Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
simida baki tanuna wurare hudunnan da Sandar tsafinta take dakunannan guda hudu iridaya wanda Kabilun yamako sushige subayyana Sarauniya Kaifiyya takeceda dariya tace lallai kwanakinku sunkare aduniya sai tadaga murya tanacewa yaku dakarun Taron dangi tsinannun kabilunnan suna cikin wadannan dakuna guda hudu lallai mukasu kashi hudu kowane bangare yashiga daki guda take Tanufi dakin Gabas wasu rinduna na Dakaru suka bita Sarki Kifyan yatunkari dakin Yamma wasu dakaru sukabi bayansa Sarauniya Xurka,u tanufi dakin arewa itada wani yanki na maxaje inda Sarki Elkana dan Kan,ana yatunkari daki Kudu shida tawagarsa domin ayita takareatare kuma alokaci guda kowannebangare yashiga dakinnan da mugunnufi kaiya ai lokacin dasuka shiga dakunannan sai suka sha mamaki domin babu kowa acikin dakunan Face wasu wawuka wawukan ramuna sun nutsa acikin kasa wohoho aisai Sarakunannan sukwarara ihu inda akarika jin muryar Sarauniya Kaifiyya tana cewa yaku gayyar maxaje lallai kusani tsinannun kabilunnan sunbi ta wayannan ramukane sun gudu saboda haka yazama dole mukasu gida takwas kaso hudu sushiga Ramukannan subi bayan la,anannunan kaso hudu kuwa Subi tabayan kasa su watsu Gabas da yamma kudu da,arewa su aduniya lallai duk inda akaga Kabilun Yamako tokar abarshi yarayu take Runduna takasu takwas Hudu suka shige cikin Ramunannan hudu kuma Suka watsu aban kasa da mugun nufi Sukuwa Kabilun yamako lokacin da kowa yabi Ramunsa sai suka rika gudu na futan hankali gudune nacetun rayuka inda sukarika jin Muryan tsohuwa Tasusu tanacewa yaku jama,ata lallai muhanxarta mufuta awadannan ramuka domin sai mun dauki tsawon kwanaki uku muna tafiya acikinsa sannan mutukar muwace kwana uku acik xamu hallaka muda makiyammu acikinsa dankari aikowanne bangare sai suka xage dantse domin Gudun tsera Gimbiya yalina da Jama,arta suna cikin tsula gudu awannan ramin Sai sukarika jiyo ihun maxaje abayansu koda suka waiga sai suka hango gayyar Dakarun taron dangi sun tunkarosu gadan gadan suna kururuwa gamida Ihu Gimbiya Yalina takwarara ihu tace yaku yan uwana lallai kada kowa yakara waigowa lallai kuci gabada tsula gudu domin ceton rayuwanku sannan ta ambaci wasu kalmomi sai wasu maxaje su arba,i suka tsaya suka Fuskanci Rudunar Sarauniya Kaifiya dake biyo bayansu Sai Gibiya Yalina tace Yaku dakarun mutuwa kusani kowani dan kabilan yamako yana rayuwane kawai badan kansaba Saidai dan yan uwansa surayu tadaga murya tace ahalin yanxu ku barayayyubane domin xakumutune domin yan uwanku surayu kutunkari makiyarmu ku yakesu yakin tsanani lallai kada kubasudamar suriskemu kujajurce kafin kumutu tokowannenku yatabbatar yakashe dakaru Dubu goma kayya lallai maxaba,ayisu dansu dadeba kawai sai Dakaru arba,indinnan sukwarara ihu gamida xare makamai suka tunari makiya itakuma Gimbiya yalina tabi bayan Jama,arsu Dakaru arba,indinnan masu taken Dakarun mutuwa suci gaba da tumkaran makiya suna ruri har suka hadu akai kwaram kwatsam yaki yakullu masifa ta auku dakarunnan arba,in sukarika ma maxaje kisan gilla suna turasu kiyama kogon yarika girgixa kamar xa nutse kayya karan takubba da ihun maxaje yacika ramin kayyasa nanfa wuta yaki taruru mutuwa tarika Shawagi atsaninm maxaje kai yaki bala inne DOMINKISAN da dakarunnan arba inkema makiya ya munana abin yata,axxara sun kasa suntsare sunyi Runfa kuma sunja daga Suhana makiya gaba tsananin masifa maxaje suka rika jabaya suna hallaka yan uwansu kaiya Sarauniya Kaifiyya ta hassala gamida Fusata Takwarara ihu mai raxanarwa wanda saida yakin yatsaya cik KAINIFA NA TSORATA SAINA NEMI BAKIN shayi;;;;;;#MUTUWA DOLE PART 6 E;;;;; Lokacinda Sarauniya Kaifiyya takwarara ihu mai raxanarwa yaki yatsaya cik Dakaru arba,in sukaja tunga gamida jandaka suka tare hanyar wucewa Sarauniya Kaifiyya tace Kai tsinannu lallai kusani yanxu xaku mutu kuma yan uwankuma baxasu tsiraba tadaga murya tace tabbas yaune ranan mutuwa yan uwanku