Kuna biye dani.
Follow this link to join my WhatsApp group and ๐ฟ me with comment and react ๐๐๐คฉ๐
https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9
by Queen Mahirah
Comment and share
๐งTHE TWO LIGHTโจ [RIKICIN GIDAN SARAUTA๐ฐ]๐ง
?29 ?January, ?2024
09:28:53 PM
GENTLE WRITER'S ASSOCIATION ๐๐๏ธ
โจG.A.Wโจ
BURIN MU FAฦAKAR DA AL'UMMA DA BAIWAR DA ALLAH YA BAMU
Story and written by
Queen Mahirah
ADAPTED EXPERT WRITER ๐๐๏ธ
BOOK 1
Follow this link to join my WhatsApp group and shower ๐ฟ me with comment and react ๐๐๐คฉ๐
https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9
๐ง 15๐ง
NIGERIA [ RUGAR HARDO BELLO]
Washe gari kamar kullum munyi asubanci dan shirin tafiya school mun shirya cikin atamfa yau mun fito a asalin hausawa sabanin dressing din da muka sabayi na larabawa k'asashen ketare,
atamfaar ta amsa jikin mu riga ce doguwa fitted gown wanda yabi lafiyar kyakkyawan surar mu,
colour combinatoin din ko ya amsa jikin mu.
kamar kullum mun gaisa dasu ummi a waya muna shirin zuwa don mu gyada su Jaddi.
yau na tashi da wani irin yanayi wadda ni kaina na gagara misaltawa kuma na tabbata yana da nasaba da mafarkin danayi yau ya mugun storata ni sosai,
mafaraki nayi da wata mata na yin stafi tana kiran sunan wani wanda na gagara rikewa tana stakiyan wassu mutane masu jajayen kaya da baki gabanta da wani kurciya wanda ta daura masa wani laya,
ta kuma wulla shi daniyan ya tashi ta cigaba da ambatan sunan tana cewa
"kayi nesa da gida karka dawo kayi nisa ka shiga duniya,"
bayan da ta gama ne ta sake kurciyan ya tashi sama,
a nawa bangaren kuma na fara binshi don na kama shi sai de yayi nisa,
wani dutse na samu na wulla mishi cikin sa'a kuwa ya sameshi ya fara tangal tangal yana kokarin faduwa,
da gudu na bishi don ganin inda zai fadi sai de kash kafun na isa na tashi daga baccin arazane sakamakon karan da alarm yayi.
Hmmm dogon numfashi naja Islam ne ta dafa shoulder dina tace'' what is wrong with you Sis''
jijjiga mata head nawa nayi nace ba komai
''kin tabbata''
nodding head nawa na karayi for second time
''okay muje mu Jaddi tunda kin'ki fadamun abinda yake damun ki i guess kin samu wata Sister data fini ne''
murmushi nayi don na fahimci ranta ya baci hannunta na kama don ta juya mun baya come on Sis na isa ke kadai nakeda kema kinsan haka
''uhmm ni de let go of me dama naga this couple days kina shareni bakyason fada mun damuwarki kona tambaya sai kice ba komai ''
wafce hannunta tayi da sauri nayi hugging nata am so sorry Sis Allah ba abinda kike tunani bane kawai bana so na dameki ne shiyasa,
breaking hug din tayi ta juyo tayi facing dina holding both hands nawa tayi da nata very soft hand din direct eye contact mukayi da ita which means munyi 4 eyes da ita
'' damuwarki nawa ne nida ke abu daya ne we are Sisters remember, munyi alkawarin duk rinsti duk wuya we will be together and we would always stay by each others side because we are Sisters and nothing would change that''
