Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels MUTUWA DOLE Littafi na Daya 1 Na Ibn Abdullahi Abdullahi Complet Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.cf Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.cf Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com ΞΞΞMUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 1AΞΞΞ Kimanin shekaru dari tara da casa in baya tarihi yanuna anyi wasu kabilu masu tsananin kishin jinsinsu suwadannan kabilu da akema lakabi da yamako sunkasance masu tsananin karfi da jarumta gasu damutukar son xama lafiya sam basa kaunar tashin hankali sannan su basa auran wani kabila dabanasuba kuma basaba wani kabila yansu wannan daliline yasa suki yarda suzauna karkashin watakasa Sai suka zabi zama cikin kungurmin daji awani yanki da ake kira Lakcad wannan yanki yakasance yanada tsananin nisa tsakaninsa da Duniyar mutane domin yankine maicike da miyagun aljannu da hatsabiban namun daji wanda sukansu dasuke zaune ayankin suna Shan fartu tsakaninsu da aljannu da miyagunnamun daji Sarki Unata dan Karnata Shine ke mulki awannan yanki na lakcad wani adalin sarkine mai tausayi gamida Kyautatawa ga talakawansa sannan yanada wani Jarumin da sadaukin maxa mai suna Umkar yarima Ummkara yakasance jangwarxone kuma garkuwane ga al umman Kabilun yamako sunaxaune ayankinsu anahiyarsu zama na lumana da kwaciyar hankali Sai wata masifa ta bullo aduniya inda sarakunan Duniya suka samusu karan tsana akama farautansu kamar dabbobi akarshe Sarakunan duniya suka xartar dahukucin cewa aduk inda akaga dan kabilan yamako akasheshi domin su annobace aduniyato wannan Bala i yasamo asaline daga Sarki Kifyan Sarkin Kasar Farisa Sarki Kifyan bn Sauban mai mulkin Kasar Farisa yakwantabarci kawai sai yai wani mafarki mai bantsoro yatashi afugice gamida kwarara ihu dakururuwa aguje dakarumasu bashi tsaro suka shiga turakansa domin ganin abinda kefaruwa saisuka taradda Sarki Kifyan yana xaune agefan godonsa yajike da gumi Sharkaf idanunsa sunkada sunyi jajur Fuskansa adagule Shugaban dakaru masu tsaron Sarki yadurkusa agaban Sarki Kifyan dan Sauban yace yakai Sarkin Sarakuna maiduniya na birnin Farisa meke faruwane Shin kayi Gamone Sarki Kifyan yadakama shugaba dakaru tsawa yamike yanamai cewa wane mutum wane aljan kai kasancewa ni nawuce hatsabibi saida kakirani da Iblishi to amma kasani na hango balbalin bali ii acikin barcina tabbas masifa nashiri afkama mayan Sara kunan Duniya da matsafa gamida yayansu Yai shiru yana maida nunfashi tamkar wani Zaki shugaban dakaru yace yashugabane shin wani bala iine yake Shirin aukama Duniya da Sarakunanta Sarki Kifyan yakara dakamai tsawa yanacewa kai wawane nikaina banida ammsar wannan tambayar taka saikawai Sarki Kifyan yafuta waje dakaru suci gabada take masa baya har ya isa bargan Dawaki yakama wani bakin doki ingarma ya haye sai yafuskanci hanyar futa amasarautarsa Dasauri Sugabadakaru yace kayafeni Shugabana lallai yakamata musan inda zaka kana bukatan murakakane koko kaikadai zakatafi Sarki Kifyan yadubi Shugaban dakaru yai murmushi yace zantafi bakin tsaunine domin ganawa da Boka Kanzul ibn Kauful koda jin wannan batu na Sarki Sai shugaban dakaru Yazazzaro idanu akarke yakwarara ihu yadubi Sarki Kifyan yace kayafeni yashugabana Lallakasani Sam dajin Surkib baya ratsuwa tabbas tarihi yanuna cewa Boka Kanxul shine dan,adam na Farko da yataba ratsa wannan Daji har ya isa