bakidaya Dakaru arva,in suka busheda daririya alokaci guda sukaimada takubbansu sannan suka xaro wasu kananan gatura masu tsananin kaifi sukace dama Mu Munsan Mutuwa Dolece amma kafin mutuwarmu yaxama dole mukashe jama,arki marasa adadadi sarauniya tafusata kara kwarara ihu tai sabi wasu maganganu marasa kangado daga kalaman yaki kawai sai Dakarunta nagaba sukoma baya sai wasu girdagirdan dakaru sukayo gaba suna rike da miyagun takubba bajira sukwarma ihu sunufi dakaru arba inndinnan suma sukai kansu ahadu akai Kwaram kwatsam jini yakwarnyeda tsoka nanfa kar uba yatashi mutuwa taratsa kowani Bangare tarika yayubar maxaje tana turasu kiyama yaki yai tsanani inda acikin dakaru arba,indinnan mutum koma surage araye amma sunxamema dakarun kaifiya alakakaiSunhasu wucewa saida adauki tsawon awa biyu cur ana wannan yaki Sannan Dakarun Sarauniya Kaifiya sukai nasaran kawarda dakarun gabadaya sarauniya Kaifiya takwalla ihu tace maxaje mumatsa domin Gimbiya yalina da jama,arta sunriga sun futa awannan Ramin amma baxasu tsiraba lallai xamu riskesu agaba acan kuwa tawagar sadauki Shaukib shida Jama,arsa sunhimmatu wajan ganin sunfice araminnan gudu suke tsulawa adawakai babu maima wani magana face Murya tsohuwa Tasusu dasukeji tanacewa lallai kowani jagora yamatsama jama,arsa domin Gimbiya Yalina tatsira taficedaga Raminta Wannan kalamai na tsohuwa takarama sauran bangarorin kwarin guiwa sucigaba dagudu Sadauki Shaukib da jama,arsa suna dabda Fucewa araminsu domin sunfara hango Hasken Rana sukama murna Kwatsam sai murnansu takoma ciki domin ganin wani duhu yakauda haske yamaye Gurbinsa dakarun Sarki Elkana Suka kewaye Ramin suna rike da Miyagun makamai Sadauki Shaukib yaitsawa rundunarsa tatsaya Akama kallon kallo tsakanin rundunonin biyu Can Sarki Elkana yabushedadariya yadubi kabilun yamako wanda adadadin yawansu bai wuce Dari biyarba yace kai tsinannu tanbadaddu lallai kusane karshen gudunku yaxo ranan mutuwarkuce yau ce yadaga murya yace asabida haka yau dayanku baxai tsiraba tabbas yau saina koneku da Wuta ma,abociya Ruruwa Kai Sadauki Shaukib yadakamai tsawa yace kai wawa ffandararre mai jayayyada kaddara lallai kasani kaida dakarunka mutuwarku tana hannunane kuma inadab da xare rayukannku bakidaya yadaga murya yace kaitsinanne lallaikasani kaida jama,arka xaku rayune kawai idan har kunxubar da makamanku kudaga hannayanku Sama domin mika wuya agareni wohoho wadannan kalamai Sun fusata Sarki elkana yakwarara ihu yabuso Wata mahaukaciyar Wuta wuta tacika Ramin dam sannan tanufi Kabilun yamako gadan gadan Sadauki Shaukib yace da dakarusa kuja baya take sukaja dabaya sai yasabi wasu kalaman Surkulle na tsafi yanuna wutarda yar yatsansa take Wutar ta mutu Sarki Elkana yagigice yafusata yakwarara ihu yarusa asharya yaima dakarusa umurni dasu afka cikin Raminnan suikaca kaca da kabilun yamako lallai kada subarkoda jaririne ko dabba Dakaru sukwarma ihu gamida girgixa makamai suka afka Raminnan suna ihu sutunkari dakarun Sadauki Shaukib da mugunnufi sai Sadauki Shaukib shima Yakwarma Ihy yace inadakaru mata kawai Sai wasu doka dokan mata masukiran maxan fama su arba,in suka futo gaba Yadaga Muya yace kai yayan mutuwa garanarda kuke jira taxo ranarda zakusaida Rayuwanku domin yan uwanku surayu yadaga murya yace kai dakarun mata masu dakama Yammaxaje kashi lallaifa kusani mutuwa Dolece saboda haka kutunkari makiyammu kui yaki dankukashe badan akashekuba kubadama iyayanku da kanninku ya, uwanku hanya sufuta awannan rami domin sucigaba darayuwa aduniya kaiya dakarun matannan arba,in sukwarara ihu gamida Ruri suka futa aguje suka afkama dakarun hadin guiwa kaiya yaki masiface domin tuni suka fara kilishin makiya suna datsa gamida Sarewa kisa sukeyi kamar Shaidanu dakarfin tsiya sudakatarda dakarun daga tunkaran jama,arsu sukafa suja tunga gamida yin runfa sukarika kisa bashara,a tamkar guguwan annoba hakadakaru mata kekashe maxaje suna wani ihu da ruri kaikace mahaukata