hmmm i remember Sis ba abinda zai rabamu Insha'Allah
'' now tell me what is wrong with you''
hmmmm dogon numfashi naja nace is a long story in mun dawo i will narrate it to you
''kin tabbata''
na tabbata
''okay lets go''
a tare muka fito don zuwa gyada Jaddi wani abu na hango yana dan mosti a karkashin bishiyan dake stakar gidan har kaman zan wuce wani abu yace in koma,
ahankali kamar barauniya na fara sanda ina karasa inda abun yake Islam ganin abinda nakeyi tace
'' are you okay''
ita sam bata ga abinda nake gani ba ko ince bata kula ba ma,
am not sure
nayi maganan ayayin da nacigaba da tafiyan har na isa,
mai zan gani!!!!!!! ๐ฒ๐ฒ
kurciya ๐ฆna gani Islam tace
"goshh Noor you scared me i thought wani big abu ne ashe wannan karamin halittan ne look it's just a bird, ๐ฆ
lets go yanzu nasan bai wuce wa ni ne ya buge shi ya fado ba mu tafi ko muyi latti,"
okay lets go
har na juya na kara dawowa na kurawa bird ๐ฆ din Lulu eyes ๐ nawa ina son gano wani abu game dashi stugunawa nayi kusa dashi na kura masa eyes ๐ mai zan gai !!!๐ฒ
ware Lulu eyes๐ฒ nawa nayi ina kamo hannun Islam
shine wallahi Islam shine shine
Islam da ta daburce da yanayin nawa tace ''shine what''
the bird from my dream
kama kanta tayi tace ''ohh my God Mahnoor what are you saying i dont understand,
fairstly which dream are you talking about''
wanda nayi yau da dare na ganshi aciki
''and so dan kin ganshi sai akace wannan shine how comes,??
how could it even be possible from dream to reality ''
copping face nawa tayi tace "look at me come down and take a deep breath ๐คam very sure everything will be find,"
hannunta tasa a forehead dina tace "i see now ashe fever ke damunki shiyasa muje Jaddi ya miki tofi,nasan zakiji sauki,"
fashewa nayi da kuka na hau bbbubaga legs nawa a kasa
ni wallahi lfy na kalau ba abinda ya sameni,
"okay naji mu tafi lafiyanki kalau"
wallahi nikam bazan tafi ba sai na duba bird din nagani,'
"hummm tohh naji i gave you just 3min kigama mu tafi,"
okay da sauri na koma inda bird din yake na stugana akusa dashi bismillah nayi kafun na dauka na kura mata ido na yan sakan'ni,
wani abu na gani a daure a kafansa hannu nasa daniyan tabawa Islam ta kama hannun ido ta kura masa na yan lokaci zaaroo ido ๐ฒ waje tayi tace
" Ohhh my God laya ne Noor ba.. bbbari naje na kira Jaddi don't you there touch it,"
kai kawai na gyada mata don ganin yadda ta rikice lokaci daya, in less than 2min sai gata sun dawo dasu Jaddi cikin sauri suka iso inda nake Innani ta jawo ni jikinta kamar wadda akace za'a kwace mata n,
Chief kuwa stuguna wa yayi bakinsa dauke da bismillah ya dauki kurciyan wassu addu'a yayi kafun ya ware layan daga jikin kafanta ya war'ware wani dan paper ne aciki da wassu rubutu a wargaje abinda kake iya fahimta agun wani suna ne kawai wato
"FAHREEN"
shine abinda Jaddi ya ambata, cikin rudu na zare large eyeballs nawa bakina na rawa shshshshs.... shine Jaddi shine na mafarkina,
ganin yadda na rikice yasa Innani fina rikicewa, Jaddi yace
