Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
2 / 10
makiya . amma wallahi wannan aure na Hakeem bai kwanta minba kokadan Haka dai sukayi ta tattaunawa tsakaninsu . HAKEEM bayan yakoma dakinshi yashiga duniyar tunani yace tabas gaskiyar mummyn shine auren manufa zasuyi , Dan yadade da gane 'yan uwan mahaifinsa basa kaunarshi koka dan , Inba haka zasuce wai za a hadashi aure da yarinyar da bata da mutunci batada tarbiya , Nifa idan asona nane sai nan da shekara goma sha nayi aure , Dan sai tsaya na zaba matar da ta dace da rayuwata , amma idan tasake tashiga rayuwa ta a yanzu zan nuna mata waye ABBULHAKEEM zata San koni waye duk wani shige da ficen dangin mahafin nasa yasani sarai Dan haka yadauki aniyar yiwa mahaifinsa biyayya Sai zai nuna musu shidin namijine wato dangin mahaifinsa kenan Haka dai Hakeem yayi ta sake da warwara Washagari da safe bayan Hakeem yagama break fast ne yadauki phone dinshi yakira Ahmad Abokinsa yace kana inane ahamad yace ganin agida Hakeem yace OK ganin nan shigowa gidan """"' Ahmad abokin Hakeem kud da kud dan tare sukayu primary da secondary school Kuma tare sukatafi makaranta a Saudi Arabian tare suke dawowa Hutu , Hakeem da Ahmad basa boye wa juna sirrinsu kokadan Komai nasu tare sukeyi dalilin hakan yasa iyayensu sanin juna har ake zumunci sosai "" HAKEEM yayi parking a harabar gidansu Ahmad Kai tsaye ya wuce part din Ahmad yana shiga yafada kan kujerar falon Ahmad din Ahmad yace ya man yanaga duk kayi wani iri meyake faruwa ne Hakeem yaja dogon numfashi yace kaidai bari man wallahi so ake a hada min zafi agida Ahmad yace zafi kuma kaman yaya Ahmad yakwashe komai yafada wa Ahmad Ahmad yayi dariya sosai yace to ai kai Allah ya kashe yabaka tunkana very young dinka zaka angonce ni wallahi banga abinda damuwa Ba Tunda Ahmad yafara magana Hakeem yake kallonshi dan yabashi haushi sosai Yace wato dariya ma nabaka ko Ahmad yace dariya kabani mana kaida za ama auren gata Ahmad yace amma fa ina tausayawa yarinyar saboda by the time din kake cikin samartakarka by then itakuma bayadda takaraji fa dan tazama baba Hakeem yace kai man har ka mata lissafi kasan ko yar ten years za abani Ahmad yace ai nasan baza a tabaka yarinyar da bata wuce goma Ba Kaga kuwa may be 16 to 17 years haka Kagakuwa ai kafin nan da wani lokaci tazama mama Hakeem yace duk ma baka zogunba Todai yarinyar shekara daya nabata a duniya Ahmad yace cab wallahi hartabani tausayayi dan nasan bayadda za ayi kazauna da ita kadai a lokacin da samartaka yazo maka Hakeem yace kaji dan rainin hankali yanzun wanene idan ba saurayin Ba Ahmad yayi dariya yace sau dai baka kai rayi dinba Hakeem yadauki trowing pillow ya jefeshi dashi Yace kaiko nazo nafada maka damuwa ta memakon kakwantar min da hankali sai kuma bige da da yimin shiririta ko Ahmad yace to naji abikona yanzu dai kasan muhimmancin bin umarnin iyayeko dan haka kawai kabi maganar daddy insha Allah komai zaizo dasauki Ya da amaryar zamuwuce ne Hakeem ya yatsina fuska yace Allah yasauwake natafi da ita akanme Ahmad yace ya hakuri maida wukar Yanzu dai katashi mushiga cikin gida kugaisa dasu mummy Sai muwuce sallar azahar ko dan naga time yayi . Alhaji abubakar yasamu mahaifinsa alhaji shuaib akan maganar dasukayi da hajiya suwaiba aikuwa alhaji shuaib yace