Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
yayansa suka kife akasa suma suka mace Take Sarauniya Kaifiyya tasa hannu tadauki Kaskon Jin dumin na Dodo Ujibu tadaga sama tace yaku taron maxaje munmallaki kaskon yanxu sai mutunkari Jabalul Maut domin samo wutar tsafi dakaru suka barkeda ihu Sarauniya Kaifiya takada kandokinta tai kudu dakaru suka rufamata baya sunaihu saida sukai tafiyar Kwanaki darida ashirin badare barana sannan suka isa Dajin Jabalul Maut nanfa suka fara dauki badadi da miyagunhalittu da Shaidanun aljannu sunyigwagwarmaya kuma anshafama anrasa rayuka marasa adadadi amma akarke sunyinasaran dibo Wutar tsafi daganan Sarauniya Kaifiyya tajagoranci runduna suka nufi Kasar Shiraf domin kone Ruhin Sarki Masruf bn Masruf domin mallaka kasar shiraf da jama,arya don sutunkari Kabilun yamako sui musu Kisarkiyashi acankuwa daji Surim bayan Su Yarima Umkara sunyi galaba,akan Matsafiya Manduriya saisuka tunkari FariN tsauni domin samo fararan duwatsu saida sukai tafiyar Kwanaki takwas arana natara sukaisa Farin tsauni lokacinda suka isa Farin tsauni suka dagakai suka kalli girmansa da tsawonsa sai hankalinsu yatashi domin ko aljani hawa wannan tsauni xai masa wuya suka rasa abinyi saidasuka kwana su uni suna xagaya tsaunin koxasu sami wuri hawa amma sukarasa can Sai MADUBIN yarima Umkar yamotsadasauri Yaciro sai ga tsohuwa huxiyya tabayyana acikin madubin bakidayansu suka gaisheta Ta,amsa hankalinta atashe Yalina tace kaka yanaga hankalinki yafina koyaushe tashi Tsohuwa tace kusani jikokina lallai bala,i natunkaro jama,armu tabbas kabilummu nadabda watsewa aduniya domin ahalin yanxu makiyammu nadabda mallakar Kasar Shiraf kumamutukar su mallaki wannan kasa tofa saisunyi galaba akammu yarima Umkar yace aa kaka indai ina numfashi baxai yuwuba sadauki Shaukib gimbiya Yalina Jarumi Sauban suka hada baki sukace tabbas Kaka Mutukar muna numfashi aduniya mune xamuba kasarmu da jama,armu cikakken kariya lallai muna rantsuwa dakima dadarajar Kabilammu baxamu bari tatarwatseba Tsohuwa tace kaiyya yara Kaddara tariga fata bakin alkalami yabushe takardan rubutu takone lallai kusani tarwa tsewammu wajibine amma dagewa mutabbarta bamu bace aduniyaba wannan shine aikinku sai tace ku karantawadannan kalmomi bayan bacewata xasu taimakeku wajan hawa wannan tsauni bat tabace take sukama karanta kalmomin Surkulle da tsohuwa tabasu kamar tsutsaye haka sukatashi sama sai gasu asamantsaunin dankari wani katon Filine maigirma fadi da tsayi asaman tsauni nanfa sufaradube dube koxasuga fararen Duwatsu can sai suka hangi Duwatsun guda hudu kowanne an ajeshi akan wani akushin Xinare mai kyalkyali Dutse na Farko Wani gawur taccen mahaukaci kumama yunwaci xakine ke kaikawo akusadashi tabbas xakin shike gadin wannan dutsen sai Dutse na biyu kuwa wani murjejen gwaggon birine girmansa yawuce misali tsawo tamkar xaitabo sama yanarike da wata narkekiyar guduma tabakin karfe tabbas tunkaran birinnan tamkartunkaran mutuwace gadaga sai Dutse na uku inda wata tafkekiyar macijiya girmanta da tsawonta tafi girman katuwarr rimi saiwani kumbura take tana saccewa tana feshida ruwan guba duk abinda ruwannan yataba take yake konewa fuskantar Maciyannan daidai yake da fuskantar ajali sai Dutsena @hudu inda wani wani kasurgumin bakin aljani mara kyan gani mai hannaye hudu kai biyu kowani hannu narikeda miyagunmakami sai kawo yakeyi ajinkin dutsen yana jiran mai karan kwana yakusanci dutsennan, Tabdijan Yarima Umkar Gimbiya Yalina sadaukiSauban sadauki Shaukib sukaremamiyagun halittunnan kallo sutabbatax akwai tsiya Sai yarima Umkar yadaga murya yace yan,uwana domin mumallaki fararen duwatsu dole sai muntunkari Halittunnan mun gogo artabu lallai mutunkaresubatareda tsoran Mutuwaba domin ita MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf daga shafin www.hausaebooks.cfce alokaci guda suka xare takubba Sutunkari Halittunnan da niyyar amutu ko airai INAMASU SON MAGANINTSAWONRAI TO KURIKASHAN SHAYI,SAU UKU ARANA BAXAKA MUTUBA