Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
kafafu suka yarage saikuma yarima Umkara Sai Gimviya Yalina atsakiyar Gawawwaki makamansu na digar jini dankari aikoda Sarki Kufru dan Kafiru yaga masifan datafadama rundunansa Sai yafasheda kuku akarshe yafasa wata tsawwa gamida kururuwa yaxaro wasu kananan takubba yasheka aguje yaikan su yarima Umkara yanacewa kai tsinannu la anannu lallai yaukuma saina turaku kiyama Kamar yadda kutura Jama,ata yanufesu yana ruri inda Yarim Umkar da Gimbiya Yalina suka gyara tsayuwansu darikon takonnsu suna jiran karasowansa tuni Sungama Lissafa yadda xasui fawarsa suna Daf dahaduewa Sai wani makeken tsuntsu girmansa yakai Girman doki yasuri Sarki Kufru dankafiru yaisama dashi yalolaka yabace aciki Gajimare Gimbiya Yalina tainiyar binsaSai Yarima Umkar yariketa yace aayar uwata barshi mudai mutsare kauyammu da jama,armu iyayammu dakakannimmu yayyammu dakanninmmu Saikawai Suka rungume Juna suna murnan Samun nasara adaidai lokacinne Madubin GimbiyaYalina Yamotsa Tamaxa tadakoshi tashafi Madubin take Fuskan tsohuwa Barsu yabayyana Yalina tace yadai kaka Tsohuwa tabatarai gamida Shan kunu Yarima Umkar yace ke algungumar tsohuwa meye kixubomana idanu tsohuwa tace meyasa kana mijina xaka rungumi wata katuwa yarima da Yalina suka fasheda dariya Yalina tace wato kina bakin cikiko tsohuwa tace badoleba irin wannan runguma kamar xaki shiga jikinsa Yalina tama tsohu Gwalo tace ba yayana bane wataranama akirjinsa xankwana tsohuwa tacetabbdi ranan dana xare takobi koni koke Yarima yaidariya yace Kaka Wannan tsuntsun saubiyu kenan yana sure abin harina Tsohu tace Shaidaniyace Sarauniya Kayyfiyya ce yar uwan Sarki Kifyan itace tadauke Sarki Kifyan lokacin dakake yunkurin kasheshi sannan yauma itace tadauke Sarki Kufru Dan kafiru alokacin da xakui kicibis mugun gamo Yalina tace ina take Kaisu kaka, tsohuwa tace kudai kukara himmawajen bamu tsaro amma lallai makiya suna mana mugun tanaji idanun tsohuwa yakada yai jajur tace kukara himma jikokina amma kusani Kadara bata gogo kawaida ubangiji yanayin abinda yagadamane Kafin sukara mata magana tuni tabace Yarima umkar yaceda yalina maxaki koma gurin jama,arki nima xan koma gurim mutanena domin kyautata tsaro acan karkashin kasa kuma ansanya Sadauki Shaukib da Dakarunsa abakin Kurku mara kofa an kulle Sarauniya Zurka,u yar Zairana tairantsuwa kullum saita yanka Dakare daya agaban Sadauki Shaukib dominyadandani bakincikin da yadandana mata alokacinda yakema jama,arta kisan Gilla agaban idanta tairantsuwar cewa ahaka yata hallakasu daya bayan daya sannan ta isa kauya Lakcada talalata komai tabbas tasha,alwashi kaxa baxata bartada raiba ahalin yanxu da yanka dakaru biyu agaban idan Sadauki Sauki inda sauran dakarun sushiga rudani Gamida tashin hankali daxullimin Mutuwa koda Sadauki Shaukiba yaga hankalin jama,arsa yatashi Sai yashiga lallashinsu inda yai musu alkawari gamida rantsuwar cewa dagadakaru biyun da sarauniya Xurka,u tayanka baxata sake yanka kowaba aikuwa Gari na Wayewa Sai akaxo aka fudda Su Sadauki Shaukib ajeresu agaban Sarauniya ZUrka,u suna daddaure da sarka Sarauniya takallesu takece dadariya tace kamar yadda nai alkawari Kullum saina yannka mutum daya acikinku kuma agabanku domin kudandana bakincikin daku dandanamin abaya to yanxunnan xan ci gaba take tai umurni akwance wani Sadauki agabato dashi gabanta taxaro wata kafceciyar Wuka to alokacinne Sarkokin dake jikin Sadauki Shaukib suka zube kasa sakamakon kalaman tsatsuba dayaita karantawa gamida kalmomin surkulle TOFA XA,AYITA SANNAN ABANGARENA GIRKI YA ISO TALIYA DA WAKE SOYAYYEN DANKALI DAKOFIN,SHAYI hhMUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 3D Lokacinda sarkokin da,akadaure sadauki shaukib sukaxube kasa alokacinne akadanne jaruminsa daya Sarauniya Zurka,u tana kokarin dannamar wuka xataimar yankan rago aisai Sadauki Shaukib yakwarara,ihu yadanki sarkannan yawatsama sarauniya Zurka,u tuni yatabai bayota yajanyota dakarfintsiya taxogabansa cikin xafinnama yasatakobi yasare hannunta tsananin xafi takwwarma ihu sadauki Shaukib yasa kafa yabanketa taisama tafado akasa dakarunta sukai kanta domin sutaimaketa tadaka musutsawa tace kai tsinannu