xakunane da akwashema yaya saida akai sa,a guda cur,ana goga yakida matannan amma ba,akashe kodaya acikinsuba amma su sunkashe saufin kirga aikoda Sadauki Shaukib yaga yaki yakici yaki cinyewa sai yasabi karanto wasu kalamaida Sirrikan kalaman yaki akarke yadaga murya yace yaku dakaru mata kusauya salon yakinku domin lokaci yana tafiya kuma dadewammu awanna guri yanada mutukar hadari awannan lokacinne kuma akashe mata biyar acikin arba,indinnan dankari ragowarmatan talatin dabiyar suka fusata gamida Hassala, matannan sukwarara ihu suka watsar da takubbansu Sukadauko wasu dogayem mashi hannu bibbiyu su afkama makiya Wayyo yakin yai muni kisan bakyan gani gawawwaki suka rika xuba jini yarika kwarara ihun maxaje yacika ko ina ramin yadau rawa kamar xaikife matannan sukarikama dakarun Sarki Elkana kisan gilla gamida kisan kiyashi kai abin bakyan gani hankalina yatashi xuciyata ta karaya domin xubar gawawwaki yayi yawa Feshin jini ya munana, Sai NA NIMI SHAYI NASHA DOMIN DAWOWO DAIDAI;;; ;;;#MUTUWA DOLE PARR 6F;;;;Dakarun matannan suka rika saukema makiya axabar yaki sukasu kashi biyu subuda hanya dakarfin tsiya Sadauki Shaukib yai umunin dacewa Jama,arsa suratsa sufuce aramin haka kuwa akayi suka futalafiya babu mutun daya da yacutu aifutansa keda wuya Sai Matannan suka bankado maxaje suma sukayo waje inda suka fasa garken makiya alokaci guda dakarun matannan sukwarma ihu sukewaye sarki Elkana kafin yai wani shiri tuni sun,afkamar da sara da Suka atare kuma alokaci guda suka tsireshi nan tashita kareAnkashe matannan guda ashirin dabiyu Saura Dakaru mata shatakwas, Sadauki,Shaukib yadaga muryayace yaku yan uwana munkubuta ahannun makiyammmu amma bamu tsiraba domin akwai sarakunanduniya marasa adadi da matsafa da manyan bokaye suna farautammu saboda haka xamunutsa cikin daji lallai kowannemu yadauka baxaimutu dankansa saidan dan,uwansayarayu yasaki linxamin Dokinsa yanausa daji jama,arsa suka rufa masa baya basusan,inda suka dosaba Shiko Sadauki Sauban Da jama,arsaSaida sukusa Futa acikin Raminnan sai sukai Kicibisda Sarauniya Zurka,u da Dakarunta wanda yawansu yawuce misali dake sunriga sun hadu babu wata taxara atsakaninsu saikawai sukaure da yaki maitsanani masifa takullu bala,i yawanxu kaiya nanfa afara asaran rayuka akowani Bangare kisa yayawaita jini yarika fallatsi Sadauki Sauban yarika xarya yana dandatsar kawunan makiya duk inda yagilma abinbakyau domin gawawwakine kexuba kamar saukan ruwan sama sannan akwai wasu dakaru acikin Kabilun yamako sunasanye da jajayen damarar yaki sunkai su dari dukkansu maxajene xalla suna rike dawasuzabga xabgan takubba sunkasancemasu tsananin karfi da masifar yaki haka suma sukarika ragar gaxan makiya kamar barnan iska haka suke fatali da maxaje basa barin wanikai face sun tsinkeshi haka basa barin wani tunbi face sun hudashi sukarikama makiya kisan kiyashi,filin yaki yacika da ihun maxaje karan takubba yakarade ko,ina jini yarika malala tamkar kogi taballe kai koda yaki yai yaki Sadauki Saubanyaga kashe makiya sukeyi amma kamar ana karosu saboda tsananin yawa tabbas yayarda dakalmar Sarkin yawa yafi Sarkin karfi domin dukda suke ragargaxan dakarun Sarauniya Xurka,u suke amma anamajama,arsa dauki daidai mutukar kuwa acigaba da haka to anan tarihinsu xai tsaya aisai hankalinsa yatashi xuciyarsa takama kuna tana tafarfasa yatakarkare yakwarara ihu yasabi wasu kalamai na tsafi kaiya lallai tsafi gaskiyar maishi aitake wata guguwa mai hadeda wata kakkarfan iska tatashi taturnuke ko,ina tarikadaukan dakarun SARAUNIYA ZURKA,U Tana watsidasu inda daukacin kabilun yamako suka taru aguridaya Sannan sukabi wata Siririyar hanya sukai gaba inda Sadauki Sauban kecewa yaku Jama,ata lallai mudaure kuma mujure nasanmuna fama da yunwa da tsananin kishinruwa to,amma mutukar mutsaya makiyammu xasu cimmana kuma xasu shafemu adoron kasa lallai baxamu yada xangoba harsai munyi tafiyar kwanaki goma babu yada xango wannan shine Gudun tsira, Shiko