Inna gaje ta saka salati tana fashewa da kuka mai k'arfi da sauri Gwaggo dasu Haneefa suka fito ganin mike faruwa su Haneefa suka saki kuka da sauri Gwaggo cikin tashin hankali tace "Kinga Gaje kamashi mu kaisa d'aki suma yayi" kamasa sukai Nahrnah zata sa hannu harda wani kukan munafirci da sauri Gwaggo ta make hannun tace "ke dakata bama so hala ma kece silar suman nashi makira asirin ki ya kusa tonuwa wallahi" ta ida maganar tana wuraga mata harara d'aki suka shiga dashi ita Nahrnah ma tsoron d'aya Allah yasa ba abinda take fad'a a waya bane ya sashi suma dan kuwa Boka yace mudun yaji sirrinsu to asirin zai bar gangar jikinsa ne komi ya biyo baya tayi kuka da kanta binsu tayi d'akin tana subewa tana sakin kuka na fargaba ko kallonta su Gwaggo basuyi ba bare subi ta kanta da sauri Gwaggo tace "kinga Haneefa jeki kawo min ruwa mugani" da sauri Haneefa ta tashi ta d'ebo ruwan tana kawowa Gwaggo tayi Bismillah ta yayyafa mai wani irin numfashi yaja yana mutsu-mutsun tashi cike da murna suke kallonsa banda Nahrnah dake tafe girji da sauri Gwaggo takai dubanta gareta tana sakin baki ganin ta dafe k'irji tace "to ke kuma fa au nufinki ya mutu kenan komi Amma dai..... Kamin ta ida maganar Malam ya mik'e da cewa "rabo da ita ai ban mutu ba yanzu Nahrna duk halaccin danayi miki baki gani ba, dama baki daina bin Bokaye ba, kinsan nasan na tab'a kamaki kina waya cewa zaku wajan bako na kyale ki ko zaki gyara ashe kuskure nayi yanzu miye ribarki iyeee" ya ida maganar a tsawace su dukansu saida suka firgita bare wadda akaiwa tsawar har tana fad'uwa saboda tsoro tana hawaye tana girgiza kai Malam kuwa dake kallonta cike da tsana yace "keji keda Allah kuma kije na sakeki saki uku dan kuwa ban son k'ara saki a idona tashi ki fice min da gani" ya idasa maganar da wata irin tsawa Nahrnah kuwa Kamar zararra kuka ta fashe dashi mai k'ara tana cewa "a'a a'a Malam ya zakai min haka ne dan Allah ka maida ni d'aki na wayyo Allah na shiga uku na wayyo dan Allah kusa baki" Gwaggo kuwa wani irin almurin dad'i ne yazo mata bata tab'a tsammanin samun sauk'in Malam d'in nan kusa ba Inna gaje kuwa cike da farin ciki ta tashi ta fice daga d'akin har ta d'an tausaya ma Nahrnar yadda duk tabi ta zare kamar mahaukaciya sabon kamu.
