Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
huta" Komawa sukayi bacci Sai misalin karfe 11:pm Abdul ya shigo yace"su shirya su tafi ana jiransu a Lagos Umma tace"haba ku bari Mana su samu karfin jiki Abdul yace"no ana jiranmu babu inda ummi ta iya haka ta tashesu badan taso ba .yusura na bude ido ta saukeshi a fuskar Abdul kashe Mata ido yayi Yana dariya Cikin awa d'aya duk sun Gama shiri,ummi Bata so tafiyarsu ba domin Rahman ta shiga ranta har yusura ma Amina ce ta kaisu airport sanda ta gan shigansu jirgin ta koma Bayan sun bar gidan duk wani Wanda ya zo bikin kowa ya fara Shirin wucewa Wata matace makociyarsu ummi ta bi ummi bedroom inda ta ganta zaune ta d'an jigina da gado Zama tayi a kasa tace'hajiya wallahi akwai abinda baku sani ba game da yariyar nan Rahma" Ummi ta d'an d'ago ta kalleta tace"inaji" Larai tace"kin San satinan na tafi Minna gida ko?" Ummi tace"ina zan sani?" Tace"toh wallahi gidan yayata uwa d'aya uba d'aya katanga ya raba su da Rahma a ranan naje in dubo yayana kawai sai aka biyo mahaifiyar Rahma gida" Ummi tace"me tayi?" Ladidi tace"Ashe wai Rahma Yar iskace wallahi har video akayi Mata tsirara tana iskanci da wani hakan ma yasa mahaifiyar Wanda zata aura tace sun fasa hajiya da idona na gani ba labari aka bani ba bansan ya akayi Kuma na ganta a Nan ba,hajiya kiyi gaggawan d'aukan mataki" Ummi ta matso bakin gado ta zubawa ladidi ido kafin tace' Maman Nur Share [2/20, 8:30 PM] Maman Noorul Hudah: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„ *BANA SONSHI* πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ _By maman noorul_ _Hudah__ *πŸ‘„πŸ’‘NUR WRITERS ASSOCIATIONπŸ’‘πŸ’‹* *πŸ’‘N W AπŸ’‘* *Lightning and bringing smile to your world is our perority* *NUR WRITERS* ~it's a beautiful~ ~world~ Dedicated to NANAH KHADIJA πŸ…Ώ5⃣5⃣-5⃣6⃣ Bismillahir Rahmanir Rahim Ummi ta kalleta sama da kasa tace"yaran ki nawa?" Ladidi tace"shida ne Mata hud'u maza biyu budurwar ta isa aure kuma kyakyawa ce ko yau za iya Mata aure" Ummi ta ja numfashi tace"toh a matsayin ki na mace Kuma uwa meyasa kike b'ata mace Yar uwarki?" Ladidi ta fara in-ina Ummi tayi murmushi tace"ni ban damu da abinda Rahma ta aikata a baya ba abinda na sani ita matar d'ana ne,meyasa wasu matan basu da aiki sai gulma ne?a matsayin mu na Mata muyi ta aibanta Mata Yan uwanmu?ladidi da kike fad'a min so kike insa ya saketa ya auri wata?bayan nasan in ma karuwace zai samu ladar aurenta,shin nasan abinda yakeyi ko yafi na Rahma dan da kawai anfi ganin na mata,a duniyar yau anfi son mace ta kasance kamila ta Kai budurcinta gidan miji shi Kuma namiji ko oho shiyasa suke abinda Suka gan dama suna iskanci su,sai ka gan ya namiji ya gama iskancin shi ya zo ya auri kamilan mace su Kuma Wanda ya b'ata wa zai auresu?Yan mata ma yanzu sun lalace sun biyewa rudin maza sun ki su gane komai namiji yayi ado ne.toh nidai ladidi nagode da kika sanar dani amma Ina son ki sani sai yanzu na Kara jin son Rahma har cikin zuciyata bazan tab'a wulakanta ta ba domin nima Ina da ya'mace gabana batayi aure ba bansan me takeyi a bayan idona ba haka shima Aayan din ki gan in na rufawa Rahma asiri sai Allah ya rufa min nawa asirin nagode Zaki iya tafiya Amma kema ki canja Hali gulma ba Abu ne me kyau ba" Ai ladidi ji tayi tunda take a rayuwa Blbata tab'a jin kunya haka ba gaskiya tayi dana sanin fito da wanan maganar dama