Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
brain dina ne yasa ni fara video a wayata , FLASH BACK Mubeen " nifa gaskiya nagaji da waannan juya ni da kike yi hakurina ya fara karewa wallahi gaba daya yarinyan na cika mun ido, komai nata mai daukan hankali ne wai sai yaushe zaa gamaa aikin ne na far mata a wuce gurin , tunda de kince bakya so na aureta," "kul karma ka fara lokaci bai yi ba tukunna da saura, kuma naga ai kana rage zafi da slaves din," tabe baki yayi yace " nifaa na gaji dasu gaba daya basu da taste duk sun stofe ni sabuwa nakea so inason hottt chick," " shikenan akwaai wanda zan samo maka yaanzu amma katabbatar ka kula kaga an samu mastala a kan Zuwaira duk da munyi nasaran kaba wa Yarima Fareed, ina so kamai da hankalin ka ita kuma Mobina akwai shirin da nakeyi akanta bai kare ba tukunna ka mai da hankalinka saan.......," bata gama zancen bakinta ba sanadin karan da saukaji wani abu ya fadi alamaan akwai mutum. cike da fargabaa Mubeen yace " waaye ne amma shiruu baa amsa ba sai ma karan gudun da saukaji anayi, kafun su fito ta riga da ta gudu ba tare a sanin ta bar dan kunnenta ba wanda Mubeen yayi nasaran stintaa. cikin rawar murya " moo... bi...na ce," amsaar dan kunnen tayi tace " kar ka damu ba abinda zata iya yi ," " kamar yaya zaki fadi haka ko dan ke kin san bata ga face naki ba shine zaki ce hka," " ko kadan ba haka nake nufiii ba nasan de ba abinda zata iya yiii she is just 19 years old," " i think you forget that Mobina Law take karanta she is capable of doing many things infact ta wuce inda kike stammani she is very clever," " in this case muna da bukatar komawa plan 3 which means the last step kar ta mana kwaba, don't worry zanyi arranging komai, but for know kacigaba da binta cikin lumana don mu samu cikan burin mu," "okayyy but you have to know that in aka kamani zanyi mentioning name naki without any hesitation," " murmushi ta sake tace then i wish you goodluck since you think is possible a yarda da abinda zaka ce akaina," murmushi yayi yace " thesame to you Queen," juyawa tayi ta kama hanya tafiya inda ta fito while a heart nata tana cewa " yaro baisan wuta ba sai ya taka bakan San waye CAMELION (hawainiya) bane mai canja kala a duk lokacin dana so, kana gama mun aikina zan tura ka barza'u," "hmmm gimbiya kenan you think am fool nasani ina gama maki aiki zakiyi dumping nawa aside koma ki kashe ni, shiyasa nayi miki tana di mai kyau ba yadda zanyi wahalan banza da zaran mun kore duka 'ya'yan sarkin nan nasan mijin Mobina ne zai zaama sarki ni ba wawa bane zanyi maganin ki ne" abinda ya fadiii a heart nashi kenan, {tohhh dan dan dan dadndan an yinta ku cigaba da biyoni don ganin ya xata kaya,} BACK TO NORMAL LABARI " ikon Allah ina fatan basu ganki ba Mobina karsu cutar dake," " nima ban sani ba amma ina da tabbacin basu ganni ba ," "tohhh amma mai yasa baki sanar da wuri ba ," " ina so sai na samu hujja mai karfi ne shiyasa na yi kokarin sanar da Akhie Fareed amma ban same shi ba kuma sai batan Akhie Fahreen ya sako kai, shine ba bari gudu kar na kara tada wani kuran," " hmmm to Allah sa mu dace nikam kina gama Exams zan tura ki Egypht dan ban yadda da zaman ki anan ba yanzu ma sai an kara miki staro sosai ," dan turabune baki tayi sai kuma ta sake a fuska tace " uhmmm nikam ba Akhie Mahbeer zaiyi aure ba naga har a tv a nuna sai de har yanzu ba cikakken bayani akan amaryar," murmushi Fulani tayi tace " ni har na manta ma wallahi naso naje auren amma ba hali irin wannna tasahin hankalin da muke ciki ma bazai bar mutum zuwa ba," " gaskiya kam amma mai yasa ake boye amaryan ," " aladace da dokan masarautar ba wanda ke ganin fuskan amarya har sai mamallakinta ya ganta, wani lokacin ma har sai kin haihu kafun duniya ta shaida fuskan ki, anan zaaa kira ki da SULTANA ko MALIKAT don kin haiho magaji. amma in baki haihu ba ZAWAJATUL AMEER ne sunanki haka shima da AMEER ko WALIU ALEAHD { ana nufin crown prince} " kai Jaddatiii wannan dokan naku baiyi stauri ba," "yarinya kenan wannan ma kadan kikaji a masarauatar Egypht da ke Cairo kallon fuskan