Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 9
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT __a Book stories GIDA BAI KOSHI BA ¤¤1¤¤ asalinmu yan wani kauye ne da ke karamar hukumar dutsimma ta jihar katsina mai suna garhi.....daga mahaifina har mahaifiyyata yan asalin jihar ne mahaifina Alh bishir garhi wanda aka fi sani sa ABG yana aiki a abuja, wanda shine director gnral a mnstry of works ta nan abuja.gidansu family house mai dauke da yaya da zasu kai kamar goma sha 3.abbana shine na wajen bakwai,wato yana bin yayyensa shidda kenan wanda suka kasance duk mata ne amman ikon Allah sauran kannensa duk maza ne su shidda..wato daga kansa aka fara haihuwar namiji har zuwa karshe. Babbar yayarsu haj saude ta rasu a yadda ana samu labari wurin haihuwa,sai karima wadda ake kira malama itama ta rasu kafin tayi aure..haka kuma cikin kannensa maza ma an rasa 2..a takaice dai cikin yara sha3Allah ya karbi ran 4..yanzu haj hadiza itace babba sannan haj asmau sai babana daga nan sai baba kabiru wanda muke kira baba na garhi sai baba usman sannan baba abdulkadir sai autansu wato baba Aliyu kowannensu babu wanda baiyi aure ba ya hayyayfa ba..wani abun alajabi har yanzu kakanninmu na wurin uba nan nan babu wanda ya rasu sabanin na mahaifiyata da suka riga mu gdn gskya tun tana yar qarama don hka mu bamu ma santa ba auren mama da abba irin auren nan na kauye hadin iyaye kuma sai Allah ya hada kansu duk cikn zuriarmu babanmu kawai keda karancin yaya saboda mu 3 ne kacal...Faruk shine babb sannan abdullahi sai ni uwar gayya AMINA wanda ake kira da meenah. Tsakanin yaya faruk da yaya abdullahi shekara shidda ne tsakani,,tsakanina da yaya abdullahi shekara takwas ne..yaya faruk ya gama sec skul dinsa shi kuma ya abdullahi lkcn yana aji 4 prim.....kawai Sanye nake cikn unfrm dina na mkrnta sai yan waige waige nake ko na hango uche wato direbn gdnmu amman babu alamaunsa zuwa can ban ankara ba naji tsayuwar mota,ko ban kalla nasan shine sai kawai na qara dauke kai.ya danna hon (oda) da qarfi amman ko motsi banyi ba balle yasa ran zan taho,tsawar dana ji an daka mani ita ta haifar min da zubar da dan sauran dankalin dake cikin lunch box dina,saboda ba'a rufe yake ba gashi cooler ta fadi da karfi don tsaor sai kyarma kamar mai jin sany zaki shigo mu tafi ko sai na lallasaki da gudu na fada mota,don nasan halin ya faruk da bakar zucia,yana iya zaneni gaban yan mkrntar mu,uche yayi dan murmushi laifinane ne uncle saboda ban fada mata zan dauko ka airport ba shi yasa da'alla malam yi mani shiru,zaka wani goyi bayanta,ya buga tsoki,ni dai na tsum ko mostin kirki bana yi.. Da gudu mama ta fito tarar yay,sai murna ta ke yi,nayi ciki don cire unifrm kada yaya ya dakan,don baya son muna zama da unfom idan mun dawo skul,saboda har yanzu ban manta dukan da naga ya yiwa ya abdullahi ba don a kaidar sa shi sau daya yake bada warng na biyun idan an qara hukunci ne kawai Muryar abba naji ya dawo lunch daga office sai shewa suke yi tare da murnar dawowar ya faruk.duk aka hallara cin abinci,amman babu wanda ya ganni ina can labe na rakube bakin kofar kitchn kusa da dakina ina ta mazurai kamar wacce tayi karya shi kuwa ya abdullahi sai yar zirga zirga yake kamar mai neman wani abu,amman da kaga fuskarsa kasan cewa hankalinsa a tashe yake wai ina meena abdullahi? Kafin ya