Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
yaganshi adaji Surkib turkashi akwana na casa inda dayane Sarki Kifyanyahangi Dajin Surkib wani hargi tsatstsan dajine mara kan gado dajin yana cike damanyan duwatsu dadogayen itatuwa Sannan dajin yakasu gida uku yanki na farko bakinkirin yake jinsa tamkar kabar sai yanki na biyu inda yake jinsa Jajur kamarrana Sai yanki na uku wanda shi kuma yakasancene haske kaukamar rana tatake akullum dajin awannan yanayi yake sannan duk yanki da kafada to kuwa kahadu dabalbalin bala iii koda Sarki Kifyan yakarisa bakin dajin sai Dokinsa yarika tsalle gamida tutsu yana yin rimi da Haniniya yature shi Sambaxai shiga Dajib Surkibba koda Sarki Kifyan yaga haka sai yadira kasa yabar doki aikoda Dokinnan yajishi asake sai kawai yai baya da gudu tamkar yahango mutuwa tsirarantaSarki Kifyan yadaga kafarsa zai afka cikin Dajin Surkib kawai sai akwarara ihu mai raxanarwa cikSarkiKifyan yatsaya Sai wata Kakkasaurmurya takama magana tanacewa yakai wannan dan,adam maitaurinkai lallai kada kashiga wannan dajidomin babu komai aciki Sai mutuwa tabbas inkashiga mutuwa xakayi afusace Sarki Kifyan yafada dajin gamida rafka ihu yaxare takobinsa yaci gabada tafiya cikin Shirin yaki dankari ai sai bakidaya dajin yadau hayaniya gamida dararraku marasa kangado can sai wata,murya tace tabbas sarki Kifyan dan Safwanu yahallaka kwatsam sai akasaki wani cida gamida rugugi tamkar sama xata fado dankari sai wani basamuden aljani yabayyana Girman aljani yawuce misali domin yayi girman giwa yanada rafkekenkai da hannaye hudu dawasu manya manya idanu jajajur kamar wutar makera sarki Kiyan yakarema aljani kallo tabbas yai arangama da,aljannu da hatsabiban mutane amma baitaba ganin halitta mai girma da munin wannan aljaniba Sarki kifyan yace tabbas karo da aljani badadi amma yau zankara aljani yadakamr tsawa yana cewa kai Bil,adama mai taurin kai ashe ba,ama Kashidi cewa karkashigo wannan dajiba Sarki Kifyan yabushedadariya akarshe yadaure Fuska yadakama aljani tsawa kai sakarai lallai kasani karamin tsuntsu sine ke tsorandukan ruwa amma babba aciki yake shawagi yadaga murya yaceda,aljani shin zakaban hanyace inwucr kokuma ingwada maka MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf ran aljani yabaci yakwarma ihu yafalfalo aguje yana ruri yatunkari Sarki Kifyan shima yaikansasukahadu sukacame da axabebbenyaki tamkar zasu cinye kansu tabbas Sarki Kifyan yasan yahadu da karfan kafa mai wuyan kwancewa domin tsananin ruwan sara dasuka da aljani kekaimar sai,dayarude yakasamaida martani dakyarma yakeiya kare miyagun hare hareda aljanin yake kaimar ahaka aljanin yaimasa lafiyayyun yanka guda biyar tabbas Sarki Kifyan yajigata domin jirine kedibarsa sakamakon jini dakexuba ajikinsa amma saboda naci da son cika buri saikara xage damtse yakeyi can yakwarma ihu yadaka tsalle gamidayin alkafira sau uku yaxabgamar aljani Sara akafada tuni yasaukema aljanin hannu harkasa tsananin xafi aljani yakwarma ihu gamida kururuwa yakaima Sarki wawura yai Sa,a yadamki Sarki kifyan yashakeshi gamida makureshi yadagashi sama tsananin shaka saida idanusa suka furfuto yafara ganin taurarin mutuwa tsananin wuya numfashinsa yafara daukewa dankari aikoda Sarki Kifyan yaji zai hallaka sai yai tamaza yaxaro wasu kananan wukake adamarsa cikin karfin hali yakafama aljaninnan a idanunsa dankari take idanun sufashi suka tsiyaye tsanani masifa Aljani yai waurgi da Sarki Kifyan yakama fangan fangan adaji yana bige bige yakakkarya itatuwa gamida tattake namun daji amakance tuni Sarki kifyan yaigaba yabar aljani nata haukansa yanacikin tafiyaSai yai toxali dawani makeken Fili fetal agabansa Sarki Kifyan yagyara damararsa rikon takobinsa da mashinsa domin yasan akwai jarfa aikuwa yana sa kafarsa acikin filinnan sai akwarara ihu wata sarkakkiyar murya tanacew yaku jama,ar aljannu Sarki Kifyan dan Safwan yafada tarkon iblisai ku afkamasa kunana masa banbancin dake tsakanin mutum da aljan wohoho aisai ga aljannu