Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
musu indomie da kwai. Meena sakewa tayi sosai a gaban Balkisu da Hafeez, Hafeez se satar kallonta yakeyi ji yakeyi kmr ba ita ba, sai washe baki yake yana jin wani irin farin ciki na shigarsa. Bayansu Meena sun kammala cin indomien sune Meena ta gyara falon tsaf sannan tadawo taxauna don suji lbrin da Balkisu tace tazo musu dashi. ®NWA [1:17PM, 10/15/2016] My Nabss: [10:56AM, 8/8/2016] MUNAY✍🏽: 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿 ✨BURIN HAFEEZ✨ 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿 By ©MUNAY ®NAGARTA WRITTERS ASSOCIATION. Episode4⃣3⃣ Balkisu cike da d'aukin son fad'a musu abinda takeson sanar dasu tadubi Hafeez tace "Yaya Allah yasa dai bazaka bamu mtsl ba" Hafeez yadubi Balkisu yace mtsl kuma Billynmama kmr name meyaparu? A hnkli Balkisu tazamo daga kan kujerar da take zaune takoma kusa da Hafeez sannan tace "dama Yaya akan mgnr karatun Meena ne shine nace mai zai hana anema mata admission domin itama tafara zuwa skul. Dasauri Meena tadubi Balkisu tace haba dai Balkisu kinta6a ganin wacce batayi makarantar gaba da secndry ba kuma ace tashiga jami'a, cikin tsananin damuwa Meena tace kinmanta acikin lbrin dakikace anfad'a hala dai shi wnda ya fad'amiki lbrina bai sanar dake cewa banyi xurfi a karatun boko ba? Shiya tun farko naso na qarabaki wasu kad'an daga cikin lbri na amma hakan baisamu ba kikace dani basai nayi miki bayanin komai ba kinsan komai a gamedani. Meena tashare hawayen idonta sannan tacigaba dacewa "dama nasan dole wataran wannan ranar zatazo, sai dai Balkisu ina mai baqincikin Sanar dake cewa karatuna baiyi zurfi ba iyakata primary kuma koshi ta window aji nake d'aukar darasi, hakan shima yaxama bashida wani amfani tunda har naqare la6ela6e na na window ban kar6i sakamakon komi ba. Sai dai kuma tun tasowa ta ina qarama Allah yasamin son karatun boko shiyaasa nasa naci a lkcin danake la6ewa a window, nasan abubuwa da dama tunda ina iya karantawa ina Kuma iya rubutawa, Sai dai ynxu gsky is too late baxan iya shiga makaranta ba na gwammace inyi xamana a haka." Meena nafad'in haka tafashe da matsanancin kuka da gudu tabar falon ta nufi d'akinta. Abangaran Hafeez kam gabad'aya jiyayi kansa a kulle yakasa fahimtar inda mgnr tasu ta dosa, ajiyar zuciya Balkisu tayi sannan tadubi Hafeez tace "yaya nasan xakayi tunanin munbarka a duhu sai dai a yau ina tunanin xan sanar dakai abunda bakasani ba agame da LABARIN RAYUWAR MEENA, dama hausawa sunce ranar wanka ba'a boye cibi. Batare da 6ata lkci ba Balkisu tashiga zayyanawa Hafeez lbrin Meena, (sai dai Balkisu bata sanar da Hafeez cewa deal suka had'a akan ita da Meena akan zata kula dashi ba sbd Balkisu naganin wannan wani sirri ne a tsakaninsu ta dai sanar dashi cewa sbd kyawawan d'abi untane yasa ta amincewa auransu.) Hafeez ya matuqar tausayawa Meena lkcin da yakejin lbrinta. Hakan yasa yaketajin wani irin wutar son Meena naqara ruruwa acikin zuciyarsa, sai dai Hafeez yarasa yadda zaiyi da soyayyar Meena wadda ke axabtar dashi. Hafeez yadubi Balkisu yace ni inaganin wannan mtslr mai sauqi ce, tunda Allah yasa Meenan ta iya karantawa da rubutawa xanyi amfani da wannan damar insata a computer skul yadda xata iya sarrafa harkokin kasuwanci da kanta, sbd nayi tunanin sama mata Sana'a wnda xa'ake kawo mata kaya daga qasashen qitare inaga hakan ma xai taimaka tunda dai BURIN MEENA shine taga cewa ta taimakawa yan'uwanta, nikuwa insha allahu zancika mata wannan damar. Wani ihuun murna Balkisu tayi tanufi d'akin Meena dagudu dan tafad'a mata wannan kyakkywan albishirin. 