Malam ma yana gama maganar yazo fice wa daga d'akin dan ko san ganinta bayayi rik'e mai k'afa tayi ta k'ara cewa "Malam kayiwa Allah ka maida ni d'aki na wallahi sharrin shaid'an ne "wani irin wirgi yayi da ita yace "ashe kinsan Allah to bari kiji wallahi na dawo baki tattara kaya kin barmin gida ba zakiga abinda zanyi" yana gama maganar ya fice rai a b'ace Gwaggo da y'ay'anta dariya suka saki sunzo fita suma Gwaggo ta tsaya kanta tana cewa "Ohh ni ashe dai har ilimin kirki baki dashi yo inba jahila ba yaushe aka tab'a saki har uku kuma ki wani ce ya dawo dake ai kida zama a cikin gidan nan har abada insha Allah asiri da makirci kuma kin koma can cikin danginku dangin tsiya ki.... Kamin ta idasa Nahrnah ta tashi a zuciye dama ga abinda yake damunta batai wata wata ba ta d'auke Gwaggo da mari, da sauri su Haneefa suke dubanta da mamaki zuciyoyinsu na tafasa Gwaggo kuwa rik'e kuncin tayi tana kallon su Haneefa tace "ya zaku tsaya saina baku umarni ne kuci ubanta nace harta mari uwarku ku wani tsaya sokoko zakuci ubanta ko saina d'aga muku nono ne?" Ai tukan ma ta ida maganar suka rufe Nahrnah da bugu kota ina bare Sakina dake da kiba ta haye ruwan cikin Nahrnah sai bugu take wani naushi data kaima bakinta nan take ya fashe sai ihu take azu a taimake ta Gwaggo kuwa murmushi take tana cewa "yauwa yanzu ne kuka nuna min ku y'an halak ne" Inna gaje ce ta shigo d'akin a firgice ganin yadda su Haneefa suka hayeta sai d'irka suke baji ba gani yasa Inna gaje daka masu tsawa "haba Haneefa in kukai mata illafa" tashi sukai daga kanta suna huce sai zufa suke Gwaggo kuwa tace "wai kinsan mitayi ne Gaje ai da kin barsu sun banta kwance wallahi ni zata mara a gaban y'ay'ana" Nahrnah kuwa ganin an ceceta wajan wa'innan yara masu kama da samu dawa yasa ta fice da gudu tana d'an gyashi dariya Inna gaje tayi tace "ai sunmin dai-dai kawai dai kar suyi mata illa tazo taja mana sharri y'ar isaka maganinta kenan ai" tafawa sukai suna ficewa daga d'akin dan kuwa yanzu kansu a had'e yake kamin su fito ma Nahrnah ta had'a y'an kwamutsanta ta d'au hanyar garinsu tabar sauran kayan da dole sai dai azo da mota a kwasa.
Isarta Dutse kai tsaye gidan Zuby ta nufa tana shiga Zuby ta tashi a zabure tace "mi zan gani haka Nahrnah badai auran harya mutu ba" "wallahi Zuby yaji komai da muke waya dake ya sake ni saki uku ma kuwa" cewar Nahrnah "da sauri Zuby tace "saki uku shine ya had'uki harda duka Kuma?" Nahrnah dake share hawaye da kunburar fuskar ta tace "a'a wannan y'ay'ansa ne su Haneefa sukai min wannan dukan akan na mari uwarsu" dariya ce taso kam Zuby saita maze tace "to kema in banda abunki kin mari uwarsu a gabansu yanzu dai naga kinyo gidana?" Ta ida maganar tana tabbayarta dan kuwa tayi al'k'awarin wallahi wannan karan bafa zata zauna mata a gida ba dan kuwa Hauwa kamin ta tafi ta gaya mata gaskiya inta d'auka kanta.
Da sauri Nahrnah tace "Eh zan zauna gidanki kamin inyi yadda zanyi ya maida ni" wani kallon uku saura Zuby ta wurgama Nahrnar tace "wai tsaya ba nan kikace min saki uku yayi miki ba taya zaki koma gidansa ni kuma gida na gaskiya ba inda zan ajiye ki" ta ida maganar ko a jikinta da sauri Nahrnah ta kalle tace "yanzu Zuby juya min baya zakiyi in...... Kamin ta idasa Zuby tace "ke dakata ba maganar juya baya kinga ma dan tukan mijina ya dawo ya taddaki cikin gidan nan fice ki juya ki barmin gida saboda wayar da mukai dake na kirane domin in nusar dake karki sake auranki ya mutu ki tuba ki koma ga Allah amma kika hanani magana domin ni na samu y'ar uwa ta gari tamin wa'azi kuma na daina dan haka wadda baiji bari ba aji huhu ai" cike da d'an yan mamaki take kallon Zuby yadda take korarta har sai da ta kaita k'ofar gida sana ta banko gidan ta wani irin kuka ne yazo ma Nahrnah ita yanzu ina zata nufa gidan su inta koma tunda tayi aure bata je ba kwata-kwata gani take ta wuce da ajin shiga gidan ai yanzu inta koma ai abun kunya ne to amma ina zata?.
