ta tace yata, zakiyi salla ko?daga mata kai tayi, dakin ammi aka kaita tojekiyi alwala, bathroom din tashiga tadauro alwalar sanda ta fito
Matar bata dakin
Ganin sallaya ashimfi de yasa tahau, wani hijab ragani a gefe daya, sakawa tayi
Ta tada sallar harta idar babu wanda ya shigo, seda tayi azkar, tana shirin tashi taji anturo kofar.
Ammi ce tashigo tace kin idar auta, sosai takejin nauyin ammi hakan yasa takasa dagowa ta kalleta, se daga mata kai datayi.........
Daughter kinga zakuje dinner tashi kishiga kiyi wanka, ga kayanan inkin fito kisaka.
Dakanta tashiga bathroom din tahada mata ruwan, tana fitowa tace jeki kiyi, tafice a dakin!mikewa tayi tanufa bathroom din kamshi kawai ruwan keyi, gawasu soaps masu shegen kamshi. Haka tayi wankanta cikin kamshi da nutsuwa, harta gama fitowa tai kamar munafuka.
Alhamdulillah tafada sanda taga babu kowa a dakin, cikin sauri tafara shafa cream me dadin kamshi,..
Wasu matane suka shigo da'alama masu make up, ne duk seda suka furta Masha Allah ganin sabha.
Kara sowa sukai suna gaidata cikin nutsuwa ita kunyama taji, Yar karama da ita ana gaisheta.
Murmushi kawai tai musu, nan suka fara aikinsu
Babi wani bata lokaci aka gama mata, wayyo Allah zokuga yanda tayi kyau kamar dawisu...
"Guri suka bata tashirya cikin wata wedding gown me tsanin kyau, ash ce wacce tafito da asalin kyau irinnata, kamshi kawai taje zubawa ta ko ina,
wata matace tazo takama hannunta sukayi waje seyaba kyaunda tayi take, mamki ne yakama sabha ganin su Aunty da su Nana sunsha gayu da'ankon dinner din da'akayi, dukda kanta rufe yake amma tana ganin wani abun, material ne lemon green duk suka sa kusan suk masu zuwa dinner din shi suka sa.
Lokacin kusan 8pm ne don hartayi sallarta
Bangaren uban gayya, yanacan shiyama mantada wani abu waishi dinner yana kwance, donsu Abbas sunfita sudawo seshi kadai kawai, yanata danna wayarsa, Khali yaji yana cewa gsky Kai dan iska ne wlh, haba don Allah mutane sunata jiranmu har anshirya amraya, kana nan hankali kwance ko?ko kallon Khalil beyiba Haushine yakama Abbas yace wllh zanje ingayawa ammi wannan wani irin iskanci ne?.
Se yanzu tajuyo yace dama nace muku bazani wata dinner ba ehee, juyawa Abbas yayi zefita da sauri yasha gaban Abbas donya san ammi zeje fadawa, ina zaka? bansaniba sakeni, wlh bazan sakekaba kaje kahadamin sharri ko? Mtss dalla sakeni, look Abbas wai meye haka bari inshirya kaji, mtss to kayi sauri wlh duk sun shirya, harfa wasu sunfara tafiya.
Juyawa yayi dama be dade dayin wanka ba yasa shi daukar kayan yasaka, shima Ash shadda ce me kyau yasa;sedaya gama shiryawa sekuma yajuyo yace but daga yau amgama, wa'innan abubuwan ko? Abbas ne yace sekuma gobe za'a yi walima, kuma harda ango ke bukatar gani agurin, mtss ni gobe inada abinyi baganina zasuyiba wlh.
Kai kasani ina ruwana
dukkansu sun shirya sunyi kyau, suna fitowa suka fara diban yan matan dukda bawani yawa garesu ba, duk kusan dangin su sa'ood dinne auta ko seyanzu taga amarya kai dama, ninasan soyayya kike keda ya sa'ood tafada tana dry, smiling tayi kawai, auta ce tace kinsan Aunty tunranda najj yaya yace shize kai ki gida nagano kishi yake, wannan karon ammi ce ke dry tace, bazaku wuceva ne? Harsun fito kuna nan kina zuba mata surutu.
