inama kikaji wannan zancen tukun" ni kuwa dake zaune nima abun ya tab'a ni to Abba aure zai k'ara innalillahi zai k'ara jajib'o mana wata dama gashi da kyar yake iya kula damu wani abunma bayi yake ba gara su Haneefa ma tunda suna da uwa nifa duk da uwata bata raye amma lallai naji wannan auran shin Inna gaje da Gwaggo basu isheshi bane, can naji Laure ta k'ara da cewa "kware kuwa wajan dana ji baza'a min k'arya ba dan kuwa wajan abokinsa naji Hamza" tukun ta ida Gwaggo ke salati tana sallalami da cewa "yanzu mu malam zai tozarta mi muka rageshi dashi zazzaga masifa ta fara yi har ya jawo Inna gaje fitowa duk da itama taji komai kuma itama cike take da tashin hankali kilama tafi Gwaggo dannewa kawai tayi ta zauna kusa dani kamar ma bata sani ba tunani kawai take, Gwaggo dake kunfar baki zata k'ara magana Laure ta zaunar da ita tace "kinga yaranki ma sun shiga damuwa" su Haneefa ma abunfa ya girgiza su Laure ta k'ara da cewa "ga shawara karki tunkari malam da wannan maganar har sai yazo ya fad'a da kansa sana karki sake ki nuna tashin hankali koda tazo inma san samu ne ki had'a ta Haneefa ko Sakina suna kwana tare da ita in mijin ba d'akinta yake ba kidai shige mata ki karance ta kiga dami tazo inya so saiki d'auki mataki" "lallai k'awata kin kawo shawara zanyi k'ok'arin yin hakan" cewar Gwaggo dan zuciyar ta wani irin suya take sai had'iye zuciya take ji take kamar ma yanzu ne za'a karo mata kishiya.
Bayan Laure ta tafi tayi mata al'k'awarin zata dawo komi kenan zuwa tayi har d'akin Inna gaje wai yau harda sallama Inna gaje dake zaune tana tunanin auran da malam d'in zai k'ara dan itama ta damu hakkun tayi mamakin wai yau Gwaggo a d'akinta amsawa tayi kawai Gwaggo ta shigo ta zauna tana kallon Inna gaje da kamar ma bata san komai ba Gwaggo tace "kina da labarin malam zai k'ara aure kuwa?" Zauke ajiyar zuciya Inna gaje tayi tace "nasani" "amma na ganki zaune haka kamar ma baki sani ba" cewar Gwaggo Inna gaje ta kalle ta tace "to ya kike so inyi kinsanfa shi namiji indai yayi niyyar abu ba wadda ya isa ya dakatar dashi haukan mace ko borinta bazai hanasa k'ara aure ba.... Gwaggo ta dakartar ta ita da cewa "amma dai wallahi kin bani kunya ace in...... Da sauri Inna gaje ta tashi tsaye da cewa "wai miye kike nufi ne in tada hankali na ke hankali kwance koh dan Allah inba abun arzik'i ya kawo ki ba tashi ki fita" Gwaggo kuwa dake kallon ta sake da haushin wannan abu da suyar da zuciyar ta kemata da tazu su had'a kai amma zata watsa mata k'asa a ido tashi tayi tana buga wani abun tsaki da cewa "ai dama indai akace mutum jaki ne shi saiya ci shirwa ayo mutum kamar baisan ciwon kansa ba" tana ida ficewa cikin d'akin Inna gaje taji zafin maganar ta d'aka murya yadda zataji tace "ai ke naga da tunanin naki ko? kuma ni nasan tarbiyya bazan zageki ba" Gwaggo dake jinta bata dai koma d'akin ba ta fara yada magana dama kad'an take jira...........✍️
*FATEEMAH RABI'U (ZAHRA ROYAL STAR CE)*🥰✍️
Comment and share Fisabilillahi🥰🙏
[9/3, 5:32 PM] ZAHRAH ROYAL STAR 🥰: *🤦♀️💔ITA CE K'ADDARATA🤦♀️💔*
*©ZAHRAH ROYAL STAR CE*🌟🖊️
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*
Chapter1️⃣1️⃣➡️1️⃣2️⃣
Gwaggo dake jinta bata dai koma d'akin ba ta fara yada magana dama kad'an take jira, sai zazzaga masifa take ta inda take shiga ba tanan take fita ba,
Ni kuwa dake zaune na saki baki da hanci ina kallon ikon Allah dan kuwa dama a cike take yau koda tazu wucewa saida na rakub'e dan zata iya makeni Abba duk yana jinta a d'aki ya rasa wannan mata wacce irin masifaffa ce.
