yadage seyaji dalili yasa shi cewa, abinda yasa nace basu dace da junaba, sabida itaba yarinyar da duk wani mutumin kirki zeso hada zuri'a da itaba, karuwace, ballagaza ce, tantiriyace, ashe har ciki kuka zurzubar mata, dazaku cucemu to ta Allah btakuba
Sosai kawunta yaji zafin mgnr wai Azo hargida acima yar dan uwanshi mutunci, tabbas bamu yafe mukuba kodan sharrin da kukawa wannan yarinyar Allah baze barkuba, kuma mungode amma indai da rai sekayi dakasani, yafada yana shiga gida dama komai yana wurinshi, duk wani abunda yasan sunkawo, yafito mishi dashi tashi yayi yanacewa, Allah Yaraba dana da bazawara.
Kawunta kuwa aikawa yayi akira mishi babanta, komai ya kwashe yafada mishi, zaji zafi sabida anbatawa yarshi suna, amma seyace babh komai, Allah yasa hakan shiyafi alkhairi
Yana komawa yatadawa ummi abinda ke faruwa, bawani damuwa tayiba, itama tace Allah yasa haka shiyafi alkhairi, ameen yafada amma abundai beyi dadi ba wlh.
Karfe 1pm su uncle suka dira gidan kawun sabha, nan suka fadi abinda yakawosu, sosai yanuna jin dadinshi, tuni ya aika yace akira baban sabha munti kadan ya karaso, tuni aka tsaida mgn suka bada sadaki me tsoka me kuma daraja, Nan suka ce, 2weeks sukeso asaka kawuntane yace a'a gsky kunga karfinmu danaku ba dayaba, inkun shirya mu bamu shiryaba
Murmushi uncle Usman yayi yace, baba karku damu duk wani abunda ake bukata na daki zanmata inshallah, nan aka tabbatar da sati biyu, uncle Usman ne yace wai ba'ance ansa mata rana da waniba, eh wlh nansuka fada musu duk abinda yafaru.
Ko gun ummi uncle Usman bejeba, sundai je gun kaka, suka fada mata abinda iyayen mlm umar sukayi, nantahau masifa wlh setaje hargida akanme, yarinya me tarbiyya nanfa su uncle suka fara bata hakuri da kyar ta hakaura
Abba sabha yana komawa yadawa ummi sabha tasamu wani mijin, Usman ne yakawoshi, murna Sosai tayi dontasan Usman baze aurawa sabha wanda bedaceba.
Dakin mama salamatu yaje yafada mata, anfasa auren sabha Sosai taji wani farinciki aranta,amma setace innalillahi meyasa, nanko yafada mata abinda sukace, sekuma yakara matada dewa amma yanzu haka ansa mata rana dawani, bata damuba atunaninta saboda karmutanen unguwar suce sabha nada bakinjini yasa, suka zaba mata wani talakan fitik
*********
Uncle tuni harsunkoma alhamdulillah sun sauka lpy, seda dare sungama cin abince cikin hikima uncle ke gyamata anfasa auren ta da mlm umar din, cikeda farin ciki takecewa alhamdulillah, yayi mamaki dukda yasan basonshi take, buk akwai ciwo ace anfasa aurenka, kowani irin hali gareka kuwa, but munkuma zaba miki wani batareda mun nemi shawarar kiba, babh komai uncle nasan bazakuban wanda bedace daniba, murmushin nasara sukai shida aunty, sekuma tafara tunani waza'a aura mata Allah yasa karya wula kantata.......
