yarinyar baiga alama zata zo ba
Waya yadauka ya Dial number meenat akaro nafarko dayafara kiranta
a waya kenan
Meenat cikin bacci taji kiran wayarta
Ta lalluba tadauka kawai akunne tasa batareda taga sunanba
Mur yar ya shamsu taji aikuwa ta wartsake sosai
Yace kihado min coffee kikawo min dakina
Tace to cikin sanyin jiki
Hijabi kawai ta nema yasa akan sleeping dress dinta
Tayi hanyar kitchen cikin minti biyar tahada mishi tayi hanyar data ke tunanin nan ne dakinshi
Da sallama tashiga ya amsa yanacigaba da abinda yakeyi ta ajiye mishi tayi hanyar fita yace inazaki
Tace zanje nakwanta ya ajiye computer yace haka yakamata kikawo wamijinki Abu amina
Meenat taduba dakyau inda tayi kuskure bataganiba amma saikawai tace kayi hakuri bazan sakeba
Ya shamsu yatashi ya isa gabanta yace hakurin mekike bani
Meenat tace nalaifin dagace nayi
Yace banyi ba saikin gyara
Meenat tace fada min saina gyara yace good girl
To kulle mana kofar gaban amina yafadi dam
Ta kalleshi taga yayi hanyar bathroom bata dazabi ta kulle
Ya Shamsu yafito daga
Bathroom yakalleta yace jekiyi alwala
Meenat dai duk abinda yace mata shitake yi
Tafito daga bathroom tasamu ya shimfida musu sallaya
Yaja musu sallah sukayi
Humm su ya shamsu ansha amarci meenat kuwa tasan tazo hanun namiji Dan bakaramin wahala tasha
Ya Shamusu yarungumota akirjinshi yana gode mata yana mata rada akunne haka kawai meenat tasamu kanta cikin nashadi
Wanda batajishi lokaci da suketare da bash ba
Yau ni meenat nice kwance kirjin ya shamsu Allah na godemaka daka cika min burina
Washagari anty kubra ta tashi dawuri tayi abincin karyawa Dan taga shigar meenat dakin ya shamsu
Tagama komai tajera musu
Itama ta tashi taje tayi wanka
Duk sunhadu a dining suna break umma tace wa anty kubra yanzu idan shamsu zai boye min aike baikamata kiboye minba
Abinda muka Dade muna fatan Allah yakawo amma dagake har shamsun kunyi shiru waiku kunya aishi ciki Dan dumane zaifito mugani
Daga kubra har ya shamsu suka kalli umma yashamsu yace umma bangane mekikefada ba wacece mecikin
Umma ta kalli kubra tace au mijin nakima baisaniba
Kubra tasaukar da fuska kasa tana murmushi tashi tayi tagudu daki
Umma tayi murmushi tace kai khadijah bantaba ganin matar aljanna irin kiba duk wasu suffa da ake suffantawa tahadasu tashi kaje tafada maka da bakinta
Ya Shamus dasauri yabi bayan kubra
Yashiga dakinta yace honey meye gaskiyar wanann Abu
Kubra tayi murmushi tace to ni ai mamakin ma yadda akayi umma tagane inadaciki nakeyi saboda nayi kokarin ganin ba Wanda yafahimci hakan harsaibayan auranka kuma gashi Allah yacika min burina
Ya shamsu yadurkusa yace neyasa bakifada minba kafin nayi aure
Kubra tafada mishi dalilinta nayin hakan
Ya shamsu yace tabbas umma batayi kuskuren kiran ki da yar aljannaba saboda duk kina da abinda akasufaffanta
Adduar duniyar nan dai kubra tashashi harsaida tarufe mishi baki tace ya isahaka mana mijina fatana kawai Allah yasaukeni lafiya yanzu
Meenat ma tanuna jindadinta sosai hartace wa kubra anty Dan Allah kibar komai zandinga yi harsaikin haihu da kubra taki ganin aikin zaiwa meenat yawa amma ya shamsu yasabaki
Suna raba kwana daddayane tsakaninsu komai meenat zatayi Koran kwananta koba nataba
Gashi sun hada kai sosai da anty kubra komai sunayi ne dashawarar juna
Gashi ya shamsu yana matukar sansu yana shagwabasu
***
Bayan wasu watanni Husnah ce zaune kafanta sun kukkunbura sosai Dan tunda cikin yashiga watan HAIHUWA yake wahalar daita
Mummy hafsat ce zaune kusada da ita a filin jirgi na Dan asaudiya zasu kai ta ta haihu acan
PROFESSOR ABDUL HAKEEM yakaraso inda su mummy suke yace mummy ankira Ku mummy tace inaji
Kainakejira kasan baiya tafiya zatayi ba