lallaini banason taimakonku kawai kutunkari tsinannancan kumai kisan gilla atare suka juya sufuskanci sadauki Shaukib suka barka ihu sukaikansa shikuma Sadauki Shaukib yanuna dakarunsu dake daure yanunasu da yan yatsunsa yana karanto kalaman tsafi take wani jan haske yadaki Sarkokintake sarkokin sukaxube dakarunsa suka ruga aguje sukajeru da Sadauki Shaukib inda dakarun Sarauniya suka,cigabada tunkarosu shima Sadauki Shaukib dadakarunsa dari Uku sukwarma ihu sunufesu suka hadu atsakiya yaki maimuni yakullu masifa ta wanxu nanfakasuwar mutuwa tafara sadauki Shaukib da Jama,arsa surika dagargaxan makiya kamar barnan Iska dandatsa kasusuwan maxaje suke gamida feke kawunansu duk inda kabilun yamakosukagilma saikaga mazaje na bajewa akasa tuni dakarun Yamako sub furgita dakarun Sarauniya zurka,U yar Zairana sukarika musu kisan kiyashi aikoda akadau lokaci ana wannan bakin gumurxu sai akanemi dakarun Sarauniya Zurka,u akarasa bakidaya anturasu kiyama faruwanhakan keda wwuya sai sarauniya Zurka,u tamike takarara,ihu dungulmin hannun da Sadauki Shaukib yasare mata,naxubar jini tarika kumbura tana saccewa idanunta sukai jajur tana rikeda takobi ahannunta tanuna Sadauki Shaukibda tawagarsa tace kaitsinannu la,anannu laillai yau kuma saikun mutu kamar yadda kuka kashemin mutanena sadauki Shaukib da dakarunsa suka kewayeta da takubba SADAUKI SHAUKIB yanuna sarauniya Zurka,u da tsinin takobi tace ketsinanniya lallaikisani sam baxaki iya yakarmuba gwarama kisa takobi kisarekanki tunkafin kiji saukan takubba marasa adadadi asassan jikinki Tace karyane lallai yau saikummutu tace kutaho bakidayannku nikuma xanbaku mutuwa kyauta Sadauki Shaukib yaceda dakarunsa Kuima tsinanniyarnan wankan takubba kuyi gunduwa gunduwa da,ita atare sukwarara ihu sukai kanta kwatsam saiwata iska maikarfi tabayyana tarika watsidasu sai wani katon Tsutsu yabayyana yasuri SarauniyaZurka,u yaiSama Sadauki Shaukib yabarka ihu yakama yunkurin binta Sai yaji Madubin tsafinsa yamotsa sai yaxaro madubin yaduba saiga fuskan tsohuwa basu tabayyana Yace yadai kaka meke faruwane akauyammu kuma wanene wannantsuntsun da yadauke sarauniya Zurka,u tsohuwa tace makiya sunata dada shirin tarwatsamu sannan sarauniya Kaifiyya itace tadauke Sarauniya Zurka,u Tsohuwa Basu tace kaida jama,arka ku,ambaci wannan kalmomin xaku bayyana adoran kasa SUMURXUKM RUMXRUKUM tsohuwa tabace acan Fadar Sarauniya Kayyafiyya sarakuna ukune kexaune bisa manyan kujeru na alfarma Sarki Kifyan sarauniya Zurka,u dakuma Sarki Kufru dankafiru suna sauraran futowar kaifiyya can Sarauniya Kaifiyya tafoto tasami kujera taxauna Sannan tafara magana yaku Yan uwana kusani lallaifa dolene mutukar munaso muyi galabaakan kabilun yamako muyakesu murabasu daduniya todole Sai munnemi hadinkan Sarakuna bakwai yan uwan juna masu tsanananin gaba da junansu Sarauniya Zurka,u tace dan uwwanki Sarki Kifyan yabamu labari saboda haka kicigaba dabamu labarin matakin da Sarki Masruf da Bokanya Fasila Sukadauka akan Sanawiyya da kishiyoyinta subakwai sarauniya Kaifiyya taci gaba dacewa alokacin da Sarki Masrufda bakanya Fasila suka kebe sai sarki yatambayeta mafuta Fasila tace lallai yaxama dolene mukashe matannan guda bakwai domin mutukar suka Haihu tokomai yalalace wannan yanki namu xaishiga masifar yaki xa,axubda jini mara adadadi Sarki yace yanxu gashi Sanawiyya tadebesu takaisu Gidanta domin basu tsaro Bokanya Fasila tabushedadariya tace nata wasane dominshirmmu yafinata takwashesu taxubasu adakidaya atare sukecin abinci sannan atare suke barci sannan taxagaye gidan dadakaru na masamman domin basu kariya kuma tasanarma dadakaru cewa kodakaine bata yarda kaje kaga matannan ba Sarki Masruf yace totayaya xamu iya ganin matannan har mukashesu Fasila takara bushewa dadariya tace kakwantarda Hankalinka zantura aljana maxarufa tabbas itace xata kawo karken matayennan guda bakwai acan gidan gona inda Sanawiyya da kishiyoyinta guda bakwai suke suna rayuwane cikin natsuwwa domin sadauki Fursad dan uwan Gimbiya Sanawiyya yabaxa amintattun dakarunsa kuma hatsabibanda ko,aljanine yaketo gurinnan to xasu taka masa burki Shikuwa Sadauki Fursad yaiwani damarar yaki yana xagaye gidan gonar domin kyautata