*zhr*🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀
*✓DR SA'OOD*
🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀
written by
zarahh AA
THIS PAGE IS DEDICATED TO AUTAR MANYA, SON SO NAKEMIKI ALLAH YABAR KAUNA
🅿️27&28
""""""Abban Abbas gidansu sa'ood yawuce shida bbn zee suka gayawa abbu komi da irin tarbar da suka samu, gdy yamusu sosai, sanna suka wuce gida, akan bayan anyi bikin sa'ood za'a sana abbas shima baza'a wani sa dayawa ba inshallah, sa'ood ko yanacan Abbas na mishi iskanci wai yazo ammi tace yaje maida sabha, tose me danna kaita, friend banson iskanci fa daga kai yarinya sekamin sharri, to ai abinnakane yafara bani mamaki, waikai ace kadau wata mace ba ammi ba, bakuma auta ba, hh akwai ayar tambaya Anan, to aiseka tambaya dry yayi yace lokaci ze nuna, haka sukasha firarsu suka gaji, har Abbas yana cewa kaifa friend bakada yar budurwa dazaka kira kusha hira, shiyasa seka addabe ni da kira, kambala'i Abbas nikakewa rashin mutunci, kitt ya kashe wayar Abbas yanata dry.
Lokaci nata tafiya yanzu haka saura 1week bikin, wanda shi angon besan me akeba gobe za'a kai akwati gidan uncle za'a kai, Wanda abban sabha ne yace da'aita yawo da kaya tunda ko ankai kd se'an dawo abuja dasu, aiko Aunty tazage tanata gyara sabha inda ta dauko masu gyaran jiki tundaga sudan Sosai tayi kyau, bangare daya kuma damuwarta waye mijin ta.
*Gidan ammi*
Kinga bikinna saura kwana 7 yaka mata mugayawa yaronnan cewar abbu, wlh nima dazu nagama wannan tunanin bari yadawo semu gaya mishi, suna haka segashi yayi sallama amsawa sukayi suna kasar mai murmushi, zama yayi yana gaidasu cikeda girmamawa, bayan yaci abinci bamawani dayawa taciba kasancewar shi bame ciye²
Ammi ce takirashi SA'OOD dasauri yadago donyasan bakasa fai tacika kiran sunanshi ba, sedai takirashi da wani suna daban, na'am ammi yafada yana maida duk wank attention dinshi kanta, sa'ood nina haifeka, na raineka tunda kataso bantaba, zama narokeka akan wani abuba, kasauke duk wani hakki nawa dake kaina, to ayanzuma ina neman wata alfarma agurinka, don girman Allah karka bani kunya.
Sosai jikinshi yayi sanyi, gefe guda kuma zuciyar shi na duka, da sauri ya rarrafo yamatso kusada ita, kafafunta yakama yace ammi kifadi duk abinda kikeso inmiki aduk fadin duniya nayi I promise zanmikishi ammina yafada idonshi yana canza kala.
Murmushi tayi tana shafa kwantattar sumar dake kanshi, me matukar santsi da sheki, dana munzaba maka mata, in Allah yakaimu rana itayau juma'a za'a daura aurenka, a hargitse yadago da kanshi yana zuba mata narkakkun idonshi masu haske, tabbas fuskarshi tanuna damuwa, amma seya kara rike kafarta yace ammi na'amince amma don Allah a daga bikin zuwa nan gaba.
Ayanzu abbu ne yace, dana munriga munyi komai karkaji komai duk mungama wani abu dazakayi, inshallah gobe za'a je kai akwati, karkaji komai kuma kaga gidanka ma tuni kagama sedai aita barinshi shikadai babu mutum aciki, kuma shi aure dakake gani mutunci ne, cikar daraja ne yanzune zaka zama cikakken namiji wanda girman ka zekaru a idon jama'a, jinjina kai yayi yana yimusu godiya cikeda ladabi
Mikewa yayi yafita yanata banka uban sauri, yana shiga daki ya dannawa abbas kira;yana dauka yace Abbas kaji abinda su ammi sukamin ko, calm down yanzu abba yake fadamin wlh, Abbas bansan wacce yarinya zasu auramin ba? inshallah zakayi alfahari da aurenna, karka manta iyaye kaiwa biyayya (yan uwa iyaye sun wuce wasa, duk duniya bakada kamar su, sunci kashinka sun kasa bacci duk saboda kai, Allah kabamu ikon yimusu biyayya)nandai Abbas yaita kwantar mishi da hankali, sedaga baya yace to yanxu kasan yakamata muje mubugo katin bikin ko? Abbas kaki yayeni, bangane inkiyayeka ba wlh se'anyi kuma duk wasu abokanmu sesunzo, nida kaina zan gayyace su, sekaitayi ai banza mara aikinyi,hhhh wlh karkazo ka mutu akan yarinyar fa, nidamuwata ma bansanta ba, shima Abbas din besan wacece ba. Karka damu inshallah bazakayi daka sanin auren ba, Allah yasa yafada cikeda damuwa, Sallama sukayi.