Hannun Sabha taja tace zomuje Aunty, suna fitowa lokacin shina ya fito, azuciyar shi yace tab, haka zata fita, nifa shiyasa nace bansob wannan dinner wlh kawai aita kalle ma mata, ganin kusan duk matan danginsu ne yasashi jin dadi, don wlh beson mace kwashe²n kawaye dayawa (wai jama'a ina zee tunda ama fara biki banjitaba)
Karasowa yayi ganin sabha itada auta se Nana afegen ta, karaso wa yayi yanam auta mgn wai tawani kwakume mishi mata dry tayi tace tab yaya matar takama da tazama kurma, bata mgn, kallon ta yayi sekawai yayi murmushi, gurin motar suka karasa Khalil da Abbas ne a gaba, Abbas yana driving Khalil kuma yana zaman banza, shiya budemata motar da kanshi, shikuma ishaq yabude mishi.sannan yarufe tanufi tashi motar.
Nana da Hafsat (auta) zedauka kawai saboda duk suntafi yan matan....
Yana shiga motar ya lumshe ido seyaji kamar karasa turaren tayi, amma seya maze zama yayi sosai yana gogar jikinta, ita wani yammm yammm takeji, barekuma Shi, seda suka fara tafiya, sannan tatuna mgnr Aunty ki dunga gaishe shi karkice shize fara miki mgn, hakan yasa kasa² tace ina wuni, seda ya kawo kanshi kusada kunnenta sannan yace se yanzu??dara daran idanunta ta dago ta kalleshi.
Da sauri tai kasa danata don wlh bazata iya jurar kallon shiba, jinya kara cewa seyanzu Zaki gaidani (hh dama sa'ood da shegen son girma)aida nabari inmunje se'in koyawa bakin naki mgn tunda ance baki mgn yanzu.shiru tayi, Khalil dake wayada sahibarsa ne ya juyo yana cewa, kedai bakada hakuri wlh.
Eh din bandashi kamanta sanda kake tsula tsiyarka kenan, dry yai yace kuma nima haka kasamun ido ba. Mtsss ka dameni da surutu itadai tanajinsu, kara dawo da kanshi yayi saitin kunnenta yace wlh idan mukaje, akace muzo muyi rawa naga kintashi ko mhhhh, yau ba se gobe ba zanyi mgnin kafafun naki, sekinyi kwanaki kina jinyarsu, babu abinda take fahimta a zancen nasa, rawar daya hanata ce kawai ta fahimci abinda yake nufi.
Dryr Abbas da Khalil kawai yaji, sunacewa gsky man dinnan kai na dabanne wlh
Allah yasa karkai aika² in anzo abun.. innalillahi waime yasa ku yan iskane wai, itako bata fahimci me suke nufiba, menayi na iskanci? Khalil yace kafimu sani.
Haka sukaita sakin zancensu wanda sabha bata fahimci ko dayaba, harsuka kai BAHAMAS EVENT CENTER dake cikin abuja, katon gurine na masu dashi, yahadu iya haduwa gurin, yanzu Khalil ne yabude musu motar su duka, suna fitowa ya damki hannunta yasa cikin nashi jiyayi hannun kamr yafi audiga laushi ma.
Sosai yakusa rasa control dinshi gawani dumu² acikin hannun lumshe ido yake yana kokarin saita kanshi, suna shiga aka fara tafi, wasuma cewa suke wai sunyi kama (tsabar soyayya ce kawai).
Nan aka fara gudanarda taro duk wani abunda ake agun dinner seda sukayi, dako akace anabukatar ango da amarya suzo sutaka fur yace wlh baza'a kalle mishi mataba.
Yan matannne suka fito filin rawa ancashe an danse, su Nana kuwa abu nasu itada auta.
Abinci kuwa sewanda kaga damarci agun, drinks kala², abinka da ansaba ci ko kallon abincin basuyiba kadanne suke ci.
Sedaga baya aka kira DR SA'OOD FANS da YANAYIN RAYUWA FANS aiko yanzune naga rawa, rawa suke bakama hannun yaro anata sakinmusu kida suna cashewa gsky sunma dr da sabha kara sosai, canna hangi dizuuu tadauko drinks guda daya tana sha tana rawa, tafi kowa cashewa agun harseda mc ya tsaida ita, anmusu barin kudi agun kawai zuba musu kudi ake, mc na dada sakin musu kida, danace subar rawar haka secemun sukai waibasu gajiba, na tattara nabasu guri.