bakin tsauni yagina Fadarsa abisa bakin tsauni tabbas ahalin yanxu mazajen fama jarumai da Sarakuna samada dubu dari tarane Sukai yunkurin keta dajin Surkib domin su isa Bakin Tsauni amma bakidayansu sun halaka acikin dajin dayansu bai taba wuce tsakiyar dajinba lallai dajine maicike da aljannu rafanai kwankwamai gamida miyagun Halittu Kaii Sarki Kifyan yadakama Shugaban dakaru tsawa mai raxanarwa yace tabbas ratsa dajin Karkib bala iine sannam musibace amma kasani amafarkina nagano bala in da yaninka musifar dajin sau miliyan Goma yacigaba dacewa naga sarakuna namutuwa masarautunsu na konewa matayensu sarauni yoyin duniya sunkoma bayi kaskan tattu yayan sarakuna ana kashesu ana jan gawawwakinsu akasa anarushe allolinmu ababen bautarmu biranemmu naci da wuta yadaga murya yace tabbas mafarkina baya taba zama karya domin tun ina yaro mutukar nai mafarki tokuwa Sai yatabbata Lallai mafarkina yana nunamun cewa akwai yuwan tarihi xai maimaita kansa domin yakin Duniya karo na shida na shirin faruwa to sanin waye Zai tsokalo wannan bala ii kuma wasu kabilunne xasui galaba akan Sarakunan Duniya todolene inxiyarci Bakin tsauni domin Ganawa da Sarkin Bokaye KANXUL BN KAUFUL shugaban bokayen duniya tabbas shikadaine zai Fassaramin mafarkina daidai ba kokonto Afurgice Shugaban dakaru yace to amma ranka yadade Mutuwace dakanta take shawagi a Dajin Surkib lallai Mutum ko aljan yakusanci dajin bamakawa Sai yamutu Kawai sai SARKI KIFYAN yaxubama shugaban Dakaru idanu tamkar baitaba ganinsaba shikansa saida yatsorata da kallon da Sarki kemasa Sai yafara jada baya Kawai Sai sarki Kifyan yabushe dadariya kamar yaxare akarshe yatsuke bakinsa gamida hadara tamkar wanda akaimar bishara da mutuwa yadafa kafadan Shugaban dakaru yace kai namiji Lallai kadaina jin tsoron Mutuwa domin MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf NE saikawai Sarki Kifyan yakada linxamin Dokinsa yaimasa kaimi dokin yai rimi gamida Haniniya yabigi kijinsa da kafafunsa nagaba alaman yai rantsuwa kawai Sai yafuta aguje tamkar guguwa tuni yafuta abirnin Farisa yanausa daji kamar Walkiya haka Dokin ke gilmawa MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf kubiyoni abokai muji yadda zatakaya adaji Surkibb SHIN TSAKANIN ALBATSUTSAN DAJIN SURKIB DA SARKI KIFYAN WAYE XAIMUTU KUMA WAYE XAI RAYU itadai MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf NEΨ#MUTUWA Ψ #DOLE¥ PART1Ψ Lokacinda Sarki KiFyan yafuta acikin birnin Farisa Sai gudun dokinsa yakaru tabbas dokin yanagudune tamkar aljani domin komai girmankogi zaiketata yawuce haka iya tsawon bishiya zai tsallaketa haka iyafadin rami zai tsallakeshi saida Sarki Kifyan yadauki tsawon kwanaki uku yanakarta gudu adokar daji tamkar shaidani aranata Hudune daga cikin ranekun tafiyarsa sai ya,isa wani yanki mai dauke damanyamanya duwatsu tsananin girman duwatsun kaikace xasu tabo Sama gashi sunada mutukar yawa koda suka fada cikin Duwatsunnan sai dokin Sarki Kifyan yaja tunga yatsaya yafara rimi gamida yin haniniya koda Sarki Kifyan yaga haka Sai yadira kasa sannan dokin yai baya aguje Sarki Kifyan yaxare takobinsa gamida daga murya yanacewa kaiii Mutum ko aljan dakelabe awannanguri lallai yasani Sarki Kifyan insa Gabansa yamma kodu gabas arewa tofa baya komawa baya lallai inagargadin cewa koma wata irin halittace tabayyana agabana tafadi kasa tanamai bani hakuri yadaga murya yana cewa hankanne kawai xaisa tarayu dankari