da kuma ta Sakina ai baisan sadda ya k'ara rungume ni ba har wayar ta gama rurinta ta yanke ashe bansan na tab'o y'an maza ba sai da aka zo babbar harka nan idona ya raina fata kuka na saki ina magiya amma ina kwata-kwata hankalinsa baya ma jikinsa bare nasa ran sai sarara min duk da haihuwar da nayi amma wajan neman hanya ba k'ara mar azabar wahala dagani harshi mukayi ba sadda ya shige ni kuwa wani irin masifaffan zafi da rad'ad'in azaba naji ba wani irin kuka na saki na tausayin kaina tun inasa ran ya sarara min har numfashi na ya fara barazanar d'aukewa harya d'auke d'uf na suma shi kuwa bidirinsa kawai yake ji duk duniya ba wadda takai Khaleesat d'in sai sabbato yake ga wata irin zufa dake tsatstsafo mai ni kuwa azarbar data sumar dani ita ta farakar dani kuka na k'ara saki marar sauti dan kuwa muryata ma bata fita sai dank'ara ma Sakina Allah ya isa nake dama haka akeji wani irin k'ak'k'ameni yayi dayasa na saki wata y'ar k'ara yana fad'uwa jikina jikinsa duk ya saki numfashi yake saukewa sai jeromin addu'a yake ba k'ak'k'autawa ya rungume ni ni kuwa dake aikin kuka ga jikina da nake jin kamar ba nawa ba ga kasana da nake jin kamar ma fatar wajan ce ta d'aye.
A wajan Hjy Sa'adha kuwa dai-dai wannan lokacin data kirasa kishi ne ya hanata kwanciya tayi bacci data fara saita tashi tana zarya cikin d'akin shaid'an sai zugata yake tana tunano irin yadda mijinta ya iya Soyayya mai tsayawa a zuciya itafa zaije yayima waccan yarinyar y'ar cikinsa, wani irin kuka ta saki tana Durk'ushewa kasa tana magana ita d'aya "why why Alhaji mi yasa zakai min hakane mi na rage ka dashi ne?" Kuka take sosai tashi tayi tana faffasa duk abinda taci karo dashi duk ta fashe gilassan dake cikin d'akin duk taji ma kanta ciwo a hannunta gado tahau shifa tana yaye zanin gadon duk'ewa ta k'ara yi tsakiyar gadon tana k'ara sakin kuka mai tab'a zuciya sosai take jin wani iri rad'ad'i a zuciyarta.............✍️
*Allah sarki Hjy Sa'adha wallahi har taban tausayi fah😰 su Khaleesat an zama babbar mace sai kunzo jinya😟*
*FATEEMAH RABI'U (ZAHRA ROYAL STAR CE)*🥰✍️
Comment and share Fisabilillahi🥰🙏
[9/14, 10:59 AM] ZAHRAH ROYAL STAR 🥰: *🤦♀️💔ITA CE K'ADDARATA 🤦♀️💔*
*©ZAHRA ROYAL STAR CE*🌟✍️
*ROYAL STAR WRITIN'S ASSOCIATION*
PAGE4️⃣3️⃣➡️4️⃣4️⃣
DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN K'AI
________________✍️Ji nayi kawai ya d'auke ni chak sai ban d'aki sosai ya gasani sai kukan sangarta nake dan ba k'ara mar wahala nasha ba shi kuwa duk na susutashi sai aikin rarrashi yake,
Tare mukai wankan tsarki mun fito har asuba tayi zaunawa nayi kan gado ina turo baki d'an matsowa yayi kusa dani dai-dai kafata ya zuk'unna cike da tausayi na shi kansan yasan bana wasa bane indai ta wannan harkar ne dole yasan sai jarumar mace ce zata iya jure sa ko Hjy Sa'adha wani lokacin ta kama k'urafi, katse tunanin yayi cikin sanyin muryarsa yace "tashi muyi sallah tunda kin hanani zuwa Masallaci kinji Nurulhayat" sosai naji sunan daya kirani har cikin raina shagwabe fuska nayi nace "ka dai makarar damu ni bazan iya sallah a tsaye ba wallahi duk jikina ciwo yake fah" murmushi ya saki yace "zaki iya tashi kinji" da kyar na iya yin sallar ai kuwa ina idarwa bacci ya kwashe ni a saman kafet d'in shi kuwa sai da yayi azzakar d'in sa sana d'auke ni ya d'ora ni saman gado shima yaja abun rufa ina rungume a jikinsa wani irin bacci ne ya kwashe mu mai tafe da gajiya.