Nanfa Abbas tun cikin dare yafara kiran abokansu dasuka yi makaranta tare, tuni shidasu Khalil luqman da ishaq suka fara shirya yanda abin zekasance, harsun kira wani wanda zumusu invitation card, cikin daren suka shirya duk wani abunda yakamata.
washe gari, gidan Aunty da aiki suka tashi sunata girke², wanda za'a tarbi yan kawo lefe, sabha ko batawani murna don basanin angon nata tayiba, misalin 12pm yan kawo kaya suka bayyana a farfajiyar gidan, sosai akamusu tarba ta mutunci, abinci kala² aka aje musu, aka kuma hadamusu kayan arziki iri², tabbas ko makiyi yaga kayan yasan ba karya kayane masu matukar yawa ko a ido ka kalla kasan daga gidan arziki akazo dasu
Seda dare Aunty take cemata wai tazo taga kayan, a'a Aunty nibasena ganiba, zamatayi don tayata hira sabida ta lura kanwar tata tafara, shiga tunane² seta zauna tayi shiru, shiyasa tazauna tana dan debemata kewa.
Sosai kwanaki suke tafiya yau saura kwana 4 biki wanda ayau Aunty da sabha sukaje salon dawani samfarin gyaran jiki, harwajen wankin hakora sukaje aka wanke matasu kamar, sabbi aka zuba mata, gobe zasu wuce kaduna duka gidan bayan daurin aure sesu dawo, Bangaren su Abbas ma sunturo mata wasu daga cikin abokansu sukazo jin ko akwai abinda suke bukata, kasancewar batada kawaye sewata kanwar Aunty (Nana)itace ke zuwa gunsu, wandashi Abbas besamu damar zuwaba
*Washe gari*
Masu lalle sukaxo yiwa amarya Wanda ammice taturosu sabida lallen me matukar kyau ne baya fita seyayi kusan 2months bare kafar sabha dakeda kama lalle, amma baza'a mata bakiba sabida karya disashe, sesunje kd za'a musu bakin
Kwararrune Sosai zokuga yanda kafarta tayi kamar asace, se akawa nana da su aunty dasu Layla, bawani lokaci aka daukaba, duk suka wanke, shiryawa sukayi sukadau hanyar kaduna, cikin ikon Allah sun sauka lpy, da gudu sabha tafada kam ummi tana cewa wayyo ummina nayi kewarki kamar me, oh ni yaushe zaki girmane?seranda muka kaita gidan miji inji Aunty tana dry.
duk dry akai banda sabha dake turo baki, shiryawa sukai dukansu sukai gidan kaka, tana zaune tana cin goro sukai Sallama, dama Usman yagaya mata zuwansu, ahh wayyo sabhehe ta wlh, duk nayi kewarki dry tayi tace um niko kinga nama manta dake, lallai aidole kimatani tunda kinga zakiyi aure, waro ido tayi tace nabank kaka nice zanyi aure, duka shekarana nawa gsky bani bace don ban isa aureba.