ai sai akabushe dawata mahaukaciyar dariya bakidaya dajin yadauki dariya tamkar baxa adainaba can sai akai Shiru dajin yai tsit tamkar babu watahalitta awannan dajin kwatsam Sai wani dan gajeran mutum yafuto daga wani kogon dutse yafuskanci Sarki KIFYAN ran sarki yabaci yadakama gajeran mutuminnan tsawayace kaikaramin Mutum wanene kai dakazo kaxubamin idanu lallai kaigaggawar bacewa agabana kokuma kamutu kawai Sai mutuminnan yakece dadariya akarshe yaxare takobi yanuna Sarki Kifyan da tsininta fuskansa amurtuke yace kai karamin jarumi kasani Kashe hatsabibin mutum kamata lallai bana mutum daya bane dole anabukatan gayyan jarumai miliyan goma Kafin a,iya kasheni yadaga murya yac Ni madugu yamfasi Durgam ran sarkiKifyan yabacidajin Kalaman Madugun yamfashi Durgan ai sai yatakarkare yakwarma ihu yace kaitsinanne lallai zakasan MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfce agareka yanufu Durgam afusace shima Durgam yanufeshi sukahadu atsakiya sukai Kwaram kwtsam sufara masayan takubba sushigakaima juna miyagun sara gamida mummunan suka nannefa Sarki Kifyan yashamamaki domin yanamaDurgam kallon rainine amma dasuka hadu karfi yahadu da karfi takobi yagogi takobi sai yatabbatar cewa wannan gajartan banakasabaceanawannan yakine Durgam yamamayi Sarki,Kiyan yazabgamar sara akafada gurin yadare jini yai tsirtuwa tsananin xafi saida Sarki Kifyanyakwarma ihu Durgam yasa kafa yabankeshi dankari Saida Sarki kifyan yai sama yaje yadaki wani katon dutse take dutsen yadagargajekan Sarki kifyan yafashe jini yawankemar Fuska Madugu yamfashi Durgam yakwarara ihu yakarta takobinsa ajikin dutse wata wuta tatashi tai tartsatsi yafalfala aguje yanufi Sarki Kifya daniyyar datsemarkai dankari kamar mashi Sarki Kifyan yamike gamida kwara ihu yagirgixa takobisa shima yafuta aguje yanufi Durgam yana ihu suna Haduwa Durgam yakaima Kifya wani mugun sara,sarki Kifyan yasa takobinsa yakare wani hayaki yatashi hadeda wata bakar wuta kafin Durgam yai waniyunkuri tuni Kifyan yasa kafa yabankeshi yai sama Sarki Kifyan yabishi Saman yaimasa wankakan wuka yaikaca kaca dashi asama atare suka diro Dakyar madugu Durgam ke motsi jikinsa ko,ina Jini ke Zuba Sarki Kifyan yaraba kafarsabiyu yasa Madugu Durgam atsakiyar kafunsa yadaga takobinsa daniyyar Sokeshi Kwatsam sai yaji ankwatsatsa wani uban ihu gamida tsawa cak Sarki Kifyan yatsaya gamida kallon inda kururuwannan ke Futowa dankari ai Sai Sarki Kifyan yaga wasu barka barka mutane na futowa alunguna lungunan duwa tsunnan wasu ta goguna wasu kuma daga Saman dutse suke Saugangarowa kamar tururuwa haka suka taru suka hada tawaga tamaxajen fama takimani mazaje miliyan bakwai suka xubama Sarki kifyan idanu suna wani cika suna batsewa gamida zazzaro idanu kamar saci babu aisaiSai Sarki Kifyan yafasa kashe Madugu durgam yacaku moshi yamikar dashi yafuskanci tarin dakarunnan sannan yadora mai takobi amakogwaronsa cikin shirin yanka koda dakarunnan suga niyyar Sarki Kifyan sai suka Shiga taitayinsu gamida sake tsayuwa wani Garjeje bajimin Sadauki yakwarara ihu gamida dakama Sarki Kifyan yanacewa kaibakin Shaidani lallai kada kakuskura kai kuskurare kashemana Shugaba tokuwa sai kadandani axabobi kala dubu kafin mutuwarka sannan mui hawa muriski kasarka mukashe ilahirin maxajen kasar mukamematada kananan yara yadaga murya yace kasani kai wannan Sarki mutukar kaikuskuren Kashe shugaba Durgam tabbasmutuwarka data ahalinka