bada amsa Grace mai aikinmu tace tana can tsaye wurin kitchn mama ta buga tsaki ina amfanin masifa?..Abba yayi mumushi wace irin masifa kuma Allah ya raba mu da ita toh in ba masifa ba yara duk sun gigice nasan kuma ba komai ya hargitsa su ba sai dawowar faruk mama me nayi masu?ya tambaya ban sani ba ,ta mike tare da kamo hannuna taho kinji auta.abba ya kyalkyace da dariya ai maganinsu faruk,yanzu ba gaya nan gidn har yayi dadi ba?da yanzu kina nan da bari bari bari Abba? Ya bukata, wa ake ce ma bari cikinsu? Su duka Abba ya fadi yana dariya..yanzu kai kato da kai sai... Wlh yaya ita ke jana..ya fada atsorace mama tayi karaf amman alhaji baka kyauta wa kai ke qaa zuga faruk wlh amman bari ni nasan matakin da zan dauka..kaima sai ka ji idan takurawar nada da di Nidai ko motsi na kasa ..sai raba idanu nake mama ta kalleni sannan ta kalli ya faruk baka tambayar karatu? Wane karatu kuma ga dan prim 2 ya katseta abba yace kaini zan fara cin abinci idan har baku shirya ba saboda aiki na baro office ina jin Abba na tambyr yaya ina yake son aiki..sannan ya mgnar aurn su da jamila yace tana nan,maganar aiki kuma yafi son EFCC da daddare yaya ya fiddo mana tsarabobin mu amman daga ni har yaya abdullahi mun amsa ne ba tare da wani jin dadi ba ina jin mama na yi masa fadan ya rage takura mana kada tsanar sa tayi tasiri a zukatanmu mu tashi ba soyayyar yanuwan taka ta haka zumunci ke lalacewa,toh kawai naji ya fada washe gari da kansa ya maida ya abudullahi skul,sannan yayi kashedin kada a kara barinshi ya dawo wkends,idan an ganshi gida toh ya tabbatar hutu aka yi idan kuma ya kuskura hakan to jiki magayi inda Allah ya taimake ni har yau yaya bai taba duka na ba saboda kiyayewar da nakeyi,shi kuwa yaya abdullah saboda kafiyar sa ya mayar da shi ka,ar tanti don duka Abinka ga masu hanya bayan dawowar sa da kamar wata 2,ya sami aiki a EfCC sai tsalle muke yi saboda yanzu muna dan wali don baya yini gida,kullum yana office a gurguje yake dawowa cin abinci.har ba mu son asabar da lahadi tayi,saboda ranar ne yake da hutu taimako daya muka samu daga wurin Allah yanzu abba ya hura masa wuta a dole yazo ayi maganar aurensu.daman yarnyrshi kadan take jira ita da iyayenta diyar aminin abba ce an yanke shawarar bikin za'ayi shi nan da wata 3 masu zuwa,nida ya faruk kamarmu daya,saboda a duk abba muka debo,ya abdullahi kawai ya debo mama ana sauran kwana 7 bknsu na lura da ramar da yayi.duk ya kade baida wata walwala nida ya abdullahi muke ta gulmarsa muna cewa Allah ya qara. Kamar zaiyi kuka lokcn da abba nayi masa fada, mu kuwa mun labe muna jin abinda abba ke cewa....Allah yasa abba ya dakai inji ya abdullahi nayi saurin cewa amin..muna ji abba na cewa aure ba abun wasa bane sannan ba'a yiwa mace tsanani sai ta rainaka haka kuma dole ka kare haqqinta ta kowane bangare...ya dan tsartar da yawu mama ta daka mashi tsawa wai ba na hanaka wannan dabiar banzar ba?ina amfanin zubda yawu kai baka da aiki kullum sai dai tsit- tsit da ka zauna wuri?toh kasan Allah babu macen da zata iya zama da kai idan har mai kyamar yawun ce kana wannan qzantar mts.taja tsaki abba yace wannan fa halinsa tun yana yaro bani tunanin... Dama ya za'ayi ya daina kana daure masa gindi.ta mike tayi waje abinta abba ya kalleshi.ka lallabata ku rabu lafia sannan ka rage tsintar da yawu a gabanta tunda bata