Shiko sa'ood gnin abun yaki karewa yace shi baze iya shirme ba, ya kama hannun matarsa yai waje sejanta yake yana sauri, Abbas dayaga sanda suka fita yai saurin jan Khalil suka biyo su, tarjewa tayi taki tafiya kallon ta yayi yace muje mana, ina zamu tafada cikeda tsoro, gida, wani gidan, ke bansaniba zaki tasani kina tambaya kamar wani sa'anki ko. Dan turo baki tayi yace wlh kikamin rashin kunya yanzu zanyi mgninki
Daidai nan su Abbas suka karaso suna cewa man yahaka?bafa atashiba, nasa ai nagaji ne wlh bacci nakeji, Khalil da Abbas suka kalli juna suna murmushi, mtsss muna fukai, dai dai nan yan dinner suka fara fitowa Alamun tashi akayi.
Hakan yasa yace inkunga dama kuzo muje inbaza kuba kuma seda safe, yanufi motar zeshiga mazaunin driver, dasauri Abbas yace rufan asiri ango dajan mota, shiya shiga, sukuma suka shiga baya, wani dan iskan bacci takeji duk da bawani dare bane yayi, gaba daya befi 10:30 ba yanzu.
Haka suka karaso gidan kamar rana, itako takosa tajita a gado wlh bacci takeji kamar me, su Abbas tuni sukabar motar, kallon ta yayi tanata lumshe ido smiling yayi yace, yadai yana dage mata gira;dan turo baki tayi tace ni bacci nakeji wlh, idonshi yazaro mata yace, waya cemiki amarya tana bacci?? kallon bangane ba tamishi yace yes a'ina kika tabajin anyi haka.....
_Zhr_🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀
*✓DR SA'OOD*
🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀
Written by
zarahh AA
THI PAGE IS DEDICATED TO SADEEYAH AVDULLAHEE OMAR (UMMUH FATEEMAH) NAGODE DA SOYAYYAR KI GARENI
🅿️31&32
Batasan sanda tace meyasa amarya batayin bacci to? kallon ta yayi yana kara hango yarinta atattare da ita, cewa yayi aubaki saniba? Daga mishi kai tayi harara ya banka mata yace magana zakiyi, Eh tafada cikeda yarinta, smiling yayi yace yanxu infada miki dalili ko innuna miki abinda ke hanata baccin? Ita atunanin ta wani abunze nuna mata a waya hakan yasa tace, ya nuna mata,(hhh abin nema yasamu matar falke ta haifi kunne) kallonta yayi yanason gano asalin gskyrta, tabbas dagaske take batasaniba, aranshi yace aiko yanzu zan nuna miki, to matso mana kikawani matsa gefe yafada yana hade rai, ganin yana gyara babbar rigarshi tai tunanin ze dauko wayar ne, matsowa tayi kamar muna fuka.........
Jawota yayi tadawo cinyarshi, dagoda fuskar ta tayi taga me zeyi, aiko kamr jira yake yahade goshinsu guri daya yana goga mata hancinsa akan nata, ahankali ya dawoda bakinshi kan nata, cikin kwarewa yake tura harsensa cikin bakinta yana xuke mata miyau, sotake tahana shi amma babu bakin mgn se kallon shi take, gashi takasa dauke idonta anasa.
Shiko tuni yafara nisada garin mutane, ahankali yafara tura hannunshi cikin rigarta, harya karaso dashi inda yakeson kaiwa, aituni tafara kokarin kwatar kanka, tana hawaye aranshi yake cewa ita kuka bemata wahalane? Ganin tana shirin sakin mai wani kukan yasashi zaro harsensa yana kallonta akasalance yace, bakison innuna Miki ne??da sauri ta daga mishi kanta hawaye nakara bulbulo wa afuskarta, karamin murmushi yayi, sannan yace pls ni inason nuna miki kinjiiiiiiiiii yaja mgnr dabesan sanda yake futataba, girgiza kai take tana cewa plss banso ni, bekulata ba yacigaba da abinda yake, ganin batada me temakonta yasa tayi mukuss tana amsar sakonnishi.
Yadau lokaci me tsawo yana yamutsa ta, sannan ya gyaleta, kwanciya tayi a kirjinshi tanata hawaye, aranta take cewa wannan azaba har ina gsky mutuminnan bashida tausayi (hhhh sabha kinada aiki) ganin yanda tayi shiru yasashi sakin smiling aranshi yana cewa, da'alama zatadau darasi 🏃🏻♀️🏃🏻♀️ sa'ood fa dan is...ne wlh.