Yarima Umkar da Jama,arsa Sunsami damar Futa awannan rami inda suka kutsa cikin daji suka rika karta gudu batareda Sunsaninda suka nufaba kawai suna gudune domin tsiradaga mutuwa saida sukaitafiya maitsayi sannan Sarki Kifyan da dakarusa suka iso bakin ramin hardakaru sunkutsa cikin ramin sunyi tafiya mai nisa idanunsuyarufe sunkosa suikaro da Kabilun yamako suci xali Sai akaji Sarki Kifyan yarafka ihu yanacewa yaku taran maxaje lallai kuibaya domin Yarima umkar da jama,arsa sundade da ficewa awannan rami ai saidakaru suka jalinxaman dawakansu wai xasu juya kayyasa ai sai ramin yakama girgixa yanawani jijjiga akarika sakin wani kara maradadinji Sarki kifyan yakwarara ihu yace maxaje kuhanxarta lallai makiya Sunshirya mana siradin mutuwa wohoho ai aikin gama yariga yagama domin yana rufe baki bakidaya Ramin yarufta yanutse da tarin mayaka suka hallaka Wasuku sukai bayaamma kaf wanda sukashiga Raminnan sun hallaka suda dawakansu Sarki Kifyan yakwarara ihu yakama sambatu gamida xagexage yakara kwarma ihu yace maxaje kushirya lallai xamubi bayan makiyammu domin sun xanbacemu lallai xamui,kar uba dasu adokar daji yasaki linxamin dokinsa jama,arsa suka rufamasa baya duuu saikarantse ba,atabesuba bakidaya Kabilun yamako Sunkasu kashi hudu akusurwan Duniya inda suke tsugagudu kamar masu shirin kure duniya inda sukejin muryan tsohuwa Tasusu tanacewa yaku jama,ata tabbas munyi nasaran kubucewa daga tarkon Sarakunan duniya nafarko domin sunyi niyyar suimana Kisan kare danginesukashe kowa sukone komai to,amma abin bauta bai amince musubadomin kaddararmu tana gaba lallai kada mukaraya kuma kada musare aduk inda mukai karo da makiya to kada musaurara musu kuma kada mujada baya lallai mushirya tunkaran makiyammu dan mukashesu badon Sukashemuba Sannan inagargadinku dacewa awannan karon komai tsanani komai wuya kada muyada xango adokardaji Saidai agurare hudu Kogon dutse,ko saman tsauni kokuma acikin gari ammakada mu yadaxango abakin ruwa inuwa sarari damakamantansu sukaci gaba da tsula gudu basassautawa Gimbiya Yalina da jama,arta saida sukwana bakwai suna kartagudu adokar daji amma basu samu gurinda yadace su yada xangobagashi Jama,arta sungalabaita tsofaffina yanke jiki suna fadi matattu yara kanana suna mutuwa mata suna fadowa abisa dawakansu saboda tsananin gajiya ga yunwa ga masifan kishin ruwa sai sukaxo giftawa tawata korama mai dauke da yayan itatuwa gakuma ruwa nagudana, Yalina tai umurnida atsaya domin asharuwa kuma aci yayan itace Sai wani sadauki yace rankiyadade hakan nada hadari domin ansaba Umurni Tasusu Yalina tace hakane amma MUTUWA DOLENE {#MUTUWA DOLE #PART 6 G} Lokacinda Gimbiya yalina dajama,arta suka sauka awannan korama Saitai Umurni da afara ba matada tsofafaffi ruwa da kuma kananan yara take abi umurninta inda Maxaje suka kewaye ko,ina domin bada tsaro kaiyya lallai kaddara tarigaFata domin wani irni kara sufaraji da gurnani tamkar na xakuna Gimbiya Yalina tace kowa yahau dokinsa muyi gaba aisai akwarma wani Sakaran ihu kwatsam sai wasu halittu guda biyu suka keto tacikin ruwannan halittun makamakane girmansu yakai Giwa sukarika tattakemutanen Yalina suna feshin wuta suna babbake mutane tsanani masifa duk dakaren da yakusancesu tofa xai mutu domin wankan wuta sukema maxaje Wohoho Hankalin Gimbiya yalina yatashi takwarara ihutai umurni dacewa bakidaya jama,arta sukoma bayanta tafuskanci halittunan takara kwarara ihu taxare takobi dakuma wani dogon mashi taikansu afusace suka Buso mata wuta Tasabi wasu kalamaina surkulle wutar tamutu tadaka tsalle sukacameda yaki maitada hankali tarika kaima halittunnan sarada sukasuna karewa Taitsalle taxabgama daya sara akafada takille hannu halittan yakwarma ihu tasa tsinin mashi tatsire idonsa take Halittan yarude ya haukace yakama tsalle yana tuma Gimbiya yalina takwarara ihu taxabga mar Sara awuya take yafadi Matacce Dankari ragowan dayan yafusata yakwarara ihu ya,afkama Gimbiya Yalina dawami mahaukacin yaki