Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ta koma ta cire hijab tai dabar a kujera, tun yaushe haka take faruwa da ita?.. Ashe ita k'allon mara wayo suke mata acikinsu?.. Kai ta daga sama, lalle ta gane mey Ja'afar yake nufi da mutunci yake nemar mata.. Yau ta gane ashe in an yi gulmar wani da kai yau gobe da kai za'a kafa ai taka. "Allah na gode maka daka sa na ji na kuma gani. Tabbas Ya Ja'afar babban gata yai mata. Toh a ina ma suka samu labarin za ai mata kishiya?..har dare tana neman amsa. Ranar har kukan bakin ciki tai na taraiyarta dasu Maman Ummi. Tuni ta tattare kowa ta wat'sar shi,duk da ba duka aka taru aka zama daya ba. Ranar Maman Waleeda da suke kira uwar tsoron miji ita ta zo mata harda nasiha har gida,matar da koh gidanta sai tai fita ashirin bata leka ba,kuma makociya ta kusa,har misali tai mata da Maman Ummi. "A kaf unguwar nan bana tunanin da matar da take cikin takura irin na Maman Ummi Salma, ke shaida ce,in kinji gidan yai shiru ba koh tarin yaro kasan uban na gida. Sannan in zai shekara ba taje ko'ina ba shine dai dai a wajenshi,duk fita in zatai satar hanya take tasan in ya fita da yamma sai dare,amma a gun kuri tafi kowa iya dadin magana,da ina cikin su,daga baya na gane taraiyyata baza tai dasu ba,sai na zabi zaman gidana ya fiye min alkairi sama da yawan gulma. "Ka'rkara in abu ya faru in leka a tsatssaye in dawo, dan Allah ki iya kafarki Salma,dan zasu kai ki su baro ne kawai. Kai ta k'ada mata, "Na gode Maman Waleeda,Allah bar zumunci,kuma InshaAllah naji bayanin ki,duk da mun kusa tashi a unguwar ma duka InshaAllah. Anan ta sanarta za ai mata kishiya,k'warai ta jajanta mata kan ta kara da y'an shawarwari,tun daga ranar mutunci da Maman Waleeda suke,kusan duk yamma tana turo mata su Waleeda taya fira,har lokacin tashinsu yazo. ***************************** Cikinta yana da wata biyar lokacin auren Ja'afar saura sati. Sam bazaka zata Salma bace, dan tamkar bai dameta ba haka tai a auren. Har ranar Ja'afar yana fad'in wai ta daina sonshi gaba daya,koh kishi bata yi zai kara aure,murmushi kawai ta masa,dan tsaf ta kula da rawar kan da yake k'wana biyu. "Ba k'ya shirye-shiyen komai gashi lokaci ya taho fa... Tamkar ya choka mata abu makogwaro taji wani iri,kawai sai ta sa mishi ido tana k'allo. Tabbas rawar kan Ja'afar karuwa take akan auran nan,banda haka wani irin tambaya ce wannan?... Shikam tunani yake yadda Salman ta g'yaru har kullum,a ganinahi halin ko'in kula da yake nuna mata ne akan fita. "In da hali zan fita kar6o wasu kayana unguwar Ummi. Kafad'a ya daga mata,kan yace "sai kin dawo... Yai waje. Baki sake ta bishi,tun bayan dawowarta ta kasa gane inda Ja'afar ya dosa,abu yake mata tamkar ya kosa da zaman ta a gidan. Gashi tun kamin amarya ta tare har ya sallamata,wai ko'ina nan gaba in zata kawai taje,dan yanzu bai son 6acin rana irinta da. Toh mey yake nufi? By Feenat Ja'afar. 9/29/16, 9:11 AM - Queen Safiyyert馃憫: *A BAKIN AURANKI* *漏 Feenat Ja'afar*. 