KANO
Hjy Sa'adha kuwa da wata irin tsanata lokaci guda tayi sama domin kiran Dr Aysha.
Ni kuwa d'aki na wuce ina shiga na tadda Asabe tana Kitchen zama nayi kwata-kwata saina kasa sukuni tashi nayi na fito kawai nahau sama wajan Hjy Sa'adha domin in tabbaye ta mi za'a dafama Alhaji dan tace yau a tabbaye ni zan dafa abincin y'an gidan Asabe kuwa ganin cewa banjin dad'i yasa ta fara kama min aikin kamin Hjy Sa'adhar ta fito nazo dai-dai shiga naji abinda ya d'aga min hankali matuk'a gaya nidai na tsinci magana suna waya da Dr Aysha naji anci za'a samin ciki kuma an kira sunana ai da wani irin masifaffan tashin hankali nabar wajan sai dai abinda ban sani ba ai cikin ma yana jikina kawai na tsinci maganar ne shiga nayi d'aki ina zarya a fili nake magana cewa "yanzu dama Hjy Sa'adha haka take ne ciki zatasa wani k'ato yayi min" danni ban d'auka ana wani dashan ciki ba, na k'ara cewa "tabbas ya zama dole nabar gidan nan wallahi bazan tsaya wani k'ato na danna min ciki ba" kuka na fashe da shi ina had'a y'an kayana dan wallahi yau yau d'in nan sai na bar gidan nan ina cikin had'a kaya Asabe ta shigo gani tayi ina kuka tace "ah wai lafiya kuwa kwana biyun nan wai tsaya ma had'a kayan mi kike ne?" Ta ida maganar tana kallo na da sauri nace "a'a lafiya k'alau nake kawai dai ina gyara kayanne" badan ta yadda ba tace "yau kin tabbayo Hajiyar kuwa" da sauri na k'ara cewa "a'a banma jeba kaina ne ked'an ciwo" "ayya sannu kinji bari naje ni na tabbaye ta kinga dare ya fara yi kusanfa k'arfe bakwai fa kuma yana cin abicin dare da wuri" ni dai tunda take zubarta harta gama bama jinta nake ba hankalina nacan na yadda zanyi inbar gidan nan dan kuwa wallahi komin dare saina kwana a gidanmu ficewarta keda wuya na d'au kayana daba wasu bane na fito ina sand'a hango Bahrba nayi yana nufar shashin Hjy Sa'adha da sauri na lab'e inda bazai ganni ba shi kuwa kamar ji yayi ina kusa dashi a jikinsa yaji hakan sai dai sharewa yayi ya nufar d'akin Hjy Sa'adha wadda har yanzu waya take.
Ni kuwa ganin ya b'acewa gani na yasa banyi wata-wata ba na fice daga porlon tsakar gida Allah ya taimake ba kowa yasa kai tsaye k'aramar k'ofa na nufa ta get na bud'e na fice ba wadda ya ganni kai tsaye tasha na nufa da y'an kud'in da Hjy Sa'adha ke bani wani lokacin ina tarawa dan kuwa babu abinda nake dasu ai kuwa ana kaine tasha kamar ni kad'ai ake jira motar Kankia na shiga muka d'au hanya ina sauke ajiyar zuciya.