SAIKWANANKA YAKARE#MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf daga shafin www.hausaebooks.cf PART ~~ 5 I~~ Lokacinda dajinnan yadau duhu maitsoratarwa sai Sarauniya Kaifiyyatakwara ra ihu tace maxaje kada wanda yakara koda takudaya lallai xai hallaka cik akatsaya dankari ai suna tsayawa sai abarka wani sakaran ihu akaitsawa da walkiya kayyaai abinda Walkiyannan tahaska shi yasa dakaru dayawa sukama ihu wasu suka fadi matattu inda wasu sujuyada baya aguje To adaidai wannan yanayinne hasken rana yagauraye ko,ina mugayen Dodannin subaiyana su biyar Dodo ujibu shida yaransa hudu kowannensu yanarike da guduma ta bakin karfe idanunsu sunyi jawur kaida ganinsu kasan sunxone dashiri daukan Fansa dakarfi Sarauniya Kaifiyya tace maxaje lallai yau xa,ayita takare domin ga dodo Ujibu dakansa yafuskancemu lallai mujajurce domin ganin munyi galaba akansa shida yayansa aitana rufe baki sai Dodo ujibu shida yayansa suka kwarma ihumaikarfi suka afkama mutane daduka da guduman hannunsu kayya kashe maxaje suke kamar kiyashi suna tattakesu Sarauniya Kaifiyya tafuskanci Dodo ujibu ita da dan,uwanta Sarki kifyan nanfa yaki mai tsanani yakullu suka xamemai alakakai domin suntakurashi gamida kuntatashi Inda Sarki Elkana da Sarauniya Zurkamu da Tagwayen Sarakuna Marsus da Marxush sukataru sukashe dodo daya daga cikin yayan Dodo Ujibu wannan lamarine yajawo yakin yakara tsamari gamida ta,azzara inda Dodannin suka haukace suka rika kashe mutane bakangado abangaran Sarki Kifyan kuwa da Sarauniya Kaifiyya sunhada karfi da Karfe suka dunkule aguri guda surikida suka xama iska inda suka shigi Sassan jinkin dodo Ujibu tako,inatake yakama kwarara ihu gamida sowa yana Kumbura can jikake daram Dodo Ujibu yatarwatse yayidaga daga hakan na faruwa yayansa suka kife akasa suma suka mace Take Sarauniya Kaifiyya tasa hannu tadauki Kaskon Jin dumin na Dodo Ujibu tadaga sama tace yaku taron maxaje munmallaki kaskon yanxu sai mutunkari Jabalul Maut domin samo wutar tsafi dakaru suka barkeda ihu Sarauniya Kaifiya takada kandokinta tai kudu dakaru suka rufamata baya sunaihu saida sukai tafiyar Kwanaki darida ashirin badare barana sannan suka isa Dajin Jabalul Maut nanfa suka fara dauki badadi da miyagunhalittu da Shaidanun aljannu sunyigwagwarmaya kuma anshafama anrasa rayuka marasa adadadi amma akarke sunyinasaran dibo Wutar tsafi daganan Sarauniya Kaifiyya tajagoranci runduna suka nufi Kasar Shiraf domin kone Ruhin Sarki Masruf bn Masruf domin mallaka kasar shiraf da jama,arya don sutunkari Kabilun yamako sui musu Kisarkiyashi acankuwa daji Surim bayan Su Yarima Umkara sunyi galaba,akan Matsafiya Manduriya saisuka tunkari FariN tsauni domin samo fararan duwatsu saida sukai tafiyar Kwanaki takwas arana natara sukaisa Farin tsauni lokacinda suka isa Farin tsauni suka dagakai suka kalli girmansa da tsawonsa sai hankalinsu yatashi domin ko aljani hawa wannan tsauni xai masa wuya suka rasa abinyi saidasuka kwana su uni suna xagaya tsaunin koxasu sami wuri hawa amma sukarasa can Sai MADUBIN yarima Umkar yamotsadasauri Yaciro sai ga tsohuwa huxiyya tabayyana acikin madubin bakidayansu suka gaisheta Ta,amsa hankalinta atashe Yalina tace kaka yanaga hankalinki yafina koyaushe tashi Tsohuwa tace kusani jikokina lallai bala,i natunkaro jama,armu tabbas kabilummu nadabda watsewa aduniya domin ahalin yanxu makiyammu nadabda mallakar Kasar Shiraf kumamutukar su mallaki wannan kasa tofa saisunyi galaba akammu yarima Umkar yace aa kaka indai ina numfashi baxai yuwuba sadauki Shaukib gimbiya Yalina Jarumi Sauban suka hada baki sukace tabbas Kaka Mutukar muna numfashi aduniya mune xamuba kasarmu da jama,armu cikakken kariya lallai muna rantsuwa dakima dadarajar Kabilammu baxamu bari tatarwatseba Tsohuwa tace kaiyya yara Kaddara tariga fata bakin alkalami yabushe takardan rubutu takone lallai kusani tarwa tsewammu wajibine amma dagewa mutabbarta bamu bace aduniyaba wannan shine aikinku sai tace ku karantawadannan kalmomi bayan bacewata xasu