baisan San zance Ba Yace waini abubakar sai yaushe za abarka kayi abun kankane Kai an baka mata batareda son rankaba ka karba sakamokon biyayyar da kayi Allah yasa kadace da mata tagari Sai kuma yanzu andawo kan danka Wanda shi ko auren ma bai isaba ance za abashi mata Hajiya suwaiba tafito daga dakinta tana cewa haba alhaji ai nagani yaran nan fa duk jikokinkane daga ita lailar har Abdulhakeem din Idan akayi wannan aure sai munfi kowa farinciki Kaga ai tuwona maina kenan Alhaji shuaib yace yanzu Nagano kekika kitsa komai suwaiba Hajiya suwaiba tace a nice alhaji ganinayi da abubakar da rukayya ai duk 'ya'yanane To ina laifi dan nace suhada yaransu aure tunda sauran numfashin mu muga hakan Alhaji shuaib zaiyi magana abubakar yace dan Allah Abba maganar yawuce kawai ka amince kawai da bukatarta Alhaji shuaib yanisa yace yanzu Abdulhakeem din ya amince Abubakar yace namishi magana tunjiya kuma ya amince Alhaji shuaib yace banyardaba katuromin shi idan bayason auren ba maiyi mashi dole .. Bayan kwana biyu Hakeem yayi shiri tsaf ya wuce gidan kaman nasa alhaji shuaib Yana shiga falon gidan yasamu kakan nasa yana zaune yana kallon sunna TV Sai yace a a tsoho mairan karfe an kura wa TV ido kaman kanagani da gaske Alhaji shuaib yace aikuwa dai idona yafinaka naka karfi dan tar nakeganin ka Hakeem yayi dariya yace fadi gaskiya dai kakus Alhaji shuaib yace yanzu dai Ba wannan Maganar da kuka yi da mahaifin ka nakeson naji ka amince ne ko baka aminceba idan baka amintaba Ba zanbada goyon baya amaka doleba amma idan ka amince shikenan Allah yasa albarka Hakeem yayi shiru dan dai kawai yariga yayi wa mahaifinsa alkawarin amincewa ne Nan yace na amince kakus Alhaji shuaib yace Allah yasaka albarka Sannan kuma ina maka albishir da cewan duk lokacin da zuciyarka yabaka kanason auren zabinka kana da dama yin hakan Dan wannan aure ne kawai na hadi nasu na daban Harcikin ran Hakeem yaji dadin maganar tsohon yayi wata dariya Allah yakara maka Nisan kwana kakus dina na kaina kaga irin wacce zanzabo a matsayin mata Kakan yace Ameen dan albarka Allah yasa muna raye muga wannan rana Hajiya suwaiba tashiigo taji duk abinda suke fada Cike da isa tace wa alhaji shuaib aidai kabari ayi wannan din kafin afara zancen wata Hakeem ganin shigowar hajiya suwaiba yasa yadaure fuska yakoma Hakeem dinsa Danshi Sam jinin bai hadu da matar kakan nashi Ba Ganin haka yasa yace sai anjima kakus zan dawo muyi hira na musamman Batareda yakalli inda hajiya suwaiba take ba Yace ina wuni hajiya Baijira amsawarta Ba yayi hanyar waje Tabishi da harara tace inan daku ai Zamu hadu a karo na biyu ne Laila da mahaifiyarta sunan suna ta murnar samun nasara Dan ansa sati nan sati daya saboda komawar Hakeem school Mummyn Hakeem kam batayi wani gayya Ba dan ita wannan auren ba aure bane agurinta Duk lokacin da yakawo matar da zai aura alokacin ne zata yi nata bikin Zata nunawa dunniya sai a lokacin dan yayi aure Next page Your comments is needed fan's=??=??=??=?? Much love to your comments<ؗ?<ؗ?<ؗ?<ؗ?<ؗ?<ؗ?<ؗ?<ؗ?<ؗ? [30/04, 5:46 PM] UMMU AFAN ?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????      !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????      !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????      !