son zuciya ya kawo ta a tunanin ta hajiya zata sa a kori Rahma sanan Aayan ya auri yar'ta ashe ba haka bane" Ai bata Kara komawa cikin gidan ba ta kofar baya tabi ta bar gidan Ummi ko kwanciyarta ta gyra tace"aikin banza a ce kina mace ni Rahma ma batayi min Kama da Wanda Yar iska ba" A lokacin da jirgi ya tashi fitsari ne ya rage be kubcewa Rahma Dan tsoro duk Aayan na lura da ita amma ya basar a cewarshi ai bata gaisheshi ba shima ba zai fara mata magana ba Yusura ko bata masan jirgin ya tashi ba domin Abdul ya sata jikin shi yana Mata tafiyar tsusa Tun tana kokuwa harta hakura ta lafe jikinshi inda wani bacci me dadi ya kwasheta Rahma ko idonta yayi wuri-wuri kamar zatayi kuka hawaye ya cika idonta Lumshe ido tayi sai satar kallonta yakeyi ji yake kamar ya rungumota Wani yunwa ne ya fara damunta sai ta bude ido ta kalleshi Tace"yunwa nikeji" Be amsa ba saima Kiran wata flight attender da yayi ya nuna Mata Rahma Rahma ta rasa me zata ce mata domin itadai bata tab'a Shiga jirgi ba Tunawa tayi da ai tana gani a films Ordering abinda zata ci tayi Kallon su Abdul da yusura tayi inda Abdul yakeyi kamar zai mayar da yusura ciki Murmushi takaici tayi tunawa da amir dinta Can kuma sai ta gan rashin dacewar yin haka tana matar sure Nima gafarar ubangiji tayi hawaye na kokarin zubo Mata a ranta tace"sabon rayuwa dole ne in yarda da kaddara in mance da abinda ya faru a baya in rungume gaba ni kaina nasan nayi bankwana da farin ciki" Kallon Aayan tayi sai idonsu ya had'u hawaye ya zubo Mata Shi ya fara d'auke kanshi Yana mamakin meyasata kuka Allah dai yasa Samira bata fad'a mata wani magana ba Suna sauka jibrin ya zo ya d'aukesu ya kaisu gida Babban gidane me d'auke da duplex biyu sai dai suna da d'an nisa da juna Suna fitowa a mota yusura ta fara kallon wuri sai ta kalli Abdul Tace" Maman Nur Share [2/20, 8:30 PM] Maman Noorul Hudah: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„ *BANA SONSHI* πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ _By maman noorul_ _Hudah__ *πŸ‘„πŸ’‘NUR WRITERS ASSOCIATIONπŸ’‘πŸ’‹* *πŸ’‘N W AπŸ’‘* *Lightning and bringing smile to your world is our perority* *NUR WRITERS* ~it's a beautiful~ ~world~ Dedicated to my fans Nagode da comment da addu'on ku har na rasa Wanda zanyi replaying but Ina karantawa Kuma suna sani nishadi πŸ…Ώ5⃣7⃣-5⃣8⃣ Bismillahir Rahmanir Rahim Tace"a Nan zamu zauna tare da Rahma?" Murmushi yayi yace"eh but tare Dani ba Rahma ba ,yana gama magana ya ja hanunta suka shige ciki" Rahma ma tambayar da tayiwa Aayan kenan amma shi be amsata ba sai ma wucewa da yayi ya barta tsaye hakan yasa ta bishi a baya Da sallama ta shiga falon dake tashin kamshi sai kallon ko Ina take domin hotunanta ne a bango Wanda ita bata San dasu ba Shiko a zaune yake har ya d'auko ruwa yana Sha Kallonshi tayi tace"dan Allah Ina ne toilet Ina so in yi alwala zanyi sallah Be kulata ba ya d'auki remote ya fara latsawa Zatayi magana sai ga Samira tana saukowa daga upstairs din cikin wani d'an iskan crazy wando da riga armless A lokaci d'aya gaban Rahma da Aayan ya fadi Saukowa take cikin tafiyar takama tana cewa"welcome home sweery Ashe kun iso ai kana kirana na bar abinda nikeyi nace bari in zo in tarbe amaryata Tashi yayi Yana kallonta Itako Rahma hawaye ya cika idonta kiris take jira ta fashe da kuka amma sai kawai ta tuna da maganganun umma data ce Rahma karki bari