Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
haka ba ni na san bindige ni zaiyi in na juya baya" Abdul yace"tafi abin ki babu abinda zai Miki ai shi change man ne" Murmushi tayi tace"gaskiya anty Rahma ta canja Min Yaya Allah ya Kara dankon soyyaya lallai anty Rahma Yaya na sonki" Kallon da yayi Mata ne yasata haurawa da gudu tana waigawa B'angaren jibrin ko ya gama tsara komai da Wanda zaiyi aikin Su Rahma ko Maman Nur Share [2/20, 8:22 PM] Maman Noorul Hudah: 👄👄👄👄👄👄 *BANA SONSHI* 💋💋💋💋💋💋 _By maman noorul_ _Hudah__ Dedicated to Anty Shamsiya 🅿1⃣1⃣&1⃣2⃣ Bismillahir Rahmanir Rahim Su Rahma ko babban hall suka samu suna rehearsal din rawa da zasuyi ranan dinner Rahma zagewa tayi tana rawa Kamar ba amarya ba Yusra ta karaso tace"ya na gan kin zage wanan fa rawar mu ne da zamuyi da abokan ango" Rahma tace"hardani da my amir" Sadiya tace"aike baki da kunya yanzu dan rashin kunya sai kiyi wanan rawar gaban mutane kina amarya" Rahma tayi murmushi tace"toh sai me? bikina ne fa dole ne in yi rawa in nuna farin cikina domin auren Amir is a dream come true" Yusra tace"I see" Sadiya ce ta kalli zainab tace"kedai in ana magana sai kiyi shiru sai latse-latse waya wai me kikeyi ne bani wayar in gani"har ta Kai hannu zata kwace wayar zainab tayi sauri ta mike tare da saka wayar a jaka Yusra ce ta karaso ta d'auke jakar tace"ai wallahi baki Isa ba sai mun gan me kikeyi da kullum idonki na waya ranan ma Kama ki nayi kinawa Rahma video" Murmushi karfin hali zainab tayi tace"ai ni wallahi Rahma birgeni take shiyasa nake mata video" Yusra tace"Mika min wayarki " Cikin tsoro ta Mika Mata sadiya tace"bude key"budewa tayi Duba message tayi sai ta gan babu message Sai ta Shiga watsappa bude message din jibrin tayi Sai kawai zainab ta fisge wayar tace"Dan Allah karki bude conversation Dina da jibrin" Rahma da Bata d'auki maganar wani abu ba ta karaso tace"oho na gane saurayin ki ne ko?"ta Kare magana cikin murmushi Zainab tace"eh shi zan aura" Rungumeta Rahma tayi tace"wow na tayaki murna" Sadiya tace"oh soja zaki aura?" Zee tace"eh sojane" Zaro ido Rahma tayi tace"ke meya kaiki?wallahi ki rufawa kanki asiri ke inbada kaddara miye a jikin soja?wallahi har naji na tsane ki domin duk wani me son soja bana sonshi" Yusra tace"ke Kuma ai naki tayi yawa kedai kiyi musu addu'a zaman lafiya in sunyi aure bawai kiyi ta discouraging dinta ba" Hura hanci Rahma tayi tace"toh Amin" Zainab ganin duk sun yarda da ita a ranta tace"this is the right time yanzu ne lokacin da zanyi amfani dan cika aikina" Sadiya ce ta tab'ata tace"meke faruwa na gan kinyi zurfi cikin tunani" Ga mamakinsu sai Suka gan ta fashe da kuka Yusra tace"subhannallah meya sameki " Cikin kuka zainab tace"Ashe Zama daku kawai Nike baku yarda dani ba" Jikin su yayi mugun sanyi cikin sanyi jiki Suka fara Bata hakuri itadai Rahma na gefe tana waya da Amir dinta Cikin kuka zee tace"toh in Kuna San in San kun yarda dani muje cin abinci yau zan tsiyawa kowa abinci" Sadiya ta kalli yusra sai yusra tace muje kawai Zee tayi murmushi tace" Maman nur [2/20, 8:22 PM] Maman Noorul Hudah: 👄👄👄👄👄👄 *BANA SONSHI* 💋💋💋💋💋💋 _By maman noorul_ _Hudah__ Dedicated to my fans 🅿1⃣3⃣&1⃣4⃣ Bismillahir Rahmanir Rahim Tace"toh muje chika reaturant kawai" Sadiya ta kalli Rahma