Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
biroyinnan tai xarya acikinsu sauuku take taturasu kiyama bakidaya Takalli gawawwakin jama,arta Wadanda birannan sukashe sannan gawasu sunyimugun jigata suna tsakanin mutuwa da rayuwa Tsananintausayi Sai Yalina Tafasheda kuka mai bantausayi kwatsam sai tsohuwa tasusu tabayyana tadakama Bimbiya Yalina Tsawa tace ke yarinya babu lokacin kuka kitashi kikwashi ragowar Jama,arki kikutsa cikin daji kada kukuskura kurabi gari dommin ahalin yanxu babu wata kasa awannan Duniya daba,a Farautan Kabilarmu ankashemu sannan ankonemu maxada mata Idanun tsuhuwa sukai jajur tace Mutanen duniya suna tsone kada mukarbi Sarautan duniya kuma wannan,al,amari rubutaccene daga ubangijin gaskiya lallai nangaba sai kowace kabila tarusuna agabammu domin neman mubarsu Surayu tsohuwa tabace bat Gimbiya yalina tacigabadaTafiya itada Jama,arta agalabaiceHakadai bakidaya kabilun yamakosukasance ako,ina ana kamasu anakashesu kisa mafi wulakanci tsananin wuya yunwa da kishin ruwamakashesu yakeyi tsanan xafin ranada Wahalan tafiya mutuwa sukeyi tabbas saura kadan Sarakunan duniya sucika burinsu nason shafe Kabilun yamako aduniya Domin dafarko yawansu yakai dubu dari uku amma yanxu basufi su dubu gomaba Kuma suna warwatse aduniya kuma,ana cigaba da axabtardasu da hallakasu kisan Walakanci Yarima Umkar da jama,arsa sunacikin tafiya sai suka iso wani Tafkeken wadimai tsawo dafadi ga manyan bishi yoyi da duwatsu kalakala saida sukai tafiya maitsawo acikin Wadin sai suji an rangada guda ciksuka tsaya kawai sai sukaji kasa na motsi gamida Girgixa kafin kace haka Wasu miyagun Sarkoki sun faso takarkashin kasa sundaddaure Yarima Umkarda dakarunsa tamau tamkarGoro take wasu dogayen itatuwa suka hudo kasa akabankaresu ajikin,Itatuwa tsanani xafin daurin komotsi basa iyayi domin duk lokacindaSuka motsa saisuji anakara tamkesu tsananin Xafida xugi kamar xa,afasa kasusuwansu Kwatsam Sai akara rafka guda daga bisani akwararaihu kayya ai saiga Rundunan mayaka kamar Farin annoba suna ketowa ta ko,ina tsananin yawansu baxasu irguba mayakan sukai cincirundu suka kewaye Su Yarima Umkar Can sai mayakan sukarika darewa suna budawa saiga wata shirgegiyar mace maikamada bishiyar kuka mummuna kamar dodanniya tana bisa wani Toran giwa tafaso takalliSu yarima Umkar tabusheda dariya akarke tadaure Fuska tace kai tsinannu lallai kusani yauce Ranan mutuwa kabilunku bakidaya Tabbas Ni Sarauniya Ajuzatu Saina jagoranci koneku daranku takara kwarara ihu tana ambaton wasu kalamantsafi aisaiga Sarki Kiffyan shida Dakarunsa marasa adadadi sundauro Sadauki Sauban da tsirarun jama,arsa Wohoho akara kwatsatsa Ihu Saiga Sarauniya Kayyfiyya da dakarunta fiyeda irga Sunkamo Gimbiya Yalina da tsirarun jama,ata Akara tafka ihu gamida Kuwwa aisai karan Takun dawakai yacika ko,ina saiga manya manyan sarakunan Duniya da jama,arsu marasa adadadi yawansu yawuce lissafi yawansu tamkar kasa suka mamaye ko ina suntaho da Sadauki Shaukib da jama,asa adaure aka hada kabilun yamako gudaya adauresu atsakiyar maxaje Kawai Sai sarakunan sukama babbaka Dariya kamar sun haukace saida sukai dariyar ta,ishesu sannan sukai shiru gamida daure Fuskokinsu Inda Sarauniya Kaifiyya tafara jawabi tanacewa Yaku Jama,ar Duniya muna muku godiya dahadinkai