Bayan kwana biyu saiga Laure ta dawo ina tsakar gida ina faman wankin kayansu Haneefa sai bina take da kallo tana girgiza kai irin ta samu abun take so d'inan nidai tunda naga tana kallo gabana ya yanke ya fad'i a zuciya ta nace iniyarki ta biki shigeyar mata sai kallon tsiya,
D'akin Gwaggo ta fad'a ko sallama babu Gwaggo dasu Haneefa d'agowa sukai suna kallonta da sauri Gwaggo tace "Laure yana ganki haka kamar an koro ki?" "Hmm kedai bari k'awa wani abun arzik'i ne ya taso na samun mak'udan kud'ad'e" cewar Laure ai da sauri Gwaggo jin an kira kud'i ta tashi zunbur ta matsa kusa da Laure tace "ke dan Allah miye? shi fad'a min" Laure ta gyara zama tace "To amma fa da wuya malam ya bari gaskiya kum... Tunkan ta idasa Gwaggo ta tareta da cewa "yama isa ki fad'a min kawai ina jinki" "Eh tohm wata aminiyata ce dake aiki a cikin Kano gidan masu kud'i to tana buk'atar mai aiki wadda zata rink'a dafa masu abinci ita da mai gidanta dan mai aikinsu tayi rashin gaskiya aka koreta shine nace zan cigiya mata kuma wallahi har dubu talatin ake biya duk wata yanzu haka suna k'asar waje wajan duba lafiyarta Dan har yanzu basu samu haihuwa ba ga uban arzik'i Allah yayi masu amma ba magaji" Laure ta idasa maganar tana kallon Gwaggo, Gwaggo tace "Ayya Allah sarki Amma har dubu talatin kai amma kinsan su Sakina fa basu iya wani girki ba in..... Da sauri Laure ta tsayar da ita da cewa "Yo baga Khaleesat ba aikin mi take daba zaki tura ta ba" "kai kuma fa hakane taje can tayi bauta dama shine ya dace da ita in..... Da sauri Sakina ta b'ata fuska tace "haba Mama abun da akema Khaleesat duk bai isa ba harsai an kaita aikatau kum..... Tunkan ta idasa Gwaggo ta buga mata wata uwar tsawa da cewa "dalla can rufe min baki shashasha kawai ke nan har kin fara tausayinta naji kin k'ara magana a nan saina sab'a miki" ta ida maganar tana harar su dan taga Haneefa ma ta b'ata fuska a zuciyar Gwaggo kuwa kallon yaran nata take tana cewa ah lallai mayiyar yarinyar can ta fara asirance min yara ko hmm zanyi maganinta ne,
Laure kuwa ganin ta fad'a tunani ta tab'a ta da cewa "karki wani damu da maganar yara ai a hankali gare su ba duk sadda aka tashi tafiya sai dai ku ganni nazo d'aukar ta" Gwaggo cike da murna tace "ai kuwa saina jiki dan wallahi dole taje ko Ubanta bai isa ya hana ba kawai duk sadda kikazo ki d'auke ta kawai ko tana so ko bata so" ni kuwa dake lab'e nazo shiga naji suna maganar shine na dakata shine naji wannan bak'in labari wani irin kuka ne ya tahomin da sauri na dod'e baki na hawaye na b'alle min ni shikenan haka rayuwa ta zata k'are a bautawa wasu da sauri naji an janye ni Inna gaje ce ta zaunar dani da cewa "kiyi hakuri kinji tunda waccan matar ta rantse tofa sai kinje kinga malam yanzu bata ke yake ba ta auransa ma yake" wani irin zafi taji a zuciyar ta ta k'ara da cewa "kuma ba iya mata gaddama zaiyi ba kawai ki rik'e ta a matsayin *ITACE K'ADDARARKI* zakiga ba wani shiga harkarki nake yi ba saboda abu d'aya bana son wulak'ancin Gwaggonku tun ran nan da taimin abu kika ban hakuri naji na k'ara jinki a raina ga wannan ki rik'e ta inya so kin rink'a kiran gida" kallon wayar data mik'o min babbar wayace mai matsakai cin kud'i rungume ta nayi ina cewa "nagode Inna gaje bazan tab'a mantawa da alkhairin da kika min ba" ina amsar wayar goge min hawaye tayi tana cewa "ba komai ai kuma karma ki nuna mata cewa wai abun ya dameki ki share kawai ai Allah na tare dake zama ma irin wannan gida naku ai ba dad'e gare shi ba ga wata za'a jajib'o mana kai Allah ya kyauta" tashi tayi ta shige d'aki dan kuwa wannan auran da Abba zaiyi sosai suke jinsa komi yasa?,
Tashi nayi na b'oye wayar a d'aki na su Haneefa ne suka fito suna ganina suka d'an saki fuska ba kamar yadda suke min ba kuma wallahi naji dad'i duk lalacewar d'an uwanka d'an uwanka ne nima dai a d'an d'are nake dasu dan tsaf zasu iya canzawa yanzu sumin wulak'ancin.