tace"ke mu tafi sarakai soyyaya wai shin Kuna tunanin rabuwa kuwa a ce kullum Cikin waya" Katse wayar Rahma tayi ta kalleta tace"sadiya wallahi bazaki gane bane bazan iya rayuwa babu amir ba da k'yar Nike iya minti d'aya ban sashi a ido ba,Aamir wani b'angarene na jikina da in babu shi rayuwata zata lalace ko in ce zan iya rasa duniyata" Yusra ta Mata kallo tausayi tace"tabbas kina son Aamir mun shaida amma Rahma me zai hana ku d'an rage wanan soyyaya gudun karku cutar da juna" Rahma ta fashe da kuka tace"ni kaina tausayin kaina nike ji domin Ina yiwa Aamir so fiye da tunani me tunani" Sadiya tace"toh Allah ya kyauta" Duk suka ce Amin itadai zee sai waya take latsawa Suna kaiwa resturan zee tace"kowa yayi ordering abinda yake so" Rahma tace"itafa bazata ci komai ba Amma a bata hollandia yougurt " Sadiya tace"ita a bata fanta itama bazata ci abinci ba sai yusura ce kawai tace"a bata semo" Suna hira wanda rabin hiran Rahma ba jinsu take ba domin chatting take Ba ayi minti ashirin ba yusra ta mike tace"ku tashi mu tafi zani carry over lecture a gado nasko hall" Sadiya tace"muje Nima ai Ina da wanan c'o da ya addabi jama'a Rahma tace"ku tafi ni zan zauna da zee ko na bi ku haka zanyi ta gantali ni kadai" Zee tace"toh kuje in ku fito ku kirani ni naji dadin film din nan da akeyi " Yusra dai ji tayi Bata yarda da zee ba ita tun farko zuciyarta be aminta da ita ba Zatayi magana sadiya ta jata tace"muyi sauri kafin wanan matsifaffen lecturer ya hana mu shiga kin San halin shi" Bayan sun bar resturant din zee tana tunanin me zata yi dan d'auke hankalin Rahma Dabara ne ya zo mata sai ta kalli Rahma tace"Rahma Kamar sir Ameer ko?kalli can " Tashi Rahma tayi ta Kama hanyar waje tana dube-dube sai kuma ta dawo ta zauna tace"bashi bane" Murmushi zee tayi tace"na d'au shine ai'a ranta ko dadi takeji ta saka tab a hollandia milk din D'auka Rahma tayi ta Sha sosai sanan ta ajiye Itako zee sai ta turawa jibrin sako Kallon Rahma tayi tace"Rahma please ki rakani shango zan kaiwa wata Yar uwata sak'o" Rahma tace"muje ai na gaji da Zama Kuma bani da lecture sai 2:pm ni daga gobe ma bazan Kara zuwa school ba sai bayan biki" Zee tace"ai yafi " Suna fita sai ga wani mota ta zo ta paka gaban su zee tayi me magana Shiga sukayi Rahma ta zauna a gidan baya zee na gaba Wani d'akin student Suka kaita a shango Zee tace"ki zauna zata dawo yanzu" Rahma tace"ki yi sauri domin ji Nikeyi kaina na juyawa " Bayan minti ashirin bacci me nauyi ya tafi da Rahma Kawai sai ga jibrin ya shigo da wani saurayi yace kayi duk abinda na cema ka" Isa yace"toh"cire kayan jikinshi yayi ya rage daga shi sai boxers babu ko vest" Hawa yayi jikin Rahma jibrin na video sanda yayi different stlyes sanan jibrin ya worga me bounch din d'ari biyar yace"nagode " Zee tace"yanzu nasan in sir Aamir ya gani dole yace"ya fasa auren" Jibrin yace"d'auko ruwa me sanyi " Zuwa tayi ta d'auko suka yayyafawa Rahma ta d'an motsa Jibrin ya kalli zee yace"ni zan wuce kafin ta farka ta gan ni domin ta fara zargina ranan ta rikeni tace sai na fad'a Mata dalilin dayasa nike binta" Zee tace"toh you can go" Kara yayyafawa Rahma ruwa tayi sai ta ja numfashi ta bude ido tana rike Kai Zee tace"me ke damun ki kike wanan baccin ki tashi mu tafi pleaee" Rahma