"ya isa Noorul Hudarh ki nustu kimun bayani shine wa "
ba bata lokaci na zayyana masa mafarkin danayi jiya, gyada kanshi kawai yayi yace
"Biri yayi kama da mutum"
muje ciki da tohh muka amsa masa bai ajiye kurciyan ba muka taafi farlonsa mun kai akalla 5min baice damu kala ba hannunsa dauke da kurciyan,
addu'a kawai yake tofe ta dashi acan ya umarci Innani data kawo mishi koskon wuta da ashana,
ba musu ta kawo paper yasa acikin kwaskon ya kyasata ashana ya kona sa murus,
sanda ya gama konewa kafun yayi yaja dogon numfashi
yace" Alhamdulillah Nana, "
Innani tace "na'am Sheik,"
"anjima in rana tayi sanyi kisa Jauro ya gyara dakin baki ina stammanin zamuyi manyan baki nan ba da jimawa ba,"
da tohh ta amsa masa kafun ya fuskanceni yace "ta'al"
ba musu nazo inda yake ya zaunar dani agefensa
" ki kaddara duk abinda kika ga ya faru dake acikin kwana biyun'nan kaddaranki ne haka ki rungumeshi hannu bibbiyu ki kuma yi addu'a Allah baki ikon cin jarabawanki,"
kaina akasa batare da na fahimci abinda yake fada nace Insha'Allahu zanyi yadda kace Jaddi, murmushi yayi ya shafa kaina yace
" Hafidatiii inaso kisan bawa baya wuce kaddaransa duk abinda Allah ya jarrabi bawansa dashi to tabbas yana da tabbacin zai iya dauka,
naki jarrabawan ya ban banta dana mutane amma kicigaba da addu'a Allah zai kawo miki shi da sauki ,"
wani irin nauyi nake jin zuciyata tayi bani kadai ba kowa dake farlon haka yajin Innani ne tayi karfin halin cewa
"mai kake nufi ne Sheik,"
yaja dogon numfashi yace "abunda muka dade muna boyewa shi yake shirin bayyana lokaci yayi,"
wani irin dummm kirjin Innani ya bada hakan yana nufin ta kusa rabuwa da shalelenta kenan wannan shine abinda Innani ke mai maitawa aranta.
atakaice wannan ranan munyi wunin kurame kowa da abinda ke damunsa jikin kowa yayi sanyi baya ni daban san mai Jaddi ke magana akai ba,
zuciyata ta jagule na rasa madogara daya da madafa na rasa wa zai sanar dani abinda ke shirin afkuwa .
EGYPT { CAIRO}
9:30
lokacin kowa ya hallara Meeting hall na family din Sultan Abdulmalik,
a duk lokacin da zasuyi tattaunawa mai muhimmanci anan ake hallara sunyi mamakin jin cewa yau za'ayi tattaunawa kowa ya zuba ido๐ yana jiran Sultan Muhd Habibullah ya samu isowa .
Gurine mai girman gaske mai cike da kaayan alatu, kayan more rayuwa wanda suka karawa gurin wani kyau da daraja,
zaka ranste gurin da ruwan gold akayi stabar wal'wali da daukan idon da yakeyi,
yasha Royal furnitures masu daukan ido da jan hankalin mai kallonsu da karatu,
sanarwan da akayi SULTAN da tawagarsa na zuwa ne yasa su nutsuwa suka dena kananun zance kamar de a classroom shiruuu suka yi tamkar babu wassu halitta agun,
da sauri Security suka bude tankamemen kofan saiga Sultan Muhd Habibullah da Sultana Maryam suna shigowa,
yana sanye da farar jallabiya as always da farar kimono mai ra'stin golden colour da hiramin sa.
Sultana Maryam na sanye cikin white abaya mai ra'stin golden colour sai golden din fula ko ince turban akanta ya fidda asalin kyanta.
