Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
rokon gafara sarki Yagirgixa kai yace ammafa nibaxammaka dole inkoneka tareda yan uwanka Yarima Umkara yace kai wawa lallai kasani yawan maganganu rashin artabu sannan rashinjini rashin tsagawa kawai kutaho mugwabxa aga nidaku waye mexarra dakarun hadin guiwa surafka ihu gamidaruri sunufi yarima Umkar atsiyace kayya rashin sani yafi dare duhu domin dasunsan masifar da yarima Umkar yatanaxa musu tabbas dabasu tunkareshiba domin saida sukasa isa gareshi sai yadauko wanibakin mayafi yagirgixa mayafin yana ammabatan wasu kalaman surkulle gamida warkokin tsatsuba sai yajefa musu bakin mayafinnan kayya tsafi gaskiyarmaishi aisai mayafinnan yakyakkece yai gutsigutsi sai suka xama wasu kananan macixai tsananin yawa tamkar gudan xuma sam baxasu,irguba kananan macixannan suka afkama dakarun hadin guiwa dasara dacixo duk wanda suka cixa takeyake mutuwahaka dukwanda suka sara shima tashi takare dakaru sukarude suka futa ahayyacinsu sukarika sakin ihu dakururuwan neman dauki Sarki elkana yajarraba dukwani tsafi da yasani aduniya domin yaceci rayuwar jama,arsa amma abin yagagara yanaji yana gani bakidaya kananan macixannan suka hallakamai dakarunsa bakidaya yatakarkare yakwarma ihu yakama tsuma yana kumbura yanacika yana batsewa Gimbiya yalina tabusheda sariya taceda sarki Elkana kaisakarai maxa karike xuciyar kartafashe sannan gashawara maikyau kaimaxa kaje gaban Yarimana kafadi kanemi gafaransa watakila yayafemaka wadannanxafafan kalamaina Gimbiya Yalina yaimutukar tafarfasa xuciyar SarkiElkana yaji kamar yahadiyi rai yamutu yakwarara ihu yaxare takobiyakalli Yalina yaceke yarinya abisamunanan kalamanki sai nadatse kan dan,uwanki agabanki domin kiji radadin danaji yayin mutuwar jama,ata yakwarma Ihu yakarci kasada takobinsa yafalfala aguje yanufi Yarima,umkara yana ruri kamar wani Mayun wacin Zaki shima Yarima Umkara yafalla aguje yanufi Sarki Elkana saida yarage saura kirishadu sai sukadaka tsalle suka haduasama sukacame da axabebben yaki,asama yaki maitsanani dankari aitun asaman sarki Elkana yagane ruwa batsaran kwando bane dominkacakaca yarima Umkar yayimasa sunadirowa kasa yarima Umkar yakara kartama sarki Elkana takobi akirji kirjin yadare jini yai tsartuwa tsananin xafida radadi Sarki Elkana yakwarara ihu yarima Umkar yasa kafa yabankeshi saida sarki yai sama yaje yabugu dawani katon dutse jini yawankemar fuska yai yunkurin tashi amma yakasa Afusace yarima Umkara yagirgixa takobinsa yatunkari sarki Elkana daniyar datse kansa kwatsam sai wata gagarumar Iska tafara kadawa datsananin karfi tayadda saida yadakata yadaga kaisama saiyai arbada wani katon tsuntsu yanashawagi asararin samaniya girman tsuntsun yakai girman katon Doki yanufi Sarki Elkana Yarima Umkara yatuna tsuntsun shine yadauke Sarki Kifyan da sarauniyaXuka,u dakuma sarki Kufrudankafiru Yarima Umkar yakwarma ihu gamida girgixa yana ammaton wasukalaman surkulle take yarikida yazama wani narkeken tsuntsu yaigirgixa yayunkura yai sama yariski Katon tsuntsunnan sukacame da fada asararin samaniya fada maitada hankali tsananin karfin kadawar Fukafukansu sai suka rika kakkabo kananan tsuntsaye da manyan tsuntsaye kasa sama taibakinkirin aikoda sukasami sa,agudu sunawannan kaxamin fada asama sai sukaima junansu kacakaca tsananingalabaita,saisuka rito kasa atare dankari sunadirewa sai bakiyansu suka koma,kamanninsu na,asali yarima Umkarsu yaitoxali da Sarauniya Kaifiyya nanfa su kafama juna idanu suna haran juna gamida nunama juna tsananin tsana Yarima yadakamata tsawa yace keshaidaniyakinsha wafce mana abin harimmu to yau kema kinshi hannu kuma baxaki tsiraba sarauniya Kaifiyya tace wane kaiyaro asama mungwaxafadane abisa turban tsafi to yanxukashirya dan mugoga DANTSE D DANTSE KARFE DA KARFE kuma,amkawo SHAYIFAL;;;;;;;MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART III;;;;;;;;JSarauniya kaifiya tajada baya takubakwai shima Yarima Umkara yajada baya takubakwai dukansu sudaga makamansu sama sannan sukwarara ihu suka falfalo aguje damugunnufi