🌹special greatin to ma Jidda Aliyu nagode sosai da kulawa😘 ®NWA [1:17PM, 10/15/2016] My Nabss: [10:43AM, 8/9/2016] MUNAY✍🏽: 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿 ✨BURIN HAFEEZ✨ 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿 By ©MUNAY ®NAGARTA WRITTERS ASSOCIATION. Episode4⃣4⃣ Meena ce xaune tsakiyar gado ta had'e kai da gwiwa tana tafaman rusar kuka mai cike da qunci,.. Balkisu kam da d'an gudunta tashiga d'akin Meena fuska d'auke da fara'a tana takiran Meena Anty Amarya! Anty Amarya!! "kina ina?" Turuss Balkisu tayi lkcin da tahango Meena a kan gado har ynxu tana kuka, cike da sanyin jiki Balkisu ta hau gadon gamida jawo Meena ajikinta, cikin sigar lallashi Balkisu tace "haba Anty amarya mine kuma nakuka plss kishare hawayenki wannan bawani abun damuwa bane" dasauri Meena tad'ago rinannun idonta tadubi Balkisu tace "wlh rashin wadataccen ilimin boko ko Na addini wlh cutane kuma abin damuwane karkimanta cewa wataran mu iyayene mexance da yarana a lkcin dasuka zo gareni domin nataimaka musu da home wrk wannan ma wata babbar damuwace, a rayuwata inaso naga cewa nayi zurfi sosai a karatun boko sai dai Allah bai nufi hakan ba kum....dasauri Balkisu ta tari numfashinta Meena tace "shikenan ae kingama mgn tunda kikace Allah ne bai nufi hakan ba, dan haka inaso kisani Anty amarya komai da kikagani yafaru da bawa to dama rubutacce ne cewa sai yafaru dashi, kinga kenan kowacce qaddara da nata salon, sannan kuma kinsan ita qaddara wata jarabawace daga ubanguji Dan haka inaso kimaida komai ba komai ba, kisamu kiyi kokarin cin wannan jarabawan kisa aranki cewa komai muqaddarine daga ubangiji babu Wanda ya isa ya gujema qaddarar sa. Dan haka ki kwntar da hankli insha allahu BURINki nason taimakawa al'umma yakusa cika domin kuwa Yaya Hafeez da kansa yace xainema miki Sana'a wacce zaki tallafawa kanki ba lallai sai kinyi boko zaki samu aikin yi ba, sbd akwai hanyoyi da dama wnda zakibi ki samu sana'ar yi balle ma ynxu da akasamu hanyoyi mafi sauqi, hakan ne yasa Yaya yace zai saki cmptr skul ta yadda zaki koyi saraffa kasuwanci batare da wani husuma ba. Wani irin farin ciki ne ya sarqe Meena batasan lkcin da ta rungume Balkisu ba tana dariyar farinciki. Balkisu ma dariyan tayi domin shawaran da Hafeez yakawo hakan yamata sbd BURIN Balkisu shine taga Meena cikin farin ciki a ko da yaushe. ** ** ** Kmr yadda Hafeez yayima Meena alqawarin sata makarantan computer hakan kuwa akayi batare da wani 6ata lkci ba Hafeez yasamar mata gurin da zata fara zuwa, cike da dinbun nasara Meena tafara zuwa comptr centre kuma alhmdllh kasancewar Meena tasa naci akaratun shiyasa abubuwan ke xuwar mata da sauqi. Dafarko Hafeez ke kaita yana d'aukota, amma daga bisani kuma ya yanke shawaran siyamata motar kanta, wata 206 yasiyamata fara cikin sati guda kuwa Meena tafara kwarewa a koyan tuki wnda Hafeez ne