dakuka bamu muka yaki wadannan tsinannun kabilu masu Mafarkin Mulkan Duniya tabbasda bamu mike tsayeba toda mafarkinsu yatabbata to amma ayanxu munkashe nakashewa sannan ga ragowan tsinannun adaure kuma ayau xamu konesu daransu, Sarakuna dadakarunsu suka fasa ihu suna jijjiga makamai Sarki kifyan yai tsawa akai tsit Sai yanuna Yarima Umkardatsinin takobi yace kaitsinanne kaceKaine garkuwan jama,arka kace Kaine alfarinsu to yau kaidasu gaku adaure atsakiyar makiya yadaga murya yace kuma daranku xamu konako domin kurika tuna Mafarkinku na mulkan duniya kuna karyata kanku Yarima Umkar yace kaiwawa kasani xanen kaddara baya gogewa lallai mafarkimmu bakaryabane tabbas sai komai yacanxa sai munyaki xalunci kuma sai munkori dukwani matsafi adoran kasa sannan Sai munkafa tutar adalci akowace kasa akowni gari yadaga murya yace lallai kusani Dukda cewa Mutuwa Dolece to tana saurarama nisan Kwana Sarauniya Kaifiya tabusheda dariya tace kai wawa nasan kanajin karfine dan bakaga ankamoabin dogarankuba kuma jagorankuba tsammaninka xataxo tataimakeku, taidariyar keta tace to itama Tashiga hannu kuma,itace xata fara mutuwa kafinku domin kutabbatar babu wanda xairayu acikinku Dankari jin wannan labari sai hankalin Kabilun yamako yakara tashi sukama xaxxare idanu Kawai Sai Sarauniya Kaifiyya tabusheda dariya tace kai kukawo tsinanniyar tsohuwanan ai saigashi ankawo Tasusu tasha wani mummunan dauri,tuni Kabilun yamako sukama Kuka Gimbiya Yalina takalli Jama,arsu tace kaiya kuyi hakuri jama,armu mungaxa ceton rayuwanku Yarima Umkar yace aa yar uwata lallai baxamu mutu dukaba dole wasu Surayu abinda nakesodaku kada kuiwani yunkuri aduk lokacin dakukaga naballe,Sarauniya Kaifiya tace kai maxaje kuima tsohuwar nan ruwan kibau atare Mayaka sukaimata ruwan kibau Kabilun yamako suka kwarara,ihu Dankari Yarima Umkar yakwarara wani Sakaran ihu saida gurin yai tsit yacika yabatse yakummburayaiwani yunkuri take Sarkan datadaureshi takatse SHAYI i #MUTUWA DOLE PART 7B Lokacinda Yarima Umkar yakwarara ihu sarkan dake daure dashi takarkatse yadaga hannayansa wasu takubba suka bayyana ahannuwansa maxajesuka fadomasa dankari yasa kafa yadaki nagaba yai baya yabigi nabayansa samada maxaje Dubune suka baje sukakkarye Sarauniya Kaifiyya tai ihu taceda Dakaru kukasheshi domin yaxamu ixna ga yan uwansa Dakaru marasa adadadi sukai kansa inda yafara turasu kiyama tamkar guguwar annoba haka Yarima Umkar yake Fatalida rayukan makiya kayya lallai maxa suke maganin maxa duk tsananin yawan makiyaN amma Yarima Umkar yafutunesu kuma yagallabesu sa,annan yaxame musu wutar kara datse kawuna yakeyi sare kafafu yakeyi Sadauki Shaukib yafara yunkurin kwacewa Gimbiya yalina tace aa Yarima Umkar yagargademu dacewakada mui wani yunkuri alokacin damuga yana karo da maxa Shaukib yace xasu kasheshifa Gimbiya Yalina tace kaiwawa kasani mutuwa Dolece Saba Umurnin Shugaba kuwa asarace kawai kaimasa Fatan nasara Shiko Yarima Umkar tamkar mahaukacin Xaki haka yake xarya atsakanin makiya duk inda yakurda to mutuwace kedibarmasu karankwana tana watsasu kiyama koda adau lokaci ana karan batta sai Yarima Umkar yafara gajiya kawai sai yarafka ihu yasauya salon yaki yarika kisa yana buda hanya so yake yagudu koda Sarauniya Kaifiyya tagane shirinsa Saitai tsawa maxaje suka