taimakeku wajan hawa wannan tsauni bat tabace take sukama karanta kalmomin Surkulle da tsohuwa tabasu kamar tsutsaye haka sukatashi sama sai gasu asamantsaunin dankari wani katon Filine maigirma fadi da tsayi asaman tsauni nanfa sufaradube dube koxasuga fararen Duwatsu can sai suka hangi Duwatsun guda hudu kowanne an ajeshi akan wani akushin Xinare mai kyalkyali Dutse na Farko Wani gawur taccen mahaukaci kumama yunwaci xakine ke kaikawo akusadashi tabbas xakin shike gadin wannan dutsen sai Dutse na biyu kuwa wani murjejen gwaggon birine girmansa yawuce misali tsawo tamkar xaitabo sama yanarike da wata narkekiyar guduma tabakin karfe tabbas tunkaran birinnan tamkartunkaran mutuwace gadaga sai Dutse na uku inda wata tafkekiyar macijiya girmanta da tsawonta tafi girman katuwarr rimi saiwani kumbura take tana saccewa tana feshida ruwan guba duk abinda ruwannan yataba take yake konewa fuskantar Maciyannan daidai yake da fuskantar ajali sai Dutsena @hudu inda wani wani kasurgumin bakin aljani mara kyan gani mai hannaye hudu kai biyu kowani hannu narikeda miyagunmakami sai kawo yakeyi ajinkin dutsen yana jiran mai karan kwana yakusanci dutsennan, Tabdijan Yarima Umkar Gimbiya Yalina sadaukiSauban sadauki Shaukib sukaremamiyagun halittunnan kallo sutabbatax akwai tsiya Sai yarima Umkar yadaga murya yace yan,uwana domin mumallaki fararen duwatsu dole sai muntunkari Halittunnan mun gogo artabu lallai mutunkaresubatareda tsoran Mutuwaba domin ita MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf daga shafin www.hausaebooks.cfce alokaci guda suka xare takubba Sutunkari Halittunnan da niyyar amutu ko airai INAMASU SON MAGANINTSAWONRAI TO KURIKASHAN SHAYI,SAU UKU ARANA BAXAKA MUTUBA SAIKWANANKA YAKARE;#MUTUWA; ;#DOLE; ;PART; ;5 J; Lokacinda Suka tunkari miyagun halittunnan Sai yarima Umkar yatunkari Murgujejen Zakinnan dashirin ayita takare sai Zakinnan yarika gunji yana wani kaikawo can yahangame baki yaiwani ruri yayo kan Yarima Umkar aguje shima yarimaUmkar yairuri yatunkari Xakinnan dawata xuciya maikarfi saida sukusa haduwa saisudaka tsalle suka dunkule asama sukameda Fada kamar mutum da mutum suka fado,akasa sukai gungure atare kuma aTARE suka mike Xakin yakafa kunbunansa agadan bayan Yarima Umkar yahuda bayan jini yafara kwarara tsananin xafi Yarima Umkar yakwarma ihu amakance yadunkule hannu yagabxama Zakinnan naushi xakin yai tsalle yabaje akasa afusace Xakin yamike yai waniruri yanufo Yarima umkar afusace yadaka tsalle yarima Umkar yacafeshi sucigabada dibar darga Shikuwa Sadauki Shaukib da yatunkari Katon gwaggon birinnan sai birin yakwarma ihu yajijjiga gudumar hannunsa yakifo aguje yashiga kaima Sadauki Shaukib mahaukatan Duka idorufe Shikuma yarika tsalle yana kaucewaanacikin wannan bakin artabune sai birinnan yainasan makama Sadauki Shaukib Gudumannan abaya Yagantsare birin yasakafa yabankeshi Saida Saukib yaiSama yafado akasa Birin yasa kafa yatakeshi Tsananin karfin takun daxafi Shaukib yarika Kwarara Ihu yana aman jini amma sai Birin yaci gabada taka Kirjin yana murxawa tsanani wuya saida Sadauki Shaukib yasuma koda birinnan yaga haka sai yaiwani kara yakwarara ihu yadaga makikiyarGuduman yajijjigata yakawoma Sadauki Shauki duga da ita tsanani karfi da Iskan tahowar dukan shine yafarfado da Sadauki daga suman dayayi yana bude ido yaga tahowar guduman dasauri irinna walkiyaYagungure gefe Guduman tadaki inda yatashi kasa taigirgixa Kamar mashihaka sadauki Shaukib yamike dahanxari irinna walkiya yasokama Birinnan tsinin mashi a idon take idon yafashe yatsiyaye tsanani xafi daradadi birin yarafka ihu yahaukace yarika kawoma Sadauki Shaukib duka tako ina, Shiko SadaukiSauban da yatunkari Sharbebiyar macijiya mai aman Guba sai taiyo kansa afusace tarika fesomai dafi yana kaucewa duk abinda dafin macijiyarnan yasama iyagirmansa sai yanark ko yakamada wuta, tana kaimarduka dakanta fada maitsanani ya auku inda Sadauki Sauban yainasaran tsirama macijiyarnan tsinin mashi atsakiyarka yafasamatakai tai