tsaro domin yayima Yar uwansa rantsuwa mutukar yana raye baxaibari wani halitta mutum ko aljan yacutarda Kishiyoyintaba Sanawiyya da Kishiyoyinta suna xaune awani katon daki da akawwatashi dakayan alatu suna Hira saiga wata kuyanga tashigoda kwandon kayan marmari ta,ajiye taigaba inda kowannensu yadauki ini guda sukaci gabada hira sunaci cikin natsuwa batareda sunkara kallon kwandonnanba tabdi jam tsafi gaskiyar maishi aisai wani inabi acikin Kwandannan yatsage wani dankaramin maciji yafuto acikinsa macijin yasulale yakoma gefe yashiga girma yana kara kaurida tsawo yaxama wani narkeken,bakin kumurci wanda girmansa yafi tsayin mutum kaurinsa yayi kaurinbishiyar kuka to,alokacinda macijin yagama girmada tsawo alokacinne daya dagacikin matan taganshi Tarafka ihu KAIKAI XA,AYITA AGIDANNAN WAYE YAKIFARMIN DAMIYA TOFA XA,AYI MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 3 E LOKAcin da daya daga cikin Kishiyoyin Gimbiya Sanawiyya taga wannan bakin Kumurcin maciji sai tarafka ihu aikuwa sai macijiyannan tai rimi gamida hangame baki daniyyar hadiye matannan tsulum sai Sadauki Namru yabayyana agabab macijiyan yazamemusu garkuwa nanfa akafara dauki badadi inda macijiyar tarika kawomai cafka shikuma yana gocewa yanakaimata sara macijiyar tasa katon kanta tamangare Sadauki Namru yaje yabugu da wani ginshiki take ginshikin yaruguje maciyar tacafi matannan takama kokarin hadiyeta Sadauki NAMRU yamike gamida kwarara ihuyafallo aguje yadaka tsalle yasa wani Bakin mashi yasoki macijiyannan amakogwaro tsananin xafi da masifan radadi macijiyar tasaki Matannan takama hauka tana kaiduka dakanta tako,ina duk abinda tadaka da kanta sai yai dagadaga Ahankali Sadauki Namru yafutar dakishiyoyin Sanawiya akaton dakin sannan yafuskanci macijiyar nan takawomai duka yaxille kafin yai wani yunkuri tuni tasa bindinta tanannadeshi tamatseshi Tsananin matsa Sadauki Namru yaji kamar xai Fashe yakwarara ihu macijiyar tadada matseshi tana wani gunji take Namru yafara ganin taurarin mutuwa ganinsa yafara gushewa numfashinsa yarika daukewa yana dawowa aikoda yaga yana dabda hallaka Sai yakama ambaton wasu kalmomi daga kalaman tsafi yari karanto tsatsuba gamida tsunburikai turkashi lallai tsafi gaskiyar maishi aituni launin jikinsa yasauya yai jajurkamar garwwashin wuta harwani turiri yakeyi kayya aisai macijiyarnan taji kamar an tsundumata acikin kogin wuta wani masifeffen xafi yaratsa sassan jikinta taji tana neman kamawa da wuta aibashiri tasaki Sadauki Namru takama biryaya shikuwa Saiyadaki Kasa take wata jan takobi tabayya agabansa yasungumi takobin cikin tsananin xafin nama Sadauki Namru yakaftamaMacijiyar Sara take yarabata gida biyu kowani tsagi yakama da wutatakoneKurmus alokacinda sadauki Namru yafoto daga cikin dakinnansai yaga matan Sarki su bakwai da Gimbiya Sanawiyya sunxoboma kofar futowa ido hankalinsu atashe aikoda suganshi yafuto sai sukacika da farinciki Gimbiya Sanawiyya tarugo,aguje tarungumeshi tana kuka tanacewa nagode dan,una duk duniya kaikadaine xaka,iyamin wannan aiki Sadauki Namru yaxame jikinsa yadubi Gimbiya Sanawiyya yace kisani yar uwata lallai koda wutakike bukatar inxauna aciki tobamakawa acikinta xan dauwama yakalli sauran matan yace kada kutaba tada hankalinku Kunacin alfarmar yar uwata itakuma tanacikin Amanata nine Garkuwanta yadagatakobinsa yasari iska yace ruwa daiska mutum da aljan to basu isa sucutardakuba Acan fadar Bokanya Fasila taga irin gagarumin yakida Sadauki Namru yayida Macijiya Dakuma yadda yainasara akanta sai takwarara ihu takama tuma tana tsalle tana juyi gamida sammbatu irinna manyan Matsafa take Kasa takama Girgixa kamar xatakife sai wani dirkeken aljani bakinkirin Mummunan kama yanada wani kaho agoshinsa idansa guda daya dawani dogon bindi kamar biri yabayyana aljanin yai sujjada ga Bokanya Fasila yace gani gareki yashugabata inada lilin kirana Fasili tarafka ihu sannanta takwarma Xagi tace kai Aljani Kiriliya lallai kasani nagamuda wata hatsabibiyar mace maisuna sanawiyya tananeman batamin aikina aljani yace mekike bukata yashugabana kinaso akashetane koko asabautata tashiga Duniya Bokanya Fasila tace aa ba,ita nake bukata tabar duniyaba domin ita garkuwace ga