Zai turo ya shiga d'akin Hjy Sa'adha kenan yaji tana magana d'an dakatawa yayi dan kwata-kwata tunda muka dawo daga Abuja yake ganin wasu irin d'abi'u nata wadda bai yadda dasu ba tana cewa "Dr Aysha kinsan Allah bacci cikin dake gareta nawa da yau saita bar gidan nan haka kawai mijina duk hankalinsa ya koma kaina kinsan Allah zan iya halakata akan mijina" can cikin waya Dr Aysha tace "haba inama takai had'a miji dake yanzu dai abinda nake so dake shine yau-yau d'in nan kije kice mai kina da ciki sauran shirin innazo gwadaki nasan mizance tunda nice likitarki" "shikenan saina jiki haka ma zanyi" sallama sukai d'agowar da zatai taga Alhaji Mustapha tsaye kanta wadda b'acin rai da mamakin matar tashi yasa ya shigo d'akin bai sani ba dan kuwa duk maganar da sukai yaji da wani irin tashin hankali ta tashi a zabure har tana yadda wayarta ta tarwatse bakinta na kyarma zatai magana ya dakatar da ita da cewa "yanzu Sa'adha har rashin imaninki yakai haka yarinya bata jiba bata gani ba to bari kiji ki shirya amsartar a matsayin kishiya dan kuwa tunkan kisa mata cikin nawa akwai aure na a kanta shine Albishir d'in dazan miki dan haka ga saka mako nan kin gani tun yanzu ma in...... Kamin ya ida magana kawai gaya ta cakumo wuyan rigarsa tana fashewa da kuka tana cewa "ni ni zaka tozarta Mustapha kakkkk aureta fa kace?" Wani irin murmushi ya sakar mata mai tsada yace "yadda kika ji yau ni kike kira da sunana gatsal kuma zata tare a gidan nan a matsayin matata" kamin yakai inda yake so maganar tasa ta kai Hjy Sa'adha ta kwallah wata irin masifaffiyar k'ara tana cewa "inahh wallahi bazai yuwuba wallahi saina halakata" da sauri yace "mu zuba mu gani" da sauri ya fita biyosa tayi a haukace tana nufar d'akin mu shima d'akin namu ya nufa sai dai duk neman duniya sunyi min har Asabe aka tanbaya ita tace "kawai dai ta baro ni d'aki amma daga nan bata sake gani naba" wani irin fad'uwar gaba ne ya rinki Hjy Sa'adha ina wannan yarinyar taje ne kuma ga cikinta a jikinta ga wannan bala'in da Alhaji yayi mata Albishir shi kuwa hankalinsa ha d'an tashe ya haura sama domin kiran Mahaifi na ko nan na taho.
Hjy Sa'adha kuwa wani irin kuka ta fashe dashi tana zubewa k'asa da sauri su Hanan da Ummeeta da Maryam jin kukan Auntyn tasu suna d'aki ba shiri suka fito ganinta ganinta yashe a k'asa tana durzar kuka yasa cikin tashin hankali suka nufe ta suna tabbayar lafiya sabbato take kan auran da Alhaji Mustapha yace yayi wai kuma dani suma kansu wani irin tashin hankali ne da mamaki bare Maryam kawai saita fashe da kuka ba komai takewa kukan ba saina bak'in ciki da sauri ta tashi tana kwala min kira dan kuwa ji take yau saita kashe ni da duka Asabe ce cikin k'arfin hali tace "ai bata gidan" cikin k'arfin hali ta ida maganar Maryam kuwa Asaben ta shak'e tana cewa "dan uwarki ai kinsan inda ta shiga keda ita kuke kulla duk wani muna furci tana ina nace" da d'aga ma Asabe wata uwar tsawa Asabe kuwa dake shak'e da kyar muryarta ke fita tace "wallahi ranki ya dad'e bansan komai ba bansan ma inda ta shiga ba" sakinta Maryam tayi jin su Ummeeta na salati cewa Hjy Sa'adha ta suma saboda tashin hankali ganin abun take kamar a mafarki............✍️
*Kai masoya akwai badak'ala fa komi zai faru shigowar Khaleesat gidan a matsayin mata ga Alhaji Mustapha shin wai yama akai ya aure Khaleesat ne🤔 nima kaina ina son sani🥱*
*FATEEMAH RABI'U (ZAHRA ROYAL STAR CE)*🥰✍️
Comment and share Fisabilillahi🥰🙏
[9/11, 11:42 AM] ZAHRAH ROYAL STAR 🥰: *🤦♀️💔ITA CE K'ADDARATA 🤦♀️💔*
*©ZAHRA ROYAL STAR CE*🌟✍️
*ROYAL STAR WRITIN'S ASSOCIATION*
PAGE3️⃣7️⃣➡️3️⃣8️⃣
DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN K'AI
Ni kuwa cikin k'ank'anan lokaci na isa garinmu Kankia kai tsaye gidan mu na nufa sosai su Gwaggo sukayi mamakin dawowa ta inda sosai Gwaggo ta nuna bak'in cikinta danmi na dawo ko dama bak'in ciki nake mata, Sakina kuwa da Haneefa sosai sukai farin cikin dawowata Sakina ta rungume tana murna koda Abba ya dawo tabbayar duniyar nan anmin amma saima na saki kuka inda Abba yace a rabo dani zuwa kwana zaiyi magana damu mu duka.