A wajan Sakina kuwa Allah sarki Anam kamar tasan Daddyn ta yau yana amarci ko tashi batai ba sai asuba ta farka Sakina bayan tayi sallah ta d'auke ta tayi mata wanka sana ta jika mata madara kamin Khaleesat d'in ta fito ai kuwa tasha sosai ta goyata sai bacci Sakina bata zauna ba ta fito saida ta gyara ko ina tasa turaran wuta ko ina ya d'au k'amshi na part d'in sana ta shiga kitchen abu mai sauk'i ta had'a ta soya d'ankalin turawa sana tayi miyar jajjage ta fasa kwai tasa a ciki sosai miyar tayi kyau ko ina ya bud'e da k'amshin girkin sana ta soya wani daban ta had'a kunun aya mai kaurin gaske ta jera komai a darning sana ta d'auki nata taci sana ta sauke Anam ta d'an kwantar da ita saman gadonta ta shiga wanka.
Ni kuwa sai wajan sha d'aya na tashi a hankali danshi har yanzu bai farka ba saida na k'ara gyara d'akin ta yadda bazan tasheshi ba sana na shiga wanka bayan na fito na tuna fa banda kaya a d'akin sa yasa dole na zura jallabiyarsa na fito da gyar nake d'an takawa saboda har yanzu wani irin rad'ad'i nake ji can k'asana ina gaf shiga d'akin Sakina naji ana buga k'ofar part d'ina da k'arfi tsaki naja nasan ba kowa bane sai y'an cikin gidan nan uban mi zan masu to, d'akin Sakinar na shiga tana wanka na shirya cikin wata arniyar atampa mai walwali ni kaina nasan nayi kyau nasa turaren wuta na lullub'e jikinta saida ya turaro sana na k'ara fesa na fesawa sana nazo dai wajan Anam na d'auke ta ta farka sai wasanta take nono na bata kad'an tasha saboda tasha madara ina zaune Sakina ta fito tace "Oohhhhh ashe kece ansha amarci mun jiki shuru ana can ana soyewa" ta idasa maganar cikin sigar wasa ni kuwa murmushi nayi nace "fatan kun tashi lafiya" ta amsa da "lafiya lau ai baby Anam ba rigima wallahi akwai hakuri" kallon Anam d'in nake wadda ta koma baccinta kwantar da ita nayi jin an k'ara buga k'ofar yasa Sakina ta saki tsaki tace "wai suwaye ne haka nasan bai wuce y'an rainin wayon can ba ko, ga abinci can kan darning na gama" murmushi nayi nace "naga kin aikato ke d'aya ai duk gidan ya d'au k'amshi mai makon ki bari na fito muyi tare" Sakina tace "a'a wallahi keda nasan yau akwai gaji tare dake kije kiga su waye kamin na fito" juyawa nayi ina tafiya a hankali wai dan kar a gane dariya Sakina ta saki tace "Oohhhhh ni kin zama y'ar kaciya fa yau" ta idasa maganar tana dariya shak'iyancin ni kuwa murmushi nayi nace "Allah ya shiryaki Sakina" ina ficewa daga d'akin nata,
Hjy Sa'adha kuwa su Hanan cikin daran nan sukaji k'arar fashewar abu yasa a firgice sukayo d'akin ta ganin halin da take ciki yasa da sauri suka nufe ta suna tabbayar lafiya take ba wadda tace ma k'ala da kyar suka samu ta bari sukayi d'an tsayar da jini dake fita ta hannunta sai hawaye suke na tausayin y'ar uwar tasu da sauri Maryam tace "bari in kira Dr Aysha ko zuwa da safe ne". Haka kuwa akai da sassarfe Dr Aysha ta iso gidan hankali a tashe ganin irin halin