Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
10 / 10
rukayya tace kedai kidaure kawai musamu bukatar mu ta biya Tana cin abincin nan fa shikenan Taya zata ci abinci saikin nuna mata bakomai azuciyarki Laila tace kodan burina yacika ma zanyi kokarin ganin komai ba komai bane Suby tace wai fa harda mother's nigh mummyn Hakeem tahada Hajiya rukayya tace munafuka ba kinsan dama tace Sai zaisake aure zatayi biki ***** Umma da mutanenta suka hadu suna ta karbar bakin 'yan kawo lefe su hajiyar Ahmad kenan Sosai sunji dadin karbar da aka yi musu daki guda aka ware musu ga kayan ciye ciye nan burjik Sai Wanda suka zaba Husnah kuwa tana nan zaune kan gadonta cikin wata kwalliya ta musamman Wanda aka dauko mai make up Husnah tayi kyau shar da ita Cikin wata rantsatstsiyar less Golden colour ga sarkarta mai tsada shima Anty kubra ce zaune gefenta da Aisha matar Ahmad Dan itama tabiyo masu kawo kaya Aisha tace gaskiya Laila zatayi hauka idan taga husnah ce kishiyarta Kubra tace kaman yaya Aisha tace to ai banbanci tsakaninsu a bayyane take Wallahi kubra koni danake mace bana gajiya da kallon wannan tsadaddiyar amaryarmun anty kubra tayi dariya tace gaskiya dai kam Husnah mace ce wallahi Wani lokacin sainaji dama husnah bamai mata ta aura ba saboda gaskiya dayar zata iya cutuwa Aisha tayi murmushi tace hakane kam Sai kuma Allah yasa itadin dai rabom ce Husnah dai batace musu komaiba tana ta shashshekar kuka ne ma tunda dataga dai tabbas auran za amata Wayar husnah tadau kara ta tsinke bata daga ba Aisha tasa hanu tadauki kiran Tayi sallama Hakeem yace wacece Aisha tayi dariya tace ango kasha kamshi wato ma harkagane ba ita tadau wayarba To Aisha ce Hakeem yayi murmushi madam dakanta kenan yace ina babyn Aisha tace gaskiya baccima take saboda ciwon kai Yace what meyasa bata fada minma Ganin nan zuwa Aisha tace haba dai cikin matan zaka shigo yace mata ko iyaye da 'yanuwa Naki wasane Ku kulamin da ita kafin nazo Aisha tace Dan Allah kabari a daura saikazo kaga mutane sun ragu Hakeem yayi murmushi yace kanki akeji Ya kashe wayarshi PROF yakalli Ahmad dasuke cikin tarin abokansu larabawa da turawa dama dai 'yan kasar baki daya Yace zanje inazuwa yanzu Ahmad yace zakafara ko Gaskiya ba Inda zakaje Sai andaura auran nan my sallami kowa Hakeem yace kafahimceni wallahi ko na zauana bazaku gane kainaba Idanba naje nadubo babyna naba Ahmad yace aidai idan kayi hakuri gidanka za akaita yau ko Duk yadda Hakeem yakai ga son zuwa gurin babynsa Ahmad yahana Haka ya hakura kawai amma zuciyar nawurin amaryarsa 3 : pm dai dai aka daura auran PROFESSOR ABDUL HAKEEM ABUBAKAR SHUAIB DA AMARYSA ASMAU SULAIMAN SHAMSUDEEN Wanda yasamu hallartar duban jama'a suka shaida daurin auran Ana gama daurin aure ango yafara gaisawa da mutane Wanda suke mushi fatan alkairi Sosai yake tajida jama'a kansa yayi zafi sosai Su daddy ma sun wuce Kaduna shida abokansa da kuma daddyn Ahmad Da kyar Hakeem yasaci idon Ahmad yayi gidansu Husnah Yana zuwa gidan yakira wayar Aisha matar Ahmad Yace please Aisha yaza ayi naganta Aisha tace barin zo saikashiga ta falon kubra amma fa Sai dai kashiga ciki Dan bacci take Hakeem yace OK ganin nan zuwa Yafita yashiga har dakin husnah anty kubra ta mishi sannu dazuwa suka gaisa kafin tafita itama Ya kalli gefen da husna ke kwance Hakeem yace baby meyasa baki fada min kanki naciwo ba Tayi shiru yace OK bazakiyi maganaba dama zoben ki na kawo miki Yana fadar haka Husnah tamike tace ina yake Dan Allah Tashin datayi dasauri Hakeem yazuba wa kyakkyawa fuskarta ido Shifa gani yake kulum karawa yarinyar nan kyau akeyi Sosai tamishi kyau Yace kinaso tace a Dan kabani Hakeem yaci fuska yace zoki karba aikuwa husnah bata kawo comai a