tace"kaina yayi nauyi gabana sai fadiwa yakeyi please ku kaini gida" Zee tace"toh" Jibrin ko Gaskiya comment dinku yayi kad'an ko baku jin dadin littafin ne Maman Nur Share [2/20, 8:23 PM] Maman Noorul Hudah: 👄👄👄👄👄👄 *BANA SONSHI* 💋💋💋💋💋💋 _By maman noorul_ _Hudah__ Dedicated to my groups 🅿1⃣5⃣&1⃣6⃣ Bismillahir Rahmanir Rahim Jibrin ko Yana fita be zarce ko Ina ba sai office din Aamir ya ganshi zaune Yana aiki Zama yayi yace"Sannu malam" Aamir ya kalleshi da mamaki yace"yauwa" Jibrin ya gyra Zama yace"dama ba wani abu bane zuwa nayi in fad'a maka wanan yariyar da kake Shirin aura ba Yar aziki bane Yar iska ce" Sai a sanan Aamir ya kalleshi yace"toh zaka iya tafiya nagode" Jibrin yace"toh in baka yarda ba ga evidence" Aamir yace"ni Banda wanan lokacin domin na yarda da Rahmat so dan Allah ka tafi karka b'atamin rai Ina da aikin yi" Kawai sai jibrin ya bude tab yayi playing videon " Amma ga mamakinshi sai ya gan Amir bayan ya gama kallo yayi murmushi . Yace"Allah sarki baby"kallon jibrin yayi yace"babu shakka Rahma ne kwance da wani Amma ni ko karuwa ce Rahma ni Ina sonta a haka domin bazan iya rabuwa da ita ba kuma ni babu abinda za a nuna min da zai sa in rabu da farin cikina so ka fita ka bani wuri " Cikin sanyi jiki jibrin ya bar office din shiko Amir ya jawo waya ya Kira Rahmat Suka Sha hiransu Kamar kullum ko kad'an be nuna mata komai ba" Jibrin ko mota ya shiga yana tunani me zaiyi sai wayar shi tayi Kara Aayan ne Tsaki yayi yace"duk shi ya sani a wanan matsala" Yana d'agawa Aayan yace"ina Minna ka sameni a guest house Dina zuwa yamma" Jibrin yace"ok" Yana yankewa yace"in Kai baka yarda ba iyayen ka nasan in sun gan videon nan baza su yarda ka aureta ba' Sai karfe shida ya tafi ganin Aayan zaune yayi zamar takama Jibrin na tsaye kallonshi yayi yace"akwai progress?" Jibrin yace"an dai kusa oga" Aayan yace"ok"waya ya jawo ya Kira Wanda yasa ayi me bincike cikin minti talatin ya iso" Abdul ya kalli farouq yace"Ina ji" Zama farouq yayi ya bude tab dinshi yace"thou ban samu wani interesting abu akanta ba amma Bari in baku kad'an daga cikin tarihin ta" Wacece *_Rahmat_* Rahmat Kabir shine cikkeken sunanta ya'ce ga marigayi malam kabir Wanda ya kasance classroom teacher ne da mahaifiyarta Aisha ba wasu masu hali bane sai dai kuma suna da wadatar zuci abin wani baya tsole musu ido A Niger aka haifesu nan tayi firamari da secondary dinta a garin Minna sai dai fa su yan gari kuta ne kasancewarta gbagyi gaba da baya Su hud'u iyayenta suka Haifa ita ce babba sai kanneta uku duk maza Wanda yanzu me bi Mata yana federal technical college Minna but boading sunanshi hamza sai kuma kanana Yan biyu ne Hassan da husaini yanzu duk suna jss 3 A lokacin da Rahmat ta gama secondary school ne Allah yayiwa mahaifinta rasuwa a lokacin sun Shiga wani hali sosai domin Basu da wani mai maitaimako domin kwata-kwata kanin mahaifin nasu baya taimakonsu Malam Musa shine kanin mahaifinsu uwa d'aya uba d'aya sai dai halayen su ya bambanta domin shi Allah yayi shi da mugun son abin duniya domin in ya gan kudi jikin shi har rawa yakeyi zai iya yin komai saboda kudi bashi da taimako balle ya taimakawa ya'yan marigayi d'an uwanshi Hakan yasa mahaifiyarsu sayar da fili da suke dashi domin taimakawa ya'yan ta Ana cikin