da y'ar uwarta kuma k'awarta tasa kanta ciki kwata-kwata tak'i ta kwantar da hankalinta ai mai faruwa ya faru sosai tayi mata fad'an saita je ta kashe kanta a banza shifa baida asara haukan da take kansa bata jin taji maganar Dr Aysha tace "ba inda zani Dr Aysha sai ya fito daga wancan part d'in" shuru sukai suna zaman jiransa shuru-shuru har wajan sha d'aya yasa Hjy Sa'adha rushewa da wani irin kuka tana cewa "yanzu ki duba ki gani y'ar iskar yarinyar can tabi ta hanasa fitowa tun yanzu ma" sosai suke bata baki suma kansu b'aci raine a tare dasu tashi Hjy Sa'adha tayi ta nufi k'ofar fita da sauri Dr Aysha tace "ina kuma zaki bakijin dad'i?" "Zanje wajan tane nayi magana dashi" cewar Hjy Sa'adha da sauri tun kamin Dr Aysha tayi magana harta fice su duka suka mare mata baya shine suka nufo part d'ina sai buga suke ganin an sharesu yasa su dukansu a zuciye suke Ummeeta sai wani jijjiga take tace "na rantse da Allah saina koyawa wannan Khaleesat d'in hankali" ba wadda yace kanzal dan kuwa suma kad'an suke jira.
Ni kuwa dana fito kai tsaye wajan k'ofar na nufa bud'ewa nayi gaba nane ya fad'i ganinsu a jere d'an bud'e baki nayi nace "sannunku ku shigo mana" "ke dalla can dakata saima kince mu wani shigo nida gidana dalla can matsa kona bangaje ki na wuce" cewar Hjy Sa'adha matsawa na d'an yi amma saida Maryam ta bangaje ni har na d'an fad'i sosai raina ya b'aci zanyi magana Dr Aysha tace "ahhh lallai an samu waje har an fara askanci kenan ke har watace da zamuyita buga k'ofa amma sai kinga damar bud'ewa" "kyale ta ke ina mijina ina son magana dashi kin wani je kin mak'alewa miji sai kace ke kad'ai keda shi" cewar Hjy Sa'adha ni kuwa y'ar tafiya na somayi Ina cewa "waya sani" ganin irin tafiyar da nakeyi yasa zuciyar Hjy Sa'adha wata irin masifaffiyar bugawa lallai tabbas komai ya riga ya faru cike da wani irin masifaffan kishi daya ciyota tace "wai bada ke ake magana bane?" Ko juyowa banyi ba Maryam dake kusa dani ta wani sa hannu ta jawoni ai kau banyi wata-wata ba ina juyowa na sauke mata marin dayasa ta girgicewa kamin in sauke hannu naji an rufe ni da duka kota ina Ummeeta ce da Hanan harda ma Maryam d'in ance sarkin yawa yafi sarkin k'arfi su Hjy Sa'adha suna gani saima gyara zama da sukai kwata-kwata basu san cewa wai wata y'ar uwata na gidan ba Sakina kuwa bata gama shiryawa ba jin hayaniya yasa bata d'aura ko d'an kwali ba ta fito ganin abunda ke faruwa yasata kurma wata ashariyar dayasa suka daina dukana suna huce suna dubanta ai bata tsaya wata-wata ba ta rufe su da duka sai gwara kansu take sai ihu suke tana cewa "sa'ar kuce ita dan kutumar ubanku bari na koya muku hankali gobe ku k'ara zuwa kuce zaku tab'a wani" ta idasa maganar tana kai masu naushi a baki ai kuwa danda nan bakinsu ya fashe sai ihu suke, Hjy Sa'adha kuwa ranta ne ya b'aci sai hargagi take tana tsinema Sakina tazo wai danta janye Sakina ta wanka mata