ni bazan iya zama da fasiki ba
Kallonta yayi cikin ido yace"Rahma please look at me nayi miki Kama da fasiki?wallahi ban tab'a aikata Zina ba wallahi ki fahimceni a baibai ni ban tab'a ba
Fisge hanunta tayi tace"nidai ka sallameni *BANA* *_SONKA_* bazan zauna da kai ba
Murmushi takaici yayi yace"da a ce Zaki bani dama d'aya tak Rahma da kin gane ni ba makiyin ki bane Zaki gane ni mai kaunar ki ne"
Tashi tayi ta wuce ta barshi zaune
Shima tashi yayi ya koma dining ya bude kulan taliya ya fara ci
Su Amir ko tunda aka kawo Aneesa be shiga d'akinta kuma in ya Shiga nashi ya kulle hakan ya Kara b'ata ranta domin ta bishi ta buga Amma yaki budewa
Kiran mahaifiyarta tayi a waya ta zayyana mata komai
Anty hafsat tace"shine sai yanzu kike sanan Dani?toh karki damu yanzu zanje wurin malamina komai zai dai-daita "
Aneesa tace"toh mama and kisa ayimin maganin uwashi kin gan fa jiya har part dina ta biyoni tana min matsifa akan wai banje na gaisheta ba"
Anty hafsat tace"toh ita ce Mata akayi jaka ce ke ko ita ya aurowa ke da tun ba a Kai ko Ina ba ta fara takura ki toh dole ne in Yi maganin ta,domin auren akayi ki huta bawai ayi ta tayar Miki da hankali ba"
Aneesa tace"yauwa mama harda wanan Mara kunyar kanwar tashi Zahra ta fara raina ni"
Anty hafsat tace"duk ki kwantar da hankalin in Ina raye sai kinyi mulki a gidan"
Wani ihu tayi tace"ina ji dake mama"
B'angaren su Abdul ko
Maman Nur
Share
[2/20, 8:32 PM] Maman Noorul Hudah: ππππππ
*BANA SONSHI*
ππππππ
_By maman noorul_
_Hudah__
*ππ‘NUR WRITERS ASSOCIATIONπ‘π*
*π‘N W Aπ‘*
*Lightning and bringing smile to your world is our perority*
*NUR WRITERS* ~it's a beautiful~ ~world~
π
Ώ6β£5β£-6β£6β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Yana shiga ya tarar da yusura zaune a falo sanye da hijabi
D'auke Kai tayi yace"baby ba Sannu da zuwa?"
Hade rai tayi murmushi yayi ya karasa inda take yace"fushi kikayi ko?"
Bata amsa ba sai ya rungumeta yace"sorry na tsaya magana ne da abokina,tashi muje mu ci abinci yau da wuri zan kwanta"
Tashi tayi shi ya bata har ta koshi
D'aukanta yayi sai bedroom sukayi wanka sanan ya kwantar da ita ga mamakinta sai ta gan ya kwanta
Tace"kaje d'akinka ka kwanta ni bazan kwanta gado d'aya da Kai ba"
Jawota yayi ya rungume yace"ai in kin gan mun raba shimfida sai dai in bana gari ko ke kinyi tafiya Amma ai so Nike mu zama hanta da jini,Ina son mu kasance babu Wanda zai iya rayuwa sai da d'an uwanshi yus Ina son ki zamto ko wani lokaci Ina ranki,yus nasan ni Mai laifine na bi hanyar da be dace ba dan in aureki amma please ya kamata kiyi min kyakyawar fahimta sonki ne ya jawo haka baby ki yafe min"
Yus saura sati d'aya mu tafi peace keeping ina son cikin kwanakin da suka rage ki bani kulawa baby kila bazan dawo a Raye ba amma Ina son kiyi tamin addu'a baby na,baby ni bani da kowa a duniya yanzu sai ke ki rufamin asiri ki soni ko kema Zaki rabu dani ne?baby in na mutu a peace keeping dan girman Allah Ina niman alfarma kiyi idda a gidana na kano kiyi tamin addu'a ko kin auri wani in kuma na barki da ciki in kin haifeshi karki Bari ya wulakanta a idon duniya karki bari a....."
Kuka me karfi yusura ta fashe dashi tace"ka Bari bana so,daman kasan zaka mutu ka rabani da Wanda zan aura?"