axukatansu sukahadu sukai kwaram kwatsam sukaima junansusara, takubbansu sukahadu wani kara yatashi maidaukeda tsiwa tartsatsin wuta yatashi nanfa sukacame da masifaffen yaki maitada hankali tabbas wannan yaki shine akecemar haduwar hatsabibai dominwani irin yaki sukeyi suna kaima juna sara atare gamida kai tokari dakafa kura tahadu taisama talullubesu,Yarima Ummkara harba,a iya ganinsu saidai tashin sautin karan haduwar takubba hankalin su Gimbiya Yalina dasuke daddaure ajigkin Bishiyar da Sarki Elkana yainiyar konesu yatashi domin basusan meke faruwa acikin kurannanba tsakanin Sarauniya Kaifiya dakuma yarima Umkar fatansudai Yarimansu yainasara haka shima Sarki Elkana dake Kwance jinajina sakamakon miyagun sara da yarima Umkara yai masa hankalinsa yanatashene domin fatansa Sarauniya Kaifiyya taigalaba domin yatsira darayuwansa makahon yakiyaci gabada gudana can karan takubban yagushe guri yai tsit kura tafara yayewa nanfa gimbiya Yalina da Jama,arta sukamararraba idabu dominganin waye yai nasara kuma waye yafadi haka shima sarki Elkana yakasance cikin rudu datashin hankali can kuratayaye,aisai ga sarauniya Kaifiya atsaye tana huci gamida xare idanu shikuma Yarima Umkar yabi lafiyar kasa komotsi bayayi sarauniya Kaifiyya ta kwararaihu taje gaban Gimbiya Yalina taimur mushi tace ke karamar takadara nadauka karoda yariman naki tamkar karoda xakine ashe baikai matsayin kareba sarki Elkana wanda yalallabo yaxo gurin dakyar, jini naxuba asassan jikinsa yadubi Sarauniya Kaifiya yace yake uwar maxaje inarokon alfarma,agareki sarauniya tace mekakeso lallai xammaka sarki Elkana yace nayi alkawarin kone gimbiya Yalina da jama,arsa torokona agareki shine kibani dama inkonesu sarauniya kaifiyya tace kasami dama maxakasa bakin wuta kacika burinka yaro kafin yadauki bakin wuta sai sukaji gimbiya Yalina takama babbaka dariya tuni sarki Elkana yakomabayan sarauniya yarabe dominyasan Yalina batadariya abanxa Saruniya tadakama Yalina tsawa taceke yammata kinhaukacene koko magagin mutuwace maisanya dimuwaGimbiya yalina tadaina dariya tadaure fuska tadubi Sarauniya kaifiya tace banine mahaukaciya Kece babban mahaukaciya dakike tunanin xaki iyakashe yarimana tadaga murya tace lallai kinyi kadan domin sai antaro irinku dubu to baxasu,iya kashe yarimanaba mamaki yakama Sarauniya Kaifiyya saboda jinkalaman Gimbiya yalina Taxubama Gimbiya yalina ido kamar mekokari gano wani abu ajikinta Gimbiya Yalina taimurmushi taceda Kaifiyya Kindaukana xarene tadaga murya tace maxaki waiga bayanki domin kitoxali da mutuwarki xaki ubanmaxaje yarima Yamaku makashin,axxalumai da munafukai dasauriSarauniya Kaifiyya tajuya dankari,aisai tashamamaki ganin yarima,Umkar atsaye fuskansa amurtuke yanarikeda takobinsa mamaki yakama sarauniya Kaifiyya tafara tunanin anya Yarima Umkara mutumne kuwa domin tatuna abinda yafaru acikin bakar kurannan alokacin dasuke gwabxa yaki takaimar sara yakauce yasa hannu yakifeta damari tarude gamida futa acikin hayyacinta yarima umkar yadamketa yamakatada kasa yatake kirjinta yadaga takobi xai datsekanta Saita sabi yaudara takama bashi hakuri taimar alkawarin xatakaishi inda taboye sarakunannan uku wato sarki Kifyan da sarauniya Xurka,u dakumaSarki Kufru dan kafiru kodajin haka sai yayarda da,ita domin yasan indai yahallaka sarakunannan su uku tabbas shirin sarakunan duniya nason tarwatsa kabilun yamako yawatse sai yamika hannu dan yadagota to,alokacinne taha,inceshi taxaro wata kakkaifan wuka maidafi wanda kodutse ayankada wannan wuka tosai yalalace tasokama yarimaUmkara har sau bakwai tsananin dafin wukan yakasa koda magana sai jini kexuba tabaki ta hanci harda kunninsa tabbas Sarauniya tai imani takashe yarima Ukara acikin Kurannan amma abin mamaki gashiagabanta takuramar idanu YarimaUmkar yai murmushi iri murmushixaki yace ke azzaluma mayaudariya tirda hali irinnaki ahakan kike kiran kanki ke jarumace to yanxunnan xakiga xallar maxantaka yakwarara ihu yaikanta afusace itama tace kai yaro komai na,iya faruwa afilin yaki ko inyaudareka ko immakarya ha,inci xamba dukdai