26_Kowa bin kofar dakinta yai da kallo, yana murna ba'a rikicin mata biyu a gidanshi yau gashi an fara,dole ne tun wuri yai ma tufkar hanci. Har yayi dakin Salman sai ya t'saya, dole ne ya nuna mata kuranta, in da tai mishi fitsara ya k'yale toh yanzu bazai d'auka ba,dan ba ita kadai bace a gidan,kawai sai ya juya dakin Bintu. Kuka take yana ta fadanshi taki kulashi, chan kuma sai ya sassauto, "Ni tashin hankali ne bana so a gidana ne,tun wuri ma in zaku had'a kai ku had'a, dan ba mai chazan hawan jini. Kai ta dago tana mishi k'allon tuhuma, "Au shine dalilin da yasa ka fad'a wa matarka baka so na?.. Ni nace ina son ka koh?.. A haka za ai zaman lafiyan?.. "Ke kinga bana son iyayi,dawa nai wannan zancen?.. Da sauri cikin kuka tace "da matarka man,wato harda fad'a mata kwantai nayi nai ma tallan kaina.. "Ban san anyi maganar nan ba Malama,ki ma cire zargin ni na fad'a mata, bari na je zata fad'a min yaushe muka fara y'ar sharri da ita... Waje yayi zuwa dakin Salman. Kai Bintu ta k'ada, "ashe munafuka karya take dan ta had'ani fad'a da Miji,toh karyarki taci karya,Allah sa ya k'wada mata mari tukuicin sharri. Ita kam tanajin bud'e kofarshi ta mike tare kama k'ugu ta k'ank'ance ido. "Salma yaushe muka fara y'ar sharri dake a gidan nan?.. Yaushe nace miki Bintu ce tai min tallar kanta na aura?.. Harara ta sakar mishi da k'allon kar ka rainan hankali. "Ka nad'e taburmar kunyar ka man ta haka,wato kayi amarya shine ka zabi ka tuzartani agunta,karafkaf abinda ya faru ta fad'a mini,toh da ka fad'a mata saura igiya daya ta aurenka a kaina sai mey?.. Baki ya saka cike da mamaki,lalle ya shiga tarkon kaidi na mata, wato kowacce sharri take neman k'ulla mishi a gun y'ar uwarta ashe?.. Bai da tace wa, kawai sai ya juya zai fice, da sauri tace "a ka fita man,dan nayi imani bazaka karyata cewar ba kai ka fad'i ba... "Idan kuma habaici da iyayi kake neman matarka ta dinga min dan ka huce haushinka na da toh bissmillah,dai dai nake dana sa kafar wando daya da kowa a gidan nan wallahi.. Juyowa yai yana kallonta, sai tai d'aki ta barshi t'saye baki sake. Titi ya fice ko ya samu sa'ida, lalle yau ya jinjinawa sharrin mata,amma kaf yafi jin haushin Salma,dan sam yanzu ya fuskanci fitsararta tafi ta da yawa. Tun daga ranar ba jituwa t'sakanin matan, daya in Bintu ta fad'awa Salma sai ta fad'a mata dubu,daga karshe ta bige da kukan bakin ciki, har mai gidan yazo ta kit'sa mai karya da gaskiya,wani sai dai ya bata hakuri, dan a ganinshi yanzu Salma tafi karfinshi,dan da ya mata magana ita y'ar dika take,daga shi har amaryar zata chake tass, sai dai yai abinda zaiyi. Shi yasa shi kuma ya t'siri mata t'siya,in dai zata kona mishi rai,toh shi kuma zai ta biyewa Bintu suna ta mata feleke a t'sakar gida, daga karshe kam sai yaci nasara,dan haka zata shiga d'aki tai ta kukan bakin ciki,a nan zai ta mata dariyar keta. ***** Sallama taji kamar ta Maman Ummi da Maman Abba,lekawa tai ta window, sune kuwa, "munafukan Allah ta'ala kawai... Ta fada tana kokarin ta fito rai 6ace,dan tai imani duk abinda take fuskanta yanzu da sa hannun su aciki... Chak! Taja ta t'saya rike da labule a hannu ganin Bintu ta fito da gudu danjin sallamar su. "Sai yau Aunty Ladi zaki zo min? Har nayi fushi ai.. Baki sake Salma take k'allonsu,tana k'allon suna nuno kofar dakin da baki suna ma Bintun kuskus tai baya da sauri. Ido ta rint'se tare da cije le6e,lalle mutum mugun ice ne,yanzu ta gane inda Bintu