wani ruri tasa katon kanta tamakeshi saida yaisama kafin yafado kasa tahangame baki daniyyar hadiyeshi Sururuf sadauki Sauban yashige bakin macijiyar tamkar tahadiye kwayar gero yawuce cikin macijiyar kayya lallai yaro baisan wutaba sai yataka domin lokacin da Sadauki Sauban yatsinci kansa acikin maciya aisai yajishi acikin wata duniya tsanani masifan xafida wari kamar xai sheda dankari maxakenan amma ahaka sai yaxaro wani karamin gatari kakkaifa yashigasaran kayan cikin macijiyannan wohoho wuya koda magani badadi domin tuni macijiyarnan takama buryaya tana neman Sauki tarika watsida jini lallai tahadiyi bala,iii Itakuwa Gimvbiya Yalina uwar maxaje sai sukai gabada gaba da narkeken aljaninnan mai hannu hudu kafa hudu kawuna biyu amanne Saialjani yadaka mata tsawa yace ke marar kunya lallai yau keda yan uwankixaku mutu ahannuwammu Yalina tabusheda dariya akarke tadaure fusaka tace kaiwawa lallai kasani mu yankabilin yamako sam ba,amana baraxana da mutuwa domin abokiyar wasammuce tun muna yara tadaga murya gamida nunashida tsinin takobi tace lallai tunda mukai ido biyu da wadannan duwatsu tofa sai munkwashesu Kayya aljani yakwarma ihu yanufuta afusace itama taikansa sukame da yaki maitada hankali domin aljaninnan yasha mamaki Yalina taxamemar alakakai ta addabeshi tarikitashida miyagun harehare harsaida ta yanke hannun aljanin guda daya aljani yakwarma ihu yasakafa yamake Yalina taibaya amma bata fadiba aljaniyakwarara ihu yafallo aguje inda itama Gimbiya Yalina taikansa saurakiris su hada Sai Yalina takwala ihugamida daka tsalle taxabgamar Sara akafada tuni ta aske hannaye,biyun lokaci guda maimakon tadawo kasa amma Sai gimbiya Yalina tataka kafadar aljaninnan takwarma ihu tasokama aljanin Takobi atsakiyar kai tuni aljani yasulale akasa matacce Gimbiya Yalina tafadi agaban Akushinnan da farindutse kecikinsa Sumammiya Shiko Sadauki Sauban dayake cikin macijiya tuni yaikaca kacada kayan cikin maciyannan yaburma cikin yafuto itakuwa tacigabada biryaya akarsheta daina motsi ta mutu Shikuma yakife agaban akushinnan sumanme haka shima Sadauki Shaukib bayan dauki badadi dabakin Gumurxu yayi nasaran sare kan katon birinnan Birin yafadi Matacce Shikuma Sadauki Shaukib yafadi gaban akushinnan asume Shikuwa yarima Umkara dambarwa sukaci gabada diba shida xakinnan inda xakin yaimasa kaca kaca Xakin yadamki kafar Yarima umkar yagatsa kuma yaki Saki burinshi kawai yagutsire Kafar Yarima Umkar yakwarara ihu yakama habar xakin Samada kasa dakarfintsiya yabara bakin xakin biyu yakuma yaga xakin gida biyu yawatsar yakwarara ihu yaciro Salkanruwansa yakafa abaki yakwalkwala sannan yakwararama yan uwansa wadanda suke Sume atare kuma alokaciguda suka farfado saiko wannensuyasuri farin dutsen dake gabansa,acan kuma Su Sarauniya Kaifiya sun,isa Birnin Shiraf inda suka shamamaki domin sunyi kicibisne da dakarun Kasar Shiraf Sunyi dandaxo sunkewaye Birnin Nanfa sujadaga afara kallon kallo dankari ai saiga Sarakunannan su bakwai yan uwan juna madu gabada juna sun foto sunfuskanci Su Sarauniya Kaifiya nanfa mamaki yakamasu Kayyfiya inda suFara tunani to ya,akai wadannan Sarakuna dabasa xama inawa daya sukahada kansu Lallai za,ayita DominKafin susami damar isaga kujrar Mulkin Sarki Masruf sukone Ruhinsa Sai anyi BARI JINI,SHAYI YA,ISOMUTUWA DOLE Littafi na Biyar 5 Na Ibn Abdullahi Abdullahi Complet Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.cf Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.cf Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail. MUTUWA DOLE Littafi na shida 6 Na Ibni Abdullahi Abdullahi Ebook created by Shuraih Usman Publish @ www.hausaebooks.com.ng ;;;;;;#MUTUWA DOLE PART 6::::::A Lokacinda Sarakuna bakwai masu gabada juna suka fuskanci rundunan Su Sarki Kifyan sai aci gaba da Kallon kallo Sarki Safran daya daga cikin Sarakuna bakwai yakwararaihu yace kai tsinannu tambadaddu kunji mamakine kungammu kammu ahade tokusani duk tsananingabardake tsakanimmu baxamur wani bare yai mulkin kasar Shiraf