miyau.Tuni na tsinke da al'amarinki dama Sumayya, zaki iya fiye da haka. Wato bayan kin tarwatsamin Zaman lafiyar yara, yanzu kuma kinzo kin gurb'atamin tarbiyyar yarona da na d'ebi shekaru Ina tarbiyya. To Wallahi hukuncin da zan d'auka a kan'ki ba iya ke kad'ai zai tsaya ba, har iyayenki, ko da yake baki ma dasu Sai kakanni, to har tsufansu bazan tausaya ba."
Cikin Kukan da da k'Yar yake fita saboda tashin hankali nace "Momi, Wallahi sharrin Khalifa ne, shine......"
Ta dakamin tsawa."Rufemin baki Munafukar banza,mai bak'ar a niya, da mugun hali, da mugun usuli."
Nan naga Ancle Fa'iz ya dubi Momi a har gitse, da alamun Furucinta ya Sosa masa rai sosai, Kawai ta tsira ne, saboda itan maman sa ce, bansan me yasa shi jin zafin furucin ba dai, tun da iya tunani na yanzu ni na gama tozarta, na gama bakin jinin da baza a tausaya min ba ko jin zafin duk kalar mummunan furucin da za a jefeni da shi.
Babban tashin hankalina da har lokacin bansan cikin zuciyar Ancle Faiz ba, game da yarda ko rashin yarda game da sharrin da khalifa ya kullamin, har zuwa in da Momi tace.
"Dole sai ka saki yarinyar nan Faiz, umarni ne ba shawara ba, in dai nina haifeka, na baka daga nan zuwa safiya kawai, ni na rasa uwar dalilin da yasa har yanzu ka kasa sallamar ta ta ka ma gabanta, daga taimako? to taimako mana domin ka samu sararin auren Salima, ne,kuma bukata ta biya, to jiran me ka keyi?".
Dai dai nan cikin sheshshekar kuka na daga idanu na dubi Ancle, in da muka hada idanu, idanun nan nasa suna nan jazur, kawai sai naga ya lumshe su a hankali ya sunkuyar da kai kawai, da alamu yana cikin tsananin rudani, kuma kwakwalwarsa ta dauki mugun zafin shiga tashin hankalin da bai taba shiga ba. Ni kam babu abinda nafiso irin yace ya sakenin yafiye min komai, me zan tsinta a gidan, kuma da wani ido zan ci gaba da kallon kowa na gidan, musamman Ancle Faiz game wannan mummunan sharrin da a ka kullamin.
*Bonanza*
_Tabbas page din baya da wannan duk na tsawaita domin page biyu ne duka a matsayin daya kowanne, domin ni kaina na afu da kuzo kubawa idanunku a binci na hakika game da wannan labari da har yau ba ku shiga birnin sa ba_
_Ga duk mai son ayi da ita to ga dama ta garabasa, cikin sauki da rahusa, saboda abubuwan da mutum zai amfana da shi na karuwa da nishadi ya ninninka kimar abinda zai bayar babu ma hadi_
mai bukatar hakan ga a count no
8025527956 Opay
_Zainab ilyas_
_Shaidar biya ta wannan number ta whatapp_
09096409711
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 13 Chapter of 13