da kanshi yake koyamata dukk weekend,...ganin tafara kwarewa ynxu yada Hafeez yabarta ita dakanta take kai kanta ta tadawo. Yawan kyautatawan da Hafeez ke wa Meena Hakan yasa ynxu Meena ta d'an saki jiki da Hafeez, dukk wata hidima da takeyimasa ada ynxu tadawo dayimasa shi. Qarfe tara na safe Meena ke xuwa comptr cntr, shiyasa a kullum idan ta idar da sallahn asuba bata komawa. Kmr yadda Meena tasaba zuwa d'akin Hafeez ta gyaramishi haka yau ma a gaggauce tanufi d'akinshi daga ita sai wata farar vest da wndo skin tied kanta daure da ribon tayi kitson shuku ko d'an kwali babu akanta tanufi d'akinshi domin atunaninta yawuce gurin aiki. Da sauri ta murd'a kofan dakin tashiga kai tsaye, toilet tafara nufa tashiga ta wanke ko ina fess sannan tasa roomfrshnr toilet din yad'au qamshi, fitowa tayi dasauri dan tagyara mishi nasa d'akin kayanshi dake zube aqaasa ta kwashe tanema musu gurin da ya dace, tana gamawa tanufi gadon Hafeez bargonshi tafara jawowa da nufin ta linke masa. Meena najan bargon tahango Hafeez dunqule cikin bargon yanata karkarwan d'ari, dasauri Meena tasaki bargon tahau gadon ta jawoshi jikinta gabad'aya hnklin Meena yatashi ganin Hafeez cikin matsananin hali. Meena kmr zatayi kuka nan tashiga tambayar Hafeezz, Yaya Hafeez lpy kuwa Yanaji jikinka da xafi haka meyaparu mike damunka ina ke maka ciwo? Hafeez kam ko idanunsa yakasa budewa sai mgn yakeyi qasa qasa wnda babu mai iya juyo abinda yake fad'i. Mai dashi tayi ta kwntar aguje tanufi kitchen tasamu roba tadan zuba ruwa mai sanyi tanufi d'akinshi da Sauri tana zuwa tashiga toilet tasamu wani d'an qaramin towel nan tashiga daddana masa towel din ajiki, a rikice Meena ke tsoma towel din cikin ruwan tana dannawa Hafeez ajiki, hakanan Meena keyi mishi har tasamu zafin jikinsa ya sauqa. A hankli Hafeez ya bude idonsa yad'aura su akan Meena wani irin abu yaji take anan yaji wani irin qarfi yaxo masa amma sai Hafeez yakoma ya langwa6e da gangan, Meena kuwa dukk ta rikice sai dafa mishi goshinsa take tana cemasa sannu. Can dai Meena tamiqe zatafita caraff Hafeez ya riqo hannunta dasauri tace "am swry Yaya ina zuwa", a hanzarce tafice a d'akin tanufi dinning table tea ta had'a masa mai kaurin gaske sannan takaimishi, Sarai Hafeez na iya tashi amma sai yaqi tashi yawani langa6e kai. dole meena ta zauna ta d'an jawoshi jikinta ta taimaka mishi yafara sipping tea din. Meena sai sannu take mishi domin kuwa Hafeez ya bala'in bata tausayi, Hafeez kam kasancewarsa a jikin Meena jinsa yake awata irin duniya hakan yasa yaqara rungumeta tsamm a jikinsa yana shaqar qamshinta, cikin lkci qanqani kuwa Hafeez yafara fita hayyacinsa sai wani sambatu yake mata, Abangaran Meena kam gabad'aya ta tsorata da irin abubuwan da Hafeez kemata nan tafara wuqi wuqi da idanu. ®NWA [1:17PM, 10/15/2016] My Nabss: [1:07AM, 8/12/2016] MUNAY✍🏽: 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿 ✨BURIN HAFEEZ✨ 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿 By ©MUNAY ®NAGARTA WRITTERS ASSOCIATION. Episode4⃣5⃣®NAGARTA WRITTERS ASSOCIATION. Episode4⃣5⃣ Babu irin abunda yafad'oma Meena a rai kmr yadda kullum Balkisu ke mata tuni akan tacika mata alqawarinta ta nakula da tilon yayanta,...sai dai a ynxu abinda Hafeez