Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
daga cikin d'akin narufo musu kofa abinsu. ®NWA [1:18PM, 10/15/2016] My Nabss: [12:44PM, 8/13/2016] Munayshat✍🏽: 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿 ✨BURIN HAFEEZ✨ 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿 By ©MUNAY ®NAGARTA WRITTERS ASSOCIATION. Episode4⃣9⃣~5⃣0⃣ Last episode. Bayan shekara goma nasake komawa gdan Hafeez da Meena domin na d'aukowa fans dina rahoto. Hafeez na hango zaune a falo tare da wasu yara su uku kewaye da dashi, babban cikinsu ne yake mgn kmr xai yi kuka (yaron baxai wuce kimanin shekara tara ba, sai d'ayar mai bimasa itama baxata wuce shekara bakwai ba, sai kuma wata yar qaramar yarinya da bata wuce shekara d'aya da rabi ba). babban yaron naga ya riqema Hafeez hannunsa yana fad'in plss Daddy katashi muje ka kaimu gdan Amma (grannynsu) Meena ce tafito daga cikin d'akinta sanye da hijab dasauri tanufo falon babban yaron naji tana kwalawa kira Mu'aisin!! ina mamana da Imrah ne? Wanda aka kira da suna Mu'aisin yace yes mommy gamunan a wajen daddy yaqi kaimu wajan Amma. Meena tayi wani irin kyau da haske tawani cika ta qara kyau da wayewa, " murmushi Meena tayi tace "wlh Mu'aisin bakwa rabuwa da rigima maimakon ka kama qannenka kuje kuyi home work shine kazo kukasa dadynku agaba kuna damunshi ko?" Dasauri d'ayar taqaraso gamida riqe hannun Meena tace Momy ae tundazu Yaya Mu'aisin yayi mana home work, mudai kikaimu wajan Amma tayi mana tatsuniya. Girgiza kai Meena tayi gamida yar dariya tace toh shknan Mamana jeki d'auko hijabinki kuzo mutafi gdan Amman, ihuuun murna suka saki a tare da gudu suka shirya suka nufi waje. Hafeez yadubi Meena da Murmushi d'auke a fukarsa yace "maman 'yan uku naga kina qoqarin barin Imrah dasauri Meena ta gwalo ido waje tace "a'a rufamin asiri ina zan iya tafiya nabar auta na", duqawa tayi tadauki Imrahn gamida kallon Hafeez tace Yaya bari nakai yaran nan gdan Amma nadawo, Hafeez yace "ahh toh kiyi sauri kidawo domin inaso yau kidafamin tuwon dalayi da miyan ku6ewa, Murmushi Meena tayi sannan tafice a falon yayinda Hafeez yabita da kallon farinciki yana qarajin son Meena naratsa ko ina na zuciyarsa a hankali Hafeez yayi ajiyar zuciya afili yace "I Luv u Meena" murmushi Hafeez yasake sakarwa kansa a karo na biyu yace "BURIN HAFEEZ a ynxu shine nakasance da MEENA a koda yaushe. Su Meena Na fita gdan Baba Rabi suka nufa kai tsaye,.. "Wadda Baba Rabi a ynxu Meena ta gina mata wani tamfatsetsen gda anan cikin sabon fegi dake cikin garin borno, Da sallama su Mu'asin su shiga cikin gdan, inda na hango Baba Rabi kwnce wata yar mataciyar kyakyawar budurwa tana gyara mata farcen qafa (Baba Rabi ta qara tsufa ga wani irin hutu da jinddi yazauna mata) Mu'aisin nashiga falon naji yakira yarinyar dake gyarawa Baba Rabi farce "anty walida wannan tsohuwar kike gyara mana ne?" Walida tayi murmushi tace Mu'aisin ina ruwanka da ita, Baba Rabi tayi yar dariya cike da dattijantaka tace "a'a mai gdana Mu'aisin yau kaine a gdan nawa? Dasauri suka qarasa wajenta. Jin kiran sunan Walida yasa nayi mamakin ganin girmanta, "sallamu alaikum" Meena tayi sallama lkcin da take qoqarin shiga cikin falon, gabad'ayansu suka amsa "wa'alaikissalam" dagudu walida taje ta tarbi Meena "oyoyoo mommyna" Meena tad'an harareta tace "hmmm walida kinqimu kinqi Balkisu da Abbanki wato