rantaba ta tashi taje gaban prof Dan dama ta kunce daurin da akayi mata gyalen ne kawai akan lallausar gashinkanta daya sha gyara Sai kamshi yake fitarwa Gata ita kanta wani kanshi take fitarwa na musamman Tana zuwa kusa da Hakeem tamika hanu yabata bakin lallen da aka zana mata da ja Wanda yasha stone mai kyalli Hanun nata yabida kallo Husnah batayi tsammaniba kawai tajita ajikin mutum ya rungumeta tsam ajikinshi kaman zaimaida ita ciki Tabude baki zatayi magana ya hada bakinsu guri daya Tayi ta kokarin ta kwace kanta kar ashigo asamesu haka amma takasa Dan Prof namjin gaske ne aikuwa bai kyaletaba Sai da yaji wayarsa tana kara yanasaketa Husnah tadurkushe agurin datake Hakeem Ahmad yagani yake kiransa Yadaga yace wai ya akayi kuma Man Ahmad yace wai Dan Allah ina kayi Hakeem yayi wani murmushi kaman Ahmad nakallonshi Yace ganinan ina tare da matata Ahmad kai amma wallahi baka da kyau yanzu Sai da kaje zaka samusu yarinya agabako Anya kuwa prof zakabari sukawo maka itakuwa Hakeem yafashe da dariya yace gaskiya dai daza a mun adalci da anbani matana munwuce Ahmad yace lalle angon karshen zamani To Dan Allah yafito su shek zasu koma kuma suna son kuyi sallama Hakeem yace OK gani nan zuwa amma fa kan katse min hanzari wallahi Ahmad yayi dariya yace to sabonshiga Suka kashe wayar gabadayansu Husnah kuwa tunda ta durkushe agaban prof takasa tashi Tayi tayi ta tashi Amman takasa saboda bakon alamarin da prof yazo mata da shi Jikinta bari yake sosai Dan wani tsoron prof nema yakamata Shima durkushewa yayi gabanta yakamo hanunta yazura mata zobenta Kafin kuma yadago habanta suka hada ido Husnah tasaukar da nata kasa Hakeem yace I love you baby Kikula min da kanji kinji ko Bata dai bashi amsa ba saboda kunyarsa datakeji Ya manna mata kiss a goshi Ya tashi zai bude kofar kenan husnah tayi cewa Dan tsaya Dan Allah batareda ta kalleshiba tayi maganar Cikin mamaki Prof yajuyo yazuba mata ido ta tashi tadauko hankacif tabashi batare da tayi magana ba Tanuna mishi madubinta Bai ce komaiba yakarasa gaban dressing mirror dinta aikuwa jambaki yagani duk lebensa da kumatunsa Murmushi yayi Wanda yakara wa husnah tsoron shi Ya goge kafin yajuyo yakamota yace meyasa bakya son nafita ahaka Kowa yasan daga wurin matata nafito kobahaka bane Kuma ma wannan dadewar danayi agunki kowa yasan hakan saiya faru Husnah tadago fuskarta ta kalleshi kaman zatayi kuka Tace yanzu harsu umma ma sun San hakan Hakeem yayi murmushi yace duk Wanda ke cikin gidan nan Sai yayi zaton haka Toke meye na damuwa mijinkine fa Husnah tace nashiga ukuna Dan Allah kafita karsu shigo Hakeem yace inzan kwana anan bamai shigowa kowa yasan ina ganawa da matata ne Husnah kuka ya gangaro mata Tace wayyo Allah na Hakeem yace matso kusa da ita shima zaman yayi bakin gadon hawayenta tas saida goge mata su da harshensa Yace bana son nasake ganin kuka a wannan kyakkyawar fuskar Ya tashi ya wuce yabarta da kunya Dan idan duk ansan meya mata ai tashiga uku da wani idon zan kallesu ni husnah Ganin fitan Prof yasa su anty kubra suka shigo dakin Anty kubra ta kalli husnah data kasa hada ido dasu Kubra tace har yafita kenan tanafada tana dariya Husnah tasaukar da kai kaman munafuka Aisha tace kai anty kubra wannan sa ido haka Anty kubra tayi dariya kitashi yanzu za ashigo asake miki make up saboda yanzu za awuce dake aikuwa husnah ido yayi rau rau jin za a wuce da ita Anty jumai mai gyaran amarya tazo tadauki husnah suka wuce zuwa bedroom din umma anan za amata kwalliyar tafiya gidan angon Aisha ta kalli kubraa tayi dariya tace wallahi na tausaya wa Husnah Dan daga ganin yadda Prof yake bare bare akanta basauki Anty kubra tace ai wallahi naga alama Sai dai muce Allah raba lafiya Dan