ke shirin aikatawa agareta sam bazata iya jurar saba, Hafeez kam qara rungume Meena yayi tsam ajikinsa yayin da ya cigaba da aika mata wasu irin sakwanni masu rikitarwa, Meena kam ta tsorata da al'amarin Hafeez hakan yasa tadingi kiciniyar kwace kanta cikin dabara, sai fad'i take plsss yaya dnt b disturb kabari ind"auko maka maganinka kasha kasha. Hafeez kam gabad'aya idanuwansa sun rine izuwa jaa, batare da ya kula Meena ba yacigaba da abinda yake shirin aikatawa agareta, a firgice Meena ta tashi tsaye jikinta sai wani irin kyarma yake yi ganin Hafeez Na qoqarin cire mata vest din dake sanye ajikinta. Hafeez gabad'aya yawani irin jigata sai roqon Meena yake da ta taimaka masa,amma ina Meena ta tsorota sosai sai wani rawar sanyi takeyi, idon Hafeez arufe sai laluben Meena yakeyi yana wani irin nishi, aguje Meena tafice zuwa d'akinta maganin bacci tad'auko ta dirkawa Hafeez, domin ganin yanayin da Hafeez ke ciki ya bala'in d'aga mata hankali. Wani irin nannauyan bacci ne yayi awon gaba da Hafeez, a hnkli Meena tarufeshi da bargo tajawo masa kofan d'akin tafice. D'akinta tanufa tana zuwa bisan gadonta tahau jagwaff sai wani irin mai da numfashi takeyi gabad'aya hankalinta ya tashi. Kasancewar Hafeez baijin d'adin jikinsa shine yasa Meena yau bataje comptr training cntr dinta ba zama tayi a gda domin tabashi kulawarta. Qarfe 12pm dai dai Hafeez yafarka daga nannauyan baccin da ya d'aukesa, ko da ya bud'e idanunsa gabad'aya jin jikinsa yake tamkar anyimishi dukka, a hnkali yatashi yanufi toilet ya watso ruwa sannan yadawo yasanya jallabiyansa yanufi falo jiki ba k'wari. Meena jintayi zaman d'akin ya isheta hakan yasa tadawo falo ta rafka uban tagumi tana ta faman saqawa da kuncewa domin Burin ta a ynzu shine taga cewa tacikawa Balkisu alqawarinta kamar yadda itama tacikamata nata alqawarin, ta Kuma kyautata mata fiye da tunaninta, gashi shikansa Hafeez din a kullum BURINsa shine yaga cewa ya kyauta mata ko ta yayane,.. sai dai a yau abinda Hafeez d'in ke shirin aekatawa a gareta a gsky batajin zata iya jurewa. Hafeez na isa falo ya hango Meena zaune ta rafka uban tagumi, cike da damuwa Hafeez yaqarasa wajenta a hnkli yazauna kusa da ita, amma dukk da haka Meena bata masan yana wurin ba, sai da Hafeez yad'an tafa hannayensa sannan Meena tayi firgigit tadawo daga duniyar tunanin da ta tafi. Hafeez tagani zaune kusa da ita dasauri tad'an ja da baya gami da qaqaro murmushi tace "a'a Yaya kafito yajikin naka? Mekakeji ynxu? Hafeez kam qurawa Meena ido yayi sbd lura da yayi yadda take mgn tamkar wata firgitaciciya wadda aka tsoratar gabad'aya tawani rud'e. A hnkli Hafeez yariqo hannun Meena yayin da ya sake qura mata ido cikin tuhumarta yadubeta face to face yace "Meena meke faruwa ne naganki kmr kina Cikin damuwa ?" Murmushi Meena tayi sannan tace Yaya bakomai am jst woried about ur health, mekake son ci yau indafa maka" Hafeez yawani maqe kafad'a yace "no am oky" Meena tawani turo baki cike da shagwa6a tace "nidai gsky a'a kafad'a min abinda kakeso inkawo ma" Hafeez yadubi Meena da mamaki ganin yadda Meena yau take wani irin bashi kulawa na mussaman, al'amarin kaa ya matuqar d'aure masa kai a hnkli yadubi Meena yasauqe wata nannauyan ajiyan zuciya yace "its