mari Sakina ta yarb'ar da ita k'asa wanwar Dr Aysha kuwa da sauri ta rik'e hannu Hjy Sa'adha ranta a b'ace tana dakama Sakina tsawa tashi Sakina tayi tace "Oohoo ashe babu dad'i ita zaku tasa Khaleesat gaba kuna duka to itama tana da gatan da za'a iya rama mata in baku daddara bama ku k'ara dukan nata" ta idasa maganar tana kallon su Maryam sai kuka suke harda majina dan kuwa Sakina ba k'aramar hatsabibiya bace gata da k'iba har zaune su tayi da d'uwawukan ta ni kuwa murmushi na saki ina d'aga kaina Sama ganin Alhaji Mustapha wadda ke tsaye rai a b'ace hayaniyar muce ta tayar dashi ya fito dai-dai sun gama dukana yaga Sakina ta fito yasan basu kwashe ta dad'i ba yana sane yabar Sakina ta lallasa su sakkowa yake cike da izza kwata-kwata ba wasa a fuskar sa da sauri Hjy Sa'adha ta saki wani kukan munafirci ta nufarsa tun kamin ya sakko ya dakatar da ita, bayan ya idasa sakkowa ta k'ara sakin wani kukan kissa tace "yanzu Alhaji ka duba kaga iri bugun da yarinyar nan tayi min" tana nuna ciwokan data jima kanta ni kuwa dake zuk'unne da kyar na mik'e ina k'are mata kallo lallai kishiya babu abinda bazata iya ma shirri dashi ba indai wadda zaisa miji yaga bak'in kane da sauri Sakina zatai magana Alhaji ya dakatar da ita zaunawa yayi kan kujera ba wadda yake kallo sai su Ummeeta da suka sha jinin jikinsu tun fitowarsa wata irin tsawa ya buga masu yace "ku matso nan" yana nuna masu inda yake matsawa sukai Durk'ushewa a k'asa bai wata-wata ba ya fara basu maruka ko wacce har saida suka bugi kujera wani irin kuka suka saki ga wani irin rad'ad'i da bakinsu yake yi inda Sakina ta daddage ta fasa masu har wani rawar d'ari suke suna bashi hakuri wata tsawar ya kuma buga masu yace "har kunkai shigowa part d'inta wai ku bugeta matar tawa" hakuri suka kuma bashi Hjy Sa'adha zatai magana ya d'aga mata hannu yace "kar naji bakinki a anan ku kuma" yana nuna su Ummeeta yace "wallahi wallahi ko kallon banza kuka sake yi mata kai yauma zaku bar gidan nan kowa ya koma gidan ubansa in..... Kamin ya idasa maganar Hjy Sa'adha tace "ai wallahi sai dai ka zab'a ko ni ko waccan banzar yarinyar kuma gida indai suka tafi tofa k'afata k'afarsu" ta Ida maganar tana kallon cikin idonsa murmushi ya saki yace yana d'aga kafad'ar sa irin ba ruwansa kuma gida yau-yau d'in nan sai sun barshi sosai suka girgiza da yanayinsa tashi yayi ya haura sama yana cema su Hanan "karna fito na same ku a gidan nan" ko a jikinsa Hjy Sa'adha kuwa sakin baki tayi kenan tayi duk abinda zatai Dr Aysha kuwa kwata-kwata tama kasa magana wata uwar harara Hjy Sa'adha ta maka min ban damu ba naja Sakina Hjy Sa'adha ta d'aga murya tace "makira wallahi wallahi zanyi maganinki ba burinki ki mallake komai ba harda wani zuwa da k'annan ki tun yanzu ma kenan to ki shirya wallahi wallahi shuru na ba alkhairi bane" tana idasa maganar taja k'annanta suka fice Sakina kuwa tsaki taja tana cewa "aikin