da kanki kin tab'o ni ko" kamin ya rufe baki na had'e bakinmu waje d'aya cikin zuciyarsa ya ce ya salam wannan yarinya kullum da salon da take k'ara rikita sa, bai hana ni ba saima taimaka min da yayi D'an cije harshansa nayi da sauri na sakar mai baki yana dafe bakin y'ar dariya nayi na ce "yau ni zanyi komai bansan taimako tukuici ne zan baka zan fara mai godiya ya hanani ya ce "bana son godiya nafi buk'atar tukuicin" ai kuwa sosai ranar na zage na fidda kunya na basa kulawa ta musamman dashi kansa yake mamakin ina na iya wasu abubuwan ne bayan komai ya lafa yake k'ara sanar dani wani abun farin cikin ya bud'e mana shagon salon nida Hjy Sa'adha domin muyi sana'a ya zuba ma'aikata ko wacce da nata shagon bansan sadda na k'ara rungume sa ba ina sakin kuka sosai yayi min masauki a faffad'an k'irjisa yana shafa baya na ya ce "kukanfa sarkin kuka nifa naji ma kin k'ara wani tastin ko dai nayi ajiya ne" yana shafa d'an cikina da sauri na tashi kunya ta kamani turo baki nayi na ce "ni banda komai" ya k'ara cewa "a'a fa kin bincika dai yarinya ni d'in ai bana wasa bane tuni ya fahimta nayi ajiya" sosai murna ta cika ciki amma saina maze ina fita d'akin da sauri shi kuwa dariya yayi zuciyar sa cike da tsananin farin ciki.
Ni kuwa ina sauka d'akin Sakina na wuce Anam na hannunta tana bata abinci irin na yara dan kuwa ban dad'e da yayeta ba dan kuwa bata damu ma da nonon ba sosai ita ta yaye ma kanta yarinya tayi wayo sosai kamininta da Mahaifinta sai k'ara fitowa suke da sauri Sakina ta ce "ke kuma fa kinga yadda kika fad'o mana?" Cike da d'an murmushi na ce "wai Sakina zaki iya gane inada ciki kuwa?" Dariya ta kama min har sai da naji haushi da sauri kuma ta jawo hannu na ta ce "ke da duk baki gane ba wai ai tuni na gane ni na kyale ki ne muga ko zaki gane" turo baki nayi na ce "ni wallahi ban gane ba tunda kinga cikin Anam yazo min da laulayi amma wannan sai dai cin abinci sosai bana yin kwad'ayi" "eh ai wani ciki dama haka yake ko wanne da irin salon da yake zuwa Allah ya raba lafiya" cewar Sakina amsawa nayi a zuciyata nan take sanar dani cewa Gwaggo ta kira ni ina wajan Alhaji zata sanar dani cewa ansa ma Haneefa rana suma abun yazo ne a bazata, sosai nayi farin ciki harda su tsalle amma ita cikin Katsina zatai aure na ce "kai amma naji dad'i wallahi saura ke" ina kallon Sakina d'an tab'e baki tayi ta ce "nifa banda kowa a yanzu kam" sosai tad'an ban tausayi dafata nayi na ce "insha Allah kema naki na nan tafe" sosai muka tattauna yadda bikin zai kasance.
A wajan Hjy Sa'adha kuwa Dr Aysha data zo sai yanzu Innee ta barta domin ganinta dan yau ne Alhaji zai zo d'aukarta.
