Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels ο»Ώ[2/20, 8:20 PM] Maman Noorul Hudah: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„ *BANA SONSHI* πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ _By maman noorul_ _Hudah__ Dedicated to FATIMA MUSA (mummy nijar)nagode Allah ya Kara budi ya rufa Mana asiri duniya da lahira πŸ…Ώ3⃣&4⃣ Bismillahir Rahmanir Rahim Cikin mamaki tace"but jiya fa an Aiko min da flower Kuma a jikin flower an rubuta to my heartbeat Rahma Kuma nasan babu Wanda zaiyi min haka sai Kai bana son Wasa" Hade rai amir yayi ya juya Mata baya yace"watoh har kina da wani da zai aika Miki flowers baby yaushe kika fara kula wasu" Itadai mamaki take because this is not the first time da ake yi Mata aike Wanda a tunaninta Amir ne but ji take ta tambayeshi ne ko tayi shiru gudun kar ranshi ya b'ace" Zuwa tayi gaban shi tace"baby wallahi babu Wanda nike kulawa kaima kasani ka yarda dani baby please " Kallonta yayi da jajjayen idonshi ya Kama hanunta ya Kai saitin kirjinshi dake mugun bugawa yace"baby ki ji fa wallahi in kika kula wani mutuwa zanyi baby Ina kaunar ki dan Allah ki rufamin asiri karki gujeni" Rungumeshi tayi tare da fashewa da kuka tace"wallahi my amir hakan bazai faru ba Allah ya jarrabe ni da mugun sonka please karka sa damuwa a ranka bana jin zan iya rayuwa babu Kai please karka zargeni" Kama fuskarta yayi yana mata kallon cikin ido cikin karyewar zuciya har hawaye yakeyi yace"baby bansan meyasa wallahi hankalina ba zai kwanta ba sai na ganki a gidana" Murmushi tayi ta Haye saman desk tace"ka ji ka da wata magana aini in ba mutuwa ba auren Kamar an gama ne saura fa sati d'aya" Zama yayi yace"thanks aina sani Kuma in so samu ne mu mutu tare"haka fa Suka cigaba da Hira cikin nishadi B'angaren Aayan kuwa bayan ya gama waya da jabir ya fara zirga-zirga ya kasa Zama ya kasa tsaye Sake dialling number jibrin yayi yace"kana Ina?" Jibrin yace"yanzu ina makaranta ne" Yace"Ina ita Rahama?" Ya tsosa Kai yana in Ina,tsawar da Aayan ya daka me ne yasa shi cewa"sir kayi hakuri yanzu tana office din malamin nasu ne" Yace"ok ai nace kayi ta video movement dinta ko?ka turo min yanzu" Jibrin yace"oga kayi hakuri na tura kawarta taje ta manna cameran a Jakarta yanzu ta kawomin Ina dubawa ne" Yace"turomin yanzu"Yana Gama magana ya yanke wayar Jibrin yace"nidai na gan ta kaina yanzu in ya gan sun rungume juna sai ya fasa kwakwalwata da al'shashi,but nari in tura me kawai in yi sha'hada"turame yayi Bude laptop yayi ya bude video Yana kallo ai ji nayi yayi wurgi da laptop Yana watsi da kayar office din sai cewa yake no it can't happen not my Rahmat bazan yafe maka for hugging my Rahmat" Kuji karfin hali Waya ya jawo ya Kara kiran number jibrin Yana jin ya d'aga yace"stop that weeding at all cost I repeat at all cost" Jibrin yace"oga yanzu ya zanyi ?me zanyi dan in stopping auren?babu lokaci fa" A fusace yace"I don't care what you do but nidai Ina son a b'ata auren" Jibrin yace"an gama oga zan San abinyi badai ka ce ko miye ba?" Ba tare da tunanin komai ba Aayan yace"eh komiye" Yana gama waya da jibrin ya zauna Yana huci sai cewa yake my Rahmat hugging another man,hmm wallahi ke tawace"a haka Abdul ya shigo ya sameshi Karasawa yayi yace" Maman noor Pls share [2/20, 8:20 PM] Maman Noorul Hudah: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„ *BANA SONSHI* πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ _By maman noorul_ _Huda_ Wanan labarin kagagen