yanyameshi sukakewayeshi sukaimar Kuri sutaru xasuimar rufdugu amma da yaiwani kara yai gunji yakai kora dama daHagu saiga maxaje naxuba akasa kamar ruwa kawuna natashi Sama kamar tsuntsaye yadaka tsalle sai gashi asamankawunan makiya nanfa yafuta guje duk dakaren da Yarima Umkar yataka kansa tofa yamutu kenan Ran Sakuna yabaci suka bada Umurni da aimar ruwan kibau atare kuma alokaci guda Dakaru sama da miliyan dubu suka harbama Yarima Umkar Kibau atare Kibau marasa adadadi suka Nufi Yarima Umkar Saura kiris kibaudin Suimasa Dirar mikiya kawai Sai yarima Umkar yarikida yaxama Wanikaton Tsuntsu yatashi Sama yalolaka kamar walkiya yabace acikin Gajimare Sarauniya Kayfyya da gayyan Sarakuna sukwarara ihu sukarida suxama tsuntsaye subi bayan Yarima Umkar amma sukai shawagin Duniya basuga alamun yarima Umkarba Sukagaji sudawo Sarauniya Kaifiyya tace yaku Sara kunan Duniya lallai baxamu kashe tsinannun Kabilunnanba har Sai munkamo Shugabansu muhadasu mu babbake da Wuta,afusace Takalli kabilun yamako tace kuna tutiya dakarfigamida jinkai to yau gashi shugabanku Yarimanku yagudu yabarku tafasheda dariya tace Wannan waniIrin Shugabane mara adalci ga jama,arsa, Gimbiya yalina tadakama Sarauniya Kaifiya tsawa tace ke wawuya lallai kisani Shugabammu baya gudubane xaidawo da balbalinbala,i hade da guguwar mutuwarku tadaga murya tace lallai abinda kuke gudu tosai yafaru Dolene kuxamo bayimmu Sarauni Kaifiyya tace to muna sauraran Xuwansa domin yatadda mutuwarsa Shiko yarima Umkar lokacinda yatashi Sama sai yabace yaita tsula gudu asararin samaniya gajininyanka dasukan da amar marasa adadi Jiri yafara dibansa sai yasuma asama kawai yayo kasa bai xame ko,inaba Saiwani tafkeke ruwa yakai yadawo acan wani yanki nadaji inda ruwannan yaratsa tawata fadama inda wasu matake kulada Itatuwa suna kokarin dibo ruwa kawai sai suka hangi gawar mutun agefanruwa take suka Koda suka duba gawar dakyau sai suga ai Yarima Mustafi amace matannan sukwarara ihu gamidaFasa kururuwa suna cewaankashe yarima Mustafi dakaru suka rugo aguje dukda suntabbata ba yarima Mustafi bane to saida Suka girgixa domin kamannin tayi yawa sukadauko shi sai aga yana motsi ataru akansa anakokarin yimasa magani amma bai farfadoba can Sai akadare abashi Guri Saka makon xuwan Yarima Mustafi yadurkusa yakama hannun Yarima Umkar yariki jijiyar hannunsa yafiga aisai yarima Umkar yaiwani Dogon numfashi yabude idanu sukai ido biyu da yarima Mustafi bakidayansu mamakine yakamasu domin sunyi Matukar kama da juna Yarima Mustafi yasa adauki Yarima Umkar akaishi cikin Birni SHASUL TAKE adorashi akeken doki ai cikin birnin mamaki yakama yarima Umkar domin tunda yake aduniya baitaba ganin kyakkyawan birni kamar birnin Shasulba gasu mutanen birnin dashiga mai kyau matansu nasanyedadogaye nriguna da hijabai harkasa maxajen nasanyeda riguna wada tattu kowa kagani awannan birninto yanacikin farin ciki da walwala tuni Yarima Umkar yaji yana mutukar son wannan birni da Jama,ar birnin haka yaita kallo har akaishi masaukinsa abashi kekkyawan kula tsawon kwana biyu ana kuladashi bayan yasamu lafiya sai agabato dashi Fada Yai gaisuwa ga sarki Mashkur Sarki Ya ammsa Sannan yace kai waye daga ina kake kuma ya,akai kaikamada dana, Yarima Umkar yace nine yarima Umkar kuma ina kamada