Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
8 / 10
Suna sallama dai dai lokacin husnah take gwadawa kubra rawan ittiki aikuwa Hakeem idonsa kyam akanta ya shamsu yace to dancer of the year Anty kubra tayi dariya tace sannu dazuwa tana wa Hakeem cike da kulawa ya amsa tareda tambayarta gida Nan ta tashi tayi falon su umma Husnah zata bita ya shamsu ke dawo nan baki iya gaisuwa bako Cike da jinkuyar Prof tun ranar daya ganta half nacked bata kaunar su hada ido Tadawo tazauna gefen ya shamsu kai a kasa Ya shamsu yace to yallabai saika fito professor Hakeem yace Weldon ya shamsu Ya shamsu yayi murmushi yafita Hakeem yamaida kallonshi kan husnah wacce take ta wasada da yatsunta daya sha Jan lalle Batayi tsam Mani ba kawai taganshi agabanta Zama yayi kasan shima yana fuskantarta kasa dagowa tayi saboda kunyarshi gashi itadai bawani sonshi take ba Yace tunda nibaza a gaisheniba nibarin gaisheda my wife Dafatan kin wuni lafiya kasa amsawa tayi Yace koki amsa gaisuwata konasa hanu na dago da fuskarki aikuwa bashiri tadago tace cikin shagwabbiyar murya tace kayi hakuri karka tabani ina wuni Professor Hakeem yayi matukar kaduwa jin wanann murya na husnah Gawani masifaffan kyau tamishi Kayan data sa ajikinta kaman Dan ita akayisu Prof jiyayi kaman ya rungumeta a kirjinsa kozai zamu saukin sha'awar data taso mishi lokaci daya Husnah ganin hanun Prof kawai tayi yadanki hanunta Cikin tashin hankali husnah tabi hanunshi da kallo Yace baby kinsan damuwata wallahi kece ina matukar son kasacewa dake amatsayin mata amma haryanzu bansan matsayina ba agurinki Husnah tace zanfada maka amman saika sake min hanu Hakeem yayi murmushi yace shike nan inajinki Husnah tafara magana tace na'amince zan aurek? amma bana jin zaka s?mi soyayyata Dan nariga nagama soyayya a rayuwat? Dan ni kwata kwat? soyayya bai karbeniba Kar s?inafara sonka kaima naras?ka Takarasa maganar da kuka mecin rai Hakeem jiyayi kukan har cikin ranshi yadauko hand kacif a aljihunsa fari Sol yasha kamshi yamika mata aikuwa ganin hankacif din nan saiyada ta girgiza Ta karba dasauri tace Dan Allah yaya a ina kasamu wannan hand kacif din Hakeem yace nawane kokina sone cikin sauri tadaga kai tace Dan Allah kabarmin wallahi irin Wanda ya muallim yake amfani dashine Koranar da zamu rabuma shine a hanunshi Takarasa maganar hawaye mai tsanani Hakeem yace banason kukan nan kigoge fuska kimin magana Wanda yamutu ai yamutu Husnah tayi murmushin data kumatunta lotsawa sosai Tace aikuwa sai dai kayi hakuri Dan har abada bazan daina tunaninshi ba saboda yatafi da zuciyata gabadaya Hakeem yaji matukar jintausayinta kaman yarungumeta ya rarrasheta Husnah tacigaba da bashi labarin soyayyarta Akan bashir da abinda yayi mata bayan tadauki zuciyarta tabashi lokaci kawai akejira ayi biki amma yafasa Kuma yakoma suna soyayya da babbar kawarta Sannan takarabashi labarin masoyin asali ya muallim Hakeem yace nikuma na godewa Allah nakuma godewa saurayinki dayace yafasa Dan da befasaba danayi asarar zukekiyar yarinya kamarki Kinga kuwa nidan gatan Allah Akaro nabiyu yasake kama hanun Husnah yace please baby kiyarda dani Yakura mata ido tace naji amince amma kasake min hanu Dan Allah bakyau fa Hakeem yace nasani baby shiyasa nakeson abanike a matsayin mata saboda banason nacigaba da sabawa Allah taba jikinki batareda aure ba Because I can't control