Kasarmu inasone kakashe wasu mata subakwai data kasance tana basu kariya aljani Kirilliya yace angama yayunkura xai bace Fasila tadakamai tsawa tacekai wawa inaxaka aljani yace tuba nake shugabata Bokanya Fasila tace Kafin ka,isaga Matannan,bakwai da xaka kashe tosai katunkari Sadauki Namru da jama,arsa kaga bayansu aljani yace angama yashugabata sai yabace bat Gimbiya Sanawiyya ta umurci sadauki Namru da yashiryamusu hawa domin xasuyi tattaki zuwa Lambun ni,ima wata katuwar gonace na Sarki Masruf mai girman gaske tana daukeda abubuwa more rayuwa irin su bishiyan Inibi goba kashu mangwaro dasauran yayan itatuwa sannan akwai koramu da abubuwa nishadimasu tsananin kyau Gimbiya Sana wiyya tashirya wannan tafiyae domin cikin kishiyo yinta yagirma jikinsu yayi Nauyi saboda haka takeson suje Lambun ni,ima domin sumike Kafarsu Koda sadauki Namru yaji wannan bukata nata sai yakwarma,ihu yace lallai yar uwata kisani kindauko tafiya mai hadari domin tafiyace ta rabin uni sannan ina tabbatar miki kafin mu,isa lambun ni,ima sai Bokanya Fasila tajefemu da musifu kala kala domin cikar burinta naganin bayan kishiyoyinki lallai xamui arangama da maxaje awannan tafiya farkonta da karshenta koda Gimbiya Sanawiyya taji wannan kalami saita girgixa kai tace aa dan uwanatabbas naso nakai Kishiyoyina Lambun Ni,ima domin susami Farin ciki amma tunda akwai Hadari to yaxama dole mujanye wannan buri nawa Sadauki Namru yace ina yar uwata ai muddin ina raye tobabu wani burinaki aduniya wanda baxakicikashiba lallai kije kushirya shirin tafiya lammbun Ni,ima nikuma inamai rantsuwa dadarajanki dakuma girman xumutarmu koda zan halaka saina kaiki Lambun Ni,ima domin cikar Burinki dakuma samuwar Farin cikinki GimbiyaSanaiyya tace aa dan uwan nasan Sharrin sarki Masruf dakuma bokanya Fasila tabbas xasu turo gayyar maxaje daga aljannu da mutane domin cikar burinsu Sadauki Namru yadafa kafadar Gimbiya Sanawiyya yace Nasani yar uwata karo damaxa ba,dadi ammafa akan kimarki dacikar burinki da Samuwar farincikinki lallai ZANKARA tabbdi Jamm DOMIN WANNAN TAFIYA SAINAJE RUNFARFAR MAI SHAYI BSINKIN BUREDI BIYU KOFIN SHAYI HUDU INDOMEE HUDU AHADA DA KWAI BAKWAI DA KOFIN RUWA SANYI UKU INSUBURBUDE DOMIN SAMUN TSARO BA TSOROBAMUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 3F Sadauki Namru yashirya tawaga tamaje dari shida masuji dakansu afagen jarumta gamida jiji dakai domin suraka Sanawiyya da Kishiyoyintada subakwai lambaun ni,ima dominsumike Kafa lokacinda dakaru suka tsayu agabansa sai sadauki Namru yace yaku dakarun fama kusani xamui tattaki xuwa Lambun Ni,ima tare da yar uwata da kuma Abokan xamanta lallai kusani wannan tafiyace mai hadarisosai domin xamu Fuskanci Harehare daga makiya tokusani kuma dama nasan kunsani MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfCE saboda haka bagudu baja dabaya Sannan babu mika wuya dole mufuskanci dukwata masifa ko bala,indaxasu tunkaromu yadaga murya yace lallai mutun ko aljan ruwa ko Iska kada mubarisucutarda yar uwata dakuma abokan xamanta sadauki Namru yadaga murya gamida ambatonwasu kalamai take rundunar takasu gida biyu dari uku sukai gaba dari uku suka tsaya abaya Sadauki Namru yace da gimbiya Sanawiyya yar uwatadake da kishiyoyinki kushiga tsakiya domin samuntsaro lallai ina mai gargadinku duk wata masifada xata tunkaromu kadakuyarda kufuta atsakiyarmu Gimbiya Sanawiyya tace xamu kiyaye dan,uwana takesushiga tsakiya Sadauki Namru yabada umurnin tafiya dakaru suka sukasaki linxamin dawakai tafiya tatafiinda Sadauki Namru yakasnce yanagefen dama daidai da inda Sana Wiyya da kishiyoyinta suke acan fadar Sarki Masruf kuwa sarki yashirya Wata runduna ta maxaje dubu dari bakwai damuggan makamai karkashin jagorancin Wani badakare maisuna Udaxa sarki Masruf yace yakai Sadauki Udaxa lallai kabi byan Gimbiya Sanawiyya da jama,arta kayakesu bakidaya kakashesu amma banda Sanawiyya lallai kafin su isa Lambun Ni,ima katabbatar kabatardasu adoran kasa Sadauki Udaxa yai sujjadaga Sarki yace narantse da karagar mulkinka baxan dawo Birnin Shirafba Saina yanko maka Kawunan matanka bakwai Sarki yace xanyi farinciki idan haka tafaru sannan Tauraruwa Xahalu xata,albarkaceka Sadauki Udaxa