*********
shiko mlm umar farkawa yayi yaganshi agadon hospital, tabbas yasan yayi rashin mace tagari kamar sabha, jin mom dinshi nace katashi?sannu kai saboda Allah akan wannan yar duniyar yarinyar shine harda kwanciya asibiti?? Allah dai yasomu, wani me rabon wahalar yanacan ya aure ta Allah yasa karta goga mishi cutar zamani, don yanda tayi shige² aisedai Ace Allah yasawake kawai.
Tabbas seda yaji zuciyar shi tabuga dajin wai tayi aure, wasu zafafan tears yake fitarwa Wanda shikadai yakejin kunar su, inda kukana mgn tabbas dayawa mlm umar mgn ayau, seda yagaji ya fawwala Allah komai ya yarda sabha *RABON WANI* ce littafin autar manya mecikeda nishadi da darasi me yawa aci, haka yagama jinyarsa ya warke aka sallama mesu, ayanda yakeji inda sabha nada kanwa wlh seya aure amma kash haka kaddara sa take, suna komawa gida kuwa, yace shi baze zauna akasra nanba, nan babanshi ya fara nema mishi admission aksar Europe zeje karasa mkranta, tuni yaketa shirya² gefe daya kuma zuciyar sa kuma tana kuna yanajin baze dena son Sabha ba aduniya
Sekuma yatuna itafa yanzu matar wanice, tamishi nisa nisanda babau waiwaye, tabbas yana jiwa mijin sabha dadi yayi dace, yasamu mata irin wadda duk wani mutumin kirki zeso samu.
Haka rayuwa take tafiya yau dadi gobe ba dadi, har lokacin tafiyar sa yayi, yaje har gidan kaka yamata sallama, nantake cemishi wai me yazoyi.
Bayan yabata jikarta suna, yanzu kuma me zemata?.
Hakuri yabata sosai tareda fada mata shima abakin iyayenshi yaji mgnr besan tushen taba, haka yaita bata hakuri harta hakura.
******
Mlm zee tunda abbanta yafada musu auren SA'OOD suka dage dabin mlm haka suke, suje can² amma kullum mgn daya mlmn suke fadamusu, shine sukiyayi wa'innan yaran don sosai suke da addu'a ajikinsu (sabha & sa'ood) but sunkiji shiko Last wanda sukaje gurinsa cemusu yayi shifa indai zebasu shawara tosu dena damun kansu don babu wani wanda zemusu aiki yakama bare harau samu abinda suke so, amma suna barin gidansa suka nufa gidan
Nan ya tabbatar musu baza'a daura wannan aureba, yahada musu abubuwa iri² , tuni suka zage tsamtse suna aiki da magungunan
Kullum baza kunne suke suji anfasa amma ina abun yaci tura.
Har lokacin bikin yayi nanfa zee takoma kamar mahaukaciya, akan wlh seta aureshi.
Babanta yace zainab kowani uba yanason yarsa ta aure mutumin kirki, nima haka inaso ki aura mutumin kirki kamar sa'ood.
Amma Kash hakan bazata faruba zainab saboda ke ba mutuniyar arziki bace, baki dace da mutum kamr sa'ood ba wlh.
Inda kinada hali me kyau wlh bazan bari ki aure wani va inba sa'ood ba.
Mahaifinsa dan uwa nane, wlh koyau nace mishi don Allah, yahada auren ki da dansa se'an daura shi yau base gobeba.
Amma zainab kinbiyewa uwarki dabatada tunani kunata sabama Allah, duk wani abu dakuke inasane dashi, duk wani bin bokaye da kuke ina sane kawai nasa muku ido ne.
Muga bokayen zasu muku abinda Allah bemukuba? Kisani zainab, babu abinda boka ze baka inba Allah yarubuta dama naka bane.
Be isaba wlh Allah shi ne me azurtawa me kuma talau tawa, acikin Qur'ani Allah (s.w.t) wama min dabbatin fil ardi illa alallahi ruzukuha, wannan yanuna miki Allah shine me azurtawa.