nan da wata Tara suna zamu je Kaduna Kuma gaskiya husnah tayi dacen miji Allah yacika wa yayanta burinshi Kullum acikin addua yake Allah yabawa husnah mijin da zai kaunaceta tsakaninshi da Allah Aisha tace aikuwa dai addu'arshi taci Dan professor Hakeem badaga nan ba wallahi Bayan angama gyara amarya tafito tayi shar daita Anty jumai ta kamota zuwa falonsu anan umma takara mata fada sosai tareda mata gargadi takula da ibada addua Umma saidatayi kukan rabuwa da 'yatata guda daya Abinda yasake ba husnah kuka kenan ma Sosai sukayi kuka da kyar aka rabasu Ya shamsu shiya rakata har mota Kafin yamata rada a kunne Saiga husnah tana murmushi da haka su hajiyar Ahmad suka shiga mota tadaga zuwa Kaduna ankai amarya bangaren mummy hafsat aka ajiyeta sai dare za amikata sashenta Karfe takwas na dare akafara mother's night sosai Mummy hafsat tayi barin kudi Dan bakaramin kudi daddyn Hakeem da Hakeem dinkansa suka kashe mata ba Anci ansha ansa albarka Washagri kuma walima aka yi namaza daban na mata daban Inda aka gayyato manyan malamai nakasa dama kasashen ketare Karfe Tara na dare aka mika husnah sashin uwargida Da kyar ta danne zuciyarta duk da bata ga fuskar amaryarba saboda tana cikin lullubi Mummy hafsat dakanta taraka husnah zuwa part din ta darakiyarsu anty kubra da Aisha matar Ahmad Sai datasa husnah tayi addua sannan kuma tashiga dakinta da kafar dama Har bedroom dinta akaita mummy tazaunar da ita bakin gado Kafin nan tace wasu anty kubra sutayata hira Mummy tamusu Sai dasafe tafita zuwa part din ta ***** MEENAT zaune abi duniya yadameta Wai yau ake auran babana dawata 'yar iskar Gashi kwatata bata gane kan bash Abinda yakemata duk ya daina shi bazai yi hira da ita Sai takama tarasa meke shirin faruwa da itane Mummy bash takasa gane kan yaronta tunda aka yi auran Dan ita dama ba ason ranta yafasa auran husnah ba Kawarta ce tabata shawarar tsayawa da addua Allah ya karkato mata da kan danta lafiya Sadaka gidan marayu gajiyayyu bainda bata kai sadaka Ga azumi datake Cikin ikon Allah kuwa addua tasoma karbuwa Dan jiya wuni bashir yayi waya da 'yan uwansa Meenat takalli bashir tace uncle yashe zamu zamu koma gidane tunda har gashi mun wuce lokacin damuka tsara Bash yace Sai lokacin danaga dama zata sake magana ya daga mata yace ya isa bana son surutu shasha kawai wuce kibani guri Da gudu meenat tayi bedroom tafara kuka tace nashiga ukuna kar dai bash yadaina sona Abinda zai burgeku daya ne Ahmad da ya shamsu sune suka rako Hakeem dakin amarya Ya shamsu yayi addua kafin kuma yamike tsam ya kalli kubra madam muwuce ko Ta tashi Aisha ganin Ahmad yatashi suka fito atare Hakeem yarakosu har gate Husnah tana ganin fitansu ta tashi tasawa kofarta key a kofarta Tayi bedroom dinta ma tasa key Next page Your comments is needed Fan's Much love to your comments=??=?O?<ؗ?=?M? =???=???=???=???=???=??? ?????J L    H ~ ? ? ? ? ? ? ? < z | ~ ? ? ? ? ? ? ? ???????????????????????????? $a$??A$? ? ? ? ? ? ? 2 4 ? ? jl??r??PR???(*???????????????????????????? $a$??A$*,b??^`???Z\?????z|~???????????????????????????????? $a$??A$??8:<df????46??X? < > ? ? !!!?!?!6"???????????????????????????? $a$??A$6"8"v" ##$$?$?$?$%%?%?%?%?%*&,&?&?&h'j'J(L(N(?(`)b)?)???????????????????????????? $a$??A$?)?)*L*?*?*?+?+?+?,?,?,"-...d.?.?.?.?./R/T/n/p/?/?/p0???????????????????????????? $a$??A$p0r0?0?011?1?1?1?1?2?2J3L3N3x4z4|4~4?4?4?5?5?5?6?6?6?7?7???????????????????????????? $a$??A$?7?78 8?8?8?8"9$9&949(:*:,:?:?:?:?:?:?;?;?;J<L<N<?<?<?<V=???????????????????????????? $a$??A$V=X=Z=> > >N>?>?>X?Z?