hakane Allah ya hada Rahma da wani lecturer Mai suna Aamir a bikin wata secondary school class mate dinta Nan fa suka kulla soyyaya me karfi domin kowa gida da makaranta ansa soyayya Aamir da Rahma domin a kowani lokaci suna jone tun a lokacin ya nuna yana son ya aureta amma sai mahaifiyarta ta nuna sai tayi karatu domin ko bayan ranta ta rike Yan uwanta be Musa ba shi da kanshi ya Nima Mata admission a c o e inda yake lecturing ya so d'aukan nauyin karatun amma umma ta hanashi a cewarta Kar yayi mata gori Nan gaba inshaallah da buga-buga zata biya Mata kudin makaranta domin ko wani sana'a ta kama umma Yi takeyi Kama daga kayan Miya zuwa kayan sanyi da dai sauransu A lokacin da Rahma take 100level ne ta had'u da wani soja a supermarket ya bigeta by mistake Nan fa ta zazzage me rashin mutunci kasancewarta tana da baki sai dai akwai tsoro as in bata d'aukan raini shi Kuma sai ta birgeshi domin tunda yake babu macen da ta tab'a kallon kwayar idonshi tayi me abinda Rahma tayi me Ga mamaki Rahma tana matsifa ya natsu Yana kallonta sai murmushi yakeyi a haka yusura ta zo ta janyen ta Suka tafi Wanan sojan ba kowa bane illah Aayan a lokacin madadin ya nuna Mata yana sonta beyi hakan ba sai kawai yasa wani jibrin yayi ta binta ko ina Wanda tun bata zargin jibrin har ta zo ta fara gane ana binta tayiwa jibrin tas akan ya daina binta shima a lokacin jibrin ya gaji kawai sai ya koma gida yayi ta hutun shi har akasa bikin Rahma be sani ba domin shekara yayi baya Niger itama zainab da yake biya ta daina zuwa department dinsu domin dama department dinsu ba d'aya ba biyanta yayi a dole ta cusa kanta dan tayi ta samo labarinsu Farouq ya kalli Aayan yace"sir wanan shine hoton mahaifiyarta ga kaninta Hamza ga twins wanan shine kawunta da maganar auren ke hanunshi "duk a laptop yake nuna musu hotuna Abdul yace"Kai me kake ganin za a yi a fasa auren ka bamu shawara" Mikewa Aayan yayi yace"kafin nan jibrin Ina son jin dalilin da yasa na saka ka aiki kayi tafiyar ka ka barshi" Jibrin dake rawar jiki yace"oga dan girman Allah ka bani dama ta biyu zan gyra kuskurena" Aayan yace"ai dole ne ma kayi duk inda zakayi sai na aureta zan hukunta ka" Farouq yace"hanya d'aya ne za a iya bi dan b'ata auren nan " Abdul yace"which is?" Farouq yace"a bi ta hanyar mahaifiyar Aamir domin kwata-kwata ta tsane Rahmat domin so take ya auri yar kanwarta Aneesa a cewarta Rahma talakawa ne Sai Kuma hanyar kawo Ina ganin in kuka cika me al'jihu zai san abinyi" Abdul ya kalli Aayan yace" Maman nur [2/20, 8:23 PM] Maman Noorul Hudah: 👄👄👄👄👄👄 *BANA SONSHI* 💋💋💋💋💋💋 _By maman noorul_ _Hudah__ Dedicated to NIDA mijina fans group 🅿1⃣7⃣&1⃣8⃣ Bismillahir Rahmanir Rahim Yace"yanzu miye abin Yi?" Aayan yace"wallahi sai na aureta da karfin tsiya dan bazan bari ya aureta ba" Abdul yace"ka barsu please wallahi friend zakayi hurting dinta badly you will break her heart in ka nace ka bari ta auri Wanda take so Kar ciwon zuciya ya kasheta" Kallon Abdul yayi da jajjayen idonshi yace"eh na gommace ta mutu in San bata raye da in bari ta auri wani" Jibrin yace"oga karka damu ni zanyi handleling iyayen Aamir ku sai ku kula da kawon nata" Aayan yace"wallahi in ka min shirme sai na halbe ka" Yace"this time around Ina da perfect plan" Abdul yace"wallahi