gungu gungu jama,a jama,a kamar tururuwa haka Suke bulbulowa suna tunkarar Sarki Kifyan suna ruri gamida kururuwa makamansu ahannuwansu turkashi aisai yai watsida makaman dake hannunsa yadaga,hannayensa Sama yana karanto wasu dalamusai daga kalaman tsafi kawai sai wani gabjejen gatari yabayyana ahannusa gatarihar yana wani barbashi wuta kamar anxaroshi awutar kira Sarki Kifyan yajijjiga gatari yakwarara ihu yaikan aljannunnan akai wata haduwa irinta mutun da aljannu akai kwaram yaki yabarke wutar annoba takama dankari tamkar wutan daji kamar Gobara daga Kogi haka Sarki Kifya kema aljannu kisan kiyashi duk inda yajuya saidai kaga gawawwaki aljannu naxuba kamar rama kamarkwakwa haka Sarki Kifyan ketsargesu gamida fashe kawunansu dankari aljannu sufusata suka hadusukaima Sarki rufdugu tabbasyasha ruwanSara dasuka jinikota ina zuba yake ajikinsa amma saiyakara hassala gamida tunxura yabudema aljannu kofofin musifa dabala i tsananin bala i wuta tatashi atsakiyar aljannu takone feyeda rabi aljanu, sutsota sukatarwatse tsananingajiya Sarkikifyan yakife akasa tamkar yamutu dakyar yake numfashi to,adaidai lokacinne wani katontsuntsu yai wuf yasuri Sarki kifyan yai samadashi TO KO,INAZAIKASHI OHOO A MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART ONE E Lokacin daSarki Kifyan yaga tarin dakarun dasunufi garin Lakcad daniyyar ma garin Kisan kare dangi sai yakalli Boka Kanxul yace komai lalacin mazajen wannan runduna inatabbatar madacewa sai sun hallaka kabilun Yamako lallai sai tarihinsu yatsaya daga yau tabbas burinsubaxai cikaba Sarkin Bokaye Boka Kanxul yadubi Sarki Kifyan yace Kayya lallai kasani ita Kaddara bata gota lokacinta kawai nidakai muxuba ido muga waye Zaimutu kuma waye Zai rayu suka xuba idanurundunar dakaru ta mazaje miliyan Dubu goma karkashin jagorancin manyan Sarakunan Duniya Hudu Sarki Matur Sarki Markas Sarki Falkam Sarki Fursat tafiya suke cikin kaguwa da kosawa lallai akwai mummunan nufi da mugun tanaji da sukaima Kabilu yamako Acan Kauyen Lakcad kuwa jama,anata harkokinsu cikin kwanciyar hankali da annashuwa kowa kaganshi awannan kauye zaka tabbatar yana cikin Farin ciki domin bakidaya al Ummar kauye kimanin Dubu Goma Suntarune akwaryar Kauyen suna gabatarda bikin murnan cikar Shekara inda daidaiku ke kaiwa da komowa asassan kauyen tabbas sunacikin nishadi Rugum muguji kicibisMugun gamo kwatsam sai sukaji karaji gamida ihun maxaje hadida Hayaniyar dawakai kafin susan mekeshirin Faruwa tuni dakarun karedagi sun aukama al ummar kauyen dasara dasuka kamar kiyashi haka Dakarun Kare dangi sukema jama,ar Kauyen lakcad kisan gilla babu wani abu mai raida sukakyale mutum dabba tsuntsu kai hatta bishiya Sareta sukeyi kasancewar yaki yasami Yan kauyannan basacikin Shiri Hasalima suna yanayine na nishadi da walwala wasuma sunsha giya sun bugu wasu natika rawa todukda sunyi kokarin kare kansu abin bayya musu daiba domin barnan da ake musu yakaxanta Sarki Kifyan dakeKallo amadubin tsafin Sarki Bokaye Kanxu Sai yafashe da mahaukaciyar dariya yace karyane acewata karamar kabila xata Muki Duniya lallai hakan ba,abune mai yuwaba Boka kanxul yace kaidai kacigaba da kallon yaki kaga farkonsaamma bakaga karkensaba Sarki Kifyan yakara Bushewa dadariya yace to muci gaba dakallo dan muga waye zai mutu kuma waye Zai rayu bakidaya bayan kisan kiyashi da kisan gilla da akama Yamako Sai aka tattare jama,ar kasan bakidaya mata da maxa yaro da babba babu bawanda aka bari agurfanar dasu agaban Sarakunannan Hudu Sannan dakarun Kare Dangi sukewayesuSarki Matur Yadiro akan Dokinsayafuskanci Kabilun Yamako yakece dadariya yadubi Sarkinsu Sarki Karnata bn Karna yatofa mai yawo yace kaicunka tsinanne wai kaine da jama,arka kuke mafarkin Mulkan Duniya lallai kun yaudari kanku Sarki Karnata yadago Kai yadubi Sarki Matur fuskansa babu alamar tsoro yace lallai ita mai aukuwafa Saita auku tabbas ida arubuce yakealittattafa abeben bauta cewa xamu mulki Sarakunan Duniya tofa dolene Sai kundawo karkashi ikonmu kai Sarki MARKAS yadiro akandokinsa yanacewa karya kake tsinanne la,ananne lallai daga yau dayadaga cikin kabilarka baxai kara rayuwa tabbas yau Sai munkashe kowa sannan sai munkone komai SarkiKarnata yace kaine kafadi Haka amma uban giji baice hakaba to lalllai kasani Mutukar ubangiji yarubbuta kaddara to mutum ko aljan Sam baxasu iya kauda itaba lallai mukabilar Yamako bamu da yawa aduniya amma karfimmu yaxarce nasauran kabilun Duniya afusace Sarki Falkam yanufi Sarki Karna yafallamar mari yaxare takobi yasare kan wasu Samari Biyu yakarara ihu yace da Sarki Karna kai wawan Sarki talaka mitsiyaci mai kwwana abukka namareka agaban daukacin Jama,arka nasare kan mutanenka biyu amma kai bakakaresu daga kaifi takobinaba sukuma jama,arka basu daumataki abisa walakancin dani makaba wannan shine karfin naku kaida jama,arka ahaka zaka tunkari Yakin duniya lallai yarkarama jarumtarku tahauka tayaudareku yadaga murya yace kuma kusani Tabbas yau awannan kauye kaxa baxamubarta da raiba Sarki Karnata bn Karna yamike yafuskanci Sarki Falkam yace kai atunaninka Gaggawan daukan mataki jo maida Martani Shine jarumta tokasani wadannan basudaga cikin Jarunta tabbas,hakuri gamida juriya suke haifarda Jarumta Sannan marina da kashemin maxaje guda biyu agabana wannan bashine kuma lallai zaka biya da rayuwarka domin dayanku bazai barnan kauye arayeba tabbas kudai kunyi iya barnanku tokusaurari zuwan masu gyara marnanku lallai kuna dabda riskan ajalinku Wohoho afusace Sarki Fursat yadiro daga Dokinsa yawatsama Sarki Karnata Giyar dayake sha yashaki wuyan Sarki Karnata yace kai tsinanne waye xaixo yataimaka muku bayan mutattare ilahirin jama,arka maxada mata tsoffi da yara koko ubangijinkune xai zonan yakawo muku dauki yadaga murya yanacewa mutum ko aljan dabba kododokai koma waye munajiransa lallai yanxonnan xan sanya takobi irika kashe mutanenka agabanka tokoma waye zaikawoma dauki yaxoooo Sarki Fursay yaxare takobo yadaga xaikillema wata budurwa kai Sai Sarki Karnata yakwarma ihu yadakamai tsawa yace kai wawa shin bakijin kasa tana motsawa shi bakajin ganyayyaki suna karabane koko bakaji Sautin takun tafiya maxajeneba bakidaya Sarakunan nan hudu dadakarunsu suka saurara saisukarikajin wani irin Sauti gamida girgixan kasa Bishi yoyi na kadawa Dankari Sarki Karnata yace yaku tawagar tsinannu lallai kusani wannan,alamace taxuwar mutuwarku to idanfa kunaso rayuwanku toku kudu,domin ajalinku naba gabbda bayyana afusace Sarki FURSAT yaxare takobi yanufi Sarki Karnata Yana cewa bari kaika mutu kafin zuwar ajalimmu yatabe takobi iya karfinsaZai sari kan Sarki Karnata Kamar walkiya sai wata Kifi tagifta tareda wani Irin tsawa tahuda gadan bayan Sarki Fursad tafasa kirjinsa yakefa agaban Sarki Karnata bn Karna Wohoho aisai sauran Sarakuna Ukun suka Kwarma ihuda kururuwa gamda KururuwaQ¥¥¥MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART1F¥¥Q Lokacinda kifiya tahuda bayan Sarki Fursad ta fasa kirjinsa yakife agaban Sarki Karnata bn Karma sai sauran Sarakunannan uku sukwarara ihu gamida kururuwa sukai umurni da afara yaki wohoho bakidayadakarun karedangi sukai ihu gamida yunkuri xasuima kabilun yamako kurmus to alokacinn wasu maxaje kimanin dubu biyu karkashin jagorancin Sarkin yakin Yamako Yarima Umkar subayyana sushiga sakema dakarun karedangi ruwan kibau masu cida wuta take suka hargitsasu gamida rudasu kayya Wasa farin girki ai Sarki Karnata bn Karmayakama rera wata waka mai sosa xuciya wayyo ai sai bakidaya kabilun yamako Maza tamata yaro da babba kai hatta tsoho bai xaunaba kawai sai suka xare makamai kala kala su afkama makiya da sara da suka bayan dakaru Dubu biyu Sunrikita dakarun karedangi dakibau Sai yarima Umkar yaitsawa gadakarunsa yanacewa yaku dakarun 'yanci kuxare takubba takae suka mada baka dakwari atare suka zare tabbu Yarima Umkara yace ku afkama makiyanku kuimusu kisan gilladankari atare sukarara ihu suka falfala aguje suka daka tsalle su fadatsakiyar makiya kayya wuyar aiki ba afaraba kowa yagaji baisababa tabbas yaki bala ine domin haka dakarun yanci sushiga ragar gaxan makiya tamkar barnan iska lallai jaruntaka baiwace yarima Umkar yaxama kamar wani aljani ko shaidani duk inda yagifta saidai kaga mazaje naxubewa akasa kamar yayan kanya yarika karya kasusuwa maxa yana farke tumbin makiya kawuna suruka tashi Sama kamar tsutsaye bala i yai bala ii masifa tai masifa mutuwa tarika sha wagi asamman mazaje tana wafce masu kararrun kwana lallai kabilun Yamako bala iina afannin yaki domin saikaga mace tatasa katti samada dari ko dubu tana wasan kuradasu haka saikaga tsoho dan Shekara tamanin ko dari yadamki takobi yana tarwatsa makiya wani abin ta,ajibi,Saikaga karamin yaro dam shekara goma yana Sarrafa katti kai mazasuke maganin maxa gawawwaki su yawaita jini yarika kwarara kai koda masifa tai masifa Sai kabilun Yamako suka sauya salon yaki maisuna Kurmus bakidaya suka xare jikinsu afilin yaki kawai sai mata damaxa sukarika watsama Dakarun karedangi wani irin bakin ruwa sannan yarima Ummkar da wasu tawaga na maxaje sugaboto da wasu itace masu cida wuta aikoda dakarun kare dangi sufahimci Shirin kabilun yamako Sai suka rude gamida Kwarma ihu sukai yunkurin Futa adaran bakin ruwannan amma Sun makara tuni yarima Umkar datawagar maxajensa masu dauke dabakunan wuta sucunna musu wuta take wata mahaukaciyar wuta takewasu takama ko ina da ko,ina kayya sai ihu da ihu kakeji acikin wutannan ida yarima Umkar yai umurni da akewaye wutar duk wani mairai da yafuto asakarmar kibiya cikin sa,uku kacal sukai kurmus sukone bakidaya babu wanda yatsira dagasu harda wakansu saida sukai Kurmus kabilun Yamako suka barke da ihu gamida kururuwan samun nasara Dankari ai koda Sarki Kifyan yaga masifan data afkama tawagar sarakuna hudu da tarin dakarunsu sai yatakarkare yakwarma ihu yasa hannu yadaki madubin tsafin yamike yakama Sambatu yaxagi rana yaxagi wata yatsinema ababen bautansu yaxare takobi yana cewa nayirantsuda Abin bauta maskira sainajagoranci tarwa wayannan tsinannun kabilu lalllai zannuna musu iyakarsu yakara kwarma ihu yadubi Boka Kanxul yace shin xaka biyoni mutunkari makiyammune koko xakaci gaba daxama anan har kaskanci gamida cin mutunci yasameka sai boka Kanxul yakama babbaka dariya tamkar yaxare saida yaidariya ta isheshi sannan yadaure Fuska tamkar an aikomar da mutuwar ahalinsa yadubi Sarki Kifyan yace yakai Sadaukin Maza lallai kasani yadda kadauki wannan yakin yaxarce tunaninka domin kabilun Yamako sun sha karfin sarakai goma ashirin saidai Sarakunan duniya sutaro gamida gangami anhada tawagatamatsafa dadakaru maxaje masu dakama aljani kashi ahannunsa to wata kila aigalaba akansu Kawai Sai sarki Kifyan yabushedadariya yayadubi Boka Kanxul yace lallaikasani maza suke maganin maxa inatabbatar maka bazan hadakai dakowani Sarkiba dagani Sai dakarun kasata su milyan arba in xantunkariyankin Lakcad da balbalin bala ii,dakata i ina mai rantsuwa da girma da ixxta saina babbake Kabilun Yamako manyansu da yaransu matansu da maxajensu kai hatta dabbobin dasuke rayuwa awannan yankin saina shayardasu gidauniyar mutuwa kawai Sai Sarki Kifyan yai girgixa yarikida yaxama wani katon tsuntsu yatashi sama acan kauyan Lakcad bayan Kabilun yamako sungama murnan Samun nasara saikuma sukoma jimamin wadanda Suka mutu bayan sun tsince gawawwakinsu sunbinne Sai bakidaya Jama,ar kauyan suka taru akofar Fadar Sarki Karnata bn Karma Sarki Karnata yarera wakokin bakin ciki narasa mutanensa awannan yaki daga bisani akai shiru na tsawon Dakika goma Sannan Sarki Karnata yafarajawabi yana cewa yaku jama,ata lallai kusani lokaci yayi tabbas wanda zai mutu zai mutu wanda zai rayukuma zai rayu domin wannan karnine na asaran rayuka lokacin daza,zubar dajini lallai duk dankabilan yamako yana sane da wannan lokaci andade iyaye dakakanni suna gayamana cewa akwai shekaran daukakar kabilan Yamako daga zaran Sarakuna sunfara kawo muku hari tako ina to wutar yaki zataruru tabbas saimakiya suntar