banza alkhairi zamu gani Insha Allahu shegiya kune sharrinku zai k'are muku can haba Khaleesat ki tsaya wa'incan har suyi miki haka baki ci kutumar ubansu ba" ta idasa maganar tana kallona ni kuwa d'an zama nayi jikina ba dad'i nace "kin san bana jin dad'i wallahi kuma sun shammace ni ne amma ai kinga ya d'auki mataki" "a'a koba haka ba saifa kin k'ara dagewa inba hakaba wannan matar akwai matsala wallahi kwata-kwata wutar fitina ce a ranta na tsanarki yanzu ki tashi kije wajan mijinki ki rarrashi kayanki dan naga ransa duk ya b'aci" tashi nayi nima raina duk a dagule koda na hau sama taddasa nayi ya dafe kansa yana d'agowa ya zuba min idonsa yana cewa "ina son kad'ai cewa ni d'aya please" wani irin kuka ne yazo min haushi na yake ji kenan ni kuma ban jin zan iya fita na barsa cikin wani hali yasa kawai na samu kaina da fad'awa jikinsa ina sakin kuka mai tafe da shagwaba wani irin tausayi nane ya dirar mai rungume ni yayi sosai nace "please kayi hakuri kaji bana son ganin cikin wani hali na b'acin rai" Sosai yaji dad'i maganar tawa har banyi aune ba ya had'e bakinmu waje d'aya shuru nayi ina basa had'in kai koya samu sassauci a zuciyar sa nayi al'k'awarin bazan hanasa ba so nake na mantar dashi abunda ya faru duk da ina jin wani irin tsoron abun dan kuwa ban warke ba haka na jure wannan ji nayi kamar yafi na jiya zafi amma haka na cije na basa had'in kai sosai ya samu natsuwa yana rungume dani bayan komai ya lafa shafa kaina yake yana samin albarka.
Tare mukai wanka tun ina jin kunya harna daina danshi na lura ba ruwansa sosai na sashi farin cikin daya mantar dashi abunda ya faru wajan abinci ma da kaina na ciyar dashi yana bina da wani irin mayatatcan kallo shifa kwata-kwata baya gajiya da yarinyar nan a ranar bai fita ko ina ba Anam na tare dashi.
A wajan Hjy Sa'adha kuwa tattare kayanta tayi itama fa gida zata ba irin bayanin da Dr Aysha batai mata ba na illar abunda take shirrin yi amma bataji ba haka Maryam ta koma gidansu jiki duk a farfashe Mamarta dama ba fad'an da batai mata ba kan ta dawo gidansu ya fiye mata kwanciyar hankali amma ai gashi nan wadda baiji bari ba ai yaji hoho Mamar Maryam d'in tace "yanzu Maryam wa gari ya waya ki zauna inda Allah ya ajeki da matsayinki amma kin shige akan wani buri naki wadda na tabbata bazai tab'a cika ba yanzu ai kin tsaida hankalin ki waje d'aya ki fidda miji wadda ya dace dake" kuka Maryam take tace "wallahi Mama nima sai yanzu ne na gane hakan nasan yanzu kam Alhaji Mustapha yayi min nisan da bazan iya samun saba" da sauri Mamar tace "ai ko ada ma ke ba sa'arsa bace ganewa ne bakiyi ba k'uruciya na damunki ke in banda abunki yaushe aka tab'a yin haka ai sa miki ido kawai nayi nasan wannan ranar zata zo ne kina ganin Hjy Sa'adha zata kyale kine sauk'in ma kin gane gaskiya tun kan ta gano miye shirin ki saiki gyara ai in zaki gyara" sosai tayiwa d'iyar tata nasiha mai shiga jiki.