ko bayan auren ku da ita ta gane Kai ka rabasu da Wanda take so zaku kwashe yan kallo" Aayan yace"in na Bata fuska kenan Kai dai in zaka taimaka min ka taimake in kuma bazaka taimakeni ba ka fad'a min" Abdul ya kalli farouq yace"akwai Karin bayani ne?' Farouq yace"kawayenta uku ne amma yusura ta daban ce domin tare suka taso sai sadiya a c o e Suka had'u har shakuwa ta Shiga tsakanin su sai zainab sai dai zainab aiki takewa jibrin,ga hoton sadiyar"nuna me hoton sadiya yayi yace"itace sadiya tana da saurayi Ibrahim sai dai ba a sa bikinta ba sai ta gama makaranta Wanda yanzu semester d'aya ya rage masu,wanan kuma ita ce yusura"ai Abdul na ganin yusura ya dinga kallon hoton farouq yace"ita Kuma bikin ta da saurayinta umar Nan ne da wata biyu"ai besan lokacin da yace"what ba" Duk Suka kalleshi yace"waye shi ina ne gidansu ?shima Kar a bari ya aureta please zuciyata zata buga Kallon Kai mahaukacine Aayan kema Abdul yace"dan Allah bani address dinta zani yanzu in fad'a Mata sirrin zuciyata turomin hoton na bude xender" Aayan yace"kana da lafiya kuwa" Abdul yace"na ma fika hauka Kuma na ratse ranan juma'a za d'aura mana aure ni ba Wawa bane kamar kai" Kallon farouq yayi yace"ka min bincike akanta zuwa gobe" Farouq yace"toh" Aayan yace"wai ni ka roko ko ka zo yin naka aikin" Abdul yace"both" Bayan kwana uku biki ya rage sauran kwana biyu ana jibi kenan Jibrin ne zaune a falon mummy Yana jira ta sauko Ko minti goma beyi ba sai gata ta sauko cikin katon hijab har kasa Kallonshi tayi tace"Amma ban waye ka ba" Jibrin yace"eh hajiya wani abu na zo fad'a Miki akan matar da d'an ki zai aura domin bazan Yi shiru in cuce d'an uwana musulmi ba domin nasan kowa ce uwa zata so d'an ta ya samu zuri'a na gari" Zama mummy tayi tace"Ina jin ka" Yace"kwana uku Ina zuwa ba a Bari in shiga yanzu ma sanda na nuna musu I'd dina" Tace"ka fad'a min ina ji" Gyra Zama yayi bayan ya ciro tab dinshi ya Shiga video yace"hajiya yariyar nan ba Yar mutunci bane tana fita yawon dare ga biye-biye har office naje Dan in sanar da Amir amma ya koreni a cewar shi ko karuwa ce zai aureta Kuma har video na nuna me dan yasan ba karya nikeyi ba" Amsa tab din tayi tace"muga"hanunta har rawa yake Mika Mata yayi yana murmushi samun nasara domin ya gan nasara shi a kwayar idonshi Ai tana gani tace"na rantse da rabbi ba a isa ba bazai aure Yar iska ba,d'an nan turo min videon yanzu ba sai anjima ba zani gidan su in sanar dasu maganar biki babu shi a dawo Mana da kayar mu in kuma baza su bayar ba mu bar musu ni zasu ciya mutunci wallahi ko mutuwa Aamir zaiyi sai dai ya mutu" Tura Mata yayi ta bar gidan Hayaniyar mummy ne yasa jama'a da Suka zo biki taruwar a falo Anty hafsat tace" Please kuyi hakuri yau aiki ya min yawa ne Maman Nur Share [2/20, 8:23 PM] Maman Noorul Hudah: 👄👄👄👄👄👄 *BANA SONSHI* 💋💋💋💋💋💋 _By maman noorul_ _Hudah__ Dedicated to Mai Mata biyu paid group 🅿1⃣9⃣-2⃣0⃣ Bismillahir Rahmanir Rahim Anty hafsat tace" Yaya meke faruwa ne?" Zayyana musu komai tayi harda nuna musu video Anty hafsat tace"shikenan ki ce karuwa ce a ce kamar Aamir ya auri karuwa ai wallahi Yaya karki yarda Ashe saboda Yar iska ya guji ya'ta aneesa Yar mutunci Yar uwarsa toh a gaskiya Yaya ba haka kawai ta kyaleshi ba nasan da ita da uwarta sun dafa