watsaku asassan Duniya to amma bamutuwar da zabar daxaku shabane abin dubawarku aa daukakan daxaku samu akarshe itace abindubawankulallaikui yaki tukuru aduk halin daxaku samu kanku lallai watarana sai kum mulki wannan duniya bakidaya subarke da ihu Sai yarima Umkar yadaga murya yace inadakarun yanci saida kuru kimanin dubu biyu subayyana agabansa yaki wasu sunaye hudu YALINA MARIBU DARKIB SALFAS saiwasu maxaje uku macedaya suka tsaya abansa yace kuje kuishirin Farauta #MUTUWA #DOLE PART1G Yalina tace yakai yarima Umkar lallai kasani mukullum muna cikin shirin natunkarar abokannin gaba domin sanin kankane MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfne takalli sauran abokan su uku tace koba hakabane yan uwa atare sukace lallai maganarki gaskiyane Gimbiya Yalina yarima Umkara yadaga murya yaceyaku abokai sanin kankune bala i yatunkaromu lallai muna fuskantar kalubale dagasarakunan duniya tabbas sunyi rantsu da ababen bautarsu sai sukarar daduk wani dankabilar Yamako aduniya tokamar yadda sukai rantsuwa baxasu kyalemu murayuba lallai muma baxa mubarsu sucika burinsu akammu ba tabbas Sai mum motsa domin kare darajar kabilarmu da mutunci iyayammu da kannimmu sai yarima Umkar yace munada dakaru dubu biyu wanda jajirtattune kuma sanannune afannin yaki sannan makasa rayukam makiyane todomin mukare lafiyar ahalimmu xamu kasu kashi biyar Yakira Yalina takoma gefe yace kidibi dakaru dari biyar da talatin kitafi yammacin yankin Lakcad lallai mutumko aljan kadakibarshi yashigo kauyammu sannan yakira Sadauki Maribu shima ai masa Umurni yadibi dakaru Dari biyar yatafi Gabashin yankin Lakcad lallai yatabbatar yahana kowacce halinta Shigowa kauyan Yamako Sanna Shima Sadauki Darkib aka umurceshe da yadibi Dakaru dairi biyar sunufi Arewacin Lakcad lallai sukafa Sutsare awannan Sashin Sannan yarima Umkar yadubi sadauki Salfas yace Kaine xa mubari acikin Kauyannan domin tabbatarda tsaro awannan kauye lallai kutunkari dukwata musiba da xata kunno kai awannan kauye tasama tafuto kota kasa tokusani Mutuwa dai Dolece sai yarima Umkaryai tsawa gamida ambaton wasu kalaman yaki takedakaru Dubu biyu sukasu kashi hudu inda kowani Kashi yaje gurin shugabansa Yarima Umkar yadaga Murya yanacewa yaku maxajen fama lallai kowa yadauka zaitafi bakin iyakane yakimmu mutuwa lallai kada musau rarama maki kowa yatafi inda naturashi nikuma zan dibi dakaru dari Biyar munausa kudancin yakin Lakcada domin ba ahalimmu kariya suna shirin tafiya kenan Saiwata yamu tsatstsayar tsohu tabayyana bakida dakaru harda yarima Umkar sukai gaisuwa agareta ta amsa sannan tace yaku yayana lallai kafin kutafi kan iyaka xambaku wani taimako saita foto dawasu madubai kananana tsafi guda biyar tamikama yarima Umkar daya tamikama Gimbya Yalina daya taba Sadauki Maribudaya taba Durkib daya tamikama Sadauki Salfas daya tace yaku jikokina kusani su wayannan madubai zasu taimakekune aduk lokacin dakukeson magana dajunanku to tawannan madubin tsafi xaku hadu kuima juna bayanindakuke bukatasai tsohuwwa tabace bat daga nankowa yadau hanyarsa domin xuwakan iyaka al,amarin Sarki Kifyan kuwa alokacin dayai girgixa yaxama wani katontsuntsu yaisama yalulaka yabace acikin gajimare sai yarika tsalagudu kamar walkiya saida yakwana bakwai yanatsula gudau asararin samaniya sannan ya isa kasarsa yadira afadarsa wazirinsa da Fadawansa suka mike suka kame Sarki Kifyan yanatafiya yanacewa ina sarki yaki ina mai Sanarwa inadakarun fama lallai kowannenku yashirya aikinsa Sarkin yaki kaje kahada jaruman kasar farisa Birni da kauye lallai ina bukatan daga yanxu zuwa gobe kahadamin dakaru miliyan biyar Maisanarwa kashiga longu sako birni dakauye kasanarmaMaxajen fama lallai kowa yai shirin yaki yabayyana afadar sarki Kifyan Dankari lallai abinnema yasamu domin rabon da dakarun kasar Farisa Su gwabxaki akashesu suma sukashe yau shekara uku kenan domin Sungagarikowa aikoda maxaje suji labarin cewa xa,afuta yaki bakidaya kasar sai tacika da ihu maxaje gamida karan