suna shigowa kowa ya mike, sun cigaba da tafiya bisa wani hadadden white centre carpet har suka isa mazaunin su wanda yake dan su akayi,
wani hadadden golden and white royal kujera ne mai daukan ido da hankali,
. anan suka zauna sai ya zaman to suna sama da sauran mutanen,
bayan sun gama zama ne sai ga Malik Sultan da Malikat Nubia sun shigo suma da nasu salon dressing din,
jallabiya da abaya sai de colour combination din ya ban banta dana su Sultan nasu maroon and golden colour ne,
suma gurin zamansu suka karisa wanda yake gefen nasu Sultana hatta mazauninsu ma maroon and golden ne,
wani kak'kauran sanarwa aka farayi na cewa SULTAN SALAHUDDEEN DA SULTANA NAJDA sun samu isowa,
Masha'allah ko makiyinsu ya gansu shine abinda zai fadi sunyi kyau iya kyau,
abinka da kyawawa Sultan Salahuddeen yana sanye da farar jaallabiya da kimono white and golden,
sai farin hirami wanda aka nade da wani belt da yasha ado da golden bead wanda suka fi kama da gold masu dauke da tambarin masarautan,
hakan ya mugun kara fidda asalin kyansa,
fuskansa na dauke da eye glasses siriri wanda mafi akasari Dr ne ke sawa, ya fidda siririn mikekken hancinsa kamar shi ya yi abinsa,
fuskarsa zagaye da hadadden mans pride dinsa mai daukan hankali da walwali inka gansa kamar shi yayi kansa,
daga gefensa Sultana Najda ne wanda ke sanye da wani hadadden white abaya mai golden V neck,
da hadaddiyar turban dinta fari wanda yasha golden bead ya kara haskaka turban din,
kafarta na sanye da high hill mai kama da sandal white ne ya fidda santala santalan fingers dinta,
hannunta dauke da wani cute small purse dinta wanda yasha bead golden colour,
suna bisa centre carpet wanda yayi leading nasu har gurin zamansu wanda yake kasa dana su Sultan Habibullah sai de yafi nasu staruwa da kyau,
shima white and golden colour ne sai de yafi ko wannae kyau da staruwa,
sanda suka zauna kafun kowa ya zauna,
sun dau akalla 5 min kafin Imam Jabir ya bude taron da aaddu'a bisa umarnin da Sultan Habibullah ya bashi,
kowa ya shafa addu'a sannan Minister of information {mai shela },
ya mike don sanar da abinda zaayi ya fara da fadan date time sannan ya gangaro the main point
"ayau mun taru anan ne badan komai ba sai dan tabbatar da wani alamari kamar yadda kuka sani ance gani ya kori ji,
to ayau zamu shaida fuskar AMIRA MEHNOOR BINT MUHD KAHTER IBN ABDALLAH amastayin ZAWJATUL AMEER,"
cikin kan'kanin lokaci gurin ya kaure da hayaniya da cece kuce kowa da abinda yake fadi ga masu alajabi nayi ,maasu farin ciki nayi,
muna fukai da azzalumai zalin cinsu yaki boyuwa,
Army commander { sarkin yaki },
ya buga wani stawa wanda yasa kowa shan ruwan jikin sa cikin zallan bacin rai yace
" hattara agaban Sultan kuke ba kasuwa ba kowa ya maida hankalinsa ko jikin mutum ya gaya masa",
stitttt kake ji akayi kowa ya hadiye zancensa aransa don sun san halin Army cammander baruwansa da matasyinka ko girmanka jibganka zai yi gashi kiransa ba irin na sauran mutane bane giant ne a murde yake ga stayi da fadi,
bayan ya kammala karanta shedule din ne ya juya ya fuskanci su Sultan yace
"SUHATAJ ya aiko sakon ban hakuri bai samu zuwa ba don suna cikin wani yar maastala,
babbaan dan su satinsa 2 anrasa sa,
suna cikin wani yanayi yasa baasu da karfin guiwan zuwa yanemi da amasa uzuri,"
gyada kai Sultan Habibullah yayi daga nan bai kara cewa komai ba sai alama da yayi wa Malik Sultan da yayi magana,
cikin girmamawa ya fara magana da muryansa mai taushi da dadin sauraro Wanda zallan IZZA da MULKI Hadi d karfin IKO ya bayyana kararar aciki,
"ba sai na kara mai mai tawa ba kunji abinda Minister of information ya fada,
ga mai bukatan karin bayani ko jaa Bismillah"