burinashine inkasheka sukahadu sukara kacamewa da axababben yaki tamkaryanxune farkon yakin kai lallaijarumtaka abarsone domin awannankaran Sarauniya tagane banbamcin dake tsakanin ruwa da shayi tuni Yarima Umkara yaimata miyagun sara hargu uku biyu agadan baya daya acinya tajadabaya tana layi tamkar xata fadi amma saboda miyata tadada gyara rikon takobinta takeyi takwarma ihu takara afkamarnanfa yarima yatareta damugun nufi yakafta mata sara akafada tuniyatsinkemata hannun bakidaya jini yai feshi Yarima Umkara yasakafa yabanketa taisama tafado kasa Yarima Ukar yanufeta afusace daniyyar datse kanta dankari kamar Kibiya Sarauniya tamike tamika hannunta Sama takama kiran wasu mahaukatan sunaye hardaddu kafin yarima yakariso gurinta sai wani haske yabayyana atafin,hannunta tashafi kafadarta da Yarima yasare mata hasken yashigeta takwarara Ihu take hannunta yadawo babu,alamar rauni kociwo wannan,al,amariyaba yarima mamaki inda yatsacikyana kallonta wannan shine kuskurensa domin tuni Sarauniya Kaifiyya tanunushi wani haske yashigi idanunsa tsanani xafida radadi saidayakwarma Ihu yakife akasa Itakuwa Sarauniya saitarikida taxama tsuntsu tasuri Sarki Elkana Tai samatabace aciki gajimare,adaidai lokacinne kuma Yarima Umkar yamikegamida Girgixa yaxama tsuntsu Shima yaisama MUTUWA DOLE Littafi na Hudu 4 Na Ibn Abdullahi Abdullahi Complet Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.cf Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.cf Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail. ;MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf daga shafin www.hausaebooks.cf daga shafin www.hausaebooks.cf daga shafin www.hausaebooks.cf daga shafin www.hausaebooks.cf ;;PART 4A::Lokacinda Sarauniya Kaifiyya tasuri SarElkana taisama sai yarima Umkara yakwarara ihu yaigirgixa yarikida yaxama wani jibgegen tsuntsu yai sama yaita shawagi asararrin samaniya amma baiga Sarauniya Kaifiyyaba dole yadawo kasa yatadda su gimbiya Yalina,yasawuka yayanke igiyarda akadauresu sukwance sukai jinjina ga yarima Umkara alokacinne madubin yarima Umkara yamotsa dasauri yadauko sai tsohuwa huzaiya tabayyana Yarima umkara yace kaka barka da yamma tace yauwa sannu jarumin maxa uban maxaje maibidamaxa daji gimbiya yalina tamatsakusa da Madubintace haba kaka irin wannan kirari kamar shikadai yaiyakin tsohuwa tace to wanen yaceci rayuwarku badan yaxoba aidatuni tarihinu yakare Gimbiya Yalina tace kaka munefa mukafara tunkaran sarki Elkanakinga duk abidayarima yayi awannan yaki saurammune Tsohuwa Huxiya tadubi Gimbiya Yalina tace ke yammata idanku Mafara yakine toshi Yarima Makara yakine dayaxo guri totaro xaiwatse bakidaya sukafasheda dariya alokaci guda,yarima Umkar yadaure fuska kamar wanda aka aikomasa tasakon mutuwarahalinsa tunidakaru saba,in da gimbiya yalina hadida tsohuwa Huxiyya sukai shiru kamar sunga mutuwaaxahiri Yarima Umkar yadubi huxiya yace kaka menene kegabammutsohuwa tacedama abinda yakawomu kenan domin Sarki Zairana da sarki Karwana da sarauniya Husliya yar Husla dakarunsu,miliya dubudagamayyar arnan daji masu kokarin daukan Fansa sunadab da,isa madakatar da Sadauki Shaukib dadakarunsa sukeba yankimmu tsaro lallai saikun hanxarta domin sarakunannan uku sunada mutukar hadarishaidanune sannan arnan dajinnanmasu shirindaukan fansa sunada mutukar Karfi da mugun tsafi dominbakowaniKaifi datsini ketasiri ajikinsuba Gimbiya Yalina tace kaka inaji kina yawaita kiran arnan daji masu niyyar daukan fansa shin wani gabane ketsakanimmu tsohuwa huxiyya tace jikata babu lokacin amsa tambayarki amma kiyi hakuri lallai akwai yuwan xamui wata doguwar tafiya maihadari domin ceton rayuwarmu amma yanxu kukaima Sadauki,Shaukib dauki saita bace bat yarima Umkara yamaida Madubinsa yaitsawa dakaru suka haye dawakansu sukaiyamma Itakuwa Sarauniya Kaifiyya lokacinda tasuri Sarki Elkana bata bayyana ako,inaba sai atsakiyar Fadarta Sarki Kifyan da Sarauniya Xurka,u dakuma Sarki Kufru dankafiru suka mike sukaimata jijina Sarauniya Kaifiya tadubi sarakunannan tace ga dan,uwammu sarki Elkana