Mtss maidani yar iska mana, anayin auren za'a ganki da ciki a gaba, wucewa tayi tana cewa nikarki batani, nayi nan, dry sukai, haka sukasha hira a gidan kaka seda dare suka koma gida, washe gari kuwa yan biki suncika gidan kaka, hargidansu sabha akwai mutane babu lefi, yau ko Aunty hanasu fita tayi itada nana tace amarya bata yawo
Haka sunaji suna gani, suka wuni a gida mm salamatu seyar musu da habaici take, wai anyi kwantai ankare a talaka, sunma maidata yar iska ko kallon ta basuyi, bare su nuna sunsan tanayi
*Gobe nefa*
Suna tashi aka fara aikace² gidajennan biyu bamasaka tsinke suncika sunyi tam da mutane, gidan ammi ma haka yake cikeda al-ummah kannen ta da yayyenta duk sunxo haka dangin abbu gidafa alhamdulillah sudai godiyar Allah gudummawa kuwa ammi tatarasu yaushe rabonda takira sabha itama haka, tasan suna famada muatane, shiko sa'ood dinkin bikinma Abbas neya dinko mishi donyaga inyabar sa'ood
Seya basu kunya, shikuma sukai anko da abokansu kayan sa'ood ne kawai suka fita daban danasu, farar shadda Abbas ya dinko mishi sukuma sukai ankon Ash color
"Suna zaune adakin sunata mishi tsiya wai haryafara fresh din angwaye tunkan a daura banza ya musu, kamar beji Abbas ne yace kai friend abinnafa yazo dai dai, kaga anyi bikinka da 1week zaka tafi Europe seku karasa amarcin ku acan ko? Yafada yana kanne mai ido duk dakin suka dau shewa Khalil yc wlh abunze bada citta, haushine yakama sa'ood tashi yayi zebasu guri ishaq yace a'a ina xuwane aboki bansaniba."
Luqman ne yaisauri yace kai kacika sa ido waya zejeyi da madam, shigewa yayi yanaji sunata mishi iskanci
"Sabha kuwa yau me bakin lalle tazo tai musu itadasu nana da aunty dawata makociyar su wadda suke mutunci itama batada aure, kunshi aka musu nagani mafada tsarere dayake su luqman dunturawa nana kudin kamai daza'a bukata."
Seda wajen yamma aka gama duk sungaji daka kalleta kasan itace amarya.
Tana kwance dadre taji karar wayarta, tana dubawa taga ammi ke kiranta, innalillahi wayyo kwana2 namanta da ammina, wata zuciyar tace koma tasan da bikin? Sekuma tace maybe Aunty tagaya mata, dagawa tayi tana sallama, jin ammi nacewa amarya shine kika mantadani ko?kunya taji jin ammi tace amarya, setace laaa ammi wlh ban mantakiba nayi missing dinki, smiling tayi tace toya kaduna, mmki take a ina ammi tasan taje kaduna, sekuma ta share tace wlh alhamdulillah, yataro shiru tayi wannan karon takasa mgn, nana ce taxo tana cewa.
"Amarya da angon kike waya haka kike kashe murya, dry ammi tayi sema yanzu take tunanin anya sa'ood maya taba kiran sabha dontaga bawani son mgnr auren yakeba, jin sabha nacewa nana miye haka banson iskanci, dry ammi tayi tace daughter kyalesu, hira sukadanyi sannan sukai Sallama."
*Rana bata karya*
Shiri suke nazuwa daurin aure wanda Abban Abbas ne zewakilci sa'ood, suko tuni sun shirya, su sa'ood ko sunacan sunata shiri wandashi wasu abubuwan ma Abbas kesashi yi da Khalil wanda yaketa mishi iskanci son ranshi, kiran abbune yashigo wayar Abbas dagawa yayi yana gaida abbun, amsawa yake cikeda kulawa, sannan yace kunshirya kuwa? eh abbu yanzu zamu fito inshallah Allah yafada yana kallon sa'ood dake saka huka, sunce karya sa babbar rigar kartayi squeezing kafin sukai tunda zama zasuyi, sosai yai kyau yayi gyaran fuska sajennan yasha mai se shining yake, su Abbas mafa anfito aniyi d'as, to kuyi kufito kunsan 1pm dai dai za'a daura ko, to abbu gamunan.