ba lallai koda xamu kare baxamu bari kushiga cikin birnimmuba yadaga murya yace sannan kunada xabi biyu kodai kumikomana Wutar tsafida kudebo domin kone Ruhin kakammu ko kuma mukarkashekumukarba dankari wadannan kalamai sun harxuka Sarauniya Kaifiya takwarara ihu mai raxanarwa akarke dadakama Sarki Safran tsawa tace kai yaro lallai kasani koda xakudawo da iyanku mata guda bakwai wadanda sune jigon kasar shiraf Sannan koda xakudawo da makiranmata bakwai Kakanninku wadandaSune sukai ajalin iyayanku sukunna wutar gaba atsakaninku to yau sai muntarwatsa gayyarku kuma saikundawo karkashi ikommu tadagamurya tace lallai xan baku xabi biyu kodai kubarmu mushiga Birnin Shiraf cikin Salama kokuma mushiga da karfin tsiya tai ihu gamida tsawa tace maxaje lokacin yaki yasoma take tanuna wani yanki nadakaru kasar shiraf take kasa tarufta dasu suka hallaka wohoho ainan yaki yakullu maxaje daga kowani bangare sukwarara ihu gamida jinjina makamai suka afkama juna nanfa guguwar yaki tasoma masifa tawanxu mutuwa tarika shawagi asaman maxaje tana sunkutan masu karan kwana tana turasu kiyama Sarauniya Kayfiyya tarika tarwatsa mazaje tana sassabe kawunansu Kamar barnan iska haka maxaje kekisan maxaje guri yaturnuke da kura ihun maxaje da karan takubba yacika ko,ina jini yarika kwarara kawuna naxuba gawawwaki su yawaita masifa tai masifa wuta takama afilin yaki Awannan yakine akasheSara kunanan Bakwai yan uwan juna masu gabada Juna aifaruwan hakan sai dakarun birnin Shira sukajada baya suka rika huci sarauniya Kaifiyya taketa tacikinsu tashiga Fadar Shiraf tafuskanci Karagar Sarkin Shiraf tafoto da kaskon wuta tawatsama karagan take wuta takama karagar bakidaya tarikaci balbal tsawo dakika sittin sannan wutar talafa sai ga karagan takara girma takara haske kaitsaye Sarauniya Kayyfiya taje taxauna akan karagan Kawai Sai karagan tajijjige taisama taiwaje tadira atsakiyar Filin yaki a,idon maxaje aikoda Tarin mayaka daga kowani bangare suga Sarauniya Kaifyya abisa Babban karagan mulki nakasar Shiraf Sai bakidaya Jama,ar dake gurin maxa da mata talakawa damasu mulki dakaru jarumai da sadaukai bakidayasai sukaxube kasa sukai sujjada ga Sarauniya Kaifiya Tamike tsaye takalli tarin jama,a akasanta saita bushedadariya sannan tafara magana tanacewa yaku jama,ar duniya lallai kusani wannan magana danakeyiduk duniya babu inda ba,ajin muryata saboda haka lallai xamu xauna xaman jiran sarakunan duniya,domin anan xamu xauna tsawon makwanni biyu domin dakarun mata damaxa muhadu sannan mutunkari Yanki kabilun yamako domin mutarwatsasu mukashesu mukone duk wani mahaluki na wannan yankin lallai kaxa na wannan yanki baxamu barta tarayuba domin rayuwan mutundaya awannan yanki hadarine ga jama,ar duniya domin Bokayen duniya suntabbatar mana wadannan kabilun mutukar,bamu kaudasu adoran Duniyaba nangaba xasu yawaita sannan xasu canxa addininsu daga bautan wuta xuwa bautan Allah daya to bokaye suntabbatar mana cewa mutukar sukarbi wannan addini sai sunyaki kafurci sunkawardashi sannan sai sun fatattaki xalunci sai sunkafa tutar adalci akowani yanki akowani longu akuma kowacce kasa Sarauniya Kaifiya tadaga murya tace Dan hakanne mutukar muna raye baxa muri yafaruba tace maxaje kuje kuwasa takubba kumotsa jikinku kushirya kyata da muguta irin wanda kugadama natsawon Makwanni biyu muyi xamman jiran maje sannan mutunkari Kabilun yamako da balbabalin bala iii bakidaya Jama,a subarkeda ihu sannan sukawatsu ako,ina maxaje sukarika motsajiki gamida wasa makamai da kera sababbi domin gamawa da kabilun yamako Acan kuwa dokar daji Yarima Umkar Gimbiya Yalina sadauki Shaukib Sadauki Sauban tunda sukabaro Farin tsauni inda suka samo Fararen duwatsu suka haye kandawakansu gudu suke tsulawa kamar mutuwa tabiyosu basa saurarama karamin rami ko babba tsallake koramo da mayan goguna sunahaye tsaunuka da manyan duwatsu duk wata masifa ko bala,i da yafuskancesu kuwa to kamar shanruwa suke gamadashi domin basa tsayawa aljani ko mutun dabba ko dodo,indaibaiguduba