okey ki kawomin kunnun gyad'a mai zafi insha. Meena ta d'an saki murmushi tace yauwa Yaya da kuma me? Hafeez yad'an riqe kumatu alamar tunani can kuma yace kidafamin indomie, a hanzarce Meena tamiqe tanufi kitchen dan ta had'omasa abunda yabuqata. Hafeez na nan zaune yana d'an nazari akan canjin dayagani yau awajen Meena, wayarsa dake gefensa ajiye tafara ringin da sauri ya katse tunanin dayakeyi yamaida dubansa ga wayarsa DANIEL yagani kan screen din wayar tasa kamar yadda ya rubuta, dasauri yad'auki wayar gami da karata a kunne, "hello gud aftrnoon sir" cikin natsuwa Hafeez ya amsa mishi "am fyn Daniel how wz evrtn thr" Daniel yace "fyn sir" shiru Daniel yayi daga bisani kuma yace plss sir ayimin afuwa wasu yan uzuri ne suka riqeni my wyf ba lfy plss inaso akaramin wasu yan kwanaki" Hafeez yad'an muskuta kad'an yace eyyaa swry ya maijikin? Daniel yace dasauqi. Cikin nuna tausayi a gareshi yace don't wrry kazauna ka kula da matarka sosai harta samu lpy sannan idan lkcin biyanka yayi zantura ma da salary dinka, Daniel yayi tazuba godia har yakashe wayan. Murmushi Hafeez yayi cikin ransa yace "Daniel kenan ae no more place 4 u in d kitchen, bari kadawo I'll have to look anoda job 4 u" meena ce tafe d'auke da cup din kunnu da plate na indomie a hnkli ta ajiyesu gaban Hafeez tace "com on Yaya sauqo qasa kaci abinci, ba musu Hafeez yasauqo tura mishi plate din tayi gabansa alamar yafaraci, Hafeez yasauqe dubansa akan plate din ga indomie nata tiririn zafi babu spoon a ciki, dasauri Hafeez ya kalli Meena cikin muryan shagwa6a yace "Mrs Hafeez abdoul pls whr is d spoon, yadda Hafeez yyi mgnr tamkar wani qaramin Yaro abin yaso yabama Meena dariya amma sai tayi saurin guntsewa tace "ae yau ba spoon da hannunka zakaci, dasauri Hafeez ya gwalo idanu waje yace what ar u saying? Meena ta gyad'a kai cike da mugunta tace yes abinda kaji shinace. Hafeez yagyad'a kai yace olryt feed me wit ur hands in ba haka ba bazanci ba, dasauri Meena tamiqe tace a'a baza'ayi haka ba bari nakawoma spoon dinka Hafeez ya maqe kafad'a yace no nida hannunki nakeso kibani inci, Meena dafarko tad'auki abin wasa sai dataga cewa Hafeez da gaske yake sannan ta zauna daf dashi cike da jin kunya take feeding dinsa shima Hafeez din ba'a barshi a baya ba haka nan suka ciyar da junansu. Cikin kwanakin nan kuwa wata irin shaquwace mai qarfi tashiga tsakanin Hafeez da Meena, wanda ynxu a tare suke cin abinci suke wasu ayyukan mussaman a qarshen sati kullum suna liqe da juna. Yayin da Hafeez yaci alwashin cewa bazai ta6a qara neman Meena da auratayya ba har sai da yardarta da kuma amincewarta, abangaran Meena kuwa ganin Hafeez bai qara tunkararta da abinda ke tsorata taba hakan yasa tasaki jiki dashi sosai. Kullum suna cikin bawa junansu kulawa ta hanyar kyautatawa junansu, cikin wasu yan kwanaki kuwa daga Hafeez har Meena sunqara kyau da cikar zati sai wani shining suke, lyk zoya nd asad.