@@<@>@AA A?A?ApBrB?C?C?C?CDD6D???????????????????????????? $a$??A$6D8D?D?DRETEVEFFF?F?FNGPG?G?GPHRHTH?H?H?I?I?I(J*J?J?J?J???????????????????????????? $a$??A$?JKK?K?KRLTLVL?L?L(M*M?M?MN?N?N?N?NJOLOzOPP|P~P?P?P?Q???????????????????????????? $a$??A$?Q?QRR?R?R@SBSDS?S?S?S?T?TxUzU?U?U?U?V?V?V?V?VW WNWPW?W???????????????????????????? $a$??A$?W?W?W?WXXXX>X@XBXvXxXzX?X(YdYfY?Y?Y?Y?Y?Y?Y?YZ6Z8ZLZ???????????????????????????? $a$??A$LZNZPZ?Z?Z?Z?Z?Z[[[[[@[B[D[F[?[?[?[?[?[?[?[\?\?\?\T]???????????????????????????? $a$??A$T]?]?]?]R^?^?^?_?_?_\`^```?`?`PaRaTa?a?a?a?abb`b cc?c?c???????????????????????????? $a$??A$?cZd?d?dfehe?e?e?e0f2fxfgg?g?g?g?gDhFh?h?hRiTi?i?ijj~j???????????????????????????? $a$??A$~j?j?j?jkk?k?k?k?l?l?l?m?m?n?n?n?npp>p@pBp?p?p?pzq|q?q???????????????????????????? $a$??A$?q?q"r^r`rbr?r?r?rsss?s?s?s?s?sVtXt?t?t u"u?u?uNvPv?v?v???????????????????????????? $a$??A$?v?v?v2w4w?w?wBxDxFx?xyy?y?y?y?y\z^z`z?z?z6|8|:|0}2}4}?}???????????????????????????? $a$??A$?}~ ~ ~?~?~?~???t?v?x? ?f?āƁ?V?X?΂Ђ҂????x?z?|????????????????????????????? $a$??A$|????????????D?F?H?????????d?f?h?j?t?v???\?^???(?>?@????????????????????????????? $a$??A$@?ҌԌ?? ?H?J?L?6?8?:???X?&?(?????’Ē~?????4?6?8?:?r????????????????????????????? $a$??A$r?H?J?????"?$?ʖ̖????8?:????????|???????V?X?Z???*?j?l?n????????????????????????????? $a$??A$n?p?r?t?????N?P?R?T???0???ΝНҝ???n?p?žĞƞȞʞ??????????????????????????????? $a$??A$? ?"???ŸğƟȟ???????????? ?"?????b?d?f???????????????????????????????????????? $a$??A$????p?r?(?*?,?????4?????ئڦX?Z???????Ԩ֨ب?@?^?`????????????????????????????? $a$??A$`?b??? ?d?f???????>?@?B?D?????T???????????T?V?b?d?????????????????????????????????? $a$??A$??z?|?&???????????????4?6?8?????l?n?????????X????????????????????????????????? $a$??A$??d?f???????????:??@?B?????L????????????????????????????? $a$??A$L?????B?D?F?????????????????Z?\??V?X?????n?p?????(?*????????????????????????????????? $a$??A$????.?????N?P?t?v?$?&???????T?V?X?x???????`?b?0?2????????????????????????????????????? $a$??A$??????~???????:?????BD??ln?????>@6???????????????????????????? $a$??A$6??XZ?????pr?XZ??Z\??D????fh???????????????????????????? $a$??A$h???*,.00 2 ? ? 0!2!?!?!""|"~"?"?"n#p#?#6$8$???????????????????????????? $a$??A$8$?$?$z%|%?%?%|&~&''((?(?(?)?)**?*?*?*?*h+j+,,\,^,???????????????????????????? $a$??A$^,?,--?-?-?-?-?-?-?-?-....^.//?/?/?/?/?0?0 1 1x1z1???????????????????????????? $a$??A$z122?283:3<3R3T3?3?3?3?3r4t4v4?4?4?4 555 5V5X5l5n5p56???????????????????????????? $a$??A$66 6 66466686:6<6d6f6h6j6?6?6F7~7?7?7?7?7\8^8?8?8~9?9?9???????????????????????????? $a$??A$?9?9?:?:B;D;F;?;?;?;?;<?<?<?<8=?=?=?=?>?>?????*@,@z@|@?@???????????????????????????? $a$??A$?@?@HA?A?A?ABBzB|B?C?C?C?C?CDD?D?D?D:EE?E?E?E?E?ENF???????????????????????????? $a$??A$NFPF?F?F?G?G?GrHtH?H II4I?I?IBJDJ K KLLL?L?L?L?LBM?M?M???????????????????????????? $a$??A$?M*N?N?N?NONOPO?O?O?O?O?P?P?P?P?Q?Q~R?R?RSSfShS?S?S?ST???????????????????????????? $a$??A$TT?T?T?T?T?T*U?U?U6V8VWW?W&X(X?X?X?X?Y?Y?Y@ZBZ?Z?Z?[?[???????????????????????????? $a$??A$?[?[?[?[\~\?\?\?\H]J]?]?]^^?^?^?^&_(_8`:`aadaxaza|a?a???????????????????????????? $a$??A$?a&b?b?bc?c?cdd8d:d?d?df?f?f?f?fxgzg,h.h?h?hi???????????????????????????? $a$??A$ii?i?ij`jbjdj?j2k4k?k?k0l2lplrl?l?lmm?m?m?m?n?nBoDoFo???????????????????????????? $a$??A$Fo0p2p?p?pXqZq?q?q?r?r?r?s?s?s?s>t?t?t?u?u?v?v?v?v?v?w?w?w???????????????????????????? $a$??A$?w0x2x?xyy?y?yzz^z?z?z?z?z?{?{||~|?|} }n}p}r}t}?}?}???????????????????????????? $a$??A$?}?~?~????(?*?,?.?D?????????x????????????X????????????????????????????????????? $a$??A$????Ԃւ????????????????ƒă?????.?ބ??:??@?Ԙ֘?F?H?&?(?*?,?8?ؚ??ԛ???????????????????????????? $a$??A$ԛ֛D?|???L?N?????*?,?????ȟʟ̟0?????&?(??????????? ??????????????????????????????? $a$??A$????????P?R????? ? ?X?Z?????x?z?ަ?6?8?̧Χ???????????????????????????????????????? $a$??A$????????h?j?0?2?4?جڬ??????????2?4?????????J?L?N?