Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ilimin bautamasa Yalina tace kaka taya to,kukasan dashi Tsohuwa tace tarihi yanuna cewa kimanin Shekaru dari dara dacasa in anyi dasuka shude anyi,wani Dan Sarki akabilun Yamako wandayatsallake daji yashiga Duniyar mutane tobayan yasamu Shekaru goma rabonsa da yankimmu Saigashiyadawo da wata kyakkyawar macewanda yahadu da ita ayawan duniyarsa itace tarabashida addinisa nagado tashigar dashi addininta wanda wannanaddini shine addini uban gijin Sama dakasa kuma tabbas shine addinin gaski tsohuwa tai shiru Yalina tace Kaka toda yadawo cikin yankimmu me yafaru dashi Shin ankarbeshine koko an koreshi ayankimmu Tsohuwa tacekayya ailokacinda yarima Sudum yashigo Kauyammu da matarsa Labariyya sai mutane suka xubamar idanu tamkar basu taba ganinsaba kaida ganin kallon dasuke masa kasan akwai matsala haka yarima suduf shida Matarsa labariyya suci gabada tafiya harsu Isa Fadar mahaifinsa Sarki Sudat mai mulki awancan karnin koda yarima Sudum yashiga cikin fadannan Sai bakidaya jama,an dake cikin Fadar suka mike sunamai wani irin kallon rashin yarda Mahaifinsa Sarki Sudat yamike afusace yadakama dansa yarima Sudum tsawa,yana cewa kai fandararre lallai kaida wannan annobar kutsaya anan domin mutukar kukaraso gabana saina satakobi na sare kawunanku cak suka tsaya sukame tamkargumaka fadatai tsit kamar mutuwa taratsa Can Sarki Sudum yadubi Yarima Sudum yace Ka aikata Zunubai guda uku wadanda zaiyi wuya muyafe maka TO,DOMIN JIN WADANNAN LEFUKA SAI BAYAN NASHA,FATENA ME XAFI ZAZZAGAWA KUMATSO KUSMUTUWA DOLE Littafi na Daya 1 Na Ibn Abdullahi Abdullahi Complet Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.cf Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.cf Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com MUTUWA DOLE Littafi na Biyu 2 Na Ibn Abdullahi Abdullahi Complet Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.cf Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.cf Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 2A Afusace sarki Sudat yacigaba da maga kuma ahassale yana cewa hakika dana kaci amanarmu sannan ka zubar dakimarka da darajarka a idon jama,arka Yarima Suddu yadubi mahaifinsa yace yababana shin wasu zunubaine na aikatama kasata guda uku Sarki Sudat yace na Farko Katsallake kasarka nahaihuwa,asalinka kabar iyayanka da danginka da jama,arka kashiga Duniyar dabatakaba kaje kai mu,amula da shaidanun mutane marasa tausaya da imani masu yawan karya da cinamana sannan nabiyu ka auri macen da bakabilarka ba addininku dayayaba sannan Sai laifi na uku wanada shine laifi mafi girma acikin zubanda ka aikata mana shine Kabar addininka na iyayeda kakanni daka gada kashiga wani Sabon addinin bautar Allah daya Sarki Sudat yadaga murya yace abisa wannan manya Zunubai naka bazamu iya karbanka amatsayin danmuba lallai kajuya kabar Kauyannan kuma kainisa da yankimmu lallai idan harnaji labarinka awannan yanki namu Na Lakcad todakaina xanyo hawa inkasheka Sarki yakara daga murya gamida tsawa yanacewa Katafi lallai kai ba dammu bane kuma mu ba iyayankabane kamance damu lallai muma zamui kokarin mancewa dakai Koda yarima Suddu yaji kalaman mahaifinsa sai yabarkeda Kuka sannan yadurkusa bisa guiwowinsa yafara magana cikin ladabi yana shekar Kuka yanacewa yababana kasani ninabar wannan yankine saboda xafin mutuwar yar uwwata kona Samu Sanyi araina Sannan nahadu da wannan matanawa tafadamin kalmomin ubangijinta tabbas ubangijinta Shine Allah guda daya ubangijin kowa da kowa lallai shine yacancanta abata masa da gaskiya ba wuta ko ruwaba lallai kusani jama,ata nadawwo wannan yankine namu domin inkiraku xuwaga addinina addinin musulunci domin nidaku mutsira dankari ai Sai Sarki Sudat yahassala yafusata yacika yabatse yakwarara ihu gamidazare takobi yaikan yarima Suddu yana cewa tabbas nine Sarki na Farkoda xankashe dana dakaina Har Sarki Sudat ya isa inda Yarima Suddu yake Durkushi Yarima bai motsaba hasalima rufe idanunsa yayi yanajiran yaji takobin mahaifinsa taratsa