Haka yaita mata nasiha, abinda vesani ba kodaya bata daukaba a acikin nasihohin nasa, ranar bikin ko mom din ta cewa tayi babu inda zasu, shidai da beda zuciya yaita tafiya.
********
Ganin tana shirin yamai bacci yasashi dagota gaba daya tadawo jikinsa fitowa yayi, yasabata akafa kamar yarinya.
Duk su Abbas sun wuce dakinsa, tanason sauka amma ganin babu kowa a harabar gidan yasata kara kwanciya da kyua a jikinsa.
falon suka shiga tana sabe a kafadarsa, babu kowa acikin dakin tsit kamr anyi ruwa andauke se sanyi Ac da kamshin turare, duk lokacin sanyi ne Amma AC dakin akunne take, sama yanufa da ita, har kofar dakin Hafsat yai nocking, tuni tafara bacci, jin ana buga kofar yasata mikewa, hijab tajanyo agefen gadon itada Nana ne da fauziya dama, duk sunyi bacci, itako sabha seyanzu tabude ido tana satar kallonshi kasa² wata arniyar yunwa takeji, Amma yazatayi haka zata kwana, Hafsat ce tafito tana hamma, dan waro ido tayu tace ya sa'ood seyanzu? harara ya vanka mata,ita seyanzuma taga Sabha ahannunshi, kai gsky Allah ya shirya ashe haka yake, yanzu in ammi tagansu fa, duk aranta take wannan mgnr.
Tsawa ya buga mata, Dalla kinwani tsaremu da ido nimatsa min sauketa, kai yaya nifa ba kallonku nakeba, amma aita tashi naga, kasauketa (saboda su nana nacikin dakin kuma duk kayan baccine jinkinsu) kallonta yayi yaga aiko tatashi aranshi yace lallai ashe kintashi, direta yayi yace kinji jiki me taushi ko? Hafsat ko ganin zasu iskantata yasa tanufi hanyar kitchen, tana cewa niko yunwa nakeji, da sauri tace tsayani pls kinji, cewa tayi kisami a ciki to taigaba, tana cewa kawai ku iskantani.
"cewa yayi are ur feeling hungry?? Harzata daga kai seta tuna yace beso, hakan yasa tace Eh me kikaci yau?dan shiru tayi alamar tunani secan tace dazu ammi tabani wani nama, kai lallai ammi naji dake, smiling tayi seyace to jeki canza kaya muje kitchen din nima inajin yunwar, dan shagwabe fuska tayi tace nidai muje a haka tana dira kafafunta kasa, innalillahi wlh zakija yanzu kifasa kwana adakinnan kinji na rantse, bata fahimci meyake nufiba, ganin ta tsaya yace wlh kika bari naka maki sekinji ajikinki, dakinta shike tana turo baki gaba, cikin kayan da Nana tazo dasu tadau wata riga iyakarta gwiwa, tasaka sedata cire duka inners dinta sannan ta zura rigar, bawani kaurin arziki rigar garetaba, hakan yasa tadau hijabi harkasa tasa."
Sandata fito yana jigine da karfen step din ya harde hannayensa akirji, sedai yanzu ya cire babbar rigar! karaso wa tayi, ganinta da hijab yasashi cewa kamar zaki walima?? fuskarsa babu yabo babu fallasa, murmushi kawai tayi.
shine a gaba tana bin bayansa harsuka kusa karasawa kitchen din lokacin Hafsat harta dora indomie tazuba, tsayawa yayi yace wuce, tana daga kafarta kuwa tayi luuu zata fadi alamar ruwa ya zube a gurin.
Aida wani irin sauri yatarota wanda shikansa besan yanadashi ba, jinta a tattausan kirjinsa yasata kara kwantawa, bamata lura da hijab din da yadawo sama gurin wuyantaba, sanadin juyinda tayi sanda takusa fadi.
Shiko tuni yai kekkyawan gani, kara bude idanunsa yayi, aransa yana cewa Allah yayi halitta anan, ashe dazu daya taba bawani abun arxiki yayiba seyanzu daya gansu akusan bayyane, don babu maraba da babu. cak yadagata yanufi wani daki acan kasan step din, itadai se zare ido take kawai.
"Dayan hannunsa yasa ya bude kofar, madai daicin dakine yanada girma ba kefi, se karamin gado aciki harad drawer da'alama dakin bame kwana aciki, hannu yakai ya kunna gloves din dakin tuni haske ya gauraye ko ina, tsab² dakin babu wani datti."