nacetoshi ahannun yarima Umkara tace lallai kusani akwai,aiki agabammu domin nagoga yakida gimbiya Yalina tabbasbakaramar Jaruma bace amma karoda yarima Umkara tamkar karoda Dutsene dominshi annobane Lallai wajiibe mukara maida hankalimmu akan shawo kan Sarakuna bakwai yan,uwan juna masu tsananin gabadaJuna saita sami gurita xauna zamanta keda wuya sai Sarki Kifyan yace yake yar,uwata maxakici manada labarin Gimbiya Sanawiyya da kishiyoyinta su Bakwai Sarauniya takurbi Shayi sannan tace lokacin da sadauki Namru yaceda Gimviya Sanawiyya itace xata fara shiga koramar tsafinnan sai hankalinta yatashi tafaramai kallon mahaukaci aranta tace tayaya Dan,uwana xaice inshiga ruwanda agabanaajefa Doki yaxa gwanye yanarke sannan ace nixam farashiga lallai dasake takasa saukowa akan dokinta sai sadauki Namru yadubeta yace haba yar,uwata shinkina tunaninxansaki awurin daxaki cutune kisani tunkinayarinya nake dauwaniyadake kuma alkawari nadauka gamida rantsuwa da xumuncimmu baxandaina baki kariyaba har sai mutuwa,tadaukeni kalamai Sadauki namru sukaratsa jikin Gimbiya Sanawiyya kunya yakamata datsananinTausayinsa domin sadauki Namru yadade yana saidarayuwansa akanta saitasauko daga kandokinta taje gaban sadauki Namru tafasheda kuka tanacewa kagafartamin dan,uwana nasanya kokwanto abisa umurninka lallai namaka butulci sadauki Namru yajanye jikinsa sannan yace yar uwa basaina fadamikiba kema kinsa bakyamin laifi yanxukikama hanya kishiga koramarnandomin makiya nabin bayammu saura kiris kuma suriskemu kawai saitanufi koramarnan dakwarin gwuiwatasanya kafarta acikin koramarna tanashiga akwarara ihu gamidawani tsawa sama takama cida gari yai jajur kamar xa,airuwan wuta ruwan koramar yakama wani xillo,yanaturiri gamida toroko sai yairimi kamar xai hadiya Gimbiya sanawiyyaamma sai yakoma kasa, tsoro yakama Gimbiya sanawiyya tatsaya cakaruwan tanashirin juyowa dabaya koda Sadauki Namru yalurada Nufinta sai yadaga murya yace yake yar uwata lallai kici gabada tafiya kadakisake tsayawa kuma kada kikuskura kiwaigo mutukar kuwakiwaigo xaki halaka aisai tacigabada tafiya acikin korama Sadauki Namru yadaga murya yace maxaje muje atare sutunkari ruwannan suka shiga cikin koramar aisuna shiga saiwasu miyagun hailittu ruwa suka taso musu sadauki Namru yace maxaje kuyi amfani da dogon mashi gurin yakar miyagun halittunan,sannan kada wani yayarda halittunnan sutabi jikinsa sannan bawaige duk wani hayaniya ko ihu daxakaji abayanka kada kawaiga domin xaka hallaka dankari take maxaje suka fudda masu hannu bibbiyu yaki yabarke acikin korama nanfa ihun maxaje yakarade ko,ina dakarusukarika Suke halittunnan gamida tsiresu inda wasu sukarika tashi Sama sai Sadauki Namru yarkida yaxama wani katon tsuntsu yarikafesasa musu wuta suna konewa inda wasu dakaru su arba in sukasa matan Sarki Masruf kishiyoyin Gimbiya Sanawiyya atsakiya dominbasu kariyaamma ahakasaida halittunnan sukarika kashewasu akokarinsu nasonkashe matannan amma anakashe dakare daya kobiyu tuni wasu xasumaye gurbinsu tabbas ansha fama gamida gwagarmaya ahaka a,isabakin iyakar koraman gimbiya tadakafa xata futa sai Sadauki Namruyakwarma Ihu yacekitsaya acikim,koramar yar,uta domin inKfutaZAMUHALLAKA MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf daga shafin www.hausaebooks.cf daga shafin www.hausaebooks.cf daga shafin www.hausaebooks.cf daga shafin www.hausaebooks.cf PART 4B Lokacicinda Sadauki Namru yakwarara ihu yaceda Gimbiya Sanawiyya kadaki kuskura kifuta acikin koramannan muddunkuwa kifuta bakidaya jama,armu xasu hallaka cak Gimbiya Sanawiyya tatsaya gamida kurama sadauki Namru idanu sadauki Namru yadaga murya yace yaku maxaje lallai kowa yaikokari yafuta acikin koramarnan tunkafin bala,i yarufto mana haka jarumai sukaita futa Itako Gimbiya Sanawiyya tana tsaye acikin ruwannan kikam domin bin,umurnin dan,uwanta saida kaf Mutane sukagama Futa acikin koramarnan sannan Sadauki Namru yace xaki iya futowa yanxu yake yar uwata take GimbiyaSanawiyya tafuto acikin ruwannan,dankari ai gimbiya nafuta acikin koramarnan sai akwarara