da jama,ar kasanka sai taxamo mutuwa mafi muni aduniya abinkarantawa ga yambaya tabdiijam Fashi barnan aiki aikoda Sarki Kifyan yaji kurari da cika baki nagarkeken katonnan sai yai murmushi akarke yadaga murya yace kai kananan jarumai lallai kusa mai tsoran amutu baya suna kuma faduwar gaba asaran namiji yadaga murya yacekai tsinannu lallaikushirya Shirin yaki domin mutukar makiyi yashigaha hannuna tofa MUTUWA DOLENE Kawai sai yafarke makogwaron Madugu durgam tuni yakille kansa yaraba kan dagangar jiki Jini yai feshi gamida tsartuwa Gangar jinki yafadi kasa Sarki Kifyan yarike kan jinina diga tsanani tashin hankali da furgici Saida Furda furdan dakarunnan suka dauke wuta na wasu dakiku sukamekamar gumaka sukame kam can sudawo hayyacinsu sukai tozali da kanmegidansu ahannun Sarki kifyan yana digan jinii har yanxu akwai mamakida fargaba ataredasu Sarki Kifyan yadaka musu tsawa yace kai Tsinannu la,anannu makaskanta shin baxakudauki Fansan ran megidankubane dankari atare suka kwarara ihu suka falfala aguje suka nufi Sarki Kifyan shima yaikansu takobitsirara yana cewa lallai yau zakusan MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf [¥#MUTUWA #¥ #DOLE#¥PART1C] Lokacin da barka barkan mutanennnan suka barka ihu afusace gamida kururuwar maza suka tunkari Sarki Kifyan suna ruri sai shima yafidda gatarinsa yakwarma ihu yasari iska yafalfala aguje yatunkaresu saida yarage baifi saura taku bakwai suhaduba kawai Sai sarki Kifyan yadaka tsalle yadira atsakiyar makiya dankari wuyar aiki ba,afaraba kowa yagaji baisababa inda kasan barnan iska haka sarki Kifyan kesassakan makiya duk inda yajuya saidai kaga gawawwaki naxuba tamkar yayan kanya harwani tsalle Sarki kifyan yakeyi yana tashi Sama yana karya wuyan maxaje koda dakarunnan sukaga irin barnanda sarki Kifyan kemusu sai suka harzuka ransu yabaci sukataru sucure aguri guda sutaru suka yamyameshi suka rufeshi da miyagun sara da suka suka hadakai zasui masa Rufdugu wohoho lallai maxa suke maganin maza aikoda Sarki Kifyan yaiwani ihu gamida zambarma yakai wani wawan kora Haguda dama gaba dabaya dankari Bala iii aisai kawai gawawwakin jama asuka rikatashi sama jini yakama malala Sarki Kifyan yarika Falle falle da sassan jikin makiya kawai saidai karika ganin kawuna hannaye kafafuwa natashi asama dankari dakarun sukakara kaimi suka rika kaimar sara da suka shikuma yai rumfa yature yaja daga yarika aika maxaje lahira aikoda akadauki tsawon Sa,ahhudu ana wannan bakin artabu sai yammaxa suji badadi suka tabbatar In akaci gaba da gogawa to bamakawa sai Sarki Kifyan ya Hallakasu bakidayansu Aisai sukaja dabaya suna gurnani tamkar Zakuna Sarki kifyan yakallesu yabushe dadariya akarshe yadaure fuska gamida daka musu tsawa yanacewa dasu kai gayya tsiya sakarkaru malalata Ashe bangaya muku korodani tamkar karoda ajaline toko yanxu kundandana kuji kunji axabar maxa shin akwai wani mai bukatar mutu yaxo ga sanadi Ni sarki Kifyanu dan safwanu namiji uban maxaje nikura ajalin garke tsit babu wanda yatanka masa sai yatafa hannayensa Sau uku kawai Saiga Dokinsana aguje yadawo Sarki Kifyana yadaki Fuskan dokin yace kai abokin tafiya akamme kake tsoran mutuwa lallai kasani MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf CE koka gudu totananan abayanka kawai Sai yadaka tsalle yadare Dokinsa yaima dokin kaimi yadubi raguwar dakarunnan yace sai haduwa nagaba lallai ku shirya shirin daukan fansa dokin