Tofa shirye-shiryen ake tayi na biki dan kuwa Abba yasa an fara gyaran gida d'akin dake kallon na Gwaggo ake gyarawa da alama nan amarya zata tare su Gwaggo suna kallon ikon Allah yadda Abba yake rawar k'afa kamar zaiyi auran fari daga ita har Inna gaje cike suke da tashin hankali Gwaggo taje wajan bokanta (Baushe na can hayin dutse) ya tabbatar mata cewa aure kamar anyi sane ta bari tukun taga dami tazo sai ayi mata maganinta haka dai ta dawo duk abubuwa su d'an jagule mata amma inta tuno cewa zata samu kud'i dani wajan turani aikatau sai d'an saki ranta amma da zarar ta tuno da wannan d'an banzan auran da malam zaiyi sai gabanta ya yanke ya fad'i ta rasa miye dalili itama a wajan Inna gajen ma hakane dan kuwa Laure ta k'ara kawo masu tsegumin wadda zai auro itama mafa ba daga baya ba wajan bin malamai dan kuwa Babanta ma malami ne na kansa ko nace (boka) abun nasu ne kuwa shine fa hankali su yak'e kwanciya kuma har yanzu Abba bai cewa kowa wai zaiyi aure ba sun zuba mai ido kawai suga iya gudun ruwansa........✍️

Chapter1️⃣3️⃣➡️1️⃣4️⃣
Kuma har yanzu Abba bai cewa kowa wai zaiyi aure ba sun zuba mai ido kawai suga iya gudun ruwansa,
Zaune muke munyi zugum-zugum kowa da abinda yake tunani nidai tunani na shine aikatau d'in da za'a kaini su kuwa akan matar da za'a kawo ce,
Sallama akayi Abba ne ke shigowa gaidasa mukai sana yad'an tsaya kanmu kamar zaiyi magana kuma sai yayi shuru Gwaggo dake kallonsa da d'an haushi-haushi tace "malam lafiya kuwa?" Sauke ajiyar zuciya yayi yana dai-daita tsayuwarsa yace "Wallahi hidima tayi yawa jibi ga d'aurin auran wani d'an Aboki na ga nawa kuma gobe zasuzo jere ma" ya ida maganar hankalin sa kwance Gwaggo kuwa da Inna gaje sakin baki sukai suna kallonsa anya malam ne kuwa tunkan aje ko ina ya fara canza masu Inna gaje kuwa kasa magana tayi saboda wani b'acin rai daya taho mata Gwaggo kuwa dama ba hakuri ne da itaba duk Laure ta bata shawara kan cewa karta nuna komai tashi tayi tsaye a kansa tace "Ahh lallai ba shakka aure fa malam naji kana kira kuma baka tashi gaya mana ba sai yanzu waiku mi yasa maza da yawa bakuda adalci ne to dakake cewa hidima tama yawa ina ruwan wani nan cikinmu sai kaje kayi hidimar data dace kayi dama ai abokan naka munafukai su suka zugaka yin auran kaga sai kaje d'aurin auran naka shine dolanka" ta ida maganar tana b'allamai harara ga wani irin ciwo da take ji a zuciyar ta tashi tayi taja y'ay'an ta tana jan tsaki tana cewa "aikin banza kawai to ina ruwanmu da auran da zakai kaje can ka k'arata da hidimar ka jere kuma da kake cewa ai ga d'aki nan shi yasa mukaga anata faman gyara sai suzo suyi ai abinci kuma munga ubanda zai dafa masu" ta ida tana shigewa d'aki,