Sai antaimaka maka mata
Hakeem yace wallahi banji dadin da bansamu visa ba wai sai gobe kuma yanzu idan kunsauka yazakiyi daita mummy
Husnah tayi murmushi tace la zaniyafa mummy bari kigani tasaka takaminta ta tashi dakyar
Hakeem yakai hanu zai riketa mummy tace barta aihakan datayi yana iya taimaka mata
Dakyar Husnah take tafiya har ta isa gurin jirgin hawan nezai gagareta Hakeem yadauketa cak yayi sama daita
Yana mata magana
Yace takula dakanta shima insha Allah gobe zai dira a saudiyar
Tace insha Allah yakula mata dakanshi
Ya manna mata kiss kafin yafito suka hadu da mummy tana kokarin hawa yace mummy Allah yakaiku lafiya
Mummy tace yauwa son sai ka iso din
Nan dai sukayi sallama
*
Hakeem yagama had a kayanshi kenanda Dan gobe shima zaibi bayansu
Wayar shi ce tafara ringing yana dauka yaga mummy dasauri yayi received
Mummy tace albishirinka yace goro mummy tace Asmau dai ta haihu yanzu kofito dasu ma ba'ayiba wani hamdala da hakeema yayi tareda adduoi
Yace dama haihuwar ba walane mummy
Mummy tace itadai Allah bainufaba ba muna isowa asibitin harsunbamu masauki itakuma husnah tafara nakuda
Hakeem yace mummy me akasamu mummy tace namiji ne amma nima fa har yanzu bangansu
Tsayawa fadar irin dukiyar da ubann yaron da kakaninsa ma bata lokacine
amma yaro yaci sunan daddyn Hakeem wato abubakar sadiq
Amishi lakani da daddy
Bayan wasu watanni anty kubra ma ta haihu da namiji yacisunan Abba suna kiranshi da ameer
Ya shamsu dukiya yazauna Dan a yanzu shima yana hannunjari a company dayawa
Dukiya Husnah sunan a hanunshi sunata habaka
Ubangayya kuwa ai arziki yaci uban na da wato professor ABDUL HAKEEM
HUSNAH kuwa duk wanda yaganta yasan Hutu yazauna mata sosai da danta daddy kyakkwar gaske bashida maraba da ubansa
Yaro sakace Dan India Dan mummy cewa tayi anya yaron nan bazaifi ubansa kyau ba kuwa
Dayake kullum daddy a hanunta yake wuni bata gajiya da yaron
meenat kuwa tahaifi itama danta namiji abindai gwanin shaawa
TO MASOYA UMMU AFAN
YAU ALLAH YANUFA NAKAWO KARSHEN WANNAN NOVEL NAWA DA ADDUARKU ALLAH YAKAWO NI WANNAN LOKACIN DA NAGAMA
Dan inason wacce ma bata tabayin comment ba tayi a wannan page din
Danshi zaisa naji kwarin gwiwa sosai
ALLAH YA HADA MU DA A SABON NOVEL DINA MAISUNA AL'AMIN DAGASH
WANDA ZA AFARA POSTING BAYAN SALLAH
KAMAR YADDA ZAMUSHIGA RAMADAN LAFIYA ALLAH YASA MUGA KARSHENSA LAFIYA
BAZAN MANTA DAKUBA MASOYANA 👇🏻
My sweet twins sister UMMY KHALEEL GASKIYA INA ALFAHARI DA KAUNARKI AGARENI
FATANA ALLAH YABAR MANA ZUMUNCINMU 😘😘😘😘😘
KUNA RAINA MASOYANA
UMMU FARHAN
SIS HUSNAH
HAUWA'U JIDDA
MAMAN SEEYAMA
NERFEESERT A MUSA
UMMU HISHAM
ADDA KHADDY
FATIMA SUNUSI SANATA
MAMAN ISQAH
AISHA IBRAHIM
MAMAN IMAM
MAMAN AL'AMIN
NAFYY RISKUW
FATIMA UMAR
AMINA FATIKA
MAMN MUS'AB
MOM IMAM
M SULTAN
SIS SURAYYA AUWAL
SIS SAYYADA
SIS SURRY BABY
SIS SUA'DAT
SISTER ZAINAB
SISTER JIDDER BEE'S
UMMU KHALEEL SHAFA
HALIMA SAYE
SISTER HAULAT
SIS ABIGAIL
SIS AMINA G G U SS
SIS BALARABA
SIS MUGIRAT
SIS UMMU HANIP
SIS UMMI
SIS MEELASH
KHADIJA DEE
SIS KHADEEJAH BAIWAR ALLAH
SIS FATI
Umulkairi Mahmoud
SIS NASEEBA
SIS RABI S ALI
SIS UMMU XAR'IN
SIS NAIMA
SIS HAUWA'U MUSA
SIS ZENARIYA
SIS MARYAM BAIWAR
ALLAH
SIS MAMAN FARUQ
Hajiya shafaatu
Sis Islam
Ummu Abulkair
Saliha a iliyas
Sis Saadatu
Mumyn saiful
Sis Jidda
Sister maryam
Dan Allah duk Wanda basuji sunansu ba muhadu a sabo novel dina
Insha Allah zan sai yanoku
Ina godiya matuka akan comments dinku
Duk Wanda nabata wa rai ya yafemin Dan Allah za ashiga Ramadan
Dan Allah muyafi juna
😭😭😭😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
Much love to you all
Zanso naga anmin sharhi sosai Dan Allah
😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels