Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
Kwaram kwatsam tsananin karan Haduwar takubbansu Saida wani kara maitsiwa yatashi yaki na masifa yakullu atsakaninsu dankari ai shiga gadangiwa to ke buga ganga domin dole dakarunsu suka tsaida yaki Sukaja baya sukatsaya kallon masifar dake Faruwa tsakanin Sadauki Salfas da Sarauniya Darbiyya yaki sukeyi maitada hankali surika kaima Junansu miyagun sara suna Farautan rayukansu anawannan yakine Sarauniya takawoma Salfas wani Bahagon Sara dakyar Yagoce yai kukan Kura yashammace yalabta mata Sara akafada tsananin Xafi daxugi saida takwarara ihu kafin tadawo daidai Sadauki Salfas yakara Kafta mata Sara,agurin daya Sareta kil yakille hannu Sarauniya takara Karara Ihu takife akasa Dakarunta Sukai ihu dayunkurin xasu afkama Sadauki Salfasda yaki yanunasu da tsinin takobi gami da ammbaton wasu Sarkakkun kalaman tsafi tuni kasa tatsage bakidayasu Suka rufta Ciki kasa takoma tashafe tamkar babu abindayataba Faruwa kamar Kibiya Sai Sarauniya Darbiya tamikedahanu daya, dayan kuwa natsiyayar jini Takalli Saduki Salfas tace Lallai kaidin tsinannene to amma Xannunamaka iyakar Shedancinka tabbas yanxu xakamutu kaida Jama,arka saitasabi karanto wasu kalaman tsafi gamida Surkulle take Hannudayan da,aSaremata yadawo mamaki yakama Sadauki Salfas shida Jama,arsa Darbiya takallesu takeceda dariya tace kuna mamaikine to xakukarae mamakinku akiyamane takwarmaihu tadaki Kasa wasu miyagun takubba gudabiyu Subayyana ahannayanta tafalfala aguje tanaruri tatunkari Sadauki Sailfas Shima yaikumaji gamida Kukan kura yaikanta Sukahadu atsakiya haduwar Farko Darbiya tasokama Salfas takobi,akirji take tahudashi gurin Yai rami Zududu sannan yabarkedajin tasakafa taikwallodashi yaje yabigi Watakatuwar bishiya tamkar yamutu komutsi bayayi tsananin dakuwa ganin haka yasa dakarunsa Sukai kuwwa sunufi Sarauni darbiya tahmgame bakinta take wata iska maitsananin karfi tafutodaga bakinta tadinga Daukan kabilun yamoko tana watsidasu tarika makasudaduwatsu da itatuwa ihunsu dakururuwansu shine yafarfadoda Sadauki Salfas koda yakyalla ido yaga,indaIskannan ke tagayyara jama,arsa Sai yayunkura yamike gamida Kwarma ihu yarungumi wata katuwar bishiya yakwarara ihu yajijjigota harjijiyanta yaikan sarauniya Darbiya yadargaxamata bishiyannan,aka take Bishiyar tadagargaje amma kogexauDarbiya batayiba sai taigirgixa yadamki Wuyan Sadauki Salfas dahannu daya tadagashi tamakada Kasa yagantsare gamida maka ihu Tadaga kafarta daniyyartatsileshi yagungure gefeguda kafarta yasauka agunda yatashi saida kafar taburmakasa kafarta makaleKafin taxaro kafannata tuni sadauki Salfas yararumi wani Gatari yatafkama kafarsara kil yakille kafar Darbiya takwarara ihu kamar Mashi Salfas yamike Gamida daka tsalle yakille kanta tuni kan yaisama Gangarjikin yakamada wuta tsananinGajiya Shima awurin yakife aguje Dakarunsa sukarugo Sudaukeshi Domin suimasaMagani acan arewacin Kauyan Yamako kuwa Sadauki Shaukib ne datawagarsa suke Surfafa guda abisa dawakansu domin Tsohuwa taimusubayanin Cewa lallai suyatafiyan Kwanaki goma Shadaya domin Sarki Kufru dan Kafiru Da tawagar maxaje miliyan Uku suntukaro yankin Lakcad sunadabda Shiga Hajarul Yamako TABDIJAM FARFESUN,KIFI DA,SOYAYYANDOYA SUN,IS MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART [II H] Lokacinda Sadauki Shaukiv da jama,arsa sukusa isa Hajaru Yamako Sai yatsaya inda tawagarsa taja tatsa Domin sushirya yadda xasu tunkari Sarki Kufru dan Kafiru da rundunansa kaiya lallai Hausawa nacewa Rashin Sani yafidare duhu dominInda suka tsaya suna tsakiyar tarkon makiyane ai Sai sukaji ankwarma wani Sakaran ihu take Suka Zare makamansu daniyar shandaga amma Sai sukaji shiru can sai Kasa takama Girgixa kamar zata kife ai sai suka Futa acikin Hayyacinsu kwatsam Sai kasa tayanke Bakidaya Sadauki Shaukib da dakarunsa dari biyar da talatinda Shida Suka Rutacikin karkashin kasa suka tsinci kansu acikin wani guri mai tsananin Duhu wanda dayansu baya ganin Dan,uwansa sukai tsuru tsuru cikin Fargaba can akwarara wani Sakaran ihu maikada Hantar maxaje tsit akai Shiru Saikuma akabushe da wata mahaukaciyar dariya maradadinji dariyar takarade ko ina akadau lokaci maitsawo ana kwarara dariyar tamkar baxa adainaba can akai shiru Sadauki Shaukib Ciikin Duhu batare da yanaganin Dakarunsaba yace maxaje lallai mukasance cikin Shiri murike makamanmu,da karfi lallaifa Karmuji tsoran mutuwa domin Sanin Kankune MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfne Dakaru Sugyara tsayuwansu gamida jinjina Takubbansu Tirkashi kamar anajiransu sukintsa sai wani Haske yagauraye Gurin wohoho aisai Dakarun sadauki Shaukib da dakarunsa Suka rude gamida Futa acikin Hayyacinsu bakomai Yarudasu Face ganin Wasu dufga dufga Mutane Masu kiran Samudawan Farko Samadawan Farko tsawon mutanen tamkar Bishiyan Rima girmansu Sunkai Katuwar bishiyar Kukasuna kwala kwalan idanu, Sannanan akansu sunada Wasu Dogayen Kaho akawunansu tamkar Shanu Suna rike dawasu Sunguma Sumguman Gatura hakika girman kowani Daya daga ciki maka makan Dakarunnan Sai anhada Dakarun Sadauki Shaukib guda goma Sannan sukaishi girma gasunan kamar farin annoba yawansu yawuce misali tabbas yakar wayannan Mutane tokarmar yakin Duniyane Tabbas inkacire Sadauki Shaukib to bakiya Jarumansa Sunkaraya Sannan Sunadab dawatsarda Makamansu ganin Haka Sadauki Shaukib yakwarma ihu yadada Murya yace yaku Kabilun yamako Shinmenene yafurgitaku kummace da takenku kunefa girman mutum ko,aljan bayasa gabaku yafadi kada kumance duk Haifanffen Kabilan Yamako todaidai yake da kowani Irin Jarumi Mutum ko alja dari tsoro yafara futa aran Dakarunsa yadaga murya yana cewa yaku kabilun yamako Kushirya shirin tunkaran makiyanku kununa musu cewa Mutuwa dolene tsuminsu yatashi Kwanjinsu yatashi Suka rika ganin Tika tikan maxajennan tamkar matane agabansu Sai suka barka ihu gamida Jinjina Takubbansu Umurni kawai Suke jirasu afkama makiya Kwatsam Sai akabarke da mahaukaciyar dariya Gamida tafa Hannaye sai wani yanki namaka makan aljanunnan sudare wasu sukai dama wasu sukai Hagu sai wata kyakkyawa mace taketo tsakiya tana Sanye da doguwar riga Fara Sol tana rikeda wata bakar Bulala gashinta Har gadan baya idanunta Farare sol tabbas kyakkyawace mutuka kyau Gabxa gabxan Dakarunnan suka Saramata gamida kada makamansu tafuskanci Sadauki Shaukib da Jama,arsa tace kai kananan jarumai lallai kada Sharafar mutuwa tadibeku kunemi fuskantar Jama,ata da yaki lallaifa baxaku iya domin Sunfiku karfi sunfiku Girma gashi Sunfiya yawwa domin Sunnunkaku Sau ba,adadi tadaga Murya tace Shin xaku xubadda makamankune kumika wuyanku koko sai jama,ata Sunyi Gunduwa Gunduwa daku bakidaya, Sai Saduki Shaukib yakura mata Idanu Kawai Sai yafashe dadariya kamar ya xare akarshe yadaure fuska kamar wanda aka aikomar da mutuwar ahalinsa yadakamata tsawa cikin ixxa danuna isa yace ke kyakkyawa lallai kinlissafa badaidaiba tabbas Mukabilun Yamako bama mika Wuya agun makiyammu domin Munyi Imanin cewa MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfne yanunata da tsinin takobi yace lallai dasannu Xan Sare wannan kyakkyawar wuyannaki inkafa Kanki akofar Kauyammu domin yaxama misali abin tunama Yambaya wohoho ranta yabaci kyan Fuskanta yagushe fuskan taibakinkirin taimuni fararen idanunta Sukoma Jajur kamar garwashi Wuta wasu zako zakon hakora suka Futo abakinta har kirjinta wasu kankama Kankaman kaho suka Foto akanta bakidaya Halittarta tasauya daga tsananin kyau takoma tsananin muni takwarara ihu gamida Dakama Sadauki Shaukib tsawa tace Kai yaro Lallai kacutarda Sarauniya ZURKA,U yar Sarki Zairana damiyagun kalamamka na ixxa gamida nuna isa taiwani huci wuta tafoto abakinta tacigaba dacewa tabbas abisa Xunubanka Saina hukuntaka da mummuna hukunci tadaga murya tace yaku Dakarun axaba ku afkama wadannan kananan Jaruma lallai dakika talatin nabau kuimin kilishinsu domin yau danamansu xankarya tabbas banason dayansu acikinsu yarayu Hodijon Gabxa gabxa mutanennan Sukwarara ihu maikama da tarwatsewar aradusudiki Kasa dakafafunsu kasa taigirgixa Suka rugo aguje suna wani ihu gamida karaji kasa taci gaba dagirgixa Kamar xatakife Sadauki Shaukib yakwarara ihu yace ina Maxaje yamako atare Sukace munataredakai Gagarabadau bagudu kuma baja dabaya yace kugir gixa makamanku atare suka girgixa makamansu yace Kudaki akasa alaman kunyi rantsu kun Sallama rayuwanku domin Yan uwanku Surayu atare sukai kara sudaki kasa Sadauki Shaukib Yaimurmushi yace kununama Makiyanku dan Hakin dakaraina Shine ajalinka yadaga murya ce kutabbatarma dakattin banxannan cew MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfNE WOhoho dakarun Sadauki Shaukib suka kwarma,ihu sutada kura sufuta gujesutunkari makamakan Sadaukannekowane Bangare Sai ihuhu dakururu suke barkawa sunkosa Suhadu domin Asan waye Zaimutu kuma wayezai rayu KAI ABOKAI DOMIN GANIN WANNAN KAXAMIN YAKI SAINASHA SHAYI MAIKAURI INHADDA KUNDUMEMEN BIREDINA MAIKYAU INKUNDUME KUJIRANI ABOKAI saura wani yace insammasa [MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART II ]::I Lokacinda akaitaho mugama tsakanin dakarun Sadauki Shaukib da gabzagabzan Mutanennan Sai akaiKwaram akahadu atsakiya Karfe yagogi Karfe dantse yahadu da dantse Tabbas maxa Gumbardutsene domin Hakadakarun yamako suka Xamema mutanennan alakakai domin Saida akaShafe Tsawon Sa,a uku cur ana gogawa batareda ankashe koda Mutum daya daga Kowani Bangareba tsabar masifan dabaran yaki ake nunamajuna da tsantsan jarumta dakuma Gogewa afagenyaki Koda SarauniYar Makamakan Mutanennan wato Sarauniya Zurka,u Yar Zaina taga yaki yakici yaki Cinyewa Sannan wankin hula naneman kaisu dare Sai takwarara ihu tasabi La,antar dakarunta tana cewa kayya wadan Jaruman wannan Xamani meke Faruwanedaku dakarun Fama gaku dagirmanjiki gakuda miyagun takubba gakarfin dantse ace kuma yankananan mutane dabasufi kucinyesu Danyeba sun gagareku Sunfutuneku sunxamemuku alakakai lallai kunaciki Fushina Sannan inadabda hallakaku bakidayanku domin bakuda Ammafani agareni dankari aikoda Dakarun Sarauniya Zurka,u sujikalaman Sarauniyarsu Sai sukaharxuka suka takarkare sukwwarara Ihu atare suka Sauya Salon yakinsukayya ai sai Lissafiya sauya yaki yadauxafi take suka farma DakarunSadauki Shaukib sufara aikasu lahira tuni dakaru yamako Sukashiga rudu suka daburce tuni ankashe biyeda dakaru Daribiyu Daga Kabilunyamako Tabdijamm aikoda Sadauki Shaukib yaga irin Barna da,akema Jama,arsa Sai yabarka ihu gamida Kururuwa idanunsa Sukai Jawur yaiwani Kugi gamida Kumaji yakara kwarma ihu ya,afkama Makamakan dakarunnanda wani Masifaffen yaki hoho aikamar rama haka Sadauki Shaukib yake tsarge sadaukannan gamida tsinke Kawunansu Shikadai yarikitasu yaxamemusu alakakai yashiga Sarrafasu yanatura kiyama aisai wannan masifada Sadauki Shaukib kesaukema dakarun Sarauniya Zurka,u yakarama Jama,arsa kwarin Guiwa sumasuka sa axama gamida kumaji sushiga daddatsa kattin Banxa tuni Reshe yajuye da mujiya ihuda kururuwan Maza yayawaita mutuwa tarika Kaikawo tana wafce masu karan Kwana tana watsasu lahira turkashi hankalin Sarauniya Zurka,u yatashi ganin irinkisan Gillan daSadauki Shaukib da jama,arsa kema mutanenta Saitakwarara ihu taiwani kugi gamida dakatsalle tadira agaban Sadauki SHAUKIB yakawo mataSara tadamki Hannunsa tashaki Wuyansa tai samadashi tamakada kasa yakwalla kara tasakafa tatake Kijinsa tsananin masifa Saida yai amanJini take Yasuma GaninHaka sai ragoawar Dakarun Sadauki Shaukib suka watsarda Makamansu gamida durkushewa bisa Gui wowinsu alaman Sunkaraya kuma sun sallama gamidamika wuyu tareda Sarauniya Zurka,u takwarara ihu tace karyam mutu karyan aljanlallai dukwanda yace zaishiga tsakanina da burina tokuwa Xaimutu tadaga Murya tace lallai bamakawaSaina cika Umurnin mahaifina Saina kashe bakidaya Kabilun Yamako maxansu da matansu manyansu da kankanansu lallai baxambar koda kaxa tacigabada Rayuwa awannan yankiba ta,umurci Dakarunta dasukame Kabilun yamako ahada ,da,Sadauki Shaukib tace akaisu Kurku akulle domin abisa xunuban da Suka aikata nakashe mutanenta agabanta batareda tsoro ko shakkaba Saitayi Tunani irikalan mummunan axabarda Zatai maushu Tairantsuwa dagirma Masarautan Zartub saita baje Kauyan Lakcad Acan Fadar Sarauniya Kayyafiyya yar uwan Sarki Kifyan kuwa bayan sunshiga Fafarjiyar Fadanta sunwuce turakanta Sun samu Guri Sunxauna kuyangi Sukagabato musu da abubuwan ciye ciyeda shaye Shaye sunci sunsha Sun koshi Sai Kayyafiyyatadubi Dan uwantatace gaskiya kakasance maitsananin Sa,a arayuwanka dakasamu tsiradaga hannu Yarima Umkar garkuwan Kabilun yamako Sarki Kifyan yace kina nufin xai iya galaba akaina Taidariya tace kasani Dan,uwana Sadauki Ummkara yawuce duk tunanin dakake masa domin Shaidanine acikin jinsin mutane futanannene kuma masiface daga cikin masifun Duniya tabbas kaine Halitta nafarko dayataba gabadagaba dashi yatsira lallaikasani Haduwarku tagaba indai baka kasheshiba toba makawa shine ajalinka Sarki Kifyan yamike yakwarara ihu yadunkulo ashar yakwarara yace ina yar uwata lallai yarima Umkar bai,isa yakasheniba tabbas ahaduwarmu tagaba Shine zaimutu yaxare takobi yalasheta daharshensa yace tabbas nine ajalinsa Sarauniya Kayyfiyya tamike tadafa kafadar Dan,uwanta tace mutukar Muna bukatan Ganin bayan KABILUN yamako to yaxama dolene musami Goyan bayanSarakuna Bakwai masu tsananin Gaba da juna Koda Sarki Kifyan yajibatun yar uwansa Sai yakwarara ihu yakalli Sarauniya Kaifiya yadanja Da baya yanunata da yatsa yace Yar uwata shin kin Haukacene koko kimfada koginmantuwane kikeneman Jefamu acikin masifa da bala inda Harduniyatanade baxata kareba Kaifiyya tai murmushi tace inasane yakai dan uwana ina magane akan SarakunaBakwai masu mulki akasahe Bakwai kuma yan uwan Juna yayan Sarki Mursaf masu tsananin gaba da juna tabbas yau Shekaransu Ashirinkenan suna gwabza yaki atsakaninsu anxubarda jini Kamar ambaliyar Teku ankashe rayukan mutane kamar kiyashi mataye marasa adadisunrasa maxajensu iyaye sunrasa yayayansu abakai Sunrasa abokansuMasoya Sunrasa makiyansu ankone garuruwa dadama kuma arushe gidaje Fiye da,irga tacekai Lallai wa yannan Sarakun guda bakwai sun haifarda Sansanin mutuwa gamida samarda Kogin jini taishiru taxuba ma Sarki Kifyan idanu tace tace fatan kasan Wannan Masifa datake aukuwa awannan yanki Sarki Kifyan Yace Aikema kinsan nafiki Sanin wannan Bala ii Sai taidariya Tace to amma kasan dalilin Faruwar Wannan Bala,i Sarki Kifyan yace aidukduniya indaiba Sarakunaukunnanba tobabu,wanda yasan dalilinsu nawannan Kaxaminyaki Kaifiya taimurmushi Tace toni nasa kuma yanxu,zanbaka lbr GASASSHIN,MASARA BAXANKYALEBA MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART II J,kayfiyyatace yakai dan,uwana kasani nayi binkice maitsawo gamedasarakunan nan bakwai yan,uwan juna kumamakiyan juna nakarshe tabbasu sunkasance Jikokine na Sarki MusrufSarki Kasar Shiraf tacigabada cewaSarki Masruf yakasance hamshakinSarkine gagarabada atsakanin Sarakuna yatara dukiya mara adadi sannan yanakarfin runduna tamayaka daga mutane da,aljannu inda yarika yakar sarakuunan duniya yanamaidasu karkashinmulkinsa tayadda saboda karfin mulki yawan jama,a dafadin kasa har anama Kasarsa kirari da Rabin Duniya tabbas indai Dukiyace karfi mulki da ikon Sarrafa mutane ko,aljannu to Sarki Musruf yasamu saidai kash yarasa abudaya wato haihuwa wannan rashinhaihuwa yana mutukar dagulama Sarki Musurf lissafi domin sambaicika dariyaba sannan iya farin cikin dayake ciki daxaran yatuna bashida magaji tokuwa sai farin cikin yarikide yakoma bakin ciki Sarki Mursaf yanemi,magani awajen manyamanya bokaye da shahararrun matsafa donganin yahaihu amma abin yafaskara wanda akarshe bokayen duniya suka tabbatar masa cewakwatakwata baxai haihuba wannan dalilini yasa Sarki shiga matsanancin damuwa masamman iyakebe shikadai aturakansa yainaxarin tarin Dukiyan da yatara dakuma tarinjama,arsa amma zaimutu yabarsu abanxa kawai Sai yafasheda kuka Sarki Musruf yanada matan aure takwas dukcikansu kyawawane kuma yana mutukar Sonsu amma acikinsu akwai guda daya Maisuna Farsiya wanda takasance ita baiwace Sarki ya yantata ya aureta amma Sauran bakwan bakidayansu Yayan manyan Sarakunan Duniyane asaboda haka sukeyawan muxguna muta saboda haka takasancekamar mujiya acinkinsu amma ShiSarki Masruf na mutukar Sonta fiyeda sauran matansama badan komai saidan kyawawan halayenta dahakurinta wata rana Sarki Musrufyakwanta barci sai yaiwani mafarki maiban tsoro afurgice yafarka yamike yakama xurgaxurga atsakiyar turakansa yakasa barci ahaka gari yawaye masa yasa akira masa Bokanyyansa maiSuna Fasila kodabakanya Fasila taxo suka kebeda Sarki Masruf tace yakai Sarkin Duniya shin inadalilin wannan kirada sassafe sarki Yace kisani yake,Fasila,nak wanta barci sainai mafarkinaga matayena guda bakwai kowacce tana jagorantar katuwar runduna maidaukeda tarin maxaje suna gwabxa kaxamin yaki tabbas yakin yamunanna duk da acikin mafarkine tosaida Hankalina yatashi domin abin yakaxantan koda bokanya Fasila taji bayanin Sarki saitabaje kayan surkulle gamida tsumburukai tafada duniyar tsafi tai gumi kashirbun tajike sharkaf saidigar takeyi kamar wanda akatsamota akogitana ambaton wasu kalamai marasa kangado cantaishiru tadago kai takalli Sarki Masruf tagirgixaka sannan takwarara ihu tamike taixarya agaban Sarki Sau uku tadawo taxauna tace yakaiSarki Masruf lallaikasani wadannanmata guda bakwaida kagani Suna yakar Junansu to dukkansu ahalin yanxu Sunadaukeda cikine TsananiMurna saida Sarki musruf yarungume Bokanya Fasila yana mata godiya wani abinda yadagama Sarki Masruf Hankali Shine ganin duk wannan murna da farin ciki dayake nunawa ita bokanya Fasila Hankalinta atashe yake Fuskanta adaure babu alamar fara,a atareda ita Saijikinsa yai sanyi yaxauna yadubi Bokanya yace yake Bokanya Fasilatu Shin akwai matsalace gameda Samun cikinmatana kawai Bokanya Fasila tafashe dakuka saida taikuka ya isheta sannan tadube Sarki Masruf tace kayya Kaikanason Hai huwane don kasami magaji wanda xaigajeka abayan tsufanka ko mutuwanka taci gabadacewa kuma Saninkankane 'yamace baxata taba mulkin birnin Shirafba Sarki yamike yace Mekike nufi Fasila tace inanufin Bakidaya matayenka Guda bakwai Mata zasu haifa Sarki musrufs yatakarkare yakwarara ihu akarshe yafasheda kuka maitsanani Fasila tadafa kafadarsa tace kakwantarda hankalinka yakai Sarkina lallai akwai mafuta sarki yadubeta yace wace Hanyace Sai bokanya tace acikin matanka wacece baka ganta amafarkinkaba yace Farsiya Sai bokanyata fasheda dariya tace lallai Itacezata futardaka daga cikin takaici dabakin cikin dakake ciki Sarki Yacemekinufi Bokanya tace inanufin Farsiya xata haifi dana miji nangaba take fuskan Sarki tasauya daga bakin ciki xuwa Farin ciki Bokanya Fasila tace to amma akwai matsala,mutukar kanason kaga dankaaduniya Saikadauki kwakkwaran mataki akan matannan domin Haihuwarsu baraxanane arayuwanka tabbas sune xasu xamo manya manyan,abokan gabarka kuma xasubi duk wata hanya da xasubi dansuga sunkashe Farsiya Sannan sukansuYayan daxasu haifa nangaba Saisun xamo ma,al umman wannan kasar annoba tabbas sudin haihuwarsu kamar haiwan yayan macixaine aakulkin kaji lallai sai sun haifardamasifa gamida bala i awannan yankinamu koda Sarki Musruf yaji Kalaman Bokanya Fasila Sai yace tokuwa lallai rayuwansu taxo karshe dukkansu kashesu xanyi take yasa akai gangami gamida yekuwa atarajama,argari Sannan akagabatoda matan Sarki guda bakwwai adaddaure kuma abankare agurfanardasu abainar jama,a sai Sarki Musruf yamike yafarama jama,arsa bayani yaku jama,ata kusani natarakunedomin inkashe matana agabanku domin Sunadauke daciki namfa mamaki yakama mutane Shida yakeneman Haihuwa to,akanmexaikashesu sarki yacigabada bayani yace domin susunadauke dacikin yaya,matane nikuma inabukatan danamijine sannan yaya matamma daxasu haifa xasu kasancene annoba agaremu sarki yadaga murya yaceto jama,amekugani akashesune,ko,akyalesu bakidaya jama,asuka dauka akashesu akashesu Sarki ya,umurci katti bakwaidasu sarekan matannan bakwai kattin sutsayu akansu sudaga takubba zasusare kawunnansu,Matannan saikuka suke rusawa gunin bantausayi Kawai sai akaga Farsiya dake Xaunekusa da Sarki tamike taitsawa,gakattinnan tanacewa Kudakata METAKENUFI? SHAYIMUTUWA DOLE Littafi na Biyu 2 Na Ibn Abdullahi Abdullahi Complet Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.cf Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.cf Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com MUTUWA DOLE Littafi na Uku 3 Na Ibn Abdullahi Abdullahi Complet Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.cf Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.cf Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART III A Lokacinda dakaru bakwai dauke datakubba sukatsayu akan matan sarki Masruf domin cika umurnin Sarki Masruf sai sukwarara ihu atare suka daga takubabba matan Sarki suka fasheda kuka saurakiris susaukema Matannan takubba awuyansu sai Matansa natakwas tamiketakwarara ihu tadakamadakarunnan tsawa tanacewa kai tsinannukada kukus kurakukashemin yan uwa lallai kuma xakumutu dakaru suka Sauke takubba fili yaitsit bakidaya alumma suka xubama Sanawiyya idanu cikin tsananin mamaki bakomaiyasa mutane mamakiba Face saninta takasance mace maitsananin biyayya ga umurnin sarki domin mutane suna bautama gumaka ruwa rana da sauran abubuwa amma ita Gimbiya Sanawiyya Sarki Masrut take bautama koda Sanawiyya taga bakidaya jama,arBirnin Shirab sunxubo mata idanu Saita fara magana cikin sanyin murya tanacewayaku al,umar kasata lallai kusani ninakasance baiwace abar wulakantawa dare da rana kwatsam Sai Sarki Masruf yayantani sannan ya,aureni yanunamin gatada kulawa wanda uwata da ubanama basu baniba tace abisa wannan dalili lallai baxan bautama kowaba Sai mijna Sarkina dalilina na hana kashe kishiyoyina shine sune nazonatarar sunatare da mijina amatsayin matansa tabbas Sarki Masruf na mutukarSon matansa amma Sharrin bokaye yasashi ya,amince xa,akashesu agabansa kuma abisa umurninsa Sanaiya tadaga murya tace yaku jama,ar kasar Shiraf inada Tambaya shin akwai wandaxai iya badatabbacin cewa nanga bokaye baxasu,umurci Sarki yasa asarekainaba danneman biyan bukatansa bakidaya,akarasa mai amsa mata tambayarta sai Kawai Sanawiyya tafasheda Kuka tadurkusa agaban Sarki Masruf tace yakai mijina kuma abin bautana Ba,inacewa kakyale matankabane aa kawai inarokonkane lallai nima ahada dani asarekaina domin idamma ba,akasheniba zansha guba immutu kafin xuwanranar mutuwata domin nasan MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfcetabbas Jama,a sunyi mutukar tausayama Sanawiyya inda dayawa suma saida sukaita kuka Sarki Masruf yakalli Bokanya FASILA saitace akyalesu surayu domin rayuwar sanawiyya tai tsawo take akakwance matan Sarkinnan guda bakwai aguje suka rugo dagudu sunakuka Suka rungumae Sanawiyya Suna cewamungode yar uwa lallaike macace mai,adalci domin muncutardake abaya gashi yanxu kin tseratardamu daga tarkon mutuwa,Sanawiyya tace nayafe muku kuma daga yau kunacikin kariyata tabbas nasan akan biyar bukatan Sarki baxai kyaleku,kurayuba domin bayakaunar kuhaifi yayanda kuke dauke dacikinsune nikuma ina mairantsuwa da mijina Sarki masruf Saikun haifi yayanku Matannan sukakara kamkame Sanawiyya suna rusakuku bakidaya takwashesu takaisu wani gidanamasamman sannan ta,aika akiramata Wani Sadauki Maisuna NAMRUshidai sadauki Namru,yakasancenetamkar dan uwan Gimbiya Sanawiyya domin shine abokin Shawaranta indai kacire SarkiMasruf tobata dawani Makusanci kamarsa dalilin samun kusancinsu Kuwa shine abaya taresukai bauta awata masaurauta inda Namru yakasance mainuna tausayinsa agareta saudayawa sai in,araba abinci saiyabata nashi inwani xai zaluncetashiket are mata aduk lokacinda akasasu aiki mai wahala shike tayata tabbas yabata kariya tamkarka kanwarsa Kwatsam Sai Sarki Masruf yakawo Samame masarautan dasuke bauta yatarwatsa masarauta yakame maxansu da matansu toshine,Sarki yaga Sanaiyya yayantarda ita ya aureta Shine itakuma tasa Sarki yayantarda Namru tace dan,uwantane dake jarumine Sai yashiga cikin dakarun Kasar Shiraf yaxamo abin girmamawa domin Jama,a sunamai kallon dan uwan Gimmbiya SanaWiyyace tolokacinda Sadauki Namru yaxo Gun kiran Sanawiyya Sai ya isoransa abace babu alamar Fara,a afuskansa kodaGimbiyaSanawiyya taga Namru,awannan Hali sai hankalinta yatashi tace yadan uwana rabin jikina Shin ina dalinwannan kunci naka Sadauki Namru yakalleta saikawwai yafasheda Kuka tamkar karamin yaro can yaishiru Sannan yace yakegimbiya kisani axancen gaskiyanidake bamuda wata yan uwantaka amma ahalin yanxu jinake ketamkar jinane na hakika tabbas baxantaba bari wani abu yacutardakeba to,ammke gashi kinceci cikakkun makiyanki na,asali lallai kinyi babban kuskure daki ceci rayuwarsu dominsu sunaneman hanyarda xasu rabakida duniyane yakareda maganarsa dacewa akamme baxan shiga damuwaba Gimbiya Sanawiyya tace kasani yakai dan uwana lallai mutuwa dolene domin agabana akashe iyayena tadanyi shiruu sannan taci gabada magana tace yakai dan uwana nakirakane domin kaba matannan kariya lallai kaikadaine na yarda dakai baxaka iya cin amanataba sabodahaka kadebo Amintattun abokanka domin kuba kishiyoyina tsaro har sai sunhaihu lafiya acankuma gefe daya Sarki Masrufne da Bokanya Fasila suna tattaunawa gamedayadda za,su bulloma Gimbiya Sanawiyyada Kishiyoyinta adaidai nanne Kaifiyya takalli dan uwanta Sarki,Kifyan tace dan una dareyayi kasanni nikuma bana tsallake lokacin barcina xanje inkwanta gobe macigaba dommuji yadda Sarki Masruf da Bokanya Fasila xasu bulloma Sanawiyya da kishiyoyinta acankuwaArewacin Lakcad Sarki KUFRU DAN KAFIRU yaketa duwatsu yatsallake Sahara yawucemadakatar Sadauki Shaukib sakamakon ruftawarsakarkashin kasa Shida Jama,arsa Sarki Kafiru yana dabda shiga kauyan Lakcad domiyacika kudirinsa na yakar Kabilun yamako yakaudasu adorankasa Kawai Sai sukaji ankwarara wani SakaranIhu mairaxanarwa cik Sarki Kafiru da rundunarsa sutsaya inda dawakai suraxana sukarika xambarma xasu shiga daji Shiru Sarki Kafiru basuga wani yabulloba sai yai Umurnida,aci gabada tafiya aikoda Runduna tayunkura xatai gaba saikuma aka rangada guda wata kura taisama tairimi,tatokare Sasararin Samaniya sannan tanufo Rundunar Sarki KUFRU DAN KAFIRU KAFIN,ISUWANSU XANSHA FATEN DOYA MAIXAFI HEHEMUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 3B Lokacoda Sarki Kafiru yaga kura tatunkaro Rundunansa saiyai tsawaga jama,arsa yacekai maxaje kushirya shirin tarbanmakiyanku lallaikusani wancantawagar mayakam kabilun yamakone kuma suntahonedomin sudakatardamu shiga birninsu kuma basu isaba domin idai Sarki Kafiru yainiyarzaiyi abu toduk duniya babumai takamasa Birki yana rufe baki kurannan takariso sannu ahankali tayaye haske yabayyana aiSai Sarki Kufru da tawagarsa suka shamamaki bakomaiyabasu mamakiba faceganin Yarima Umkara da Gimbiya YALISA bisa ingarman dawakai sunyishigar yaki kaikace Shaidanune,suda sukai tsammani xasuga runduna ta maxaje marasa adadadi Sarki Kafiru yakarema Yarima Umkara da Gimbiya Yalina kallo saiyabusheda dariya,akarke yadaure fuska yakwarara ihu Sannan yadaka musutsawa yace kai yara wani laifi ku,aikatama Sarkinku da yaturoku ixuwa ajalinku yadaga murya yace lallai kujuya kukoma cikinkauyanku domin banaso nakasheku dabandaban sonakenakasheku atare maxanku da matanku inkoneku tareda gidajenku yadagamurya yace inamai rantsuwa datarin gemuna Kaxa baxanbatatarayuba awannan yanki Kawai SaiYarima Umkar da Gimbiya Yalina Sukama Babbaka dariya tamkar sunxare can sukadaure fuska kamar an aikomusu da mutuwar danginsu yarima Umkar yakwarara ihu gamida tsawa akarke yanuna sarki Kafiru da tawagarsa da tsininmashi yace kai wawan Sarki lallaikasani mubiyunnan dakagani agabanka tomune mutuwarka domin abisa yadda dakammu jiji dakai dakuma Karfi ixxa irintamu Saimun turmsa hacinkadana dakarunka akasa yarima Umkar yadaga murya yacetabbas sai Duniya da mutanen cikinta sunmaka dariya domin xasusami labarin kadibo tawagar maxaje miliyan biyar domin karushe Kauyan Yamako amma dakaru biyukacal suntakama birki akarshe sunxamo ajalinka kaida rundunarka Wohoho Kalaman yarima Umkar saisuka Zama kamar yawatsama Sarki Kufru ruwan guba yafusata xuciyarsa ta hangula yakama cikayana batsewa yadakama wani yanki na jama,arsa tsawa take waniyanki na maxaje kimanin dubugoma sukai ihu gamida gunji suka tunkari su yarima Umkara takubba tsirara Yarima Umkara yakalli Gimbiya Yalina kawai Saita kwarma ihu taxaburi Dokinta taikan dakarunnan sukahadu atsakiya sukaiKwaram kwatsam Gimbiya Yalina tarika saukema makiya wani irin yaki na masifa domin aduk lokacinda takaisara saita turamutumarbam,arba in lahira haka intakai suka da dogon mashinta saita Sokesamada dakaru arba,in tarika xarya acikinsu tanawafce rayukam maxaje tanasa mashi tana Fasa kirjinsu dankari tuni guri yayamutse gamida hargitsewa,karan takubba daihun maxaje yacika ko,ina koda Sarki Kufru yaga ta,asan da Yalina kema dakarunsa sai ransa yabaci yadakama dakarunsa tsawa wani yanki yakara yankewa su afkamata da sara dasuka inda tawanxu tana karewa gamida maida martani kamarShaidaniya haka Yalina kekurdawatsakanin maxaje tanaturasu kiyama dakaru Suka fusata gamida Hassala sukai gunji dakaraji suka afkama Gimbiya yalina atare kuma,a lokaciguda sukaimata kawanya sukaimata kuri sunaniyar suimata Rubdugu dankari Lallai jarumtaka Baiwace kuma wani aiki saidan gado domin da Yalina taikwarma ihu gamida karaji takai koradama dahagu gaba dabaya taidaka tsalle kamar tsuntsuwa tana feke kammaxaje wohohoo aisaiga maxaje naxuba tamkar zuban kago kawuna sukarika tashi Sama aisaga tulin gawawaki samada dubu dari Shida akwaceakasa Gimbiya yalina tana tsakiyarsu takobinta