kowa yasan tsakanin ki da mijin ki"kawai sai tayi saurin mayar da hawayen Amma sanda ya gangaro cikin dabara ta gogeshi Aayan yace"Samira what are you doing here?" Murmushi tayi ta karaso ta rungumeshi tace"baby ka manta Kai ka kirani?" Rahma tayi murmushi tace"a yau for the first time na gan karuwan da ta zo tarban amaryar abokin fasikancinta,a gaskiya na Kai mace da har kariya zata biyoni gida,toh dai tunda nice matar gidan Ina Miki barka da zuwa kin san akwai babanci karuwa da matar gida domin komai lalacewar matar gida duniya sun shaida ita yake so shiyasa ya aureta itakuma karuwa sai dai a Kare a titi " Samira tayi murmushi tace"bani da lokacin ki"ta Kare magana da niyyar rungume Aayan sai dai kafin tayi haka Rahma ta rungumeshi tace"baby na gaji Kuma akwai salloli a kaina zanje inyi wanka inyi sallah" Yanayin inda ta rungumeshi yasa shi shiga wani yanayi Rahma tace"ko tare zamuyi ne baby?" Samira ta zo zata janye Aayan Rahma tayi saurin tureta tace"karki kuskura ki ce Zaki tab'a shi domin bazan lamunta ba in kina son ki tab'ashi ki bari sai kun rage ku biyu abinda yafi rungums sai kuyi but not in my present" Rahma ta kalli Aayan tana tura baki tace"baby please in na fito ka goyani" Kallonta yayi sai ta d'auke ka ta janye jikinta Har ta haura sai Kuma ta dawo tace"baby ina ne d'akina Kar inje in shiga d'akin karuwar ka" Kallonta yayi Amma beyi magana ba,itako sai ta koma d'akin da ta fara gani na farko ta Shiga ta gan komai fes fes ga d'akin ya had'u Zama tayi bakin gado ta fashe da wani mugun kuka ta toshe bakin ta tana kuka Bayan taci kuka ta gaji ta mike ta shiga bayi tayi wanka ta fito d'aura da towel sai a sanan ta tuna karamin akwatin ta na falo Hijabi ta d'auka har zata sa,sai Kuma ta cire ta fito da towel iya guiwa tana tafiya a hankali har ta sauka Abinda ta gani ne yasa ta tsayawa tana kallo Domin kiss sukeyi Basu man ji fitowarta Gyran murya tayi sai Aayan yayi sauri janye jikin shi Ratsashi tayi ta jawo akwatin tace"enjoy"sanan ta haura Samira ta jawoshi sai ya wani tureta yakeyi Shaketa yayi yace"ki barnan gidan kafin insa a fidda ki" Tace"Kai ma kasan baka Isa ba " Yace"Samira kina kaini bango na fara gajiya meyasa har yanzu bazaki gane bana sonki ba?" Tace"saboda ni Ina sonka" Wayarta ne tayi Kara tana dubawa tace"ka ci sa'a an kirani Fita tayi tabar gidan shiko Zama yayi a kujera yace"yanzu nasan she will misunderstand me But har ranshi yaji dadi inda ta tsayawa kanta B'angaren su Abdul ko Maman nur Share [2/20, 8:31 PM] Maman Noorul Hudah: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„ *BANA SONSHI* πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ _By maman noorul_ _Hudah__ *πŸ‘„πŸ’‘NUR WRITERS ASSOCIATIONπŸ’‘πŸ’‹* *πŸ’‘N W AπŸ’‘* *Lightning and bringing smile to your world is our perority* *NUR WRITERS* ~it's a beautiful~ ~world~ Dedicated to my fans Gaskiya inajin dadin comment dinku,ana Ina godiya da inda kuka nuna kaunar ku a shirin *KALUBALE* nagode πŸ…Ώ5⃣9⃣-6⃣0⃣ Bismillahir Rahmanir Rahim Su Abdul ko suna shiga a falo ya rungume yusura yace"baby kin gaji ko?" Batayi magana ba domin ji tayi wani abu na tafiya daga tafin kanta har tsakiyar kanta Kama hanunta yayi yace"zo baby in miki massage"ya Kare magana da janta zuwa kujera ya kwantar da ita kokarin tashi takeyi sai ya danneta yace"wait yanzu zan Miki you will fell better ki san kin yi zirga-zirga dayawa dear Juyata yayi ta Kife ciki ji tayi Yana bude zip din rigarta Kokarin juyawa takeyi amma be bata dama ba Jan zip din yayi zuwa kasa sai pink colour bra dinta ya bayyana Ji yayi tace"please ka bari" Yace"no baby taimakon ki zanyi ai you will fell beta" A hankali yake massaging bayanta aiko Bata san lokacin da bacci ya d'auke ta Yana ganin bacci ya d'auketa yayi murmushi yace"mutum kenan sai shegen gulma ance ba a so amma ana son d'imina Yusura ta share awanin tana bacci Kuma be tasheta ba Sai bayan awa biyu ta farka tana murza ido dai-dai lokacin da ya fito a kitchen da plate din abinci Ganin ta yayi zaune sai kawai yayi murmushi yace"baby ashe kin tashi ga abinci na daho Mana Nima yunwa nikeji" Turo baki tayi tace"ni bana jin abinci maza" Murmushi yayi yace"baby Yi hakuri ki yi tasting wallahi na Sha wahala kafin in daho wanan taliyar " Tace"nifa ka kyaleni babu ruwana da Kai" A kasa ya zauna kusa da kafarta Yana matse kafafun Yace"baby please ki ci kin gan saboda kina bacci Muka fasa zuwa party da aka had'a mana domin bamu son mu wahalal da ku Aayan ya kirani d'azu yace'mu hakura kawai" Kallonshi tayi tace"waye Aayan?" Yace"mijin kawar ki mana" Tace"oh sunanshi kenan?" Yace"eh" Ta kalleshi tace"toh kai miye sunan ka?" Murmushi yayi yace"yanzu baby baki ji kunya ba a ce baki San sunan mijin ki ba shame on you" Turo baki tayi tace"toh ka tab'a gaya min ne?" Yace"toh ai baki bani dama ba" Tace"toh in bazaka fadamin ba ka bari" Murmushi yayi yace"ai ban Isa ba wallahi sunana Abdullahi mansur" Tace"yayi kyau" Yace"just yayi kyau Zaki ce babu d'an Karan iri kice what a nice name" Tace"toh ban gan dama ba" Tashi yayi ya koma kujera ya jawo abinci ya Kai bakinta sai ta damke bakin Yace"baby ki ci please Kar yunwa tayi Miki illah" Da k'yar ta yarda ya fara bata sai dai kuma ta ji dadin abinci sosai bata Lura ba har ta cinye abinci" Turo baki shima yayi yace"baby kin cinye ni me zan ci?" .kunya ne ya kamata sai ta rufe fuska Murmushi yayi yace"kedai kin fiya gulma Bayan ya dibo wani abinci ya ci ya d'auketa sai bedroom A gado ya direta yace"baby bari in had'a ruwa wanka" Shigewa yayi ya had'a ya dawo ya d'auketa ciki yace"baby muyi sauri muyi wanka akwai salloli a kanmu" Zaro ido tayi tace"ni kadai zanyi ka fita murmushi yayi yace"ni a rayuwata babu wanan tsarin na mace tayi wanka ita kadai sai dai in bana nan Zatayi magana yasa yatsanshi a bakin ta yace"bani son musu" Kuka ta fashe dashi shiko jawota yayi ya rungumeta gam ya fara rabata da kayan jikinta,harya gama Mata wanka kuka take ta kulle ido gam Wanka sukayi Suka fito da alwala sukayi sallah Al'kibila Maman Nur share [2/20, 8:31 PM] Maman Noorul Hudah: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„ *BANA SONSHI* πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ _By maman noorul_ _Hudah__ *πŸ‘„πŸ’‘NUR WRITERS ASSOCIATIONπŸ’‘πŸ’‹* *πŸ’‘N W AπŸ’‘* *Lightning and bringing smile to your world is our perority* *NUR WRITERS* ~it's a beautiful~ ~world~ πŸ…Ώ6⃣1⃣-6⃣2⃣ Bismillahir Rahmanir Rahim Wani babban daji ne a bayan garin Abuja bazaka tab'a tunanin akwai gini a wajen ba gini ne babban me kyau da tsari gaske babban wurine ga katti tsaye da bindigogi a hanunsu Falon wani dattijo ne zaune ya hade kafa d'aya a saman d'aya hanun shi rike da glass cup yana shan wine Shiga tayi ta zauna tana wasu kame-kame Kallonta yayi yace"akwai