😜 ®NWA [1:18PM, 10/15/2016] My Nabss: [3:23AM, 8/12/2016] MUNAY✍🏽: 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿 ✨BURIN HAFEEZ✨ 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿 By ©MUNAY ®NAGARTA WRITTERS ASSOCIATION. Episode4⃣6⃣ *BAYAN SHEKARA DAYA* Bayan shekara d'aya abubuwa da dama sunfaru ciki kuwa hadda qarin matsayin da Hafeez yasamu wajen aikinsa, sai Meena kuma wacce ta kammala koyan sarrafa comptr tafito da kyakyawan sakamako hakan yasa Hafeez yasama mata sana'ar yi Wanda tasamu dinbun nasararo aciki, wanda hakan ya yakaita ga bud'e wani kantamemen supermarket nakanta har kauyan su Baba Rabi Meena taje tad'ebo maza yan'uwanta marasa sana'ar yi tad'aurasu akan sana'arta, hakan yasa komai na tafiya normal. Abangaran Balkisu kuwa tahaihu tasami baby gal sunanta Aysha sunan mahaifiyar Dr Muh'd amma suna kiranta walida. Watan walida 7 da haihuwa Balkisu tasake samun wani cikin. Rigimace ta6arke sosai a tsakanin family Dr tare da Balkisu domin kuwa ita tace zubar da cikin zatayi mahaifin Dr ne yace wlh muddin ta kuskura tazubar da cikin nan sai yayi qararta, sanna yace da ita in har ita batason ya'yan to shikam yanason ganin jikokinsa ta ko ina wannan shine Burinsa. Sanda Meena tasamu lbrin samuwar wani ciki ga Balkisu hakan yasa taje har gdan da kanta takwantar wa Balkisu hnkli sannan tad'auko walida da kanta tadawo hannunta, tundaga wannan lkcin nekuma riqon Walida ya dawo hannun Meena. " ** ** ** ** Meena kam ta d'auki son duniya tad'aurashi akan walida kullum tana cikin bata kulawa hakan yasa ynxu ta rage bawa Hafeez kulawa kamar yadda tasaba, madara masu tsadar gaske Meena take bama Walida hakan yasa Walida tayi yar kibarta sai dai yarinyar ta kasance mai qaramin jiki hakan yasa bata samu damar koyan zama da wuri ba. Hakan yasa Meena da kanta taje wani babban shopn mall tasiyoma Walidanta keken koyan zama dasauran kayan wasa. Suna dawowa gda Meena garden dinsu tanufa ta ajiyewa Walida kayan wasa kala kala, a can suke zama suyita wasansu. Meena na matuqar son Walida, haka awani 6angare na zuciyarta tanajin son Hafeez a xuciyarta sai dai Sam bata yarda da hakan ba, kawai tad'auki hakan a matsayin wata shaquwa da sukayi, kuma alhmdllh a ynxu tacikawa Balkisu alqawarinta na kula da Hafeeez domin shida kansa yana yabamata gamida samata albarka sai dai kuma ta lura da Hafeez acikin yan kwanakin nan kamar baya cikin walwala, amma sbd irin kulawar da take bawa Walida gabad'aya hnklinta ya dauku akansa. Abangaran Hafeez kam ya kawo iya wuya da al'amari Meena sbd kwata kwata yalura Sam bata tausayinsa bata sonsa. A lkcin da Hafeez yayi wannan tunanin wata irin zuciya ce tad'e be shi da sauri yabaro office dinshi yanufi gda. Kmr yadda Hafeez yayi zato haka kuwa yafaru domin yana shiga cikin gdan yahango Meena da Walida a garden sunata wasansu hankli kwance Wani irin haushi Hafeez yaji a fusace yafito a motarsa yanufi garden din ranshi a 6ace, batare da Hafeez ya kula Meena ba yanufi kan Walida a hnkli ya d'auketa sannan yadubi Meena a diqile yace "ba dai akan Walida ne kika canjamin ba to yau xan kawo qarshen abun domin kuwa ina mai miki albishirin cewa a yau zan maida Walida gdansu, dasauri Meena tamiqe tsaye cike da tashin hankali tabud'e baki zatayi mgn Hafeez yasa ya hannu yadakatar da ita cikin tsananin fusata yace badai baby kikeso ba don't worry zaki samu naki nakanki a yau din nan. Hafeez nafad'in haka yadauki Walida yanufi wajen motarsa da ita, yayinda Meena tabisa da gudu tanata faman roqonsa akan kada yamai da walida, Hafeez kam koh