damashinta suna tsiyayar jini tsanananinmamaki yahana Sarki Kufru yaba Wasu dakarun umurni sutunkaretasaikawai yaxuba mata idanu yatuna tuna irin kisan Jama,arsa Gimbiya yalina takwarara ihu tanuna Sarki Kufru tace kai wawan Sarki Harka tsoratane daganin bala inda yasauka akan dakarunka tai murmushi tanuna bakida ragowar dakarun tace tokamar hakane duk wanda yafuskancene zaifarudashi dankari Ran sarki Kufru yabaci yadakama dakarunsa tsawa yanacewa ku afkama shedaniyarnan bakidayanku lallai kowanni jarumi inaso yatabbatar yayankomin wani Sashin nama najikinta domintabbatar mata dakisan gilla bakidaya Dakarun Sarki Kafru Miliyan hudu da dubudari Hudu sukai ihu gamida Gunji sukai kan Gimbiya yalina itamatai kururuwa tagirgixa mashinta takarci kasa da takobinta taiwani Ruri tadaki kasa dakafanta saigata akan dokinta dokin yairimi gamida Haniniya yaiwani futan burgu yatunkar maxaje dakarun Sarki Kufru da Gimbya Yalina Sutunkari Junu kowannensu na ihu da kururuwa amma shi yarima Umkara Saiyanemi guri yaxauna yana kallon abin cikin nishadi tsakanin Yalina da makiya akai karambatar Karfe jini yakwaranyeda tsoka yaki yakullu masifa ta auku jini yakama kwarara kasa tadaurawa kamar xata kife Yalina tarika kaikomo tana tura maxaje lahira tarika saukema makiya miyagun sara mutuwa tana binbayanta tana turasu kiyama yaki yakaxanta yamunana Gimbiya Yalina taxomo tauraruwa mai wutsiya maitaken ganinta ba alkairiba domin duk inda tagillma tosaidai kaga tulin gawawwaki naxuba kamar Ruwa tabbas yalina hatsabibiyace kuma shaidaniyace domin dagumu yai gumu saitarikama makiya gixo tsananin masifa saisurika ganin tana kasuwa da yawa kumatana barna akowani Bangare tamkar barnan,iska,haka gimbiya Yalina take kaimaxaje lahira abin yamunana kuma yata axxara sannan yakin yaitsamari sarki Kufru yakwarama ihu yashiga shirgama dakarunsa xagi gamida tsinuwa yana cewa kai la,anannu tambadaddu lallai tsinuwa da,la,ana suntabbata agareku ace mace tagagareku tafuneku tahanaku Sukuni lallai idan harbaku tsinkekantaba tosai abin bauta Karmota yala,anceku dankari aisai dakaru suka tunxura sukarufarma Yalina ahakane wani Sa yasa Mashiyasoke Dokin Yalina take,ita daDokin Sukabaje,akasaMUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 3C Lokacin dawani dakare yainasaran tsire dokin Gimbiya yalina sai Dokin yadurkushe Kasa tai yunkurin tashi amma sai amawalin doki yariketa to sai dakarun Sarki Kufru dan,kafiru sukoyo kanta daniyyar suyimata kwafdaya atare kuma alokaci guda suka daga makamansu zasuimata Rufdugu dankari Kukan Zaki maifasa Garke shanu aituni yarima Umkar yamike yatakarkare yakwarara wani uban ihu wanda saida duk wata halitta dake yankin tafurgida bakidaya Dakarun Sarki Kufru sunshiga rudani sun furgita dajin kukan zaki sukasa aiwatarda nufinsu akan GIMBIYA YALINA suka juya domin suga wani bala inne keshirin afka musu karan, unnan ai sai suka hangi yarima Umkara tamkar wani guguwa yafalfalo aguje wata bakar guguwwa nabinsa abaya hannunsa nadama yanarikeda wani kakkaifan Gatari Hagu yanarike tashafceciyar takobi yatunkarosu da balbalin bala ii tamkar aljani tsabar tsoro Sai sushiga ridu sukabar Ginbiya Yalina suka fuskanci yarima Umkara tabdiii jan suna dabda haduwa yarima Umkar yai gunji yaikururuwa yadaka tsalle saigashi atsakiyar makiya Kamar wutan kara tamkar wutan daji Haka yarika dibar ran makiya yaxamo kamar mayun wacin xaki agarken tumaki yarika kai Sara ta gatari yana Sokewa da tsinin takobi tuni gawawwaki suyawaita jini yakama kwarara kawuna suka rikatashi Sama adaidai lokacin da Yarima Umkara yagamarikita Dakarun Sarki Kafiru to awannan lokacine kuma Gimbiya Yalina tasamu daman mikewa kayya aisai komai yarikice fili yaki yadame masifa taninka nabaya annoba mutuwa tamotsa guguwar yaki taisama domin Yarima Umkara da Gimbiya Yalina saisuka hadu aguri guda suka hada karfida karfe Dantse da dantse suka rika saukema Dakarun Sarki Kufru dankafiru Balbalin Bala iii gamida axabar yaki sukarika shayarda maxaje gidauniyar mutuwa wohoho kaji makara yaki aikoda adauki tsawan Sa,a biyu aba wannan Bala eh en yaki sai akanemi dakaredaya daga cikin dakarun Sarki Kufru atsaye akarasa bakidaya Sunxama gawawaki sai wadanda suka rasa hannaye ko

Chapter 4 of 12