Wuyarsa Kiri yarage Sarki Yasare kan yarima Suddu sai akai wani tsawa gamida ihu anacewa yakai Sarki Suddat kada ka aikata babban xunubi cakSark yadakata gamida waigawa sai yai ido biyu damai magana Shugaba gidan bauta Karmoto tsomai tarihi a yankin Lakcad shinee dadtijo da yagirmi kowa akayayan Domin yana shekaru dari uku da hayaniya daya anamai Kallon aljanine shugaban gidan bauta yace yakai Sarki Sudat lallai baicancanci mukashe yarima Sudatba domin shine mutumin da yacecemu daga masifar da ta addabemu Iyaye dakakanni tabbas Jarumtarda Yarima Suddu ya aikata agwabxa yakinsa da Dodanniya Jaujamada Yayanta guda bakwai Ba,abin mamcewa bane atarihin Kabilar Yamako tso yadaga murya yace yasaida rayuwansa yaceci rayuwar al ummanmu alokacin da tsnanninya la,ananniyar Dodanniya take kokarin rusamana tari himmu lallai kowa awannan yanki yasani badan yarima Sudduba da yanxu munwatse mun tar watse mundaidaici munshiga Doniyar mutane Shaidanu kuma tsinannu maciya amana Shugaba Karmota yadubi Yarima Suddu yace tabbas ka aikata babban laifi dayakamata mukasheka amma saboda Ceton rayuwarmu dakayi abaya Zamu baka Zabi guda biyu Kuma aciki Dolene Kaxabi daya Afuwa abokaina UxuriMUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 2B Shugaban gidan bauta Karmota yadubi yarima Suddu yace yakai yarima Mutukar kanaso mukarbeka amatsayin danmu kumaxauna taredakai tosaidai karabu da matarka takoma inda ta futo sannan katuba kabar sabon addinin dakashiga kadawo cikin addninka nagado bautar wuta ma,abociya ruruwa sai mui maka wanka akogin Nilo shikenan kadawo cikin danginka koda yarima yaji zancen Shugaba Karmota Sai yamike yakama hannun matarsa labariyya yariketa dakarfi yace yaku iyayena lallai ni Baxan iya rabuwa da matataba sannan kusani Baxantaba komawa Bautar wanin Allah ba Allah ba yacigaba dacewa baxan bautama abinda kuke bautama Sannan kubazaku Bautama abinda nake Bautama lallai ni ina akan daidaine kukuma kuna kan batane bayya nanniya Kai Sarki Sudat yadakama dakaru tsawa yace kukamashi Kukaishi Filin yanka tabbas Xanxamo Sarki na farko aduniya daxai yayanka dansa Da hannunsa take dakaru suka damki Yarima Suddu Shugaban gidan bauta yadaka musu tsawa yace kusakeshi take suka sakeshi Sarki Yadubi shugaba yace tayaya xaka hanamu hukunta wannan shaidanin Shugaba yace Lallaine shi yataimakemu abaya alokacin da dodanniya Jaujama da yayanta bakwai ke neman tar watsamu toshine yatunkareta yasallama Rayuwansa domin nama rayuwar lallai domin taimakon da yamana yakamata yarayu Shugaba Karmota yadubi Yarima yace yakai yarima lallai kadauki matarka kafuta akauyannan kai nesadamu Kada kara shigowa yankinmu muma baxamu kara tunakaba lallai daga yau kaiba danmubane mukuma ba iyayanka bane yadaga murya yace wannan Shine Hukunci nakarshe Komagana yarima baiyiba Sai yakama Hannun matarsa yajuya yafuta afadar yatafi har yabace adaina ganinsa Gimbiya yalena taceda tsohu Ke shugaban Surutu kimbar labari abaya Tsohuwa tai murmushi tace da Yalina Shaidaniya Wato kinaso kiji Labarin arangamar Yarima Suddu da Dodanniya Jaujama da yayanta ko Yalena tace kwarai kuwa kaka Tsohuwa tace Kisani Tunka fin ahaifi Yarima Suuddu muna xaman lafiya ayankimmu kwatsam Sai wata Shaudaniyar Dodanniya tabayyana ayankimmu da yayanta guda bakwai tahanamu Sakat domin duk wanda yafuta daga KauyanMu yashiga daji tokuwa baxaidawoba sai tacinyeshi tatakuramu tahanamu walwala itada yayanta Sai muka hada tawaga na maxaje muka fuskanceta da yaki wohoho itakadai Saida taimana kaca kaca dakyar tsiraru daga Maxajemmu suka tsira tundaga rananda Mukai mata wannan hari ita da yayanta sukama kawo mana hari cikin kauyammu sukashe mutane sui tafiyarsu tabbas wannan tsinanniyar Dodanniya takusa tar watsa kabilarmu to awannan yanayinne aka haifi yarima Suddu tunda yagirma yakai Shekara goma yake kokari afkama Dodanniya amma sai ahanashi domin tun yana yaro intakawo mana hari shibaya Guduwa saidai axo adaukeshi aboyeshi to Yakasance yanada wata yar uwa mai suna Sumirit kuma yamutakar Sonta fiye