wata mahaukaciyar kara wuta takama ilahirinkoramar take ruwan yakone sai wuta kawai keci balbal Sadauki Namru yace akafa tanti domin ahutaaci abinci sannan akarisa Lambon Ni,ima bayan Amgama kafa tantuna sai kuyangi sukarika rarraba abinci gadakaru inda Sadauki Namru da gimbiya sanawiyya sukebe atantidaya suna cin,abinci lokacinda sukai nisa acikin cin abinci sai Gimbiya Sanawiya takalli Sadauki Namru tace yakaidan,uwana inada tambayoyi agareka har guda uku kuma,inaso kaimin alkawari cewa xaka amsamin tambayata babu gargada Sadauki Namru yace lallai nimai cika miki Umurnine ako yaushe Gimbiya sanawiyya tace tambayata tafarko menene dalilin dayasa kace infara shiga ruwannan alhali yakasance mai tsananin hadari Sadauki Namru yace kisani yake yar uwatawannan koramar dabata awannan guri Sarki Masruf shine ya umurci wasu shaidanu sukirkiri Wannan rafi domin inmutanene sunshiga muhallaka amma ke ba,abinda xai sameki domin sarki Masruf yace kada,abari wani,abu yacutardake wannan shine dalilin dayasa nace kifara shiga domin mutukar kinacikin koramar babu wani abu nacutarwa da,zai motsa,Gimbiya Sanawiyya tace tambaya nabiyu komenene yasa kahanani futa saikowa yafuta sadauki Namruyace dakin fara futa tokuwa da munhallaka acikin ruwan domin kinafuta duk wata masifada bala,i nacikin koramannan xasumotsa saboda haka xamanki aciki har mufuta shine ma,futa agaremu Saikuma tace yakai Sadauki Namru alalhakikanin gaskiya ni ba,yar uwankabace kawai abinda nasanimunhadu amasarautu da yawa muna matsayin bayi sannan kokaddara tarabamu tokuwa sai mun hadu agaba bansan daliliba kawai da,ininaga kana nuna tausayinkane dakyautayinka agareni inda akarke muhadu akasaR sHiraf Sarki Masruf ya yantardani ya aureni nikumanacema Sarki kaidan,uwanane Taci gaba dacewa to bantaba tambayarka dalilin dayasa kaketa bani kariyaba natsawo lokaci maitsawo haka Sadauki Namru yakurama GimbiyaSanawiyya ido idanunsa sukaijajur kawai sai yafasheda kuka maitsanani hankalin Gimbiya Sanawiya yatashi takama hannun Sadauki Namru tagirgixa takama bashi hakuri tanacewa kayi hakuri dan,uwana,tabbas danasan tambayata xata tadahankalinka lallaida bantambayeka wannan labariba koda taga Sadauki Namru baida Niyyardaina kukannan sai itama tafasheda kuka maitada hankali aitana farakuka sai Sadauki Namru yaishiru inda yafara bata hakuri dakyar yasamo kanta taishiru kawai saisuka rungume juna tanacewa tabbas kaidan,uwanane na hakika kai jininane nibanaso kabani wani labari gameda kaunardakakemin kawai nidakai tamkar yambiyune Sadauki Namru yace aa lallai akwairanan daxataxo dole saina baki labarina domin nidake akwai dalilin haduwarmu tun farko sai yamike yafuta acikin tanti yaitsawa ga dakaru yace maxaje kowa yashirya domin xamudauki hanya take jarumai suka haye dawakansusannan akama tafiya cikin tsari dashirin kotakwana tafiyar sa,a ukusukayi cur bayada xango saisuka fara hango lammbun ni,ima tundaganesa sukafara jim kamshi nunannun yayan itatuwa da canjin yanayi maidadi bishiyoyi kalala ganyanyakin nau,idaban daban gunin Sha,awa saikadawa sukeyi gunin bansha,awa tuni Gimbiya Sanawiyyada Kishiyoyinta subakwai sucikada farinciki inda suka kosa su isa Lambunu ni,ima susha lagwada sannu ahankali su isa kofar Lambun aisai sukasha mamaki domin sunyi kicibis mugun gamo dacincirundan dakarun Sarki Masruf kimanin Dubu dari bakwai sundaje bakin lambun cikinshirin yaki kaida ganin Fuskokinsu kasan babu ragayya xababbun dakarune masu fushi da Fushin Sarki Masruf nanfa afara kalonkallo tsakanin rundunan Sadauki Namru da tawagar sarki Masruf can sai shugaban dakarun mayakan Sarki Masruf wani jan karagon namijine maisuna Karkib yakasance sadaukinekuma makashin maxa sannan shimasifane daga cikin masifun duniya Shugaba Karkib yamatsa kusa da Sadauki Namru yace kai Jarumin maxa lallaikasani nidakai kartasan karne,saboda haka kabani hadinkai batareda munxubar da jinin mutanemmuba inkama matayannan guda bakwai inyankasu domin cika Umurnim Sarkimmu koda Sadauki Namru yaji kalaman shuga karkib sai yace baxaiyiwuba lallai kasani kaikanabisa