Zaune suke Hjy Sa'adha da Dr Aysha ta ce "wallahi tuni naso ganinki amma Innee ta hana dama zuwa nayi ince miki k'awa ki rufama kanki asiri ki koma gidanki ni dama tuni naso nusar dake amma lokacin kin gaza fahimta kwata-kwata ba girman ki bane zama gidanku a wannan shekarun kawai ki rungume k'addara mai faruwa ta faru dan kuwa Khaleesat k'addararki ce cewa zaifa ta zama kishiyar ki a rubuce take sai kunyi zaman kishi da ita abinda Allah ya rubuta ba mahaluk'in da ya isa dakatar dashi" sosai jikin Hjy Sa'adha yayi sanyi ta ce "nima tuni na sakko daga dokin zuciyar da nayi da Alhaji Mustapha sai dai k'awarta kinsan kishi Allah ne yasa mana a zuciya wallahi yanzu haka wani irin nake ji" da sauri Dr Aysha ta ce "indai kika ji irin haka ki d'auki al'k'urani ki karanta insha Allah zaki rink'a jin sanyi a zuciyarki" sosai suka zanta wadda koda Alhaji Mustapha yazo Innee ta tara su ta k'ara yi masu fad'a sosai inda Alhaji Mustapha ya nemi harda su Ummeeta su koma sai dai Innee ta hana kwata-kwata ta ce "karka damu Alhaji su zauna sun rink'a zuwar mata dai akai akai" duk yadda suka b'ullo mata amma fir tak'i ba yadda sukai haka Dr Aysha tayi masu sallama ta tafi.
Daga ita sai mijinta suka nufi gida koda isarsu dama yasa an gyara mata part d'inta yasa aka maido y'ar aikinta Asabe wadda ta kora saboda idonta ya rufe da kishi.
Can wajan dare Alhaji Mustapha ya taramu sosai yayi mana wa'azi mai shiga jiki kan mu zauna lafiya shima zaiyi iya bakin k'ok'arinsa wajan bawa ko wacce hak'inta nima da Anam ke hannu na na ce "dan Allah Aunty kiyi hakuri rashin fahimtar juna ne" na idasa maganar ina sa mata Anam a jinyarta dan naga yadda take kallon yarinyar nasan lallai akwai k'auna ai tunda jininta ce itama sosai ta rungume Anam abun gwanin tausayi ta ce "ke ce wacce zan nemi yafiya ai ki yafe min kinji" sosai take kuka na ce "wallahi na yafe Allah ya yafe mana baki d'aya" sosai ta danne zuciyar ta duk da irin kishin da take dashi muke zaune lafiya inda ya raba mana kwana biyu-biyu ko waccan mu.
Tun daga wannan lokacin Anam ke zaune hannunta in kaga Anam a part d'ina to tana wajan Sakina dan sun saba sosai hakan ba k'ara min dad'i yayima Hjy Sa'adha ba itama Alhaji Mustapha yayi mata Albishir d'in shagon daya bud'e mana sosai tayi murna sai dai kullum indan yana waje na kwana take karanta Al'k'urani dan kuwa Allah ne ya halicce ta da wannan bakin kishin sai kuma hud'ubar shaid'an amma da yake tana sa Allah a ciki sai Allah ya fara sassauta mata abun a zuciyar ta nima kaina inada kishi amma bana fitowa in nuna dan ni indai yana wajanta saina sha kuka na sana naje wajan Sakina musha fira sana na kwana wajanta wannan firar da muke ce take d'auke min hankali na manta da komai.
Sosai cikina ke girma wadda har yana ba mutane mamaki dan yanzu baifi wata biyar ba ko shidda inda da kyar ya barni mukaje bikin Haneefa amma ana saura kwana biyu ya barni muka tafi dan cikin nawa ne yayi girma sosai ya had'a mu da driver wadda har mu dawo yana tare damu sosai muka sha biki inda Gwaggo ke cewa wai ya kamata in dawo gida in haihu murmushi kawai nayi dan kuwa nasan bazai tab'a bari ba yama aka k'are bare sosai naga gidan namu ya koma gidan y'an gayo komai an zuba a gidan Masha Allah ranar d'aurin aure har Hjy Sa'adha sai da tazo sosai mukai murna da zuwanta sai dai abinda ya bamu mamaki ana sanarwar d'aurin aure mukaji an d'aura harda na Sakina da wani abokin Alhaji Mustapha wadda mu duka bamu san da zancan ba sai Abbanmu ita kanta Sakina kuka take taya za'ai ai mata haka daga zuwa biki sosai take kuka da kyar aka shiwo kanta aka had'a ta da wadda ta aura sai dai mi tana ganinsa taga lallai babban mutum ne kuma baida aure shi Allah yasa bai tab'a aure ba kuma tana ganin sa taji hankalin ta ya kwanta dashi nima kaina nayi jimami amma ita Sakina tana kusa dani dan kuwa Kano za'a kaita sosai aka shiryata sai turo baki take ita ba wani gyaran jikin da za'ai mata sai da aka bata kayayyakin nasha dana tsugunni aka had'a ta da wata mai gyaran jiki wadda za'ai mata na sati d'aya a gidana zata zauna har sati d'aya sana a kaita gidanta har Katsina mukaje gaskiya gidan Haneefa sai dai ace san barka komai yaji dan kuwa Abba iya bakin k'ok'ari yayi haka muka baro Haneefa cike da kewarmu.