shi a tunkunya sai inda Suka Yi dashi kin San abin ka da tarbiyar mace Kuma kin San fa tunda mahaifinsu ya rasu batayi aure ba kwanaki har ji nayi an ce tana kawo maza"sai ingizata take Mummy tace"toh miye abinyi?" Anty hafsat tace"shine kawai ki je ki Mata tas da ita da uwarta sanan kawai ranan juma'a a d'aura da Aneesa ai Yar uwarshi ne zata rufa me asiri tunda mun tara jama'a" Mummy tace"ya zanyi da alhaji?" Anty hafsat ta ja hanunta suka je d'aki tace"kedai jeki gidan nayi Miki alkawari yau zuwa yamma alhaji ba zai Musa ba" Mummy tace"Allah ko?" Tace"ai da hafsatu ake zancen" Makullin mota kawai ta d'auka gidansu Rahma tayi direct Tun a kofar ta fara buga garwar gidan tana shiga ta dinga wurgi da kayayyen ki tsakar gidan Jin motsi yasa umma fitowa ta ganta tsaye da yike umma ba saninta tayi ba cikin mamaki tace"baiwar Allah meke faruwa hak....." Katseta mummy tayi da cewa"dakata munafuka zuwa nayi in fad'a Miki maganar auren d'an na Amir da Yar ki babu Shi domin bazan zauna in zuba ido Ina ji Ina gani a aura me Yar iska ba karuwa wanda ta gama yawo a titi bazan yarda da wanan auren ba" Umma tace"ban fahimce ki ba" A fusace tace"ai nasa bazaki fahimceni ba domin kin San abinda Yarki take aikatawa da had'in bakin ki saboda kawai ki samu na abinci" Umma tace"ke dakata bazan lamunta da cin zarafin da kike min ba ta hanya Kiran ya'ta da mugayen kalamai ba wanan wani irin cin mutunci ne? Mummy tayi wani shewa tana tafi tace"wallahi kin ji kunya tunda har kike tura Yar ki karuwanci waye besan halinki ba a nan garin ba cewa kina kawo maza har gida ba shiyasa kika ki yin aure ko" Umma tace"ya ishe ki haka akan me Zaki yiwa ya'ta sharri kowa a garin nan yasan Rahma da irin tarbiyar da aka Bata" Mummy ta ciro waya a kugunta ta shige video tace"ai Ina da shaidata ta ba kazafi nayi muku ba' Mikawa umma tayi umma ta natsu tana kallo tabbas Rahma ce Jikin umma yayi sanyi zatayi magana mummy ta katseta da cewa kin gan dakata ni zuwa nayi in fad'a Miki min janye maganar aure a dawo Mana da kayan mu in kuma ana so mun baku matsiyata kawai yan iska" Har ranta umma taji wanan maganar ta kalli mummy da jajjayen idonta lokacin har makota sun cika gidan Umma ta nuna mummy da yatsa tace"Nima Koda kuwa d'an ki shine autan maza toh aurenshi da Rahma ya warware kije ki Kama d'anki Allah ya ba kowa rabun shi" Mummy tace"wallahi an dai ki kunya tunda ake d'aurewa karya gindi shasha kawai karuwai"tana Gama magana ta fita Umma ta fashe da wani kuka nan fa mutane Suka fara barin gidan d'aya bayan d'aya Umma sai kuka take tana cewa"tsakkayar da Rahma zata min kenan Ina Fadi tashi Dan tayi karatu Ashe iskanci takeyi ya Allah ka gan zuciyata" Anty hafsat ko tana ganin fitar mummy ta kwashi gyalle ta fita Bata tsaya ko Ina ba sai gidan malamin ta nan fa ta zayyaane me komai da bukatar ta na a ruguzar auren " .murmushi yayi yace"ai aure kamar an fasa shi domin na gani ba za ayi auren ba" Murmushi tayi tace"yauwa nidai yanzu so nike a d'aurawa kowa baki inda babu Wanda zai hana ayi da ya'ta Aneesa " Murmushi yayi yace"angama sai dai ai kin San kan aikin ko?" Cikin ko in kula tace"wanan ba damuwata bane indai har za a samu biyan bukata kasan yau fa nike son ayi komai" Yace"zan baki abinda Zaki sa a baki kiyi ta