ta samo duk wasu _information_ na zaman aure nata ba agun Ja'afar ba,ido ta bud'e, ta d'au alhakin Ja'afar, har rantsuwa yai mata amma taki yadda. Karshe har raba shimfida tai dashi akan maganar har sai da ya gamo ta da Aunty A'i aka shirya. Zama tai tana jiyo shewarsu a dakin Bintun. Har kullum bazata daina nadama akan taraiyarta dasu Maman Ummi ba,tasan duk fushin Ja'afar ne da t'sinuwar mala'iku ke bibbiyarta. Har hawayen bakin ciki tayi yau,tai kuma alkawarin daina sa6awa mijinta ko da taji haushin shi. T'sakar gida ta fito bayan ta g'yara fuskarta, tai sa'a kuwa sun fito zasu tafi suna ta dariya. Ganinta a t'sakar gidan yai bala'in saita nutsuwar su,a t'saye take k'yam tamkar wata soja ta had'e rai tam,ido cikin ido take k'allonsu,tuni suka hau inda-inda, "dama kina ciki?.. Sannun ku da gida.. Harara ta sakar musu,ba shiri sukai hanyar waje,Bintu ce ta t'sayar su, "bari na raka ku hanya Aunty,ina zuwa na kira mai gida izinin fita. Duk tana k'allonsu,har tai ma Ja'afar waya wai za tai rakiya waje ya bata izinin fita. Bokiti ta zaburo da sauri tai hanyar fita,da sauri sukai waje sun zata kansu zata iyo,kawai sai ta ja t'saki ta shige band'aki. "A toh na zata koh rafka mana zatayi ai,g'wara muyi ta kai ta kai,dan wannan da gani zatai kishin hauka... Dariya suka sa tana jiyo su ta band'aki daga zauren sunki tafiya. Ruwanta na cika da ta tara ta bud'e band'akin a hankali tai zaure, basu nufa ba sai jin saukar ruwa sukai akansu har Bintun. Bokitin ta d'auka tai kansu dashi a sukwane, da ture ture suka fita waje da gudu. Tana haki ta leko kofar gidan ''Ashe karyar munafurci kuke, da ku t'saya na g'wada muku aikin mahaukaciya, shegu gadon na aiya,a haka zaki kare Maman Ummi wallahi, InshaAllah kema dubinki ta kusa cika. "Ke kuma yau mai rabani dake a gidan nan wallahi sai Allah, yau zaki ga karyar iskanci. Gida ta koma tana hakin daga ruwa bucket guda da tsohon ciki. A t'sakar gidan ta zauna tana maida numfashi a hankali, ta jima da zama kamin taji tafiyar Bintu cikin sand'a, kofar ta zubawa ido tana harara, kai ta leko dashi dan ganin koh Salman bata nan sai suka had'a ido. "Wallahi baki isa ki ce zaki hanani shiga ba, in gaske ne ki bari na shigo na shirya in fad'an ki ke nema dani ba hauka ba. Murmushi tai daga inda take, "Lalle kinyi kuskure in kina zatan zan iya had'a jiki da karya irin Bintu,haukar nake son sauke miki aka yau ai, gaba kin d'aina irin kuskuren nan ina zuba miki ido kawai,yau dole na fidda ki cikin gona ta. Like 路 1 路 Reply 路 Report 路 Jul 31 Feenat Ja'afar Novel's "Karya ki ke wallahi ki iya koyan hankali Salma,ai fad'a da makami tsoro ne,ki ajiye bokitin mu gabza da hannu in kin is... "Meye hakan ke kuma Bintu?.. Juyawa tai da sauri,tana ganin Ja'afar ta sau kukan munafurci harda kank'ame shi,wai Salma tace in ta shigo sai ta kashe ta da duka da bokiti bayan ta jika su ita da bakin da zata raka... Ciki yai gadan-gadan gun Salman,tana ganinshi ta mike t'saye rike da bokiti,bai watawataba kawai yai kanta da niyar mari tai baya. Kunci ta rike har tana halamar yin baya zata fad'i, "Kin haukace ne Salma ko mey?.. Gidan ki ne da har zaki kafa dokar wa zai shiga ko ya fita?.. Cike da mamaki ke d'auke a