A wajan Hjy Sa'adha kuwa sosai Innee tayi fad'a dama itama tana so ta d'auke su Ummeetar su dawo gida da zama danta lura kamar harda su suke zuga Hjy Sa'adar, zaune take a k'asa tana kuka sai da ta gama gaya mata k'arya da gaskiya Innee shuru tana sauraronta dan tasan ko wacece Sa'adha sauke ajiyar zuciya tayi tace "hmm Sa'adha kamar ban san ki ba wallahi na tabbata Mustapha ba'a banza zaice y'ay'an nan su taho gida ba mutunan da keda hakuri ko duk abinda kike mai bai tab'a d'aga kai ya kalla ba ku kuma kun kyauta ai" tana kallon su Hanan dake kallonta ta k'ara cewa "ku tashi ku bani waje dallah ke kuma zauna ina son magana dake" ta nuna Hjy Sa'adha tashi sukai da sauri suna wucewa ta mai da kallonta ga Hjy Sa'adha tace "yanzu da kika kwasu k'afa kika taho gida ke kina ganin hakan shine dai-dai hmm yaro yaro ne har yanzu baki girma bane Sa'adha kamar ba y'ar boko ba kamar bakiyi karatu Mahammadiyya ba haba wallahi kin ban kunya sai kace ba mace ba ke kina ganin zaman ki gidan nan shine kike ganin zai dawo da komai dai-dai ne" shuru Hjy Sa'adha tayi itafa sai yazo da kansa ya bata hakuri wallahi bazata koma ba ganin cewa d'iyar tata fa ba fahimta zatai ba yasa tace "tashi kije indai zaman gida ne ai gaki gashi nan" tana tashi Innee ta kira Alhaji Mustapha sosai sukai magana inda kwata-kwata bata ji dad'in abinda akaima Khaleesat d'in ba inda tace "kawai Mustapha ka rabo da ita ta d'an kwana biyu a nan karka neme ta inta gaji dan kanta ta koma ni nasan abunda zanyi karka damu zata dawo kan hanya Insha Allah" sosai yaji dad'in maganar sosai suka zanta ta yadda za'a shawo kan Hjy Sa'adar..............✍️

[9/15, 11:02 AM] ZAHRAH ROYAL STAR 🥰: *🤦♀️💔ITA CE K'ADDARATA 🤦♀️💔*
*©ZAHRA ROYAL STAR CE*🌟✍️
*ROYAL STAR WRITIN'S ASSOCIATION*
🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚
PAGE4️⃣5️⃣➡️4️⃣6️⃣
___________________✍️Karka damu zata dawo kan hanya Insha Allah" sosai yaji dad'in maganar sosai suka zanta ta yadda za'a shawo kan Hjy Sa'adar, dan har yanzu yana k'aunarta basai so abinda zai rabasu ba,
Sosai Innee ke horar da Hjy Sa'adha ta hanata ma'amula da kowa Dr Aysha tayi-tayi ta ko ganta ne amma Innee ta hana sai da tayi al'k'awarin cewa "wallahi Innee gaskiya nazo na gaya mata abunda mukai da kwata-kwata ba ma girman mu bane" Innee data gyara zama tana d'an tab'e baki dan bata yadda da ita ba ta ce "hmm naji tukun amma zaki ganta amma gaskiya banyi alk'awarin yanzu ba" ba irin magiyar da Dr Aysha batai mata ba amma Innee tak'i yarda sai dai abinda bata sani ba har zuciyar Dr Aysha gaskiyar tazo ta sanar da ita.
Sosai Innee ta samo Malamin Arabiyya yana k'ara koyama su Hanan dan bata wani yarda da ilimin suba tunda subar hannunta har Hjy Sa'adha d'in ma sai da Innee ta tilastata zuwa tana d'aukar darasi aikin gidan kuwa kwata-kwata tama hana su Ummeeta tab'a komai sai Hjy Sa'adar ita zatayi sosai take horar da ita iyanzu Hjy Sa'adha ta fara laushi dan kuwa sosai take shan wahala wajan Innee ita da ta saba hutu komai sai dai ayi mata amma ta dawo gidansu kwata-kwata ma ba tada kwanciyar hankali hankalinta na wajan mijinta data baro da wata yarinya sai yanzu take gane anya tayiwa kanta adalci kenan kamar fa ta basu waje ne domin suyi Soyayya yadda suke so amma girman kai ya hanata fahimta sai dai sosai take k'aruwa da abinda ake k'ara sanar da ita ta b'angaran Malamin da Innee ta kawo.