yafuta aguje tamkar iska sarki Kfyanyaci gaba da tsula gudu tamkar mai shirin kure duniya tabbas bashida wani buri face yaganshi abakin tsauni gashi har yanxu bai isa dajinSurkib ba arana na talatin da biyar,daga cukin ranekun tafiyar Sarki kiyanne yashiga wani daji mai yalwan itatuwa gamida duhuwa koda yashiga wannan daji sai yatabbatar cewa lallai akwai wasu Halittu masu rayuwa awannan daji jinsi mutane,sakamako ganin wasu guarara ammakon gani wasu wurare da,akaima gyara tsaftsaf yaci gabada tafiya ahankali domin kiyaye lafiyarsa dana abin hawansa kwatsam sai yaji hayaniya gamida Hargowar mutane,akunnuwansa koda yakara natsuwa kawai Sai yahango wasu gungunmutane jinsin Fulani sunata famantikar gudu makamansu ahannu gadan gadan suka haroshi tuni Sarki Kifyan yaxare takobinsa yagyara zamansa bisa Dokinsa yanajiran kariso warsu tabdiiijam ai yasha mamaki domin lokacin da gungun Fulaninnan suka kariso gurinsa amaimakon su afkamar da sara da suka kawai sai yaga babu wanda yadamudashi aguje suka wuceshi sunata ife ife sukeyi tabbas gudun ceton raisukeyi mamaki yakama Sarki Kifyan shin wa'yannan mesuke guduma caraf sarki Kiyan yamika hannu yacafko wani daga cikin mutanennan yace kai mekuke guduma aikafin mutuminnan yaba Sarki Kifyan,amsa sai Sarki Kifyan Sai yahango wasu difga difgan dodanni guda biyu sunata tattake mutane gamida feshin wuta sunakona mutane dankari ai sai sarki Kifyan yasaki mutumi sannan yadira akan Dokinsa yatunkari inda Dodanninnan suke koro mutane dukda dodanninnan suna kashe mutane to akwai jarumai daga cikin fulaninnan wada suke kokarin kaima do dannin hari domin ceton al ummansu amma bawani nasara sukeyiba domin rayukansune kawai kesalwanta agarin cetonwasu sarki Kifyan yaci gaba da tunkaransu sai wani Jarumi yatari gabansa yadakamai tsawa yanacewakai wanene kai bakasan kana tunkaran ajalinkabane lallai kaimaxa kajuyada baya tun kafin kai karo da mutuwarka dankari Sarki Kifyan yatakarkare yakwarma wani sakaran ihu gamida tsawa dankari bakidaya saida dajin yadauka wohoho tsoro kan tsoro kenan ai sai fulaninnan sukara rudewa gamida futa ahayyacinsu tsananin tsoro saida bakidayansu suka kame kam kamar gumaka suka tsaya cik hattta Do danninnan saida sukaja tunga sutsaya suna wani gurnani gamida huciii,wani badakare yai kuru yace kai mahaukaci lallaifa kada kai kuskuren afkama Dodanninnan xaka mutu mutumin yadaga murya yanacewa maxa kaguduuu Kawai Sarki kifyan yadaga murya yace kai matsoraci lallaifa kasani shi Sarki Kifyan inyai gaba toba baya mutumin yace tolallai zaka mutu Sarki Kifyan yace to aini abokin mutuwace lallai yau xannunamuku karo dani MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfne Kawai sai yatunkari dodanninnan yana cewa tokuma tsinannu lallai yau zakui arangama da mutuwarku Dodannnin sukai wani kara gamida gunji sai,daya yaja baya daya kuma yatunkari Sarki kifyan afusace da matsanancin gudu yana feshin wuta Shima Sarki Kifyan yakwarma ihu yadaki kasa wani bakin mashi yabayyana yadamki mashin yaruga aguje shima yatunkari DODANNAN yana ihu gamida kururuwar maza za,aihaduwar Mutum da Dodo DANKARI XAFA AYITA KUDAN JIRANI ABOKAI coment dinku shine kwari guiwarmu yawan post shine xai raya mana wannan jariri gidaMUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART ONE D Lokacinda katon tsuntsunnan yasunkuci Sarki Kifyan tsananin roko da tsuntsunnan yamasa tuni yasuma asararin samaniya kwatsam