dankane domin dan uwanane na jini Sarki yamike bakidaya Fada aka mike Sarki yace kai Yaro kasani nine mahaifi yarimaMustafi kuma shikadai na haifa aduniya Yarima umkar yace nasani amma asalimmu dayane daku dukkammu yan kabilun yamakone Kakanku shine Yarima Mousar yabar yankinmu adalilin mutuwar yar uwansa Atifa yashiga duniya akarke yadawo gida da addinin Muslunci wannan dalili yasa Kakanninmu suki karbansa suka koreshi yakoma cikin dokar daji yacigaba darayuwa shida matarsa Naxifa wanda itace sanadin shigansa addinin Muslunci sunhaifi yara takwas sai mashawarta Kabilun yamako sukabada shawaran ayakeshi domin xuriyarsa tanayaduwa sannan Jama,a na sha,awan addininsa Wannan daliline yasa ashirya maxaje sukaimar Samame bayagida sukashe matarsa amma yayansa biyar suka farma dakarun samamen da yaki sukashesu bakidaya Shikuma bayan yadawo Ransa abace sai yashirya shida yaransa sunufi fadar Mahaifinsa domin Yaimusu gargadi GIRKI YA,ISO #MUTUWA DOLE TAKUN #KARSHE Lokacinda Mousar ya isa fadan mahaifinsa ransa abace yace yaku jama,ata hakika naxo muku dashiriya amma kunki karba sannan kuncutardani tahanyar kashemin matana saboda haka xanyi nisadaku lallai baxamu sake haduwaba har abada amma nangaba xaku afka cikinwata masifada bala,i inda jama,ar duniya xasu tsaneku sannan xasui gangami akanku sannan sushelannta kasheku aduk inda akaganku yaci gabada cewa tabbas saikunrasa gurin buya awannan duniya inda akarshe xaku haduda ahlina yayanada kuma jikokina tilas xaku karbi wannan addinin nawa sannan xaku yaki axxalumai da kafurai kuma sai kunsami daukan da babu wata Kabila da tataba Samu aduniya saiyakama hannun yaransa yashiga duniya Yarima Umkara yace to tundaga wannan rana kakannin kakannimmu suke rikeda wannan tarihi to gashi yafaru akammu domin Ammana kisan kiyashi sannan ammana kisan gilla saura kiris akarar damu awannan duniya domin yawammu yanxu bai wuce mu Dubu gomaba Kuma bakidaya ahlimmu suna daure a sansanin makiya nine kadai nakubuta daga Sharrinsu kuma natabbata suna bin bayana,kodaSarki MASHKUR da jama,arsa suji labarim danginsu da irin bakin xaluncin da akaimusu sai hankalinsu yatashi inda wasu suka rika xubda Hawaye Sarki Mashkur yamike yace lallai kai dan uwammune najini kuma yadda kakeda wannan tarihiMuma munadashi Kuma dama akullum muna sauraran xuwankane Sarki yaitsawa yace ashirya tawagar mayaka maidauke da maxaje Miliyan ar ba,in take mai shela yashelanta mai busa yabusa kahon yaki kayya ai Sai yarima Umkar yarudeGanin yawan jama,a Maxaje naketowa tako,ina cikin damaran yaki kafin kace haka rundana tahadu bakidaya dakarun sunyi damara da farar damara sunyi sahu sahu Maxadamata Yarima Umkar yadubi Yarima Mustafi yace yakai dan,uwana yanxu kana nufin wayannan duk kabilun yamakone Kana nufin duk jinimmu daya Yarima Mustafi yace tabbas du ahlimmune kuma Kabilun yamakone xalla; Yarima Umkara yace to yaya akai kuka fimu yawa bayan mune mukasance tushen kabilar yamako Yarima Mustafi yace kasani yakai dan,uwana alokacinda Yarima Mousur yabar gida da yaransa takwas to acikin jama,ar yamako kimani mutun dubu annemesu anrasa to sunbi bayansane kuma sunriskeshi suka musulunta todasune suci gabada rayuwa suna hayayyafa kuma kasani yakai Yarimamu addinimu ya umurcemu da mu auri mata hudu sannan muna mutukar son