dakomai arayuwansa Wata rana Dodanniya da yayanta bakwai sufado kauyanmu sunama jama,a kisan gilla gamida tattakewa alokacin yarima yana kwance yana barci kawai sai ife ifen Jama,a yatasheshi yatashi afurgice alokacin yanada Shekara Asshirin bakidaya jama,ar kauyammu kowa yashige gidansa yakulle kofarsa sai Sumirita ne tarage Dodaddninnan sunkewa yeta susata atsakiya Suna kokarin hallakata sai ihunneman taimako takeyi anrasa mai amsa mata dankari aikoda Yarima Yaji muryar yar uwansa sai yararumi takobi yananufi kofar futa mahaifinsa yatareshi yace yakai dana kasani lallai baxaka iyama tsinannunnan komaiba domin kaifi da tsini baya tasiri ajikinsu muma da wannan sirrinne sugagaremu Yarima yace lallai kundade kuna Shiga tsakanina da tsinannunnan tokusani yau bamai tsaidani domin baxan Saurari kowaba Mahaifisa yace yaro xaka mutune kawai Yarima Yace Ai MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfNE KO KAFUSKANCETA KO KA BUYAMATA TOFA dole Saika Mutu Yakwarma Ihu yasa kafa yabake Kofa yai waje Tofa Aisai Dodanninnan Suka xubo masa idoda alama mamaki sukeji ganin yafuskancesu da makami MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 2C lokacin da yarima Suddu yafuskanci Dodanniya Jaujama da ya yanta su bakwai sai akama kallon kallo dodanniya tairuri Sumirat dake tsakiyar dodanninnan saita futa aguje tanufi Yarima Suddu turkashi aisai dodanninnan suka bita aguje baki Bude suna xubanyawu dankari koda Suddu yaga Dodannin nan sunbiyo Sumirita dagudu sunaneman kamata Sai yakwarara Ihu yafalfala aguje yatunkaresu suna haduwa yadauke Sumirita yafuta aguje nanfa sukasa tsere Da,dodanninnan yarima Suddu yatunkari gida yana xuwa yabude kofa yajefa Sumrita acikin gida maimakon shima yashiga ina ai yammaxa basa gudu,gudu sai dan banxa kawai sai yajuyo yafuskanci Dodanninnan alokacin sunkariso dafdashi yasakafa yadakikan dodo daya duk girmansa saida yafadi kasa kamar giwa kura tatashiyarima Suddu yakwarara ihu yanunasu da takobi yace kai tsinannu kundauka ni,inaji tsorankune to lallai yau sai kummutu domin karkenbarnan dakukemana yazokarshe yadaga murya yace domin daukan Fansan rayukan mutanena dakukakashe dolene saina yanke kawunanku naratayesu atsakiyar gari domin suzamo abin tunawaga yambaya Dodanniya da Yayanta sukai rurisukatunkaroshi afusace tsananin karfinsu kasa,hargirgixa takeyi tamkar xata kife Yarima Suddu yaxare takubba guda biyu yagirgixasu yamaka ihu shima yaikansu yana wani gurnani tamkar mahaukacin Zaki suka hadu sukaikwaram kwatsam yaki yasarke tsakanin Do dannin da yarima Suddu tabbas sunsha mamaki domin suddu yaxamemusu alakakai tabbas kaifi datsinibasa tasiri ajikinsu to ammafa shima yaxama musu futina domin Sunkasa cutardashi ammashi duk lokacin da yagabxama dodo naushi tosai yai sama xaibaje akasa rikicimaitsanani yawanxu sudai DoDanninnan basa amfani da makami domin hannayansu sunfi takobi kaifikobishiya suka sara da hannayensutake suke rabatabiyu anacikin wannanbakin artabunne wani Dodo yakartama Yarima Suddu hannunsa agadan baya tsananin xafi suddu yakwararaihu jini yabarke dodon yasa kafa yabanke Suddu saidayai sama yafado kasa fuskansa tadaki kasa hancinsa da bakisa suka Fashe amma tsananin naci dajarumta Sai yarima Suddu yamike yakwarara ihu Dodon yafuta aguje yatunkari Suddu daniyyan rabashi gida biyu yana zuwa afusace yakaima Suddu sara caraf yarima yadamki hannun dodon yamatsa tsananinkarfin Matsan sai dodon yaji kamar kashinsa xai fashe dodo yakwarma ihu suddu yadunkule hannu yagabxama dodo akasan hammata saida dodo yai sama yafadi akasa shiri dakarfin tsiya yarima Suddu yakama hannun dodonnan yafigeta jini yabarke dodoyakwarma ihu shima Suddu yakwarara ihu yai ammfani da hannun dodon kamar takobi yadatse kan dodon dankari Dodanniya Jaujama da yayanta sukwarma ihu suruntumo aguje sunufi Suddu shima yaikansu yanarike da hannu dodon da yakashe,amatsayin takobi Haduwanfarko yasarekawonan dodo biyu sukaure dayaki yafarke cikin daya yafadi matacce sauran suhassala sukai ruri gamida gunji sukewaye