juyowa yayi yana kallon sa'ood dayafito sak ango, kai man gsky babe dinnan tayi sa'a nina kosama inganta, wlh mtss tosekaita ganita, dry duka dakin suka dauka, Khalil neyace man yada kishi haka? mtss karku dameni, wlh Khalil kabani dasa ido banza kawai, suhaib dake gefe yace, a'afa sa'ood kavar Khali yayi dariya ko kamanta iskancin daka mishi ne, segashi ba'aje ko inaba kaima naka yazo, saura Abbas, wani Abbas din niban isa aureba, yafada yana hade rai kamr gsk
Fitowa sukayi dukansu sunada yawa balefi don Abbas ya gayyato mutane, part din ammi yanufa donyimata sallama, tana ta hada² Sosai tasha gayu abinta, sallama yayi yana shigowa auta tayo kanshi zata rungume, wata kanwar ammi tai saurin tareta tana cewa karki bata mishi kwalliyar, yartawa bata ganiba tsayawa tayi tana xunbura baki.
Ammice da juyo tana cewa masha Allah, ina babbar rigar..sekuna ta kalli hannunsa ganin rigar yarike, kasa yai dakai, dry Tai tace yaukuma kunyata kakeji?? shima dryr yayi yana kaiwa kasa don gaidata, dagoshi tayi tace tashi karka bata gayun surukar tawa bata ganiba, kai ammi yafada yana yamutsa fuska kamar yaro karami, ahto tashi katafi Allah yamaka albarka yasa kai Alfahari da ita, yakasa amsawa se a zuciya yake amsa mata
"Ganin yaki tashi yasata cewa tafi mana suna jiranka ina Abbas? yana waje, sosai ya tsinci kanshi cikin farin ciki ganin ammi nata murmushi dakuma yanda gidan nasu yacika duk donshi daya, autace tamiko mishi wani karamin kit medauke da xobe guda biyu, na mace dana namiji, ya sa'ood gashi ka kaiwa Aunty wannan kaji kace inasonta kafin inganta kuma ina mata murnar shiga familyn *MANSOOR HAMMAM* smiling yayi yana cewa thanks my love, yaya bakace zakasa mataba aikinga akwai mutane bazan takurata cikin mutane ba, ammi daketa dry dajin shirmen autar tata, tace kaga tafi karku bata lokaci, juyawa yayi yana cewa ammi muntafi Allah ya tsare hanya ameen ya hayyu ya qayyum, yafada yana fitowa duk sunshiga mota."
Da'alama shikadai suke jira yana fitowa sukadau tafi ginin akwatin xobe ahannunshi, Khalil yace kai Romeo uban soyayya tun yanzu zaka fara rikitata da salon love dinka kenan, banxa yamishi yai addu'a yashiga motar.
"Hanya suka dauka anata fira har suka karasa lokacin kusan 12:30 abban Abbas sekiransu yake wai karsu bata musu lokaci, aiko ba'a jimaba suka karaso, a kofar gidan kawunta za'a daura, acikin motar yasaka babbar rigarshi; masha Allah kawai na iya fada ganin yanda yayi kyau."
Sabha ma tuni su aunty suka shiryata cikin wata dakekiyar atamfa, rigada zani innalillah kuxo kuga yanda tayi kyau, iya harsashen me karatu baze iya harsaso kyawuntaba.
1:00
ayau juma'a 19_gawatan_11
Dubban al-ummah suka shaida daurin auren, SA'OOD MANSOOR HAMMAM DA AMARYARSA SABHA ALIYU DAN-KASUWA akan sadaki mafi mutunci da daraja, sosai kurin ya kaure da hayaniya jindawa aka daura auren wasu da yawa na mamki, ya akai sabha ta auri dangidan MANSOOR HAMMAM (to abin Allah)
"Girjinshine yabuga jin an ambaci sunan sabha idan bamantawa yayiba kamar yatabajin sunan, muryar abbas ce tadawo dashi tunanin dayake jiyai yanacewa Congratulations friend Allah yawa rayuwar aurenku Albarka, but abbas kaji sunan wadda aka auramin kuwa? smiling yayi yace tabbas aboki naji harma naje na tambaya uncle dinta wanda muka je gidanshi, su abbuma sun tabbatar min, azuciyarshi yake cewa BALA'I gsky da sake donshi beson yarinyar ko kadan wlh......
```Tab sa'ood zekawo muku matsala yan team dinshi mudai munbaza 👀 muga ynda za'a yi, inbaze iyaba, seya barwa mlm umar 🤧```
*zhr*🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀
*✓DR SA'OOD*
🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀
Written by
Zarahh AA
THI PAGE IS DEDICATED TO DIZUUU ALIYU [MRS MUH'D] KIYI YANDA KIKESO DASHI, MUCH LOVE 😍❤️
🅿️29&30
Maganar Khalil ce tadawo dashi daga duniyar tunanin daya afka, Kai babah wlh natayaka murna congratulations, mtss dalla ni kun dameni da surutu, kallon Abbas yayi don yasan shikadai yasan sabha, tab wlh da sake cewar sa'ood, Khalil yace bawani sake man, ai abu yayi dadi wlh, kazo muje muga amaryar taka mana, wlh ba'inda zani
"kasha bom kenan kace bazakaba, wlh tashi muje, nace maka bazani, Khalil ne yakama hannu Abbas yace bar dan iskan karyaje, in ankai tama karka kulata, luqman ko dry yake yace zemuku muzururai dai anan, wlh kundameni haba don Allah. Babu wanda yakara kulashi suka mike suka nufi gidan su Sabha, Abbas ne yakira Nana yace mata gasunan sunzo, kallon Sabha daketa rubka kuka tayi tace seki tashi muje in kingama kukan, ga angon kinan yazo ganin ki tafada cikeda tsokana, ko kallonta batayiba don ita tunda taji ance bayan daurin aure za'a tafi kaita, take rusa kuka."
Ganin bazuwa Sabha zatayiba yasa Nana fita tajira Aunty tafada mata, shigowa tayi tace subhanallahi Sabha miye haka, kamar wata yarinya karama, tashi kije ki wanke fuska kizo kicanza kaya, tana turo baki ta wanko fuskar, kara gyaramata fuskar Nana tayi sannan tamiko mata wani hadedden less se sheki yake yana haske, sosai tayi kyau kamar asaceta." Ita wlh kirjinta bugawa yake (hhh donma bakiji sunan angon ba) fitowa sukai hannuta cikin Na Nana."
Su Khalil ne ansha kyau dama ga hasken angonci dabe gama fitaba..lol
Fitowa sukai dawasu 'ya'yan yayyen abbanta, suna karasowa Abbas yace amaryarmu ykk ya fama da jama'a? murmushi tayi ahankali tace ina wuninku lpy qlw, taro alhamdulillah cewar fauxiya ('yar kawunta) Masha Allah, sedai amana afuwa amarya bamuxo mikida angon nakiba yanacan, yanafama da jama'a, itadai tana saura ronsu su Nana kawai suke mgn, ishaq ne yace anya amarya ba fushi kikai damuba donbamu zomiki da mijin nakib, Khalil ne yai saurin cewa no ba'ayi hakaba bari mukai ki kugaisa ko?
"Da sauri tdago kanta dake sunkuye, taga wane shahararren ne wannan gwanin (Khalil ne mijin ummulkhairi) dry luqman yayi yace kaga kasa tadago fuskar a kyauta ko?dasauri takara maida kanta kasa, Amma tanaji kamar tasan Abbas sedai takasa tuna a ina tasanshi, to muzamu wuce amarya, Nane tace Allah yatsare mungode aimune da gdy kunbamu kawarku dry tayi."