Murmushi jin ta damu dashi yayi yace"Yi shiru toh na daina in na tafi kiyi tamin addu'a in kina son in dawo"
Jan majina tayi tace"zanyi tayi maka addu'a "
Rungumeta yayi ya ja masu bargo bacci ya kwashesu
Aayan ne a falo Yana waya da jibrin,jibrin na rokonshi akan ya yafe me yayi laifi
Yace"jibrin what you did is unforgiveabla bazan yafe maka ba,in ba rashin hankali ba meyasa zaka je kasa ayiwa Rahma video da wani kato ita kanta kawarta zainab take ko waye? da zan ganta sai ta fuskanci hukunci,kasan irin kallon da ake Mata kuwa?ana Mata kallon Yar isakan ce fa"
Fadiwar plate din hanun Rahma ne yasashi juyawa sai ya ganta tsaye tana nunashi
Yace"oh no "
A hankali ta zube kasa ta saki kuka
Tashi yayi yace"Rahma please let me explain is not what you think please"
Mikewa Rahma tayi ta
Maman Nur
Share
[2/20, 8:32 PM] Maman Noorul Hudah: ππππππ
*BANA SONSHI*
ππππππ
_By maman noorul_
_Hudah__
*ππ‘NUR WRITERS ASSOCIATIONπ‘π*
*π‘N W Aπ‘*
*Lightning and bringing smile to your world is our perority*
*NUR WRITERS* ~it's a beautiful~ ~world~
π
Ώ6β£7β£-6β£8β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Mikewa Rahma tayi ta kalleshi tace"wani laifi na tab'a maka a
rayuwa?meyasa ka zab'i ka b'arka min rigar mutunci?"
Cikin tashin hankali da be tab'a Shiga ba yace"Dan girman Allah Rahma ki Bari in miki bayani ni ban masan sunyi ba wallahi I never gave such order believe me my wife"
.ihu tame tace"stop calling me your wife domin sai ka sakeni bazan iya Zama da kai ba da wanne zan ji dashi da rashin Amir ko da auren fasiki ko Kuma makaryaci maci amana,bazan zauna da Kai ba kafi karfin na ka sakeni zan koma gida"
Ai mutumin ku ji yayi jinin shi ya mugun hawa in akwai abinda ya tsane shine rabuwa da Rahma yanzu ya zaiyi"
Ai besan lokacin da ya rungumeta ba yace"kiyiwa Allah ki yafe min please na tuba wallahi shima nasa a bashi horo me tsanani Kuma maganar Samira ba abinda kike tunani bane samira b....."
Katseshi tayi tace"bana son in ji komai kafi karfina kawai ka bani takarda ta"
Cikin tashin hankali da sanyi jiki yace"Rahma van auroki dan in rabu dake ba kome zakiyi min ki min zan jure Amma babu inda Zaki shin Rahma kinsan tun yaushe nike dakon sonki kuwa?shekara uku kenan ina..."
Bata bari ya karasa ba ta haye da gudu can sai gata ta dawo sanye da hijabi ta Kama hanyar kofa"
Da mamaki yace"ina zuwa?"
Tace"wallahi gidanmu zan tafi bazan kwana gidan nan ba
Tashi yayi da sauri ya jawota ya kulle kofa yace"Rahma why so kike ki kasheni miye nayi miki ne haka kiyi hakuri please mu zauna lafiya yanzu in kin tafi me zan fad'awa ummi,ki sani ummi na miki son da tun bata sanki ba Kuma itama bata San hanyar da nabi na aureki ba please ki rufamin asiri ki hukunta ni a gida na rokeki"
Komawa tayi d'aki ta kulle kofa ta bude shafin kuka
Komawa yayi ya zauna yace"Kai Mata nada wuyar sha'anin jibi fa inda zuciyata ke bugawa"
Washe gari bata fito ba sanda ta ji fitarshin
Ta fito cikin rigar bacci Riga da wando kicin ta Shiga ta soya Irish da kwai ta fito ta zauna a dining ta had'a tea ta fara Sha kenan ya shigo da sallama ajiye biredin tayi ta bar wurin "
Cikin damuwa yace Rahma please zo ki zauna ki ci abincin ki please karki tsaya da yunwa
Ko kulashi batayi ba ta shige d'aki ta kulle
Numfashi yaja yace"this is serious"
Bayan kwana biyu Shirin tafiya suke sosai saura kwana hudu su tafi gashi duk inda Aayan yaso Rahma ta fahimceshi kin yarda tayi