wani sanyida wata iska maidadi tafara ratsa kofofin jikin Sarki Kifyan sai yafar farfado dankarii aikoda yabude idansa yaganshi asarari samaniya ahannaye tsuntsu aisai hankalinsa yatashi yakwarma ihu yaxaro wani gatari yashiga xabtarama tsuntsunnan akafafunsa tirkashi inda kasan yana saran dutse har wutane ketashi duk lokacin da yasareshi shiko tsuntsu saidada Sama yakeyi sarki Kifyan yai sara har yagaji yasaduda, can suna cikin tafiya sai tsuntsu yaketodashi tasaman bakin tsauni dankari aikoda Sarki Kifyan yakyalla ido yaganshi awurin da yakeda muradin xuwa sai yamotsa yafara kokarin kwacewa amma shegen tsuntsunnan saima dada rike Sarki Kifyan yakeyi ran Sarki yabaci yakwarma ihu yakama sambatu gamidakaranto wasu warkoki daga kalaman tsafi turkashi tsafi gaskiyar maishi tuni Jikin sarki Kifyan yakama,Sauya kala yaxama jajur kamar garashin wuta jikinsa har wani turiri yakeyi wohoho ai sai wani miyataccen xafi namasifa yaratsa kafafun tsutsunnan yaji kamar antsomashi acikin narkakkiyar dalma bashiri yasaki Sarki Kifyan yakara gaba yana kuwwa da karanjin wuya Sarki Kifyan yadira abisa Bakin tsauni turkashi ai sai yatsinci kansa atsakiyar wasualjannu masu kiran jemake suka kewayeshi suna shirin afkamasa kawai sai aka kwalla wani tsawa mai rugugi cik suka tsaya bakidaya harda sarki shurkan suka maida kallonsu zuwa inda wannan tsawa kefutuwa aisai sukai toxalida wani tsohuo yana bisa wani murgujejen tsuntsu koda aljannu sukai arbadashi sai sukai sujjada gareshi suka watse Tsoho yakarema Sarki Kiyan kallo sai yace barkanka daxuwa fadata Sarki Kifyan kaine Mutum nafarko,da yataba ziyartan Fadata tsoho yace karufe idanuka kaitafiya kadan ka ammbaci kalmomin Surkulle sau uku lallai xaka bayyana afadata tabbas tsafi gaskiyar maishi yanaaikata avinda Sarkin tsafi Kanxul yafada masa sai yatsinci kansa atsakiyar wata katuwar fada mai cike dakayan alatu tamkar Masarautan Sarki Sarakai take Sarki Kfyan yarude take yaxama cikakken dan kauye Sai yaji wata murya cikin ixxda isa tanacewa yakai Sarki Kifyan dan Saf wan maxa kasami gurin xama yasami guri yaxauna zamansa keda wuya sai Sarki Kanxul yabayyan yana xaune awata katuwar kujera yaharde kafafunsa yana rike da wata siriyar Sanda wanda aka sana antata da danyan zinare boka Kanxul yadubi Sarki kifyan yace meke tafedakai namijin duniya Sarki Kiyan yace nayi mummunan mafarki Acikin mafarkina naga manyan masarautu na konewa duniya tacikadajin yayan sarakuna na mutua manya sadaukai na duniya sunci kasa mutuwa taima jarumai maxa da mata fyadan yayan kadanya Boka kanxul yakwarara ihu gamida mikewa yakama Sambatu yanacewa tabbas lokaci yayi dana sama xaikoma kasa lallai wannan karnin xubarda jinine tabbas sai manyan sarakunan duniya sun gurfana agaban kaskantattun mutane kabila mafi karanci aduniya afusace Sarki Kifyan yamike yanacewa mekake nufi ya sarkin Bokayen Duniya Boka kanxul yace akwai wasu kanana kabilu dasuke rayuwa ayanki Lacjad anakiransu da Yamako gabakidaya basuwuce sudubu hamsim ba aduniya amma sunada tsananin karfi da jarumta tabbas macen kabilar Yamako xata iya gabxa yaki da Sadaukan aljanu dubu goma tai galaba akansu to kamar yadda kai wannan mafarki haka daukacin manyan Sarakunan duniya Sukayi sannan fassaran mafarkin shine wayannan Kabilu nanda wani lokaci mai xuwa xasu mulki Sarakunan Duniya da daukacin jama,ar duniya Dankari Hankalin Sarki Kifyan yatashi zuciyarsa tadugun xuma idanunsa