Abba kuwa duk wannan masifar da takeyi ko a jikinsa saima d'an girgiza kai da yayi yasan ba abinda ke fama da ita sai kishi, koni dake zaune abunfa ya girgiza ni wai dama haka maza suke ne in suna neman aure kai Allah ya kyauta na girgiza kaina na shige d'aki na,
Abba ya juya wajan Inna gaje dake zaune yace "nasan kina da hakuri dan Allah ga kud'in abicin y'an jere kiyi masu gobe ne zasuzo" da sauri ta d'ago tana kallonsa gaskiya namiji baida kunya yanzu wai ya kalli zabar idonta wai ta dafa masu abinci dan yasan Gwaggo ko sama da k'asa zata had'e bafa zata dafa ba sai ita hmm amsar kud'in tayi kawai mabace komai ba ta tashi zunbur ta wuce d'aki,
Tana shiga d'aki ta kama zarya lallai malam ai wallahi abinda yasa zatayi wannan abincin dan kar matar da zata shigo taga cewa bai isa da gidansa ba karata shigo taga gazawar su amma bari ta gani shin dami tazo ita.
Washe gari ina gama aikin da zanyi na tafi school dan kuwa yau muke k'are exam d'in mu Inna sai aiki take na abincin y'an jere ita kad'ai ke hidimar ta can Gwaggo ta fito da sauri ta ware idonta tana kallon Inna gaje da sauri ta matso wajan tace "mizan gani haka ke kuwa wacce irin nata ce haka yanzu ke kemasu abincin" "to ya zanyi tunda ya sani kuma kinga kar suzo suga gazarwar mu" cewar Inna gaje Gwaggo kallonta take tana girgiza tace "kam ubancan lallai na yarda baki da zuciya baki san inda yake maki ciwo ba" nan ta fara zazzaga mata bak'ar magana dan ita kwata-kwata bata so akai masu abincin ba,
Inna gaje ganin cewa Abunta bamai k'arewa bane ta shige d'aki bayan ta gama aikin ta ajesa abincin inda ya dace
Ai kuwa ba'a wani dad'e ba saiga k'arar mota y'an jere anata sakko da kaya karkuce wani kayan arzik'i ne dan kuwa suma gidan amaryar talakawane kutub kuwa kayane irin wadda suka tsufa aka gyara su, sallama sukai cikin gidan mata ne kusan su biyar kaida ka kallesu kasan anyi y'an duniya a nan sai wani yanga suke suna yatsina suna k'arewa gidan kallo Gwaggo kuwa tana jinsu tayi burins dasu inda tace ma su Haneefa duk wadda ya fita wallahi sai ransa ya b'aci Inna gaje kuwa lokacin sallah take,
Suna ta sallama shuru ginin shuru yasa suka d'an tab'e baki wata cikin su tace "to gidan ba kowa ne?" Sai wata tayi karaf d'in cewa "inafa kila bakin ciki ne ya hanasu fitowa kuma Khadeeja wacce suke kira da Nahnah ce saita shigo gidan nan d..... Tunkan ta ida Inna gaje ta fito tana k'ak'aro murmushi tace "sannunku ku shigo mana d'an dabircewa sukai suna cewa "sannu ko mun sameku lafiya" "lafiya" kawai ta amsa dashi dan kuwa taji duk maganar da sukeyi daga ganin wannan y'an jeren idonsu a bud'e yake itama kuwa Amarya haka take da sauri ta basu makullin d'akin da Abba ya bata tana gabatar masu da abinci saida ta gaba basu duk abinda suka bugata sana tayi d'akinta zuciyar ta kamar ta fashe daurewa kawai take.