my self in front of baby Husnah ta tabbatar dagaske yakeyi Tayi murmushi bara maka ruwa da lemu Yaji dadi har ranshi data nuna kulawar ta agareshi Murmushi kawai yayi tare da 'daga mata gira ta tashi zata je sai kuma taga idonshi akanta Ta juyo a shagwabe please yaya kajuya kadaina kallona inbasokake nafadiba Maganar yaba Hakeem dariya yace jeki na rufe idon Da gudu kuwa tafita yabi bayanta da kallo Sai yatuna da ranar dayazo amatsayin ustaz Zataje dauko masa kudi wai sai yarufe idonsa Murmushi kawai yayi shikadai Tare da zaro wayarsa daga aljihunsa Sallama tayi da tire a hanunta dauke da abinci ta ajiye gabansa Hakeem yaganta cikin wata jibgegen hijabi abin yaso bashi dariya ma Kar dai ace tagane abinda yake kallo Sai yayi murmushi kawai Husnah tace ga abinci yaya Hakeem yace nakoshi Husnah takalleshi tace saboda me Hakeem yace saikin fada dalilin ki nasaka min hijabi daga shiganki dauko min ruwa Husnah tayi murmushi kawai Tace sanyi nakeji tafada tareda boye kanta cikin hibinta Hakeem yace baby husnah tadago batareda ta amsa ba Yace cire hijabin nan kizo ki serving dina Husnah ta marairai ce kaman zatayi kuka tace Dan Allah kayi hakuri yaya wallahi kunyarka nakeji Prof ya tsareta da maya tattun idonshi masu kwarjini Yace OK kinfison acire miki da kauna ko Husnah tayi saurin girgiza kai Yace OK do as I said cikin sanyin jiki husnah tacire hijabin ta ajiye kan kujera tasauko kasa ta Samishi abinci Prof ya gyara zama yafara cin abincin tareda tsareta da ido Duk kallonshi yasa ta takura Yace batayi tsanmani ba taka spoon din a hanyar bakinta Tadago ido takalleshi ya daga mata gira Tace azumi nake yi Yau Wednesday dama ana azumin nafila Husnah tace wallahi Nina koshi cikina ma kaman zafashe Yace tunda yayi niyar bata tabude baki kawai yasamata Bata da zabi haka tabude Dan karamin bakinta yasaka mata Yanayin yadda take cin abincin nata ma kawai abin kallone Yatsaya kawai yana kallon ikon Allah Yace bude bakin nagani Tayi saurin cewa na am da karfi Tace inazuwa umma nakirana ta tashi tagudu abinta Hakeem murmushi yayi kawai yagama cin abincinsa yafita yashamsu yace har zaka gudu Hakeem yace a nayi bakine Shine zanje nagansu Ya shamsu yarakashi har gurin mota Prof yakira megadi yabashi manyan lodoji yashiga dasu gida Ya shamsu yace yallabai Dan Allah karage kashe mata kudi haka sunyi yawa karka manta fa yarinyace Husnah har yanzu bata gama sanin kantaba Prof yayi murmushi yace karkadamu itama ai hakkinace so konawa zankashe mata basuyi yawaba Karka damu ya shamsu Nagode da kulawarka Yashige mota yayi gaba Yabar ya shamsu da tunanin irin karamcin na PROFESSOR HAKEEM **** Meenat sun wuce honey moon itada agonta bashir a inda zasu zaga kasashe sama da biyar Shiyasa ma suke saran sai nan da 5 months zasu dawo Nigeria Dadddyn Hakeem da shi dawasu amin tattun abokansa sukaje nemawa ABDUL HAKEEM ABUBAKAR SHUAIB Auran ASMAU SULAIMAN SHAMSU Sun bada sadakin husnah da zinare Wanda akalla zai kai million daya da rabi Abba da ya shamsu suka suka kikarba Daddyn Hakeem yanuna rashin jindadin shi Sai su Abba suka karba tare da wa abin albarka Nan daddyn Hakeem yace yana Neman alfarmar asaka auran nan da two Weeks Next page Your comments is needed Fan's Ina alfahari daku masoyana d'd'd'd'd'd' =???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=??? [05/05, 11:08 AM] UMMU AFAN

Chapter 8 of 10