takubba da gatura jarumai Sai murna sukeyi xasushajini saida adauki tsawon kwanaki uku maxajena shirya damarar yaki wohoho dandaxan maxaje miliyan bakwaine sukai tsawur wata akofar fadan Sarki Kifyan shida yanemi milyan Biyar Sarki Kifyan yai tsaye agaban dakarunsa yakallesu yaga kowa sai muzurai yake yana cije baki gamida hura hanci kawai Sai Sarki Kifyan yabarka ihu gamida kururuwa akarshe yafara magana yaku tarom maxaje lallai kusani mundade rabommu da mufuta yaki to yau xamu tafi,yankin Lakcad domin mumurkushe wasu kananankabilumasu son kawoma Duniya tarnaki, Bakidaya dakarun Subarke da ihu gamida bubbuga makamansu sunacin alwashi gamida rantsuwar sai sunshafe mutanen yanki da dabbobin yanki kai har tsuntsu na yankin Saisunga bayasa Sarki Kifyan yahaye dokinsa yadanna daji aguje Suma dakarunsa Suka sakarmadokunansu linxaminsu su futa aguje kamarfutan kibiya lokacin da maharvi yaharbata gudu suke tsulawatamkar zasu bangon Duniya Yarima Umkar yana tsaye shida dakarunsasai yaji madubin tsafinsa na motsi cikin Sauri yadaukoshi yana dubawa sai yaga fuskan tsohuwannan Yace yadai kaka meke shirin Faruwa akauyammu lafiya Tsohuwa tace jikana kashirya lallai makiya nadabda karisowa inda kuke lallai kukasance cikin shirin kota kwana domin Sunada mutukar hadari Yarima Umkar yace wanene yake tunkarar mutuwarsa shida Sadaukansa kaka, Tsohuwa tace takadarin Sarkine Sarki Kifyanu dan Safwanu lallaifa kuyi kyakkyawan Shiri domin mutumne mai mutukar hadari Shaidanine nakarshe Yarima Umkar yace bakomai kaka lallai zamu shiryamasa gadanxare shida dakarunsa tabbas Sai yafada tarkon mutuwa Tsohuwatace shifa bakolobane xakine yarona, saboda haka kasan irin tarkonda xakai masa Yarima Umkar yace ke tsohu kisani idan Shi zakine toni Makashin Zakine yadaga murya yace mafarauci yasami abin farautansa naga tayadda abin Farautan xai tsemasa Tsohuwa tabudebaki xataimagana Yarima Umkar yadaka mata tsawa yace ketsohuwakawai kibace kisaurari xuwa labarin mutuwar Sarki Kifyan dajama,arsa bakidaya tsohuwatabace Umkaryai tsawa gadakarunsa yabacewa mazaje kushirya SHAYI YA ISO ¥MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 1H¥ yarima Umkar yaitsawa gadakarunsa yace kowa yakasance cikinshiri domin Sarki Kifyan da Rundunansasuna tunkaro mu lallai kushirya shirin tunkararmutuwa sam karku sallama kanku ga makiyanku kukasance cikin shirin daukan ranmakiya SHIKO Sarki Kifyan da,dakarunsa sai ruga gudu sukeyi tamkar xasu bangon duniya sunacikin tsula gudu sai Sarki Kifyan yakwarara ihugamida jan linxamin dokinsa bakidaya dakarunsa suka jaa suka tsaya Sarki Kifyan yadaga murya yanacewa yaku maxajen fama lallai kusani mun fadatarkon abokan gaba saboda haka kowannenmu yakasance cikin shiri lallai kuxamo masu dakakken xuciya kudauka sambaku acikin matsala kawai Sai wani dakare dagacikin dakarun yarima Umkar yabayyana agaban rundunanSarki Kifyan yanawani muxurai dankari Sarki Kifyan yadubi,badakarannan yadakamai tsawa yace kaitakadari kai waye wanene yaturoka shin kagajida duniyane kazo,inturaka kiyama badakaren yaceda SarkiKifyan kai wawan Sarki ai ita MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfce sannan mu yankabilar Yamako sambama tsoron mutuwa domin abokiyar wasammuce wohoho Afusace Sarki Kifyan yadana kibiya ya auna badakarennan zai fasashi kawai sai akwarara ihu gamida kururuwa maikaran gaske takarade ilarin dajin dankari cik Sarki Kifyan yafasa harba kibiyar yakama kallon badakaren cikin rashin yardabadakaren yabushedadariya yace yadai kafasa harbinane kaxubominidanu tokasani banibane yakamatakaduba lallai kaduba Gabas yamma arewa da kudu xakai toxali damutuwarka sarki Kifyan yai duba kota ina dankari aisai yaga bakidaya Dakarun yarima Umkarne sukewwaye daukacin dakarunsa kuma wani abin tashin hankali Shine kowannensu yana rike dabakin wuta tabbas shirin babbakesu sukeyi Mamaki yakama Sarki Kfyan yakarema dakarun kallo yaga bakidayansu basukai dubu gudaba amma ko wani dakare kadubi fuskansa saika