Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
karatunta zai sami matsala kuma tafiya har wata biyu ko uku, yaso ya tafi da ita wataqila ma achan su shirya amma taqi. Farhaan yama Abba bayanin abinda ta masa bayani Abba yace ba komai... Tunda tun cikin Daren yabar gida yaje Kaduna yana shirye shiryen tafiya, mai sami kansaba har ya tafi, Farhaan dai an tafi Thailand yabar iffaat ita kadai a gida an kawo mata wacce zata tayata zama kamin mijinta ya dawo... Tunda matar maman nargees tazo ta kula iffaat abincin take siyo musu, tanason tayi magana amma dai tana tsorooo ace tayi shishigi..... [10:19PM, 5/13/2015] .: WACE CE ITA..?? 79 NA Hauwa M.Jabo Kusan sati daya da tafiyar farhaan amma still siyo abinci take ta kula iffaat akwai saurin sabo kuma batada matsala amma kuma batason shishigi, ranar suna zaune sai matar tace yau nayi mafarkin Dan wanke, iffaat tace Allah ko! Ki bari anjima idan na fita sai na siyo miki, matar tace aah gara dai mu girka kayan mu ko mi kika gani, iffaat tace gaskiya ban iyaba, sai na koya miki ko bakyaso tace tanaso, anan iffaat tabata labarin cewa tunda take bata taba girkiba, matar nata mamaki ace mace bata iya girkiba, haka dai matar ta dage ta koyama iffaat girki kunna gas yanda akeyin komai tace akwai books na girki ta siya, tace mata, wallahi girki shine mace duk kyanki da yanga idan baki iya girkiba baki cikaba bakida daraja a gurin miji, matar dai ta kula iffaat gayun banxane bata iya komaiba, a labari iffaat take fadamata cewa ai idan taga mijinta yana magana da wata ubanta takeci ta mata aski da bille matar tayi dariya sosai wai bille, tace to aike iffatu ba haka akeyiba baki kyautatawa miinkiba ya za'ayi yaqi Neman mata, kina gani maxan yanxu ko kin kyauta tasu ya kuke qarewa bare baka kyautata musu, wallahi kiyi hankali ki San ciwon kanki ki fara dafe mijinki sosai sannan idan kin Ganshi da wata sai kisan abinda zaki mata, amma haka kawai baxaki hanashi abinda yakesoba ke baki biya mai buqatansaba ki hanashi ya nema!! Ai in gaya miki kina zaune saidai kiga kishiya, ta dafe qirji kishiya!!? Sosai kuwa kishiya, Allah ya rabani da kishiya, Yan zu maman Nargees ya zanyi,? Ya zakiyi kuwa illa ki koyi girki ki iya kwalliya koda naga kwalliya ke ajin farkoce ki iya shagawaba idan yana gida ki manne masa duk motsinsa akan idonki, iffaat ta kwashe da dariya.! Miye abin dariya? Tace ba komai, haka dai tayita gaya ma iffat abubuwan ta bata sirrikun mallakar miji wani abin iffaat tayita dariya tana mamaki, bayan ta tashi taje ta kwanta a nan ta fara tunanin maganganun da ake fada mata gaskiyane dole ta fara saba masa da kanta sannan taje chin uban na waje.... [10:30PM, 5/13/2015] .: WACE CE ITA..??80 Na Hauwa M. Jabo To amma ai ba laifinta bane? Shine bai nemetaba! Wata zuciyar tace yaga fuska bare ya nemeki? Aike ya dace ki kwatanta kiga yanda zai dawo hannunki, wata zuciyar tace kawai ya rainakine yana jiran kikai kanki ya qare dake,! Tayi tsaki. Miye mafita idan bata mantaba Aysha armiya'u mada ma haka tace mata farahnax ma da taxo haka tace mata a skull ma idan suna tadi zancen kenan daya kyautatawa miji, ga lada ga la'ada. Tayi murmushi ta janyo wayarta ta dauko hoton farhaan tana kallo tana zooming batasan lokacinda tayi kissing din bakinsaba tayi jimm gatada miji har miji amma manemin mata! Lallai ta bala'e bazata wani gyarashiba ya kamata ta dandana masa Zumar ta sannan ta kasa ta tsare idan ta kama ta raka anan ne idan yaqi dainawa taci gaba da chin ubansu.. 