Ai kuwa da dawowar mu aka fara gyarata ba k'arin kyau ta k'ara ba sati d'aya na zagayowa muka mik'ata gidanta harda dangin Gwaggo suma sunzo wajan kaita ita gidanta har ya so yafi na Haneefa sosai mukai kukan rabuwa inda cikin wadda sukazo dangin Gwaggo ta aiko min da wata tsohowa wadda zata tayani zama mai suna Inna wuru sosai naji dad'i dan zaman kad'ai cin dama nake tunani, ai kuwa ina jin dad'in zama da Inna wuru sosai take ban kulawa.
Su Ummeeta ma wannan lokacin munsha bikinsu inda sunyi aure cikin garin Kano suma.
Zaune muke a parlo Anam ta shigo da gudu tana cewa "Mamma wai kinji Mommy bata lafiya" (Hjy Sa'adha kenan), ai kuwa bamu b'ata lokaci ba muka nufi shashin nata inda muka tadda Dr Aysha na dubata cike da farin ciki muka tarar dasu inda naji Dr Ayshar na mata Albishir d'in tana da shigar ciki na sati uku nima kai na ba k'aramar murna na tayata ba kamar ni ke dashi sosai take mamkina yadda ban tab'a nuna mata komai ba toni Allah na tuba mizan nuna mata nima Allah ya bani gashi a jikina haihuwa yau ko gobe dama tuni nake fama da ciwon mara tun shekaran jiya d'aurewa kawai nake.
Allah da ikonsa a part d'in Hjy Sa'adha nak'udata ta tashi Dr Aysha da Inna wuru ne suka bani taimako inasha wahala sosai inda hankalin Hjy Sa'adha ba k'ara min tashi yayi har yasa ta d'au waya domin Kiran Alhaji Mustapha kamin ma ta kira taji kukan jariri sakin wayar tayi ta nufo d'akin da aka sani da farin ciki take kallon abunda na haifa y'an biyu ne namiji da mace sosai take farin ciki kamar ita ta haihu ni kuwa sai sauke ajiyar zuciya nake ina kwance ina kallon yaran Masha Allah sosai Alhaji Mustapha dawowar sa Dr Aysha ke masa Albishir har biyo ai kuwa ya rasa inda zaisa kansa dan murna har kyautar mota yaba Dr Aysha Inna wuru kuwa kud'i masu yawan gaske ya bata inta koma gida taja jari sosai suke murna kamar ba gobe a yanzu haihuwar ta zagaye dangi su Sakina danda nan aka cika gida harda y'an Katsina auran su wata hud'u kenan suma suna da shigar ciki k'arami ba k'aramar murna nayi ba gani na cikin y'an uwana Inna gaje kuwa da Gwaggo har Kano sukazo Gwaggo tana ganin jariri ta koma aka bar Inna gaje sai bayan suna.
Ranar suna yara suka ci sunan Abba da mamar Alhaji Mustapha Allah ya jikanta ana kiransu da sunan su na Hasan da Hasana ba k'ara min kashe kud'i Alhaji Mustapha yayi ba a wannan sunan yaran har saida na fara mai fad'an yadda yake hidima kowa yazo sunan yaran to kuwa saiya koma da abun arzik'in da zai sashi farin ciki.
*BAYAN SHEKARU HUD'U*
A wannan shekarun abubuwa da yawa sun faru harda haihuwar su Haneefa da Hjy Sa'adha ta haifi mace itama harta girma daga wannan bata k'ara haihuwa ba saini da Hasan da Hasana sun girma again na k'ara wata haihuwar bayan su na k'ara haihuwar namiji mai suna Haidar sai Anam da ta zama y'an mata akwai sun girma kam dan duk gidan itace babba shi yasa bata wasa da yara a cewarta.
