komaba saida sukai sallar asuba shida ita sannan ya kwanta      Sosai yake kulawa da ita yana dad'a gode mata akan wannan kyautar datai masa ----------------- Awajen su mm Balaraba kam Anas yayi aure shima ya'auri wata yarinya mai tarbiya inda Ibrahim yasiya masa 'katon gida yagina masa Mayan shaguna    Kakah Hajja kuwa wani ruwane yadinga zubo mata mai wari daga 'kasanta       Hamisu kuma yasamu sauki amman Kullum sai sunyi bara shida kaka hajja sukecin abunci     Sosai rayuwa yajuya musu baya saka makon da     Yaransa ma Ibrahim ne yad'auki matan kawai yakaisu gida gurin baffa yaro'ki alfarmar abarsu anan har sugirma ayi musu aure     Mazan kuma yake biya musu kud'in makaranta yaciresu daga ta gomnaty sakasu a private      Mm Balaraba kuwa ciwo saidai muce Allah yasawwa'ke amman dai jikin nata saita samu sau'ki saiya dawo Yau da.......................✍🏻✍🏻✍🏻 Keep waiting my fan's🤔🤔🤔 Hallmarth ce 💕💖💕 [04/02, 8:03 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 🍃✨🍃✨🍃✨ ✨🍃DASHEN 🍃ALLAH🍃✨ WRITTER'S✍🏻 ASSOCIATION https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7 🍃ALKALAMI ✍🏻YAFI TAKOBI🗡️ بسم الله الر حمن الر حيم ✨DAN HAKIN🍃 DAKA RAENAH😏🤔✨ 💞NAH💞 SADIYA ABDULLAHI UMAR 💞UMMUH FATEEMAH💞 🅿--- End 🔔 End 🔔 End 🔔 End 9⃣9⃣&1⃣0⃣0⃣ ............ Yau da mutuwar kakah hajja aka wayi gari data Fauziyya sosai "yan uwansu sukai kewarsu    Harsu baffa dasu Hapsatu duk sunzo wajen rasuwar    Mm Balaraba kuwa cewa tai dama itace ta mutu ba Fauziyya ba      Saida akai bakwai sannan kowa ya watse Haka rayuwa taci gaba Inba Bb mlm shima yayi aure   Baffa ma saida suka sakashi agaba yayi aure shida Abban su Hapsatu     Haka suka cigaba da gudanar da rayuwa mai tsafta da kwanciyar hankali      BAYAN SHEKARA TAKWAS 8 Nauphal da Nusaiba sunada "ya'ya 3 Yan biyu maza YASIR DA YAASEER   sai kuma YASMEEN Inda Hapsatu da doctor faruq suka haifi yara 2 duk maza NASREEM DA SUHAIL    Kalis kuma da Uncle ibrahim ma sunada d'ansu d'aya FU'AT Fahat kuma da Bintu suna da yara 2 TEEMAH DA KHALEEL INDA KUMA AKAI RASHIN MAMA BALARABA DA ALHAJI HAMISU     Haka rayuwa taci gaba mai tsafta da kwanciyar hankali   Yau tun safe suke shiri dan agidan Baffa zasu wuni     Sai wajen 11:00pm sannan suka fuffuto aka kama hanyar zuwa gidan baffa      Basu dad'e ba suka isa Lokacin kuwa kowa ya hallara ababban phalon gidan da matansu da mazansu da "ya"yansu da jikokinsu duk sun hallara anata murna    Nan masu aiki suka cika gaban su dakayan ciye ² anaci anata hirar raki     Sai bayan sallar Isha'i sannan suka tafi gida      Amman duk yaran su acan suka barsu sukuma sukayo gida       Suna zuwa gida Nauphal ko Sallama Bai musuba yayi part d'insu da motarsa     Koda yay parking d'aukata yay suka shiga Cikin gidan    Tare sukai wanka suka shirya