Yau dai Yana zaune a falo sai gata ta fito
Ajiyar zuciya ya zauna
Zama tayi ta kalleshi
Tace"
Maman Nur
Share
[2/20, 8:33 PM] Maman Noorul Hudah: ππππππ
*BANA SONSHI*
ππππππ
_By maman noorul_
_Hudah__
*ππ‘NUR WRITERS ASSOCIATIONπ‘π*
*π‘N W Aπ‘*
*Lightning and bringing smile to your world is our perority*
*NUR WRITERS* ~it's a beautiful~ ~world~
Karku manta yau zamu gabatar da shirin *KALUBALE* tare da bakuwar mu *SHALELE* zamu tautauna ne akan *KISHI* me tambaya ko Karin bayani game da wanan topic din zai iya min magana ta pc,wanan shirin na farin cikin sanar da ku gobe ta gayyato muku babban marubuciyar nan watoh *ANTY* *MAMIE* inda zamu tautauna da ita akan *KAYAN* *MATA* amfaninsu da Kuma illolin su.inda Kuma Shirin batayi kasa a guiwa ba wajen gayyato muku gwanar ku watoh tauraruwamu watoh the unbeatable *BILLYN ABDUL* inda zamu tautauna akan *UWA TA GARI* a madadin NUR WRITERS da Kuma Wanda suka d'auki nauyin Shirin watoh MMS da Kuma Anty SHAMSIYA sai nikuma maman nurul hudah Wanda ta tsara zata Kuma gabatar muna muku fatar Alkhari
Ashe nayi mistake a min uzira na d'au ai mun Kai 80
π
Ώ6β£9β£-7β£0β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Tace"dama magana zanyi da kai"
Murmushi yayi yace"Ina ji Rahma na"
Tace"Ina son ranan juma'a ko sati in koma Minna"
Sanda gabanshi ya fadi yace"yin me?"
Tace"makaranta zan koma mun kusa fara exams"tana addu'a ya amince inta tafi bazata Kara dawowa ba sai dai ya aika Mata da takarda sakinta bazata zauna dashi ba"
Hade rai yayi yace"Rahma ki hakura da maganar karatun Nan dan girman Allah bazan iya jure ganin ki kina makaranta ba a baya ma dole yasa haka,kiyi hakuri ko me kike so zan baki Amma Banda maganar makaranta"
A fusace tace"wai ya kake so in Yi ne? So kake in mutu ya za'ayi Ina karatuna ka zo ka had'a munafunci ka aureni yanzu Kuma ka hana ni Kare semester d'aya kacal da ya rage gaskiya ba zai yiwu ba sai dai ka sauwake min wallahi na tsane ka I hate everything about you please free me inje in auri Wanda nike so"
Murmushi yake yayi yace"Rahma I have never imagine a rayuwa zan roki ko wace mace ba sai gashi yau Ina rokon ki Rahma Ina son ki bani kunnuwanki da kyau please domin an da 4days zan mayar da ke kano zanyi tafiya
Rahma nasan abubuwan da nayi miki ban kyauta ba but dan girman Allah na rokeki ki yafe min soyyaya ki ce ta kawo haka
Nasan kin min mumunan fahimta game da Samira but zanyi Miki bayani Kuma Ina son ki fahimceni
Ajiyar zuciya ya sauke,Samira ba budurwata bace wallahi Rahma ban tab'a aikata Zina ba
Rhama,Samira abokiyar aikina ce Wanda nike zargin tana cikin kungiyar Alkibila da wasu manya kasar nan Rahma sun kashe min mahaifina Rahma na dade ina had'a muhimman bayanan akan su,hakan yasa na fara yaudaranta a matsayin Ina sonta domin ina son ta yarda dani Aiko ta yarda dani harta fara Sona da gaske cikin dabara nike ta bincike akanta domin tana yawan zuwa gidana Wanda ni na bada order ayi ta Bari ta shiga har kwana tanayi Nima ina zuwa gidanta amma ban tab'a kwana ba haka nike sace wayarta inyi abinda zanyi har na gano ma'boyarsu jira kawai nike lokaci yayi"
Cikin jin haushi tace"karka Raina min wayyo mana nida na ganku da idona kana Mata kiss
Yace"eh Rahma Ina dai binta ne a haka ni na bata free access din shigowa gidana wallahi da muke Minna I was carried away Dana bada order a hanata shiga kiyi hakuri banyi haka dan in ci Miki fuska ba shiyasa banso muyi aure ba sai bayan na kawo karshen Al'kibila but da naji zakiyi aure hankalina ya tashi please forgive me my Rahma"