Shiko sa'ood yanacan su Abban Abbas sunce yaje ya gaida sutukanshi, sosai yatsinci kanshi da jin kunyar baban sabha, ashe da gske anajin kunyar surukai shi wlh beyarda base yau, abba ko tuni yaji sanyi aranshi don yanzu ya tabbatar beba yarshi mutumin banzaba, tabbas ya yarda wani hanin ga Allah baiwane, Sosai ya yaba da kunyar sa'ood (hhh abba rashin sani yafi dare duhu 🤣🏃) cewa yayi tashi dana Allah yamaka albarka, kasa amsawa yai a fili se'a cikin heart dinshi, kamr na Allah inji sabha baniba.
Su abbu ko tuni sun dau hanyar komawa birnin tarayya (abuja) bayan sunyiwa su abba da kawu gdy sosai, suka taho suna cewa gsky sa'ood ya auro yar gidan mutunci.
Su Abbas suna zuwa sukaganshi dawasu abokansu, karasowa sukai su Khalil ishaq dabasu taba ganin sabha ba sunacewa, kai man wlh kayi mata tab zazu kenan, wlh tayi kai gsky su abbu sun maka zabi, hade rai yayi yanacewa to ya isa haka, ahhh kishi, dry yayi wanda besan sanda yayitaba.
Luqman ne yace but yau za'a kawota ko, Abbas yace inshallah yau abokina angone, hhh Khalil yace aida yake Dr ne komai normal bameji, sa'ood dayake saura rensu yace to dan iska, yan iska dai suka hada baki dukansu, haushi ne yakara kamashi, wayrsa ce tayi kara ammi kuma yafada aranshi, yana dauka tace ina taya dana murna, murmushi yayi yace ina gdy amminah ina yartawa?wace bansaniba murmushin gefen baki yayi yace sorry, nibanma gantaba dan zaro ido ammi tayi tace kai kardai kace harkuka tawo bakuje kungantaba don shirme, dan Sosa kai yayi yace su Khalil sunje ai banson sha shancifa, kiyi hakuri ammi wlh mutane ne sukamin yawa;harsuka sa ka manta matarka??shiru yayi donyasan bashida gsky ka kyauta ai, takashe wayar tana cewa Allah ya shirya ka.
Suna komawa dama yan dauko amarya tareda yan daurin aure suka tawo tare, yamzu kusan karfe 2:30, tana komawa ummi tafara mata nasiha me tsuma jiki da jijiya, kuka sosai tasaki tana cewa wlh ummi ni nafasa auren, wlh kice sutafi nafasa, ayanzu ko inkaga ummi da sabha dole subaka tausayi don itama jitake kamar tayi kukan sosai yau taji son yarta fiyeda kullum a duniya.
Ganin ummi nashirin zuboda hawaye yasa aunty kama Sabha, tana cewa kinason kirabuda da ummi tana kuka ko??a'a tafada hawaye na sauka akan kuncinta!to kiyi hakuri kowace mace seda ta taka wannan matsayin aduniya, tabbas akwai ciwo rabuwa da iyaye,amma kisani wannan auren shine mutuncin ki damu gaba daya, sosai maganganun Aunty sukai tasiri azuciyar ta, hada hannun sabha da ummi Aunty tayi
Sannan tace aunty Hauwa Sabha zata tafi, idan ta taba miki wani abu kiyafe mata zataje itama tafara sabuwar rayuwa, kasa mgn ummi tace, ganin haka yasa Aunty kama sabha ta kaita gun mahaifinta sosai shima yayi namijin kokari wajen yimata hasi me narkarda zuciya, harseda sabha taji tabbas zatama mijin nata dabatasan wayeba biyayya iya iyawarta don sosai suka mata, haka suka fito zuwa motar dazasu tafi abuja.