ganshi yanacikin kwarin guiwa da yakinin yin galaba Sai yarima Umkar yabayyana yadubi Sarki Kifyan yacekai axxalumin Sarki Shin kana tunanin xaku shirya shirin kashemunemukuma muxana muna jiran mutuwarmu lallai inkui tunanin haka kun haukace domin kuna shirya mana makircine muma muna kulla muku Afusace Sarki Kifyan yadakama Yarima Umkar tsawa yace kai yaro lallai idan dandaxon dodanni da aljannu basui nasara akan Sarki Kifyanba tokuwa wasu tsirarun mutane dari biyar da talatin bazasu taba galaba akainaba tabbas sarakunan Duniya sunyi rantsuda ababen bautansu cewa sai sunshafe kabilunku adoran kasa yadaga murya yace toni Sarki Kifyan rantsuwa nayi da karfin ikona da isata cewa nida jama,ata kadai saina shafeku adorankasa kafin Sarakuna duniya su ankara Yarima Umkar yace kai yawan maganganu rashin artabu rashin jini rashin tsagawa yadaga murya yace maxaje kukonemakiyanku kawai Sai dakarun yarima Umkar subanko Wuta take wuta taxagaye Sarki Kifyan dadakarunsa tairimi tai sama sannan taikansu wohoho tabbas gobara daga kogi maganinta sai mahaliccinta take tamamaye Sarki kifyan dajama,arsabaka ganin komai sai balbalin wuta da ihun maxaje yarima Umkar yaitsawa gadakarunsa yace lallai kowa yakasance cikin shiri dukwanda yafuto daga cikin wutarnan tokuimar ruwankibau dankari wani abin mamaki dadaure kai shine babu wanda yafoto awutarnan koda kodokine hakawutar taci takare hayaki yagauraye ko ina harba a iya ganin abinda keciki sannu ahankali Hayakin yaye haske yabayyana komai yafuto fili dankari makari ai sai yarima Umkara shida tawagarsa susha mamaki gamida shiga kokonto shin SarkiKifyan da jama,arsa mutanene kokuma aljannu tabdiijam bakomai yasanya Yarima Umkar da dakarunsa mamakibada face bayan mutuwar gagarumar wutannanda yayewar matsanancin hayakinnan sai kawai sukai toxali da Sarki Kifyan da jama,arsa sunanan atsaye babu abinda yasamesu tamkarma sunketone tasahara Sarki Kifyan yadubi yarima Umkar yabushe dadariya saidayayi dariyar ta isheshi Sannan yadaure fuska yakwarara ihu wanda yafurgita namundaji sukama guje guje suma,karo dajunansu koramu sukama tambal tambal bishi yoyi sukama kadawa kasa tadau rawa sarki Kifyan yace kai kananan mayaka kundauka cewa kukadaine ku iya shirya tuggun yaki,da makirci tokusani kuna shirya mana makircine muma muna Shiryamuku lallai yadayanku baxai tsiraba sai munkasheku sannan mukarisa kauyankumukashe kowa yakwarma ihu yacemaxaje ku,afkama wadannan tsinannun Kabilun lallai yaune ranar bacewarsu aduniya dankari Dakarun Sarki Kibfya sukai ihu gamida jinnjina makamai sukai kan Kabiliun Yamako Yarima Umkara yai ihu gamida kuwwa yace yaku maxajen fama ku,afkama tsinannununan dayakikununa musucewa LALLAI MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfNE dankari namfa akacame da yaki akahadu akai Kwaram akaikarambatar karfe jini yakwaranyeda tsoka nanfa kabilun yamako suka fara barin makauniya sunakashe makiya tamkar barnan iska wohoho maza suke maganin maxa Maxajen yamako harwani tsalle sukeyi suna shawagi,asama suna sarekan makiya nanfa jini yakama malala gawawwaki suyawaita tamkar wutan daji haka Kabilun yamako sukebabbake dakarun Sarki kifyan Yarima Umkar yarika wani gunji gamida karaji yana tura makiya lahiya yaki yai yaki kura tahadu taisama harba,a iya ganin komai Sai karan takubba da haduwar makamaicankaran takubba yaishiru adaina jin ihun mazaje sannu ahankali kura tayaye dankari ai saiga bakiya Dakarun sarki kifyan akwance gawawwaki sukuma dakarun Yarima Umkara saura dari hudu da saba in da uku wato anrasa dakaru hammsin sarki Kifyan yakwara ihu yaikan dakarun yamako suma sukai kansa Yarima Umkar yadaka musu tsawa yace kudakata lallai wannan yakinbanaku bane nawane Banban,goro saimagogin karfe yai gunji yakan sarki Kifyan KUJIRA KIRKI YASAUKA ¥¥¥¥MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 1JJJJ Lokacin da akai taho mugama tsakanin Sarki Kifyan da yarima Umkar sai yaki mai tsanani yakullu atsakaninsu subudema junansu aiki