Juya me baya tayi tana kuka tace"toh meyasa ka bari tana kissing dinka?nafa gani da idona"
Yace"wallahi Rahma she took me by surprised Nima jin bakinta nayi Cikin nawa that wanan ne first time dai-dai nan kika fito please karki bari Samira ta samu abinda take so karki bar mata gidanki"har kasa ya sunguna yana rokonta yace"kafin in tafi Rahma Ina son ki bani farin ciki kuma dana dawo zan ruguza Al'kibila Ina son ki bani farin ciki da zanyi ta tuna ki"
(Mata ko in ce matan aure muna da saurin yanke hukunci,ya kamata mu gane sometimes abinda Muka gani ko muka ji mostly is not the truth,ya kamata muyi ta bawa mazajen mu room for explanation bawai dan kin gan mijin ki ya turawa wata sakon soyyaya ki haukace ba wanan ba yi bane ,Kamar in the case of Ayan and Samira which saboda rashin hakurin mata almost 99% of masoyan littafin *BANA SONSHI* sun tsane Aayan Wanda Basu jira sunji bayani tsakanin su ba.ya kamata mu kasance masu yiwa mazajen mu uzuri please)
Tashi tayi ta ratsa shi ta haye sama
Ya bita da kallo
B'angaren su yusura ko
Maman Nur
Share
[2/20, 8:33 PM] Maman Noorul Hudah: ππππππ
*BANA SONSHI*
ππππππ
_By maman noorul_
_Hudah__
*ππ‘NUR WRITERS ASSOCIATIONπ‘π*
*π‘N W Aπ‘*
*Lightning and bringing smile to your world is our perority*
*NUR WRITERS* ~it's a beautiful~ ~world~
Yau dai ansanu matsala wurin posting da fatan Zaku min uzuri aiki yamin yawa sosai sai nasa zee ta muku shine ta tanka shirme Wanda za a turo gobe ta turo yau but ku min uzuri inshaallah gobe za a Kai page din please
π
Ώ7β£1β£-7β£2β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
B'angaren su yusura ko kwance suke da Abdul sai aikin lallashi yake kuka take Sosai
Cikin damuwa yace"wai miye ke damun ki ne?"
Batayi magana ba sai Kara sautin kukan da tayi
Murmushi yayi yace"baki son in Yi tafiya ne?"gyda me kai tayi
Yace"baby is not possible I have a lot of responsibility my country need me ni soja ne kema ya kamata ki Zama jaruma domin kema matar sojane"
Cikin kuka tace"toh ni zan bika"
Murmushi yayi yace"ina?"
Tace"inda zaka"
Yace"saboda me?"
Tace"sabod...."sai Kuma tayi shiru
Murmushi yayi yace"saboda kina Sona?"
Kwanciya tayi ta rufe fuska da bargo sai ya fara Mata chakulkuli Yana cewa sai kin fadamin wallahi
Dariya takeyi Sosai harda hawaye tana rokonshi
Kyaleta yayi ya kalleta itama shi take kallo yace"baby iam happy today"
Tace"why?"
Yace"because yau na gan dariyar ki"
Dukar da kai tayi tana Wasa da yatsunta
Rungumeta yayi sai yaji itama ta rungumeshi
Murmushi yayi Yana hamdala kallon fuskarta yayi bayan ya cireta daga Jikinta kallon kwayar idonta yake yace"dear kina son in kasance cikin farin ciki kafin in tafi"
Gyda me Kai tayi sai yace"toh tashi muje"
Hanunta ya Kama suka shiga bayi sukayi wanka yasa tayi alwala suna fitowa suka gabatar da sallah nafila
Addu'a sosai yayi musu sanan ya dafa kanta yayi Mata addu'oi
Bayan sun gama ya kalleta yace"baby muje mu kwanta"
Kuka ta fashe dashi tace"ni a Nan zan kwana Kai kaje d'akin ka"
Murmushi yayi ya juyar da ita yace"baby nan da kwana biyu zan tafi ya kamata ki bani farin ciki in case in na mutu in San ke cikkakiyar matata c..."
Rufe me baki tayi tana girgiza me Kai tana hawaye
Murmushi yayi yace"baby kin fara Sona ne?"