αб???????????????????????????? $a$??A$бl?n?زڲܲ^?`???????0?2?`?b?????????f???4?6?????t?v????????????????????????????? $a$??A$v?????????l?n???t?v?Ⱥʺ̺غںn?p????8?:?r???X?Z?\????????????????????????????? $a$??A$\?ֽؽp?r?F?H???|?????@???????????(?*?l?n?????????j?l??????????????????????????????? $a$??A$??????0?2?~?????????f?h??????? ? ??????????2?4?????????????????????????????????? $a$??A$?H?p?r?????????4?????X???????????????&?(?????????,?~????????????????????????????? $a$??A$~???r?t?????0?2??? ??N?P???????\?^????????D?F???????`????????????????????????????? $a$??A$`???????????D?F????? ? ??f?h?j?l???????????.?0?2?4?F???????????????????????????????? $a$??A$?R?T?V?X?Z???????8?:??t?v?x??????? ?"?F?H?J?L?N?t?v????????????????????????????? $a$??A$v?x?z???*?,????????????????????????R?T??????p?r???????T????????????????????????????? $a$??A$T?V? ? ??z?|???????"?R?T?????,?^?`?????????????????????????????????????????????? $a$??A$?? ?F?H?????4?6???????6?8?????????????????J?L??????????????????????????????????????? $a$??A$??H?J???D?F??????D?~?????&?f???????????R???????????????????????????????????????????? $a$??A$? ?"?$?|????????????|?????????f?h???????.??????x?z??????????????????????????????? $a$??A$???????????N?x?z?????d?f?????????????2?t?v???:<????????????????????????????? $a$??A$??&(????,.np???j???~?j???????????????????????????? $a$??A$jl? " l n ? ? ? ? ? & ( h j ? ? Z \ ? ? ? ? ? ? ? ? ? ???????????????????????????? $a$??A$? ? RTV??  df??xz$&??? "RTbd????????????????????????????? $a$??A$NP????<>@???????????????,.???????????????????????????? $a$??A$.Z\^?  \^??(??? ??JLN??? ~????????????????????????????? $a$??A$??????????d f h ? ? ? ? ? !b!d!?!?!?!?"?"#???????????????????????????? $a$??A$##v#$ $?$?$X%Z%?%?%T&V&X&0'?'?'<(>(@(?(?(?(?)?)*n*++???????????????????????????? $a$??A$+ + +z+|+6,8,:,?,-^.`.b./// /h/0000?0?011V1?1?1???????????????????????????? $a$??A$?1?122 2?2l3n3p3?3?3?3?3?3042444?4?4R5T56 6:6<6?6?6"7x7???????????????????????????? $a$??A$x7z7?7?8?8?8V9X9Z9b9?9?9?9 :h:j:?:6;8;?;?;?;< <"<p<r<?<?<???????????????????????????? $a$??A$?<= =?=?= >">&?(?*?????f@h@j@AAAzA|A?A B BzB|B?B?B`CbC???????????????????????????? $a$??A$bC?C?CNDPD?D?DtEvE F FbFdF?F?F?FGGGHG?G?G?GNHPHRH?H?HXI???????????????????????????? $a$??A$XIZI\I^I?I?IDJ?J?J?J?J?J?JK?K?KLLLLLNLPL?L?L?L?L?L?L\M???????????????????????????? $a$??A$\M^M`MbM^N`NbNdNfN?N?N?N?N?N?N?N?N?N?NOO?O?O?O?O?OQQfQ???????????????????????????? $a$??A$fQhQRRRjRlRnRBSDS?S?S`TbT?T?TUUU?U?UTVVV?V?VW W?W?W???????????????????????????? $a$??A$?W?W?X?X0Y2Y4Y?Y?Y?Y?YZZ~Z?Z?Z?Zj[l[n[?[?[R\T\?\?\0]2]p]???????????????????????????? $a$??A$p]r]?]?]*^,^?^?^?^?^$_&_?_?_?_?`?`?a?a?a?a?b?bcc@cBc?c?c???????????????????????????? $a$??A$?c?c?cddfdhd?d e e`ebede?e?e?e?e~f?f?f?fgg?g?g?h?hii?i???????????????????????????? $a$??A$?i?iPjRj?j?j\l^l`l?l?l"m$m?m?m n"nhnjn?n?n.o0o?o?opp?p?p???????????????????????????? $a$??A$?pDqFq?q?q?q?r?r?r?r?r?r?r?r?r:sz?z?zD{F{H{?{||?|???????????????????????????? $a$??A$?|?|?|}}?}?}:~?~?~?~ "?????????:???f??????.????????????????????????????? $a$??A$.?0?2????? ? ?:?d?f?????~???Ѕ҅??????????????b? ????????????????????????????? $a$??A$ ?"???Ȉʈ$?&???????????ΊЊҊԊj?l???????V?X?Z?f?h?2????????????????????????????? $a$??A$2?4???????????f?h?????B?D?ΐА??:??|?~???????? ?^?`?ĚƚȚʚL?N?P?????? ????????l?n?????????????????????????????? $a$??A$????????ܞ4?6???????????h?j?^?`?ܡT?V?X?Z?ܢޢ??????????????????????????????????? $a$??A$??$?&?(?*?ʤ̤??ĥƥ??????????j?l?n?p?Χ.?????V?X??????????????????????????????? $a$??A$??????????? ??d?f?ڬܬB?D???R?T?ήЮ:??@?B?V?X?????????n?p?????????????`?b?????????????????????????????????????? $a$??A$????T?V?X?Z?~?????????????????????@?B???????~????????????????????????????????? $a$??A$????,?.???????2?4?