fuskarta, ganin yadda ya rufe ido yake zazzaga mata bala'i harda yunkirin mari. "Ni zaka mara da akan waccan karyar Ya Ja'afar?.. A tuzare yace "eh wallahi, da da halin duka ma sai na miki,kuma daga yau kar in sake jin kin kamanta matata da sunan kare a gidan nan.. Kai ta k'ada, kan tai baya tana g'yara t'sayuwa tai d'aki. Code wear ta ciru, a masife ta fito tana mika mishi, "Amshi waya, yau in ka cika kaine Ja'afar ka dake a gidan nan sai nasan na ta6a maka y'ar g'wal dinka Ya Ja'afar, amma ni in naci sunan Salma,toh wallahi babu mai takani ya k'wana lafiya,zaman lafiyarta a gidan nan kawai ta fita harkata... "Bazata fita ba d'in, haba. Wannan wace irin masifa ce wai?.. Kullum ke kenan cikin dacin rai?.. Ba wanda yake t'sallake masifarki in ta motsa.. Haba Salma,yarinyar nan tun tana miki kawaici har sai kin kaita bango,koh tausayin yanayin da kike ciki ba k'ya yi?.. G'walo Bintun ta sakar mata tana a bayan Ja'afar. Kawai sai tai murmushi tai d'aki ta dakko hijabi da kud'i ta fito. Cikin sanyin murya tace "kamin izini zan fita Ya Ja'afar.. Harara ya sau mata!kan yace "Da in zaki fita ba kina gaban kanki ba?.. Wato ga shashasha yana magana dole ki fice,toh kije duk inda zaki ai kin saba... Dak'yar ta iya shanye kukan dake son subuce mata,ga Bintu sai dariya take mata a boye,da sauri ta zira hijab dinta tai waje. K'wafa yayi shima kamin yace Bintu ta shiga ciki yana zuwa. Waje yayi da sauri,har ta samu mai Napep ta shige tana hawaye, a tunzure yai gun mey Napep din, "Kar ka kuskura ka jata cikin Napep dinnan in kana son kekenka ya tsira.. Sauketa tun wuri.. A masife ta rufe ido tana mishi balbalin bala'i kan bazata sauka ba din. Shi dai mai Napep duk ya tsorata,jin ta dawo kanshi yasa ba shiri ya tada Napep,magana yake mata amma ina,da sauri ya juya shima yai gun nashi machine din yabi bayanta. "Hajiya wannan binmu yake a baya fa,wallahi kar ya tafkan asara.. Murya na rawa tace "Dan Allah ka kara gudu sabuwar gandu zaka kaini.. Kan ta karasa kukan har ya taho mata,kawai sai ta jingina kanta ta hau yi kamar ance mata Mama ta mutu. By Feenat Ja'afar. 9/29/16, 9:14 AM - Queen Safiyyert馃憫: *漏 Feenat Ja'afar*. 25_Yau amarya ta taro gidan Ja'afar,suna chan d'aki yan d'anna kirjin Salma. Tai kuka yau harta gode Allah,tukun daga baya taje ta d'au wanka. Tabbas ba'a iya dake wa kishi,koya sai ya tona ka,dak'yar ta samu ta saita kanta kamin y'an kawo amarya suzo kawo amana. Kowa ya wat'se, daga ita sai amarya, kowa tana dakinta. Karadin Garba ta kiyo a parlourn ta,tuni taji gabanta ya sara, tabbas tasan tare suke da ango. A hankali ta yaye labule tana k'allon su har suka shiga dakin amarya had'i da parlour mai k'allon nata. Zama tai ido tuni ya ciko da k'walla, sai tai ko'k'arin had'iye wa. Tana jin Garba yana bazai shiga ba yaje tai tanadin ta6aryar duka, tana suka sa dariya harda tafawa. Kwafa tayi,wato ga mahaukaciya sabon kamu. Tana jin rufe kofar gidan tai sauri ta k'wanta ta rufe ido. Da sallama ya shigo parlourn, ba kowa sai kamshin turaren uwar gida y'ar Borno jikar Shuwa. Ko'ina yaji sabon abu,kamar itace amaryar, labule da kujeru purple da baki, su Mama anga ba sarki sai Allah,kawai sai aka fito da tsohuwar ajiya,baba ya cika