umurnin sarkine nikuma inabin Umurni Gimbiyace Ran Shugaba Karkib yabace yadakamaSadauki Namru tsawa yace kaiwawa shin bakasan dakai da ginbiya sanawiyya duk kuna karkashin ikon Sarkineba Saboda haka umurninsayakamata kabi bana matarsaba domin itama abin ikonsane Inyaso sai yasa akasheta kaiiii Sadauki Namru yadakamaI tsawa yace karyane basarki Masrufba kosarakunan duniyane sutaru gabadaya suna bukatan ayanka Yar uwata Mutakar inaraye burinsu bazaitaba cikaba Yadaga murya yadaki kirji Nine garkuwantane Ranshugaba Karkif yabaci yajuya yakalli dakarunsa yace kai maxaje kushirya shirin gwabxa yaki maxaje sukai ihu gamida kururuwa sukafudda makamai shima Namru yaima jama,arsa tsawa yace maxaje kushirya shirinyakim mutuwa maitaken MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf SUMA sukwarara ihu suka,zare MakamaiMUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 4C Lokacinda maxaje suka kwarara ihu gamida karajin fusata sai suka futa aguje tamkar futan kibiya suka hadu atsakiya sukai kwaram kwatsa kai lallai maxa suke maganin maxa domin wani masifaffen yaki Dakarun Sadauki namru suke saukema jama,ar shugaba karkib kamar gobara daga kogi haka sukemusu kisan kiyashi gamida kisan gilla tabbas yaki saida makami domin dukda da cewa dakarun sadauki Namrusunkasance yankadan to amma saisuka xamema dakarun shugab karkib alakakai duk inda sukaratsa saidaikaga gawawwaki naxuba kamarruwa kawuna natashi sama sukari datse kawunan makiya suna farke tunvin tsinannu kayya aikoda Shugaba karkib yaduba yaga irin kisankiyashin da dakarun sadauki Namru kema Jama,arsa Sai yakwarara ihu gamida xaretakoba yaima dokinsa kaimi yafada filin daga dankari lallai kidan maxadaban dana matadomin tuni shugaba Karkib yarikita dakarun Sadauki Namruda sarada suka yarika musu kisan gilla dankari aikoda Sadauki Numru yaga irin barnanda Shugaba Karkib kemaja,ma,arsa kisan kiyashi sai yakwarara wani sakaran ihu gamida Ruri wanda saida yaki yatsaya cik dakaru sukaja baya nanfa Shugaba Karkib da sadauki Namru sukwarara ihu susaki Linxamin dawakansu sukatunkari juna sukai wani irin haduwa maisa kananan jarumai futada gudu yaki maitsanani yasarke atsakaninsu sukarikaima Juna migun sara karan takubba yacika ko,inahankalin dakaru yatashi kowa yana ganin xa,a,iyayin Galaba akan Shugansa ana cikin wannan bala,ine Shugaba Karkib yainasaran kaftama Sadauki Namru sara akirji take gurin yadare jini yaitsartuwa gamida feshe yabata jama,u tsananin xafi Sadauki Namru yakwarara ihu shugaba Karkib yakara kawomai saracikinhanxari yakauce yasawani dogon mashi yasoki sadauki Karkib akirji take mashin yahudashi hargadan baya tuni Sadauki karkibyafado kasa yaitamaza yamike amma yamakara tuni sadauki Namru yasanya takobi yatsinke kan mutsiyaci kan yaisama yafado kasa yaigare akarsheyaciji kasa tabdii jam,ai dakarun shugaba Karkib naganin ankashe jagoransu sai suka xubarda makamansu sukadurkushe abisa guiwowinsu alamar sunmika wuya sadauki Namru yakwarara ihu yanuna dakarunnan da tsinin takobi yace kai tsinannu lallai kusani daga yanxu kunxama dakaruna inkuma akwai mai jayayayya to yadagakai yakalleni aibabu wanda yaikokarin yin numfashi mai karfima Sai Sadauki Namru yai umurni da,ashirya akarisaLambun Ni,ima tuni akaiharma akarisa dankari lallai lambun yaci sunansa domin babu wani,abu nau,in'yayan itace dababu agurin saida sukai watanni bakwai suna hutawa awannan lambu koda Sanawiyya taga cikin matannan nadabda haihuwa saita umurci Sadauki Namru da yashirya musu tafiya domin tana bukata kishiyoyintasu aihu agidatuni ashirya akama hanya domin komawa birnin Shiraf tabbas ansha fama gamida shan fartu ahanyarsutakomawa kasar Shiraf anrasa rayukan maxaje wasu kuma sunnakasaamma duk rintsi duk bala,i Sadauki Namru baibari sanawiyya da kishiyoyinta suncutubahar suka isa birnin Shiraf bayan komawansu dakwanaki talalatin sai kishiyoyin Sanawiyya sukama nakuda atare kuma alokaci guda suka haihu sun haifi yaya mata guda bakwai masu tsananin kyau tamkar yaran aljannu Gimbiya Sanawiyya taimurna fiyeda kima inda ta,umurci