~????????????D?F?H?????@?B???????????@????????????????????????????? $a$??A$@?B???????????~???h?j?????n?p?r???????t?v?????4?6?????.?z????????????????????????????? $a$??A$z?|?~??????????????x?????(?*?????? ?????6?8??????????????????????????????????????? $a$??A$????????|?~???????????,?.???????F?H???????`?b?d? ?"?$????????????????????????????? $a$??A$$???????????????????????????l?n?d?f????????r?t?????Z?\????????????????????????????? $a$??A$\?????????????????4?6?????????????????B?D?????v?x????????????????????????????????? $a$??A$??? ?r?t? ?d?f?h???b?d?????H?J???????t?v?????>?@?~?????????????????????????????? $a$??A$? ?B?D???????????2?4?????????????????????.0????????????????????????????? $a$??A$?????LN??????np????02???R???????????????????????????? $a$??A$RT??  ? ? r ? ? 0 2 ? ? ? ?   ? ? | ~ ???"???????????????????????????? $a$??A$"$???24??????????ln ??  ???????????????????????????? $a$??A$????FHJxz HJ???@B????  ???????????????????????????? $a$??A$??????Z\^?????8:?468  ???????????????????????????? $a$??A$  n ? ? .!0!?!?!?!?!n"p"r"?"?",#.#n#p#?#?#8$:$?$?$?$%%???????????????????????????? $a$??A$%%?%?%@&B&?&8':'r't'?'?'X(Z(?(?(?(?(B)D)F)?)?)?*?*+++???????????????????????????? $a$??A$+?+?+$,&,z,|,~,?,?,?,$-&-d-f-h-j-v-x-^.`.?.?.6/8/?/?/"0$0???????????????????????????? $a$??A$$0?0?0?0~1?1?1?122r2t2?2?2?2Z3?34t4v4?4?4`5b5@6B6?6?6~7???????????????????????????? $a$??A$~7?7?7?7?7?7888?8?8"9x9z9J:L:?:?:;;?;?;*<,<?<?<?<?<=???????????????????????????? $a$??A$==?=?=?=?=>@>B>?>?>L?N???????d@f@?@A0A2A4A6A?@?ʈ̈???????????????????????????? $a$??A$̈?????????????r?t?????????? ??????.?0?ŽĎ????V?X????????????????????????????? $a$??A$X?F?H?Ƒȑn?p?r?|?~?ؓh?j?l???*?8?:??????????F?H???4?6?v????6????????????????????????????? $a$??A$6?8?,?.?????Ԡ֠ؠD?F?????ڡܡ4?6?????ܢޢF?H?J?L???N?P?R????????????????????????????? $a$??A$R?\???8?:? ? ?????????????b?d?ܨި????V?X?????????????????????????????????????? $a$??A$??????????^?`?b??????????? ?"?????????????$?&?(????????????????????????????? $a$??A$(?²IJƲ ?"???????????????????????R?T?P?????????(?*??????????????????????????????? $a$??A$????D?F?@?B?D?????????????¼ļƼ`?b?"?$??(?*?,?????H?J????????????????????????????? $a$??A$J?L?????????????????????????N?|??????????????? ?(?l?n????????????????????????????? $a$??A$n????????z?|?????D?F?H?J???f?h?j???????????????????????????????????????????? $a$??A$????????????????????.?0?p?Z?\???n?p???????????? ??????????????????????????????? $a$??A$????8?:?P?R?????????????d?f???????????\?^??\?^?`????????????????????????????? $a$??A$`?????6?8????? ?"?????????\?^?????:???????????????????????????????????????????????? $a$??A$????????0?h?j??????h?j?????D?F?n?p???????? ? ??4?6????????????????????????????????? $a$??A$?????????? ? ?????????n?p?????r?t?????????h?j?l?n????????????????????????????????????? $a$??A$??????H?J?h?,?.?h?j?l???????? ?J?L?N?P??????????\?v????????????????????????????? $a$??A$v?x?????T?V?????????????????????????????????????b?d?????????????????????????????????? $a$??A$?r?t??????????? ? ?V?X???T?V???????????B???????P?j??????????????????????????????? $a$??A$????,?.?????P?R?????n?p?????????V?X?????????????B?D????????????????????????????????? $a$??A$????&?(?????.?0?????????L?N?P?????XZ\??FH??????????????????????????????? $a$??A$??`b??6VX???????02p?????? "???????????????????????????? $a$??A$"??D F | , . ? ?   | ~ ? ? B D ? ? ? ?    ? ? ? ? ???????????????????????????? $a$??A$? ? ??LN??? "\^????.0 ??<>???????????????????????????? $a$??A$>t?????? z|?24???&(^~?:<j?????????????????????????????? $a$??A$??@B?????BDFHJX??  ??FH?????????????????????????????????? $a$??A$????? ? !!h!" "?"?"?"#p#r#?#?#$$?$?$?$?$H%J%.&0&???????????????????????????? $a$??A$0&?&?&V'X'?'?'?'V(X(Z(?