Suddu sunakaimai miyagunsara dasuka shima yahimmatu gurin karewa da gocewa yana kuma maida martani bakidaya garin yahargitse kasatarikagirgixa kamarxata kife gidaje sushiga rushewa mutane dake boye acikin gidajensu sufuta acikin hankalinsu dayawa sundauka tashinduniyane taxo bala i yai bala i yarima Suddu yai wani ihu maikarfiwanda yasa mutane dayawa SakinFutsarin tsoro yadakawani tsalle yatashi samakamar tsuntsu cikin gwaninta yajuya jikinsa asama saida yai juyi uku yasa makaminsa yasarekawunan dodanni Biyu atare suddu yadire akas kafin Dodanniya Jaujama da ragowar danta dasurage tagama jimamin mutuwar yaranta tuni Yarima,Suddu yarke cikin ragowar daya dan nata kayya Dodanniniya Jaujama takalli yayantaguda bakwai abaje akasa matattu sai tahamgame baki tatakarkare takwarara wani sakaran ihu wanda yahaddasatashin gobara awani yanki nakauye wanda kexauna yamike namike yafadi jama,adayawa saikukasukeyi saboda tsanani raxana afusace Jauma takawoma Suddu wawan sara tasameshi kirji take gurin yadare jini yai tsartuwa yarima Suddu yakarma ihu dodanniya tashaki wuyansa dahannu daya tadagashi sama tana wani iri kuka mai bantausayi tsananin shaka saida yafaraganin taurarin mutuwa tabbas yasallama gamida cirerai da rayuwa domin shakar da Jaujama tamai baxai iyakwacewaba duk wannan masifa,dake Faruwa Sumirit tabude kofatana kallo aikoda taga Dodanniya Jaujama tashake Suddu tana neman kasheshi sai tai ihu tarugo aguje tarufe jaujama da duka kosauraranta batayiba domin ita burinta taji Suddu yadaina numfashi tadauki fansa rayukan yayanta Koda Sumirit taga dodanniya batajin duka sai tararumi takobi takama sarata amma abanxa hankalin Sumiritayatashi lokacin datadaga kanta taga idanun yarima Suddu,sun juye tabbas yanadabda mutuwa ai sai Sumirit tafada duniyar tunanin hanyar daxata ceci dan uwanta can tatuna lokacinda Suddu yayage hannun dodo yasare kandodon da hannun tatuna dukkisan da suddu yaima dodannin yakashesune da,hannun dan uwansu tuni tararumi Hannun dodo tatsirama Dodanniya abaya tsananin xafi da xugi dodanniya takwara ihu taijifa da Suddu Sumirita takara sokama Jaujama makami jaujama takara maka ihu tasahannu tamake Sumirita saida sumirit tai sama tafado kasajini tabaki tahanci Suddu nakwanceakasa yanamaida nunfashi dakyar sai yaga Dodanniya tanufi inda Sumirt kekwwance kamartamutu Dodanniya tanatafetana tsiyayarjini tana tangadi tanufi SumiriTabbas burinta takashe Sumirit kafintafadi tamutu domin atunaninta Suddu yamutu koda Suddu yagane nufinta Sai yaiwani yunkuri yamike yakwararra ihu yafalla aguje jaujama tadaga hannu xaya datsekaSumirit kai Suddu yadaka tsalle Tuni yakillema JAUJAMAKAI tomeye,yarabashidagida SHAYI YAISO MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 2D Lokacinda yarima Suddu yasare kan Dodanniya Jaujama sai jama,ar gari bakidaya sukayo waje aikoda suga Yarima Suddu yasami galaba akan Dodanniya jaujama da yayanta Sai suka barke da ihun murna makada susaki Ganguna mawakaka suka fara rerama wakokin nasarashiko Yarima Suddu lokacin da yasare kan dodanniya Sai yaje kam yar uwansa Sumirit koda yatabata sai yaji bata nummfashi yarungumeta yajijjigata yaji ko,ina jikinta yasaki yatabbatar ta mutu sai yafashe dakuka yamike yayinda mutane keta faman tikarawa babu wanda yakomo takansa balle yar uwansa sai yakara fashewa dakuka kawai sai yasulale yafuta akauyan totundaga wannan Futa ba,asake ganinshiba sai gashi bayan Shekara goma yadawo da mata yar wata kabila bakabilar yamakoba yasake Sabon addini yabar addinin iyaye da kakanni bautan wuta ma,abociya Ruruwa tsohuwa taceda Gimbiya Yalinatokinji Nasaransa kuma kinji faduwarsa Nasaransa shine Kashe dodanniya Jaujama da yayanta Bakai Faduwwarsa kuwwa shine Tsallake duniyarsa yashiga wata duniya da auran wata Jinsi nadaban sannan uwa uba futa daga addininsa yakoma wani Gimbiya Yalina tace tokaka me yafaru bayan tafiyar Yarimasuddu damatarsa Tsohuwa tace bayan Yatabbatarma da iyayansa cewa lallai baxai rabu da matarsaba kuma baxai bar addininsa ba sai yakama hannun