100% ta aminta da haka so tana jiran dawowar farhaan ne taga yanda zata fara, kunya takeji anya zata iya? Taya zata fara!? da shedana da wasa zata cusa kanta, har komai ya daidaita, ta lashe lebenta tayi murmushi ta rungume pillow Allah ya shirya min kai Yy farhaan.. Haka dai madam iffaat tayita tunani har bacci ya dauke ta,... ************* suna waya akai akai amma dai ba wani chanxi data nuna mai, shikam hadda cemata yake yayi missing dinta takanso tace bawani Dan tasan yana tare da yan matansa amma kuma sai ta share... kwanci tashi har farhaan yayi wata daya a qasar iffaat kuwa lokacin ta gama iya girki nikaina jabo idan tayi girki badan kada aga kwadayinaba wallahi dasai naci, amma ba hali, girkinta haka yake qamshi kamar me maman nargess hatta yanda ake tafiya gaban oga saida ta koya mata da yanda ake shagwaba a narke jikin miji duk ta koya mata cox practice sukeyi maman Nargees ce iffaat iffaat ce farhaan sai tace ta fita waje tana shigowa maman Nargees taje ta rungume ta tana mata wani Abu iffaat Dan dariya har hawaye takeyi, anya zata iya yin haka kuwa?? Maman Nargees kuwa sai qarfafata takeyi, har dai taji zata iya, ga iffaat gwana gashi dama ba auki zatayi dadin kakkarya jiki.... Daidai wannan lokacin farahnax ta haihu ta sullubo yarta kyakyawa kamarsu daya da farhaan idan kaga Yar kace ta farhaan ce Dan kamar har ta baci da iffaat ta tura mai hoton baby ya gani yace da babyn Suhaila ta rayu da itama yasan kamar shi zata dauko iffaat dai batace dashi komaiba, yace amma insha Allah ina dawowa zan samo wata zaki tayani nemowa, tayi kamar bata gane mi yake nufiba, tace eh mana duk inda ake siyowa kaima ka siyo yayi murmushi ya basar Da maganar.... [10:33PM, 5/13/2015] .: WACE CE ITA..?? 81 Na Hauwa M. Jabo Anyi suna lafiya ansha shagali taga yanda ake soyayyah gurin farahnax ranarda mijinta yaxo tana wani mai shagaba tana narkewa abin dariya yake bata, kuma gaban kowa zata mai haka saidai a bata guri badai ita ta basu guriba abinsu yana burgeta, farahnax takance niko sister iffo zanso naga ranarda zaki daina halin ki, takanyi murmushi baatace mata komai. duk abinda sukeyi tana recoding a kanta kuma shima yana shiga cikin list dinta zata ma farhaan dinta fiye da wannan idan ya dawo... Duk kudinda abba yake xuba mata da wayanda farhaan yabar mata taje ta siyo arnar nyte dasu ta siyo English wr masu zafi ita kanta tasan dole ya girgixa idan ya gansu gashi yana sonta dole kuwa yayi sha'awarta.. Nidai sai kallo nake wai iffaat ce take tanadin kayan da za'a sakawa miji, batada matsala gurin kwalliya ta iya kayanta tana biye da group chat duk abinda akace yana saka ni'ima saitaci tasha, duk wannan tanadin na PURHUUN dinta ne, Ranar tana zaune a Palo ta qare gyara gunba yatsunta sunyi kyau abinta, tayi zaune tsakayar daki saman