progress kuwa" Zatayi magana sai ga senator Hafiz ya shigo Shima zama yayi Nan fa suka fara shigowa d'aya bayan d'aya Bayan sun taro shi ogan watoh shugaban al'kibila ya kalli Samira yace"ke me kike har yanzu da bakiyi maganin d'an iskan yaron nan ba da ya hana mu sakewa kuma meyasa har yanzu baki sa yayi mana signature ba ko kin fara sonshi ne?" Samira ta mike tace"tuba nike wallahi yana da taurin. Kaine duk hanya da zanbi Dan yasa hanun a fitar da makaman Nan na bi but yaki yarda but zanyi kokari" Lieutenant general ne ya mike yace"toh gaskiya kiyi sauri domin yaron nan ya fara caza Mana kai in kuma babu cigaba me zai hana mu kashe shi inda muka kashe mahaifinshi" Senator ya mike yace*Nima dai bansan meyasa aka barshi har yanzu ba" Hajiya saratu tace"ai a ganina komai ya zo da sauki tunda yanzu yana da iyali mu fara me barazana dasu ai duk wani me iyali zai kiyaye domin nasan ba zai so a cutar da ita ba " Samira tace"eh yanzu nasan abinyi in ta kama zan kashe matar nashi" Shugaba yace"ba itace target ba focus on the main target " Haka fa sukayi ta tautanawa kafin kowa ya watse inda Suka yanke zasu halbe shi dajin da zasu inda abin zaiyi looking kakar a cerelion din yan ta'ada can be suka halbeshi babu Wanda zai zargesu B'angaren Rahma ko bayan ta idar da sallah kwanciya tayi Amma ba bacci take ba yunwa da ta fara ji ne yasata saukowa Ganin shi tayi zaune a falo,shiko tun tana saukowa ya zuba mata ido" kallonshi tayi tace"zan iya samun abinci? yunwa nikeji" Ji yayi be kyauta ba mikewa yayi zai Kama hanunta ta fisge Tafiya ya fara sai ta bishi a baya,kicin ya nuna Mata yace"ki dafa komai kike so" Bata tanka shi ba ta karasa gaban gas ta kunna ta d'aura tukunya Jellouf din taliya ta dafa,bayan ta gama ta bude fridge sai ta gan water melon fitowa dashi tayi ta had'a juice sanan ta kwashe zuwa dining Zama tayi ta fara cin abinci cikin natsuwa Ganin bata kirashi ba yasa shi mikewa ya karasa ya zauna har zai jawo kulan ta rike Kallonta yayi yace"ni bazan ci abinci bane?" Wani kallo tame tace"miye hadina da kai da zan ma girki ka Kira karuwar ka ta zo ta girka maka" Nade hanunwanshi yayi yana kallota dariya ma ta bashi toh me take nufi? Tashi yayi ya haura sama sai gashi ya fito da jallabiya domin an fara kiran sallah magrib Yana fita ya had'u da Abdul shima ya fito yana sauri zashi massalaci Abdul na ganin shi yayi murmushi yace"ango Ashe ka fito " Aayan yace"Abdul akwai matsala fa' Abdul yace"na miye?" Yace"muje in mun fito zan maka bayani" Massalaci Suka Shiga sukayi sallah basu fito ba sai bayan isha'i suna fitowa Abdul yace"inajin ka,domin sauri nike na bar baby a gida Tsaki Aayan yayi yace"Kai baka da kunya fa" Abdul yace"kunyar me zanji matatace Kai dai fada kawai Aayan yace"Samira ta tunkari Rahma and the worst thing da muka dawo mun sameta a gidan mu,Kuma Rahma ta ganmu muna kiss" Abdul yace"what?kana nufin kayi kissing Samira why?" Yace"ba kissing dinta nayi ba muna magana ne kawai sai naji ta hade bakin mu dai-dai fitkwar Rahma I don't know what to do I know yanzu tana Nan tasawa kanta damuwa" Abdul yace"toh ai ya kamata kayi Mata bayani ka jawota jiki ka lallashe ta" Aayan yace"toh ai raina ni zatayi" Cikin jin haushi Abdul yace"ka ajiye maganar raini a gefe domin ita macece Mata Kuma yan sarauta ne komai kudin ka da mulki ka sai sun juya ka Kuma gaskiya in bakayi wani abu ba Ina