Zaune muke mu dukanmu iyalan gidan Alhaji Mustapha inda cike muke da murnar kujerar Hajji daya biya mana da kad'an daga cikin dan ginmu inda ta b'angare na an biya ma Abba dasu Gwaggo ita kuma Hjy Sa'adha an biyama Innee da Dr Aysha sosai muke mai addu'ar Allah ya k'ara bud'e inda yace Insha Allah shekara ta gaba zai kai su Sakina sai dai abokinsa ya kirasa ya sheda masa cewa ai shima ya biyawa matar sa Sakina suma dasu za'a sosai nayi murna inda Haneefa kuma sai shekara mai zuwa.
Ashe gab'a d'ayan mu ya biyama wa harda yara banma sani ba ba k'ara min kud'i ya kashe ba haka muka lula Makka gani na a d'akin Allah har hawaye sai da nayi ban tab'a kawowa cewa zan kawo wannan matsayin ba harsu Abba dasu Gwaggo ba k'ara min dad'i suke ciki ba albarka da suke samin nida mijina ba'a magana munyi aikin Hajji cike da nutsuwa da farin ciki muka baro Makka cike da tsananin kewa.
Sadda zamu dawo gida wani gidan aka kaimu cike da mamaki nida Hjy Sa'adha muke tabbayar direban sai cewa yayi ai Alhaji kamin ya tafi ya canza mana gida da komai shuru kawai mukai isarmu kuwa sakin baki mukai muna kallon irin makeken gidan da Alhaji ya sake part had'u ne ko wanne da bene mai hawa har uku yara kuwa sai murna suke sunyi sabon gida shi kuwa Alhaji yana zuwa ko wacce ya bata makullin part d'inta komai sabo aka zuba bazan iya misalta yadda cikin gidan yake ba iya had'uwa ya had'u komai na gidan sak irin na k'asashan k'etare ne yara kansu part d'insu daban ga motaci daya sake mana masu tsadar gaske komai na gidan saboda ne sai wadda yake da anfani ne yasa aka kwasu mana shi abuba abinda babu a gidan babuce kawai babu ba abinda zan cewa Allah sai godiya da irin ni'imar da yayi min sosai su Haneefa suka zo ganin sabon gidan da muka koma ba k'ara mar murna suke tayamu ba, kota ina Alhaji Mustapha hidima yake damu bai tab'a gajiyawa ba babu abinda muka nema muka rasa taumako kuwa indai aka wajanmu iya bakin k'ok'ari muna taimaka wa rayuwa muke yanzu mai cike da farin ciki ba wani kishi duk mun ajiyeshi gefe rayuwarmu inka kalla saita baka sha'awa baka tab'a banbance wacece uwar yaramu da muka haifa saboda ba wani banbanci..........✍️
*Alhmdllhi Alhmdllhi Alhmdllhi a nan na kawo k'arshen wannan book nawa mai suna ITA CE K'ADDARATA Allahu na gode maka daka ban lafiya lokaci harna idasa wannan labari nawa Ubangiji kasa ayi anfani da darasin dake ciki illar dake ciki kuwa Allah ya bada ikon watse da ita ga duk mai wannan halayen banza da nasa a book d'in*
*WANNAN LABARI WANI SHASHI DAGA CIKINSA DA GASKE ANYISHI*
*GODIYA TA MUSAMMAN GA DADDY NA WATO (ALHAJI MUSTAPHA), GODIYA TA MUSAMMAN WANNAN PAGE NAKA NE INA GODIYA DA IRIN GUDUNMUWAR DA KABAN A RAYUWA JINJINA JINJINA MY DADDY*👍🥰
*Sai godiya ga d'unbin masoyana ina matuk'ar alfahari daku ina sonku irin sosai d'in nan Allah yabar k'auna*🥰🤝💃
Ga duk mai buk'atar tabbaya game da wannan littafi k'ofa a bud'e take a shirye nake domin amsa tabbayoyin ku zaku iya samu na a wannan layi
👇
08130479973
Email address: rabiufatima43@gmail.com