so.yace toh abba.na kalli yaya abdullahi na tabe baki yace kazami ko nace e mana Flat house 2 ne a compound sin gidanmu da ke nan area 8,abba ya ba ya faruk daya inda zasu zauna shida anty jamila gobe idan an kawota. gidanmu ya cika maqil da jama'a da dangi duk an hallara,,,mu kuwa murna 2 muke yi na farko ana biki a gidanmu na 2 kuma zamuyi nisa da masifar ya faruk an kawo amarya yau washe gari kuma kowa ya koma muhallinsa rayuwa ta koma mana sabuwa kamar a lokcn yana london skul.idan ka ganni a gidnshi toh mama ta aikeni ko na kaiwa anty wani abu ko kuma na amso sati 2 da auren su mama da abba suka shirya tafia garhi sbda skul abba yace na zauna gdn yaya kafin su dawo 3days kawai zasu yi nasan idan nayi kuka ko na nuna rashin yarda zan kade wurin ya faruk don haka na hkura har da yaqen dariya wurin daga masu hannu suna tafia shima ya wuce office ni kuma muka wuce ciki nida anty jamila hankalina kwance. Karfe 6 kamar kullum ya dawo daga offc ina zaune palour..na miqe da sauri nace sannu da zuwa yaya yace yauwa jeki wurin mota ki dauko leda na...bai qarasa ba nayi waje da sauri.yana zaune bisa kujera na kawota na ajiye gabansa kuyi hakuri zan raka mama mrkt....so leta..danbatta salon kiyi gulmata a ranki Ya daka mani tsawa,baki ga miye ciki ba zaki kawo mani,nayi saurin figarta na wuce fridge..anty jamila ta fito kitchn tana fadin yawan tsanani yana kawo raini faruk ka rage ma yara...dan ban karairayasu ba? Tana shirin qara magana wayar shi ta fara qara daga aljihunsa,don haka sai tayi shiru nidai ina rakube Hello naji ya fada bayan ya kanga wayar a kunnensa..Abba faruk ne fa....sai naga yayi zumbur ya mike tsaye yana fain waye kai?me ya hada ka da wayar abbana?what ya fada cikin qara,sai kawai muka ga ya fadi ba rai ihun da jamila keyi ita ta kara razana ni,da gudu ta fita ni kuma nabi yaya da kallo duk ya wani sandare baya motsi nace Allah yasa ya mutu mu huta. A guje suka shigo ita da emmanual maigadi ya kalleni a rude yace mek u bring water na juya a hankali ina tafia anty na gani ta wuce ni a guje ta debo ruwa a kitchn. A qalla sai da aka watsa mashi ruwan sai 7 ina qilgawa sannan ya fara ajiyar zucia a hankali ya bude ido kamar wanda aka tsira ma allura,sai dai muka ganshi yayi saurin dafe kansa tare da sakin wani rikitaccen kuka. Wai menene faruk,anty jamila ta bukata cikin rudewa..cikn gunjin kuka yace jamila mun rasa mama da abba,mun shiga 3 sai qara fashe wa da kuka,haushi ya kamani,wato shi yanzu yake nashi kukan da nice ko ya abdullah babu abun da zai hana ya dokemu..wayarsa ta qara kuka yayi saurin dauka zuwa can naji yace kawai ku iso baba,bari naje na fadawa.....sai ya qara faduwa kasa. Kuka wiwi anty jamila da emanual keyi ni kuwa ina tsaye addua kawai nake yi..Allah yasa wannan faduwar bazai qara dawowa ba ya mutu kenan amma abin haushi ana qara watsa masa ruwa yana farfadowa,kamar na kama su anty jamila da duka ko miqe wa tsaye baiyi ba muka ji shigowar motoci da gudu ya fita yana fadin na shiga 3 ga su abba nan koda naji haka sai na ruga ina tsalle ga mama ga mama..wannan ne ya qara firgita kowa wurin da gani aika masu akayi,ko kuma waya saboda duk dangi kowa ya hallara ana ta koke koke,shi kuwa yaya faruk babu abinda yake yi sai suma da ya farfado sai ya qara zube wa,don haka dole aka rabashi da gidan zuwa asibiti. Ni kuwa ganin