yamike yaima dakarunsa tsawa yadaka tsalle yahaye dokinsa yasaki Linmin doki yai kudu Dakarunsa surufa masa baya kamar Fari acankuma tsakiyar daji tawagar Gimbiya Sanawiya nacikin tafiya saiSama taikara asaki wani tsawa gamida walkiya mai tsananin haske lokaci gudaSama taibakinkiri tamkar tsakiyan dare Sadauki Namru yai tsawa runduna taja tatsaya cak can sai wasumanya manya,aljannu masu Suffan jemake subayyana suka mamayeSararin samaniya ganin haka sadauki Namru yaambaci wasu kalamaidaga na yaki take wasu maxajesudari biyu sukama su gimbiya Sanawiya Kure sukewayesu suna muxuraidomin basutsaro sannan sauran dakaru suka xare bakada kwarikamardama aljannun suna jira saisuka fara kawoma dakarun Gimbiya Sanawiya sura take sadauki Namru yabada umurni amaida musu damartani tuni Dakaru suka rika Fasa aljannunnan dakibau nanfa guri yayamutse ya hargitse aljanu sukadinga fashewa shiko Sadauki Namru sai yaxare wani bakin mashi yasabi wasu kalaman tsafi yanawani Sumisumida baki dankari lallai tsafi gaskiyar maishi Kamar tsuntsu hakaSadauki Namru yatashi sama yafada tsakiyar aljannunnan yashiga ragargaxansu kamar barnan iska haka yake kakkabosu akasa yarikayi musu fallefalle aljannu suka fusata sukayi dandaxo suka rufarma SadaukiNamru danufin suimasa rufdugu aikoda yakwarara ihu yakaikora,dama yaikora hagu ya,afkama tsakiya da balbalin bala,ii kayya fashi bannar aiki aikamar Saukan ruwa haka gawawwakin aljannunnan kexuba kasa masifa taimasifa aljannu sukaji Bala i tasama takasa domin asama sadauki Namru ya addabesu yafutunesu yahanasu sakat yatoshe musu dukwata kofar tsira akasa kuma Dakarunsa na aiko musuda ruwan kibau bakakkautawa aikoda alajannu suji bala i saisuka tarwatse amma saida babbansu yai kumaji gamida Kukan kura yakaiwawawan sura yakashe dakaru bakwai Yasungumi mata biyu daga ciki kishiyoyin Gimbiya Sanawiya yalulaka sama Gimbiya Sanawiyya tarafka ihu gamida kwalama dan uwanta kira sadauki Namru yawaigo taimar nuni da katon aljani daya suri matannan dankari Sadauki Namru yakwarara ihu yaiwani girgixa take wasu manyan fukafukai sukabayyanaakaf adunsa yabibayan aljani yana kwarara ihu suka kasa tsere surika tsula gudu asararin Samaniya kamar masu shirin Kure Sama akasa kuwa Gimbiya Sanawiyya tabada umurnin ayada xango awajen ta umurci bayi dadakaru sukafa tanti awannan guri tace lallai baxamu barwannan gurinba harsai dan,uwanayadawo da yan uwammu da tsinannen,aljaninnan yasura, asararin Samaniya kuwa saidasukai gudu natsawon sa,anni biyu saisuka isa wani katon fili yakai yakawo take aljaninnan yasauka kasa awannan fili yairishim kai inka ganshi sai kadauka tsaunine Shima Sadauki Namru yasauka yafuskanci katon aljaninna namfa suka fara kallonkallo aljani yadakama sadauki Namru,tsawa yace kai tsinanne lallai kasani kakawokanka ga mutuwarka domin dolene yau saika mutu Sadauki Namru yace kai wawa aikowa yasan MutuwaDolene amma karamin alhaki Kamarka baxai iya hallakaniba SadaukiNamru yadaga murya yanuna aljani Da tsinin takobi yace idan harban mutuba tokai mutuwa taxamomaka dole domin nine ajalinka aljani yakarema Sadauki Namru kallo sai yabushe dadariya kamar yaxare tamkar akarshe yakwarma ihu yaceda Sadauki Namru lallai sharafar mutuwa nadibarka yaro aljani ya ambaci wasu kalamai nasurkulle gamida tsumburikai kawai sai kasa takama rawa tana tangaltangal kamar xata kife kayya aisai wasu bakaken aljannu suka rika keto kasasuna futowa sukarika taruwa agaban katon,aljaninnan suka hada wata mahaukaciyar runduna yawansu yafi karfin Irga ALJANI YAKALLI Namru yace kai namiji kafara karawa da wadannan kafinka iso gareni Sadauki Namru yace lallaiyanxu yakashamamaki yakwarma Ihu yada,aljannu kutaho SHaYI,YA,ISO #MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART III,,,,G Lokacinda rundunan bakaken,aljanu sukai ruri gamida kururuwa sukarci kasada makamansu suka futa agujesunufi sadauki Namru damugunnufi shima shima yakwarara ihuyaxare wasukananan takubba adamaransa yakwarma ihu yafuta aguje yanufesu saura kiris suhadu Sai Sadauki Namru yatakura yadaka tsalle yadira atsakiyan Aljannunnan tabdiijam fashi bannanaiki kowa yagaji baiSababa kuma tabbas aiki Saidan gado domin tun,asama Sadauki Namru yasare