sarki kayi matayinka naa hadimi hukuncin ka bulala 50. sannan akawai inda aka haramtawa bayi shiga ko Dr sai jinin sarauta ke duba sarki in bashi da lafiya, kuma ko yau aka haifi Ameer dole ku bashi girma ko gemunka ya kai kasa don stufa dole ka sadda kai inka ganshi. idan akayi aure ana samo MAHZIA { concubine} anan ana ce da ita kwarkwara ku anan Nigeria kuna daukanta mastayin matar da sarki ke muamala da ita ba tare da aure ba, acan ko itace JAKADIYA, ita zata na koyawa matar yadda zata dauka hankalin mijinta da yanayin rayuwar aure, shiyasa ake koyar da hakan ga bayin masarautan yadda zasau zama MAHZIA, su acan komai gada akeyi ko limanci gadanta akeyi da zaki duba masarautan kafff ba bare duka yan uwa ne," zaroo ido Princes Mobina tayi da jin zan cen " kai wannan irin karfin iko haka mulkin batayi yawa ba," "wannan fahh ba komai na fada miki ba inaga dan baki taba zuwa Kingdom na Cairo bane shiyasa kin staya anan Egypht," "ni yar gidan wahh naje can abinda sai kana da appointment ahanu kafun kake zuwa gwara mun Egypht shima innaje kullum sai na rena kai na ina mamakin yadda satarin mulkin ku yake ko wucewa fahh mutum zaaiyi kan bayin nan akasa basa taba dagowa, ga wani uban dukiya da aka narka wassu abubuwan fahh da gold akayi ," " to ai EGYPHT ba komai anan ko kadan bai kamo hanun Cairo a komai ba wajen haduwa da karfin mulki," gyada kai Mobina tayi tace " tabbb nikam anan ma gani nake ana takura mun daya wa wallahi komai sai mai aiki ne zata maka," "tohhh ai a Cairo ko wanka MAHZIA ne zata miki," "subahanallahi abun kuma yayi yawa yanzu har wanka kai kuma sai ki zauna," " tohhh ya zakiyi kina amarya kam ai dole ki zauna amiki acan kina da mai miki kwalliya saka miki kaya gyara miki gashi inkina so har abinci ma zaa baki abakinki kuma ko cewa kikayi su kwanta ki taka su zasu kwanta," "wayyohh ni Mobina gasakiya larabawan nan kuna zuba mulki iya son ranku, amma ita MAHZIA ina ne bataa shiga," " MAHZIA bata shiga dakin Sultan sannan iyakarta farlo na biyu kinsan ako wani part akwai farlo uku tohh falon karshe Sultana ne kadai zata shiga sai daki wanna huruminta ne gyaransa. kuma ko mahaifiyarka bata da ikon shiga wanna gurin sai matar sarki kadai," "shiyasa Ammi bata yadda bayi su shiga mata falonta na karshe da daki ko dakin Abbu ma bata yadda su shiga," " ehh ai taga anayi a gidansu ne shiyasa, yauwa zaki dawo nan da zama kuma zanayi magana da Sarkin Dogarai da kuma asamo mun guard don ba dogarai nake so sunyi kanana wannan jibga jibgan nakeso zasu fi yin aiki da kyau," Princes Mobina shiruuu tayi bata ce kala ba don gani take tamakar zaa takura mata rayuwarta. QUEEN ZUNNURA'S CHAMBER {KILISA} kishingide take a dakin huta warta bayi na zagaye da ita ta ko ina suna ta faman hidima da ita. kallo daya zaka mata a ka hango zallan izza da isa da ke tattare da ita duk da sanyi fanka da a/c dake rest room bai hana daya daga cikin bayinta yi mata fifita ba daya ko na yayyanka mata fruit tana bata da daddaya daya kuma na bata labarai masu nishadantarwa. sanarwan da akayi Princes Sareena na zuwa nae yasa bayin kamewaa agu daya suka saha ruwan jikinsu sanin halin Princes Sareena na rasahin mutunci da kyamar na kasa da ita ga dan banzan son girma abu kadn zaka mata tasa a maka mugun hukunci ita bata dauki bayi a komai ba bata ma sasu a jearin mutane shiyasa bayin dakea sashen ta keshan wahaala sosai . shigowa tayi cike a da isa gadara da zallan takama da nuna ita dain wataa cea kuam daolae abata girma, bayi biyu ne ke tafe da ita daya da bangarean dama daya ta haagu tana shigowa bayin cikin rest room din suka zube tamkar zasau mata sujjada suna mata gaisuwa amma ko kallon banza basu isheta ba ta samu guri ta zauna a gefen mahaifiyarta. alama Kilisa ta mawa bayinta dasu basau guri ganin yadda Princes Sreena ke cika tana bastewa tasan da zance abakinta , suna futa Gimbiyaa Zunnura ta dawao da hankalinta kan Sarauniya Sareena tayi murmushin manya tace " wa kuma ya tabo ki shalelen Kilisa da Suhataj kuma sirka agun Suhataj da yaddar Allah," dogon numfashi taja kafun tace " nayi wayaa