Juya me baya tayi tana murmushi
Yace"kefa gulmar ki tayi yawa dan Allah juyo ki fad'a min"
Juyo da ita yayi ya rungume a hankali ya fara cire Mata kayan jikinta
Bayan awa d'aya _______________
A zabure Abdul ya mike sai yanzu ya Lura da b'arna da yayi
Jijjigata ya farayi yana yus wake up ki tashi please
Tashi yayi ya shige bayi yayi wanka ya fito ya saka jallabiya sai yanzu muryar inda take rokon shi yayi hakuri Amma a lokaci yayi nisa
Kallon fuskarta yayi yace"Allah yayi Miki albarka yus"
D'aukanta yayi zuwa toilet ya sakata a ruwan zafi
A firgice ta bude ido ta saki kuka tana cewa"wayyo ka barni wallahi zan mutu"
Rungumeta yayi yace"sorry dear na Kira doctor yanzu zata zo"
Kuka sosai takeyi wai ya maidata gida mutuwa zata Yi
Knocking din da ya ji ne yasa shi fita ya bude kofar Dr ce
Bata hanya yayi ta shiga
Bayani yayi mata
Tace"toh muje in duba ta"
Suna shiga bedroom ta jira shiya ya shiga ya fito da yusura d'aure da towel
Kwantar da ita yayi jikinta sai rawa yakeyi
Bude Mata kafa Dr Aisha tayi sai ta kalleshi da mugun b'acin rai
Tace
Kiyi hakuri wallahi Dan banasan jawa fans raine da tuni na ajiye littafin Nan sai bayan sati in cigaba but no prob I will try in Gama muku ga zee Mai taimaka mun ta fiya shime da shirirta inshaallah gobe zamu Kai 79-80 din
Maman Nur
Share
[2/20, 8:33 PM] Maman Noorul Hudah: ππππππ
*BANA SONSHI*
ππππππ
_By maman noorul_
_Hudah__
*ππ‘NUR WRITERS ASSOCIATIONπ‘π*
*π‘N W Aπ‘*
*Lightning and bringing smile to your world is our perority*
*NUR WRITERS* ~it's a beautiful~ ~world~
π
Ώ7β£3β£-7β£4β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Dr Aisha ta kalleshi tace"what this?wanan wani irin Rashi tausayi ne?"
Tsosa keya yayi cikin jin kunya yace"sorry I lost control"
Kallonshi tayi tace"you lost control?ko ka manta ita ba a ayi Mata training da allurar sojoji da zata iya jure wahala ba?"
Murmushi yayi Yana shafa kai
D'inki tayi Mata tare da allaurar bacci sanan ta bashi maguguna ta bar gidan
Zazzabi ne me zafi ya rufe yusura Abdul duk tausayinta ya kamashi har yake jin da bai kusance ta ba inda yasan haka zata Sha wahala
B'angaren Rahma ko tunda Aayan ya mata bayani ta tashi bata fito ba sai da yunwa ya dameta
Koda ta fito a inda ta barshi haka ta sameshi ya kwanta Amma ba bacci yake ba
Yana jin motsinta ya mike yace"Rahma dan Allah ki fahimceni please Niko so d'aya ne ki min magana your silence is driving me crazy"
Bata kulashi ba ta tafi kicin ta d'aura girki inda ta dafa shinkafa da miya ta yanka salad tayi
Ta jera a dining zuwa tayi gabanshi tace"uhmm in kana jin yunwa na gama abinci"tana Gama magana ta juya ta koma dining ta zauna
Binta yayi ita da kanta tayi me serving
Jawo na plate dinta yayi ya had'a yace"please ki bari mu ci tare"batayi magana ba ta cigaba da cin abinta
Rike Mata hanun yayi yace"Rahma kiyi magana please na kusan in Yi tafiya ki manta da komai
Kuka ta fashe dashi mikewa yayi yace"subhannallah laifi nayi Kuma?"