kowa na kuka ya sanya ni zubda kwalla...amma ba wasu da yawa b,naje kusa da anty jamila na zauna ina tambayar ta ance gasu abba suna ina? Sai ta qara fashewa da kuka....... a Hada Hausa Book stories GIDA BAI KOSHI BA ¤¤2¤¤ A daren aka rufe su.washe gari sai ga ya abdalla an daukoshi daga skul,shima sumarshi 2 a lokcn ne hankalina ya tashi saboda bana so shi ya mutu da marece yake fahimtar dani cewa su abba ne suka rasu shi da mama wurin zuwansu garhi ne hadari ya samesu,duk sun rasu nan fa muka rungume juna muna kuka ya faruk kuwa kwanan sa 3 asibiti sannan aka sallamoshi...ranar da akayi sadakar 7 ne baba na garhi ya tara kowa a falo yana jawabi kamar haka. Allah ya jikan su alhji kowa yace amin.amma ya faruk sai ya rushe da kuka addu'a zaka yi masu ba kuka ba inji baba auta baban kano wanda shi ban san yanda dangantakar mu take da shi ba yace yaushe hankalin yanuwanka zai kwanta bayan kai kaqi kwantar da baka? Kaine fa babba kaine ya kamata ka lallashe su ba su ba,sabda haka don Allah kayi hakuri faruk wannan rashi duka namu ne sai dai kawai mu bisu da addua baba na garhi yace ni magana 2 zanyi itace kannenka da kuma maganar gado..a bisa bincike mun gano wannan littafi wanda marigayi ke rubuta duk wani sirri nashi tare da lissafin kaddarorinsa da ya bari...wani iko daga Allah shine ya riga ya raba gadonsa da kansa wanda muka ga hakan a wannan littafi ya mika ma yaya littafin.dukiya taku ce kai da kannenka,gidanshi dake garhi wanda auta ke zaune kadai yace a bar masa sai kuma gona da ya bani idan ka karanta zaka ga haka magana ta 2 kuma itace alhajin kano yace zai tafi da aminatu zai rike..ya fasa wata qara tare da faduwa qasa somamme.da kyar wannan karon aka samu kan yaya..yana farkawa ya fara kuka yana fadin abar mani yanuwana ni zan rike su gwaggo asmau ta tallabo kansa tana fadin kwantar da hankalin ka zaka dai iya rike su ko? Maganar banza inji gwaggo hadiza ina shi ina tarbiyyar diya mace shida matar tasa nawa suke, to dakata hajia inji baba abdukadir yanzu kai faruka zabi ciknsu waza'a baka nifa wlh babu inda zasu je ni zan dauke su duka nanfa rigima ta kaure har da koke amman yaya ya kafe cewar babu inda zamu muna nan tare da shi da kyar aka shawo kansu gwaggo hadiza aka bar maganar.satinsu 2 sannan suka koma gidajensu.mu kuma muka kwashe kayan mu muka koma gidan yaya.wannan kuma ya sanya kwado ya kulle Pherdyler Rafindadi Shekara kwana inji hausawa yau an wayi gari na gama prim ina shirin shiga sec,shi kuma ya abdulla admissn yake jira anan gwagwalada,cewa rshi yafi son karatu a gida,shi bai son wata oxford tun bayan rasuwar su abba,ya faruk bai qara takura mana ba,sai dai fadan da ba'a rasa ba na halin zaman takewar yau da kullum kusan tare admisn dinmu ya fito nida ya abdullah,shi ya samu course din da yake so wato law ni kuma na samu mkrntar da nake TURKISH DA DADDARE YA KIRAMU FALONSA sannan ya fara magana kamar haka zan fara dake meena daga yau na kashe sanya kananan kaya a fita waje da su amman ban hanaki sanya wa a gida ba,na 2 skul dinku mix skul ce wato maza da mata ne din haka kitsare mutuncin ki maganar saurayi na kashe ban san kiyi shi sabda karatu ne a gaban ki.sai na cika ma mama burinta kin zama likita maganar result kuma kibar ganin na sanya maki ido kina yin na 4,toh wlh yanzu bazan saurara maki ba,arziqi daya zanyi maki idan