kamar dama jira yake ayi magana ya mike yace,
"muna so muji taya hakan ta faru bayan kowa yasan yau shekara 20 da rasuwar Amira Zulaihat da yaranta"
murmushi Malik Sultan yayi dama yasan zaa rinaa yau zasu sha tambayoyi sai de sun shiyawa hakan yace
" FUAD IBN SAREE kayi tambaya mai kyau,
kasan ance kana naka Allah na nashi mu munyi namu tohh yanzu lokacin mu ya tafi dama da sa'a tabaar hannun mu ta koma ga ALLAH {S.W.T},
ina fata na amsa maka tambayanka"
" ehh "
ya zauna ba wai dan yaso ba,
ba kuma dan ya samu abinda yake so ba,
wani ne ya kara mikewa bayan neman izini kamar yadda na farko yayi,
yace " taya za'ayi mu yadda cewa ita jinin AMEER MUHD KAHTER ne"
murmushi Malik Sultan ya kara yi a karo na biyu yace
"kana ganinta zaka tabbatar da hakan sanan inaso kusan ba yaddar ku muke bukata ba ko amincewar ku ba zaka iya zama yanzu"
wani ne ya kara tashi yace " naji ance ZAWJATUL AMEER mai hakan yake nufi???,"
" a garinku idan ance ZAWJATUL AMEER mai ake nufi???,"
ya waaurgo masa tambaya
"ana nufin matar yarima "
gyada kai yayi yace "masha'Allah tohh muma haka muke nufi "
shima guiwa a sace ya koma ya zauna kowa yasha ruwan jikinshi tun fari daasuka ga MALIK SULTAN ne zai amsa tambayoyi sun san abun yafi karfinsu,
sun fahinci ba yaddar su ake buka ta ba ko lokacin Mulkinsa shi magana daya yakeyi,
ya kasance mutun mai zafi da guntun magana wadda da zaran ya fadeta ko ka gane ko baka gane ba kai ta shafa,
ya kuma iya bada amsa dai dai da tambayanka,
shi baya son reni.
Minister of infomation ne yace "akwai wani mai ta, mai tambayan,"
shirun da yaji ne yasa ya fahimci babu,
"akarshe zan gabatar muku da MEHNOOR BINT MUHD KAHTER ZAWJATUL AMEER "
wangale kofan akayi wani haaske ne ya fito wanda ya haska idon kowa agun ya mamaye wannan dakin Taron Wanda ya Sanya storo da firkici a zuciyan munafukai ya Kuma tabbatar musu da abinda ake Fadi batare da sun ga Mai shigowa ba.
sanye take da wani arnen fitted gown white colour da wani kimono mai dogon hannu har kasa,
daga baya yana jan kasa kun'kuminta a daure da wani belt golden colour haka ajikin komono anyi kwalliya da golden anyi wassu zane wanda yake representing royalty,
kanta ko ba dankwali gashinta yaasha gyara anzuba shi har kugunta sai tashin kamshi yakeyi,
tana sanye da crown golden colour๐,
kana gani basai an fada maka ba kasan gold da diamond ๐ Wanda akayi ado dashi ajiki,
kafanta sanye da wani royal designer toms white kwalliyan jiki kuwa golden,
hannunta sanye da white handa socks daya baayyanar da asalin zararran fingers dinta,
Fuskanta ko makeup Babu Amma haka Bai hana zallan kyanta nunawa ba tana walwali da hasken tamkar wata Wanda yayi dare goma sha bakwai,
hannun hagu da dama akwai wassu servant hannunsu dauke da burner wanda ke fidda wani kamshi mai wuyan fassarawa,
wani hadadden golden and white centre carpet aka shinfida wanda yayi leading nata har mazauninta,
wanda ayanzu aka ajiye kana ganin kujeran kasan anyi barin naira,
wa'iyyahh zibillah starki ya tabbata ga ubangijin talikai,
zallan white gold ne akayi wannan kujeran dashi Sai farin yadi da akayi amfani dashi don Kara taushi a kujeran Shima kanshi yadin yasha kwalliya da golden paint Wanda akayi wassu design Mai tafiya da hankali,
masha'Allah Starki ya tabbata ga ubangijin talikai wanda yayi wannan kyakyawan halittan mai daukan hankalin mai kallo,
hakika kowa yasha ruwan jikinshi wassu zai zabga gumi sukeyi ,
wassu kamar zuciyarsu zai fasahe, ko baa fada ba sun san wannan jinin ZULAIHAT ne,
sannan 'yaa ga MUHD KAHTER kwaarjininta da daukan idonta da karfin izzarta yasa su tabbatar da hakan don ance barewa baza tayi gudu danta yayi rarrafe ba.
