Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
9 / 10
baki mamaki duk abinda ba ayi a bikin nan ba saina yishi Husnah tayi shiru can tace tokabani zoben yashare zancen Yafito da kudi dubu Dari shida ya aje mata yace gasu nasan zaki bukaci kudi banason kitambayi ya shamsu ko Abba Duk abinda kike bukata let me know OK Ya cigaba da kallonta kawai kaman yasami TV Husnah tace maganar zoben Yace sakinyi abinda nace miki Husnah tace nayarda amma saidai nakoma na dauko mayafina Baice komaiba sai binta dayayi da kallo Shigowar husnah Hakeem kusan suman zaune yayi Dan baitaba tunanin abinda idonshi zaiganiba kenan Da sauri yace baby go and wear your hijab please Husnah takoma da sauri Tana shiga dakinta fashe da dariya Dan bakaramin dariya yabata ba Hakeem dafe kai yayi take hankalinsa ya tashi Nan yafara tambayar kansa Meyasa sai akan yarinyar nan yake jin feelings haka Maiyasa komai nata is so special to me Da kyar yaja kafarsa yafita zuwa gurinsu Ahmad da ya shamsu Ahmad yace muwuce ko PROF yace Hakeem yace muje muma su umma sallama ******* Laila takira meenat tafada mata duk abinda kefaruwa aikuwa meenat kaman tayi tsuntsuwa tazo Nigeria Tace kiyi abinki mummy babu matar data isa kiyi kishi da ita wallahi Idan mukazo koni ko 'yar iskar da tayi kasadar auran daddyna Suna gama waya da Mummynta Laila Tadubi Bashir tace kaji kuwa mekefaruwa agidanmu Bash yace saikin fada Takwashe komai tafada mishi Tsaki bash yayi yatashi Yabar gun Next page Your comments is needed fan's Love u all =???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=??? [05/05, 8:53 PM] UMMU AFAN

Chapter 9 of 10