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ce tazaunar da ita tace wai ke yau saura kwana biyu biki amma baki tambayi shi Hakeem din kudin dazakiyi hidima dasu Ba Laila tace hmm mama kenan to ina managanshi ballantana har na tambayeshi kudi Hajiya rukayya tace lalle ma yaron nan ya raina wa mutane hankali amma zai shigo hanunmu ne ai Yanzu abinda nakeso dake kitashi kidauki kawarki daya tarakaki zuwa gidan su Hakeem din Kikarbo kudin dazakiyi Hidima dasu Laila tace wannan ma shawara ne mamana yanzu kuwa zan tafi Haka laila tadauki biky daya daga cikin kawarta taraka zuwa gidan su Hakeem Laila shiga tayi cikin wasu Riga da wondo parkistan Wanda siririn gyalenta tayafashi akan gashin dokinta dayazubo mata har gadon bayanta Ga farce da akasa musu duk ita da kawar tata kana ganinsu kasan dai Ba tarbiyya Laila tana parking cikin gidan su Hakeem tashiga direct zuwa falon gidan Tana shiga ta tarar da hajiya hafsat mom din Hakeem zaune kan two sitter tana kallon tasharta na MBC 4 Mummy hafsat kawai ganin mutane tayi tsakiyar falo batare da sunyi sallama ba Tadaga kai takallesu suka hada ido da laila Laila cikin rashin gaskiya tace mummy ina wuni wallahi banganki bane nazo gurin Abdul Hakeem ne Mummy hafsat tamusu wani kallon takaici tace Ku wasu irin marasa tarbiyar yarane dazaku shigo gida Ba sallama ko haka aka koya muku agidajenku Cikin in ina laila tace sorry mom please ina Hakeem yake muna sauri lokaci na kurewa Cikin tsanin mamaki mummy hafsat take kallonsu laila da suke tsaye kikam kaman andasasu suna karkada jiki Mummy hafsat tace nikuke wa rashin kunya laila ankuwa fada miki halina To kikoma kitambayi uwarki wacece ni idan ita ta turoki kimin rashin ni ina dai dai da lokacinku Kuma kije kifada wa uwarki dan tana yar mijina hakan bazai bata dama hakan bazai bata damar saku kuzo harcikin gida kuna min dibar albarka Ba Ita tasan wacece ni niba kanwar lasa bace aikuwa daga Laila har biky kawarta sun tsorata da yanayin mummy hafsat Mummy hafsat tace kubace min daga gida yanzun nan insake ganin kafarki agidan nan kiga abinda zaifaru Da gudu suka fice agidan kuwa harsuna tun tube Suna zuwa parking space Zasu shiga mota sai ga motar abdulhakeem aikuwa Laila washe baki tayi tace biky Gashi nan fa biky tace waw wannan Zazzafar motar shice Laila tace kadan ma kika gani indai Hakeem ne kinga zomuje musameshi karyashiga Hakeem kuwa shida Ahmad ne Ahmad yace wa Hakeem ya kaman kunyi baki Hakeem yace maikagani Ahmad yanuna mashi su wurinsu laila Hakeem yakai idonshi gurin aikuwa yana ganin sun nufosu yadaure fuska Ahmad yace kai harda bakin ma zaka nunawa halinka ko Hakeem dai baice komai Laila suka karaso gurin su Hakeem din Sai Ahmad yadan durkusa yace anty ina wuni Cikin tashin hankali Laila tace wace ce antyn taka Ahmad yakalleta cikin rashin mahimta danshi yadauka yayar Hakeem ce dangin su Danshi baitaba sanin laila Ba tunda Hakeem bazuwa yakeba Abin yaba wa Hakeem dariya amma yaci fuska sosai dan kar laila taga hakorinsa da sunan dariya Yarufe motarshi ya kalli Ahmad yace mujeko Laila ta tari gabanshi tace haba Abdul kasanfa gurinka nazo ko Hakeem yakalleta ya watsamata wani mummunar kallo yace gurina kikazo namiki me Abin yaba Laila haushi dan ya tsinkata agaban babbar kawarta Ta daure tace naga har yanzu baka zo gida