aka sai mata kayan parlour,ragowar nata na da suka siyar,gado k'wa tace bazata siyawa wani gardi ba,harda kukan Salma. Sai ma kuma gashi ashe yana da niya,gado barawan Italian da katifa yai mata a kud'in da Ummanshi ta turo mai daga Zaria. D'akin ya shiga,nan ma shiru ba amsa,tai rigingine kamar mai bacci. K'allonta ya t'saya yana yi kamin ya ajiye ledar hannunshi,sosai cikin ya kara fito mishi da k'yan Salma warai. Tai k'yau cikin attamfa ruwan purple da pink,tasha k'walliya sosai gun Ummi,idon nan yasha (mascara/eyeliner). Da komai Salman sa ta fi Bintu sau dubu agunshi,sai dai ta nuna mata hasken fata. Hannu ya kai kan cikin yana shafawa a hankali, tana jinshi yana yan surutanshi ma cikin. Ajiyar zuciya ta yi,sai ya k'allo ta,a tunaninshi baccinta ne yai nisa. A tashi yai yana k'allonta,kan a hankali ya duk'o tare da nufin kai bak'inshi nata,tana jin hucinshi sai ta juyar da kai da sauri. Murmushi yayi kamin ya shafo kanta da suka sha yiriyirin kitso. "Asbha ta ga Salma.. Ki yafeni kinji... Bargon kusa da kafarta yaja ya lilli6eta,kamin ya kashe wutar dakin yai waje. Ido ta bude tana nanata maganar shi a zuciyarta, mey yake nufi da ki yafeni?.. Saboda ya tafka miki t'siya mana.. Cewar wata zuciyar, le6e ta cije,yau gata a gidan Ya Ja'afar,akan gadon su,amma ba shi ciki,yau zasu fara raba matashin kafadar Ja'afar da wata chan.. Tana son Ja'afar, sai ma yanzu ta gano t'sant'sar son da take mishi,ji take kamar ta had'iyi zuciya ta mutu dan kishin mijinta, tuni tasau wani dan marayan kuka a hankali,kamar tace Ja'afar dawo. **** Ita k'wa amarya tuni ta mike ta fara zarya a d'aki, dan a idonta ya shiga bangaren Salma,tuni ta fara cika tana bat'sewa. Tana ko'k'arin fito wa a parlourn ya shigo,da sauri ta koma ciki har tana tuntu6e,duk ba tasan ya ganta ba. Ba laifi,tazo da tarikice dayawa,sam sai t'sarin na Salma yafi burgeshi,dan shi bai son tarkace a gida da sunan k'walliya,ga wani kala blue da pink na kayan labule da kujeru,sam bai mishi ba. "Ki fito da sallaya parlour.. Kawai sai yai waje dan yin alwala a band'aki. Assalatun farko ta farka,cike da mafarkin Ja'afar wai yana ta mata fara'a. Kasa tashi tai,tabbas da gaske yanzu tasan bakinshi kamar gonar audiga dan fara'a, tunda yai k'wanan d'akin amarya. Hakan ne yasa ko da gari ya waye taje kitchen ta d'aura abin kari,dan tun asuba taga text din Aunty A'i kan ta k'auda kishi tai musu kalacin da safe,dan Allah.. Wannan Kalmar ce tasa ta shiga dan dole. T'saye take tana juye abincin a flaks,ba abinda ta tsana irin hada kitchen da band'aki da kishiya,harar bangaren kayan jeren amarya tai tana gunguni ciki-ciki,bata nufa ba taji shafo wuyanta ta baya. A zabure ta juya dan ganin waye. Murmushi yake mata kanar dai a mafarkinta,da sauri ta d'auke kai daga K'allonshi zuwa gefe. "Kamshi duk ya karad'e gidan nan K'anwata.. Hannunta yake neman kamowa ta mat'sa tana "An tashi lafiya.. K'allonta yake daga sama har kasa,tana sanye da rigar banci _sky blue_ nai filawa purple, sai ta d'aura zani da dank'wali akai, tai mishi k'yau sosai,ga dan kurcicin cikin ya fito yai d'as. "Ya gajiyar jiya?.. Na shiga kinyi bacci ban son tashinki. Yawu ta had'iya tare da fad'in "ummm. Fur taki k'allon