labari ne ban shi dan cin zarafin kowa ba. Warning:ban yarda wani ko wata ta canja min labari ko ta wata siga ba Banyi alkawarin typing kullum ba ranan da kuka jini shiru a min uzuri Please ku fara daga farko Basai nayi nisa ayi ta Bina pc ba πŸ…Ώ1⃣&2⃣ Niger state college of education Minna (c o e)school of vocational department of Business education Zaune suke a babban aji suna Hira su biyar ne kowa na fadin al'barkacin bakin shi Amma banda rahma dake waya sai kashe muryar take ji nayi tace"haba sweery na fa ji kewar ka" Kallonta sa'ida tayi tace"gaskiya Rahma kina da aiki yanzu fa sir Aamir ya bar ajin nan shine Zaki wani ce kina jin kewarshi Ina fa lura dake fa Yana koyarwa amma sai aikawa junan ku sakwani kuke da ido" Yusura tace"ai in wa ya'nan tsunsayen tsoyayya ne sai dai ki kyalesu ni abin nasu ma ya fara b'atamin rai haba ai sai ku jira sati d'aya ya rage ayi auren" Tashi Rahma tayi tana cigaba da waya tana murmushi tace"sweery ganinan zuwa office dinka Yan sa ido sunyi yawa " Tabe baki yusra tayi,sadiya tace"kwaji dashi dai" Itadai zainab kallonsu yusura tayi tace"yanzu Kuna nufin nan da sati d'aya za ayi auren Rahma da sir Aamir?" Sadiya tace"ikon Allah kina ina muke ta planing bikin" Zainab tace"gaskiya toh Baku kyauta min ba a ce sai yanzu na sani ai dama na dade da sanin baku d'aukeni matsayin kawar ku ba" Murmushi yusura tayi tace"toh kema ai kinsan ba laifin mu bane tunda ai kin gan be dade da muka had'u ba kuma ke ba department din nan kike ba" Zainab tace"toh ba komai Allah ya Sanya alkhari" _______________ Tana shiga office dinshi ta gan Yan Mata tsaye a gaban shi da alamu laifi sukayi Yatmusa fuska tayi tana wani irin hararanshi ta hade rai" Murmushi Aamir yayi ya kalli Yan matan yace"you can go"fita sukayi Kallon Rahma yayi sai yayi murmushi yace"baby Yi hakuri please ba Hira Nike dasu ba laifi sukayi Ga mamakin na sai na gan ta fashe da kuka Tasowa yayi yace"subhannallah baby kiyi hakuri" Cikin kuka tace"ni bana son kana kula wasu Mata my amir " Murmushi yayi da ya fito da kyaunshi yace"but my Rahma is not possible ya kamata ki gane ni lecturer ne Kuma Ina koyar da Mata da maza" Zatayi magana kawai sai ya rungumota yace"it's ok bana son jin komai baby ki yarda Dani" Murmushi tayi ta janye jikinta ta Haye saman desk din office dinshi ta fara bashi labarin inda sukayi dasu yusura" Murmushi yayi yace"ai zasuyi ne su gaji amma ai hanta da jini ba a rabasu" Murmushi tayi ta kalleshi tace"my amir in munyi aure zanyi ta baka kulawa zan nuna maka soyyaya sosai" Shima murmushi yayi yace"Allah ko baby" Tace"eh" Yace"wallahi ji Nike Kamar in jawo kwanakin" Tace"ai Kamar gobe ne sati d'aya ne kawai" Yace"Allah ya nuna Mana" Haka fa Suka cigaba da hiran su inda suke tsara inda rayuwar su zata kasance in sunyi aure abun sha'awa **************** Zaune yake a hadadden office dinshi Yana kallon hotuna a laptop dinshi yana jin nishadi Murmushi yayi yace"my Rahma saura wata biyu ki gama makaranta a lokacin zan bayyana kaina Ina sonki Rahma, nasan da kin ganni Zaki Soni" Wayar shi ne tayi Kara ya duba murmushi yayi kafin ya d'aga yace"I know magana ne akan masoyiyata" d'agawa yayi yace"inajin ka" Jibrin dake zufa ya had'iye wani abu me d'aci kafin yace"oga akwai matsala" Cikin tashin hankali Aayan yace"don't tell me wani abu ya sameta" Jibrin yace"no sir wallahi wai nan da sati d'aya za a Mata aure da wani malamin su" Ai wani tsawa yayi yace"kana hauka ne? ya haka ta faru?for 