Batayi magana ba saima kukan da ta cigaba dayi shiko ya rungumeta Yana aikin lallashi
Lafewa tayi a jikinshi tana shakar kamshin shi sun dade a haka kafin ta janye jikinta
Murmushi yayi yace"Yi shiru finish your meal muje mu kwanta"
Tana gamawa suka haura d'akin shi ya shiga ita Kuma ta shiga d'akinta wanka ta shiga tayi ta fito ta saka rigar bacci riga da wando ta kwanta
Batayi nisa a bacci ba taji an bude kofa Kara dunkulewa tayi cikin bargo tana ji har ya kwanta bayanta ya jawota
Yi tayi kamar tana bacci sai taji yace"Rahma tafiyar mu fa jibine bazaki fad'a min komai ba?ki ce kin yafe min kimin addu'a ki nuna min so"
Bata tanka shi ba kuma yasan tana jinshi
Haka fa yayi ta rokonta akan tace"tana sonshi Amma Taki"
Gajiya yayi ya kwanta
Washe gari yusura zazzabi ya lullubeta Abdul sai fama hidima yakeyi sosai hankalin shi ya tashi
Su Rahma ko ba canji domin babu inda beyi da Rahma ba amma taki kulashi in ya masa Mata sai ta fashe da kuka haka ya gaji ya hakura
B'angaren su Amir ko
Maman Nur
Share
[2/20, 8:33 PM] Maman Noorul Hudah: ππππππ
*BANA SONSHI*
ππππππ
_By maman noorul_
_Hudah__
*ππ‘NUR WRITERS ASSOCIATIONπ‘π*
*π‘N W Aπ‘*
*Lightning and bringing smile to your world is our perority*
*NUR WRITERS* ~it's a beautiful~ ~world~
π
Ώ7β£5β£&7β£6β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Aneesa ne gaban mummy sai zazzage Mata buhun rashin mutunci take wai akan me zata takurata sai ta gaisheta bayan tasan ba zamanta take ba
Baki sake mummy ke kallonta kafin tace"Aneesa ni kikewa rashin kunya?"
Aneesa ta murgud'a baki tace"kwarai kuwa ai gaskiya na fad'a miki,kin fiya takura wallahi. mace kowa da mijin shi zatayi ta biyoni tana takurani nifa bana son haka fa"
Mummy da mamaki ya lullubeta tace"ikon Allah ai Aneesa ko bakomai zaki mutuntani a matsayin yayar mahaifiya ko?"
Aneesa tayi tsaki tasa hanun a kugu tana karkad'an jiki tace"toh sai me?Dan ke yayarta ne me kika tsinana mata?Ina kin samu daular kin mantata cikin talauci shine yanzu Dan rashin kunya Zaki wani ce yar uwarki ce"
Ji tayi mummy ta wankaata Mari tace"baki Isa ba ki raina ni ko a gaban hafsat uwarki nafi karfin raini a gunki"
A fusace Aneesa ta ture mummy ta fadi a kujera dai-dai shigowar Amir
Mummy na hagoshi ta mike tana hawaye
Ga mamakinta sai ta gan ya wuceta
Tace"amir baka gan abinda ya faru bane?"
Juyowa yayi yace"eh na gani "
Mummy ta fashe da kuka tace"Amir meke faruwa ne kwana biyu baka kulani a ce a min irin wanan cin mutunci a gabanka bazaka d'au mataki ba "
Shigewa yayi ciki ya barta tsaye
Aneesa tayi kwafa tace"sai ki barmin falo mijina ya dawo"
Cikin sanyi jiki mummy ta bar part din
Tana shiga main building din sai ta gan bakine zaune a falon
Saurin b'oye damuwarta tayi da mamaki ta kallesu domin kawunin Kabir ne masu zuwa niman auren Zahra
Karasawa tayi tace"Sannu ku da zuwa bari a kawo muku ruwa"
Kawu bala yace"dakata ba wanan ya kawo mu ba Ina alhajin yake"
Mummy tace"lafiya dai ko?"
Kafin yayi magana alhaji ya shigo da jaka a hanunshi alamun daga office ya fito
Kawu Bala be Bari ya karaso ba yace"alhaji zuwa nayi in fada maka maganar auren yar'ka da Kabir babu shi"
Mummy ji tayi gabanta ya mugun fadi
Tace"alhaji meya faru?"
Kawu Bala yace"mun gano babu abinda Yarki takeyi sai iskacin"
Mummy zatayi magana ya mike yace"hajiya ba maganarki bane"
Tace"ai sharri akayi mata ni nasan ya'ta kuyi hakuri ayi auren Nan dan Allah ai ko tanayi sai a yafe Mata ya aureta ya samu ladar jihadi"
Kawo yace"oh shine ke kika Hana naki ya auri wata ko?"kina tunani bamu sani bane?"