matarsa yafuta akauyan Saida yai tafiyar kwana arba in shida matarsa adokar daji sannan yatsaya atsakiyar wasu taguyen duwatsu nan yai bukkansa wadatacciya yaxauna shida matarsa tsawon shekara guda har Matarsa tasami ciki tahaifi yammata tagwaye yasanya musu suna Sabila Samliya bayan shekara guda takara haifar yammata tagwaye suka xama sushida koda akara samun shekara Sai Labariya takara hai huwar maxa hudu cikin shekara Goma yarima Suddu yatara yara kusan Shabiyar sannan yana horardasu yaki inda Sabila da Samliya Sukaxama jaruman Fama jaruta tamkar mahaifinsu Kwatsam sai bokan kasar yamako yasanarda Sarki Sudat cewa lallai yarima Suddu yananan awannan yankin kuma xuriyarsatafara yaduwatabbas zamansa awanna yanki akwai hadari domin taurari da alkaluman tsafi Sungwada cewa mutukar yacigaba darayuwa awannan yankitodasannu xaidawa kauyan Lakcadyasauyama mutane addini koda sarki yaji wannan xance Sai hankalinsa yatashi yakwarara ihu yahada tawaga tajaruma dari uku masu ji dakansu ajarumta yaturasu yace lallai sukashe Yarima Suddu da iyalinsa bakidaya lokacin dadakaru dari uku suka isa maxaunin Yarima Suyarima Suddu sai sukai Sa,a bayanan yatafi Farauta da yayansa maxa guda uku kanana Dakaru dari uku Suka kewaye bukkan suna shirin kona bukka sai Labariya tafuto tare da Sabila Da Samliya Samliya takamusu tsawatace kai axxalumai Shinku Suwaye mekuke Shirin aikata mana shugaban dakaru Dari ukumesuna Darfa yace ke yarinya Lallai kisani mu iyayankine Sannan kuma mu makiyankune domin mahaifinku tsinannene akauyammu Kai Sabila tadakamai tsawa tazare takobi tace lallai xaka mutu mutukar kakara aibata mahaifimmu to saina kasheka Fau Labariya ta kwallama yarta mari tace lallai wayannan ba abokan fadanku bane domin iyayankune yan uwan mahaifinkunesai,tanufi Dakaru dari uku tanacewa yaku yan uwa lallai kusani babu wata gaba atsakanimmu kuma sam bamu saba sharadin da akasamanaba tomenene yakawoku kuke kokarin cutardamu Sai Darma yaidariya yakarisa gurinta yakama gashin kanta yaxaro wuka yaburmama Labariya acikinta taikwalla ihu tafadi kasa dankari Sabila Da Samliyasukwarara ihu tareda kwarara kabbara sukaxare takubba sufalfala damitsiyacin gudu su afkama dakarudari uku dasara dasuka wohoho lallai aiki Saidan gado domin haduwa farko suka suke mutu takwas data kubbansu sara nabiyu suka tsinkema hudu kawuna yaki yakullu mai tsanani domin saida akadauki tsawon Sa,a uku Ana gwabza yaki maitada hankali amma Dakarunnan Sunshamamaki domin tuni Sabila da Samliya sukashe dakaru dari biyu da hammsin inda Raguwar hamsindin Suka karaya gamida Sallamawa sumika wuya suka durkushe bisa guiwowinsu atare sudaga takubba suka sarema talatin kawuna saura ashiri suna shirin sare kawunansune sai sukaji Mahaifinsu nadaka musu tsawa suka dakata suka zubama dakarun idanu suna mus kallon tsana lokacin da Yarima Suddu yakariso yaga gawawwakin yan uwansa birjik sai yakwarara ihuyaxare takobi yadubi yayansa yacekai lallai yau babu makawa saina kasheku kamar yadda kuka kashemin yanuwana Sarbila tace kakashema ya babammu baxamui nadamaba amma kafin kakashemu kaje kaga gawar mahaifiyarmu wanda yan uwankane Sukawomana hari Sukasheta yajefar da takobi yaruga agujeyarungumi Gawar Labariya yakwarma ihu saida yai sa, hudu yana kuka kuma yana rumgume dagawar matarsa sannan yamike yakalli yayansa yace lallai yayana kunyi abin da yadace sai yatunkari Ragowar dakarunnan ashiri yakare musu kallo yace kaiconku yan uwana Lallai kunci amanata kunrabani da farin cikina lallai kusani da hannuna baxan iya kashe dankabilataba kodako xai sare kaina tobaxan iya dagamakami akansaba yace lallai baxankasheku amma zambaku Sako inkun koma kauyammu kugayama Sarakunammu da iyayena dakowa da kowa nakauyammu lallai kunyi naran kashe matata toku,shaida musucewa lallai daga yau zuwa shekara dari susaurari masifa dabala indazata afkomusu lallai sai kunkasace acikin bala i wanda kuma baxakutaba rabuwa da wannan masifa face kun watsu aduniya kunnimi yayana ko jikokina sunsanardaku addinin gaskiya kuma sune