3years nasa kayi ta binta dare da rana but dan iskanci suddenly zaka cemin zatayi aure, beta know what to do,THAT WEEDING SHOULD NOT TAKE PLACE AT ALL COST" Jibrin yace"toh ya zanyi ba lokaci wallahi sir Ina iyakar kokarina bansan ya haka ta faru ba Aayan yace"I don't care how you do it komai zai faru dani za ayi auren nan da sati d'aya kasan abinda zakayi I don't care and start preparing for my wedding yanzu zan Kira gida su fara shiri"Yana gama magana ya yanke wayar Jibrin yace"nidai Allah ya had'ani da jaraba kana son budurwa girman Kai ya hana ka fad'a Mata yanzu ka zo kana hura min wuta, yanzu ya zanyi?' B'angaren su Rahma ko sosai suke soyyaya da amir dinta Tace"sweery nagode da flower jiya da ka Aiko min dashi Da mamaki ya kalleta yace"wani flower?" Tace"na jiya daka Aiko" Yace"ni ban aiko da flower ba" Cikin mamaki tace" Fans sai mun had'u wanan talla ce kawai comment dinku shi zai bani karfin Yi muku typing in Kuna ba comment in cigaba da hutuπŸ₯±πŸ˜΄ *Coming soon* Maman Nur Luv all Please share [2/20, 8:21 PM] Maman Noorul Hudah: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„ *BANA SONSHI* πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ _By maman noorul_ _Hudah__ Dedicated to *Hajiya AISHA D'ANGUGUWA* πŸ…Ώ5⃣&6⃣ Bismillahir Rahmanir Rahim Yace"mazaje ya haka?na gan ranka a b'ace ne' D'angowa yayi yace"wallahi sai na b'atawa Rahma rai can you imagin tana hugging maza?" Murmushi Abdul yayi yace'ni kana bani mamaki yariyar nan fa Bata San kanayi ba amma sai kayi ta d'aukan abu da zafi kai da ya kamata ka nimi hanyar lallab'ata" Kallonshi yayi yace"wani irin in lallab'ata ita yariya ce salon ta raina ni,duk ba wanan ba yau ina cikin tashin hanki ko kasan nan da sati za a Mata aure da wani d'an iska " Abdul yace"yanzu ya zakayi?" Yace"wallahi sai an b'ata auren nan,domin sai na aure ta da karfin tsiya" Abdul yace"Aayan kayi hauka ne ka kyaleta ka Nima wata kila ba matar ka bace kasan ko babu al'akhari a auren taku?" Yace"wallahi bazan iya ba Abdul kaima ka sani bazan iya ba Ina son Rahma bazan iya rabuwa da ita ba" Cikin tausayawa Abdul yace"kaima fa kayi shirme ai kamata tunda ka ganta ka fad'a Mata kana sonta Amma ka tsaya girman Kai yanzu gashi ka tsaya kallon ruwa kwado ya maka kafa you fuck up man" Aayan yace"ai ita ya kamata ta nuna tana Sona sai ni zan nuna Ina sonta bazan iya ba kana so ta Raina ni ne?" Abdul ya me wani kallon raini wayau yace"gaskiya ne ita ya kamata Aayan in ban dakai mahaukacine yaushe mace ta fara cewa tana son namiji ai namiji ne ya kamata yayi ta lallab'ata in ta gan dama ta amince" Yace"nidai nasan da ta ganni zata soni bari ka gani" Abdul yace"Ina ganin kanka ba d'aya bane" Yace"nidai in zaka bani shawara ka bani ba wai kayi ta fad'a min abinda zai b'ata min rai ba" Abdul yace"ok yanzu dai akwai aiki gaban mu domin bamu da lokaci me zai hana a binciko Mana waye angon" Aayan yace"yanzu kuwa please friend muje Minna wallahi bazan samu natsuwa a Nan ba Amma kafin mu tafi zanje kano in gan ummi" Abdul yace"toh Bari gobe zamu bar garin Lagos" ____________ Sai misalin karfe 6:pm Amir ya sauke Rahma a kofar gidansu tare da yi Mata alkawarin zai dawo bayan isha'i da k'yar ta bari ya tafi sanda ya had'a da roko" Tana shiga ta tarar da umma zaune a tsakar gida tayi tagumi Karasawa tayi tace"umma Yaya na ganki a haka?" Umma tayi murmushi tace"babu komai tunani nike akan abubuwan bikin nan ga maganar kayan d'aki har yanzu bamu wanye da