Shidai Abba shiru yayi ya ma kasa magana wanan wani irin matsiface?"
Kawu Bala yace"mudai a dawo Mana da kayar mu"Yana Gama magana ya wuce
Cikin fushi ta Haye sama ta Sami Zahra zaune tana waya da wani
Zahrah na ganinta ta b'oye wayar
A fusace mummy tace"
Maman Nur
Share
[2/20, 8:34 PM] Maman Noorul Hudah: ππππππ
*BANA SONSHI*
ππππππ
_By maman noorul_
_Hudah__
*ππ‘NUR WRITERS ASSOCIATIONπ‘π*
*π‘N W Aπ‘*
*Lightning and bringing smile to your world is our perority*
*NUR WRITERS* ~it's a beautiful~ ~world~
π
Ώ7β£7β£-7β£8β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
A fusace tace"dan garin ku bani wayan"
Zahra tace"kiyi hakuri"kwacewa tayi tace"da ubanwa kike waya?"
Zahra ta turo baki
Mari ta Kai Mata tace"zahra nace da ubanwa kike waya?wai so kuke ku kasheni? yayanki besan kowa ba sai matar shi ke Kuma babu abinda kika sani sai iskanci gashi kinsa an fasa bikin ki bayan na raba Kati yanzu ya zanyi?ya kuke so inyi ne?"
Zahra tace"mummy sharesu nifa na samu wani yauwa mummy Yan da kud...."
Bige Mata baki mummy tayi tace"Dan uwarki yunwa kike jine da kwadayin kudi zai rude ki?"
Ga mamakinta sai ta gan Zahra ta hayyako Mata Kamar zata duketa tace"mummy ai gani nayi ba a kaina aka fasa auren ba shima Yaya ai har gida kika bi Rahma kika sa aka fasa duk da tarin biyyayar da take Miki toh ita ba haihuwarta akayi ba?"tana magana ta bar d'ankin mummy ta bita da kallo
Hmmm what goes around,always comes around mummy kin Manta kema kina da ya'mace gabanki yanzu ke kina tunanin a rufawa Yar ki asiri bayan ke kin tona Mata?kina ganin zai yiwu,Allah ka Kare mu daga San zuciya"
Zama tayi ta rike Kai tunanin Rahma na dawo Mata sai yanzu ta tuna tayi wauta tunawa tayi da randa Amir ya kawo Rahma ta gaisheta har suka bar gidan Rahma Bata bari sun had'a ido ba,amma a lokacin itafa ta tsaneta so take a auri Aneesa
Tsaki tayi tace'na shiga uku yanzu ba sai gobe ba zan tafi in roke su su bani auren Rahma yariyar kirki"
Amir ko cikin ikon Allah yanzu ya fara addu'a cikin dare baya bacci
__________
A yau Abdul da Aayan zasu kaisu Rahma kano daga nan su dawo Lagos kafin sutafi
Bayan Aayan ya dawo daga sallah asuba ya tarar har Rahma ta koma bacci
Kwanciya yayi ya Kai bakin shi dai-dai kunnin ta yace"baby please wake up"
Cikin magagin bacci tace"please ka bari inyi bacci jiya ka hanani bacci da iskancin ka"
Murmushi yayi ya jawota da karfi ya rungume bata San sanda murmushi ya sub'uce mata ba
Chakulkuli ya fara Mata Yana cewa"romance shi kike kira iskanci?bayan kin hanani yin main abin"
Jan jikinta tayi ta rufe fuska yace"Rahma na lura kin fara gulma zo in fad'a Miki wata magana"batayi magana ba ta shige jikinshi
Wani dadi ya ji yace"yau zamu tafi kano jibi sai mu bar kasa Rahma ki fadamin abinda zanji dadi,Rahma ki ce kina Sona please"
Ba tare da tayi magana ba ta mike ta Shiga bayi tayi wanka ta fito
Tace"Bari in had'a Mana breakfast "
Yayi murmushi yace"ok muje in tayaki"
Tare suka fita Suka dafa indomie bayan sun gama breakfast ya kalli agogo yace"Rahma muje mu shirya nasan yanzu kawarki sun gama shiri"
Tace"ok"
Bayan sun Gama shiri yace"jirani yanzu zan dawo"
Tace"toh a falo ta zauna tana jiranshi
harya dawo yace"mu tafi"
Suna fitowa suka had'u dasu yusura sun