Dan,uwanta lallai yakafa yatsarekar yayarda wan,abu yataba jariran dakuma iyayansu kayya shiko Sarki Masruf da labari yariskeshi cewa matansa bakwai sun haifi yaya mata sai yatakarkare yakwarara ihu yaxare takobi yairantsuwa da rana da wata yau dahannunsa xaikashe matannan dakuma yaran dasuka haifa yatunkari gidan da Gimbiya Sanawiyya ta aje kishiyoyinta afusace yana xuwa saidakaru suka xube sukai gaisuwa harda Sadauki Namru kokallonsu baiyiba yafada turakannan daya bayan daya SarkiMasruf yarika watso matannan waje suda yayansu wajeafusace yafuto dakansa tadaure matayen aguridaya sannan yatara jariran awaje guda yadubi matannan yace kunatunani xaku tsira dagamutuwane bayan kunsan MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf ce yaxare takobi yace agabanku xan daddatse kawunan yayanku sannan daga baya kuma inkasheku yadaga takobi daniyyar datse kawunan jarirannan matannan sukafasheda kukamai bantausayi kiris takobin Sarki Masruf yasauka akan jarirannan sai yaji ankwalamai kiracikin tsawa dawata kakkausan murya yafasa datse kawunan jariran afusace yajuya domin yaga maimar wannan Ihu sai yaitoxalida matarsa gimbiya sanawiyya afusace yace yake matata lallai kisani yaudole saina kashe tsinannun matannan dakuma jariransu wadanda suke annobane surayu akasata mai albarka Gimbiya sanawiyya tace tokuwa xakai babban kuskure domin kabiye xancan bokaye makaryata sunsa xaka kashe,'yayanka jininka dashekara dashekaru baka samuba Sarki Masruf yace kiyi hakure matata lallai yau babu maidakatardani dole sai sunmutu afusace yajuya yadaga takobi daniyyar datse kawunan jarirannan Gimbiya sanawiyya takwarara ihu tace kasani yakai mijina inadauke dacikinka wata daya kuma mutukar kakashe yarannan tonima sainasa takobi na datse kaina lallai kasani kashe yarannan yananufi kashe burinka domin har,abadabaxaka sami magajiba dasauri Sarki Masruf yajuyo gamida jifadda takobinnan yaruga dagudu yarungume matarsa kamar xai hadiyeta,saboda tsananin murna can yasaketa sannan yadaga murya yace kai aje aishela lallai maxada mata yaroda babba suhallara haraban fadatadomin muyi bikin murnan samun Magajina yace dukwani mai laifi ayafemasa dukwanda akebi bashi ayafemasa,abude babban taska arabama talakawa dukiya har sai sun axurta yace,ayanka shanu rakuma awaki dakaji marasa adadadi ayidafe,dafe, dankari lallai xa,abiki bidiriNIKAM NAYI GABA DUK MAISON DIBAN LAGWADA YABIYO BAYANAMUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 4B Lokacicinda Sadauki Namru yakwarara ihu yaceda Gimbiya Sanawiyya kadaki kuskura kifuta acikin koramannan muddunkuwa kifuta bakidaya jama,armu xasu hallaka cak Gimbiya Sanawiyya tatsaya gamida kurama sadauki Namru idanu sadauki Namru yadaga murya yace yaku maxaje lallai kowa yaikokari yafuta acikin koramarnan tunkafin bala,i yarufto mana haka jarumai sukaita futa Itako Gimbiya Sanawiyya tana tsaye acikin ruwannan kikam domin bin,umurnin dan,uwanta saida kaf Mutane sukagama Futa acikin koramarnan sannan Sadauki Namru yace xaki iya futowa yanxu yake yar uwata take GimbiyaSanawiyya tafuto acikin ruwannan,dankari ai gimbiya nafuta acikin koramarnan sai akwarara wata mahaukaciyar kara wuta takama ilahirinkoramar take ruwan yakone sai wuta kawai keci balbal Sadauki Namru yace akafa tanti domin ahutaaci abinci sannan akarisa Lambon Ni,ima bayan Amgama kafa tantuna sai kuyangi sukarika rarraba abinci gadakaru inda Sadauki Namru da gimbiya sanawiyya sukebe atantidaya suna cin,abinci lokacinda sukai nisa acikin cin abinci sai Gimbiya Sanawiya takalli Sadauki Namru tace yakaidan,uwana inada tambayoyi agareka har guda uku kuma,inaso kaimin alkawari cewa xaka amsamin tambayata babu gargada Sadauki Namru yace lallai nimai cika miki Umurnine ako yaushe Gimbiya sanawiyya tace tambayata tafarko menene dalilin dayasa kace infara shiga ruwannan alhali yakasance mai tsananin hadari Sadauki Namru yace kisani yake yar uwatawannan koramar dabata awannan guri Sarki Masruf shine ya umurci wasu shaidanu sukirkiri Wannan rafi domin inmutanene sunshiga muhallaka amma ke ba,abinda