yarika kaimata duka akai,akai yarikita yarudata yaimata dif yaimata Dumm yashammacetayaisamada ita yamaka dakasa Tsananin xafi Yalina tagantsare gamidarafka ihu yasakafa yai kwalloda itataisama taje tabugi Wata katuwar bishiya kanta yafashe jini yawankemata Fuska tai xaman Dirshan ta yunkura xata mike amma saita kasaHalittan yaikara da kuwwa yadaki kijinsa da hannayaensa biyu yajuya yanufi Jama,ar Gimbiya yalina wanda tuni sunfaraKuka kuma sun sallamada Duniya domin sun tabbatar dodonnan konesu xaiyi AikodaGinbiya Yalina takyalla ido taga Halittan yanufi Jama,arta gadan gadan saitaina maxa tacije tayunkura tamike tareda Rafka ihu tafallfala aguje Halittannan yanajin kuwwan Gimbiya Yalina sai yawaigo aikamar Walkiya tamkar iska GimbiyaYalina ta isa gareshi kafin yai waniabu tasanya dogon mashinta tatsire makogwaran halittan take yaiwani kara yakawo mata mahaukacin duka takauce yasami wata katuwar bishiya takkebishiyar takarya tarududduge taxama gari cikin xafinnama irinna walkiya Gimbiya Yalina taxare mashin takuma sokamai atsakiyar kai kamar fadin toran giwa haka halittan yasulale kasa jikake Rumm yabaje akasa kosurawa baiyiba Faruwan hakan keda wuya sai ruwan koramannan yakama tambal tambal yana wani toroko yana rimi gamida tsiri asama kawai sai ga Halittunnan marasa adadadi suna keto ruwa suna haurowa tudu suna dada Sahu irinna mayaka dankari hankalin Jama,ar Yalina yatashi suka rude suka rika sakin tusa gamida futsari awandunansu kodaGimbiya Yalina taga halin da Jama,arta keciki sai takwarara ihu tadakama Jama,arta tsawa tace kai yan uwana lallai kusani Nayi kuskuren tsaidamu awannan waje har tsinannun halittunnan suka kashe mana yan,uwa masu yawa kuma nima nakashesu yanxu kuma ga danginsusunxo fansa tadaga murya tace tokusani Fansarsu akainane tabbas baxan bari mutum daya acikinku yakara mutuwa awannan guriba taceKuiyi gaba nikuma namuku alkawari xan riskeku Wanidakare yace aa Gimbiya lallaimuna taredake koda munyi gaba Mutuwa na biyedamu domin munriga Musan mutuwa Dolene afusace Gimbiya yalina tace kai jama,ata abisa umurninanenace kuyi gaba banason gardama lallai kutafi inbahakakooo Kafin takarisa magananta tuni sundauki hanya Saita kalli tarin Halittunnan dasukai Sahu Sahu sunkafa mata idonu tadaka musu tsawa tace kai tsinannu lallai kusani,najidadin bayyanarku duk danakashe yan uwanku to fansar bata,isaba domin sunkashemin jama,amasuyawa abisa wannan xunubi dasuka aikatamin narantse da darajar kabilata saina kasheku bakidaya domin cikar Fansata Halittunnan suka xare makamai sannan sukwarara ihu sukayo kan Gimbiya Yalina afusace suna ihu Yalina tai kuwwa taxaro wasu kananan gatura jajaye takwarara ihu tadaki kasa da kafanta nadama kasa tai girgixa taiwani Futan kibiya ta,afkama halittunnan da masifar yaki kayya fashi bannanar,aiki wuyar aiki ba,afara domin kamar wutar kara haka Gimbiya Yalina tarika sassaban halittunnan kamar mai faskaren itace tarika tsalle tana tashi sama tana sare kawunansu kaida abin yaikamari sai tasabi karanto sikirorin tsafi kawai saitarikida taxama wata katuwar tsuntsuwa tatashi sama tarika Feshe halittunnan dawuta tuni taimusu kurmus tadiro akasa alokacinne tadawo asalinta Takalli taga gawawwakin jama,arta da hallittunnan biyu suka kashe saitafasheda kuka Kawai sai tsohuwa tasusu tabayyana agabanta tace ke yarinya Kuskure kinyi Kuskure tun farko da kika tsaida tawagarki awannan guri Sannan babban Kuskurenki Daki Umurci Jama,arki dasuigaba tsohuwa tadaga murya tace lalllai idan har baki dagaske kinriskesuba to bakidaya xasu hallaka adokar daji Kar uba ai kokallon tsohuwa Yalina batayiba Sai Takwararaihu tafalla aguje tabiBayan jama,arta tana kwarma Ihu Shiko YarimaUmkar da jama,arsa bayan sunsha bakar wuya gamida axaban rana da yunwa da kishin ruwa Sai suka isa wani kauye maidauke da tarin jama,a koda sukai niyyar shiga Kauyan sai jama,ar kauyan sukai dafifi suka fudda makamai suce baxa ashiga musu gariba Yarima umkar