tokuwa kwanansa,yakare basuda waniburi face sugansu akasarsu na Yamako tabbas lokaci yagato masifa tadanno domin sunadatabbacin sarakunan Duniya nadabdama Kasansu dirar mikiya tabbas sunsa anfi karfinsu takowani fuska hatsabibanci jarumta yawa to amma abinda sukai rantsuwa sannan sukai imani lallai baxasu bari aimusu kisan kiyashiba tabbas kota wani hali sai suntabbatar akalla wasu tsuraru daga cikin Jama,arsu maxada mata suntsira awannan yakiDomin cikan mafarkisu na MulkanDuniya nangaba , Acan kasar Shiraf kuwa tundaga ranan da Sarakunnan duniya sukaima Sarauniya Kaifiya muba,ya,a sai tawagatawaga na mayaka sukarika barkowa kasar shiraf hatsabiban Sarakunada gagararrun jaruman Fama naduniya sukarikama Sarauniya Kaifiya mubaya,a tsawon,Kwanaki goma Sha hudu rundunarmayaka maxada mata matsafa dabokaye nashigowa Kasar Shiraf dankari yawan jama,a yafikafin lissafi tsananin yawa baka iya ganin iyakar maxaje Sarauniya Kaifiya tai umurni da ashirya tafiya take maxaje sukai sahu mara iyaka sannan runduna takada tai yamma domin riskan yankin Yamako Duuu kamar tashin Duniya sai ihun maxaje dakidekide ketashi WAYYO NATAUSAYAMA KBILUN YAMAKO BARI INSHA SHAYI INKAIMUSU DAUKI,ZA,AYITA#MUTUWA DOLE PART 6B Cincirundon tarin dakarune fiyeda miliyan barkatai suka xagaye kauyan kabilun yamako karkashin jagorancin Sarakuna dubu goma yawam maxxaje mata da maxa yawuce misali baka ganin komai sai wulkawan miyagun makamai Umurni kawai dakaru kejira su,afkama Kabilun yamako amma shiru can sai Sarauni Kayfiya tadaga murwa tace yaku taron dakarun gamayyar kasashen duniya lallai kusani munkewaye wayannan tsinannu kabilunne badan komaiba saidan mushafesu abayankasa lallai bama bukatan koda bera nawanna kauye yaci gabada rayuwa atare ko ina kuma atoshe ko,ina bayaro ba babba kuma komai tsufam mutum kukasheshi kusani barin mutun daya tak araye xai haifarma daduniya babban matsala domin kurika tunawa aranku yayin dakuke kashesu maxansu da matansu cewa Bokayan duniya sun tabbatar dacewa mutukar ba,abatar da wadannan kabilu adoron duniyaba tofa watarana xasu yadu kuma xasui yawa sannan xasu hada runduna tamaxje matsananin karfi sutunkari sarakunan duniya dayaki daya bayan daya sai sunkashemu sannan sukawarda addinin iyaye da kakanni sukawo Bautar Allah daya sukauda xalunci sukafa tutar adalci akowacekasa afadin Duniya Sarauniya Kaifiya tadaga murya takwarara ihu akarke tace maxje kushirya take Dakaru suka jijjiga makamansu sannan tace ku afkama tsinannun kabilunnan kukashe kowa kar kuma kukyaleKomai atare kuma alokaci Guda Dakarun gammar duniya sukwarara ihu da kururuwa sukai yunkurin fadama Kauyan yamako domin suimasa kurunkus Kwatsam sai asaki wata shahararriya tsawa gamida karada kururuwa da Furgita maxajeda Dawakai, inda dakai sukai turjiya suka rika karo da juna suna xubewa kasa gari yai duhu Sama tai taijawur kamar xai ai ruwan wuta Kaiya Sai wata mahaukaciyar Wuta takewaya ilahirin kauyan Yamako tarikaci balbal tana wani rimi tana balbal Sarauniya Kaifiya takwarara ihu tace da dakaru kaimaxaje lallai kada wani yakuskura yaratsa wannan wuta xai halaka cik dakaru sukaja linxamin dawakansu amma duk dahaka saida wusu suka shiga aituni suka kone Kurmuss Sai tsohuwa Tasusu tabaiyana asararin Samaniya tadakama Gayyar Sara kunan duniya tsawa tace kai gayyar tsinannu la,anannu lallai kusani lokaci yayi Sannan Kaddararmu da taku tatsaya lallai kusani iya Kokarinku naganin kun hallaka daukacin Jama,armu tobaza ku,iyaba lallai xakuimana illa xakuma kui mana kisan kiyashi to,amma kukarar da xuriyarmu aduniya baxaita yuwoba tabbas kokunaso ko bakoso kaddara tariga Fata Mulkin duniya sai munyishi Lallai nangaba kadan dolene daukacin Sarakunan duniya sufadi agabanmu sutaba kafafunmu domin neman sucigaba darayu tsohuwa tadaga murya tace tabbas wannan lokacinnakune ku kashe jama,armu kisa kisan kiyashi tokusani nangaba lokacin namune dole kubi tsarin mu addinimmu da koyarwammu tadaga murya tace lallai watarana saikun xamo kuna rokammu