kulata baiyi ba balle yasauraretq bud'e motarsa yayi yasata ciki sannan ya fice a cikin gdan. Durqushewa Meena tayi wajen tana kuka sai faman kiran sunan Walida takeyi. Hafeez dafarko niyyarsa ya kai Walida gdnsu amma daga bisani ya canja tunaninsa yanufi gdan Baba Rabi da ita. Baba Rabi kam na zaune a falonta tana kallon tashar Arewa24 sai jiyo sallamar Hafeez tayi, dasauri ta tarbeshi da fara'arta kamar yadda tasaba. Hafeez kuwa durqusawa yayi har qasa ya gaisheta sai da suka d'antaba hira sannan Hafeez yace " dama Baba Meena CE bata d'anjin dadi shine nace bari in d'an kawomiki walida wajenki kafin Allah yasa tad'anji sauqi, Baba Rabi ta washe baki cike da farinciki domin kuwa azatonta itama Aminatunta tasamu rabo. Baba Rabi tace asssha Allah Sarki Ashe Aminatu bataji dad'i ba to kace ina mata sannu kaji, mumurshi Hafeez yayi sannan yace insha allahu zataji, sannan Baba anjima zankawo madaran Walida da kayan sanya wanta. Baba Rabi tace to shknan sai kadawo, batare da 6ata lkci ba take anan Hafeez ya juya akalar motarsa izuwa gdansa rai 6ace. ®NWA [1:18PM, 10/15/2016] My Nabss: [11:26AM, 8/13/2016] Munayshat✍🏽: 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿 ✨BURIN HAFEEZ✨ 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿 By ©MUNAY ®NAGARTA WRITTERS ASSOCIATION. Episode4⃣7⃣~4⃣8⃣ Kamar yadda Hafeez yabar meena duqe tana kuka haka nan yadawo ya tarar da ita duqe tana tafaman zubda k'walla sai wani kumbure kumbure takeyi, a fusace Hafeez yafito daga motarsa, wajen Meena yanufa yaja hannunta batare da yace mata uffan ba. Meena sai wani turjewa takeyi, yayin da Hafeez yacigaba da janta batare da ya saurara mata ba. Falo ya direta, gabad'aya jiyayi ransa yagama 6aci cikin tsananin fushi yadubi Meena da jajayen idanunsa yace "abubuwan da kikemin sun isheni Meena matsayin mai kika d'aukeni mutun ko icce? Baki da tausayine a zuciyarki ko kinaso kice dani har yau din nan bakisan mi ake nufi da aure ba, ko cemiki akayi girka abinci da gyaran d'aki shine kawai aure, ko kuwa angayamiki nid'in itace ne toh bari kiji idan har ke babu zuciya a qarqashin kirjinki toh ni inada ita, yanzu kiduba auren mu yana so yacika shekara biyu nan da yan watanni. shiru Meena tayi sai faman zubda kwalla takeyi tawani zauna kmr mai zaman tahiya. Yayin da Hafeez yacigaba da mgnrsa cikin tsananin fushi yace "Meena inaso kisani son ki da qaunarki sunyimin qaqa gda acikin zuciyata narasa yadda zanyi indai najin sonki sbd tunanin danayi hakan ne kawai zaisa nasamu sassauci a cikin zuciyata, sai dai Meena a kullum baki da wani Buri da yawuce kiga cewa kin quntatawa zuciyata, ashe Kenan irin sakayyar da zakiyima zuciyata Kenan, ko kuwa laifine dan na kyaleki kinayin yadda kikaso ko kuwa laifine dan nasoki. Meena Kin wahalar min da zuciya Meena kin azabtar da ita ta hanyoyi da dama, dama ashe haka so yake inkuwa haka so yake to nayi allah wadai da soyayya, dama ashe mata dukk halinku d'aya a ynxu Meena bakida wani bambanci da Suhailat. Wani irin Numfashi Hafeez yaja lkcin da ya ambaci sunan Suhailat sai kuma can yadubi Meena fuska araunane yace "bambancinku kad'an ne sbd Meena soyayyarki ta makantar dani banaji bana ganin hanya sonki yahana zuciyata ganin laifinki" Meena idan