center carpet tana kallo taji tsayuwar mota ta dauka maman Nargees ce Dan taje siyyah kasuwa kuma kayan sunada yawa da zata siyo, ko motsi batayiba taci gaba da kallonta daga bayan ta taji mutum ya Dora wuyansa akan kafadarta ta wani zabura da qarfi amma qamshinsa ya bayyana mata wayeshi! farhaan ne batasan lokacin da maqalqaleshiba tana dariya yayi surprised dinta ba kadanba mutumin da akace zaiyi wata biyu koma fiye amma yau kwana 48 ya dawo, farhaan kam murna yakeyi yauga iffaat dinsa a jikinsa kuma da ra'ayin kanta, ta sakeshi ta riqe kunkumi tana dariya tace, wai Kaine naka gani ko kuwa mafarki nakeji, yace sosai nine farhaan na dawo na gaji da rashinki kusa dani koda kuwa kasheni zakiyi gara ina ganinki tayi dariya na Isa na kashe yayan farahnax, yayi dariya dhima ya janyota jikinsa uhum su farhaan an sami yanda akeso.... [11:34PM, 5/14/2015] .: WACE CE ITA..??82 Na Hauwa M Jabo. Ya jata kujera Suka zauna tace Bantaba tunanin zaka dawo yanxuba shine ko waya kaqi gaya min ai da sai ko girkine a maka, mamakine ya cikashi shikam gara da yayi tafiyar nan tayi missing dinsa, hadda su girki,! ana wani mai murmushi shida idan yaga dariyar ta to tabbas tamai mugunta ne take dariya....!! . mai gadi ya fara shigowa da kaya niqi niqi yana ijiye wa gefen qofa, ya rungumota sosai jikinsa, Abu daya ta manta bata tambaya ba idan miji ya dawo sai yasha ruwa sannan zaiyi wanka yaci abin ci ko kuma sai yayi wanka sannan yaci abinci, ta rasa yanda zatayi kamar taje kitchen ta ma maman Nargees waya ta tambayeta sai tace bari kawai ta masa yanda ta iya, ruwa ta kawo masa da drink ta zuba masa yace hannunsa ya gaji saidai ta bashi a baki, dariya tayi ni ban Iya baiwa ko yara abinciba bare manya, yace ai nima yarone a gurin ki ko bakyaso,? murmushi tayi aranta tace shima yaxo da nasa kwandon iskanci, tace inaso mana,! Yace to ki baiwa babyn ki ruwa ta kuwa taso ta tsuguna gabansa ta bashi ya kwankwade yace a qaro ta qara mai ya kwankwade yace a qaro tace aah ya Isa,yayi murmushi idan dai ke zaki bani xan tasha har sai na shanye duka,murmushi kawai tayi batace komaiba, tace muje kayi wanka, yace iyeeeee duk ni kadai gaskiya dole duk sati na riqa yin tafiya tunda idan na dawo gata ake min, ta waigo ta Dan qaramai harara ta murguda baki, saida ya tuna da ita a yanda take da tamai gata gwanar murguda baki,tuni yayi tsitt kamar ruwa ya cishi, suka shiga bayin zata fito yace kixo muyi wankan tare mana tace ni nayi daxu kai kayi yace to kixo ki wankemin bayana hannuna baya kaiwa, kallon sa kawai tayi ta wuce abinta duk shekarunda kayi kana wanka wa yake wanke maka bayanka! Shikam murna da dadi ya ma rasa abinda zaiyi dan murna, iffaat ta rasa mi zatayi girki zata masa ko kwalliya zata tsaya tayi, sai kawai ta Yanke shawarar girki, ta shiga ta duba duk wani abinci idan tace tayi shi zata bata lokaci sai kawai tayi sauri ta hadamai danbunb cos cos da busashen kifi yaji ganye, duk Wanda Yaji qamshin girkin to zaisan cewa abincin ma zaiyi dadi dambun cos cos dan taga yafi sauri dama farhaan idan ya shiga wanka sai mutum ya manta da cewa ya shiga, taxo gaban madubi ta Dan goga powder ta gyara