da Mal. Dan kande gamea da mastalan Yarima Fahreen ya kuma tabbatar mun da cewa kurciya aka masa, ina ada tabbacin ba kowa zai yi hkan ba sai ke Momy nasan kea zakiyi haka," tayi maganan tana stareta da ido, murmushi Kilisa ta sake kafun tace " a kaff mutanaean masarautan nan ni kadai kike tunanin zan zame maki bangon da zai hanaki cika burinki," " ai ba abun mamaki bane idan hakan ta faruu tunda tun bankai haka ba nasan irin stanan da kikayi wa Fulani Nashwa da duk wani abun da ya fito a staton ta sannan kinsaha daukan alwashin cewa muddin kina da rai baza su tabaa jin dadin rayuwarsu ba," wani munafukin murmushi ta kara sakewa kafun tace " laa shakka fiiiii wannan haka yake ni Zunnura na fada kuma zan kara fadi in ina da rai Nashwa da 'yayanta da jikokinta baza su taba jin dadin rayuwarsu ba," zabura Sarauniya Sareena tayi cike da bacin rai tace " kina nufin hatta 'yata ma baza ki barta ta samu abinda take a so dan zallan sonkai irin naki, haka kawai kina kokarin hanani cika burin da ke kika taso dani akai kin samun shaawan da saon mulkan wannan masarautan shine yanzu kike so ki ruguza komai. inaa bazan lamunci rugujewar mafarkin danayi saheakaru ina gina w a ba bazai yiwu ba muddin nawa burin bai cika ba tohhh sai de kowa ya rasa zan tauna sirrin da aka dade ana binnewa sai de ayi mutuwan kwasko kowa ma ya rasa." gyada kai Kilisa tayi bayan gama sauraronta da tayi tace " kina ga inkinyi hakan zata shafe ni ne ke zata shafa ke zaki kwana ciki, kuma kina tunanin 'yarki da kika haifa bata hanyan aure ba zata zama Gimbiya a wannan masarautar da alama kin mnata yadda satarin yake," "idan bake ba wa yasan cewa Fanan bata hanyan aure na haifeta ba kuma in ma ansani laifin na waye ne??? ina kea kika daurani a wannan hanyan kika nuna mun ita ce dadin rayuwa kika turani turai nayi rayuwa irin tasu, kuma fahhh ke kika bani shawaran kashe Ishaq don kar ya tauna mun asiri bayan ya gano Fanan ba 'yarsa bace, shine yanzu zaki zo kina mun barazana ko kina tunanin bani da prove ne inaso kisan barewa bazata tayi gudu danta yayi rarrafe baa, gado kuma ba karan bani bane. tuggu da munafurci da biye biyen malamai duk aikin kine tun bankai ko ina ba nasan da hakan kuma na koya ya zame mun kyan saawa kuma abincin ci inaso kisa aaranki duk randa kika mun kuskure wallahi mutuwan kosko zaayi sannan kiyi gaggaawan war ware wannan sihirin kitaba kowa amma banda YARIMA FAHREEN shidin nawa ne ni kadai." tana gama fadan haka ta yi ficewarta tabar Kilisa cikin rudu don ta rude, wani makirin miurmushi ta sake tace yaro yaro ne yaro baisan wuta ba sai ya taka mu zuba nida ke bakisan waye BLACK COBRA🐍 bane wani murmushin ta kara sakewa. END OF PAGE 25 QUEEN MAHIRAH 🧚THE TWO LIGHTS ✨(RIKICIN GIDAN SARAUTA🏰)🧚 Story and written by Queen Mahirah ADAPTED EXPERT WRITER📖🖊️ BOOK 1 2️⃣6️⃣ SULTAN ABDUL MALIK ROYAL ESTATE. Kamar kullum ma'aikata nata faman kwasan aiki kowa da aikinsa, sai de yau aikin na daban ne kasancewar za'ayi babban bako Wanda yau akalla shekara 20 rabonsa da kasar Egypt. Wani mashahurin gyara ake wa Estate din zaka ranste SARFARAZ (King) ne zai zo. Daga cikin kuwa wato sashin Malikat Nubia da Malik Sultan kamar su zuba ruwa akasa susha Dan murna, zuciya da gangar jikinsu na marari da muradin ganin sirkinsu Kuma da' agaresu farin cikinsu ya gagara buya duk da wani bangaren na zuciyoyinsu na shakkan ganin sa gudun kar ya tuno musu da abinda suka dau shekaru suna kokarin manta shi. A bangaren Sultan Habibullah da Sultana Maryama ko suna shakkan zuwan jikan nasu sabida abubuwa da yawa saide Hakan ne kadai mafitan da suke dashi wato hanyar da zata warware musu kullin da suke ciki. Daga fannin mutanen estate din kuwa kowa yasha ruwan jikinshi musamman Munafukai, zuciyoyinsu da abubuwan da suke kissimawa. EGYPT INTERNATIONAL AIRPORT Securities ne jibge a bakin airport din ga cars na alfarma jere akalla sunkai goma vakake wuluk, Daya ne kadai fari wanda ya kasance a stakiya yanayin yadda aka bawa gurin staro zaka tabbatar da cewa yau zaayi babban bako a kasar Egypt. Daga cikn airport

Chapter 17 of 25