xasu taimakeku sukubatardaku daga farmakin,abokan gabarku Sai yadubi yayansa yace yara kushirya kayanku lallaidaga yau zamubar yankinnanhar abada baxamu kara kusantarsaba Tsohuwa tace to kinji tarihin yarima Suddu SHAYI YA,ISOMUTUA DOLE PART 2E lokacin da tsohuwa tagamaba gimbiya Yalina labarin yarima Suddu Sai Yalina tace lallai kakannimmu sunyi kuskure suncutarda mutumin kirki sunkashe mace tagari wanda takawo musu alkairi tanemi gusar musu dasharri tsohu tace ke yarinya menene Sharri dake tare damu Kuma menene alkairin da Lamra takawo mana yalina takalli Tsohu tace ke uwar kini bibi kema kinsan wannan bautar Wutan da akagadar mana batace bayya nanniya sannan ninaji ajikina cewa addinta wato addinin Musulunci gaskiyane lallai nikam nayarda dashi kuma nai alkawari gamida rantsuwa aduk indanaga ma,abota wannan addini tokuwa saina karbeshi domin shine raina yagamsudashi Kawai idanun tsohu yacanza jikinta yakama Kakkarwa fatannta taya mutse Gimbiya Yalena tace lafiya dai kaka shin bakya kaunar Wannan addinine Tsowo tace aa jikana kisani kunka sancene masu gadin akusurwan kauyukannan hudu ke,kina yamma keda dakarunki yarima Umkara yanacan kudancin Kauyannan yakasa yatsare harma yagwabxa mummunan yaki da Sarki Kifyan yai galaba akandakarunsa Sarki Kifyan kuma yagudu tokema Kishirya shirin gwabxawa domin na hango Sarkin Uxawa da Namsar shida tawagar mayaka ta mutum miliyam biyu Sun tunkaro wannan Kusurwa dakike lallai kikasance cikin shiri keda dakarunki Tsinannu mutanene Sunada tsanani karfida jarummta sannan matsafane lallai Sai kun xage damtse domin tunkara makiyanku Sai Gimbiya Yalena takwarara ihu taxare takobi tace kakata lallai kingama aikinki domin kinsanar dani labarin tahowar makiyana tokima kxiyarci yan una guda Hudu masu gadin Sauran kusurwowin lallai nixan kiraki domin inbaki labarin nasarata tareda Faduwar makiyana tsohu tabace tareda Cewa inamiki Fatan samun nasara jikata Gimbiya yalina tai tsawa ga Dakarunta take Suka motsa makamansu gamida bubbugasu tace yaku mayakan Fama lallai makiya sundunfaromu daniyar kone Kauyammu to muma mushirya Domin sadasu da ajalinsu kamar anajira tagama magana Saikawai dawakai sushiga barkowwa kamar suna bullowa daga kasa tuni Sansanin Dakarun Sarkin Uzawa tahadu sukai Sahu suka fuskanci dakarun Gimbiya Yalina Sarki Uzawa Samras yadubi,Yali na yakece dadariya yace ke yarinya yanxu dan haukada rashin Hankali kece abaiwa gadin wannan Kusurwa to lallai kisani abisa raini da jama,arku suka nuna agareni sutoromin yamace mai karancin Shekaru tagwabxa yaki dani saina Sare kan duk wata mace na wannan kauye sannan saina kone duk wani namiji daransa dake cikin wannan Kauye Wani abin haushi kuma abin takaici kawai Sai Gimbiya Yalena takalli dakarunta atare suka Fashedadariya kamar sun xare wanan al,ari yayi mutukar konama Sarki Samaras rai inda yacika yabatse yahassala xuciyarsa ta Hangulo yakwarara ihu yadakama dakarunsa Tsawa yana cewa kai maxaje ku afkama tsinannunnan lallai dakika talatin nabaku kasaromin kawunansu bakidaya wohoho abinnema yasamu dama zalunci na yawo ajinin jikinsu sai dakaru Sukwarara ihu gamida Kumaji sunufi Su Gimbiya Yalina Suna ihu da kururuwa suna girgixa makamai Gimbi ya Yalina tadaina dariyar tahade fuska tamkar an aiko mata da mutuwar ahalinta tainazari tahowar abokan gaba taga bakidaya idonsu yarufe sunkosa sufara Shanjini bisa xalunci Sai Gimbiya yalina tai murmushi tadaga murya taceda mutanenta yaku dakarun yanci lallai gabakin makiyankunan suna tunkaroku Tokushirya musu tarba tamutuwa lallai kukarbesu kumusu masauki akiyama tadaga murya tace kushirya shirin tura musu Sakon mutuwa dankari Sanin aiki rage wahalale take dakarunta sukaja baya gamida xaro baka dakwwari suka dana bakaken Kibau masu aman wuta Sannan suka ja daga gamda tabesu sunajiran umurniN Gimbiya yalina Itakuma Sai kallon tahowar abokan gaba takeyi tana cije bakiya tana kuma cema Dakarunta akara tabe baka adada matse Kwanji TO ABOKAI AIMIN UXURI ANANEMANA AWA KILA MUFIDACE TAKAWOMIN WAINA DAYUWAR