fuskar batayi kwalliya ba kada ya rainata da xuwa yaga ta fara shafe shafe, taje ta Dora mai abincin akan table ta dauko mai wasu kaya da taga idan yana gida yake sakawa..... Muje zuwa muji shin kulawar iffaat zata sa farhaan ya chanxa ko kuwa halinsa dai!! Idan bai chanxaba wane mataki anti iffaat zata daika,? Ya soyayyah zata guda tsakaninsu!? KU BIYO YAR MUTAN JABO KUSHA LABARI.... [8:07PM, 5/17/2015] .: WACE CE ITA..??83 Na Hauwa M. Jabo Yana fitowa wanka ya saka tufafin data ijiye masa ya feshe jikinsa da turare yadauki waya ya kira abba ya gaya masa ya iso anjima zaizo ya kawo mai report din komai, Abba yace ya bari sai gobe idan ya qara hutuwa,ya kira mama da umma da hajiya kulu duk ya gaishesu ya gaya musu ya iso, iffaat ce ta shigo tace Au har ka fito? Ya kanne ido yana Neman janyota jikinsa yace nayi missing dinkine Dan shiga bayin da nayi shi yasa nayi saurin fitowa, bata bari ya kamataba ta zille, tayi murmushi, tace sai tsara zance, nidai muje kaci abin ci tana gaba yana Binta baya sun Isa Palo ta zasu fara chin abinci farhaan yasa rigima shi dole sai ta bashi a baki idan ba hakaba bazaiciba, aranta tace anya xan juri Wannan shiriritar kuwa? Mutum da girmansa yana Wannan Abu, yaji shirun yayi yawa yace bari naje na kwanta, ta kalleshi da dara daran idonta abincin fa? Ba kinqi bani abakiba, yanda yayi ya bala'en burgeta kuma sai taji wani sonsa ya ninku a zuciyanta Allah ya shirya min kai mijina!, tace to bari na baka ya kuwa gyara zama tafara bashi duk taje saka mai loma sai rabi ya shiga rabi ya xube hakadai taga chi da chokali shirititane ta ijiye tafara bashi da hannu nan ma da gangan ya riqa chijeta wai ya dauka kifine, suna tsaka da wannan drama saiga maman Nargees ta dawo, ta wangale baki taji dadi ba kadanba, ga dawowar farhaan ga kuma abinda tagani wai iffaat tana baiwa farhaan abinci a baki, hmmm. Ta gaidashi, iffaat nason ta daina bashi shi kuwa sai haaaaa yake mata baki yake irin na yara, haka dai ta bashi sama sama. sun gaisa yake mata godiyar xaman da tayi da iffaat tace ba komai yiwa Kaine. Ta wuce kitchen ta jera kayan data siyo ta wanke kayan da iffaat tayi aiki dasu tsab sannan ta fito koda ta fito sun tashi gurin duk yayi abinci tayi murmushi tace sai kace an baiwa jinjiri abinci, ta share tsab, ta gyare.! Iffaat bayan sun qare chin abinci farhaan yasa wata rigimar wai wallahi bayan sa kamar ya bude Dan gajiya, taxo ta masa tausa, tace bakyau ana qare chin abinci a kwanta Dolensa yayita zagayawa a daki har yaji ya gaji kuma ya hanata tafiya bayan ya qare ya kwanta bacci.... [8:07PM, 5/17/2015] .: WACE CE ITA.. ??84 Na Hauwa M.Jabo Bayan ya kwantane Ya nace saita mai tausa gata bata iya tausaba haka dai tayi ta dannawa tun yana wash wash har dai baccin gaskiya ya kwashe shi, tana tabbatar da yayi bacci ta janyo bargo ta lullubeshi, ta zauna akan madubi tana kallonsa, tana tunani, Dama ana cewa namiji daidai yake da jinjiri idan kana mai abinda yakeso to ka gama dashi, saidai ita kam nata mijin mayen mutane Allah dai ya shirya matashi hakadai tayi ta tunani... chan ta tuna da maman Nargees tayi sauri taje Palo koda taje ta hada kayanta