Kamar yauma Innee na zaune Hjy Sa'adha tana k'asa tana mammatsa mata k'afafuwa gama abincin ta kenan na ranar hatta abinci ita keyi Inee tace "yau Sa'adha d'an wake nake so kuma yanzu tashi kiji kitchen ina buk'atar shi yanzu" tashi tayi a zabure tana cewa "haba Innee wallahi Allah na gaji nikam" Innee data gyara zama ta ce "ai ko sai kinyi shi ai ke kika jazama kanki in baki son aiki ki koma gidanki mana indai kina nan wallahi dole sai kinyi in banda abunki ma kin girma kusan shekara 30 amma ko kunya baki ji a wai kina zaune gidanku ai da ubanki na raye baki isaba wallahi" turo baki Hjy Sa'adha tayi kamar k'aramar yarinya ta ce "Innee indai gida ne zan koma ai amma wallahi sai yazo d'aukata" da sauri Innee ta ce "da gaske kin amince zaki koma ai dan yazo ya d'auke ki ba matsala dama amincewar ki ake so da sai wani jan aji kike ke baccin ma har yanzu da yarinyata a jikinki yaushe zaka baro mijinka da wata har hankalinka ya kwanta" ita dai Hjy Sa'adha kitchen d'in ta nufa dan har yanzu wani irin masifaffan kishin mijinta take dauriya kawai take a iya tsawon kwanakin nan Allah kadai yasan irin ciwon da take ji a zuciyarta mijinta ba irin ko wane miji bane samunsa sai anyi da gaske sai kuma mai rabo gashi tana matuk'ar son Anam amma tsananin kishi ya hanata nunawa.
A waje na kuwa nima sosai nake damunsa kan ya maido ta dan Allah kwata-kwata bana jin dad'i ace wai daga zuwana harna kori matar gida Sakina kuwa wani haushi nake bata sai da na zauna nace "Sakina bazaki gane abinda nake hange bane shi yasa" dafa ni tayi ta ce "wallahi nasan abinda kike hange karki damu zata dawo na tabbata iyanzu ita kanta tayi laushi zama gidanku ai ba dad'i ne dashi ba inka wuce zama cikinsa gajiya ma ake da kai bare ita ta saba da gidan miji" sosai naji dad'in fahimta ta da tayi. Wani lokacin Haneefa na zuwar mana huta sosai nake bada kayan arzik'i akai gidanmu k'anwar Mahaifiyarta ma tana kawo min ziyara abinda ban sani ba sai randa Haneefa tazo take gaya min ai mijina ya gyara gidan mu kwata-kwata fasalinsa yanzu ba kamar yadda muka sanshi ba dan har bene aka d'ora gashi yaba Abba jari mai kauri harda su Gwaggo kullum cikin addu'a nake wajansu gashi yasa Haneefa school ta gaba da secondary dan ya biya mata kud'in zana jarabawa baccin nida Sakina daya sa school shi yasa wani lokacin bama zama a gida school d'in mu d'aya ni dama tuni na dad'e da gama secondary Haneefa ce itama sai da ya biya mata kud'in zana jarabawar ta fita secondaryn na rasa bakin da zan godema wannan bawan Allah.
Shirye nake naci uban wanka wata y'ar ficiciyar riga nasa dan kuwa dare ne yau bayan tafiyar Haneefa nayi al'k'awarin zan shayar dashi dad'i da bai tab'a tsammani ba shiga nayi d'akin nasa yana zaune yana cike wasu takandu sallama nayi cikin sanyin muryar amsawa yayi bai dai d'ago ba turo baki nayi ina bubbuga k'afa cike da shagwaba na janye takandun na zauna kan jinyarsa wani irin masifaffan abu ne ya tsarga mai har tsakiyar kansa d'agowa yayi idonsa har canza kala yana bina da kallo tab'e baki nayi zanyi kukan sangarta yasa hannunsa kan leb'e na ya ce "shitttt na sanki da raki yau kuma