Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
9 / 9
kawai nake yi kina yaudarar kanki,wai ba kya sona sai faman cusa kai kike ga mukhtar wanda a lokacin ba ta ke yake ba,yana da yarinyarsa a lagos akwai kuma wasu a kano......Na yi sauri rufe masa baki, ya wuce yaya a gafarceni,wallahi ni kaina sai yanzu na gane son da nake yi maka da shi Allah ya halicceni.......Da sauri na ji ya hada bakina da nasa,haba!!!!!kafin kyaftawar ido tuni.......... Ranar wuni mukayi daki muna nuna wa juna matsananciyar kauna da ta dade a zukatanmu.washe gari sai dai na ga yana hada kayan a jikka,wai yaya lafiya? ki tashi ki yi wanka,london zamu honey moon.Aikinka fa? ya kalleni yana dariya,hutu na dauka na wata biyu,ko na yi laifi? Na fada jikinsa ina dariya,A'a baka yi ba,jirgin karfe nawa zamu hau. British airways ne,karfe tara yake tashi,kinga yanzu bakwai saura,so nakeyi takwas muna airport. Hakan kuwa akayi,krf 8 da 'yan mintoci uche ya dure me airport. Tara daidai jirginmu ya daga zuwa london garin sarauniya. A wata unguwa muka sauka,mai suna tutin. Gida ne lafiyayye flat house bisa bene,hawa na takwas sbd haka sai an hau lifter. Two bedrooms,kicin sai falo,kowane daki akwai toilet a ciki. Naga rayuwa a wannan gari tun ya faruk na bani mamaki harya koma bani dariya,idan labari aka bani cewar zai aikata hakan tona tabbatar har kotu sai anje dani akan ban yarda ba. Tuni na ajiye kunya gefe na rufe da bargo,ganin zai maidani wata bakauya,sannan kunyar babu inda zata kaini,sai dai kwandon wahala da nadama. Bamu da aiki sai yawo da shiga kantunan sayayya duk abinda na gani ya burgeni tosai dai kada nayi magana amma da zarar nayi shi kenan ya zama nawa. Yadda kasan kwai haka yake tarairayata,wani shagwaba komai shike yi mini. Ina son waya da maryam na kwarmata mata,amma ba chance koda yaushe muna makale da juna. Magaanar hafsa ta fado mini lkcn da ake rikicin bikin nan."meena ki yiwa kanki adalci idan har kika bi son zuciya,kika hana kanki ya faruk,wlhy kin cutu,kin kuma zalunci kanki har abda. Lallai wannan zance gsky ne. Ban taba tunanin hakan zata kasance ba,ni daukata ya faruk bai iya life ba. Ashe partner ya rasa,kai ina cikin gata ni aminatu da haka yake? Satinmu hudulondon muka wuce Germany inda zai sawo motoci daga can muka wuce Dubai,satinmu biyu muka dawo Nigeria.Abin haushi,abin dariya,wai merry da grace basu ganeni ba,har muka shigo falo sai da nayi magana suka ji muryata,sannan na ga suna tsalle.Ranar da yaya ya koma aiki,ranar Maryam ta zo,sharri kaka-kala wai na yi kiba,na yi ja jah,sai dare ta koma gida na cikata da tsara ba.Tun bayan dawowan mu fatimci canji da nake fama da shi,misali kasala,yawan cin abinci ga bacci.Rashin yin al'adata yasa na gane ciki gare ni,kullum cikin dabara nake kada yaya ya gane,bana son ya yi mini terere ga dangi.Allah ya taimakemu hutu ya kare,muka koma makaranta,ko maryam ban yarda ta gane ba.Matsalata daya cin yalo,kullum motata da yalo ciki,wani kuma nasa jaka.haka zan ringa fakaitar mutane ina ci a hankali.Da yake ina da tsawo koda ya ke wata shidda ba kasafai zaka ita ganewa ba,in ba tsohuwar haihuwa ba,ko likitan mata.Yana da wata takwas lokacin ne ya dan fito,saboda duk ya shafe a kugu da kuma cikin nono,daman akwai masu haka yanzu haka cikin course din muke mai wannan bayani.Wata rana na dawo makaranta,ina zauna daki da misalin karfe shidda ya faruk ya shigo.Na yi saurin boye hannuwana baya don kada ya ga ina cin yalo.ko kallona bai yi ba,ya ce,Don Allah sauko hijabin mu je asibiti na gano sectary dinmu"Kwanciya kawai nake sonyi,sai dai ba yadda na iya,dole na bishi. "Mn da muka je gano marar lafiya me ya kaimu ofishNa tambayeshi ina kallon fuskarshi.ya yi murmushi,"kin san dai abokina ne dole na je mu ganshi ko?in likita?"Na yi dariya kawai.Bayan mun gaggaisa da shi,sai na ji yace,"Ga ta nan ciki gareta,amma bata son na sani,saboda haka nake son ka auna mini,wata nawa ne?"Na rufe fuskata da hannuwana biyu kunya kmar na nutse kasa,ya yi dan tsaki,"Allah dai ya raba ki da wannan kunyar"Gabana aka yi awon,likita ya ce "wata takwas ne" Ya buga tsalle,"What?" ya dafe kai."wannan yarinyan da wauta kike,so kika kiyi mameni? likita me zai mana ba dariya ba? Haka muka koma gida. Amma kafin safe hatta 'yan kano