fuskarshi balle ta fassara mata bakin ciki. Dan da ganin yadda ya fara mata zagwadin nan ta faru ta kare. "Ga abincin ku,zan wuce.. Hannu yakai zai karbi natan tayi saurin janye wa ta wuce,kai ya k'ada bayan ya dawo daga k'allonta. Dakin amarya ya koma,tana kudindine cikin bargo, sai baccinta take narka abinta. Parlour ya dawo ya zauna,Salma nuna mishi halin ko in kula take tun satin biki, sam bata koh kishinshi,sabgar gabanta kawai take. K'wafa yai ya kada kai,dan ba karamin haushi hakan yake bashi ba. Motsinta yaji a t'sakar gida,ta window ya dago yana k'allonta zata wuce band'aki da bokiti da kwandon wanka,watoh daga shi har amaryar shi basu isheta ma kallo ba?.. Dan wai koh hanyar d'akin bata kalla ba,k'wafa yai kan yai waje gun band'akin ya t'saya kamar maigadinta. Har ta gama wanka yana t'saye,tana bud'e kofa sai ganin mutum tai a t'saye ya bake hanya,kai ta k'auda da nufin ta wuce ya riko bokitin,yaja ta taja,kawai sai ta sau mishi,k'wandon sabulun yake neman k'ar6a tai baya dashi. "Wanka zanyi man Salma.. Wani k'allon ta watsa mishi kan ta had'e rai, "Bana _sharing_ din soso. Baki sake yake k'allonta, cikin fusata yace "da da wanne muke yi?.. Kanta gefe tace "toh yanzu na sake t'sari... A tunzure yace "Wai Salma meye haka?.. Bana.. "Kai Dear J,ga soso nan kai wankan. Juyawa sukai gun mai magana, Bintu ce daga ita sai y'ar yaloluwar rigar bacci ba koh zani balle dank'wali. T'saki Salma ta ja,kan tace ''Malam ban waje na wuce,tuni ya kara kuluwa, shi take ma tsakin?.. Yai mata k'yau,kawai sai ya dungurar mata da bokitinta ya shige band'aki,da sauri Bintu tai kitchen ta d'akko mishi nata,koh ta kansu bata kara bi ba ta zari bokitin ta kara mai,a ranta tana "karamar y'ar iska kawai. Sam Salma taki dad'i, dan fur taki bawa kowa fuska a gidan,dan taga da mugun falli amaryar ta shigo mata. Har girkin amarya ya kare ya dawo ga Salma amma ba sauki. Zata gaidashi tai komai,amma ba magana duguwa, sai ma haushin sa dake kara ziyartar ta. Tuni ya kai kara gun Aunty A'i,wai Salma taki sake masa fuska. A ranar tai mata waya ta kare mata tass,tuni ta hau kuka,wai ai dan ita bata kishiya ne,bazata gane lamarin ba,ga kusan kullum Bintu na chakalarta tana kaucewa. Shiru Aunty A'in tayi,dole wannan ba zancen waya bane, "Ki bari zan zo koh zuwa gobe ne. Ranar girkin Bintu ne,yau tun safe take fallin fararo a t'sakar gida,sai ya6a mata haibaici take ita kad'ai kamar sabon kamu. Salman tana zaune kan taburma a kofar ta tana yanke farce. Harara ta sakar mata,kan taja t'saki, "Wawiya kawai.. Shewa Bintun tayi harda guda. "Kece babbar wawiya wacce zaman gidanta ke mintsininta.. Ehee, naji komai ai,saki daya ya rage miki duk a dalilin gantali gardi. A masife ta tashi,sai dai nan da nan ta k'auda bacin rai dan ya6a ma Bintu magana dai-dai ita. "Ahaiyee,, naji,tunda banyi k'wantai a layi bare ina bi ina tallan kaina agun d'a namiji ba ehee, ke har kin isa ki ce kin san komai?. tunda dey ni ba matar tushe bace ba... Dan tuni akasan da matar tushe dai bata k'warjini... Karya uwar bin maza kawai... "Eh naji ki ce komai,igiya uku ce a kaina kinga na fiki matsayi a... "Ke... Bana son shashancin banza wallahi.. Juyawa sukai danjin mai gidan yai