Su kuwa masu jere suna jere suna gulmar mutanan gidan wata daga cikinsu ta k'ara cewa "to wai ina d'ayar matar gidan take ne?" Wata ta amshe mata da cewa "Ohoo masu wayasan inda take ga d'akinta dai can a bud'e" tab'e baki sukai bayan sun gama jere komai dama ba wani jeren arzik'i bane harda su tibi wata daga cikinsu tace "kai amma Malam tibi d'in nan daya saya tayi kyau" Gwaggo dake fitowa zata shiga ban d'aki ta tsaya saitin d'akin shine taji wannan maganar hau har tibi yasai mata kenan ai kuwa akwai k'ura a cikin gidan nan tukan ta shigo harya fara sai mata abubuwa sa'arshi d'aya suna da ita suma amma ai su suka sayama kansu tasu ko sai ita isassa girgiza kai tayi tana cewa a fili "ayi dai muga ni ashema yar gidan matsiyata ce ya auro shine basuda arzik'in sayan tibi d'in shine yasai mata dan kar ta ga tasu ko hmm" kwafa tayi tana shigewa d'akinta.............✍️

Chapter1️⃣5️⃣➡️1️⃣6️⃣
Shine yasai mata dan kar ta ga tasu ko hmm" kwafa tayi tana shigewa d'akinta.
Bayan sun gama jera komai fitowa sukai domin alwalla fitowar da sukai suka ga Haneefa na fitowa daga d'akinsu tsayawa sukai suna kallonta ganin ko kallonsu batai ba saima wani tab'e baki da tayi sallama sukai k'ofar d'akin su Haneefa d'in Gwaggo dake ciki jin muryar su wani uban tsaki taja tana hararar k'ofar d'akin da nuna Sakina dake zaune kusa da ita tace "karki sake inga kin fita domin amsa masu sayi sa gama munafukan banza kawai" ta ida maganar a hasale ganin Sakina na niyar tashi ita dai Sakina tab'e baki tayi tana komawa ta zauna,
A waje ko jin ba'a amsa ba yasa suka kalli juna suna had'e baki wajan cewa "to ita kuma wannan haka take akwai k'ura kenan hmm" tab'e baki sukai su duka suna matsawa d'akin Inna gaje jin sallamar su yasa ta fito da d'an murmushi tace "kuna buk'atar wani abu ne?" Amsawa sukai da cewa "eh ruwa muke buk'ata na sallah" nuna masu butuci kawai tayi cike da ruwa da ban d'akin godiya sukai tana komawa d'aki sai da sukaga ta koma d'aki sana wata cikin su tace "kai gidan nan da alama Aunty Nahna saita dage sosaifa" shiga d'aya daga cikin su ban d'aki zatai ganin ban d'akin da mutum sauran sukai alwallar suka shige d'aki ita kuwa tsayuwa taita yi Haneefa dake ciki kuwa dan mugunta ta k'irk'iri wanka ga wankanta da dad'ewa tsayuwar da tayi sai tsaki take saboda ta gaji,
Sallama nayi cikin gidan namu daka kalli fuskata kasan ina farin cikin gama school d'ina ganin matan da ban sani ba yasa na mata kallon rashin sani sai bina take da kallo kamar zata cinye ni gaidata nayi ganin kallon yayi yawa tsaki naja danni bana son kallo fa shigewa nayi d'aki na ina tunanin ko y'an jeranne har sunzo sai kuma na tab'e baki ina cewa a fili "ina ruwa nama wai" na zauna ina danna waya na,
A can waje ganin Haneefa ba alamar fitowarta yasa matar komawa d'aki bakinta cike da gulma tana shiga suka bita da kallo ganin batayo alwallar ba "ya akai baki yo alwallar bane?" Suka tabbaye ta amsawa tayi tana zama da cewa "hmm inafa nayi masu gida sun shige ban d'aki kunga wata yarinya dana gani kuwa a gidan nan kyakkyawa kamar aljana anya d'iyar gidan nance kuwa?" Ta ida maganar cike da mamakin kyawun Khaleesat sauran sukace "kedai da wata magana kin manta ya gayawa Nahna cewa yana da d'iya d'aya wadda mahaifiyarta ta rasu k'ila ita ta biyo" barin zancan sukai suna cin abinci kamar mayinwata an samu abinda akesu shin kamafa ce taji naman kaji sai tusawa ake an dad'e ba'a had'u ba,🤓