deluwa ba ni bana son a Miki gori Kuma kin San wanan kawun naki ba taimakonmu zaiyi ba " Murmushi Rahma tayi tace"umma na fad'a miki karki damu kanki abinda zaki iya kiyi Wanda bazaki iya ba ki Bari ai babu dole ko? nidai ko ba komai Aamir ya isheni" Umma tace"baki da kunya wallahi tashi ki bani wuri" Tashi tayi tana tafiya tana waka Mai Sona na hamisu breaker Tana shigewa ta ciro waya tace"Bari in kira farin cikina inji ko ya Kai gida lafiya" Kiran amir tayi Suka fara Hira Kamar ba yanzu suka rabu ba Shiko jibrin yau kwata-kwata be huta ba Yana niman abinda zaiyi da zaisa a fasa auren har ya samu wani plan da zaisa auren ya tarwatse B'angaren Aamir ko......... *Please tsaya ku *karanta* A gaskiya bana jin dadin abinda wasu daga ciki ku sukeyi a ce mutum ya zauna yayi ta fadin abinda ba dai'dai ba karku manta fa babu kyau shiga hakkin juna nidai bana son yawan magana abinda zance shine Please Wanda keda ra'ayin karantawa ya karanta Wanda Kuma ya gan bazai iya karantawa ba ya Bari banyiwa kowa dole ba,but Ina rokon masu spreading false remous akan cewa sai na fara littafin sai in maidashi na kudi meyasa karya bayawa wasu wuyane?yanzu tsakanina dakai akwai Wanda zai min wanan shaidar?a ce cikin littafi 17 hud'u ne kawai na kudi Amma ake fadin maganganu haka?ina so d'aya ne hakanta faru akan littafina na nida mijina which I apologise domin ni kaina banji dadin abinda ya faru ba kasancewar tun farko ban fad'a muku na kudi bane but eversince then in zanyi littafin kudi tun farko Nike sanar daku Kuma dan in muku adalci yasa in nayi littafin kudi d'aya sai in yi free bawai dan bana son kudin ba but dan in faranta muku domin soyyaya ce ta had'a mu Wanda ra'ayina ne haka bawai dan ina tsoron kowa ba saboda bazan manta da kaunar ku a gareni ba but an samu wasu suna ta bina p'c suna fadamin maganar da banji dadin shi ba please Ina rokon duk wani Wanda na tab'a b'atawa rai yayi hakuri a rayuwa na bana son in bakantawa wani rai masu bina suna zagina Ina muku fatan al'khari Allah ya ganar damu baki d'aya Kuma zagin ku bazai sa in maida littafin bana sonshi na kudi ba domin a kyauta nayi niyya my real fans a cigaba da gashi suya sai ran sallah ni bana fushi da kowa kuma Ina farin cikin sanar da ku novel dina na gaba na kudine domin haka tsarin yake🀣Ina alfari Kuma ina godiya nagode Wanda maganata ya b'atawa rai ya yafe min Maman Nur Pls share [2/20, 8:22 PM] Maman Noorul Hudah: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„ *BANA SONSHI* πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ _By maman noorul_ _Hudah__ Dedicated to *Hajiya HAMMAMATU Saudiya* πŸ…Ώ7⃣&8⃣ Bismillahir Rahmanir Rahim B'angaren Aamir ko waya yakeyi da abar kaunar shi sai ga mummy ta shigo Zama tayi tana kallonshi hakan yasa ya yanke wayar da yakeyi Kallonshi tayi tace"Ashe ka shigo?ban San ka dawo ba yanzu Zahra ke fadamin" Yace"eh yanzu na shigo wanka zanyi in zo in gaishe ki" Ajiyar zuciya ta sauke kafin tace' Aamir tun baka auro ta ba ta fara Shiga tsakanina da Kai Ina ga ka aure ta,yanzu a ce ko gaisuwa da kake ka fasa shi" Shagwab'a fuska yayi yace"oh no mum ya kamata ki fahimce a gajiya na dawo shiyasa na ce Bari in Yi wanka in na dawo sallah sai in shigo cikin gidan" Tace"Aamir na fad'a maka ko kad'an bana son auren nan amma kaki ji domin Daddyn ka ya d'aure maka gindi yanzu jira nike ya maka nashi auren kafin nima in yi maka nawa dan wallahi bazan amshi wanan matsiyaciyar yariya a matsayin suruka ba" Yace"mummy