kika yo na 2 amman na 3 kashin tsiya zan baki wlh kinji na rantse sai na farfasa maki jikinki don haka kiyi hattara. Kai kuma ya koma kan ya abdulla nace ka tafi london kace kai gwagwalada kake so ko?toh abinda zan fada maka shine 1st class nake so a result.wlh ko aboki mai shan taba aka ganka da shi za'a sanar dani.kabar ganin ka girma toh ni babu ruwa na huncewa zanyi wlh sai nabar ka kwance don haka jiki magayi,ku bace mani da gani Har na kwanta naji kishirwa,na miqe na fito zuwa fridge.ina kunno kai naji hayaniyar ya faruk da anty.na labe naji anty na fadin ni ban yarda da test din wannan asibitn ba me zai hana muje wani muje ina?wai jamila meke damunki ko dai bakya kaunata ne?shekararmu nawa da aure.?nifa na fa na fadi maki ina son baby,saboda haka kawai kibar mani dana.maganar planning kuma idan kin haihu kisa a daure mahaifar ma ba allura ba haka kace ko? Toh wlh zan bar cikin nan amman dana haihu zan sa a fiddo mahaifar duka ma ba daure wa ba.ina dalili,ni wlh bana son haihuwa,kawai mutum ya tsufa da wuri ya fusata kin bani mamaki,manzon Allah(SAW) da kansa yace kuyi aure don ku hayayyafa domin inyi alfahari daku ranar tashin alkiyama,amma ke yanzu kike cewa ba kya son haihuwa? Toh babu ruwana nidai ko dayan ne a haifar mani,nima inga dana duniya,duk da ba rabon abba yaga jikansa ya danyi murmushi mai fitar da sauti,kin fa bani dariya,kenan tsoron tsufa kikeyi,while ya zama dole hakan ta faru,ko da da ko babu,kin san hakan ko?ta zumbura baki cikin shagwaba tace eh, amma not so soon as ina haihuwa,ya watsa hannuwa yana fadin anyway its ur own problm ganin yana tahowa zai wuce dakinsa nayi saurin komawa daki da gudu,ruwan da ban sha kenan ba sai da safe Mun koma hutun 1st term da kwana 2 anty jamila ta haihu,da namiji nayi ta murna ina tsalle,ranar suna yaya da kansa ya kawo mani kayan suna tare da fasin an sanya wa yaro sunan abba,wato bashir sai dai abba za'a rinka kiransi..nayi ta tsalle ina murna,hakan yasa shima yaya ya qara fadada murnarsa da muka koma hutu,sannan anty ta yaye abba idan ka ganshi wurinta nono na kaishi yasha,amma daya sha zan daukoshi,sai kuma wani jikon. Renon abba yasa na qara nisanta da fadan ya faruk, saboda kullum muna daki ina yi masa was,idan ka ganni falo toh abinci nazo ci ko kuma abba kesha nono Na gangaro bisa bene dakinmu inata sauri zanje dakin karatu(library),don yin wani assigmnt da aka bamu,sanye nake da riga da skirt na zaman daki,kaina sanye da hular sanyi,kafata kuma fararen kambus ne(trainers) da safa da yake skirt din ba wani tsawo gareshi ba,iyakarsa gwiwa sai rigar sanyi da na saka bai hana kirgina tasowa ba,abin dana tsana kenan,ina duba littafin da zanyi amfani dashi sai naji ance,duba wannan ko shi kike nema nayi saurin waigawa dogo ne,fari ba kar ba yana sanye da bakin jeans da farar shirt,kansa ba hula yana da kyau na fada cikin hrt dina,na amsa ina murmushi, nace shi ne kuwa,ko zaka bani arp pls?yayi yar dariya,tare da fadin y not tare muka zauna wurin wani tebir,nan da nan na fara fidaa amsoshin.ya sunanki?naji ya mani tambayar ban dago kai ba nace aminatu bishir garhi.ajinki nawa ss1 science na bashi amsa still ina rubutun ban dago kaina ba anan garin kike? sai da nayi murmushi sannan nace eh mana.har lokcn ban dago kaina ba ina ta faman rubutu a wace unguwa?nan ne fa na dago kaina a razane