Kan gadon ya shimfide ta plat, inbanda duka babu abinda zuciyar ta keyi, nashiga uku tafada acikin ranta sanda taga yarage hasken dakin, tana kuma hango inuwarsa yana cire kayan jikinsa.
Gadon ya hauro shima yana kallota yanda jikinta ke rawa, cikin kunnenta yace kinutsu babu abinda zan miki, inkuma kika kiji se safe zakibar dakinnan wlh, sosai takejin tsoro amma hakan tayi shiru, tun tana banza dashi har sakonninsa kusa fara shigarta da kyau tuni ta mika kai, shiko seda ya gaji don kansa lokacin harta gaji se hawaye take saki kawai."kallon yanda take hawaye yake, sekuma yace miye abun kuka Kuma?? Cikin sangarta tace ai zafi nakeji, dage girarsa dake cike da kashi yayi yace, inane yake zafin? Filon dake kusada ita ta jefa mishi dry yayi, yace wuce muje muyi wanka".
Kwalalo mai iso tayi tace dawa?bama tasan tayi hakanba wlh, jawota jikinsa yayi yace dani mana ko haram ne?A'a tafada ahankali to kingani muje kimin da kanki, aida gudu tavar jikinsa tana cewa wlh bazan iyaba, dry kawai yayi yashige bathroom din yayi wanka yafito, itafa bataso yasan setayi wanka, fitowa yayi yace natara miki ruwan, nifa bazanyi wanka ba;jikawai tayi yayi sama da ita.........
_zhr_🥀🥀🥀🥀🥀
*✓DR SA'OOD*
🥀🥀🥀🥀🥀
written by
Zarahh AA
🅿️33&34
kuka tasakar mai tana bubbuga kafafu ganin yaki sauketa yasa ta bare baki sosai tna kuka, harcikin bathroom din ya kaita, cikin ruwan yasata don ma, ba sabulu a toilet din ruwan yafara diba da hannu yana watsa mata, gashi don mugunta yasa rusan da zafi radau, acewarsa akwai sanyi a garin, se kare kirjinta take da hannu, ganin ta tsugunna guri daya ta cure kijinta yasa Shi cewa, wai ke me kike boyewa ne?.
banza ta mishi harya gama wanketa tas, yakara daukota ya fita.
Wata irin masi fafiyyar kunyar shi ce tarufeta, har mmaki take wai yau itace, namiji yaima wanka?jin yana kokarin saka mata rigar hannunsa yasatace kaban insha ni.
Tana turo baki, stop pretending mah kingama jin dadi zakizo kinawani, bobbo yewa wayyo Allah kamar ta tsine a kasa, don kunya wlh ita inbanta azaba da nipples dinta suke mata babu abinda takeji.
"Amma don sharri waita gama jin dadi"
tana hawaye ciki² tace tab wannan ne dadi kamar zan mutu wlh, me kikace?babu fa abinda nace!dry yayi yace wlh dase kin kwana a dakinnan kuma sekinyi jinya.
"Ko kulashi batayi ba don ita yanzu kallon mugu take mishi, setaji yana cewa aikusan ma kwana kikayi tunda yanzu 1am tayi."
Kwalalo ido tayi tace nabani, shikenan zasunamin kallon yar iska, se hawaye dry yake Sosai harseda ta tsaya da kukan tafara kallon sa ashe yana dry haka, suwaye zasu miki kallon yar iska??
Su auta mana!cewa yayi to tashi muje kidafa min tea da lemun tsami kinjamin yau bazan iya bacci ba, mikewa tayi tana cewa itafa bata iya girki ba.
ko kulata beyiba har kitchen din suka shiga se abubuwa yake mata itako kunyarshi takeji wlh, gani take kmar ya gama da ita tunda ya mata wanka
"Haka suka shiga kitchen din, ahankali tace ina auta ashe yaji ta, seji tayi yana cewa ita auta zata tsaya jiranki bayan kinbi mijinki."
kuka tasakar mai, dai dai nan ammi tashigo kitchen din ganin sa'ood tsaye bayanta itakuma ta dora mishi ruwan tana yanka lemun tsamin still tana sakin kukan tabara.