bayan ta gyara palon, iffaat ta kalleta Dan Allah kiyi haquri wallahi na manta kin dawo! Ya naga kin hada kaya ina xuwa?? Zani gida mana aikina ya qare gashi tun ba'aje ko inaba har an fara mantawa dani, iffaat tayi dariya tace wallahi ba komai mukeyibafa ! nace wani Abu kukeyi? Naji dadi sosai wallahi nan dai maman Nargees ta qara bata wasu shawarwari sannan tace duk da haka ta riqa ja masa aji ba komai bane jiki na rawa zata masaba, tayi dariya taso ta bari farhaan ya tashi ya sauketa amma tace ya gaji kuma ta hanata itama ta kaita wai idan ya tashi bata ba zaiji dadiba, uhummm maman Nargees dai ta gyara aure sosai ta tafi... Bayan maman Nargees ta tafi iffaat kayan da aka shigo daso ta musu muhalli bata budeba Dan tasan bata aikesaba!! Ta gaji Dan aikinda tayi ta zauna tanata tunanin yanda xuwan farhaan ya chanza ta tayi murmushi tasan dai har yanxu bazata iya bari suyi wani abubua Dan tsabar kishi irin nata, bari tayi wanka har zata shiga bayi sai tace bare taje S.P ta dauko Yar figaggiyar rigar wankanta ta saka taje ta fara wanka,. Ashe farhaan ya tashi yana kallonta ta window yana murmushi yanda take wasa da ruwa kamar kifi, Yaji bari yaxo shima ayi dashi tana cikin ruwan kawai jin tayi mutum ya fado ciki da yake tafi shi iyawa shi farkon ruwan yake tsayawa ita ko har gurin xurfin take tafiya.. [8:07PM, 5/17/2015] .: WACE CE ITA..?? 85 Na Hauwa M. Jabo. Tana ganin yazo kusa da ita kunya ta kamata Dan kayan sai a hankali komai na jikinta suna nunawa gasu irin masu hade da wandone, yayi qoqarin kamata amma yana xuwa kusa da ita ta gudu ya kuwa biyota sai ji yayi kamar ana jansa tuni ya nemi nutsewa a ruwan tana mai dariya sai taga da gaske yakeyi yanda yake dukan ruwa, ba shiri tama manta da wani kayan jikinta da boyon da takeyi kada ya ganta tayi sauri ta rungume shi ta janyoshi bakin ruwa farhaan duk ruwan dayasha bai hanashi jin laushin fatar jikinta ba jikinsu ya hadu sun kawo bakin ruwa amma farhaan da iskanci yayi lamo a jikinta yaji fresh fata ba irin ta gardawan yan matansa ba, ta kalleshi ta jijjigashi ya bude ido a hankali tace mai sannu ko? Ya harareta ya murguda baki yanda yake murguda baki ya bata dariya ta kuwa dara, yace dariya ma kike min ko bayan kin wahaladda ni, tace to ai Kaine kasan baka iyaba ka biyoni, ya qara narkewa a jikinta to yanxu ka fita waje kamin nazo yace ba inda zaije saima ta koya masa yanda takeyi, tayi tayi amma ya nace ba inda zaije sai ta koyamai yanda ya maqalqaleta ne ba yafi damunta tace to sakeni sai muje! Yace wayo zaki min ki gudu tace zan koya maka amma ba yanxuba yace shiko idan har bazata koya mai yanxu baisaidai su kwana chikin ruwa, Tace to, ya maqalqaleta har suka kai gurin sannan ya saketa, ta fara nuna mai farhaan kam kallonta yakeyi ba kallon abinda take koya masaba.... [8:07PM, 5/17/2015] .: WACE CE ITA..?? 86 Na Hauwa M. Jabo. Data gane kallonta yake tace a bari sai gobe yace ai bai gwada ya ganiba ko ya iyaba, ta riqoshi tana nuna mai ya bata wahala ba kadanba amma fa shima yasha ruwa.... Hmmm , soyayyah cikin ruwa dadi wallahi, tana Neman fita ya kamo gashinta saida tayi qara tana waigowa ta zabgamai cizo