END OF PAGE 15
BY;QUEEN MAHIRAH
๐งTHE TWO LIGHT๐ {RIKICIN GIDAN SARAUTA๐ฐ)๐ง
?05 ?February, ?2024
07:43:41 AM
Story and written by
Queen Mahirah
ADAPTED EXPERT WRITER ๐๐๏ธ
BOOK 1
Follow this link to join my WhatsApp group and ๐ฟ me with comment and react ๐๐๐คฉ
https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9
๐ง 16๐ง
EGYPHT {CAIRO}
Barewa baza tayi gudu danta yayi rarrafe ba,
tabbas wannan magana haka yake ko ba'a fada maka ba kayi tozali da wannan halittan kasan ta hada jini da Muhd Kahter wanda ake ma lakabi da NAMIJIN ZAKI,
bama zaki ba a'a shi namijin zaki ne mai wastar da taro,
tacigaba da tafiyanta acikin nutsauwa ba tare da sanin cewa yaja kanta attention takeyi ba,
ako wani taku daya da takeyi yana tafiya da bugun zuciyan mahassada da makiya,
tana isa inda su Sultan suke Sultana Najda da kanta ta mike ta kaita har gurin zamanta wanda yake a bangaren damansu kujeru biyu masu shegen kyau da daukan hankali,
a daya daga ciki ta ajiyeta ta kuma gyara mata zamanta da kyau kafun ta koma gurin zamanta ta zauna,
stitttt gun ya Chief of army staff ne yace
"kuna jira sai ance ku bawa Zawjatul Ameer girma ne, ko sai ance muku ku gyada ta,"
ai kamar masu rige rigen shiga bandaki haka suka mike zan dan akan kafansu don bata girma kafun kowa ya koma ya zauna,
Minister of information ne ya mike yace " maraba da zuwanki Zawjatul Ameer,
a mai makon dunbun mutanen family Sultan Abdulmalik muna miki maraba da shigowa cikin ahalin mu amastayin sirka,
Allah ya baku zaman lfy keda Ameer Mahbeer,
ya kuma azirtaku da zuri'a dayyiba,"
dan sadda kanshi yayi kasa alaman ban girma kafun ya koma ya zauna Malik Sultan yace
" akwai wani mai neman karin bayani "
wani na yamike bayan neman izini yace
" tabbas na gamsu ita yar Muhd Kahter ne, to amma ina shi mahaifin nata"
" mahaifinta yana kasar SIN in kana da bukatar ganinshi sai yazo, "
wani dammm kirjinshi ya bada cikin rawar murya yace" a..a..a.aaa ranka shi dade,"
wani cute smile๐ ya sake dama yasan za'a rina kaf Kingdom nasu kowa storonsa yakeji matuka yana da zafi sosai,
mutane dayawa na cewa halinsa ya dauko,
yana kaunarsa sosai yana kuma alfahari dashi mastayin dansa kuma sirkinsa,
Sultan Habibullah yace" wani sati ran juma'a duniya zata shaida daurin auren AMEER MAHBEER DA AMEERA MEHNOOR,
ina fatan kowa ya halicci wannan biki mai albarka,"
Imam Jabir ne ya mike don rufe taro da addu'a aka rufe taro kowa ya kama gabansa.