sushigamasayan takubba lallai karo da karo sai rago domin kusan karfi dahatsabibanci yaxo daya subudema junansu kofofin masifa sunakawomajuna sara amankance Sarki Kifyan yasari Yarima umkar aKirji shi kuma yarima Umkar yasareshi Sarki Kifya akafada bakidayansu sukwararaihu gamida jabaya Sarki Kifyan yanuna yarima umkar da tsinin takobi yace kai yaro nakara da wanda suka fika kuma nagabayansu danhaka Dole Sai kamutu yarima Umkar yaimurmushi yace kai tsoho yakamata kasan lokacinka yakare lallai yau xannunama bambamcin jiya da yau yadaga murya yace lallai MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfNE kuma sai kamutu Sarki Kifyan yafusata yahassala yakwarara ihu yaikan yarima Umkara afusace yana ruri shima Ukar yakwarma ihu yaikansa saida sukasa haduwa sai sukadaka tsalle suka hadu asama sukacame da masfeffen fada tamkar tsuntsaye saidasuka samu dakika talatin suna batakashi asama to asannanne Sarki Kifyan yagirgixa kansa yamakama Umkar afuska take goshin yarima tafashi tsananin xafi da radadi saida yakwala ihu Sarki Kifyan yasokamai tsinin takobi agadan bayansa daf yarima umkar yadauke wuta asama yafado kasa asume komotsi bayayi kamar gawa sarki Kifyan yadira yakalli Dakaru Yarima yace lallai yanxunnan shugabanku zai mutu take yadaga wata sharbebiyar takobi zai datse Kan Umkar wasu dakaru su goma sukwara ihu sukaikan Sarki Kifyan suna karaji yanunasu da yatsa take wata guguwa tadibesu tai wati dasu suje subugudawani katon dutse bakidaya sukasume da matsanancin fushi yakaisara wohoho nisan kwana Saida gwaji ai tsanani karfin saran dayakai sai iskan tahowar takobinsa tadaki Fuskan yarima Umkar yabude idansa dankari sai yaitoxali da tahowar takobin Sarki Kifya cikin matsanancinZafinnama yagungure gefedaya Saafusace yakara kaima yarima Umkar sara tuni yamikeyabude tafin Hannunsa yaima Sarki Kifyan barin makauniya tsananin zafi saida Sarki Kifyan yaga wasubakaken taurari yadaina gani nawani lokaci yarima Umkar yadabamar takobi akafada yakarama akirji tuni Sarki kifyan yakife akasa jini naxuba ajinsa kamar anyaka rago Yarima Umkaryawatsamar wani Bakin ruwa yarima Umkar yaitsawa wani dakare yajehomar bakin wuta yatunkari Sarki Kifyan domin yakoneshi Sarki Kifyan yayunkura domin yamike amma sai yaji baxai iya tashiba tabbas wannan bakin ruwa da yarima Umkar yawatsamar ruwan sihirine takaici yakamashi Yarima Umkar yaidariya yace kai tsoho lallaifa yausaika mutu tabbas yauce ranan mutuwarka domin daranka zan koneka kurmus kamar karmami Sarki Kifyan yace lallai MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfne amma baxan mutu ahannu karaminyaro kamarkaba yadaki Kasa take wani aljani yabayyana agabansa Sarki Kifyan yaceda aljani maza kakaini Fadar dan uwana Sarki Isiyan bn Safwan aljani yasure sarki Kifyan yai sama kamar futan kibiya Yarima Umkar yakwarma ihu yai girgixa take yaxamawani katon tsuntsuyabi bayan Aljaninnan amma yamakara domin aljanin ya bace bat asarari Samaniya tilas yadawo kasa yahada kan,dakarunsa akowani Bangare na yanki Lakcad dakarun fama Sunkasa suntsare domin ba alummansu kariya Gimbiya Yalina wanda akema lakabida tauraruwar Kabilun Yamako tana tare dadakarunta ayammacin Kauyan Lakcad Saitaji madubinta yamotsa dasauri taciroshi gamida dubawa saiga Tsohuwa tabayyana Gimbiya yalina tace yadai Kaka meke faruwa akauyannamu dakuma Kewa yansa tsohuwa tace lallai makiya sunanan suna tunkaromu tako,ina daga sassan duniya burinsu sushafe kabilarmu kaf adoron Duniya,kuma summakara domin burinsu baxaicika har abada domin banu mai iya goge kaddaran ubanjin Sama dakasa YALINA tace kaka wanene ubangijin Samada kasa Tsohowa tai murmushi tace ke tauraruwarmu kisani duk abubuwan da muke bautama Ruwa wuta bishiya,Shanu gumaka Mutan da aljannu lalla,kisani duk Shirmene domin dukkasu suna rayuwane abisa ikon babban ubangiji Sama da kasa Yalina tace kaka tomaiyasa baxamu bautamasaba Tsohuwa tace kayya tauraruwa lallakisani Wannan ubangiji akwaishi ammasam bamu da

Chapter 2 of 12