munyi maganaba kuma baka kuma tambayeni abinda nake bukata na game da harkar bikinba shine mama tace nazo nakarbi kudin dazan yi hidima dasu Sai a lokacin Hakeem yayi wani killer smile yace lalle kuwa bazakiyiba Kikoma gurin wacce ta hada abin sai tabaki Nikam kwandala ta bazaiyi ciwo akanki Ba Nan ya wuce ta Ahmad yabi bayansa suka shiga cikin gida aikuwa da gudu Laila tafada mota Dan tunda take Ba a taba wulakantata irin wannan Ba Kawarta biky tayi ta rarrashinta kasa driving tayi biky ce tayi Hakeem da Ahmad suna shiga falon mummy Suka ganta zaune kan kujera Hakeem yasaki murmushi yace mummy na yadai naga kaman antaba minke Ahmad yanemi guri yazauna yace mummy an wuni lafiya Cikin fara a mummy hafsat tace lafiya qalau Ahmad ya su hajiyartaka Ahmad yace lafiya qalau tace zata zo anjima Mummy hafsat tace aikuwa kaman tasan inason ganinta Allah yakawo ta lafiya Hakeem yace mummy shine wato kinga Ahmad ina miki magana kina wani basarwa ko Mummy tayi murmushi tace ai matarka ce taba tamin rai shiyasa Hakeem yadaure fuska yace daliba zakifara ko Mummy tayi murmushi takalli Ahmad tace Ahmad katayini da abokinka dan Allah matarshi tazo ta bata min rai dan Allah basai na huce akanshi Ba Ahmad yayi dariya yace kinyi dai dai mummy Tace a to kaima kafada dai Hakeem ya harari Ahmad ya kalli mummy yace daliba bazaki daina kiran wannan Mara kunyar yarinyar da mata ta bako Mummy hafsat tace toya zamuyi komunki ko munso sai anyi Nan tabasu labarin yadda sukayi da su Laila dasuka shigo Hakeem yatashi ya suri key din motarshi yayi hanyar fita Mummy hafsat tace dagata dan albarka ina zaka yace mummy kibarni naje naci ubanta har tana da gost da zata zo gidan nan tasaki magana haka Mummy hafsat tace kalesu nima din ai sunsan wacece ni zata je tafada wa uwarta Zasu sake sabon shiri mu basusan shirinmu yafi nasu dan muda Allah muka dogara Hakeem yace wai mummy maiyasa daddy yakasa gane mutanen basa kaunarshi Ba sonshi suke ba fa Mummy hafsat tace nima abun yana damuna wallahi hakurin mahaifinka yayi yawa wallahi amma bakomai duk mai hakuri wataran yana tareda riba Mummy tace kutashi kushiga kuci abinci Suka tashi zuwa part din HAKEEM Suna shiga dariyar dayake cin Ahmad yafito dashi Yayi sosai Hakeem yace wai kai kuma wakake wa dariya Ahmad yace wallhi matarka da nacewa anty Hakeem yace karkasake cewa matana kace kawai matar kaddara Ahmad yace narki gaskiya man na tausaya ma wannan yarinyar wallahi kokadan wallahi bakuyi marching ba kokadan Da zanbata shawara data nemi mijinta a wani wajen tabarka Hakeem yayi dariya yace akai man shine wannan dariya haka amma nima naso nayi dariyar Dan bakaramin dariya abin yabani ba Kawai dai banson rainine yasa na make kawai Ahmad yace oh baruwana fa randa zaka angonce ina ina Dan haka nayishiru Allah yabada zaman lafiya Tsaki Hakeem yayi yace katashi muje muci lunch idan kuma baka gama surutun ba to Nan dai sukayi hira amma Rabin hirar tsokanane Ahmad yakewa Hakeem *** Bayan komawar su Laila gida tana kuka tana bawa mamanta labarin abinda mummyn Hakeem da Hakeem din suka mata Ran hajiya rukayya yabaci Tadauki waya takira uwarta hajiya suwaiba ta fada mata komai abinda Laila tafada mata Nan itama hajiya suwaiba ranta yabaci tace bakomai ai sunkusa shigowa hanunmu Tayi hidimarta da kudinta