Amma Gwaggo kuwa ina sosai nake ganin tsanata a idonta na rasa mina tarewa wannan mata sosai nayi mamakin wai matar da aka kawo kamin in tafi an saketa su Sakina suka ban labarin duk abinda ya faru.
Bayan kwana biyu na fito tsakar gida sosai na canza na k'ara k'iba ga wani irin haske dana k'ara su kansu su Haneefa sosai suke jana wai nayi kyau sosai jin muryar Gwaggo nayi a kaina tana cewa "zo nan dan ubanki" da sauri naje na durk'usa k'asa sosai take k'are min kallo ni kuwa ganin irin kallon da take min yasa na saki Kuka Khaleesat take durk'ushe a k'asa gaban gwaggo, gwaggo kuwa dake ciki tana batsewa na tsananin tsanar Khaleesat ga kuma laifin da tai mata na guduwa aikataun d'in da aka kaita ta bud'e baki cikin wata irin tsawa ta buga mata da cewa,
"Zaki gayamin ya akai kika gudu daga wajan aikatau d'in da aka kai ki? Ko sai na miki bugun da zaki kasa tashi shigeya mai kama da aljanun farko wallahi wallahi idan baki gayamin wane laifi kikai ba akata" Khaleesat kuwa kuka kawai take cike da tsanin tashin hankali Gwaggo ta tashi tsaye tana k'are mata kallo lallai yarinyar nan anya kuwa bata jawo masu abin kunya ba tunda ta dawo taga sai k'ara wani shayinin take ga k'irjin ta daya cicciko kamar mai shigar ciki sabo, cike da wata sabowar tsana da zargin da take ta bud'e baki da cewa "innalillahi wa'inna ilaihir Khaleesat abun kunya kika kwasu mana?" Dai-dai lokacin mlm ke shigowa ciki da tsanin tashin hankali daga ita har Malam Khaleesat kuwa tashi tayi tana girgiza kai hawaye na shatata a idonta Wannan wacce irin *K'ADDARA CE* haka.
Da sauri Malam yace "wai miye hakane kike iye yarinya ta dawo bazaki sarara mata ba yanzu duka ina son ganinku a d'aki zan sanar daku abinda baku sani ba game da Khaleesat k'ila kin rage tsanar da kikai mata" ya ida maganar ya shigewa d'akinsa su duka da Inna gaje jin hayaniya ya sata fitowa sukai d'akinsa harsu Sakina da take so taima Uwar tasu magana kan cewa abunda take bai dace ba.