Suna dawowa cikin gida ba bata lokaci aka fara mawa Zaawjatul Ameer gyaran jiki,
sai shirye shirye akeyi kowa yana cikin farin ciki baya Malikat Nubia wani irin kaunar ta ne yake yawo ako ina na jikinta,
ko gyaran jikin da za'a mata ma tana gurin duk da amintacciyar Jakadiyar ta (minister of women affairs), Na Nan,
gani take inta barta ita daya kamar za'a cutar mata da ita,
ta bangaren Sultana Najda ma haka ne sai faman shiri takeyi abun ya hadu mata biyu farin cikin har yaso ya mata yawa,
za'ayi bikin danta kwaalli daya data ke dasahi a duniya da halitta mafi soyuwa agareta ai sai kiran yan uwa da abokan arzike take tana sanar musu,
har ta manta cewa an sanar a kafafen sada labaru da taimakon S.A.M wato special adviser on media and publicity { san kira},
zumudi yasa ta manta hakan Sultan Salahuddeen dake zaune ya zuba mata ido sai kallonta yakeyi harda taguminshi,
shi yamanta rabon da yaganta cikin farin ciki irin haka,
sai abun ya zama masa sabo, tabbas maganan Imam Jabir da hasa'shensa ya tabbata yarinyar alkairi ce agaresu,
da sannu zasu gane hakan, tun kafun aje ko ina ma sun fara gani ko daga yanzu sun fara gane makiyansu daga dan zaman da akayi kawai,
bai san ma ta zauna a gefensa ba sai jin lallausan hannunta yayi a face nashi tace
" Amirul dawlati what is wrong"
lallausan smile ya sake yace" ba komai,"
"okay dama na gama hada maka kayanka kasan anjima jirginka zai tashi ko ka koma Cairo,"
ido ya zuba mata yana kallonta sanda ta karasa zancen yace "in koma ko mu koma"
zumburo baki tayi gaba tayi folding hannunta a chest nata in a chaildish tune tace
" ba inda zanje ina nan har sai anyi auren"
wani warm smile ya sake ya mike yace "tunda kece mijin ba ni zaki iya zama,
ki shirya da wuri kar lokaci ya kure nima yanzu zanyi nawa shirin"
bata ce dashi kala ba ya fara ragea kayan jikinshi don yin wanka,
ganin bata taso don taya shi bane yasa shi juyowa ya ganta aikuwa kamar jira take ya juyo ta fasahe da kuka da iya karfinta har shisshike wa takeyi
" Yah Allah"
shine abinda ya fadi ya staya kasakai yana kallon ikon Rabbi ganin kukan nata ba mai karewa bane yasa ya je don yin rarrashi,
"Ummu mahbeer yanzu dan nace mutafi shine kike zabga wannan kukan kamaar wadda aka ce miki Mahbeer ya mutu,"
kara volume din kukan nata tayi yace " ya isa ni karki tara mun jama'a ace yanka ki nake,
ina de tafiyan nea bakya so to yi zaman ki, dama ni stokalanki ma nakeyi"
aiko ta fara jero smile iri daban daban yace
" cry cry baby kawai"
ya mike don cigaba da shirin wanka akarshe de ita ta taya sa yadda ta saba, ta shirya shi stabb ta hada masa kayansa da kanta,
Sultana Maryam na zaune sashin ta tana ta nata shirin sai ga Ameera Subaihat ta shigo ita da wata yarinya mai kama da ita kana ganinta kasan yarta ne,
slaves na ganinta suka fara gyada ta sai de ko kula su batayi ba inda mahaifiyarta take ta karasa nan suka cika ta da kayan mosta baki suka basu guri don su tattauna,
Sultana maryama na kishingide ajikin wani makeken throw pillow mai laushin gaske bisa wani hadaddden garduma irin na masu sarauta,
dakin shakatawan tane ba kujeru adakin sai throw pillows da garduma anyi wa dakin kwalliya da gashin dawisu,
wani dan table ne kajere a stakiyan dakin da wani tea flask karami kamar na gold da kananan kofuna na shan shayi sai wani makeken tire na kayan marmari,
a dun gun dakin kuwa burner ne sai tashin kamshin turaren wuta yakeyi,
zama tayi agefen mahaifiyarta tana ta cin magani ranta a bace sai hade gira takeyi ita da yarta,
kallo daya Sultana Maryama tayi musu ta kauda kanta don tasan mai ke tafe dasu ta cigaba da danne dannen ta a waya,
ganin ta sharesu ne yasata cewa "yanzu Ummi abinda kuka mun kun min adalci,
kinsan yadda SABREEN ke kaunar Ameer
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 8 Chapter of 25