Fitowar su kenan sun gama zasu fita suna sallama da Inna gaje dake tsakar gida suna cewa sai sun kawo Amarya saiga Malam ya shigo da sauri wata uwar iyaye ta matsa tana cewa "yauwa yayana kud'in mai zaka bamu na komawa gida" murmushi ya sakar masu kamar wani saka rai yana fiddo kud'i ya basu Inna gaje kuwa ganin abun take wani irin wannan gursumemeyar mata tana wani yanga da iyayi wai yaya hmm tab'e baki tayi tana shigewa d'akinta dan wannan kayan takaici ne ai inta zauna zata gani bayan sun tafi lokacin Sakina najin komai Gwaggo har bacci ya fara kwasheta Sakina ta tasheta "Mama tashi kiji wani sabon iyayi wajan wa'incan matar da sukazo jere" da sauri Gwaggo ta tashi zunbur tana cewa "ya akai ina jinki" "hmm ke Mama kinji wata tsohowar mata take cewa wai Abbanmu wai yayana kud'in mota zaka bamu ko na mai ne ma tace Ohoo" ta ida maganar tana kwaikwayar yadda matar tayi Gwaggo kuwa rik'e k'ugu tayi tace "kam Uba wai yayana ai wallahi dana ji yau dana yada masu magana wai yayana Ahh lallai ko ta ina aka had'u da har ya zama yayan nata kai wa'innan y'an uwan matar Uban naku dazai auro ba k'ana nan y'an duniya bane wallahi amma dai-dai nake dasu daga su har y'ar uwar tasu" ta ida tana kunfar baki Haneefa dake zama tace "ai mama mi kika gani ma harta abincin da akai masu kinga nama kamar zai magana" "kai da'alla rufe min baki naman mi ma sune matsiyata baki ga ko k'anzo basu bari ba" cewar Gwaggo Sakina tace "ai kuwa Mama mayinwata ne kuwa" shuru tayi can ta d'au waya ta dannawa Laura kira tana d'auka Gwaggo ta fara da cewa "haba Laure ina kika shiga ne? kwana biyu ga y'an banza nan har sunzo jere" "wallahi k'awata ina nan zuwa gobe ba gobe ne d'aurin auran ba karki damu zanzo in tayaki yakin ai da tarbar bakin muga dami sukazo kuma" cewar Laure Gwaggo tace "shi yasa nake yinki k'awa saikin zo d'in" ganin zata yanke kiran da sauri Laure tace "yau bakiji ba an kusa d'aukar Khaleesat fa nanda k'arshan watan nan zasu dawo to ranar da zasu dawo zan kaita" Gwaggo kuwa cike da murna zata fara karb'ar kud'i tace "ke haba to ai Allah ya kaimu kawai za'a ce" "tohm Amin k'awa sai goben amma dan Allah k'awa wajan bikin nan gobe karki yadda ki nuna wani bacin ranki" cewar Laure Gwaggo kuwa d'an gyara zama tayi tace "yanzu kedai saina ganki bazan nuna ba amma na rantse da wadda yake busan numfashin duk wadda ta nuna isa da gadara da yada magana to kuwa sunzo wajan dan kinsan bana barin ta kwana inda tashin hankali suka zo dai-dai nake dasu y'an iska y'an duniya wai kingansu kuwa ita kuma waccan banzar Gajen harta bari ta sakar masu fuska" Laure dake sauraranta tace "ai hakan yafi ta fiki dabara ne Allah kad'ai yasan itama mi take ji kinga ki kwantar da hankali muga inta shigo shin wane irin hali ne da ita inya su..... Tun kan ta ida Gwaggo ta tsayar da ita da cewa "haba Laure wai kuwa kin manta wacece wadda zai aura ne kefa kike bamu labari akanta kuma nasa an min bincike a kanta kwata-kwata matar bata da mutumci auranta fa na shidda bai dad'e da mutuwa ba Allah kad'ai yasan miya kashe mata aure harfa taba naji kince tana sha😳..............

Chapter1️⃣7️⃣➡️1️⃣8️⃣
Matar bata da mutumci auranta fa na shidda bai dad'e da mutuwa ba Allah kad'ai yasan miya kashe mata aure harfa taba naji kince tana sha" Laure tace "hakane kware da gaske duk y'an gidan su yawanci suna sha sai dai kisani indai tana san zama da Malam to kuwa tun a waje zata dena dan san bazata bari ta shigo da abunda zaiga aibun ta ba yanzu dai sai nazo goben" yanke wayar Gwaggo tayi tana tsaki da cewa "itama fa Lauren nan bata cika hankali ba aikin banza kawai Allah ya kaimu goben dai mu gani" Sakina dake