ANJIMA INKARA POST DIN 2F AFUWA MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 2F Lokacinda dakarun Sarki Samras sucigaba dakwarara ihu suna tunkaro gimbiya Yalinada Dakarunta saYalina tacigabada cema Dakaruntakutabe Bakarku kurike kibaudinkudakarfi Saurakiris Makiya Su,afkamusu sai Gimbiya Yalina tace da Dakarunta kukone makiyanku atarekuma alokaci guda SukaSaki Kibauai sai Kibau Samada dubu hamsin suka Samiguri xama asassan jikin makiya tuni dakarun Sarki samras suka rude wata wuta tatashi atsakiyarsu dankari Gimbiya Yalina tace acigabada saukema makiya ruwankibau tamkarruwan Sama haka dakarun Yamako ke zubama makiyarsu ruwan kibibu saida akashe fiya da rabinsu bakidayansu sun rude gamida futa ahayyacinsu Sai Gimbiya yalina tai tsawa tanacewa yaku maxajen Fama kuxare takubba ku afkama makiyamku lallai kununa musu cewa dukwani Sarki mutum ko,aljan da yaikuskuren shigowa wannan yanki dasunan kawo karshemmu tomune ajalinsa hoho Dakarun Yamako SuxareTakubba su afkama makiyansu tamkar barnar iska haka Suke kakkaryamakiyansu gamida turasu lahira guri yahadu yacushe kura tahadu taisama bakajin motsin komai dagakaran takubba Sai ihun maxaje kakeji jini yarika malala koda akadauki wani lokaci maitsawo,ana gogawa Saiga filinyake yarage daga Gimbiya yalinada dakarunta Sai Sarkin Uzawa Sarki Samras amma bakidaya Jama,arsa Sunxamo gawawaki dankari koda Sarki Samras yaga irin wannan masifada tasamu jama,arsa sai yatakarkare yakwarara ihu gamida kururuwa yakama karanto wasu kalaman tsafi gamida kalmomin Surkulle aisai yakara girma da tsawo yadaki kasa wata Shafceciyar takobi tabayyana yadauketa yajijjigata gamida yakwarma ihu yanuna dakarun yamako datsinin takobi yanacewa yaku tarantsinannu lallai kusani kamar yadda kuka kasheda karuna bakidaya tokuma yanxunnan zanturaku kiyama lallai dayanku baxai tsiradara yuwansaba yakwarmaihu yakarci kasa datakobinsa yafuta aguje kamar Futan kibiya yanawani ruri tabbas akwai abin tsoro atattareda Sarki Samaras Dakarun Yamako sukai yunkurin tunkaransa Sai Gimbiya Yalina tadakamusu Tsawa tace kai maxaje lallai wannanyaki banakubane nawane tabbas babban goro Sai magogin karfe tadaki kasa dakafanta kura yatashi takwarma ihu gashinta yabaje iskanakadashi kamar ganye tafuta agujetana wani kugi dagurnani kamar zakanya mai yaya tanufi Sarki Samras sukahadu atsakiya Sukai kwaram sukaima juna Sara takobi tahadu da takobi tartsatsin wuta yatashi atare sukai ammafanida kafafunsu sutokari junansu akirji bakidayansu sukai baya kowannensu Saidayai amanjini atare suka tofargamida gogebaki kamar an hura musu usur suka rafka ihu sunufi juna afusace kuma ahaukace suhadu sukacameda axabebben yaki maitada hankali sushiga kaima juna miyagunsara saida suka dauki Sa,agudasuna gogawa amma bawanda yainasaran yankan wani Sarki Samras yafusata yakwarara ihu alokacin Gimbiya Yalina takawomai makahonSara yasakafa yai kwalloda takobin kafin,tai wani Yunkuri tuni Sarki Smaras yadamki wuyan Gimbiya yalina yaisama da ita yatsandara dakasa takwalla kara yasa kafa yai kwalloda ita taje tabigi wata katuwarbishiya saida bishiyar takarye taikuskuren danneta cikin zafinnana gimbiya yalina tagungure gefe taimamaxa tamike sai layi takeyi kamartasha giya Sarki Samras yasheko aguje daniyyan yarabata gida biyu yana xuwa yakawomata wani bahagon sara taxame yasari iska kafinyadawoda hannunsa caraf Gimbiya Yalina tacaki hannun Sarki Samras tajijjigashi tai watsidashi yaje yabuguda wani katon dutse dutsen yaragargaje Gimbiya yalina taikansa yamike amma yamara tuni takartamai yankan rago atsaye tasanyatakobi tatsinke kansa saida tushen wanya yaifari sannan jini yabarke tasa kafa tabanke gangar jikin takwarara ihu bakidaya dakarunta sukai mata jinjina gamida sarawar girma , Shiko sarki Kifyan lokacin dakaton tsuntsu yasureshi yayin da Yarima Umkara ke yunkurin hallakashi tsuntsun bai Saukeshiba Sai awata makekiyar Masarauta wanda bakidaya wasu murda murdan kattine cikin shiri Yaki kai inka gansu Saikarantse aljannune ba mutanebaSarki Kifyan