tabbatar maka ka bude kofane na shaidanu su Shiga tsakanin ku gaskiya tama birgeni da bata nunawa Samira kofar da zata shiga ba ta nuna ko a Yaya kake Kai mijinta ne gaskiya na yaba da tarbiyanta abokina ka ajiye maganar girman Kai ka je ka rungume matar ka ka bata farin ciki in ba kana so ka rasa ta bane,mu ne fa Muka rabasu da masoyansu ai in bamu kwantar musu da hankali ba mun cika azzalumai,ni tun farko shiyasa banso idea na using Samira ba gashi yanzu she is becoming a night mare Kuma kayi kuskuren Bata free access na gidan ka " Aayan yace" Maman Nur Share [2/20, 8:31 PM] Maman Noorul Hudah: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„ *BANA SONSHI* πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ _By maman noorul_ _Hudah__ *πŸ‘„πŸ’‘NUR WRITERS ASSOCIATIONπŸ’‘πŸ’‹* *πŸ’‘N W AπŸ’‘* *Lightning and bringing smile to your world is our perority* *NUR WRITERS* ~it's a beautiful~ ~world~ πŸ…Ώ6⃣1⃣-6⃣2⃣ Bismillahir Rahmanir Rahim Wani babban daji ne a bayan garin Abuja bazaka tab'a tunanin akwai gini a wajen ba gini ne babban me kyau da tsari gaske babban wurine ga katti tsaye da bindigogi a hanunsu Falon wani dattijo ne zaune ya hade kafa d'aya a saman d'aya hanun shi rike da glass cup yana shan wine Shiga tayi ta zauna tana wasu kame-kame Kallonta yayi yace"akwai progress kuwa" Zatayi magana sai ga senator Hafiz ya shigo Shima zama yayi Nan fa suka fara shigowa d'aya bayan d'aya Bayan sun taro shi ogan watoh shugaban al'kibila ya kalli Samira yace"ke me kike har yanzu da bakiyi maganin d'an iskan yaron nan ba da ya hana mu sakewa kuma meyasa har yanzu baki sa yayi mana signature ba ko kin fara sonshi ne?" Samira ta mike tace"tuba nike wallahi yana da taurin. Kaine duk hanya da zanbi Dan yasa hanun a fitar da makaman Nan na bi but yaki yarda but zanyi kokari" Lieutenant general ne ya mike yace"toh gaskiya kiyi sauri domin yaron nan ya fara caza Mana kai in kuma babu cigaba me zai hana mu kashe shi inda muka kashe mahaifinshi" Senator ya mike yace*Nima dai bansan meyasa aka barshi har yanzu ba" Hajiya saratu tace"ai a ganina komai ya zo da sauki tunda yanzu yana da iyali mu fara me barazana dasu ai duk wani me iyali zai kiyaye domin nasan ba zai so a cutar da ita ba " Samira tace"eh yanzu nasan abinyi in ta kama zan kashe matar nashi" Shugaba yace"ba itace target ba focus on the main target " Haka fa sukayi ta tautanawa kafin kowa ya watse inda Suka yanke zasu halbe shi dajin da zasu inda abin zaiyi looking kakar a cerelion din yan ta'ada can be suka halbeshi babu Wanda zai zargesu B'angaren Rahma ko bayan ta idar da sallah kwanciya tayi Amma ba bacci take ba yunwa da ta fara ji ne yasata saukowa Ganin shi tayi zaune a falo,shiko tun tana saukowa ya zuba mata ido" kallonshi tayi tace"zan iya samun abinci? yunwa nikeji" Ji yayi be kyauta ba mikewa yayi zai Kama hanunta ta fisge Tafiya ya fara sai ta bishi a baya,kicin ya nuna Mata yace"ki dafa komai kike so" Bata tanka shi ba ta karasa gaban gas ta kunna ta d'aura tukunya Jellouf din taliya ta dafa,bayan ta gama ta bude fridge sai ta gan water melon fitowa dashi tayi ta had'a juice sanan ta kwashe zuwa dining Zama tayi ta fara cin abinci cikin natsuwa Ganin bata kirashi ba yasa shi mikewa ya karasa ya zauna har zai jawo kulan ta rike Kallonta yayi yace"ni bazan ci abinci bane?" Wani kallo tame tace"miye hadina da kai da zan ma