akan mubarku kurayu Hankalin Sarakunan Duniya yatashi sukwarara ihu atare sukai Umurni da amma tsohuwa Tasusu ruwan kibiya tuni maxaje suka fara sakin kibau marasa adadadi amma wani abin takaic Kibaudin basa iyakarisawa inda tsohu Tasusu take tsaye asararin Samaniya Kawai Sai Sarauniya Kaifiya takwarma ihu tai yunkuri taisama domin tariski tsohuwa asama amma sai xafin wutannan dake xagayeda kasar yamako yamakota tafado kasa Tsohuwa takece dadariya tace ke tsinanniya kisani Xaki iya tsallakowa yankinane kawai bayan kunyi nasaran kashe wutardake xagaye damu kuma hakan ba,abu mai saikine agarekuba Kawai sai tsohuwa tabace bat Sarauniya kaifiya tamike gamida kwararara ihu takama Surkulle da tsatuba domin kashe wutarnan amma saitasha mamaki domin Wutar saikara kaimi take tana toroko Kaiyya Sarauniya kaifiya takwarara ihu tace yaku taron matsafa fa da bokaye naduniya manya dakanana lallai kowa yahimmatu wajen kokorin kashe wannan tsafaffiyar wutan domin cikar burimmu dankari Cincirondon matsafa da bokaye maxada mata suka xagaye wutar suka hau Suburbudo karatun tsafi gamida kalaman surkulle,acankuma cikin Kauyen Yamako bakidaya jama,ar kauyen suntaru afadar Sarki Maxada mata manya dakanana cikin shirin yaki Sai tsowa Tasusu tabaiyana Tafara magana Yaku jama,ata lallai kusani baxamu iya aikata komaiba har sai Su yarima Umkar sundawo tabbas wannan yakin anfi karfimmu kuma dolene aigalaba akammu domin kaddarar muce haka, amma hakan baxaisa Mumika wuyaba domin kusani bayan wannan kaddarar akwai wata kaddaran domin tsirarummu xasu tsira kumaxasu rayu sannan nangaba sune Shuwa gabannin duniya Tadaga murya tace asaboda haka kowa xaiyi wannan yakine da xummar cewa shine xai rayu acikimmu taci gabada cewa kuma kusani naxagaye ilahirin Kauyammu da Wutar tsafi ,sannan makiya baxasu iya kashetaba sainan da cikar sa,a uku wanda Muna tsammanin kafin cikar Sa,a ukun Jagororimmu Xasu dawo, tadaga murya tace lallai dawowarsu shine galabarmu rashin dawo warsu kuwa itace FADUWARMU tagirgixakai tace mutukar Su yarima Umkar Basu iso nanda cikar Sa,a Ukuba Tofa mafarkimu baxai cikaba domin Kaxa na wannan kasa tamu bafa xata rayuba DANKARI aisai NAJE NASHA SHAYI KAFIN ISO WARSU[#MUTUWA ¥¥¥ DOLE PART 6 C] Gayyar matsafa suka dukufa wajan ganin sunkawo karshen wutannan inda sukarika karanto kalmomin tsafi,gamida Surkulle idanunsu yai Jajur jikkunansu yajike da gumi sharkaf kamar wasu wanda aka tsamoacikin teku inda dakaru keta xaryasunkosa akashe wutar su,afkama kabilun yamako subaja kolin rashin mutunci da xaluncin ,anawannan haline sai Su yarima umkar sudanno tundaga nesa Su hango tarin Dakaru sunkewaye birninsu kamargayya tururuwa naduniya dankali Hankalinsu yatashi domin sunsan lokaci yayi tabbas wannan Kaddarasuce tatsaya Yarima Umkar yadubiabokan tafiyarsa yace yaku yan uwana kusani yaxama dole muketa wannan Sansani mushiga cikin Kasarmu domin mune jagororinsu tabbas Jama,armu nacan suna jirammu cikin tashin hankali sai yaxare takobi yace lallai nayi imani dacewa mutuwa dolene amma awannan yanayi kuma awannan lokaci baxam mutuba saina dangana xuwa gaal,ummata dangina kuma,ahlina Tuni Gimbiya Yalina ,sadauki Sauban Sadauki Shaukib, suma suka xaretakubba sukace muma Muna bayanka Yarimanmu lallai ruwa da IskaMutuwa da rayuwa kaifida tsini basu isa sutsaida muba tabbas Sai mundangana ga,ahlimmu atare sukwarara ihu gamida kururuwar Maza suka saki linxaman dawakansu gamida falle takubbansu suna jijjigawa dankari aikoda Sarki Kifyan yahango tahowar Su yarima sai yakwarma Ihu yaitsawaga jama,arsa yace kai maxaje kufarma tsinannuncen lallai kada kubarsu surayu domin sunfi kowa hadari acikin tsinannun kabilunnan kaiya aisai wani yanki nadakaru samada miliyan arba in suka yanke sukayo kan Su yarima Umkar suna ruri sukahadu atsakiya sukai kwaram,nanfa masifa ta auku yaki maitsanani ya auku kaiya abin bakyan gani kuma bakyan Fada domin wani irin datsa yarima Umkar kema makiya duk wanda yasara tosai yarabasu gida biyukamar Guguwar anoba