sukada sukai jajur yamike yakama cika yana batsewa yana wani kumbura yana saccewa kawai sai yatakarkare yakwarara wani sakaran ihu wanda tasa fadan Sarkin Bokaye Kanxul taka girgiza halittun dake rayuwa abakin tsauni suka furgita saikawai yajuya yanufi kofar futa Boka Kanxul yace yakai namijin duniya shin ina xuwa batareda Sarki Kifyan ya waigoba yace xanje inhada runduna ta mutum miliyan biyu inje yankin Lacjad in fatattaki Kabilun yamako yadaga murya yace lallai karshensu yaxo Kawai sai boka Kanxul yabushe dadariya yaceda Sarki KIFYAN kafin katafi ixuwa shirinka xokaga wani shiri da yafinaka Sayki yadawo yazauna Boka kanzul yanuna wani katon madubi take wata mahaukaciyar runduna tabayyana tarin mayakane marasa adadai saitsula gudu suke adokar daji Sarki Kifyan yace wata rundunace wannan Boka yaidariya yace gamayyar dakaru miliya dubu gomane suka hada karka shin mayan sarakuna hudu sutunkari Yankin lakcad domin Shafe Kabilun yamako adoron kasa Boka yace tonidakai muxuba ido shin tsakanin wannan runduna da wa yannan tsirarun kabilu waxaiyi nasara KUDAN JIRANI ABOKA GIRKI YA SAUKA ΔΔ#MUTUWA #DOLE PART 1DΔΔ Lokacin da Sarki Kifyan yatunkari Dodonnan sukai haduwar gaba dagaba sai suka sarke damiyataccen fada maitada hankali sarki kifyan yawanxu yana kaima dodo miyagun sara da Suka inda Dodo yakasance mai kaucewa gamida kawomai wawura anacikin wannan artabunne Sarki Kifyan yasoki dodon akaton hancinsa tsananin zafida radadi da suka ratsa sassan jikin Dodon saida dodon yasaki wani kara maradadinji afusace yasa hannunsa yamake Sarki Kifya saida Sarki yai Sama Sannan yafado amma tsananinShu,umanci Sai yamike yarafka ihu yanufi Dodonnan afusace shima Dodon yanufoshi ahaukace suna haduwa dodo yakawoma Sarki kifyan wani wawan wawura cikin hanxari innan walkiya Sarki Yadurkusa yasanya guiwowinsa akasa yabi tatsakankanin kafar dodon yasa tsinin mashi yatsire dodo ayayan marainansa hoho Dodo yafasa kururuwa gamida ruri kamar an harba kibiya Sarki Kifyan yamike gamida daka tsalle iyakarfinsa yakaftama dodon sara awuya tuni yakille kan dan banxa kan yai Sama Sarki yasa kafa yabanke Gangar jikin Dodon yafadi Rishim akasa kamar giwa kasa taburmadashi wohoho ai sai mutane suka tsorata da jarumtar Sarki Kifyan sufara mar kallon aljani Sukama jada baya tabdiijamm aikoda Daya dodon yaga irin kisan wulakanci da kisan gilla da Sarki Kifyan yaima dan uwansa sai yasaki wani ruri mai furgitarwa yai wani turxa gamida Juyi yakarcikasa jama,asuka furgita subaxama daji domin neman wajen buya atsiyace Donon yatunkaro Sarki Kifyan suna Haduwa yai fatali da Sarki Kifyan yaje yafadi yayunkura xaitashi ina ai yamakara domin tuni dodonnan yadamukeshi yai samadashi yadamfara dakasa tsananin xafi Saida Sarki Kif yan yakwara ihu Dodannan yadaga kafarsa maikama da tushen bishiya daniyyar tatsile Sarki Kifyan dankari Lallai maxa suke maganin Maxa saura kiris dodo yatake Sarki Kifyan amma sai yai wani gungure gamida suran wani kafcecen gatari yabgama dodonnan akafa tuni yakille kafar dodon tsananin azaba Sai dodon yasaki ihu gamida ruri yana tsalle dakafa daya kamar walkiya sarki Kifyan yakara tsinke kafa dayar dodo yakife akasa bakinsa yaciji kasa Sarki kifyan yahaye bayansa yashiga kaftamar sara Dodo na ruri gami da karajin futan rai amma saida Yai falle falleda Sassan jikin Dodannan yaikacaca dajini shima yakoma kamar Dodo yamike jini Sai tsiyaya yake ajikinsa tamkar wanda