ci kafin kiyi magana da iyayen yaron toh Ina fad'a Miki komai zai faru ne inda kika tsara" Tace"nagode"tare da ajiye me kudi me shegen yawa Yace"toh ai sai mu shiga daga ciki ko?" Shigewa sukayi Nan fa babu kunya ya fara aikata Zina da ita Su Rahma ko tare da yusura Suka fita zuwa boutique siyan gown din reception domin ba laifi Aamir da abokansa sun sakar masu kudi amir da kanshi ya Kira yusra yace"a zabar mata me kyau in kudin be Isa ba su Kirashi ya Kara musu" Babban boutique suka je zee na binsu a baya Wanda nacewa tayi zata bisu Suna shiga suka fara dibar kayar Wani gown suka gani me shegen kyau sai sheki yakeyi a jikin image domin layin,wedding gowns ne" Rahma ta tsaya tana kallo tace"wanan Nike so" Sadiya tace"Nima ya birgeni mu d'aukeshi" Zee tace" ki gwada Mana toh" Cirewa sukayi Rahma ta shiga ta gwada ta fito duk Suka fara yaba kyaunta domin Rahma ba laifi kyakyawa ce ajin farko black beauty ne domin bakin ta har kyalli yake Zee tayi wani ihu tace Maman Nur Share [2/20, 8:25 PM] Maman Noorul Hudah: 👄👄👄👄👄👄 *BANA SONSHI* 💋💋💋💋💋💋 _By maman noorul_ _Hudah__ Dedicated to maman Mohammed comment da sharhin ki na sani nishadi Ina Miki fatan alkhiari 🅿2⃣1⃣-2⃣2⃣ Bismillahir Rahmanir Rahim Tace"gaskiya kin had'u wanan kyaun haka Bari in miki hoto"hotuna take Mata Rahma sai styles takeyi tana canjawa dama da kwalliya a fuskarta Bayan sun gama shagalin su yusura tace"muyi sauri mu koma gida yau my Umar zai shigo gari " Sadiya tace"ki ce dashi za ayi bikin?" Tace"eh haka yace"wai Baya son a kwace me ni shine ya dawo" Rahma tace"toh muyi sauri kunsan duk a yau zamuyi lalli nasan yanzu gidan a cike yake muje saloon din kawai" Suna fitowa sai ga wani mota ya zo Kamar zai kwashe su da gudu sukayi gefe suna mayar da numfashi Motar na pakawa a zuciye yusra ta karasa ta bugame glass tace"how dare you zaka kashe mu ne" Sanda aka d'au minti d'aya kafin aka bude motar Fitowa Abdul yayi ya jingina jikin mota ya nade hanunwanshi yana kallonta nuna shi tayi da yatsa tace"wanan ai mugunta ne Kuma madadin ka bamu hakuri ka wani tsaya kana kallona Kamar tsohon maye" Ji tayi yace"I like your dress" Tace"what?ina ce maka ka firgita mu kana magana dress what nonesense" Sadiya ta karaso tace"muje kawai basu da Imani ne" Rahma tace"ai na gan alama mu tafi Kar su b'atamana lokaci we have a lot to do" Zee tace"mu tafi kawai"har zasu wuce sai Suka ji ance *Rahmat* juyowa tayi tace"kamar an kira sunana ko?" Sai kawai ta gan Aayan yayi Mata alamar ta zo da hanun Yi tayi kamar Bata ganshi ba tace"ki ji rainin hankali fa wai ni yake kira da hanun d'an rainin sense" Yusra tace"ke baki gan wancan d'an air din ba wai he likes my dress" Rahma tace"ni wallahi shiyasa bani son kula Yan karya irinsu basu da aiki sai iskanci su d'au mu irin Yan iska Yan matan nan marasa tarbiya" Kawai sai yusra ta ji an fisgota an rungume ya hade bakinsu Yana tsosa Kokuwa take sosai ya saketa yaki sanda ya gaji dan kansa ya kyaleta Cikin takaici ta fashe da kuka tace"ni kike Kira d'an iska toh da d'an iskan zakiyi rayuwa" Sadiya tace"allah ya isa tsakaninmu daku mugaye kawai yan duniya" Rahma da ta tsaya ta kurawa Aayan ido tana mamakin shi domin wani irin kallo yake Mata Tace"ai ga tantirin d'an iska Nan nashi yafi na

Chapter 2 of 11