yamike yanawani Hucigamida Gurnani yana hararan katon tsuntsunnan tsuntsun yai girgixa take yarikde yakoma wata macekamarsu daya da sarki Kifyan sarkiKifyan yadakamata tsawa yace Kaifiyya akamme xakidaukoni alokacin damuke tsakiyar gwabxawa Kaifiyya taidariya tace kayihakuri dan,uwana lallai dana barka datuni yarima Umkar yakasheka tadafa kafadarsa tace dan uwana kasani baba yana,fadamana jada bayaga raga batsorobane shirin fadanee Sai Sarki Kifyan yakama kafadanta yajijjigata yace na yardadake yar uwataSaisuka rungume Juna suka shige ckin masarauta acan tsakiyar dajinLakcad sarauniyar arnan dajitashirya rundunar maxaje na mutum miliyan biyu tatunkaro kauyan Yamako takudu tairantsu da jarumtarta cewa saitai batsabatsa dakabilun yamako suda dabbobinsu saruniya Marritu tafiya take bisa kafafunta dakarunta nabiyeda ita babu wani alaman gajiya ataredasu saida sukai tafiyar mako uku sannan tatsaya dakarunta sukewayeta saita fara musu jawabi tanacewa yaku dakarun Fama lallai kowa yashirya domin wannan yakine nadaukan Fansa tabbas baxamutaba Saurarama makiyammuba zamushiga kauyan makiyammu tagabas kafin mushiga Zamui arangamada Sadauki Salfas shida wasutsirarun dakarunsa amatsayin masu gadin wannan kusurwa tozamu shammacesu zamuimusu Diran mikiya sannan muimusu kisan gilla muwuce cikin kauyan mugabatarda kisankiyashi tadaga muryatace ina mai rantsuwada tsananin taurin kainada karfi ikona sainaima Kabilunyamako kurmus tadaga murya tace kuxomuje maxajee sadauki Salfas natsugunne yana xanama dakarunsa yanayin tsaron wannan rana sai Sukaji anKwarara wan sakaran Ihu MEXAIFARU [MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART II G] Sadauki Slfas yana zanama dakarunsa wasu alamomi natsaro sai sukaji ankwarara ihu mai karfin gaske atare sukamike gamida rarraba idanu kwatsam saidakarun arnan daji Suka bayyana tako ina suka zagaye Sadauki Salfas shida dakarunsa Sukasasu atsakiya Sadauki salfas yaceda dakarunsu lallai kada tarkon makiya yasamana Karaya mukasance masuda kakkiyar Xuciya SarauniyaR Arnan Daji Darbiya tadubi Sadauki Salfas tace kai tsinanne lallaikasani yauce ranan mutuwarka kaida tawagarka shinxaku yankominnkawunankune koko sainasa Dakaruna suyi rawar daji akanku Sadauki Salfas yadubi sarauniya yakece dadariya akarshe yakwara ihu yadaga takobiyajijjiga yanuna Sarauniya Darbiya yace sakarya lalaikisani muxakunane sam ba,amana tarko domin mu yayan sarakunan dajinelallai kafi xuwanku Tuni Tsohuwa tana Sanardamu saboda haka tuni munshiya turaku kiyama ran sarauniyar arnan daji yabaci takwarara ihu taceda Dakarunta maxaje muima wadannan tsinannun Kurmus lallai dayansu kada mubarshidarai Dakarun Sukabarka ihu gamida kururuwa sukai kan Sadauki Salfas da Tawagarsa Sadauki Salfas yadaga murya yace maxaje Kufara aikinku Kutura makiyanku Kiyama alokacinda arnan daji ke yukurin afkama Sadauki Salfas saisuji ankwarara wani Sakaran ihu mairaxanarwa,tabayansuk sukarude hankulansu suka rabu biyu cik suka tsaya domin dubabayansu kaiya rashinSani yafidareduhu domin Tarkon mutuwaadamusu aisuna waigawa saisukaji ruwan kibau tamkar Ruwa tagaba dabaya tuni Sufarafaduwa matattu suna Kururuwa ceton rai amma ina badama domin kabilun yamakodada watsato kibau sukeyi bakakkautawa Tuni,arna suka tarwatse Saisadauki Salfaf yai kuwwa yace yakumaxajen Fama kuxare takubba ku afkama makiyanku domin karasa aikinku wayyo aisaisudaina HarbiSukaxare takubba sukwarara ihu suka afkama arnan daji da Sara dasuka tamkar Barnan iska haka suke kashe arnandaji nanfa yaki yakullumasifata auku Mutuwa tarika Shawagi tasarfatan rayukam masu karan kwana wohoho aikoda Sarauniya Darbiya taga irinkisan gillan da Kabilun yamako kema Jama,arta saita Kwarma Ihu tairuri ta afkamusu dayaki cikin Fushi tuni tafara barna tana sare kawunansu kamar tana girbi tahaukace taxama tamkarZakanya mai yaya kaico aikoda Sadauki Salfas yaga Irin kisan da Sarauniya Darbiya kemaJama,arsa sai yafasa kururuwa yakarci kasa datakobinsa ya afkama SARAUNIYA darbiyya suka hadu sukai

Chapter 3 of 12