wai me Rahmat ta tab'a Miki ne a rayuwa?" Tace"babu komai Amma ni bana son yin suruka da Yar gidan talaka" Yace"mummy kiyi hakuri amma ni Ina son Rahma" Tace"Kuma wallahi ko wata biyu baza kuyi ba zaka auri Aneesa" Yace"no mom bazan iya had'a Rahma da kowa ba please mum ki Yi hakuri ki bawa Rahmat dama wallahi yariya ce Mai hankali da natsuwa" Mikewa tayi tace"zamu gani cikin ni da Kai waya haifi wani"fuuuuu ta bar d'akin itafa har ranta ta tsane Rahmat Zama yayi ya rike Kai yace"mom da kin San inda nike jin Rahmat a Raina da baki ce Zaki Raba mu ba" Kiran sallah ne ya tayar dashi a inda yake zaune yayi tafiyar shi massalaci Bayan sallah isha'i ko gida be koma ba ya tafi gidansu Rahmat domin ji yake kamar sun shekara ne basu gan juna ba" Har gida ya shiga ya gaida umma sanan Suka fito be bar gidan ba sai 12:am domin in suna tare basa son rabuwa Sha biyu ma sanda umma ta fito tana ta fad'a sanan cikin jin kunya ya tafi a cewarshi besan lokaci ya tafi haka ba Washe gari ______________ Da misalin karfe 4:pm Aayan da Abdul suka isa garin kano Gida direct ya tafi bayan driver ya zo ya d'aukesu Horn driver yayi me gadi ya fito ya bude me gate tsanye da unifoam din sojoji Fitowa yayi sai duk guard din gidan suka fara tsara me Be kulasu ba cikin izza da tafiya irin nashi na mazaje ya wucesu Abdul na binshi a baya Da sallama ya shiga falon babu kowa sai tv dake falo Yana aiki sai kid'a ke tashi Zama yayi irin zaman takama ya aza kafa d'aya kan d'aya Amina ne ta fito daga kicin tana waka sanye da 3/qter rike da plate din fruite a hanun hankali kwance Tana kaiwa falo ta ganshi zaune ai bata San lokacin da ta sake plate din ba ya fadi kasa Zata gudu ta ji yace"in kikayi taku d'aya Zaki gane baki da wayau" Zubewa tayi kan guiwowin ta tace"Yaya ka dubi girman Allah ka dubi darajar ka da rasulillah da kaunar ka da abinda kake so a duniya ka kyaleni na tuba" Shidai Abdul abin mamaki ya bashi daga zuwa toh me ma tayi ne? Kallonta yayi yace"kin San laifin da kikayi kenan ko?" Cikin kuka tace"eh na sani Yaya amma ayi hakuri dan Allah" Yace"Fadi laifin da bakin ki" Tace"cewa kayi in daina tsayawa da kanana kaya,na biyu Kuma in daina saka kida domin gidan ba club bane,na uku ka ce in daina tsayawa babu d'an kwali" Yace"good baki Fadi laifin ki na jiya ba" Tace"wallahi Yaya da ka Kira Ina cikin lecture ne shiyasa ban d'aga ba" Yace"Ashe ana lecture da daddare?kin Kara yin laifi" Kuka ta fashe dashi domin tasan Aayan ya tsane karya da Kuma ya Kira waya a ki d'agawa Kallon da yake Mata ne yasa fitsari ya kufce Mata ta fashe da wani marayar kuka Zaiyi magana sai ga ummi ta sauko tana cewa"wai meke faruwane?" Ganin shi yasa ta tabe baki tace"toh ishashe Ashe ka shigo gari,zaka fara takurawa kowa kenan ko?" Tashi yayi yaje ya rungume ummin shi yace"ummi ya kwana biyu nayi kewar ki" Abdul ya duka har kasa ya gaisheta ta amsa cikin sakin fuska Zama tayi tace"wai honey meke faruwa ne kamar cemin kayi zakayi aure ko?" Tsosa kai yayi yace"eh ummi ranan juma'a" Tace"toh Allah ya Sanya alkhari tunda za ayi aure ni mahaifiyarka sai jiya na sani" Kallonta yayi ya Kama hanunta yace"honey wallahi kawun yariyar ne zai tafi Saudi shiyasa Kuma yace sai Nan da wata takwais zai dawo Nigeria domin matar shi ce ba lafiya Kuma yawancin harkokin shi a can yakeyi toh yace ranan sati zai tafi in Ina sonta in fito kawai ayi aure,toh nasan inda kika damu inyi aure shine na amince ayi bikin saboda ke,in ba haka ba ni ban damu