akwai wani mummunan hali dakika hango atattare dani yasa kike quntatawa zuciyata to inaso kidubi girman Allah kisanar dani namiki alqawari zan gyara. ' Wani irin iska mad'aci Hafeez ya furzar sannan yyi murmushin qarfin hali yace " any way tunda bakida abincewa toh INA mai farincikin sanar dake Meena a yau din nan zan kawo qarshen dukk wani 6acin rai a gdan nan, tunda na lura cewa babu dashasshiyar zuciya a qirjinki, kawai ina ganin zaifi kyau na sallama miki kikoma gdnku domin kuwa bana ta6a tunanin cewa wataran zaki soni Meena,..Hafeez na fad'in Haka yagoge hawayen dake qoqarin zubo masa sannan yadafe kirjinsa, dakyar yake Jan qafafunsa izuwa d'akinsa' kafin yashiga yajuyo a hnkli yadubi Meena wacce har ynxu tana zaune, murmushin yaqe yayi Wanda yafi kuka ciwo a hnkli yace "tunda narasa iyayena na rasa farin cikina, narasa maisona da gaskiya (Rafee'a) narasa qannena hakan yasa tundaga wannan lkcin naji dukk wata d'iya macce tafita araina a wannan lkcin ne ni Hafeez nadasawa kaina BURIN kula da Balkisu batare da nayi aure ba sai dai Balkisu tayi kuskuren kawomin ke cikin rayuwata, dafarko nayi zaton tafiyar zatayi dai dai sai dai asheee gur6ataccen tunani zuciyata keyi a koda yaushe na tunanin cewa wataran zaki soni amma ynxu na fahimci cewa al'amarin sam ba haka yake ba, amma inaso kisani Meena cewa kin illatamin zuciya" Hafeez na fad'in haka ya bud'e kofar d'akinsa yashige, direct briefcase dinsa yanufa ya bud'e jakar da hannu d'aya hannu d'ayan ya dafe kirjinsa dashi sbd wata irin azaba da yakeji a zuciyarsa. A hnkli ya zaro memo da Biro. A bangaran Meena kuwa tashin hankli tashiga wanda ba'a samishi rana domin kalaman Hafeez sun d'aga mata hankli sunsata natsawa cikin duniyar danasani da na dama. Cikin zuciyarta kuwa Kalmar inalillahi wa'ina ilahiraji'un shine kawai abinda take iya fad'i dasauri tamiqe tanufi d'akin Hafeez domin kuwa batasan abinda yake nufi dacewa yau zai kawo qarshen dukk wani 6acin rai ba, rasss!! Gabanta yafad'i lkcin da wani tunani yaxo mata kar dai ace Hafeez sakinta zaiyi, ae da gudu ta tashi tashiga cikin d'akin Hafeez. dai dai lkcin ne Hafeez ya d'aura hannunsa akan takarda hawaye na zubo masa. Batare da Meena ta jira komai ba ta d'ale saman gado dasauri ta rungumi Hafeez tana wani irin gunjin kuka sai fad'in take plss Yaya kayafemin wlh inasonka ina kaunarka hasalima banta6ajin son d'a namiji ba sai akanka dan Allah karkace xakayimin katanga a tsakanina da kai wlh bazan iya rayuwa babu kai ba. Inasonka! Inasonka!! Inasonka!!! Dasauri Hafeez ya jefar da biron dake hannunsa ya rungumi Meena sosai a jikinsa shima sai faman nanata irin sonda yake mata yakeyi, kuka sukayi sosai daga bisani kuma suka shiga bawa junansu hakuri. Hafeez ya dubi Meena da murmushi yad'an lakaci hancinta yace "gsky Meena I can liv wit out u I luv u so much" Meena tad'anyi fari da idanu gamida murmushin jindadi tace nima haka yayana. Wani dariya farinciki sukayi atare, nan Hafeez yarungume abarsa sai faman rad'amata kalamai masu tsima zuciya yakeyi, hakanan suka kasance cikin farinciki (nikaina Munay murmushi nayi nace Allah gwadamin auran BABY AMRAH😄) ganin da nayi Hafeez na qoqarin zarce gona da iri hakan yasa nayi saurin ficewa

Chapter 9 of 10