xai sameki domin sarki Masruf yace kada,abari wani,abu yacutardake wannan shine dalilin dayasa nace kifara shiga domin mutukar kinacikin koramar babu wani abu nacutarwa da,zai motsa,Gimbiya Sanawiyya tace tambaya nabiyu komenene yasa kahanani futa saikowa yafuta sadauki Namruyace dakin fara futa tokuwa da munhallaka acikin ruwan domin kinafuta duk wata masifada bala,i nacikin koramannan xasumotsa saboda haka xamanki aciki har mufuta shine ma,futa agaremu Saikuma tace yakai Sadauki Namru alalhakikanin gaskiya ni ba,yar uwankabace kawai abinda nasanimunhadu amasarautu da yawa muna matsayin bayi sannan kokaddara tarabamu tokuwa sai mun hadu agaba bansan daliliba kawai da,ininaga kana nuna tausayinkane dakyautayinka agareni inda akarke muhadu akasaR sHiraf Sarki Masruf ya yantardani ya aureni nikumanacema Sarki kaidan,uwanane Taci gaba dacewa to bantaba tambayarka dalilin dayasa kaketa bani kariyaba natsawo lokaci maitsawo haka Sadauki Namru yakurama GimbiyaSanawiyya ido idanunsa sukaijajur kawai sai yafasheda kuka maitsanani hankalin Gimbiya Sanawiya yatashi takama hannun Sadauki Namru tagirgixa takama bashi hakuri tanacewa kayi hakuri dan,uwana,tabbas danasan tambayata xata tadahankalinka lallaida bantambayeka wannan labariba koda taga Sadauki Namru baida Niyyardaina kukannan sai itama tafasheda kuka maitada hankali aitana farakuka sai Sadauki Namru yaishiru inda yafara bata hakuri dakyar yasamo kanta taishiru kawai saisuka rungume juna tanacewa tabbas kaidan,uwanane na hakika kai jininane nibanaso kabani wani labari gameda kaunardakakemin kawai nidakai tamkar yambiyune Sadauki Namru yace aa lallai akwairanan daxataxo dole saina baki labarina domin nidake akwai dalilin haduwarmu tun farko sai yamike yafuta acikin tanti yaitsawa ga dakaru yace maxaje kowa yashirya domin xamudauki hanya take jarumai suka haye dawakansusannan akama tafiya cikin tsari dashirin kotakwana tafiyar sa,a ukusukayi cur bayada xango saisuka fara hango lammbun ni,ima tundaganesa sukafara jim kamshi nunannun yayan itatuwa da canjin yanayi maidadi bishiyoyi kalala ganyanyakin nau,idaban daban gunin Sha,awa saikadawa sukeyi gunin bansha,awa tuni Gimbiya Sanawiyyada Kishiyoyinta subakwai sucikada farinciki inda suka kosa su isa Lambunu ni,ima susha lagwada sannu ahankali su isa kofar Lambun aisai sukasha mamaki domin sunyi kicibis mugun gamo dacincirundan dakarun Sarki Masruf kimanin Dubu dari bakwai sundaje bakin lambun cikinshirin yaki kaida ganin Fuskokinsu kasan babu ragayya xababbun dakarune masu fushi da Fushin Sarki Masruf nanfa afara kalonkallo tsakanin rundunan Sadauki Namru da tawagar sarki Masruf can sai shugaban dakarun mayakan Sarki Masruf wani jan karagon namijine maisuna Karkib yakasance sadaukinekuma makashin maxa sannan shimasifane daga cikin masifun duniya Shugaba Karkib yamatsa kusa da Sadauki Namru yace kai Jarumin maxa lallaikasani nidakai kartasan karne,saboda haka kabani hadinkai batareda munxubar da jinin mutanemmuba inkama matayannan guda bakwai inyankasu domin cika Umurnim Sarkimmu koda Sadauki Namru yaji kalaman shuga karkib sai yace baxaiyiwuba lallai kasani kaikanabisa umurnin sarkine nikuma inabin Umurni Gimbiyace Ran Shugaba Karkib yabace yadakamaSadauki Namru tsawa yace kaiwawa shin bakasan dakai da ginbiya sanawiyya duk kuna karkashin ikon Sarkineba Saboda haka umurninsayakamata kabi bana matarsaba domin itama abin ikonsane Inyaso sai yasa akasheta kaiiii Sadauki Namru yadakamaI tsawa yace karyane basarki Masrufba kosarakunan duniyane sutaru gabadaya suna bukatan ayanka Yar uwata Mutakar inaraye burinsu bazaitaba cikaba Yadaga murya yadaki kirji Nine garkuwantane Ranshugaba Karkif yabaci yajuya yakalli dakarunsa yace kai maxaje kushirya shirin gwabxa yaki maxaje sukai ihu gamida kururuwa sukafudda makamai shima Namru yaima jama,arsa tsawa yace maxaje kushirya shirinyakim mutuwa maitaken MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf SUMA sukwarara ihu suka,zare Makamai;;;;;;;;;MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf

Chapter 6 of 12