shigar bazata. "Ihu har titi mutanan unguwa ana jinku sai kace wasu karnika?... Harara Salma ta sau mishi da t'sabar tuhuma a k'allonta. "A ni ba karya bace, dan har gidan mu ka samo ni..chan ka nemi karya tun wuri.. Jiki ta kad'e tai dakinta ta barshi baki a sake. Ita kam Bintu lukwas tayi,tabbas Ja'afar kadai zai iya fad'a ma Salma cewa ita tace tana sonshi,da kuka tai d'aki dan bakin ciki. Itama haka take gun Salman,sosai taji zafin maganar Bintu,tasan kuma babu mai fad'a mata sai Ja'afar. Toh fa Ja'afar, ka shiga t'sakiya. By Feenat Ja'afar. 9/29/16, 9:16 AM - Queen Safiyyert馃憫: *A BAKIN AURANKI* *漏 Feenat Ja'afar*. 26_Kowa bin kofar dakinta yai da kallo, yana murna ba'a rikicin mata biyu a gidanshi yau gashi an fara,dole ne tun wuri yai ma tufkar hanci. Har yayi dakin Salman sai ya t'saya, dole ne ya nuna mata kuranta, in da tai mishi fitsara ya k'yale toh yanzu bazai d'auka ba,dan ba ita kadai bace a gidan,kawai sai ya juya dakin Bintu. Kuka take yana ta fadanshi taki kulashi, chan kuma sai ya sassauto, "Ni tashin hankali ne bana so a gidana ne,tun wuri ma in zaku had'a kai ku had'a, dan ba mai chazan hawan jini. Kai ta dago tana mishi k'allon tuhuma, "Au shine dalilin da yasa ka fad'a wa matarka baka so na?.. Ni nace ina son ka koh?.. A haka za ai zaman lafiyan?.. "Ke kinga bana son iyayi,dawa nai wannan zancen?.. Da sauri cikin kuka tace "da matarka man,wato harda fad'a mata kwantai nayi nai ma tallan kaina.. "Ban san anyi maganar nan ba Malama,ki ma cire zargin ni na fad'a mata, bari na je zata fad'a min yaushe muka fara y'ar sharri da ita... Waje yayi zuwa dakin Salman. Kai Bintu ta k'ada, "ashe munafuka karya take dan ta had'ani fad'a da Miji,toh karyarki taci karya,Allah sa ya k'wada mata mari tukuicin sharri. Ita kam tanajin bud'e kofarshi ta mike tare kama k'ugu ta k'ank'ance ido. "Salma yaushe muka fara y'ar sharri dake a gidan nan?.. Yaushe nace miki Bintu ce tai min tallar kanta na aura?.. Harara ta sakar mishi da k'allon kar ka rainan hankali. "Ka nad'e taburmar kunyar ka man ta haka,wato kayi amarya shine ka zabi ka tuzartani agunta,karafkaf abinda ya faru ta fad'a mini,toh da ka fad'a mata saura igiya daya ta aurenka a kaina sai mey?.. Baki ya saka cike da mamaki,lalle ya shiga tarkon kaidi na mata, wato kowacce sharri take neman k'ulla mishi a gun y'ar uwarta ashe?.. Bai da tace wa, kawai sai ya juya zai fice, da sauri tace "a ka fita man,dan nayi imani bazaka karyata cewar ba kai ka fad'i ba... "Idan kuma habaici da iyayi kake neman matarka ta dinga min dan ka huce haushinka na da toh bissmillah,dai dai nake dana sa kafar wando daya da kowa a gidan nan wallahi.. Juyowa yai yana kallonta, sai tai d'aki ta barshi t'saye baki sake. Titi ya fice ko ya samu sa'ida, lalle yau ya jinjinawa sharrin mata,amma kaf yafi jin haushin Salma,dan sam yanzu ya fuskanci fitsararta tafi ta da yawa. Tun daga ranar ba jituwa t'sakanin matan, daya in Bintu ta fad'awa Salma sai ta fad'a mata dubu,daga karshe ta bige da kukan bakin ciki, har mai gidan yazo ta kit'sa mai karya da gaskiya,wani sai dai ya bata hakuri, dan a ganinshi yanzu Salma tafi karfinshi,dan da ya mata magana ita y'ar dika take,daga shi har amaryar zata