shima saida yayi qara tace ka tsani gashinnan nawa kodan ina aske na yan matankane kakejin haushin nawa.!? ya tun karo ta da qarfi tuni tayi wani super a ruwa ta gudu yasan idan ma ya bita wasu ruwan zaisha sai ya gyaleta, ko banxa tayi tsokana bare ta sami abin fada, yana kallon ta ta fita ruwan ya qurawa halittarta ido iffaat akwai chinya, ga uban hips dinnan ta take juyashi kamar me yayi murmushi ya lashe lebe aransa yace Allah yayita bani sa'arki, har ta wuce ta juyo taga yana kallonta tasan dama zai kalla yanda ta saka wannan kayan haka tamai bye tayi sauri ta wuce ya Dade a ruwa yana tunani sannan ya fito ya shiga gida koda yaje ta shiga kitchen daura abinchin dare, yaje ya saka tufafi ya biyo ta kitchen ya rungumeta ta baya, yayi kissing din wuyanta. Tace Dan Allah kaje ka kalli ball dinka gashichan an fara. Yace au korana ma kikeyi ko?? Ta baxan tafiba, tace yi haquri mana, yace kibar girkin anjima sai mu fita muci tace itakam ba inda zata chin abinci. Haka yayita damunta kuma ya qi sakinta, saida yaga ta daure fuska ya kama kanshi, ya dan samu tana sake mai idan ta daure mai ai ya shiga uku yace tayi sauri ta qare yana jiran ta, Ayanda iffaat takeda saurin aiki yana burgeni cikin lokaci kadan zatayi aiki ta qare dama tasan farhaan akwai chin amala kamar Dan yarbawa cox lokacin da tana mai aiki kusan kullum sai anmai amala, ita kuma lokacin komai aka bata chi take dukda bata gane abincin amma haka take chinyiewa, to itama amala ta hada mai da miyan agusi yaji kayan ciki yana qamshin attarugu da carry ta hada mai fruit salad ta kawo ta ijiye... Uhummm su farhaan fa za'a fara dandana dadin aure... [8:07PM, 5/17/2015] .: WACE CE ITA..??87 Na Hauwa M. Jabo. Bayan ta qare girki ta ta fito yanata mata sannu murmushi kawai tayi, ta shiga bayi ta watsa ruwa tayo alwula sannan ta fito shima yayi alwula ya tafi masallaci ta zauna saida ta qare kwalliyarta tsab sannan tayi sallah, nima ta burgeni Allah ya qaro min yawan gashi nasamu na kuri irin iffaat... Ta fito tsab da ita taje Palo farhaan ya dawo kenan ya ware hannu irin taje dinnan ta murguda masa baki abin ya bashi dariya ita iffaat komai sai ta murguda baki... Akaxo chin abinci nanma yace baxai iyaciba itama tace bazata iya Chiba tofa sai Yaya wai sai dai ya bata ta bashi haka sukayi kuwa wannan karon bata batamai tufafi sosai ba, Dan tana kallon yanda yake bata sai itama tana yin hakanan suna chi yana bata labarin Thailand har suka kammala suka tashi suka Dan zaga palon Dan abincin ya fada musu, bayan sun qare iffaat ta zauna farhaan yaje ya bude kayan da ya siyo abinda yafi bata dariya hadda kayan baby kuma bana babyn farahnax bane wai na babyn da zasu haifane nan da wata Tara a yanda yace murmushi kawai tayi ta tattara kayan ta saka a wardrobe ta dawo ta zauna, yayi miqa kixo muje ki kwanta mana, ta yatsina fuska kaje kawai zanzo, habadai kizo muje kin gaji, tayi fari da ido kaje mana idan naji bacci zanxo, ya dawo ya zauna ni bazan kwanta idan bakiba... [8:07PM, 5/17/2015] .: WACE CE ITA..?? 88 Na Hauwa M. Jabo. Okay.! zauna muyi kallo ya zauna suna kallo har guraren 1 na dare iffaat idonta gyam akan TV ko