kan,aljannu dari yanadira akasa yahallaka aljannu samada Dari biyar nanfa yaki yasarke mutuwa tafarakarakaina tana turamaxaje Kiyama kayya sadauki Namru yarika saukema makiya axabar yaki salosalo duk,inda yasakai saidaikaga maxaje naxuba akasa kawuna,natashi sama sai aljanu sutaru su yamyameshi amma idan yatakura yai gunji gamidakai wawan kora saidaikaga gawawwaki naxuba sadauki Namru yaxamakamar mayunwacin Xaki acikin garken tumaki baya barin wanikai face yasareshi haka bayabarin wani ciki face yafarkeshi masifa taimasifa bala,iyai bala,ii aljannu sunji badadi dole kanwarnaki tilas dakarun,aljannu suka jadabaya sunamai kallon bakin Iblishi Sadauki Namru yadakamusu tsawa yace kaitsinannu lallaikusani tundamuka Fara yaki tofa sai munkai karshe lallai saida cikin biyu ayi daya kodaikukasheni kuhuta kokuma ni,inkasheku inhuta yakwarara ihu gamidajijjiga makami ya afkamusu dawani masi faffen yaki irinna daukan Fansa maitake Karedagi Kisa yake bashara,a yadaka akarye adakeshi akarye kaii jama,ar aljannu sunga mutuwa tsiraranta sai xarya yake acikinsu yana gabxa musu Sarada suka,inda mutuwa tarika bin bayansa tana wafcemasu karankwana kai aikoda jama,ar,aljannu suka fahimci Babban burin Sadauki namru yakararr dasu bakidaya sai suka tarwatse wasu sukatashi sama wasu suka nutse karkashin kasa inda wasu sukashige daji dominneman tsira darayuwansu sadaki Namru yakalli katon aljaninnan yadaka maitsawa yacekai tsinanne shin xakaban matannan inyi tafiyata koko sainasa takobi insarekanka aljani yakece dadariya akarshe yakwarara ihu gamida nuna Sadauki Namru datsinin takobi yacekai Bil,adama Lallai nasani MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfne to,amma sam mutum baxai iya kasheniba Sadauki Namru yakalle aljani yabusheda dariya yace lallai kuwa dolene daya daga cikimmu yamutu domin kaibaxakaban matannan ba nikuma baxan kyaleka Sadauki Namru yadaga muryayace kaitsinanne taho mu gwabxa domin asan waye xai mutu kuma waye xairayu atare suka kwarma ihu suka runtumo aguje sukai waniirin haduwa sukai kwaram kwatsam namfa suka sarkeda yaki maitada hankali inda suka wanxu suna kaima junansu miyagun sarada suka lallaikarfi yahadu da karfi domin saida sukama junansu kacakaca summakansu miyagun raunika jini naxuba ajikinsu kamar antsamosu acikinkogin jini sukajadabaya dukkansu tangadi sukeyi kamar sunsha giya amma saboda masifa suna hada idanu sai sukakara kacamewa da axabebben yaki Maitaken MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf tsananin masifar kai sara dasuka gamida karewa saida Takubbansu sukadakushe suka watsarda makaman suka ruguntsumeda dambe tamkar xakuna adokar daji nanfa Suka hadama kawunansu jini da majina atare suka kama kansu sukaima juna karo tsananin azaba saidaganinsu yagushe taurayim mutuwa tabayyana afuskokinsu atare kuma alokaci guda suka sanya kafafunsu suka tokari junansu akirji take sukaxube akasa sai numfashi Suke fuddawa daya bayan kamar ransu xaifuta can aljani yaiwuf yamike yasuri matannan biyu yai Sama yananeman tserewa tuni Sadauki Namru yamike yakwarma ihu yadaki Kasa takewata bakar kwarida baka suka bayyana tuni Sadauki Namru yadana kibiyoyo guda bakwai ya,auna aljaninnan wanda kekokarin Kulewa acikin gajimare sadauki Namru yasaki ki harbi take kibiyoyin sukai sama kamar walkiya suje suka soki aljaninnan awurare bakwai na sassan jikinsa tsananinazabar xafin dafin kibiyoyinnan aljani yakwarma ihu yasaki matannan sukayo kasa inda aljani yakama hayaki akarshe yakama da wuta yakone Kurmus sadauki Namru yai girgixa wasu fukafukai suka bayyana akafadunsa yatashi Sama yanufi matannan dasukayo kasa suna ihu yana riskansu sai yacafesu yakara gaba baixame ko,inaba sai inda yabar gimbiya Sanawiyya dajama,arta yanadira dakaru sukewayeshi Sanaiyya dakishiyoyinta sukanufi Sadauki Namru suka rungumeshi suna kuka gamida mar godiya nantake akashirya shirin cigabada tafiyaina aka sanya dakaru daribiyu baya daribiyu gaba sannan Sanawiyyada kishiyoyinta sukasance atsakiya,inda sadauki Namru yakasance akusadasu domin basu tsaro saida sukwashe tsawon sa,ahudu sunatafiya batareda sungamu da wani Hadariba,kwatsam Saisuka iske wata katuwar korama takai tadawo babu wata,hanya