Koda suka shiga d'akin zama sukai Gwaggo duk jikinta sai yayi sanyi tukan taji labarin ni kaiwa wata irin masifaffiyar fad'uwar gaba nake ji daurewa nayi na jingina jikin Sakina, gyara zama Malam yayi yace "tabbas zan sanar daku abinda baku sani ba ke kuma Khaleesat ina neman ki yafe min dan nayi abu bada saninki ba" ya ida maganar yana kallo na da sauri nace "Abba ko kad'an duk abinda ka yanke a kaina wallahi nasan bazaka cutar dani ba" na ida maganar cike da tsananin tsoro ci gaba da magana yayi da cewa "bayan tafiyar da y'an watanni ko satittika ne wani mutum ne yazo waje na babban mutum ne sosai yayi min bayani cewa ai d'iyata tana gidansa sosai nayi mamaki shin wacce d'iyar tawa nidai sanina kina wajan y'ar uwar Gwaggo wadda nasani dake garin Kano shi yasa ma na barki kika tafi ashe abun ba haka bane sosai raina ya b'ace naso d'aukar mataki kanki" yana kallon Gwaggo datai k'asa da kai cike da da tausayi na ya cigaba da magana "a ranar ya sanar dani cewa shi neman AURANKI yazo ya gaya min koshi waye da gaskiya na girgiza dajin shi waye da ban amince ba wani bayani da yayi min duk girmansa bai aje y'ay'a ba yana so ya k'ara Aure ko rabon na gaba sosai ya bani tausayi ni kuma ina so ki samu rayuwa mai kyau a ranar dubanin Jama'a suka shaida auranki da Alhaji Mustapha su kansu mutane sunyi mamakin aurar dake danayi har wasu sun fara surutu cewa abun duniya na gani sai dai sam ba haka bane dan kuwa ni tunda yazo ma bai nuna min kud'in ba bare nayi zalama kansu kuma hakan ba halina bane kawai na basa auranki ne dan nasan zaki iya... Kamin ya idasa maganar a zabure na tashi hawaye sun jik'e min fuska girgiza kai nake ina ni ina auran Bahbahr again ina ni ina had'a kishi da Hjy Sa'adha wayyo Allah na tare wannan wacce irin K'ADDARA CE da sauri Gwaggo ta kamo ni cike da tausayi na tace "kiyi hakuri dan Allah wallahi duk bansan haka abun yake ba in.... Kamin ta ida maganar nace "Gwaggo wallahi bazan iya zaman aure dashi ba ba sa'an aure na bane wai kuwa kinga matarsa ne zaman kishi da matarsa ma bala'i ne cewa akai tana da tsananin kishi akan mijinta Kuma..... Da sauri Gwaggo ta rufe min baki tace "to sai mi aike murna ya kamata kiyi badai kishi ba ai kema ba haka nan zamu barki ba muda muka zauna da kishiya marar imani har akwai wadda zata bamu tsoro share hawayenki ta dad'e batai kishinba" Malam kuwa kallonmu yake cike da hamdala ga Allah daya sa Gwaggo ta fara sona Inna gaje ma murna ce cike a ranta bare kuma su Sakina su abunma dad'i yayi masu sai ni kaina nasan irin wahalar dana sha ai a wajan su dama sun tsane ni inaga kuma nazo a matsayin kishiya.
Gyaran murya yayi yace "ai akwai sauran labari dan kuwa ranar da zaki baro Kano ranar saida ya kirani munyi maganar data girgiza ni akan matarsa tayi miki wani abun dake kema kanki baki sanshi ba shin mi yasa kika gudu daga wajan aikin? shi nake so na sani kamin in sanar daku" kowa na cikin parlon kallo na yake suna jira jin mi zance gyara zama nayi ina share hawayen dake aikin zubo min ina sharewa wasu na zubowa cikin muryar data gaji da kuka nace "ah ranar naje ne dan tabbayo Hjy Sa'adha cewa mi za'a dafama Bahbahr... Duk taba su labarin abinda taji sosai sukai mamkin abun banda Malam daya san komai Gwaggo tace "kai wannan mata anyi bak'ar muguwa yanzu saita sa wani k'ato yayi miki ciki amma duk laifi nane nida na kaiki y'ar nan ki