yadubesu yace yaku jama,ar wannankauye lallai kusani mubaxamu cutardakuba sannan baxaku iya dakatarda muba lallai kunada xabi biyu kodai kubarmu mushiga garinnan cikin Salama kokuma Kumutu bakidayanku akarshe muxama mune mamallaka wannan kauye TO SHAYIII MUTUWA DOLE Littafi na bakwai Na Ibni Abdullahi Abdullahi Ebook created by Shuraih Usman Publish @ www.hausaebooks.com.ng {#MUTUWA DOLE PART 6-I} Akaci gabada hararan juna tsakanin Yarima Umkarda jama,ar wannan kauye anashirin afkama juna sai akaji tsawa maikarfi aka saurara saiga sarauniya Nela mai mulkin wannan kauye taima jama,arta tsawatanacewa yaku jama,ata lallai wadannan bakimmune babu gaba koyaki atsakanimmu take suka tarwatse kowa yakama gabansa Sarauniya Nela tadubi Yarima Umkar tace barkada xuwa namiji uban maxajekubiyoni xuwa fadata tawuce gaba suka isa fadarta inda akashirya musu tarba na masamman da abinci ababen sha akai musu masauki mai kyau suka xauna awannan kauyen tsawon kwanaki Uku aranatauku suna xaune afadar sarauniya Nela saiga wani dakare yashigo fadar ahaukace yaxube agaban Sarauniya Nela yace ranki yadade masifa tariskemu Sarki Kifyan da Tawagar maxaje miliyan biyar sun yadaxango abayan kauyammu lallai yairantsuwar cewa mutukar bamu miko Kabilun yamako gareshiba tokuwa sai yasa dakarunsa sunkewa wannan kauye namu suncinna mar wuta kuma koda kaxa taikokarin Fottowa damin neman tsira baxasubarta tarayuba hankalin Sarauniya yatashi xuciyarta takama bugawa takalli kabilun yamako tabbas batasorabuwa DASU, Kawai Yarima Umkar yadubi dakarennan yace kaje kagayama Sarki Kifyan lallai yashirya shirin yaki domin gobe xaiyi Karoda Maxa Sarauniya Nela tace yakai Yarima lallai kasani mutanena bawasu jarumai bane kuma koda jarumaine afannin yaki to bamuda yawan da xamu Fuskanci Sarki Kifyan lallai shi Shaidanine koma annobane daga halittu ubangiji Yarima Umkar yace kisani yake Saraunya Sarki Kifyan niDa jama,ata sukebi saboda haka yaki bai shafekubakawai nine da Xakakuran dakaruna Ashirin xamu futa wannan yaki amma keda jama,arki da sauran mutanena xaku xauna acikin garine Sarauniya tabude baki xatai magana Sai Yarima umkar yace kada kicekomai kuma kada kiji tsoran kowaWannan kaddarammuce mutun kari makiyammu komai yawansu mugwada musu cewa maxa suke maganin maxa dare yayi Gari yawaye har yanxu mutanen kauyan suna cikin rudani domin gani suke karshensu yaxo wani abin mamaki Shine annemi Yarima Umkarda Dakarunsa ashirin anrasa amma sauran jama,arsa mata da maxa sunana acikin kauyan sunata harkokinsu harsunfi yan kauyan walwala ,Acan bayan gari kuwa gari nawayewa Sai Sarki Kifyan da Dakarunsa sukai Toxali da dakaru ashiri karkashin jagorancin Yarima UMkar nanfa suka sha mamaki ganin yan tsirarun mayakane suka futo amaimakon daukacin jama,ar kauyan sufoto bakidaya Saikawai sukama babbaka dariya suna nuna Su Sadauki Umkar Kai Sarki Kifyan yadakama jama,arsa tsawa yace kai wawaye lallaikune abin dariya domin mutukarbaku jajurceba to yauce ranar mutuwanku bakidaya jin haka sukai shiru gamida gyara takubba Sarki Kifyan yaitsawa da kuwwa yace kaimaxaje lallai kusani bamuda lokaci kawai ku,afkama makiyanku kukashesu bakidaya sannan mufada garin mukashe mutanen garin maxada mata yara da tsofaffi hatta kaxa karku kyales wohoho aisai daukacindakarun Sarki Kifyan sukai ihu da ruri gamida kuwwa sukai kan Su yarima Umkara YARIMA umkar yace maxaje kushirya take dakaru ishirinn dinnan suka fudda bakada kwari sukadana kibau marasa adadai suka tabE yace kai abokan mutuwa kufar maki makiyanku tayadda baxasu iya fahimtar tayaya suke mutuwaba kaiyya ai atare kuma alokaci gudu suka saki harbe kibiyoyi Samada dubu darine suka futa alokaci guda suka sauka asassan jikin makiya kayya kamar xubar ruwa haka maxaje kefaduwa matattu nanfa yarima Umkar da dakarunsa sukarikama makiya ruwan kibau suna hallakasu tuni guri yarudeda Ihun maxaje yakaure saida suka rikta makiya Sai Suka xare takubba suka afkama abokan gaba nanfa wutar