Dangin ammi mutun daya aka dauka se dangin abbu mutun biyu se mmn Abbas da Aunty da kanwar ummi se nana, mota akasa sa sabha tana kuka tana cewa itafa tafasa auren Amma seda suka sata cikin mota!hka suka dau hanya se sharbar kuka take, sedaga baya kuma bacci yai gaba da ita se sauke ajiyar zuciya take.
Sunkusa kaiwa sannan tatashi, tana tashi kuwa kamr wacce tai mafarkin angon nata tace Aunty, pls waye aka aura min, kallon ta Aunty tayi tace mafarkin shi kikayi ne cikeda tskana, dan turi baki tayi tace don Allah Aunty waye.
Sabha kisama ranki inshallah auren ki zezama alkhairi a rayuwarki kima mijinki biyayya, jin Aunty namata nasiha yakara rudata tace Aunty wai waye don Allah, sauke numfashi tayi sannan tace DR SA'OOD ne, kwalalo ido tayi tace d'and'an ammi kenanfa?daga mata kai Aunty tayi alamar tabbatar wa.
Aiko tuni wasu hawayen suka kara wanke mata kekkyawar fuskarta,
Aranta take cewa shikenan tata ta kare wlh wannan mugun, ganin tayi shiru yasa Aunty cewa sabha yadai, aikamr jira take takara bulbulo hawaye tace aunty wannan mugun mara dariyar mara murmushi wlh bashida tausayi ko kadan, saurin rufe mata baki Aunty tayi tace kul sabha kinason fashin ubangiji yahau kanki ko?girgiza kai tayi, to wlh kidinga sanin mezaki fada akanshi bakowani lafazi zakina fada akanshi ba kidinga kiyaye bakinki akan mijinki ko har kinfara, yarda nasihar ummin tunkan kije gidan naki, da sauri ta girgiza kai tace a'afa Aunty.
Murmushi tayi tace, sabha bari ingaya miki ayanzu keka daice zaki iya sauya shi, zaki maidashi wani na daban wanda har za'ana mmki yaushe ya canza indai kincika mace to tabbas zaki iya canza na miji kowanne kuwa.
Kizage damtse ki damke mijinki tayadda zedinga kallon wasu mata a maza, Aunty wannan dinne zecanza ni wlh tsoron shima nakeji, dry tayi tace sabha ke yarinya ce haryanzu, amma kifara gwada wa'innan abubuwan dana fada miki, sosai taita bata shawara da kara karfafa mata gwiwa
Harsuka karaso, gidan ammi wanda ya sha gyaran dasekace sabone, dare yafara donhar anfara kisan sallar magrib, tuni aka fara fitowa tarbar amarya
Harda autar ammi donta kosa taga wace me sa'arce ta auri yayanta, sedai fuskar arufe take dukda haka sedata rungume ta tana cewa well come to our family, itako sabha kara jinjina Al amarin Allah take cikin ranta, wai yau itace tadawo gidan ammi a matsayin suruka tabbas ikon Allah ya wuce wasa.
Daya daga cikin matanda suka kawotace ta kamo hannunta tayi part din ammi da'ita, Bismillah tayi sannan tasaka zara zaran yatsunta cikin falon, ai ammi kamr jira taje su shigo dukda tasan sabha amma jitai takosa taganta.
Rungume ta tayi, tace barka da zuwa yata, kasatai da kanta.cikin katon falon suka karasa wanda taga ansauya komai, zaunarda ita tayi kan kujera, guri akabasu Aunty nan aka kawo musu abinci, basoda lokacin sallah yayi yasa sukace bari sufara sallah, daki daya aka basu me shegen kyau ga girma.
Sabha ko tana zaune a kan kujerar da ammi ta'aje ta.
Wata macece tazo takama
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 5 Chapter of 13