da inyi auren ba" Ummi tace"eh toh kana da gaskiya ayi bikin kawai wanan yariyar ce ko da ka nuna min hoton ta?" Yace"ita ce wallahi " Ummi tace"gaskiya Nima bana son ta wuce ai nasan in takaine sai ka mutu ba auren baka damu ba" Shidai Abdul Zama yayi Yana kallonsu yana jinjinawa rainin hankali irin na abokin shi ga iya shararo karya watoh inya fahimce shi Yana son yayi amfani da weakness din ummi na son yayi aure ya samu abinda yake so" Ji yayi ummi tace"Amma wani hanzari ba gudu ba ya za ayi da shirye-shirye ga maganar lafe ga programs da dai sauransu" Amina tayi saurin cewa" ummi ga event planers ai kudi zaku sake musu kawai yanzu ku gan aiki" Maganar lafe kuwa a bari bayan aure sai ayi shi cikin kwanciyar hankali tunda kowa yasan babu lokaci " Murmushi yayi yace"good point"mamaki ne ya kamata domin da k'yar kake ganin dariyar shi Kuma yace"baya sonta karya yake yana son amaryar raina Mana hankali zaiyi"ta fad'a a zuciyarta Ummi tace" More comment and sharhi more typing Maman Nur Pls share [2/20, 8:22 PM] Maman Noorul Hudah: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„ *BANA SONSHI* πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ _By maman noorul_ _Hudah__ Dedicated to NIDA YAYA HYDAR PAID group nagode da kaunar ku πŸ…Ώ9⃣&1⃣0⃣ Bismillahir Rahmanir Rahim Ummi tace"ok toh zan sanar da kawun ku sai yaje gun shi kawun nata ko?" Yace"karki damu ummi ogana ya aika gidan tun jiya Kuma ansa suyi bincike yace zai d'auki nauyin komai" Tace"duk da haka ai aure ba abin Wasa bane ba ya kamata su San dangin mu" Yace"eh ummi jiya na kira Abba yace min baya kasar shiyasa ai" Tace"eh da wanan domin shekaran jiya ya sallameni zaije Cairo" Ajiyar zuciya ya sauke yace"thanks goodness I handle this" Tashi tayi yace"umma Ina Zaki kuma?" Tace"Ina na gan ta zama d'ana zaiyi aure yanzu dai bari inje in fara shiryawa in kira jama'a su zo su tayani murna" Yatmusa fuska yayi yace"ummi ni ji nike Kamar in fasa saboda ke fa Nike son yin auren nan in ba haka ba ni mai zanyi da Yar tatsisiyar yariya ta raina ni ummi baki ganta bane kamar yar tsalla" Ummi ta dawo ta zauna kusa dashi tana shafa suman kanshi tace"honey yi hakuri ka ji inshaallahu alkhari ne Kuma Allah yayi maka albarka" Shagwab'a fuska yayi yace"yes honey nagode ai biyyaya nayi" Tab'a kumatun shi tayi tace" toh nagode karka sa damuwa a ranka" Yace"toh" Tashi tayi tace"yanzu dai kaje kayi wanka ku sauko by then an gama abinci mun mata da bako ko ruwa bamu bashi ba" Kallon Abdull yayi da ya bude baki da hanci da kunni yana kallonsu da mamakin rainin hankali irin na Aayan Rufe me baki da Aayan yayi ne yasa shi zabura ya kalleshi Kashe me ido Aayan yayi ummi tace"nidai na wuce zan Kira su anty Salma in musu bayani ta zo mu fara Shiga kasuwa" Yace"toh ummi" Amina ta kallesu a ranta tace"something is fishy i will find out" Ummi na shigewa ya kalli Amina yace"ke bar Nan" Kallonshi tayi da mamaki domin be tab'a sata punishment ya barta ta wuce ba tare da ya hukuntata ba ko ummi tayi magana sai ya doketa shiyasa yau ya bata mamaki" A fusace yace"ke ba dake Nike ba' Kuka ta fashe dashi tace"Yaya Dan girman Allah kayi hakuri karka bindige ni in na juya baya" Yace"ke bana son shashashanci ki bar nan" Kama kafa Abdul tayi tace"Yaya Abdul ka rokeshi wallahi bazan Kara ba nidai Kar ya bindigeni" Abdul yayi murmushi yace"ke miyasa kike tunani zai bindige ki?" Tace"wallahi tunda nike be tab'a bani punishment ya bar ni na tafi

Chapter 1 of 11