yaki tatashi tai sama masifa takullu kamar barnanr iska kamar gobara daga kogi haka suke datse kawunan makiya tabbas maxa suke maganin maxa domin su ashiri amma sun gallabi miliyoyin Mayaka duk inda suka ratsa saidai kaji ihun maxaje kawuna suka rika tashi Sama Kai koda yaki yai yaki Akashe dakarun yarima Umkar guda goma Sukuma sunkashe makiya marasa adadadi koda Yarima Um yakwarma ihu yasabi karanto wasu kalaman tsatsuba kaiya tsafi gaskiyar maishi ai sai Yarima Umkarda dagarunsa su goma suka tashi sama kamar tsuntsaye inda sukarika fesama makiya ruwan wuta tahanyar tsafi gamida Siddabaru tuni suka rikita filin yaki maxaje suka rude sukama yakar junansu wuta tamamaye ko,ina filin yaki yaya mutse maxaje sukarika faduwa dawakai na tattakesu Hankalin Sarki Kifyan yabaci ganin masifa da bala inda jama,arsa suka shiga yakwarara ihu mai raxanarwa yasabi kalaman surkulle take yai aman wasu takubba guda goma shadaya takubban suka tashi sama sukasu asararin samaniya kowani takobi yasare kan dayadaga cikin dakarun Yarima umkar bakidaya suka Mutu sai yarima Umkar yarage yakwarara ihu maitarwatsa maxa domin saida bakiya Dakarun Sarki Kifyan suka baxama daji aguje yarage saura Sarki Kifyan atsaye yana xare idanu kwatsam Saiyaga yarima Umkar agabansa Rikeda wukar tsafin da yasana,anta kafin yai wani yunkuri tuni Yarima Umkar yaburmamai Wukar aciki yakwarara ihu take yakama da wuta dasauri Yarima umkar yatsige kan Sarki Kifyan yanufi cikin kauyannanwanda tsananin karan takubba damasifan yaki yasa sun rude sunkasa aikata komai kwatsam sai suka ha Yarima Umkar soke dakan Sarki kifyan atsinin mashi murna yakama jama,arsa ina Sarauniya Nela tariYarima Umkar tace barka da nasara gwarxon maxa yamika mata kanSarki Kifyan yace wannan kyautace agareki sannan yadaga murya yace yaku jama,ata kushirya xamuci gabada tafiya domin xamanmu awannan gari da matsala tuni suka kimtsa sukai bankwana da jama,arNela suka yanki daji NIKUMA NAI RUNFAR SHAYIIiiiiiiiii{#MUTUWA DOLE PART 6,,,,,,#J,,,,,} Sadauki Sauban da jama,arsa gudusuke na futan hankali gudune na ina muka dosa gudunda babu gurin xuwa tabbas mutanensa sugaji kuma suna bukatan hutu suci abincikuma susha ruwa to amma Tsohuwa tasusu tagargadesu dacewa kada sukuskura suyada xango ako,ina face awurare uku gari,kogon dutse ko tsauni saboda haka Sadauki Sauban yadaga murya yanacewa yaku jama,ata lallai nasani muna cikin tashin hankali yunwa gamida kishin ruwa ga tsananin gajiya to mudaure domin akwai wata alkarya agavamu lallai idan har mu,isa wannan alkarya tokomai xaidawo daidai kaiya airufe bakinsa keda wuya sa gari yai duhu sama taibakinkirin kamar xa,ai ruwan Sama wohoho aikoda Sadauki Sauban da jama,arsa sukadaga kawunansu sama domin kallon meke faruwa aisai sukai toxali da cincirundon tawagar maxaje sun yamyame sararin samaniya tamkar jemagu nanfa suka faradirowa kasa kamar kudan xuma tamkar Ruwan sama haka Dakaru kesauka saida suka xagaye Su sadauki Sauban sukai musu kofan rago babu hanyar tsira dankari saiga kabilun yamako atsakiyar makiya kamar antsulma allura acikin teku Sarauniya Xurka, tadiro daga sama takalli kabilun yamako tabusheda dariya akarke takwarara ihu gamida dakama Sauban tsawa tanacewa kaitsinannun kabila kundauka xaku tsirane daga Sharrimmu to kusani bakidaya jama,ar duniyace kenemanku kuma bakomai xasui mukuba face sukasheku takara kyalkyalewada wata mahaukaciyar dariya tamkar xararriya Sadauki Sauban yafusata sannan yakwarara ihu gamidadakama Sarauniya Xurka,u tsawa yace ke tsinanniya lallai kisani fankan fankan bata kilishi sannan kunnin Jaki bayaba Kura tsoro yaxare takobi suma dakarunsa suka xare yadubi Sarauniya xurka,u yace ke mahaukaciya kiduba idanuna danaJama,atakinga alamar tsoran mutawa yadaga murya yace lallai mu yankabilar yamako bama tsoran mutuwa domin ita Mutuwa dolece yaitsawa jama,asa suka gyara rikon takubbansu yace yaku abokan mutuwa kusani makiya sunkewayemu daniyyar turamu kiyama to