tare da fadin maza basa zuwa gidanmu.yaya duka yake yi ya kyalkyace da dariya har da dukan tebur,yace and then? Sai me?kuma kin taba ganin an daki mijin kanwa cikina ya bada kulululu! Daidai lokcn dana karasa fiddo amsoshin na jefa masa littafinsa nace nagode tare da mikewa nayi waje ya biyoni yana fadin please aminatu,baki fahimceni ba ai......kawai sai na hango motar ya faruk gabana yai mummunan faduwa,daman ya saba kawo mai ziyarar bazata da sauri na qarasa wurinsa ina fadin sannu da zuwa yaya yayi murmushi yana shirin magana sarkin nacin ya karasi,abin mamaki sai naga yaya na dariya yana fadin kai kuma daga ina haka ya mika mashi hannu kafin yace service nazo yi a nan skul,kasan muna 1st batch,ya kalleni kin sanshi?na gigiza kai ina mazurai kamar waccejj tayi karya,yace dan wajen baba na kano ne..nayi saurin sunkuyar da kaina qasa Muktar ka ganeta?ya kyalkyace da dariya ai yaya baka san yadda mukayi da ita ba.nan ya kwashe yadda muka yi ya fada masa shima sai da na bashi dariya,yace dara taci gida kenan, office din ya muktar muka tafi,fira ta barke tsakaninsu,duk akan family ne,nayi ta mamakin yadda yake da zumunci ,sai zakulo sunaye yake yi yana tambaya shi kuma yana bashi amsa,kamar ya muktar yaga zuciata sai yace amman yaya ya kamata ka ringa kai meena hutu saboda tasan dangi..nasan wannan inji yaya amman ba yanzu ba na bari ne ta gama skul kafin ta samu admissn duk sai na zagaya da ita,,yadanyi murmushi sannan ya dan sosa kansa yace nidai yaya ina kamu gaskiya...ya faruk yace toh Allah yasa rabonka ce,,ya dan tsirtar da miyau kamar dai dazu da muna zaune kamar kuma yadda yake aladarshi..nayi saurin bata rai,don na tsani wann....ya dallo mani harara sannan yayi tsaki alamar zan gane kurena. Na qagara muyi bankwana da shi kada ya kai ga ya wulaknta ni gaban ya muktar,duk dashi ma danuwa ne amman ba dadi zanji ba saboda rashin sabo kamar ya karanto zuciata sai ya miqe ni zan wuce cikin sakin fuska nace toh yaya nagode Allah ya qara rufa asiri,a gaskiya ba karamin dadi wannan adduar tawa take yi mashi ba kullun saboda yanayin yadda nake ganin fuskar shi tana canza wa kullun idan nayi mata ita,,har bakin mota muka rakashi nida ya muktar,yana tafiya na suri ledojina da sauri nayi hostel,shi kuma ina kallonsa ya koma office misalin karfe shadaya na dare bayan mun dawo daga nyt class nida Rabi M,barci ya dauketa ni kuma tunani ya hanani runtsawa.a gaskya jinin mahaifin mu yafi na mahaifyr mu karfi na tuno kamanni ya faruk da ya muktar sai dai kamar mu da ya faruk tafi yawa. Ya faruk fari ne dodo mai dauke da doguwar fuska tare da dogon hanci sai madaidaicin bakinsa sabanin ya muktar da baya da haske kuma baza'a kirashi da baki ba.ni kuwa nida karishma kapoor kamar hassana da hussaina muke don tsabar kama Ba karamin dadin karatu nakeji ba a yanzu saboda taimakon da nake samu wurin ya muktar,darasin dana samu matsaa kota rashin ganewa ne ina zuwa wajensa zai warware mani ita,a hankali har muka yi wata irin shakuwa wadda ban iya kwatanta yadda take..ranar da mukayi hutun sec term yace zai bini yayi hutunsa a abuja don ya gaji da zarya zuwa kano haka na. Kullum muna tare ko a gida,ina riqe da abba da kuma littafi na,wani lesson muke yi wanda baifi a bude shafi daya ba sai fira ta barke har a manta da wani batun littafi..shi kuwa yaya dadi

Chapter 1 of 9