(?(?(?(?)?)\*^*`*+ +"+^+`+?+?+?+?+???????????????????????????? $a$??A$?+?+H,J,?,?,4-?-?-?-l.?.?.?/?/?/?/00?0?0?0J1j1?1?1?2?2?2???????????????????????????? $a$??A$?233?3?3?344L4N4 5"5?5?5 6"6?6?6?6?6?7?7<8>899p9r9?9???????????????????????????? $a$??A$?9?9::t:v:x:; ;?;?;?;?<?<R=T=?=?=.>0>?>?>?>?>?>?>?>?>????????????????????????????? $a$??A$??.@0@?@?@A?A?A?ABBZB\BCCClCnC?C?CDfDhDEEEE???????????????????????????? $a$??A$E?E?E?E?E?E?ERFTFVF?F?F?F?FG G"G?G?GHH?H?HIIZI\I?I?I???????????????????????????? $a$??A$?I?J?J?JK K|K~K?K?K?K?K?KLL&L?L?L&M(M*MnMpMrM?M?MN N N???????????????????????????? $a$??A$ NN~N?N?N?N?NObO?O?O?O?O?O?O?P?PQQQQQ*Q,Q.Q0Q2Q4QZQ???????????????????????????? $a$??A$ZQ\Q^Q`QbQdQJRLR SS?S?S?S?S?T?T?T?T?T?U?U?V?VWW\W^W?W?W???????????????????????????? $a$??A$?WxXzX?X?X?Y?Y?Y|Z~Z?Z[[?[?[?[?[?[ \Z\\\?\?\r]t]?] ^^?^???????????????????????????? $a$??A$?^?^?^?^?^n_p_r_``?`?`?`a a"a$a&a0a2ab b"b?b?b:cc?c???????????????????????????? $a$??A$?c?c|d~d?d?d?d2e4e?e?e?e?e?e?e?e>f@f g"g?g?ghhiLiNiPiRi???????????????????????????? $a$??A$Ri?i?ibjdjfj(k*k,kVkll?l?l?l?l?m?m?m2n4no oPoRo?o p"p?p???????????????????????????? $a$??A$?p?pHqJq?q?qrr?r?r0s?s?s?sNt?t?t?t?tRuTu?u?u v?vw?w?wPx???????????????????????????? $a$??A$PxRx?x(y*y,ytyvyxyzy|y?yzdzfzF{?{?{?|?|Z}\}?}?}?~?~??????????????????????????????? $a$??A$??????P?R?? ?x?z???X?Z???????????D?f?h?????????0?2????????????????????????????????? $a$??A$??j?l?n?? ??????????L?N?P???@?B?D?????.?0?????z?|?ЎҎ,????????????????????????????? $a$??A$,?.?????؏ڏ^?`?ސ??p????? ?"???????`?b?????????.???????8????????????????????????????? $a$??A$8?:??@?ȝʝ̝??4?6???Z?\?????H?J?̠Π????Сҡ???????????????????????????? $a$??A$ҡ`?b?8?:?????0?2???????????????ȥʥ???????&?(???????f????????????????????????????? $a$??A$f?h?j?????x?z?©ĩƩ????????6?8?:?ƫȫ*?,?????d?f?h???D????????????????????????????? $a$??A$D?r?t?6?8?:? ?"?$?z?|??????????b?d?????ܱ????Բ0?2?p??????????????????????????????? $a$??A$??????"?$?V?X?ִش????µĵ??????D?????????????????:??@?B?D?Z????? ??*?4?:?v?x????????????????????????????? $a$??A$x???????????????$?&?(?*???????????????8?:??@??????????????????????????????????????? $a$??A$???????????????????? ?"??????????????p???????J?L?N??????????????????????????????? $a$??A$??6?8?:????????F????????d?f?h?j?l?(?*?,????????????????????????????? $a$??A$,?????*???????????????v???????n?p?r?.?0????????????????? ????????????????????????????? $a$??A$ ?\?^????? ?"???????&?(?*???????????0?2???????????&(????????????????????????????? $a$??A$?????~??>@B??<>@????&(*???<???????????????????????????? $a$??A$<>@?? "$?????fhjl& ( * ? ? ? ? N P    ???????????????????????????? $a$??A$ ? ? ? ? ? ? ? ` b ? ? ?  TV???rt??lnnp???????????????????????????? $a$??A$p?????"$????????????\^???????????????????????????? $a$??A$^?? npr?pr*,???,.0????>@B?????????????????????????????? $a$??A$???R T V ? 0!b!d!f!?!?!?!"""?"?"?"?"p#r#t#?#?#?#?#B$???????????????????????????? $a$??A$B$D$F$ % %%|%~%?%?%?%&&?&?&?&'z'|'?'?',(~(?(?(?(?(?(h)???????????????????????????? $a$??A$h)j)?)?)?)T*V*X*?*?*++P+?+?+?+?+,?,?,?, - -T-V-?-?-?-?.???????????????????????????? $a$??A$?.?.?.?.?/?/?/040?0?0?0?0?0l1n1?1?1?1?1?1?2?2?2?2?2?2?3?3???????????????????????????? $a$??A$?3?3?3?34464?4?4?4,5.505F5H5?5?5?5?5?5?5?56?6?6?6?6?6?6?6???????????????????????????? $a$??A$?60727T7l7?7?7?7?7?7?7?7?7?7F8H8J8z8|8~8?8?8?8?8?8?8h9j9$:???????????????????????????? $a$??A$$:L:N:P:R:T:V:|:~:?:?:?:?:?:?:?:?:?:?:?;?;?;?;?;?;`<b<d<?<???????????????????????????? $a$??A$?<?<R=T=V=?=?=?=0>2>?>?>?>?>?>?>r?t?v?????2@4@6@?@"A$AXAZA???????????????????????????? $a$??A$ZA?A?ABBB?B?BNCPC?C?C?CDDBDDD?D?D`EbEdE?E?E?E,F.F0F???????????????????????????? $a$??A$0FrFtF?F?F`GbGdG?G?G&H(HvHxH?H?I?IJJjJlJLKNK?K?KrLtL?L?L???????????????????????????? $a$??A$?L?L~M?M?M?M?N?N?N?O?O?O?O:P?????????B?D?F?H?J??????? ?"