Subhanallahi mekake yi anan? sosai kai yafara yana cewa am..am..dama nace tadan dafamin ruwan zafine, harara ta buga mishi.
tajuyo kan sabha tace zo auta kinji, menene kike kuka??goge hawayen take takasa ba ammi amsa, cewa yayi itamafa yunwar takeji ammi kallon sabha tayi tace wai kinajin yunwa yata? girgiza kai tayi, hararshi ammi tayi tace wuce kaje karasa aikin ka.
"Kwabe fuska yayi yace ammi aiban iyaba ne, kallon ka rainani tamishi tace, inace kaine baka barin kowa yadafa maka wannan kaddarerren shayin, inba tsavar gulma ba, Sosa kai yayi yace wlh ammi, wannan shayin da kika gani bana wani abu bane, kawai yana kara lpy ne."
.mtsss taja tsuka, wlh kun maidani kakar ku yarannan kasan dayake ni yarinya ce, kai ammi nina isa ince haka, um matsamin ni inwuce, (auta ce taje tacewa ammi itafa bataga sabha ba, tunda suka dawo taganta da yya, nandai tafada mata yanda sukayi tace to yanzu, na koma muci indomie din van gantaba, har ammi tafara bacci tace inje kar yaronnan ya dauke ta).
Kamo hannun sabha tayi tace muje kinji auta, har dakin Hafsat tarakata sannan ta koma nata dakin, shiko yanacan ya kunkunai, shifa wlh so yai yadan kara rage zafi ko yayane (kai sa'ood kafi karfina wlh)
Tana shiga su Nana suka sheke da dariya, hade rai tayi tace kukumafa lpy??kmar sabon kamu, kara sakin dariya sukai sukace aikece sabon kamu kinje kinsha dadi abinki.
Kallon bakuda aikinyi take musu, Wait waima yaushe kuka tashi ne, nidai naga kuna bacci tun dazu, ahayye suka saka shewa kamar ba dareba, au kinga muna bacci shine kika bi mijinki.
"ke zomu dubaki ko yaya yai aika² innalillahi Hafsat me kike cewa??dry tayi tace wlh inaganin sanda yai sama dake, tonifa inace daki yadawo dake, nazo naga bangankiba natashe su sukace basu ganki ba, shine naje nacewa ammi ban gankiba."
Kambala'i dama ke kika gayawa ammi wlh banyafe ba,kawai kinja ta ganmu tare, batasan tayi subutar baki ba seda taji sun kuma saka shewa, nana ce tace kai sabha muna fuka,amma inace dazu² kika gama cewa ummi ke wlh kinfasa auren tafada tana sakin dryr mugunta.
Mtss bakuda lpy wlh, ina abincin na?wani abinci Kuma?inji fauziya, keda kikaci babban abinci agun Yaya cewar Hafsat, innalillahi wlh zancewa ammi aure kike so.
Haka suka cigaba da fira harsukai bacci.
"Yana gama dafa tea din yanufi daki, duk suna zaune kowa ya canza kaya, aiyana sallama suka hau binshi da ido, Khalil ne yasaki wata uwar dariya yace, man wanka kayi ne??uban wanka nayi."
Wlh kayi wanka badai a dakin ammi kai abunba? innalillahi yadafe kai yace wai Abbas meyasa kai dan iska ne?? iskanci yawuce wanda kagama ka tawo nan.
"wlh sa'ood bakada tausayi wannan yar yarinyar, aika tausaya mata inji Khalil, wai ubanka na mata ne kaga ka kiyaye ni, kamanta sanda kake bin ummulkhairi ne kana cewa tsaka kaje kashewa??a'a to meye kuma na tone² dan iska kawai."
Zama yayi yana kowa ruwan zafin duk yanda yakejin zafin kuwa seda ya shanye tas, numfashi ya sauke Abbas yace wai ina kaje ka dade haka??ina inda ka aikeni."
Washe gari
tunda ta tashi, tai salla takoma bacci har wajen 12:00 lokacin ma fauziya ce kece mata wai ammi na kiranta, dan bude ido tayi tana cewa, dalla kinzo kin adda beni, kina gani jiya bawani baccin arxiki nasamu ba.
Dry Nana tayi data fito daga toilet alamr wanka tayi, tana cewa to masu miji kifada mana kinje gunsa bakiyi bacci sosai ba, banza tamata don taga nema suke su
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 6 Chapter of 13