Phalo suka zauna suna hira   Kallonta yay yace my sweet baby     Ummm tace batare data kallesaba    Yau fa yaronki wlh yunwa yakeji Yitai kamar batajiba    Janyo ta yay jikinsa yace magana nake fa    Dear Allah nagaji nidai Wlh yau da safe banyiba da ranama haka dan haka Allah sai anbiyani nidai     Waito ni abunci ce Aaaaa sosai ma kuwa Dan Allah kayi hkr sai gobe A'a nidai wlh yanzu nakeso    Toh 'D'aukar ta yay calak sukai d'akinsa      Kallonsa tai tahad'e rai Baby na wai bazaki saki ran  ba    Murgud'a masa baki tai tace eyy d'in Allah ko Nidai Allah aban Duka takawo masa tace ga inji ko    Kinsa irin na ran nan zan miki       Runtse idan ta tai dan tasan mai zaice mata    A'a menene narufe ido Hakafa kikace baby na akwai dad'iiiii karka daina     Toshe kunnenta tai Hannun ta yacire yace to bazan dainaba yau saikin 'koshi     Juyata tadawo 'kasansa yafara aika mata da sa'konni masu wuyar fassarawa               ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH     YAU 4-2-2022 ALLAH NAGODE MAKA DAKA BANI DAMAR KAMMALA WANNAN LITTAFIN NA 'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔 DUK WANDA NA 6ATAWA RAI INA NEMAN AFWARSA   LITTAFIN NAN NAKUDI NE KARKI KARANTA BAKI BIYABA SIS       NASADAUKAR DA WANNAN LITTAFI GA 'KANNENA   HJY HAUWA   HJY RABI'ATU     DA "YAN BIYU NA AUNTY HASSANA DA AUNTY USAINA     ALLAH YA'KARA MUKU LPY DA KWANCIYAR HANKALI   INA MIKO GAISUWATA AGAREKU MASOYANA    ALLAH YABARMU TARE ALLAH YA'KARA MANA 'KAUNAR JUNAN MU BAZAN MANTA DAKEBA MY BLOOODY NA {ZAHRA BAWALE} ALLAH YABARMU TARE ALLAH YABAR 'KAUNA DA DANKON SOYAYYA     HJY NAUGHTY NA [UMMUH ANAM] NAGAISHEKI 'KAWASS ALLAH YABAR MU TARE JINJINA AGAREKI GWARZUWATA KUMA JARUMATA WADDA BATA GAJIYA DAYI MUN COMMENT {HAUWA-UMMUH SULTHANAH} INA GAIDA KU MY LOVELY SISTER SA'ADAT MY MOM AUNTY AYSHA KT AUTY SUFY AUNTY KHADY MY PRINCESS MY KING MY LOVE BRO MY AUNTY UMMUH ARABEEY UMMUH AHAMAD UMMUH KHAIRAT UMMUH IRFAN UMMUH FATEEMAH UMMUH TEEMAH UMMUH KALISS MOM FU'AT MOM DAWUD MOM NUSAIBA MOM MUFEEDAH MOM NAWWAR MOM NAWWARA MOM ASAD MOM SULTHAN MOM SUHAIL    WAYYO KUNA DAYAWA SUNAN KU ZAI IYA CIKA LITTAFI GUDA   ALLAH YABARMU TARE ALLAH YA'KARA DAN 'KON 'KAUNA DA DUK WANDA BASUJI SUNAN SUBA KUSANI KUNA RAINA     KARKU MANTA AKWAI SABON LITYAFINA MAI TAKEN SUNA    SANADIN SARAUTAH👑 NAIRA 'DARI 300 NE KACHAL DAN BIYAN KUD'INKU 0110015052 SADIYA ABDULLAHI UMAR ECOBANK SHAIDAR BIYA KITURA TA NAN 08032762588 WANDA SUKE TURA KATI KUMA SUTURA TANAN    07066991793 SHAIDAR BIYA TANAN 08032762588 LITTAFIN ZAI FARA ZUWA MUKU RANAR 3-3-2022    LOVE AND ROMANTIC STORY KARKU BARI ABAKU LABARI INA NAN INA JIRANKU YAU BABU KEEP WAITING MY FAN'S 😂😂😂   Hallmarth ce 💕💖💕 An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 16 of 16