dole sai anratsa tacikin koramarnan dake tanuna alamun baxurfi sai dakaru nagaba sukaishirin fadawa cikin Koramar Kaii Sadauki Namru yadaka musu tsawa yanacewa kai maxaje lallai kadaku kuskurakushiga ruwannan Zaku hallaka ciksuka tsaya sadauki Namru yakarema ruwan kallo sai yace akawomar doki agabatomar da Doki yadurkusa yasunkuci dokinnan yajefashi acikin Ruwannan TabdiJam aisai dokinnan yaxagwanye yanarka acikin koramarnan hatta kashin Dokin baitsiraba dakaru sukajada baya Sadauki Namru yakalli Gimbiya Sanawiyya yace yake yar uwatawannan koramar natsafice lallai duk wani halitta mai jini idan haryai kuskuren shiga ruwwannan tokuwa MUTUWA TAXAMO MASA DOLE sanawiyya tace toyanxu menene Mafuta Namru yace mafuta dayace dole kece xaki fara shiga sannan mubiyo bayanki Dankari ai sai Gimbiya taxubama Namru Ido tana tunani ShinShi Masoyintane ko Makiyinta adaidai nanne,Sarauniya Kaifiyya taceda suSarki Kifyan xanjebarci NIKUMAXANNUFI,KICIN DON NAJIKAMSHI,NATASHI ::::MUTUWA;;;DOLE PART III;;;;;H;;;;;; Lokacinda sarauniya Kaifiya taceda,sarki Kifyan da sarki Kufru dankafiru dakuma sarauniya Zurka,u lokacin barcina yayi xanje inkwanta sai Saruniya Zurka,u tacehaba rankiyadade kikarasa mana mana muji shin Ginbiya Sanawiyya tashiga koramar tsafinnan da Sadauki Namru yace tafara shiga Sarauniya Kaifiya tai murmushi tace kiyi hakuri yake sarauniya Xurka,u indai lokacinbarcina yayi tofa bamakawa sainayishi kawai saita shige cikingida abinta tabarsu anan al,amari Kabilun yamako kuwa masu fafutukar kare rayukan al,ummansu kowani Jarumida tawagarsa yananan akan iyaka sunkasa suntsare sunyi rantsuwa cewa babuwani mahaluki mutum ko,aljan da ya isa yawargatsa musu kasarsu mai albarka acan bangaren Gabas yarima Umkara yana tsakiyar dakarunsa yana karamasu horon yaki sai yaji madubinsa yamotsa dasauri yaciro madubin yashafashi take Fuskan tsohuwa Huxiyya yabaiyana fuskanta amurtuke babu alamar fara,a yarima Umkara yace yadai Kaka meke faruwane ayankin namu tsohuwa tace masifa tasauka a yankin yammacin Lakcad Tsinannen Sarki Sarki Elkana,dan Kan,ana yabayyana da dakarun hadudin guiwa takasashe biyar wanda yawansu yahaura miliya arba in suntunkaro kauyammu daniyar shafe duk wata halitta dake wannan yanki inda sukai arangama da dakarummu sudari biyar karkashin jagorancin Sadauki Hibban sunyi arangama da juna kuma anshadaga tabbas jama,armu suntaka rawar gani awannan yaki domin sunkashe dakarun sarki Elkana fiyeda Miliya ashirin amma sai ga Sarauniya Tamriya da taxo da karin Maje kimanin Miliyan talatin sukahadu sukaima jama,armu rufdugu tabbas Sarkin yawa yafi Sarkin Karfi domin sunkarkashe Jama,armu fiye dakima Hankalin yarima Umkar yatashi yace kaka sunkashe mana mutum nawaTsohuwa tace kaiya Yarima tsinannu dakarunnan sun kashemana maxaje darihudu da Talatinda uku acikin dakarummu dari biyar dasuke wannan madakata Yarima Umkarayaxare takobi yakwarara ihu tako yace Inaran tsuwada Jarumtata mutum daya acikin makiyarmu baxai rayuba yadaki kasa sai yabace bata acankuwa filin daga Dakarun hadin guiwa sunkewaye ragowar tsurarun dakarun Kabilun yamako su saba,inda daya sun yamyamesu kamar kudan xuma bisa tilas sukaxubar damakamansu sukadur kushe abisa guiwowinsu suna xubarda hawayen takaici Sarki Elkana yabusheda dariya yakwarara ihu yaceda dakarunsa kusa bakin wuta kukone tsinannun nan domin sudandani axabar abinbauta wuta ma,abociya ruruwa dandaxon dakarun hadin guiwwa suka maida takubbansu sannan sukadana kibau masu cida wuta sunashirin konesu sai sukaji ankwarara ihu gamida tsawa asararin samaniya tsananin tsorata suka kasa konesu suka daga idanunsu sama dankari Saisukai tuxali da Gimviya Yalina cikin kaxamin shirin yakitaishirim taijuguf tana saukowa daga sararin samaniya kaikace shedaniyace daga Duniyar Shaidanu kamar diran mikiya Gimbiya yalina tadira atsakiyar dakarun Hadin gwuiwa wohoho aiki gamaikareka aibabubu gargadi kowani surutu saikawai ta,afkama makiya da,axabebben yaki tamkar barnan iska haka take kashe makiya bata barin wanikai face tatsinkeshi haka bata barin wani tunbi faceta farkeshi tuni tahargitsa guri gamida rikita maxaje dakarun Kabilun yamako Susabain suma sukwarara ihu surarumi makamai su