gabad'aya kintare kindawo wajan Amma koh? Walida tariqe baki dasauri tace a'a mommy ina nan zuwa a weekend kuma ko jiyama naje gdnmu nawuni. Meena tayi murmushi tace toh shknan yayi kyau ga qannenki nan nakawo muku ku wuni tare anjima daddare daddynsu zaizo yad'aukesu. Bayan sund'anta6a hira kadan Meena tace nizan wuce gda inason naje nayima Yaya Hafeez girki, sallama sukayi sannan tawuce. Abangaran Balkisu kuwa bayan tahaifi Walida takoma haifan yara uku macce d'aya namiji biyu, wato Fahad da Faruk sai kuma qaramar ummie. Walida kam na wajan Baba Rabi sbd tunsanda Hafeez yakaita bai d'aukotaba Hakan yasa ta taso a hannun Baba Rabi cike da kulawa da kuma bata ingatacciyar tarbiyya, hakan yasa Walida takeji da Baba Rabi sosai aranta. Abangaran Meena kuma yaranta uku wato Mu'asin shine d'anta nafari mai sunan mahaifin Hafeez sai kuma ta tsakiyar maisunan Baba Rabi wacce Meena ke kira da Mamana, sai auta Imrah mai sunan Balkisu. Yaran suntaso cike da so da qaunar junansu. ** ** Meena na isa gda kitchn tawuce direct dominta d'aurawa Hafeez tuwon dalayinsa kmr yadda yabuqata, sai da Meena ta kammala girkin tsaff sannan tad'auki abincin tanufi d'akin Hafeez dashi, sauqowa qasa Hafeez yayi yafara kwasan girki sai faman santi yake zuba mata kmr yadda yasaba, murmushi kawai Meena keyi cikin zuciyarta tace " _*Da fari NAYI ALKAWARI kan cewa SAI NAGA JIDDA ALIYU kodan in cika BURIN HAFEEZ sai na fahimci cewa DA KAMAR WUYA tunda har RABI'ATUL ADAWIYYA ta fini wannan burin saina sakar mata ragamar kasancewarta gimbiya mai babban matsayi amma bawai matsayinta na gimbiya kadai yasa hakan ba sai dan tunasar dani da SA'EEMAH tayi domin zan iya sadaukarmata sadaukar karamcinta koda ita din BAIWA CE*_ (Nikam munay murmushi nayi domin sharhin Meena ya burgeni) Bayan Hafeez yagama cin tuwon sane yadubi Meena gami da kashe mata ido yace "I Luv u so much my wife" sannan ya manna mata kiss a goshi Nikam dasauri nabar d'akin, nace araina Allah yabar soyayya HAFEEZ DA HAFEEZA lolz *Tammat bihamdullah* domin anan nake kawo muku qarshen d'an taqaitaccen labarin nan, kuskuren dake ciki Allah ya yafemin ladan dake cikinsa Allah ya sadamu dace baki d'aya. Nagode sosai masoyana a dukk inda kuke. *SADAUKARWA* Na sadaukar da wannan littafin gareki *AFRAH* tare da dukkan masoyan MUNAIYSHAT. *A kullum kuna raina* My Nana fu'ad and my Namcy ESHA Rash Kardam My Nana Sanah s matazu Xee Mmn khdy My Shafa S.A Azeez Jidda Aliyu Rookie bby & illham Asmee b Aliyu My nabss Special thanks goes to DUNIYAR MAKARANTA HAUSA NOVEL ONLY AMRAH ND RABI'AT SK NOVELS DAGA TASKARMU yan group dina (Luv u so much❤) MACCEN GABAN GOSHI ASMEE FANS LADIES NOVEL WRLD FOULANI CERDIYA FNS QURRATUL AYN dcmnt Dama sauran gwnda ban lissafo ba dukka kuna raina😘 *Ban manta daku ba* Ummi ck Queen miemie my douter Autar hajiya Foulani Hajia jamila Anee Chuchun gaye Khadija candy Mmn meenat Adda beena Billy spcial Jidda Joe Billy giro my Futha Billy Sarki P.hassy Asea My Sadeey splxy Baby amrah Amrah nd rabiat Dasauranku dukka kuna raina Taku jinjinar tadabance NWA Allah yaqara kaifin baseera Ina miqa sakon gaisuwa tagareku masoyan burin hafeez nagode sosai da kulawarku gamida lkcinku😘 Sai munhadu a sabon buk dina Taku har a kullum AYSHAT ABUBAKAR SADEEQ GASHUA CITY 😀💃 *MUNAY* An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 10 of 10