motsi yanayi yana satar kallonta amma batada niyyar tashi, ya fara gyangyadi, ya karbi remote ya kashe dole sai sunje sun kwanta, iffaat kuwa ta fuske tace yaje xatazo yaga dai batada niyyar tashi sai ya wuce yace yana jirinta tace mai OK, iffaat dai anan ta gyangyade sai bacci da asuba farhaan ne yaxo ya tayar da ita bacci yana Dan shashafata har ta bude ido tamai murmushi ta tashi taje tayi alwula tayi sallah ta dawo Palo zata kwanta farhaan yasha gabanta yace idan dai dannine ki kwantar da hankalin ba abinda xan miki murmushi kawai tayi ta rabashi ta wuce, taje taci gaba da baccin ta qarfe 9 ta tashi ta hada mai breakfast ta shirya a D table ta dawo tayi kwanciyarta sai goma ta tashi da yake ba lecture ta Dan dima abincin a taje taganshi yana sharar bacci wanka ta shiga ta fito ta dandasa kwalliya ta saka wasu arnan kaya cikin kayan da tasiyo ita kanta tasan tayi ta fesa turare taxo kusa dashi ta shafa kumatunsa a hankali ya bude ido ya kalleta tamai murmushi ya janyo ta jikinsa sosai yayi kissing dinta a kumatu, tadan goce ka tashi muje kayi wanka, yayi miqa hadi da salatin annabi ya miqe yaje wanka bayan ya fito tazo tayashi goge jiki da shafa mai, daxai chanxa kaya sai ta miqe xata fita ya janyo ta ina xakije,? ta Sosa kai xan dauko abune a Palo yayi murmushi aranshi yace mata da mijinta amma tana guduwa. Ya saketa bata dawo ba saida ta tabbatar da ya saka kayan sannan ta shigo..... [8:07PM, 5/17/2015] .: WACE CE ITA..?? 89 Na Hauwa M.Jabo Ta kalleshi ta riqe kunkumi iyeee kaganka kuwa.!? Kayi kyau kamar sabon ango, ya kalleta ya kanne ido yace ai angonne ko kinmanta har yau baisha maiba,! Ta gane mi yake nufi sai ta basar da zancen muje kayi breakfast kaje ka gaida su Abba da umma, yace to my princess, sun zauna ta kawo breakfast nan ma yasa rigima har yanxu bai warwareba sai ta bashi a baki, haka ta riq biye mai tana bashi yana chi idan ya cijeta tace sai ta rama haka zata samu wani guri shima ta chije shi har suka kammala, ta rakashi har mota ta dawo ta tattara kayan gudu gudu cox tanada lecture 12 gashi 11:30 ya wuce ta qare ta wuce skull. ********* Zaman iffaat da farhaan dai xan iya cewa lafiya lau duk wani kula dashi tanayi ba abinda za' nuna mata tun daga kwalliya har girki da tattalin miji saidai har yau taqi bada hadin kai farhaan yayi yayi amma taqi.. Ranar dai ya tirketa tana baccin rana a daki yaxo ya dabai bayeta ya fara yan shafe shafensa chan ta farka ta bude ido ta kalleshi tace miye haka?? Yace mata sunnace haka, tace sunna kuma? Yace eh bakisan annabi yace duk Wanda ya aikata Wannan sunnatawaba daidai yake da Wanda yayi jihadi ya kashe arna dububa. Ta kalleshi ta kyalkyale da dariya har saida tayi kwalla, sannan tace Yy farhaan watana hudu gidannan watanka uku muna kwana daki daya gado daya bargo daya bakasan da a kashe arna ba sai yanxu farhaan kam ya fara nisa ba wani jinta yakeba tuni tasa qarfi ta tureshi gefe ta miqe zaune ta kalleshi rai a bace wallahi kada ka qara kuskura kace zaka kusanceni! Ya kalleta ido sun wani Kada haba iffaat mi yasa kike min hakane? So kike na koma abin farko da nakeyi? Wannan kuma ya rage naka ko yanxu waya