sun san ina da ciki,waya kuwa har na gaji da dauka.Daman abin da na guda kenan.Tun daga ranar ya fara shirye - shiryen haihuwa,sai a lokacin ya bude mini dayan dakin kusa da nawa,kayan yara ne kwai a ciki,gado,kayan wasa kala-kala.Ranar juma'a Abba ya dawo hutu,washe gari kuma na haihu dan namiji kamar ubansa,kato ga shi dogo.Da yake haihuwar dare ce,karfe sha daya inna ta iso,wanda ta biyo jirgi daga katsina.Washe gari kuwa yan uwa sun gama hallara,kai duniya na ga gata a wannan rana.Yaro ya ci sunan Al- ameen'.inna ta zauna da ni har na yi arba'in Al- amin na da wata biyar na sami wani cikin Ai kuwa me zanyi ba kuka ba? Na tada hankali dole sai munje an cireshi.Hankalinsa ya tashi sai da ya dauko mini baba auta sannan ya sami sauki na.Wata sa goma sha daya na yayeshi,da taimakon magani da madara yaro ya zama katon gaskefiye da lokacin da yake shan nono.Tun a scanning likita ya shaida mana cewar,yan biyu ne.Don haka yaya tunda wuri ya fara shirye - shirye.wata goma da kwana biyu na haihu.yara duma-duma masu koshi,kyawawa mace da namiji wannan kron ma uban suka biyo koda yake kamar duk tamu ce ni da shi.zainab shi ne sunan da yarinyar taci,namijin kuma Ahmed.yaya kamar ya cinyeni don murna,wannan karon har da tukwucin motoci biy.Na yi ta adu'ar Allah yasa sai na yi shekara biyar nan gaba sannan,amma ina! Na makara.shekara ya'biyu daya dai-dai na sami wani cikin.lokacin ne kuma salma ta haihu ya mace aka sanya mata suna farida.Akwatuna hudu muka yiwa baby da mai jigo ni ya tsaida mini.Tunda ina damuwa,har na hakura saboda na tabbatar gwannai halitta ne.lokacin da Allah ya so sai ta tsaida mini. Babu yadda yaya bai yi ba na je bikin ya muktar next week sati mai zuwa ,amma na kiya,dole ya kyaleni. Ranar da na haifi Abdullahi,ranar muka tsinci mutuwar Aunty jamila,sakomakon hadarin mota da sukayi daga airport zuwa cikin gari.sun dawo daga saudiyya.Na yi mamakin yadda ko gezau Abba bai yi ba,da kyar ma aka tafi da shi wurin jana'iza.Duniya kenan,Allah yasa mu ciki ka da imani.Kiri-kiri yaya ya hanani aiki lokacin da na gama karatuna.karatu shekara shidda,amma an kare a gida?Babu wanda ke gane ni likita ce,sai wani baya lafiya a gidan,yana ba ni albashi duk wata dubu dari biyu.(wani abu sai littafi,albashi dubu dari biyu every month no be small thing) Hakan yasa na kwantar da hankalina kullum ni de aiki ne csn ksuye na motar shinkafa,gobe kuma da na masara,jibi,kuma wani wurin.Daman fatana kenan.Lokacin na kara haihuwa diya yan biyu mace da namiji,suka ci sunana na da na yaya faruk muna kiran su da junior da maamaah.Rayuwa ta ci gaba da wakana cikin dadi da annashuwa,kullum kara son juna muke yi,yaramu na ta girma cikin tarbiyya mai kyau,ko ina muka je da su, sai sun bada sha'awa ga ladabi da karatu boko da na arabi.Ranar da Abba ya gama secondary sch ne muka hada masa gaggarumin taron taya murna.Dangin uwarsa sun hallarta sosai,ya sha kyautatuttuka babu iyaka.Sai karfe shidda taro ya tashi.Da kyar na yo wanka saboda tsihon cikina ya gajiya.Ko kaya ban tsay sakwa ba,da tuwal daure jikina na fada gado.shi ma kamar jira yake yi ya fado kusa da ni yana kiran.wash"Na kyalkyalce da dariya."kaji yaya sai kace wani aiki yayi,zamanka kawai kayi ko dan jawabin ka yi amma ka kiya.YaRumgumeni,'wanda kika yi ai ya wadatar ko so kike yi a kirani, rasa kunya,ina son baki labari ma Abba da kyar in ba london zan turashi karatu ba.Na makalkaleshi,Allah? yauwa yaya daman munyi magan da shi,ya ce can ya ke so."kada ki fada mishi,so nake na bashi suprise" Na yi dariya, Allah ya taimaka"Na langwabe kaina,"Gaskiya yaya daga wannan cikin na gama hai......."Ya toshen bakin."malamasa uranki hudu dozin nake son ki yi mini, na lura ma abin naki wayo ne,don sauri shi ne kike haifo bibiyu don ki ga wurin ko?Na ji likita ya ce wannan ma biyu ne ka yi mana adu'a Allah ya bamu masu albarka" Nace Amin" ya kamo kaina Allah baki manta ba,zan bashin kiss na minti goma,don haka....."kawai na ji ya hada bakina da nasa. . Tammat bihamdiLlahi katheera, inda mukayi kuskure Allah Ya gaparta mana inda mukayi dai dai Allah Ya rubanya lada. Taku har kullum Sadin Mama. An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT __ An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 9 of 9