yafoto daka kogin JINI tadiii aikoda Jama,ar Fulaninnan sukaga jan aikin Sarki Kifyan bakidayansu Sai suka Furfuto awuraran dasuke boye suka tunkaro Sarki Kifyan inda shikuma yaxuba musu idanu aikoda sukaxo dabdashi bakidayansu sai sukamai sujjada Sarki Kifyan yadaka musu tsawa afurgice suka mike suka xuba masa ido Sarki Kifyan yace kusani nine Sarki Kifyan mai mulkin Kasar Farisa lallai niba,amin Sujjada domin niba abin bautabane Sai wata kyakkyawar mace tagabato kusa dashi takama hannunsa tasumbata tace yakai Sarki Kifyan lallai kasani dada,abin da yafi Sujjada to lallai xamui maka domin wa yannan tsinannu Dodanni daka kashe samada Shekara arba in suna kashemana Jama,a munyi iyinmu mungwada iya dabararmu da jarumtarmu wajan yakarsu amma sungagaremu mungada tsafi munroki abuwan bautanmu amma duk abanxa aduk lokacin da sukaji yunwa kawai fadomana Sukeyi sudinga daka mana wawa sukashe nakashewa gamida tattake natakawa tsawon uni guda suke mana barna amma gashi kaikadai acikin Sa,anni ka rabamudasu Sarki Kifyan yace bakomai lallai kisani aduk lokacin da bawa yashiga matsala mutukar zzaka dinga rokon ubangiji toda sannu xaikawo maka mafita yadubi matarnan yace lallakuje kui sujjada ga abin bautanku domin shine yaturoni gareku dan inmuku maganin matsalarku Sai yafito kawai Sai dokinsa yaxaburo aguje yaxo gaban Sarki Shukan yatsaya sarki Kifyan yadaki Fuskan Dokinsa yace kai Jarumin Doki wai yaushe xaka dena gudun mutuwa dokiyai haniniya gamida girxaka sarki Kifyan yace tokasani MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfne kawai Sai yai tsalle yahaye Dokinsa yaimar kaimi xai wuce SAI MATAR na tasha gabansa tace haba Jarumin maza inaxuwa hakane shin,baxaka kwana biyu akauyammuba kadan huta Sarki Kifyan yace ina aiduniya bahutu lallai akwai aiki agabana Matar tace Jarumin Jarumai ina xuwa Sarki yar murmushi yace Zanje bakin Tsaunine domin inxiyarci Boka Kanxul bn Kaufur dankari ai sai matarnan tarafka ihu tadanja baya tanunaSarki Kifyan da hannu tace tabbas nayarda cewa kai mahaukacine tace shin kasan balbalin bala in dake cikin Dajin Surkib wanda dole saika ratsashi kawice Sannan xaka riski bakin tsauni taci gaba damaga tace kokasan futuntunu da Masifu dasuke kewaye da Bakin tsauni taci gaba dacewa to bakaken aljannu dashaidanu gamida iblisai masu shan jini Dan,adamsune kekewaye da Bakin tsauni lallai kada kakusaci dajin Surkib mutuwace acikinsa dabayansa Kawai Sai Sarki Kifyan yakalleta akarshe yabushe dadariya tamkar yaxare can yatsoke fuskansa yace kisani Nine akema lakabi da abokin mutuwa tabba Mutum aljan shaidanu da iblisai gamida miyagun dabbobi tosai nai arangamadashi Domin MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfCE kawai sai yaima dokinsa kaimi Dokin yaxabura yafuta agujeee tamkar walkiya yabace bat KAI WANNA TSINANNEN DOKI DA GUDU YAKE Mas,ud ina GURASATA IBRAHIM DENSITY MIKO LEMU MAI SANYI gaisuwa gareki Qanwata Abeedah fatan kin uni lfy [MUTUW ¥¥¥ ADOLE PART 1E] Sarki Kifyan yasaki linxamin Dokinsa dokin yaiwani futun burgu tamkar kifiya yarumtuma aguje dankari ai kamar walkiya haka yaBacem Fulaninnan sukadena ganinsa saidai Kura gudu,dokin yaketsalawa baya saurarama wani tudu ko kwari komai zurfin ruwa haka yake ketashi sa annan iya girman rami yanatsallakeshi dankari saida Sarki Kifyan yaikwanaki casa in yana sheka gudu abisa dokinsa batareda yatsaba tabbas bashida wani buri face

Chapter 1 of 12