mujiya Lissafin mutura musu aniyarsu amaimakon sukashemu mumui musu kisan gilla yakara daga murya yace yaku Yankabilan yamako kufarmaki makiyanku kui yaki dankukashe bawai dan akashekuba idankuma xakumutu to kumutu domin yanuwanku surayu wohoho ai sai kabilun yamako suka rafka ihu sukarci kasada makamansu sukasu kashi hidu Gabas yamma kudu arewa kowanne sutunkari makiya da bakar xuciya Sarauniya Xurka,u itama taima jama,arta tsawa suma sukai ruri gamida kuwwa sutunkari Kabilunyamako takowace fuska kayya ahadu atsakiya akai kwaram kwatsa jini yakwaranye da tsoka wutar yakitatashi tai Sama annobar mutuwa tawanxu kawuna suka rika tsalle suna shawagi asama kamar tsuntsaye kaiya fashi bannan aiko kowa yagaji bai sababa kuma kowa ya,iya tofa saidai akalleshi domin wani,irin kisane kabilun yamako kema makiya mara kyan gani kisa suke bashara,a sukarika sarewa gamida feke kawunan makiya tamkar balbalin bala,i haka Sadauki Sauban yarikita makiya da sara da suka kisa yake tamkar mahaukacin xaki dukinda yakai sara sai yasare kawunanmaxaje dubu inko yakai suka to sai yahallaka maxaje marasa adadadi jini yarika kwarara gawawwaki suka rika xuba kamar raba tabbas yakin yaxama mutuwar kasko dominduk tsanani yawan makiya to sudawo yankadan domin kafin afara yakin sunkai samada miliyan arba,in amma yanxu sundawo basufi dubudariba haka suma kabilun yamakokafin afara wannan yaki yawansu su dubu biyarne amma yanxu sudawu sudari hudu sukaci gabadagoga yaki inda akaci gaba da asaran rayuka takowani bangare saida kabilun yamako sudawo basufi saura su dariba amma suntarwatsa Makiya bakidaya inda Sadauki Sauban yaima Sarauniya Xurka,u yankan rago ragowar dakarunta suka baxama daji amma saida Sadauki Saubanyakwarara ihu yadibi tsakuwa yawatsa take tsaku wowin suka xama kibau daya bayan daya kibaudinnan sukashe dakarunnan gabakidayaSadau ki Sauban yakara Kwarara ihu yai jifa da takobinsa yakalli gawawwakin jama,arsa akasa birjik yarada manya maxa da mata yakumakalli ragowar jama,arsa yagansu yankalililan ga miyagun rauni ataredasu sujikkata sosai suna atsakanin mutuwada rayuwa Sai Sadauki Sauban yadurkushe akasa sannan yafasheda kuka mai tsanani kawai sai yaji muryar tsohuwa tasusu tana cewa kayi hakuri yakai Sadauki Sauban wannan kaddarar jama,armuce sai sunmutu kawai kaikokarin samama ragowar jama,armu guridaxasu xauna suyi jinya kafinxuwan wata bala,i dasauri Sadauki Sauban yamike yakama tafiya yanacewa kubiyoni lallai akwai wani babban birni agabammu mai suna Jurwa dukda yake nasan suma xasukasance suna farautanmu to dolene su sallama mana subamu garin domin jinyar jama,ata dankari ailokacinda Suka isa bakin garin sai suka tararda Sarki Sardad da dakarunsa miliya biyu sunja daga suna sauraran karaso warsu , Itako Gimbiya Yalina tunlokacinda tsohuwa tasusu taimata tsawa cewa lallai taikokari tarike jama,arta dataimusu ixni cewa suigaba domin suntunkari ajalinsune gadan gadan dankari ai gudu take tsulawa kamar xata tashi sama kwatsam saitarika jiyo ihu da kururuwar jama,ata takara guda tana kwarma ihu takosa tariski jama,arta inda tarika dawurwura adokar daji tana kiran sunan manyan jarumantakaiyya tarasa avinyi saita hangi wani dogon tsauni atsiyace tatunkari tsaunin dukda tsaunin yakasance maitsananin tsawo da sarkakiya amma kamar kadangariya haka Yalina take hayewa tsaunin kamar walkiya tahaye bisa tsaunin inda tafara dubu wurare masu nisa koxa hango jama,arta kwatsam saita hangosu wasu makamakan Biroyi sunama jama,arta kisan gilla Takwarara ihu tadaka tsalle kamar tsuntsuwa,tadiro akasa Takwarara Ihu ankawoSHAYI#MUTUWA DOLE PART *7 A Lokacinda Gimbiya Yalina tahangoBirai ya yagalgala Jama,arta saita kwarara ihu tai kundun bala tadirodaga Saman tsauninnan tafalfala aguje tana ihu ta,afkama gayyar Biriroyinnan tasarema sama da gomakawuna Biran suka Fusata sukayo kanta Suna wani kara gamida yakimunanan bakunansu Gimbiya Yalina takwarara ihu tadaka tsalle cikin

Chapter 11 of 12