yafe min kinji" da sauri nace "a'a Gwaggo ni dama ban rik'e ki a raina ba" sosai Gwaggo ta k'ara jin k'aunata gyara murya Malam ya sake yi yace "ai ba'a nan gizo ke sak'ar ba abinda baki sani ba Khaleesat kunje Abuja da Hjy Sa'adha ko?" D'aka mai kai nayi kawai alamar Eh ya k'ara cewa "to zuwanku Abuja a wannan ranar ne tasa akai miki dashin ciki" dukan mu tashi mukai zaune wadda ni nafi kowa shiga tashin hankali kasama magana nake ina shafa cikina dama shi yasa nake jin motsi har yad'an fara tasawa wasu irin hawaye ne suka sake b'alle min da sauri Gwaggo cikin rashin fahimta tace "Malam bamu gane ba kamar ya dashan ciki kuma? Taya za'ai mace ta samu ciki ba tare da namiji ba?" Da ida maganar cike da tsantsar mamaki Inna gaje ma tabbayar ce a ranta Gwaggo ta rigata tabbaya ne su Haneefa kuwa matsowa sukai kusa dani cike da k'aran tausayi na yace "ai saiku zazzauna ko kuji k'arshen labarin" zama sukai ni kuwa saida aka zaunar dani na zama kamar butun butumi sosai nake jin tsanar Hjy Sa'adha kwata-kwata tsoron natama na daina ji na neme shi na rasa Malam yace "kware kuwa ana dashan ciki wadda ba dole sai mace ta kwanta da namiji ba za'a d'auki maniyinsa ne da na matar tasa ko sai ayi gwararrun likitoci ke wannan aikin amma Allah ya haramta hakan to shine tayi miki haka ba tare da saninki ba sai dai abinda bata sani ba kina da auran mijinta a kanki wadda yanzu daya riga da ya sanar mata saboda yaji komai game da abinda ta aikata to shine Alhaji Mustapha ya kirani yake gaya min komai sosai nayi mamaki da rashin imani irin na mata daya nemi cewa wai nanda y'an kwanaki ki tare gidansa sai dai gaskiya ban amince ba harsai kin haihu zaki tare kuma nace ya gayawa matarsa ko kotun ina zamu bata isa ta amshe abinda kika haifa ba" ya idasa maganar yana kallon yadda fuskar mu tayi sosai Gwaggo da Inna gaje suke mamakin wannan al'amari ni kuwa da zuciyata dake bugawa a zuci nace ai wallahi ko waye yazo bai isa ya rabani da abinda zan haifa ba uban wani yasha wahalar rainon cikinne katse min tunani Gwaggo tayi da maganarta tana cewa Malam "ai wallahi Malam mai amsar wannan abun na cikin Khaleesat to saiya shirya mu zuba mu gani muda ita kaji mata bak'ar muguwa" shi dai Malam yace subi komai a sannu tashi mukai Gwaggo kuwa d'akin na koma inda ta kira Laure da bata gari take sanar da ita komai sosai Laure ta cika da d'unbin mamaki tace "amma gaskiya Hjy Sa'adha batai kyan gani ba shi yasa naga number Ummeeta k'anwarta sai kirana ake ai kuwa bazan d'auka ba" "yo Allah na tuba ai yanzu neman gidan nan zasuyita yi to koda sun gano dai-dai muke dasu kuma gidanta kamar Khaleesat ta shiga ne" cewar Gwaggo Laure kuwa tace "kice kin sakko yanzu?" Gwaggo kuwa ta k'ara cewa "wallahi koda can ma ina son Khaleesat kawai kishin Mahaifiyarta ne ya shafeta yanzu kuma da aka ban labarin wannan K'ADDARA data faru da ita duk sai naji haushin kaina kai Allah dai ya yafe min kinga fa ko rik'e ni batayi ba a rai" Laure tace "hakane ai yarinyar dama can baki fahimce ta bane amma kwata-kwata bata da matsala" sosai suka tattauna akan shirin da za'a min inzan koma gidan a matsayin mata sosai nake samun kulawa kota ina cikina sai k'ara girma yake abu d'aya ke damuwa wannan auran na Alhaji Mustapha ina zankai Alhaji Mustapha anya baifi k'arfi na ba mi yasa Abba zai yanke hukunci hakane da gaggawa, amma inna tuno cewa gafa