afkama makiya da saradasuka nanfa yaki yadawo sabo rikici yaballe gawawwaki sukarika xuba,akasa tamkar xuban kago jini yakama ambaliya dakarun yamako sudinga saukema dakarun hadin guiwa balbalin bala ii kisa suke bashara,a inda Gimbiya yalina tarikamadakarun hadun guiwa kisan karedangi koda Sarki Elkana da Sarauniya Tamriya suga masifarda ake saukema jama,arsu dakuma irin kisan kiyashin da Gimbiya yalina kema dakarunsu sai hankalinsu yatashi sukwarara ihu sukaxare takubba suka afkama Gimbiya Yalina da yaki nanfa sukacameda masifaffen yaki maitada hankali dukda cewa sarakuna biyune kuma hatsabibai shaidanu afagen yaki sukataruma Gimbiya yalina amma sai sukasha mamaki domin taxamomusu alakakai tarika kaimusu miyagun sara da suka tarikitasu anacikin wannan artabune Sarauniya Tamriya tainasaran kartama Yalina takobi agadan bayajini yaitsartuwa tsananin xafi Yalina tarafka ihu Sarki ELKANA YASA kafa yadaketa akirji Yalina taibayatagataga kamar xatafadi amma saitasa takobinta tadogare dakasa tamike Sarauniya tamriya takwarmaIhu tafalla aguje tanufi Yalina daniyyar tsinke matakai tanaxuwa takaima Yalina wani makahon sara Yalina takauce cikin xafinnama irinnawalkiya takaima Tamriyya wawansara tuni tatsinke kan tamriya Kanyaisama Ginbiya yalina tadaka tsalle tariko kan tadire akasa yanatsiyayan jini wohoho Sarki Elkana yafusata yakwarma ihu yadaki kasa wata bakar takobi tabayyana yadauki takobin yanufi Yalina yana ruri,itama taijifa dakan Sarauniya Tamriya taikansa suna haduwa takaimar sara yakareda bakar takobinsa nantake takobinta takarye kafintai wani abu sarki Elkana yakifa mata mari yashaki wuyanta yacirata sama yamaka dakasa taiyunkurin tashi amma tamakara tuni yaikwallo da,ita taje tabigi wata katuwar bishiya bishiyar takarye taiyunkurin mikewa amma ina baxata,iyaba domin kashin bayanta yagoce Sarki Elkana yabushe dadariya yace wanemutum wane aljan Lallai duk duniya babu wanda ya isa yashiga tsakanina da burina yadaga murya yaceda dakarunsa kukame dakarunnan Saba,in kuhada tsinanniyar yarinyarcen datakashemana maxajedayawa kudauresu akatuwar biya kubanka musu wuta domin sudandaniaxabar abinbauta wuta ma,abociya ruruwa tuni akahadasu,aguri guda akadaure sannan agabato da bakunan wuta anashirin konesu Sai gimbiya yalina tabushe dadariya kamar taxare MEYASATA DARIYANE KUDAN JIRANI INYI,KOTO MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART III;;;;;;-I Lokacinda sarki Elkana yaga gimbiya Yalina tana kyalkyala dariya kamar wata xararriya sai yadaka matatsayawa yace ke mahaukaciya shin mutuwwar taki kikema dariya koko kasawarki, Yalina tadaurE fuskakamar wanda aka aikomatada mutuwar danginta taceda sarki Elkana kaiwawa shin bakaji sautin tahowar mutuwarkuba koda sarki Elkana da jama,arsa sukabaxa kunnuwwarsu sai sukarika jin wani sauti gamida kara kasa tadau rawa,kamar xata kife sarki Elkana da jama,arsa sukama xaxxare idanu suna duba gabadabaya cikin shirin kotakwana Gimbiya Yalina takyalkyale dadariyatace kaitsinannu garafa kugudumutukar kunason ciga darayuwa aduniya imba hakaba tokusarari xuwan yarimana inda xaimuku kisan wulakanci Ran sarki Elkana yabaci yakwarara ihu gamida dakama Yalina tsawa yace ke tsinanniya kisani lallai baxan kashekiba harsaina gwabxa yaki da yariman naki nakaishi kasa kinga faduwarsa agabana sannan inhada dake dadakarunku inkoneku yadaga murya yace lallai yau dayanku baxairayuba tabbas sai nakoneku da abinbauta wuta ma,abociya ruruwa Gimbiya yalina tace kai gafalalle lallai fada bashine aikatawaba maxa duba bayanka domin kai toxali mutuwarka cikin ixxa da jiji dakai Sarki Elkana ya waiga dankari kicibis mugungamo aisaiYai arangamada Yarima Umkara cikin bakin damaran yaki mai bantsoro kaikace wanibakin shaidanine daga duniyar Shaidanu duk jarunta da dakakkiyar xuciya irinna sarkiElkana saida xuciyarsa tabuga dakarunsa suka tsorata Sarki Elkana yaitamaxa yadakama yarimaUmkara tsawa yacekai karamin jarumi lallai kasani shigarka ko girman makamanka baxaita bamu tsoroba domin dayawa gwanaye a,iyashigar kayan yaki basa iya tabukakomai afin daga sarki Elkana yadaga muryayace saboda haka kodamai kaketakama kodamai kaxo lallai yau saika fadi agabana kana

Chapter 5 of 12