?$???̛Λ???????????????????????????? $a$??A$ΛX?Z?\?М ? ??n?p?r??B?p?r?t?L?N?t?v?x?? ? ??????ڡ???????????????????????????? $a$??A$ڡܡ?????? ??^?`?ңԣ֣r?t?v???????x?z?????ΦЦҦ(?*????????????????????????????????? $a$??A$????????*?,?h?j?ʨ̨?B?D?????r?t?v?????????«ī,?.????????????????????????????????? $a$??A$????(?*?,?j?l?n?ڭܭ??H?J?L???ޮ??????.?0???????4?6?α???????????????????????????? $a$??A$αб ?"?V?*?,?.?n?ʳ̳γ$?&?ش??????????????V?X??????? ?D????????????????????????????? $a$??A$D?F?ڷܷ.?0???????????¹|?????????$?ܻ޻?T?V?X?:???????????????????????????????? $a$??A$?????? ?^?ҾԾ&?(?*????V?X?Z????????t?v?????j?l????????????????????????????? $a$??A$l?n???????.?0?~????????????b?d?f?????r?t?v?????$?&?T?V??????????????????????????????? $a$??A$????????????????????8?:??P?^?h?n?????????????????????????????????????? $a$??A$???*?,?X?Z?\?^???????????????l?n?p?r?t????????????????????????????????????????????? $a$??A$????????????????? ???????? ? ?D???????(?*??????? ????????????????????????????? $a$??A$ ?j?l?????*?,?x?????R?T??????? ??????????????Z????????????????????????????????????? $a$??A$?? ???f?h???????L?N?????????????4?6?8?????~???????>?@??????????????????????????????? $a$??A$????&?(?????????J?L?????(?*?b???????8?b?d?f?????&?(?h?j????????????????????????????? $a$??A$j????r?t? ??.?0?????R?T???????????????4?6?????$?&????????????????????????????????? $a$??A$?????????????????\?^???????D?F???????8???????b?d???????????????????????????????? $a$??A$??4?6?????????R?T?????,?.?b?d?????????2?4?R?T???N??????????????????????????????? $a$??A$????2?~?????????????????????????B???,?.??????????????????????????????????????? $a$??A$????? ?"?????????`?????0?2?????8:???RT???????????????????????????????? $a$??A$tv?? ??"???? ????  \ ? ? ?   ???????????????????????????? $a$??A$ ~ ? ? ? J L ? ? ? ? ?  ??TVxz6np??68????????????????????????????? $a$??A$???>XZ??????P??\???PR??????????????????????????????????? $a$??A$?"??????>@??VX??LN????? ? !H!J!???????????????????????????? $a$??A$J!?!?!?!?"?".#0#2#?#?#2$4$6$?$?$?$?$,%.%0%&&(&*&?&?&?&F'H'???????????????????????????? $a$??A$H'?'?'?'?'d(f(?(?(6)?)?)?)?*?*?+?+?+?,?,?,,-.-?-?-@.B.?.?.???????????????????????????? $a$??A$?.?.?.?/?/h0j0l0?0?0?1?1?1?1p2r23 3t4v4x4?4<6>6?67 7?7?7???????????????????????????? $a$??A$?7H8J8?8?8 99999: :?:?:?:?:?:?;?;<B<D<?<?<?<@=?=?=>???????????????????????????? $a$??A$>>T>V>?>?>H?J?????d@f@?@?@fAhABBB?B?BCC C C?C?CDD???????????????????????????? $a$??A$D?D?D$E?E?E>F@F?F?FHGJG?G?G?H?H I I?I?IjJlJnJ?J"K$K?K?K?K???????????????????????????? $a$??A$?KVLXL?L?LMbMdM?M?MbNdN?O?O4P6PJPLPNPdPfP?P?P?P?PRQTQVQpQ???????????????????????????? $a$??A$pQ?QRR0R>RHRNR?R?R?R?R?R?R?R S S8S:SS?S?S?S?S?S?S?SLT???????????????????????????? $a$??A$LTNTPTRTTTNU?U?U?U?U?U?U?U?U?U?U?U?U?U?U?U?U?U?U?UJVLVW?W???????????????????????????? $a$??A$?W?W?W?W?WPXRXTX?XYY?Y?Y?YZZ Z?Z?Z?Z?Z?Z \ \\?\?\?\.]???????????????????????????? $a$??A$.]0]?]?]^^^?^?^?^D_F_?_?_?`?`?`aa?a?a?a@bBb?b?b?b|c~c???????????????????????????? $a$??A$~c?c?c?cbddd?d?dPeReTe"f$f?f?f?f?f g"gJgLg?g?g?h?h?i?i?i?i???????????????????????????? $a$??A$?i?j?j?j?j?k?k?k>l@l?l?l?l?m?m?m\n^n?n?n?n?n&o?o?o?o0p2p?p???????????????????????????? $a$??A$?p?p?p?p?q?q?q?q?q?r?rdsfshstTtVt?t?t$u&ujulu?u?u?u?u?u~v???????????????????????????? $a$??A$~v?v?v?v?v?w?w?w?w?w\x^xFyHyJyzzzRz?z?z?z?{?{||L|N|?|???????????????????????????? $a$??A$?|?|d}f}h}?}?}?~?~?~JLN???????????????0?2???ڂ܂???????????????????????????????? $a$??A$?????j?l??????????? ? ????????P?R?T?̇·L?N?????????l????????????????????????????? $a$??A$l?n???????&?(?*?Ԋ֊6????????,?.?0?????ڌ܌:??@?B??????????:?

Chapter 10 of 10