kawai zata fanshe ai Hajiya ruakayy tace amma hajiya kinsan wallahi bakudi a hanu na sosai Hajiya suwaiba tace kwantar da hankalinkki Kituro min ita jikallen sai nabata wasu kudi Nan hajiya rukayya tayi godiya ga mahaifiyarta kafin takashe wayar takalli 'yartata dake kukan wulakancin da akamata Tace kidaina kuka kitashi kitafi gidan hajiyata zata baki kudi konawane sai kufara hidimarku na kawaye Nan Laila ta washe baki tace kai Allah yabarmin kakallena yanzu ita zata bani kudin Hajiya rukayya tace kwarai kuwa aiba abida bazatayi miki ba kece fa jikarta tafarko Nan dai Laila suka tashi suka tafi karbo kudin """" Ranar daurin aure dasafe hajiya suwaiba takira alhaji abubakar tace mishi yau daurin aure amma haryanzu basuga kayan lefe ba Alhaji abubakar yace ai mun sha afa ne hajiya kaman nawane za a hada lefen dashi anzo inda takeso tace million biyu sun isa Alhaji abubakar yayi signing a cheque yabata tace yauwa Allah yayi albarka Alhaji abubakar yace Ameen hajiya Nan yatashi yashige wajen mahaiginsa alhaji shuaib Yanashiga yasameshi yagama shirin daurin auren ne ma Yace a a abubakar kaine tafe kohar kafito gurin daurin auren ne Alhaji abubakar yayi murmurshi yace ai hajiya ce takirani akan maganar kayan lefen Daba akawo ba Alhaji shuaib yayi dariya yace wargi ma guri yakesamu Tamin magana nace tawa angon magana shine taki kai dayake sunga kana da hakuri shine suka bita kanka ko Alhaji abubakar murmushi kawai yayi baice komai ba Alhaji shuaib yace yadda yaron nan yake yana burgeni suna mugun shakkarsa Dan ina mata maganar ta tambayi Abdul Hakeem dakanta bakaga yadda ta yiba Alhaji abubakar yace ai yaron nan nima yana bani mamaki wlh gashi karamin yaro amma koyanzu nasake mishi komai zai riqe sosai Alhaji shuaib yace ai Allah ne yama sakayyar biyayyarka gareni da wannan d'anaka ABDULHAKEEM Zakayi alfahari da haihuwar Abdul Hakeem saboda kaima nayi alfahari da haihuwarka Allah yajikan mahaifiyarka amina Alhaji abubakar yace ameen Abba Nan sukayita hirarsu har lokacin daurin aure yayi suka fita zuwa gurin daurin auren Hajiya suwaiba ta kira yarta hajiya rukayya tafada mata yadda sukayi da alhaji abubakar Wani irin ihu hajiya rukayya tayi tacikin waya tace million biyu fa kika ce hajiya Hajiya suwaiba tace to meza afasa Hajiya rukayya tace aikin ki nakyau hajiya ta Kinga munfara bambara tun yanzu ko Hajiya suwaiba ta ce kidai bari yarinya dai Allah yakashe yabata **** Bayan andaura auren Abdul Hakeem da Laila usman Daddyn Hakeem ya dawo gida bayan yazauna Mummy hafsat takawo mishi abinshi yaci sannan yabata labarin yadda sukayi akan kudin lefe Mummy hafsat tayi murmushi tace a lalle sun wankeka Yanzu zasuga kaman shirinsu yafara aiki kenan Murmushi Daddyn Hakeem yayi yace Hafsat mata agurin abubakar maman Abdul Hakeem Rigimar ki yana bandariya kefa baki yarda dawannan auren bako Mummy hafsat tayi murmushi tace ai Dana baiyi aureba Dan banmasan anyiba wallahi kawai dai za aiya kiran aurn da kaddara Daddyn Hakeem yayi murmushi yace zanso kimishi fatan dacewa kamar yadda nadace dake Dan ko zabin kaina nayi ba lalle nayi dacen danayi akankiba hafsat Next page Your comments is needed fan's =؋?=؋?=؋? =???=???=???=???=??? <ؗ?<ؗ?<ؗ?<ؗ?<ؗ?<ؗ?<ؗ?<ؗ?<ؗ?<ؗ?<ؗ?<ؗ?<ؗ?<ؗ?<ؗ?<ؗ? [30/04, 5:48 PM] UMMU AFAN

Chapter 2 of 10