yaya da yawa bama kyamar haiwu mutun daya Saika sameshi da yaya arba,in hamsin Sabanin addinin gargajiya mace daya yaya biyu ko uku, Yarima;Umkar yace lallai babu wani addinin gaskiya Sai addinin Musulunci inagodiya ga Allah dayasa ban mutu acikin Kafirciba Sai yarima Mustafi yai tsawa dakaru suka motsa Yace yaku dakarun musulunci hakika Kafirai suncutarda yan uwammu summusukisan gilla sannan ahalin yanxu sunkama ahalimmu suna kokarin konesu daransu yadaga murya yace dukda yawansu yaninka yawawammu sau dari to xamu farmakesu kuma xamui nasara akansu lallai idan har mukarya wannan bakarRunduna to munkarya Kairci aduniya bakiya yakwada Kabbara maxaje suka amsa Shida yarima Umkar suka haye dawakai susaki linxamin Dokunansu sufuta aguje runduna tarufa musu baya Dakarun musu lunci Sun,isa Sansanini Kafurai da Tsakiyar dare Suka kafanasu Sansanin Nesa da Kafurai Sannan yarima Mustafi da yarima Umkar Suka jagoranci wata karamar tawaga tamaxaje arba,in gwanaye ayakin Sunkuru awannan daren suka shiga sansanin kafurai arna sunshagiya sunatabarci, tawagar Maxaje arba,indinnan sukarikabi ahankali suna binkice har suga inda akadaure yan uwansu suka kwacesu cikin nasara suficedasu Lokacinda suka isa Sansanin musulunci Sai su Gimbiya Yalina sukama murna da farinciki take sukarbi kalmar shada wohoho acan kuwa sansanin kafurai bayan wayewar gari giya tasakesu kawai saisuga bakidaya anyanka masu gadi anyi gabada Kabilun yamako aisai sufasa kururuwa to asannanne sukai toxalida dakarun musulunci nanfa afara kallon kallo Yarima Umkaryakwarara kabbara yaceda kafuraikaitsinannu ashe bance muku mafarkimmu sai yaxamo gaskiyaba lallai yauce ranar nadamanku kodai kumusu lunta kokuma bakidaya mukasheku Sarauniya Kayyfiya tace karyane lallai kune xaku mutu Yarima Umkar yaitsawa yace kai dakarun musulunci ku,afkama Kafurai dayaki kuita kashesu har Sai sun ambaci kalmar tsira whoho daukacin Rundunan Musulmi sukai kabbara sukai dauki kankafurai akahadu akai kwaram kwatsam nanfa yaki yakullu wutar yaki takama Musulmi sukarikama arna kisan gilla abin bakyan gani yarima Umkar yarima Mustafi Gimbiya yalina Sadauki Shaukin da Sadauki Sauban suka rika ratsawa suna kutsawa sunama kafurai kisan kiyashi duk inda sukasa gaba saikaga gawawwaki marasa adadadi jini yarika kwara filin yaki yakaxance arna suji bala,i sukarikajada baya Yarima umkar yace yaku Dakarun musulunci kufarmaki kafurai wanda yayarda takobi yatsira wanda yai kalmar shahada yatsira Wanda yaxube bisa guiwowinsa yatsira Tuni Kafurai sukarika zubarda makamai suna kiran Allah daya ana wannan bakin gumurxune Gimbiya yalina sukai kwaram da Sarauniya Kayyfiya Cikin fushida kunanrai Gimbiya Yalina tasarekan KAIFYYA Akuma adaidai wannan lokacine Yarima Umkar yasoke Sarki Kifya Sauban yakashe Ajuxatu Mafi yawancin sarakunan akashesu Wasukuma sunmika Wuya Inda wasu suka tarwatse sufada daji Yaki yakare Tundaga wannan rana TutarMusulunci takafu akowangida akowani gari kuma akowace kasa Kabilun yamako sukaxamo Madaukaka aduniya sune kefada aji afadin kowacce nahiya Domin sunkawar da Xalunci sunkafa Adalci Yarima Umka yakafa Babban daula maisuna YAMAKO da Matarsa Yalina da mashawrtansa Shaukib,da Sauban FATAN LITTAFI YAKAYATAR An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 12 of 12