sani ko ana lallabawa dubunka ce bata cikaba na kamaku, ko kuma anji tsoron cell shiyasa ake kama kai amma dai badan iffaat ba kuma ba Dan tsoron Allah ba.!. Ta wuce Palo ya zauna saman gado yayi tsaki wannan yarinya mayaudariyace wallahi, ta koramin yan mata kuma ta hanani kanta kuma gata kamar aljana duk abinda nakeyi tana gani, yayi tsaki yadan kwanta akan gadon qafafunsa suna qasa ya dafe kai miye abinyi?? Da gaskiyar ta Dan tsoron cell naqi Neman matana amma yakamata na bari Dan Allah badan kowaba. Yayi ajiyar numfashi... [8:07PM, 5/17/2015] .: WACE CE ITA..?? 90 Na Hauwa M.Jabo Ya biyo ta Palo tana sauraren waqarda kusan kullum saita saurareta koda waqar hausa bata burgeshi amma har ya haddace wannan wai kuma baiti dayane yakejin tana maimaitawa kullum shine na badi ba rai soyayyah jigon rayuwa ana cewa " itadai soyayyah maiyi bai samun sauqi, a jini take yawo wasu gunsu tana hanin aiki, na shiga cikinta ta xafar tamkar doki, na shaida sone mahadi gun rayuwa"ya kalleta yayi murmushi iffaat sarkin rigima normal xatamai duk abinda yakeso amma da xaran ya buqaceta sai taqi, ya zauna kusa ida ya daura kanshi akan chinyoyinta yana wasa da jelar gashinta, yace yakamata amin tafsirin wannan baitin waqar kullum shine a bakinki tun kina qarama nakejin kina yinsa, tace kace dai tun ina Yar aikinka nakeyinsa, tayi murmushi, nidai jabo da zasu ce na musu tafseer din wannan baitocin waqar da zanyi page 100 dashi amma basu bani damaba, iffaat ya kira sunanta ta kalleshi mi yasa kike guduna? Tace gudu kuma? Yace eh mana, tayi murmushi tace Sabida lokacin auren mu ba'ayi su dinner, su party su lunching ba wani Abu da akayi kaga kuwa kamar ba'ayi aurenbane ya miqe zaune yanxu kinason ayine? Tace eh ayi, shine matsalarki?? Eh to yanxu dai shine na farko, yayi murmushi wallahi duk abinda kikeso xa'amiki ya miqe zaune ya shiga dakinsa ya kira abokinsa wannan da iffaat tayi wa fitsari farhaan yace monkey din gidansune, yamai bayanin komai kuma yana son ayi komai cikin satinnan.. Bayan kwana biyu farhaan ya kawo mata IV yace ta rabawa qawayenta taji dadi sosai ta shiga rabo, duk Wanda ya tambayeta ba tayi aureba sai tace na jin dadin aurene wannan. tayi qayyar mutane farhaan ma haka su umma dai kam saidai su saka musu ido Dan sunga abin nasu wasane farahnax taxo su ZZ duk an hallaro Yar baqa ma haka hatta su dijee da rukayya ba'abarsu a bayaba..... [8:07PM, 5/17/2015] .: WACE CE ITA..?? 91 Na Hauwa M. Jabo Abin sai Wanda ya gani, farhaan har tausayi yake bani wai wannan kudin da ya kashe duk Dan cika umurnin Mrs purhuuun ne, anyi komai cikin jin dadi da kwanciyar hankali su mama kam sai fada sukeyi wannan bidi'a haka aure na Neman shekara amma sai yanxu ake wani qaqale qaqale iffaat kam taji dadin komai d farhaan ya mata hatta kayan aure saida ya mata sabbi akwatuna kamar dai sabuwar amarya koda ai sabuwarce tunda har yanxu, wane yare da sukecewa ((dast na khurde )) budurwar kenan wacce batasan mazaba, An sallami kowa cikin aminci inda amarya da ango suka dawo gidansu farhaan kam hadda shan maganin qara qarfi irin yau za'a suburbudi iffaat... mutuniyar kuwa ko a

Chapter 9 of 10