haka yake fatalida rayukan maxaje jini yarkawatsi Wohoho Gimbiya Yalina tarika ruri tana gunji tana sauke kam makiya kasa batabari wanikai facetasareshi haka batabarin wani tunbi face ta farkeshiHaka Sadauki Sauban yakasance yana kutsawa cikin makiya yana Gunji yana waftan rayukam maxaje tamkar isakan annoba duk inda yajuya saikaga Fili haka al,amarin yake ga Sadauki Sauba yakasance kamar mahaukacin Xaki yarika rutama maxajeda yana turasu kiyama kaiya tuni guri yahargetse sassan jikin dan,adan sukarika tashi sama koda ajima ana wannan yaki saifili bakidaya maxajennan sum mutu wohoho ai hakan na faruwa saiwasu mayakan ninkinnada sukai Ihu gamida kururuwa su tunkaro Su yarima Umkar suna Ruri Yarima Umkar yace yan uwana musauka akandawakammu take suka dire kasa yace mujada baya atare suka jadabaya yace lallai kusani baxamu iyakarar da mayakan dake wannan wajeba saboda haka Mui yaki domin mu,isa cikin birnimmu Gimbya Yalina takalle Sauban da Shauki tace ina fatan kunfahimci abida dan,uwammu kenufi Sadauki Shauki yace yaki sama Sai dan gado kawai sai suka kalli junansu sukai murmushi sannan su fuskanci tarin dakarun dake tunkarosu afusace suna ihu,Aisuma sai suka kwarara ih sufalfala aguje sutunkariabokan gaba saida yarage saura kadan su hadu Sai su yarima Umkarsukai wani Ihu gamida wani Yunkuri kawai sai suka tashi sama kamar tsuntsaye dankari saida sukai tafiya mainisa asama,sannan sukadira abisa kawunan maxaje kawai sai sukarika falfala gudu akawunan maxaje wani tsabar shu,umanci shine duk wanda suka takashi kafin subar kansa sai sunkasheshi wani su sokamar mashi atsakiyar kai wani susare wuyarsa wani su soki kafadarsa wani kuma yan,uwansane kekashesu garin kaima Su yarima umkar hari haka akadinga dibar daru harsukai Wutarnan data xagaye Birninsu wani abinda yadaurema Dagarun tarondangi Kai shine damasifan gudu Su yarima Umkar ska ratsa wutannan su wuce amma da wasu dakaru sukai kuskure binsu sai suka babbake sukone Kurmus Sarauniya Kaifiya takwarara ihu takama sambatu tazagi rana taxagi wata tanacewa kai gayyar matsafa lallaifa mujajurce mukashe wutarnan domin Sa,adayane yarage mana mutukar mukasa kashe wutarnan to Duniyazata fuskanci bala,i da masifan wadannan tsinannun kabilun,acan kuwa cikin Kauye ana tsaye Jugum jugum kawai Saiga Su yarima UMKAR sudira agaban al,ummansu batareda suncema kowa komaiba sai yarima Umkar yace bamuda lokacikowa yabiyo bayammu take YARIMA umkar Gimbiya Yalina SadaukiSauban Sadauki Shaukib sunufi Cikin gidan Sarautan kasan bakidayaJama,asukabi bayansu suna shiga cikin gidan Sai sukabi wata siririyar hanya bayan tafiyansu kadan Sai suka riski wadansu dakuna Guda hudu iri daya daya agabas, daya yamma daya arewa daya kudu Yarima Umkar yanufi dakin Gabas yashigewasu jama,a suka bishi Gimbiya Yalina tashiga dakin yamma wasu jama,a suka bita Shima Sauban yanufi Dakin Gudu jama,arsa suka bishiShima Yarima Shaukib yashige dakin Yamma shida jama,arsa bakidaya kabilun yamako sama da dubu Goma Sunshige dakunannan hudu kamar karya, To adaidai wannan lokacinne Gayyar matsafa sukai nasaran kashe Wutarnan Kai tsaye Sarauniya tai tsawa tace maxaje ku afka bakidaya Dakaru suka fada cikinkauyen tsananin yawansu sunfi karfin kauyen amma abinda yatama sara kunan duniya hankali domin mutun daya basu ganiba Bayan Maxaje sun rushe gidaje garin bakidaya amma babu alaman ko motsinwohoho Sarauniya Kaifiyya takwalla ihu takama Sambatu tana tana wani Dam tana ham tanacika tanabatsewa takumbura tai tsawo tai bakin kirin taxubama kasa Idanu Kawai sai aga taimurmushi takara kallon wani guri takara murmushi saida takalle wurare Hudu tana murmushi kawai Sai Sarauniya Kaifiya takama babbaka dariyaTamkar taxare TOFA MEXAIFARU KUDAN JIRANI INDAWO ;;;;;#MUTUWA DOLE PART 6D;;;;; Lokacinda Sarauniya Kaifiyya tabushe dadariya kamar xararriya saida tayi ya,isheta sannan tAdaure fuska kamar wanda aka aikomata da sakon mutuwar ahalinta bakidaya sannan takwarara ihu tasabi wasu sambatu tana simi

Chapter 10 of 12