chake tass, sai dai yai abinda zaiyi. Shi yasa shi kuma ya t'siri mata t'siya,in dai zata kona mishi rai,toh shi kuma zai ta biyewa Bintu suna ta mata feleke a t'sakar gida, daga karshe kam sai yaci nasara,dan haka zata shiga d'aki tai ta kukan bakin ciki,a nan zai ta mata dariyar keta. ***** Sallama taji kamar ta Maman Ummi da Maman Abba,lekawa tai ta window, sune kuwa, "munafukan Allah ta'ala kawai... Ta fada tana kokarin ta fito rai 6ace,dan tai imani duk abinda take fuskanta yanzu da sa hannun su aciki... Chak! Taja ta t'saya rike da labule a hannu ganin Bintu ta fito da gudu danjin sallamar su. "Sai yau Aunty Ladi zaki zo min? Har nayi fushi ai.. Baki sake Salma take k'allonsu,tana k'allon suna nuno kofar dakin da baki suna ma Bintun kuskus tai baya da sauri. Ido ta rint'se tare da cije le6e,lalle mutum mugun ice ne,yanzu ta gane inda Bintu ta samo duk wasu _information_ na zaman aure nata ba agun Ja'afar ba,ido ta bud'e, ta d'au alhakin Ja'afar, har rantsuwa yai mata amma taki yadda. Karshe har raba shimfida tai dashi akan maganar har sai da ya gamo ta da Aunty A'i aka shirya. Zama tai tana jiyo shewarsu a dakin Bintun. Har kullum bazata daina nadama akan taraiyarta dasu Maman Ummi ba,tasan duk fushin Ja'afar ne da t'sinuwar mala'iku ke bibbiyarta. Har hawayen bakin ciki tayi yau,tai kuma alkawarin daina sa6awa mijinta ko da taji haushin shi. T'sakar gida ta fito bayan ta g'yara fuskarta, tai sa'a kuwa sun fito zasu tafi suna ta dariya. Ganinta a t'sakar gidan yai bala'in saita nutsuwar su,a t'saye take k'yam tamkar wata soja ta had'e rai tam,ido cikin ido take k'allonsu,tuni suka hau inda-inda, "dama kina ciki?.. Sannun ku da gida.. Harara ta sakar musu,ba shiri sukai hanyar waje,Bintu ce ta t'sayar su, "bari na raka ku hanya Aunty,ina zuwa na kira mai gida izinin fita. Duk tana k'allonsu,har tai ma Ja'afar waya wai za tai rakiya waje ya bata izinin fita. Bokiti ta zaburo da sauri tai hanyar fita,da sauri sukai waje sun zata kansu zata iyo,kawai sai ta ja t'saki ta shige band'aki. "A toh na zata koh rafka mana zatayi ai,g'wara muyi ta kai ta kai,dan wannan da gani zatai kishin hauka... Dariya suka sa tana jiyo su ta band'aki daga zauren sunki tafiya. Ruwanta na cika da ta tara ta bud'e band'akin a hankali tai zaure, basu nufa ba sai jin saukar ruwa sukai akansu har Bintun. Bokitin ta d'auka tai kansu dashi a sukwane, da ture ture suka fita waje da gudu. Tana haki ta leko kofar gidan ''Ashe karyar munafurci kuke, da ku t'saya na g'wada muku aikin mahaukaciya, shegu gadon na aiya,a haka zaki kare Maman Ummi wallahi, InshaAllah kema dubinki ta kusa cika. "Ke kuma yau mai rabani dake a gidan nan wallahi sai Allah, yau zaki ga karyar iskanci. Gida ta koma tana hakin daga ruwa bucket guda da tsohon ciki. A t'sakar gidan ta zauna tana maida numfashi a hankali, ta jima da zama kamin taji tafiyar Bintu cikin sand'a, kofar ta zubawa ido tana harara, kai ta leko dashi dan ganin koh Salman bata nan sai suka had'a ido. "Wallahi baki isa ki ce zaki hanani shiga ba, in gaske ne ki bari na shigo na shirya in fad'an ki ke nema dani ba hauka ba. Murmushi tai daga inda take, "Lalle kinyi kuskure in kina zatan zan iya

Chapter 6 of 11