girki ka Kira karuwar ka ta zo ta girka maka" Nade hanunwanshi yayi yana kallota dariya ma ta bashi toh me take nufi? Tashi yayi ya haura sama sai gashi ya fito da jallabiya domin an fara kiran sallah magrib Yana fita ya had'u da Abdul shima ya fito yana sauri zashi massalaci Abdul na ganin shi yayi murmushi yace"ango Ashe ka fito " Aayan yace"Abdul akwai matsala fa' Abdul yace"na miye?" Yace"muje in mun fito zan maka bayani" Massalaci Suka Shiga sukayi sallah basu fito ba sai bayan isha'i suna fitowa Abdul yace"inajin ka,domin sauri nike na bar baby a gida Tsaki Aayan yayi yace"Kai baka da kunya fa" Abdul yace"kunyar me zanji matatace Kai dai fada kawai Aayan yace"Samira ta tunkari Rahma and the worst thing da muka dawo mun sameta a gidan mu,Kuma Rahma ta ganmu muna kiss" Abdul yace"what?kana nufin kayi kissing Samira why?" Yace"ba kissing dinta nayi ba muna magana ne kawai sai naji ta hade bakin mu dai-dai fitkwar Rahma I don't know what to do I know yanzu tana Nan tasawa kanta damuwa" Abdul yace"toh ai ya kamata kayi Mata bayani ka jawota jiki ka lallashe ta" Aayan yace"toh ai raina ni zatayi" Cikin jin haushi Abdul yace"ka ajiye maganar raini a gefe domin ita macece Mata Kuma yan sarauta ne komai kudin ka da mulki ka sai sun juya ka Kuma gaskiya in bakayi wani abu ba Ina tabbatar maka ka bude kofane na shaidanu su Shiga tsakanin ku gaskiya tama birgeni da bata nunawa Samira kofar da zata shiga ba ta nuna ko a Yaya kake Kai mijinta ne gaskiya na yaba da tarbiyanta abokina ka ajiye maganar girman Kai ka je ka rungume matar ka ka bata farin ciki in ba kana so ka rasa ta bane,mu ne fa Muka rabasu da masoyansu ai in bamu kwantar musu da hankali ba mun cika azzalumai,ni tun farko shiyasa banso idea na using Samira ba gashi yanzu she is becoming a night mare Kuma kayi kuskuren Bata free access na gidan ka " Aayan yace" Maman Nur Share [2/20, 8:31 PM] Maman Noorul Hudah: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„ *BANA SONSHI* πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ _By maman noorul_ _Hudah__ *πŸ‘„πŸ’‘NUR WRITERS ASSOCIATIONπŸ’‘πŸ’‹* *πŸ’‘N W AπŸ’‘* *Lightning and bringing smile to your world is our perority* *NUR WRITERS* ~it's a beautiful~ ~world~ Dedicated to MUM KHADY πŸ…Ώ6⃣3⃣-6⃣4⃣ Bismillahir Rahmanir Rahim Yace"toh amma ganin haka zaiyi aiki?" Abdul yace"ai zakayi tayi ne har sai ta sauko daga fushin da takeyi ka gan kamar ni yanzu yusra ta daina fushi " Aayan yace"da gaske?" Abdul yace"eh Mana domin ni bauta nike mata ba ruwana tunda ba haramun bane" Aayan yace"ok but gaskiya bazan iya yi mata bauta ba" Abdul yayi tsaki yace"shiyasa Kai har yanzu Kai Yaro ne mu har mun kusa wuce wurin" Aayan yace"toh fad'a min kalmar soyyaya da zanje in fad'a Mata" Abdul yace"nidai na tafi baby na jirana"bejira abinda zaice ba ya wuce Aayan ya shige ciki a falo ya tarar da ita zaune tayi tagumi tana ganin shi ta mike zata haura Sama" Ji tayi yace" _Rahma_"cak ta tsaya amma bata juyowa ba Yace"dawo ki zauna" Da ta so tafiyarta ne ta barshi amma ta tuna Nasiha ummi ta dawo ta Zauna Komawa yayi kujeran da ta zauna ya Kama hanunta Yana murzawa ya rasa daga Ina zai fara Gyran murya yayi yace"Rahma me kika d'aukeni? ina son in sani" Tace"d'an iska,mugu azzalumi,mazinac...." Toshe Mata baki yayi yana girgiza Mata kai Kuka ta fashe dashi tace"nidai ka mayar dani gidan mu

Chapter 6 of 11